Showing 78001 words to 81000 words out of 388021 words

Chapter 27 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8280

Buhari ya jijiga abayan mota tare da yin ajiyan zuciya,
Ya,ce kai mutum mutum abin tsoro ne wallahi, baka da gadon mutum amma kana da gadon maganar shi ,
To aikai malam Buhari maganar daga cikin gidan ku yafara fitowa ,
Don ance uwar yaron bata da kirki sam ba ta yarda kowa Dan na ta yai wa alheri,
Don ance har da kai, ba ta yarda, wai dan cikin ka ya tallafa maka,
Don kar kaiwa kishirya ta da sauran yara lalura,,
Baba dake bayan mashi murmushi kawai ya yi na takai ci,
Hannu malam Abdu ya sa a aljihun gaban rigar shi, ya dauko, naira dari biyar ,.
Ya ba Baba ya ce kayi hakkuri da wanan malam Buhari nima karfen tsohuwar mota ta ce na sayar, aka bani dubu biyu,
Godiya Baba ya kama yi wa mutumin don ya san cewa, Allah ne ya karba mai addu,an shi ya kawo mai malam Audu, din,
A yar kasuwan shiya ya tsaya ya sai abin miya don ya kai gida,
Da yar hamsin din da ya ke dashi ne ya hada ya karasa sayayyan da zaiyi,

****** ********** ******
Ganin cewa goma na dare yayi don haka ya mikewa don ya shige dakin shi, ya kwanta,
Amma still zuciyar shi na kara kwadaita mashi son ganin wanan yarinyar,
Da kuma son ji daga bakin ta ita yar waye agidan su wai ?

Ya na ko karin rufe laptop din shine da yake aiki yaji wayar shi na kara, da sauri ya kai hannun shi ya dauka kar kiran ya katse mai,
Sunan Salawatu ya ga ni, sai ya jin tankar kada ya dauki kiran nata
Don ai wanan rashin hankali ne da zata kirashi a wanan lokaci bayan tasan cewa shi family man ne
Daurewa ya yi ya daga wayan don bai san dalilin kiran shi da taje yi a wanan lokacin ba,
Da Salamu Alaikum ya fara magana, gaishe shi tayi da tambayar shi, yadda ya koma gida,?
Cikin karfin hali ya ansa da cewa, lafiya kalau na koma
Ya nabar ku ?
A hankali cikin wani irin murya maiban tausayi tace,
Lafiya lau Sir
Sai yaji ta sauke wani irin ajiyan zuciya mai ban tausayi,
Sai kuma yaji, tai shiru,
Tausayi ta
ba shi sosai don ya san cewa Salawatu tana mutuwar son shi sosai a rayuwan ta,
Kiran sunan ta yayi cikin wani irin jan sunan, yace,
Sa,lawa,tu na fada maki cewa kada ki sa damu insha Allah tunda nace maki zanyi ai zamuyi ne ko, ?
Wani kasaitaccen murmushi ne yaji ta sake tace ai nayi zaton ko shike nan
Yanzu ka rufe gurbin da a,da ka bani dana wata ne,,
Yace haba ,haba dai, ai kowa da matsayin shi azuciya na,
A gagauce yai mata sai da safe ya na gudun kar yarinya nan tai barci mai nauyi,
Batare da yaji komai daga gare ta ba don yasan ko ita waye,
Ya kare da cewa ki bar zancen har sai mun hadu office gobe sai mu karasa ko ?
Ta yi murmushi saboda zaman ta tsohuwar gogagiyar yar bariki ta fahinci cewa yana tare da wata mace kila alokacin,
Ok don Allah ka rike amanan kaunar da ke tsakanin mu Sir, ?
Don wallahi bazan iya rayuwa idan babu kai ba Sir,
Cikin gajiya da magiyar irin na Salawa da take yi masa yace, kada ki damu zan cika alkawari ,,
Take care bye,,,,,
Dif ya kashe wayan da yar guntuwar tsukin shi ya dan dubi wayan a hasale,
Don bai son mutum da yawan naci
Sai kuma ya daga kai ya dubi kofan corridor din da zai sadaka da sashen shiga bangaren Meenat,
Juyawa ya yi zuwa dakin shi ya shiga wanka tare da dauro alwala kamar yadda ya saba, yi kullun kafin ya kwanta,

