Showing 54001 words to 57000 words out of 388021 words

Chapter 19 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8199

Ba bata lokaci mahaifin ta ya sukkuce ta zuwa motar shi,
Asibitin Sir Yahaiya ya nufa da ita, inda aka bata tai makon gagawa,
Bude idon ta sukai arba da mahaifin ta wanda fuskan shi kawai zaka kalla kasan yana cikin mumunar ashin hankali a lokacin shi ma,
Sannu Amenatu
Baki ta bude da zumar zatai magana amma sai ta kasa saboda kukan da yazo mata,
Muryan gwago Habi ce taji a lokacin wadda batasan tana gurin ba alokacin sai yanzu,
Gwago Habiba tana cewa haba Amenatu kibi abin a sannu mana wanan irin tashin hankali haka, ?
Mikewa take kokarin yi daga kwancen da take tana cewa
Gwago Habi kiwa Allah ku cece ni ku ceci rayuwa na ban iya zama da mutum irin yaya Abubakar,
Gwago Habi ce ke cewa Baba ya akayi haka ya faru ne yaya,?
Bai kai ga bata ansa ba wayar shi tai kara, yana dauka yaji muryan Ibrahim yana cewa baba don Allah duk inda kake ka dawo gida ga mama Ladi nan tana tawa maman mu masifa da kidan zari a cikin gida,
Da sauri Baba ya juya yana fadin ina zuwa habi ki kula da Amenatu kafin in dawo,

****** ******** ******
Tun a wajen gida yake jiwo muryan mama Ladi yadda ta ke budan baki,
Wallahi wanan zancen baiko yuyuwa wanan ma ai karya ne,
Duk muna funci da kilibibin da kuka kulla a gidan nan,
Kan ku zai kare may ake da irin fulanin gwandu irin tsiya,
Wallahi wanan sherin sai kusan yadda zakuyi da yar ku,
Badai in hada zuri,a da irin ku ba wanan ma karya ne,
Ke Ladi tajiyo muryan baba Samaila daga bayan ta yana kiran sunan ta,
Wallahi ki kama kan ki ki iya bakin ki,
Abinda kika sani ne in badon magabata ba bu abin da zai sa in hada wani alaka dake,
Baki masan may kikeyi ba da baki zagi mutanen gwandu ba,
Don ko mutanen gwandu sun gama maki komai a rayuwa,
Sanan ki sani duk na karajin kin yi wani mumunan furci akan wanan abin yanzu zan gwada maki cewa karyan hauka ki ke yi,
Nan mama lafi ta juya da fadin mahaukaci kawai wanda Alluran soja tai ma yawa a jiki,
Nadai fada maku kusan yadda zakuyi da yar ku don ni dana yafi karfin lalataciyar yar ku,,,
Juyawa tayi zuwa sashen ta a cikin masifa da jidali a bakin ta da zuciyar ta,
Mama saratu tayi kuka sosai ta shiga cikin tashin hankali,
Tana rike da hannun yaran da Meenat tazo da su daga sokoto,
Su ma yaran ganin halin da antyn su ta shiga yasa su yin kuka da ihu,

Duk wanan abin da akeyi malam tsoho ya sane da komai amma kala bai ce ba,
Don dama abinda yake son ya shawo kan shi ke nan agidan tun yana da rai,
Baba Buhari wanda ke zaune, kusa da malam wanda aka hana shi shiga cikin gida don gudun masifan mama ladi
Saboda shigan shi cikin gidan babban fitina ne tsakanin shi da matar nashi,
Haka yasa malam tsoho ya hanashi motsawa ko nan da can,
Daga gadon da meenatu ta ke kwance ba abin da takeyi sai hawaye da kiran sunan Allah,
Baba yadawo nan meenatu tadage a kan don Allah amaida ita gida, bata jin ciwon komai ita,
Ba mussu aka sallamay ta zuwa gida inda tun a hanya Baba Samaila yake fadawa, gwago habi yadda suka kwashe da mama ladi a gida, dazun bayan zuwan su asibiti,
Maganar manya ce ita meenatu sai ajiyan zuciya kawai takeyi don abin ma izuwa yanzu ya wuce tunanen, ta,
Tankar a mafarki ta ke ganin zancen wai ita meenatu ce yau wai mata a gurin yayan su miskili Abubakar dan mama Ladi masifaffa da ko mazan gid???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an su iyayyen su tsoron fitinar ta suke yi
Saboda bata da kunya a cikin al,amarin ta sam, don haka ne ma kowa ke mata daukar mara mutunci, ko mara hankali,,,
Daidai lokacin da take ajiyar ziciya yaji muryan mahaifin ta yana cewa ,
Duk iskanci ne da hankalin ta guri ta samu takewa mutane wanan iskan cin
Yau ai badon ta gudu ba da taga karyan haukar da take kira min,
Gwagwa Habbi ta ce kafita batun ta kawai yaya don babu yadda zata yi da mu acikin hidan mu,
Bari kiji habbi, duk Ladi ta taba min diya wallahi sai ta gane kuren ta,

