Showing 294001 words to 297000 words out of 388021 words

Chapter 99 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8204

Ganin irin yadda idanuwan shi suka rikide yasa ta shiga hankali ta cikin kukan kissa tace yanzu Sweet Oga kasan cewa Meenatu zatai irin wanan shigan haka kaki fada muna muzo da shirin mu sai kawai muzo ana muna kallon wulakantattu haka,
Bai fahinci maganan ta ba don haka yadakatar da ita cikin masifa yace wallahi kada ta kawo mashi tashin hakali yanzu sai yayi maganin ta, da taga da gaske yakeyi sai ta shiga hankalin ta nacewa yi hakkuri please rudin shadani ne dama,
Yace ba shedani ba ko shedaniyace yanzu zanyi maganin ku ne ni,
Haba wanan wani irn masifane mutum yana fama da jama,a kuma a tayar mai da hankali, haka,
Yafita rai bace duk wanda yagan shi yasan cewa sunyi fitina adakin,

Mama wace ta matsu a fitar da kayan goyo akai, muna don kawai taga yadda zamuyi,
Sam bata zaci irin kaya haka Yaya Abubakar dan baiwa sadaukin Meenatu ikon Allah, yayi ba,
Duk da dai kayan baby sufi yawa kuma ?nty Safiya da Samira sun hurhura wasu daga cikin kayan sosai amma hakan bai hana mutane su rude ba, don yawan kayan,,
Sai surutu akan kayan mutane keyi, wai an kashe garali, sosai,
Mama Ladi ana ta fadi ana sake zance wai Su sun gaji arziki tako ina, gaba da baya,,
Mutanen mu suna ji suka kyale ta ba wanda ya taka masu saboda tun wurin abuncin da ta hanawa mutanen gida sai duk girmanta ya kara zubewa,
Sai musalin karfe biyun, rana matan Gwandu su ka shirya komai tsab kamar yadda Anty Amarya ta shirya komai,
Robobin kayan su cicin da dubbla suwa su tsatsafa da takalmin uwar diya, roba har guda goma sha biyar,cikin sabbin roba fil,
Sai akwatinan kayan goyo da sauran takarce da su mangyada da sauran abubuwa abin gwanin ban sha,awa,
Daga haka aka kwasa zuwa part din Mama Ladi dasuwa, a lokacin sunyi kaca kaca suna cin abincin da aka kawo masu daga gurin mu,,
Rana bata karya sai dai uwar diya ta kunya amma idan ta aje kunya sai dai ajishi ga yan kallo,
Sai rangada guda sukeyi suna sake magana suna cewa aiko inda babu bamu gani balle muga babu a kayan mu,
Yan Gwandu a ganku a kauce, don mu kunya gare mu badai tsoro ba,
Haka sukai ta shigowa da kaya kalakala suna direwa a tsakar gidan Mama Ladi,
Turururu mutane yan suna aka biyo don fitar da kyayan ido kowa nason gani, da idon shi,
Ana bude kayan soyaye soye aka saka guda ayyurririiii,
Ana zuwa na akwatina sai guri ya dauk guda da ihu mata na cewa tubar kalla masha Allah,
Agani a zahiri shi ne arziki ba jiga baki ba Allah ya raya muna waga da Muhammad Buhari dan Albarka,
Mama Ladi wace nauyi da kunya duk sun isheta sai yake takeyi na hakora ana cewa agausheku agaishe ku angode,
Akwatin Turmin kanani wax aka fara budewa nan aka shiga ki dayawa, turmi arbain da hudu, zokaji magana,
Sai dayan akwatin,turmi super wax ne guda goma sha biyar sai lace, da materials guda goma goma,
Dayan akwatin ana budewa aka kara saka guda kayan uban jaririne har kala homa shadda Gezena da ghalila masu kyaun gani,
Na kayan baby ne ba ayi da yawaba sosai take guri ya rude da murna da farin ciki,
Nan suka juya suka bar ma Mama Ladi kayan a part din ta,
Kunya ina kasa Mama ta shige don a tarihin gidan mu ba,a taba irin wanan abin arzikin ba,
Take kyashi da hassada ya rufe Mama da wasu diyan ta suka shiga sake magana,
Duk abinda ke wakana a cikin gida yana kunnen mazan kofan gida sai dadi suke ji yadda abin yazo


ZEEE MAKAWA YELWA
[10/23, 10:25 PM] MAKAWA: =?x?=?x?=?x?TARKO=?x?=?x?=?x?
=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?
8? 7?