****** ********** ******
Bayan shiga na daki na samu guri na zauna ba abinda, yazo min a,rai sai tunanen
Sabon rayuwar da zan yi a cikin gidan dan uwana kuma mijina, a yanzu,
Babu abin da ya kara zo man arai kamar yadda mu kayi a karshen rabuwa na da mahaifina da malam tsoho a waje, kofar gidan mu cikin yar rumfar kakan na mu,
Bayan sun umurce ni da cewa inje inyi hakuri akan umurnin da suka bani,
Nima,nai masu alkawarin yin biyayya ga umurnin su gare ni
Duk da a,lokacin na gane cewa mahaifi na dakewa ne kawai ya yi,
Saboda a,lokacin da yake lalashina ya riko min hannu,
Naji irin yadda hannun shi ke rawan makyarkyata
Nace a,hankali cikin muryan kuka Baba ka yafe min
Insha Allahu zan maku biyayya da kai da malam kamar yadda kuka umurce ni da in,yi
Yadda naji Baba na ya kara rike min hannu acikkin tausaya wa, yasani sa wani sabon kuka
Masha Allah Aminatu ina alfahari da ke,,
Allah yai maki albarka arayuwan ki duniya da lahira,
Malam tsoho da Anty Amarya dake kusa suka karbawa mahaifina da Ameen ya Allah,,,,
Abinda ya sani zubar da hawaye ke nan tare da kara dunkulewa a saman Salaya na,
Motsi naji tankar ana nufo kofan dakin nawa a lokacin,
Daga kai nayi na dubi tangamaymay dakin nawa,
Sai naji tsoro ya kara kamani,
Gabana ya dinga faduwa, gab gab gab a lokaci guda,
A hankali naji an,turo kofan dakin alamar cewa mutum zai shigo a lokacin,
Daga gurin da nake kwance na tsurawa kofan shigowa dakin ido,,
Toshe kunnuwa na na yi tare da rutse idanuna don tsoro,
Ko gida ban yarda in kwana daki ni kadai sai da mutum a ciki,
Addu,a nakeyi a hankali na neman tsari don a yadda nasan gidan yayan mu yanzu sun dade da yin barci ko,
Hango ni ya yi a kasa kwance cikin yana yin tsoro
Tau,sayin ta ne ya kamashi so sai a lokacin irin yadda ya ga ta makure guri guda cikin ban tausayi,
A,hankali ya tako har zuwa gurin da na ke a kwance dunkule kasa kamar yadda da kan kwanta acikin uwar shi a gefen gado, cikin rutse ido na,
Kamshi turaren yayan mu Abubakar daya fi amfani da shi na ji ya daki hanci na,
A hankali cikin tsigar tausayawa yai magana,da cewa, ki na jin tsoro ne ?
Ido na bude don gaskanta idan shi din ne da gaske a,gabana lokacin,
Sabanin dazun da na barshi zaune a falo yanzu yana saye da bathrobe baka ne a jikin shi, mai,laushi kamar jikin dabba
Bathrobe din bai daure da igiyar sa sake suke, suna rito,,
Abinda ya fitar mai da fadadar kirjin shi a waje,ke nan,
A yadda Abubakar yaga Meenat sai yaji wani irin sha,awar ta da kaunar ta ya shige shi a lokaci guda,
Ajiyan zuciya ya sauke tare da dan shafo sumar kan shi, zuwa fuskan shi da hannunwan, shi,
Takawa yayi zuwa bakin gadon nawa ya zauna tare da fadin taso ki zauna zamuyi magana, ne
Ba musu na dan mike a hankali kamar yadda ya umurce ni, zuwa bakin gadon, nayi
Amma sai na zauna a,kasa don bazan iya gwada tsara dashi ba,
Yana zaune nima ina zaune, sama sam bazan iya ba, hakan ba
Murmushi naji yayi wanda saida nadan daga kai, don inga may yasa shi murmushin,
A sanyaye yai magana yace asama zaki zauna zai fi ki saurareni ai ko ?
Nima cikin wani irin murya mai kama da rada nace nan ya ishe ni,
A dan fusace ya ce ban son gardama fa a rayuwata,
Ai kafin ya kai karshe maganar shi, har na dago zuwa bakin gado ko
Sai,dai nisa dashi sosai nadan zauna
Murmushi ya yi ya kada kan shi ya ce kin san ko yanzu ko a matsayin may iyayyen mu suka maida mu,?
Kaina dake a duke na dan kada mashi alamar eh,
To kin sani may zai sa ki ce haka ?
Shiru nayi ba ansa tambayan na shi
A haka zaki taimaka ma rayuwan nawa kamar yadda su malam tsoho, suka ce dalilin hada mu a matsayin miji da mata,,
Dan dago kai nayi na kalle shi don jin abinda yace wai malam tsoho ne yace hakan,
Wani kallo yai min wanda ya razanani sai nai saurin dukar da kaina kasa,
Amma kuma ina mamakin jin yaya Abubakar da bakin shi kewa malam tsoho, sheri,,
Ni, Meenatu ce zai ce wai an aura man, shine don na dinga kula da shi,
Ta yaya zan, iya kula da mutum kamar shi wai ma ?
Wanan zancen nashi baiko shi gaba don mutum kamar shi zai ce yarinya karama irin na wai zata kula da shi,
Ban kai karshen tunanen ba naji shi yana cewa ki tashi muyi nafila sai ki kwanta dare yayi,
Addu,oi masu ma,ana ya dinga kwararo mu na yadda yake karatun yasa ni, hawaye a hankali,
Sheshekar kukan da na fara ne yai daidai da shafa addu an shi,
Ganin ina kuka ne ya sashi dan kura man ido zuwa wani lokaci mai dan tsayi,
Tashi ki kwanta ya ba ni umurni a cikin daure fuska,
Ba musu na koma can karshen gado na makure guri guda kamar jaririya,
Kashe fitilar dakin naga anyi, dakin ya koma duhu zalla
Ajiyan zuciya na sauke da naji karan jan kofan daki azatona ya wuce, ko
Mutum,na ji ya hawo saman gadon ta baya na sai naji ya rungumo ni ta baya cikin jikin shi,
Tare da sauke wani irin ajiyan zuciya a hankali,
Muryan shi naji acikin kunnuwa na ya na cewa may nene sunan ki ?
Mamakine ya kamani sosai don jin tambayar da yai min
Amma ba lokacin mamaki don bakon yanayin dake bakunta ta alokacin,
Daidai lokacin da yakara matse ni a jikin shi ne bakina ya furta Aminatu (Meenat)
Tankar akunnuwana yace Diyar Baba Samaila ?
Ban iya bada ansa abaki na ba don saukar hannuwar shi da naji a jikina,,,,,