Duk wanda ke a kofan gidan a lokacin da aka dawo da meenat daga asibiti sai tabaka tausayi,
Gwago Habbi tace kija mayafin ki zuwa kai don yanzu kina da nauyin akanki hakkin aure ya rataya a wuyan ki,
Ita da kanta tasa hannun tana gyarawa meenat gyalen da ta dan yafa ajinkin ta,
Wasu irin hawaye masu zafi suka fito daga idon ta,
Yau don takaicin tsohon kakan ta ko kallon gefen da yake zama batayi ba haka tashige cikki rungumay a jikin gwagon ta.
A sauran sassa gidan kuma wasu harda habaici suke sakewa wai ai dama mutum kurum kurum mugune,
Yawan shirun mama saratu na mugun tane don itace tabi dare tabi rana gurin shige da fice irin nasu na fulani har tasa aka aurawa Abubakar yar su,
Wasu kuma suce ai baba Samaila ma tsohon mugu ne don shiga dajin da yakeyi ba na banza bane,
Ai mama kawai nata ya samay ta tunda ta hada irin mu acikin jikin ta yanzu,
Wanan zancen nasu ya kara haukata mama Ladi sai,kawai ta figi mayafin ta sai wurin malam tsoho da kukan ta
Tana cewa ita don Allah malam ya walware wanan hadin da yayi ya bawa Abubakar ko wacece amma dai Meenatu ba wace har gaba da secondary iyayyen ta suka tura ta har sokoto,
Sai a wanan lokacin ne malam tsoho yai magana tun lokacin da take ta faman hauka a cikin gida da zafe zage,
Cikin maganar shi irin tamanyan jiya yace,
To Ladi haukar taki da akace kina dashi ne kika taho ki geada min har nan waje,
Kunya taji tafara cewa ba haka bane malam gaskiya bazan taba yarda a hada min zuri,a da irin diyan su samaila ba,
Murmushi Malam yayi ya ce ko kina da hujja akan hakan ?
Shiru tayi yace to ki ta shi kije kiyi hakkuri, idan kuma baki hakkuri duk abinda zaki yi kije kiyi, aure ne kuma andaura babu mai rabawa sai mutuwa,
Ganin duk kusan diyan malam suna gurin azaune lokacin yasa ta jan bakin ta tai shiru don tasan bazasu kyaleta ta zagi mahaifin suba agaban su,
Gida duk ya rikice da surutu wasu naganin rashin dacewar haka wasu kuma basuga illa ga hakan ba,

Meenat kan tun shigewar ta dakin mahaifiyar ta bata fito ko kofa ba tana can kuryan uwar ta saman dan gadon kata kon dake dakin ta takure, guri daya sai kuka takeyi a cikin gumza,
Ita ma mama saratu kukan takeyi zaune daga kofa saboda bata kaunar fitina arayuwar ta sam,
Anty Samirace tashigo tun daga kofa take cewa ina matar yayan nawa nazo muyi bankwana kafin in wuce don nasan da wuya mu hadu anjima,
Ganin yadda meenat take kwance bakajin sautin komai sai kukanta dake tashi a kuryan uwar,
Dan dafata tayi cikin tausaya mata tace Meenat don Allah kiyi hakkuri ki daina wanan kuka har asan abin yi,
Amma ni hakkuri kawai zan baki don kin san halin malam tsoho,
Tunda yadaura ya daura ke nan sai hakkuri,
Kamar ta yayafa mata fetur a take takarasa wani sabon sautin kuka a lokaci guda,
Haka Samira tamike zuciyar ta sam ba dadi taiwa mama saratu sallama da gwago habi ta wuce ran ta a bace,,,,


ZEEE MAKAWA YELWA
[7/16, 10:29 PM] MAKAWA: =?x?=?x?=?x?TARKO=?x?=?x?=?x?
=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?
2? 3?