ZAINAB IDRIS MAKAWA

ALLAH AL AKHIRU

Sosai Anty Amarya ta girgiza mama Ladi don bata taba zaton cewa ko kwatan haka zata gani daga gare mu ba
Gaba da su Anty Safiya suka zauna suna lissafa mata kudaden ko wani zani da suka fitar,
Ai take hankalin ta ya kara tashi, sosai tace cikin bacin rai wanan duk makircin wanan yar banzar yarinyar nan ce Summaiya Amaryan kanin Saratu,
Duk abinda tayi da gaiyya tai min shi don dai ta gwada min cewa su yan zamani na,
Bata san cewa nagane sherin su sun tafi sun aro kaya shago sunzo su gwada min cewa, wai su sun ka saye su,
Ai babu ida za,a da kayan ga cewa zanyi su barshi nan sai kayan zun k???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?wana biyu hannuwa na na gwada ma mutane na,
Safiya tace a,a Innar mu ina ruwanki da kayan su ko wanda dan ki yayi yanzu baki da iko a kan su tunda, sun shiga hannun su,
Abinda nai niya shi zanyi don babu wanda ya isa ya hanani yi nai,
Shiru yaran nata sukayi tare da nazarin samun mafita,
Bayan duk anyi shiru sai kuma Mama tace, wai ma yanzu duk wa yan nan zannuwan a Meenatu za a barwa su gaba daya,
Gaskiya sai dai in rage wasu daga ciki don dai sunyi masu yawa wallahi,
Gaba dayan su suke hada baki gurin cewa a,a Innar mu, gaskiya hakan ba zai yuyuba gaskiya,
Don dai ba,a taba yin irin haka ba uwar miji ta rage kayan goyon gidan uwayen mai jego,
Ganin babu wanda ya goyi bayan ta yasa ta yin shiru tana mai kurawa akwatinan dake gaban ta ido,
Can tace wai yaya ankayi da zance Nama ne don naji shiru, banji ance komai tun dazun ba,,,
Safiya wace ke kokarin gyara kayayyaki dake tsakar dakin,
Tace naman raguna ai ankai su gurin gashi guda na maijegone guda kuma namu na mutanen gida,
Sai naman shanu wanda yana can ana rabawa yadda ya dace,
Tambaya tayi kamar yaya ana rabawa kina nufin cewa wake rabawa tace, su Baba, Musa da Baba Hamza, gaba dayan su,
Mikewa tayi fuuu ta dauki zanin ta ta yafa sai waje gurin da ake rabon naman,
Tana zuwa ta hango an kasa, ko ina sai cewa tayi yaya ankayi haka nan za,a fara mata bayi Baba musa yace an kasa ankwashe ma kowa nashi
Aiko mama ta hau sababi tana cewa ita don an maida ita haka sai adinga mata abu yadda aka ga dama a gida a kuma hana tayi magana,
'Da dai ita haifi anbinta babu mai shige mata gaba a kan al,amarin shi
Inda take shiga banan take fita ba sai faman sake magana takeyi yadda ta so,,,

Mutanen gida, sai aka shiga surutu kowa da irin abinda yake fadi, akai,
Saboda yadda Mama ta so tasawa mutane fita saida Baba Buhari yayi mata yankan kauna sannan ta shiga hankalin ta, talafa daga fitinan da take ta yi,,
Andawo muna da duk wani kaya da muka samu wanda yasha surutu a gurin mutanen gida da na waje har ma da bakin mu,
Ni kaina gani irin yawan kayan da aka tara muna saida hankalina ya tashi,
Saidai kuma wanan ba wani abin mamaki bane idan akai la,akari da irin yadda muke bukukuwan mu a hausa,
Sosai na yaba da irin hikimar Anty Amarya wace tafitar da mu daga cikin kunyan idon jamma,a,
Mun fitar da manyan turamay a cikin akwatina daban muka parker su inda muka cire yan madaidaita tare, da na kasa da su,
Daga ciki na cirewa matan malam tsoho turamay aka hada masu da sabulai da nama da kayan flower wanda aka soya masu yawa sai kudi da aka aza masu sama wai kudin dinki,
Da farko da suka ga kayan sai suka bijire cewa bazasu karba don kayan sunyi yawa,
Anty Amarya tare da gwagona Habbi da suka kawo masu kayan sukace haba ai in sunyi haka basu kyautaba don ba,a mayar da hannu alheri baya,
Mama Dije tace ai kamar badon Allah mukayi ba idan mun karba, don gaskiya abin yai yawa,
Haba Mama Idan kunya haka baku nuna muna ana tare ba ke nan,
Ku tuna cewa abin Meenatu fa naku don may zata baku dan wanan abin har ku tsaya musuntawa,
Anty Amarya ce ke masu wanan magana a cikin nuna damuwan ta a fuskan ta,
Gaskiya zamu karba amma idan malam yazo mun gwada mashi yace mu mayar to zamu dawo dashi ne,
Insha Allah ba ma zai ce ku mayar ba tunda yasan cewa Allah ne ya kaishi ga dadi ganin, dan jika, ai sai yawancin rai,

