Showing 141001 words to 144000 words out of 388021 words

Chapter 48 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8292

mika masa wayan tare da cewa to Baba mun gode Allah saka da alherin sa,
Yaya ya karbi wayan tare da karawa a kunen s yana mai cewa Baba sai anjima mun gode fa,
Salawatu dake zaune kamar mutum mutumi hankalin ta yai mumunan tashi,
Laila yanzu ta gane ta kuma fahinci, cewa akwai matsala sosai daga bangaren Meenat
Wace take wa kallo da farko ba komai bace ita a rayuwan Abubakar din,
Sai yanzu ta kara tuna cewa Meenatu ce fa taso hanata shiva gidan Abubakar tun farko saboda auren ta da iyayyen shi ke son yayi,
Lai tayi mantuwa abaya datake wa Meenatu kallon Dan Hakki,,,,
Ba shakka ba kowa ya katse mata sanadin jin dadin ta da walwala ba sai wanan yariyar karamar alhaki,
Don da farko akwai so da kauna mai karfi a tsakanin ta da Abubakar, din ta,
Amma tun fara zancen yatinyar ta barar mata da gwaunatin daga gare shi saida tayi da kyet tasamu shiga gidan,
Magana Yaya Abubakar ke mata yana tambayan ta, ruwan maganin da yace ta aje mai da rana,
Amma hankalinta sam baya gurin ta don ta na can ta lula duniyan tunane,
Firgigit ta ansa mai tare da mikewa don ta dauko mashi, maganin nashi,
Ta, dawo ta aje maganin ta juya tana cewa tan zuwa don Allah,
Ido Yaya Abubakar ya bita dashi don ya fahinci tana cikin yanayi,
Wani irin gumi ne ta ji ya zubo mata agoshin ta kamar wace ke cikin ovon,
Ita kadai a daki take cewa Meenat kin yi kuskure wallahi baki san ko wace Salawatu ba da ba tsaya a gabana ba,
Baki isa ki tsaya min agaba har Abubakar ya kalle ki a matsayi mata ba wai,
Dole tun yanzu tafara ya ki da duk wani abin da zai sai Abubakar ya kula da Meenatun,
Zan iy kokari inga cewa babu wata mace a gaban sa bayan ni,
Sai dai muna fukan iyayyen nan nasu da suka hada auren nan su raba shi nan ba dadewa ba
A can falo kuma duk zaune muke a takure sai yaya Abubakar wanda ke ta faman aiki a cikin computer shi shi kadai,
Muryan Anty Sadiya ce na ji ta kira sunana tana cewa,
Meeanat jiki yai sauki ko ?
Na,dan yi murmushi tare da dan dago kai na ina kallon ta nace,,
Da sauki Anty,
Ta ce Allah ya kara sauki
Ameena, na ansa da shi,
Ya Abubakar dake aikin shi yadan dago kai a lokacin yace hmmm
Kin sha maganin ki da daren nan kuwa ?
Nadan sunkuyar da kai,na kasa na fadin sai na koma zan sha,
Jikina ya bani cewa ya tsureni da ido, don haka na kasa dago kai, don kada mu hada ido insha fada,
Dan motsawa nayi kadan murya kasa kasa na,ce ai yanzu zan tafi in sha,,
Salawatu da ke tafe tun daga nesa ta hango lokacin da yaya Abubakar ya tsura min ido yana kallo na
Abinda ya kara tunzurata ya kona mata zuciya ainun,
Zama tayi tare da cewa, ka,kare ne, da cup din in dauka, ?
Ya zura mata ido can?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 yace ba haka kika aje min shi ba kibarshi kawai sai zan kwanta zan sha ai,
Namike da niyar in shiga insha magani ai in kwanta,
Nadan waigo gurin da suke gaba dayan su ina cewa sai da safen ku ni zan shige,
Salawatu ta wani bata rai, ta kauda kai gefe tana cewa,
Allah tashe mu,
Anty Sadiya tace a irin muryan na nata mai nuna kasala akoda yaushe,
Allah bamu Alheri ?
Na ansa da fadar Ameen ma, gaba dayan su,,,
Maganin nafara sha sanan na gyara jikina don kwanciya,