ZEEE MAKAWA. YELWA
[7/23, 9:30 PM] MAKAWA: =?x?=?x?=?x?TARKO=?x?=?x?=?x?
=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?
3? 3?

ZAINAB IDRIS MAKAWA


ALLAH-AL-BAASIT,,,,

Duk musumi na kwarai idan har,lokacin tashin sallah asuba ya yi
Da zaran wanan time din yayi zaka ji tankar an tashe kane, daga barci komai nauyin barcin da kake yi,
A irin wanan yanayin ne ni Meenat na farka daga barcin da ya dauke ni tun daren jiya cikin kuka da magiya, wa yaya na, Abubakar,
Akan wasu abubuwa da tun muna yara ake muna horo akan su na mu kiyayyi yin su da wasu mazan
Amma sai gashi yau yayana dan uwana jini,na yana kokarin yi min shi acikin wani irin yanayi,
Farkawa na, nayi duk jikin na ya na,man, nauyi, don ban taba sanin irin wanan rayuwar ba,,,
Na dade a kwance ina son tashi amma nauyin jiki ya hana ni,,,
Gashi ina tsinkayo kiran sallah a can nesa da anguwar mu kadan,
A cikin dauri ya na dan iya mikewa zaune daga kwancen da nake,
Wani irin zazzabine naji ya ziyar ci jikin na wanda ya kara man nauyin jikin,a lokaci guda,
Da taimakon bangon dakin na samu har na kai bayin kamar yadda Anty na cikin hikima tai man hiran wata yarinya da irin abinda yasamay ni a yanzu yafaru da ita,
Heater ruwan zafi, na kunna, wananda shi ya taimaka man har na dan ji daman jikin na,wa,
Sallah na gabatar inda nake zaune a takure na nade kafanna babu abinda nakeyi sai hawaye, shar, shar shar,
Tiryan tiryan abinda ya faru da ni a,daren jiya tsakanin na da yayan mu mafi daraja da kima a idon kowa na gidan mu abubuwan ne yazo man, a,zuciya, wani irin tashin hankali naji,
Kara runtse idon na nayi ida wasu sabbin hawaye masu zafi suna gangaro man a fuska,
Macen kwarai ba, ta son jikin ta Meena duk halin da take ciki zata san yadda ta yi ta taimakawa rayuwan mijin ta,
Don haka kada ki zama ragguwa a gidan ki ke ma ki zage ki zama cikin mata masu kwazo da fasahan aure,
Maganar Anty Amarya ne ya fado man zuciya na cikin ire iren nasihan da take min a lokacin da nake a gida
Don haka still jiki ba kwari na mike tsaye tare da nade sallayan da nai sallah akai wanda Uncle dina na ne yabani da zanzo,,,,,
Kitchen na nufa inda na kunna gas, na dora ruwan shayi cikin daurewa,
A rish din da na gani gefe guda cikin store har sun fara rubewa na zabo na fara herewa a hankali jiki na duk ba kwari,,,,
Kafin wani lokaci gida duk ya gauraye da kamshin dadi, saboda sanadarin da sa acikin girkin,
Da kyat na samu na kamalla hada komai saman dinning table, din don zuwa lokacin zazzabi mai karfi ya rufe man ido,
Ban yarda na kwanta ba alokacin, sai,da nai wanka
Na dauko wani bakin jallabiya mai laishi da yawan stone a gaban rigan nasa,,
Ido rufe na fada gado jikin na,na rawan sanyi sai wani iri nake ji, du kuma a tsorace nake a lokacin,,
Bargon dake a gefen gadon na na jawo na nade kaina a,ciki inda na rufe fuskan na lif, da shi,