****** ********** ******
Tsab yake sauraren abinda Fatima ke fadi ta wayan a cikkin kuka sai dan sheshekan kuka takeyi,
Sai da tagama zancen ta tsaba sai yace hmmm tare da sauke gajeren murmushi, yace,
Fatima kin gama maganar ki dai ko ?
Fatima tace eh cikin shagwaba, da murya mai hana natsuwa,
Yace duk wanda ya baki wanan labarin cewa na kashe wa Meenatu da dan da ta haifa kudade masu yawa ina gani ya rage maki zancen bai fada maki gaskiya ba gaba daya,
Yace ina dai kudina ne ba nakiba dai ko,?
Ashe dama can, munafunci kike min cewa ya kamata na baku kudi kuyi masu sayayya abinda ya kamata, daga bangaren ku,
"Da na da matata na kashewa ba wasu can daban ba,
Ko ke yau kika haihu idan ina da halin yi zan iya maki fiye da hakan,
Domin ko wani da da arzikin shi yake zuwa duniya dama,
Tace to amma aiko bamu hauhu ba zaka iya kyautata muna, kwatan kwacin yadda kai mata ko,?
Look Fatima wai shin tare da ke nake neman arzikina ko kuwa kece ki ka bani jari,?
Ke har yaushe kika shigo rayuwa ta da zaki kafa min doka haka,?
To ki kama kanki don ban son raini kuma kin bani mamaki ke lokacin dana aure ki may ye ban maki ba waye yace wani abu daga cikin su,
Tace haka zakace min Sweet Bukar ,?
Ko kina ganin cewa kin fisu ne a gareni ko Sadiya wace na dade da ita bazatai min irin wanan shamakin ba balle ke,
Au gori ma zakai min don kayi mi dawainiya da zamuyi aure shine har zakai min fade, haka,
Yace an maki tunda shi kike son ai maki,
Tace ai yanzu dai ina cikin iyalin ka don haka ina da right din da zan wa kaina inci,
Ke yace cikin daka tsawa ban son rashin kunya fa kin san halina
Don haka ki kama kanki, kada na saba maki wallahi,
Allah ya baka hakkuri indon na fadi gaskiya yasa kake cewa haka,
Rai bace ya kashe layi tare da jan tsuki mai tsawo kamar tana a gaban shi
Idon shi da suka kada sukayi ja yadan lumshe tare da lashe busassun laben shi,
Yasa hannuwan shi ya dafe kan shi tare da furzo iskan takaici
Yace why kowa problem kowa na son kan shi idan hakane ashe dole ya gyarawa kowace zaman ta, don sam bazai lamunci wanan halin ba a gidan shi,
A haka Aliyu da Lawal da su ka fita tare zuwa wurin gyaran mota suka dawo suka samay shi rai a bace,
Anty Safiya ta bugo mai waya tana sheda mai cewa wai, Mama ta tayar masu da hankali,
Wai don may za,a raba nama batare da ankawo mata su gaba daya gurin ta ba ta duba,
Gaba daya ya kashe waiyan nashi don bai son yawan damuwa haka,
Aliyu yaidan murmushi tana cewa yanzu mara hankalin nan ta bugo min waya tana cewa wai, wanan dayar matar taka yar Abuja ta buga mata waya tana sheda mata irin shagalin da akayi na suna,
Rai bace yace cikin wani irin murya mai nuna takaici tabugo min waya ai yanzun nan,
Aliyu yace ashe Fatima bata da wayo ban sani ba lailaima kuwa zata gane kurenta sosai,
No ka kyaleta Yaya Abubakar yacewa Aliyu cikin daga hannu tare da dago rinannun idanuwan shi da sukai ja,