ZAINAB IDRIS MAKAWA

ALLAH-AL-BAARI

Gaisuwa gare ku da fatan alheri masoyya wanan novel TARKO,,,
Allah ya sada mu da rahamomin sa na wana ranan,


Ga irin al,adun buki na garin birnin kebbi, a, da sati biyu ne, amma i, zuwa yanzu an rage zuwa sati ko kwana hudu,
A cikin wa "yan nan kwanakin ne ake gudanar da abubuwa da dama,
Musali zuwa gyaran dakin amarya kafin a sakata a lalai,
Daukan darasin amarya ga malamar da zata koyar da ita, zamantakewa aure, mutane daban daban zasu dingawa amarya huduba kala kala,
Tun buki da sauran sati biyu za,a fara gyara amarya da kayan hadi na gargajiya masu kyau da ma,ana,
Hakan ya kasance a gidan malam tsoho wanan satin,
Don jikokin shi biyu da akasa a lalai a lokacin wanda duk dangi na kusa da na nisa sun iso wanan gidan,
Sai hidima kawai ke ta kankama akowani sashe na gida,
Sashen Baba Samaila ba wasu bakine sosai suka zo ba,
Don bukin ba na yan dakin su bane sanan ba wai wani zaman lafiya bane a tsakani balle yan uwan su na sashen mahaifiyar su su zo masu kara,
Wana sai in Allah ya gwada muna auren yar lelen baba watau Meenatun sa,

Duk wanan abin dake gudana hankalin Anty Samira yana gurin yar uwar ta Meenat,
Shakuwan Samira da Meenat ya samo asaline ga tashin da Meenat tafara yi a gurin Baba Buhari,
Watau a hannun mama Ladi wacce ta yayye ta daga nono,
Sai dai daga baya da matsi yai matsine Baba samaila yashafawa idon shi toka ya karbe diyan shi wacce aka mayar tankar boya,
Mutane da yawa sukan ce wa meenat yar dakin Samira don samira bata yarda aiwa meenat wani abu, idan ta na gurin,
Haka ke sa mama kara jin haushin yarta Samira akan yadda take nunawa meenat zumunta mai karfi a tsakanin su,
Samira wace, itace ta saka meenat a cikin manyan yan matan gidan da karfi da yaji badon ta isa ba,
Kuma babu yadda zasu yi dole suka kyale Meenat ta bi su don masifan Samira,

Masu zuwa gyara dakin amare yau suka tafi don su gyaro mata inda duk da samira ce babba itace ya kamata a fara gyarowa
Amma sai mama tai tsaye tace sam sai andawo gurin gyarawa Murja nata tukun,
Hikimar mama da yin hakan shine, wai kada a fara jerawa Samira kaya suga wani abu suce suma zasu sayawa yar su,
Don haka mutane sun san masifa take so dole aka nufi gidan murja dake bayan Owando aka fara gyarawa,
Sosai ba laifi gidan murja yayi kyau don mijin yayi kokari,
Yaro ne matashi yana aikin gwaunati a gidan taki,
Andawo cikin murna da sambarka tun a kofa mama ta kasa hakkuri sai tambaya takeyi ya aka ga gidan na murja,
Yar guda ce Safiya ta ja ta zuwa gefe tana cewa ha dai Innar mu shin mi ki ka yi haka wai ?
Da Samira,da murja ai duk guda na ko?
Ansa mama Ladi ta bata da cewa a gurin ku suke guda ko?
Nikan a guri na ai diyan kishiyoyi na, na,
To Allah shi kyauta innar mu,
Amma don Allah ki ko karta ki boye kishin ki a kai,
Diyar ta guda mai suna habiba itace tazo gurin da suke tsaye tana cewa,
Innar mu ke ji dai ko kwatan Samira murja bata kama ba ko,
Ai da sunga an fara fitar da kayan Samira nasan du girgiza zasuyi,
Habiba had ke ya,?
Shi ita Murja wai ba yar uwar ki ta ba ?
Ko yar uwata ta hwa,?
Sai inki nawwa in kama ta ?
To Allah shi kyauta inji safiya, wacce ta kula da cewa baza su daina abinda su keyi ba,

Jeran samira abinyaba wa mutane mamaki sosai don an nuna mata gats an, nunawa mutane cewa ita yar dangi ce,,,
Don kamai da akewa amare masu gata anmata agidan ta,
Sai,dai matsala guda shine,
Murja tafita samun miji na kwarai sosai kuma tafita samun gidan aure,
Gara na gani na fada aka kai masu wanda malam tsohone da kan shi ya hada masu wanan garan ,
Sai,dai ita mama ladi wacce ta kara akan wanda malam din yai masu,