Tun dawowan yaya Abubakar, daga massalaci,
Yau yaji jikin shi yai mai wani irin nauyi, da kuma kasala da ya sauka mai,
Ba dabi ar shi bane komawa barcin safe, sai gashi yau, ya tsinci kan shi da kara komawa barcin da safe,
Kwance yake amma mafarki yake yi da wanan yarinyar kaunar shi da jiya tasa shi cikin wani halin rayuwa,
Macijine mai wani irin suffa keta kokarin sai ya shiga karkashin wanan yarinya, dake ta fama neman taimako,
Muryan yarinyar ne yaji daga cikin mafarki tana cewa La,illaha,Illah,Anta,Subbahanaka Inni kuntu minal Zalimin ,,,,,
Da karfi yaga macijjn ya juya kamar hayaki yabar gurin
Ita kuma ta zube akasan gurin a sumay babu numfashi atare da ita,,,
Zubur ya mike don mumunan mafarkin da ya yi da safen nan
Bakin shi na dauke da fadin A,uzubillahi, Innalillahi wainna,alaihim raj,un,
Zauna,wa ya,yi a bakin gadon sannu a hankali ya fara dan tariyo mafarkin na, shi,
Wani katon maccijine ke kokarin shigewa a jikin wanan yarinyar da ta shayar dashi abin mamakin da bai taba tsanmani samun shi gurin mace ba,,,
A take kuma zancen mafarkin ya gushe mashi don tunawa da abin da ya faru tsakanin shi da yarinyar a a,daren jiyan,
No, wander yake ganin wasu maza kamar sakarkaru ga matan su
Abinda shi da farko bai taba sanin a kwashi ga mace ba da gaske ?
Ya,dauka kawai cewa yan son mata ne da ke cewa wai mata suna suka tara,
Wai wata tafi wata,,
Daren jiya ya yarda daban yake acikin dararen da ya sani a rayuwan shi,
Bathroom ya fada don yai wanka saboda yau a kwai aiki, monday ne, ga shi bai dauki hutu ba tun dawowan shi daga England bai huta ba,,,,
Saye yake cikin wasu fararen suit masu manya manyan anini ,guda uku a gaban court din, su,
Falo ya tunkara ya na dauke da yar jakar aikin shi a hannun shi,
Agogon hannun shi ya ke ta ko karin daurawa a lokacin,,,
Sai kuma hancin shi ya shako, mai kamshi maidadin shaka, a folon,
Cikin mamaki ya kai idon shi a dining table din, su,
Abinci ya hango yau a gidan shi, har an kamallah dafawa an,aje duk wani abin bukata, da wanan safiyan
Bai tsaya yai mamaki ba don yasan cewa aikin bakuwar kaunar shi ce badai Sadiya, ba,
In har bai manta ba al,adan iyayyen su matane tin shidda na safe angama hada abin breakfast,,
Shi tun auren shi da Sadiya, shekar biyar da watan ni kenan bata taba hada mai breakfast ba wai don zai tafi office, ko kuma sun yi baki,,
Babu kowa a gurin don haka ya aje yar case din shi a falon cikin takon shi na kasai ta ya nufi sashen dakin ta,
Akwance nake kamar yadda, nake tun kwanciya na, ina ta makyarkytar sanyi daga cikin bargo,,,
Daga cikin bargon yake hango yadda nake yi a fili,
Da sauri ya karaso guri na yana fadin Subbahanallahi,
Bargon ya yye fuskan ta ya baiyana ina kwance nade wuri guda cikin neman taimako,
Mafarkin da yayi da ita da asuba ne ya fado mashi a rai, ya tuna irin yadda wanan macijin ke ta kokarin son ya cuta mata acikin mafarkin, shi,
Da sauri ya rikoni zuwa jinkin shi abinda ya sani dan bude idona daga barcin wahalan da na ke yi a lokacin,
Hannun shi ya kai ya fara tataba min jiki cikin kidimay wa yake cewa ba,kyajin dadi kuma ki ka fita


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login