Fatima tun bayan gama wayan su da shi taji irin ansan da ya bata sai hankalinta ya daga,
Take natsuwa yazo mata da nadama saboda bai,dace ba ta fito fili ta, nuna mashi cewa tayi bankin ciki da haihuwan da akai mai,
A hankali ta rutse idon ta saboda takaicin da take ji a cikin zuciyar ta ida Sakawatu bata bugo mata waya ba da batasan yadda duk akayi ba acan,
Dole tasan mafita kafin yadawo don kada ya dauki zancen da zafi har yakai ga mata mugun fassara,
Cikin tashin hankali ta kira mahaifiyarta tana fada mata abinda yafaru tsakanin su da shi akan zancen suna,
Uwar tace ashe baki da wayo Fati, ashe hankali bai ishe kiba,
Yanzu da kishiya zakiyi wanan hadin kan haka Fati ?
Ita tana can da miji gurin tafiya zata bugo maki waya ta kara tunzuraki,
Maza wallahi ki san yadda zaki gyara tsakanin ku kafin ya dawo ya dauki mataki a kan ki,
Gashi kince za,a kawo maki yaranga can suyi maki hutu ,
Gashi ke kina nuna mai bakin ciki akan dan shi tilo daya da Allah ya bashi,
Wani irin karfafan ajiyan zuciya ta sauke tana cewa walleh nayi kuskure kwarai mama,,
Bayan sunyi sallama da mahaifiyar ta, taita kokarin kiran layin shi amma a kashe wayan yake,
Tsoro da fargaba ne ya kamata kada yace shima bai yarda da zancen zuwan yaranta gidan shi ba suyi hutu,
Don tasan halin maza yanzu sosai basu yarda da rikon dan wani,
Don haka ta zauna ta rubuto mashi guntun text a waya kamar haka ta yadda da ya bude wayan shi sakon nata zai shigo mashi
My Sweet Bukar dan Allah kayi hakkuri da abinda na aikata maka,
Son ka da na ke yi maka, da yawa yasa min jin zazzafan kishinka haka,
Amma daga baya da nai tunane sai naga cewa ban kyauta maka ba ban maka adalci ba sanin irin kyaqan halaiyan ka da nayi har nai ma wanan mumunan fahintar haka,
Dafatan zaka fahince ni ka yafe min batare da rayuwanka ya kara baci ba a kan zance,
Taka har kullun abin kaunar da alfahari Fatima Musa, Amaryan ka,
Bata kyaleshi haka ba saida ta yaudare shi da wasu daddan kalamai wanda sirin su ne hakan, shida ita,
Tasan cewa duk lokacin da ya bude waya har ya karanta wanan sako zai sauko daga fushin da yake ciki,

****** ********** ******
Muna zaune a daki tare da bakina da sukazo min suna kowace anbata nata gift din bukin sai farinciki takeyi,
Nan ne Anty Saloon take fada muna cewa taji Salawatu tana waya da, Fatima suna zance akan wai maigida yazo yana wa yan uwan shi da matan shi barin kudi,haka
Saboda haihuwa nan har zai kashe kudi irin haka,
?nty Amarya wace ke zaune a gefe ta dawo daga rakiyan bakinta da zasu koma gida yau
Don ita zata kwana biyu tare da mu kafinta koma, gida, tace,
Ita ma Fatima munafukata aiduk tasan yadda mukeyi nan kasan kuma ai hakan ba wani sabon abuna ba garemu,
Hali daine irin na kishi kuma akan su zai karewa don dai, walle, Meenatu tafi karfin su ,,
Ta Allah ba tasu ba don tariga da tai masu tazar ba yau ba ta ko ina,
Fattu tace da kyau, Anty wallahi haka nake son ji don wallahi da ace wa yan nan matan sunfi karfin mu ai da mun shige su don da ba za mu iya zama da su ba ia,,
Nan hira irin na mata ya kaure a tsakani kowa tana fadin irin nata halaiyan zama cikin kishiyoyi,
Ramatu takara muna bayanin irin yadda yanzu zaman gidan yaya Abubakar yake,
Da zancen hadin kan da aka kulla tsakanin Salawatu da Fatima saboda a hadewa Sadiya kai,
Anty Amarya tace Allah ya bamu rai da lafiya kusha kallo don baza,a kai ko ina ba don badon Allah akayi shi ba,
Shigowan malam tsoho ne cikin gida ya katse muna hiran mu ta hanyar kiran sunana yana cewa,
Meenatu ashe dama aikin kudi su Abu su kai maki ban sani ba ,
Don wanga irin hidima haka walle yai yawa kafin in bashi ansa sai muryan Anty Amarya naji tana cewa haba dai malam tsoho,
Dan waga abin da aka basu ai ba komai bane, tunda sunfi karan fin haka gare ta,,
Amma dai gaskiya hakan yai yawa tunda akwai mutane da yawa ai malam tsohone ke fadin hakana,
Inda Anty taita bashi magana har dai ya yarda ya shiga jero muna addu,oi tare da neman tsari,
Ina zaune daga gefe muna sauraren su, don a lokacin duk a gajiye nake,
Duk wani part dake cikin gidan mu saida Anty Amarya ta, aika masu da kayan buki gift din robobi sabulan wanki da omo clean,
Hakan yasa su jin dadi tare da kara muna yin addu,oi masu ma,ana,,,

Washegari duk mun tashi agajiye amma haka na daure tare da tsula ado inda na yafa gyale na fara


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login