Zaune take tana gyara yan yatsun kafan ta wanda suka sha zane,
Da kwalliya, anty amarya ce takira mai mata zane har gida tazo ta zana masu ita yar ta da zasu,yi wa meena rakiya gurin buki,
Kitso da kumshi yar asali akai masu zanen dashi,
Wayan ta Nokia da ke gefe yai kara, da sauri takai hannun ta ta dauka
ANTYNA SAMIRA,
Shine baro baro ga screen din wayan ke boring,
Murmushi meenat ta sa,ke tana cewa sai Anty na
Da Assalamu Alaikum kamar kullun ta daga wayan tana mai yi wa antyn ta dariya,
Amma Meena walleh ke ban mamaki ace har anfara program baki taho ba,
Gashi nasan cewa Anty amarya zata ba da sakon da ta ce ki kawo min,
Ba hakana na ba Anty Samira,
Tsayawa nayi in rubuta test yau gobe tun da safe in sha Allahu zamu tahowa,
Ke da suwa na zaku taho ?
Ni daina kataho mana, mtss taja tsaki aza nayi da Anty amarya zaki tahowa,
To ai ke san mama bata gaiyyace su na ba, da sun taho ko da yini na,
To goben sakko zakiyyi ko ?
Awo, insha Allahu koda sha biyu kayi muna cikinkin garin birnin kebbi to da ke kyauta gaskiya,
Don dai kesan kuna na hannun damana ga wagga harkan,
Kai anty Samira, ga manyan yan mata mi akai da yan kananun yara iri na,
To ke dai ji na hwada maki sai ke taho ke nan,
To Anty samira agaida gida,,,
Ajiyan zuciya Meena tayi gami da lumshe idon ta,
Allah sarki Anty Samira yanzu zata bar gidan mu ke nan ta fada acikin sabon rayuwa,
Ita ma , watarana irin haka zaizo kanta ranan da zata bar gida tabar baba da maman ta da yan uwan ta zuwa gidan auren ta,
Ajiyan zuciyar tayi don tasan cewa akwai aiki ga irin haka don ba karamin tashin hankali bane ,
Aure sha kan yaro inji manya, masu karin magana,
A lokacin ne anty ta zo da leda ga hannun ta tace munyi waya da samira wai in baki sako ki kai masu shine na hado har da ita dayan amaryan tunda duk yan uwanki ne,
Godiya Meenat tai mata, a cikin mutun tawa,

Karfe sha daya da rabi suna Ambursa, kafin, sha biyu cif sun shigo gida,
Tun a kofan su meenat ta gane cewa buki ake sha a gidan su,
Saboda bakin fuskokin yara da manya da bata sani ba da ya cika katon iccen dake kofan gidan nasu,
Acan kuma dan nisa da gidan su gidan makwabtan su kidan D,J ne ke tashi yara da yan mata suna ta kwasan rawa,
Murmushi Meenat tayi don tasan cewa malam tsoho ke nan ya hana a kunna masa kida a kofan gida,,,
Saboda diyan Anty amarya Meenat tazo shi yasa uncle ya bada motar shi wani dattijo driver makwabcin su yakawo mashi su, har birnin, kebbi,
Idan kuma sun gama buki sai ya dawo ya kwashe su komawa gida,
Cikin wani yadin Swiss material blue colour take, dinkin dogon riga mai dogon hannu, shara,shara,
Sai farin gyale dan karami, wanda tai rolling din kan,ta da shi,, takalmin masu dan tu,du,, ta saka a kafan ta,,
Kayan jikin na ta sun matukar karban jikin ta sosai sai dan farin glass da ta, saka a idon ta don kare, kurar hanya, a idon ta,
Yaran cikin gidan su ta samu,su kwashe mata kayan su, zuwa cikin gida,
Gurin da rufar malam tsoho yake a ciki,ta nufa tana rike da hannun yan kan,nen ta da suka nace sai sun biyo Anty zuwa buki gida, birnin kebbi,
Ita kuma anty amarya saboda ta mayar wa Meenat da mahaifiyar ta da irin ko,karin da suke masu wajen zumunci ta yarda aka tafi da yaran ta,
Da sallamar ta da murmushi manne a fuskan ta ta karasa zuwa gurin da yake zaune, da littafi mai rubutun warash, a hannun shi yana dubawa,
"A hho, malam ;
Har ya ce in,gwaiyya kan shi a duke azaton shi daga cikin yan jikokin shi dake agari ne masu shige da fice, suke gaishe shi,
Sai kuma yaji muryan kamar na wacce ya dade da sani a da can,
Da,sauri ya dago kai daga kallon littafin da ya ke yi na, Risala,,,,
Ameenatu shin ?
"Ke ta atta tahe yanzun ?
Awo malam nita a,daidai lokacin da suke cire takalman kafar su don karasawa gurin malam din,
Har kasa gwiwa bibiyu suka rusun na ita da yaran da ta zo da su yusura da didi,
Gaisuwa sosai sukayi da tsohon kakan nata inda ya ke tambayan ta mutanen sokoto,,
Yaran


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login