****** ********* ******
Yau Anty Samira tun da safe take tashirin zuwa gida don ta wuni,
Cikin ta zuwa yanzu ya fito sosai don haka, da ka ganta zaka san cewa ta kusa haihuwa,,
Dan vesper tashigo daga Badariya zuwa unguwar su shiyan Sarakuna,
Sai dai mai yar vespan ya kasa karasawa da ita har cikin uguwar nasu saboda yawan yashin da ke shiyan sosai,
A hankali take tafiya da kafa don ta karasa gidan su,
Baba Buhari saman sabuwar mashin din shi sabuwa fil, da ita,
Tun daga nesa Samira ta hango Baban,azuciyar ta ke cewa kai Allah sarki
Baba ho ko ina kuma ya samo sabuwan mashin haka ?
Shikuma Baba ya hango diyar nashi wace ke tafiya guda guda don nauyin ciki,
Cikin dan murmusawa yace a,a Samira ta?
Ta amsa da fadin Ni ta Baba,
Mun samay ku lafiya ko ?
Wallahi Samira lafiya kalau
Yau naka batun zuwa shiyan ku in gwada maki abin arzikin da Yayan ku ya sai min,
Ido Samira tafitar tana iye Baba shin ka dai ince mashin dinga taka ta ?
Samira Yayan ku ya sai min ita yau kwana uku ke na,
A,a lailai kan Baba mun ko yi murna wallahi, to ki buga mai ki mashi godiya ke ji,
Yace zan tafi inyo cefane a can yar kasuwa,
Anty Samira tace Baba a dawo lafiya Allah ya tsare,,
Ya ja mashin din shi Samira ta bi mahaifin su da kallon tausayi ,
Azuciyar ta ce Baba mutum mai saukin kai wanda ba ruwan shi da girman kai,
A dan gajiye halin irin na masu ciki Samira ta karasa gidan su,
Sai da ta fara gaida malam tsoho, wanda ke waje da jama,an shi,
Inda yake ta mata ba,a akan cikin ta tare da tambayan lafiyan maigidan ta da jama,an gidan su,
Sai da tafara zuwa sashen mama Saratu ta gaida su tare da sauran mutanen gida,
Gurin Mama Sa,a tafara shiga kafin ta karasa gurin mahaifiyar su,
Cikin fara,a da jin dadi Mama Sa,a ke cewa a,a lalai marhabin da mutanen Badarriya,
Samira ke ta kikai nauyi haka ?
Gaskiya tubarllaka ciki na miki kyau,
Dariya Samira tayi tana cewa kai Mama ho, takau da zancen da cewa ashe Baba yai sabuwar amarya na ?
Dariya suka gaba da yan su atare Samira tace Allah yasa a more,
Ameen inji Mama Sa,a tace ai,dada fa huntuwa tayi zani,
Dariya Samira tayi tana cewa ai yanzu sabuwan bazawara zata lake mai, sai tashigo,
Mama Sa,a tana dariya tace tazo aiga gidan nan gwalmaddiya,i,
Allah dai yakara daukaka Abubakar yasa amorewa saura
Ameen inji Samira ta saikai tafita zuwa sashen Mama Ladi,,
Sanan ta karasa sashen Mama Ladi a gajiye ta jawo kujera yar tsuguno na mata da ke gefen dakin Mama ta zauna,
Tana cewa wasshi Allah walle duk nagaji sai kace da kafa nai tafiya,
Mama Ladi wace ke zaune saman tabarma a kofan dakin ta tamike kafan ta don taji dadin zama,
Ta ce wa yar nata yau kuna kun ka tuna da mu,
Samira tace Mama yanzu banjin dadi komai wallahi ko dazan tashi kafin a ce haka komai ban yiba sai dai dare yayi,
Mama Ladi tace me munafukanga ka fada maki ?
Naji ta tun daga can tana ta tsiyaya adole taji dadi sun samu mashin din banza sai atai zuwa hawa yanzu ai kiga zuwa anguwa ya tashi,
Dariya Samira tayi tare da kada kai tace mama in kina so aikema goyaki zaiyi,
Allah dai ya sauwaka min, min zanyi saman mashin da malam
Nan suka fara gaisawa Samira tana tambayar lafiyan jikin Mama,
Sai kuma Mama Ladi ke cewa shin wane shiri kin kayi zuwa yanzu akan haihuwan ki ?
Mama shirin mizanyi haihuwan farina fa zanyi, ?
To, nan kin ka labe ko ?
Kina jiran aimaki?
To Mama mi zanyi, nawa nake dashi nida ba ni aikin komai,
Har za,a sa ran, a samu wani abu gurina Mama ?
Cikin daure fuska Mama Ladi tace ke tsaya kijiya keji,
Inkina kawa abinda aggareki ki kawo aba yan uwan ki su kara suyi maki soye,soye da shi,
Take Samira fuskan ta ya matse a lokaci guda don tasan cewa maganar gaskiya Mama Ladi tafadi abinda tace shi din za,ayi,
Samira rayuwan ta yabaci matuka inda tafara fushi tana cewa yanzu ya akeson inyi banda kudi kuma shi ba aiki ya keyi ba, mama kin sani,
Rayuwan Samira abace yake, har akai sallah zahar sai fushi take faman yi taki sake jiki ta,
Daga inda take kwance tunanen Yayan ta fado mata, arai sai dai kuma zuciyan ta na tuna mata lokacin da yayanta ta Safiya ta haihu,
Alokacin ya,na aiki a Lagos da ta buga mashi waya tana tambayan shi, akan ya taimaka mata da abinda zasu yi dawai niyar buki,
Amma sai yace sai mama ta kirashi ta fada mai saboda ya na shakar ya bata mama tai masa fada,
Don haka Mama ya turo wa, da kudin da ta nemi taimakon,
Ita kuma Mama ta kuma karbi, na hannu Safiya ta hada batai mata koma ba,,
Shiyasa take tunanen cewa ita irin na Anty Safiya ake son yi mata ke nan,
Taso sai da yamma ta koma gida amma saboda zancen da mama ta tare ta dashi yasa ta komawa gida da karfe uku, na rana,
Tanan har dare bata iya yin wani abin kwarai ba tana ta faman tunanen irin mahaifiyar da Allah ya basu,
Yanzu ita yaya zatayi da wanan zancen gashi yan uwan ta kowa tana fama da laluran rayuwan ta,
A take wani tunane yazo mata a zuciyar ta wanda taje ganin gara ta gwada taga sa,an ta,,,,,,,

****** ********* ******
Zaune nake a bakin Mirro na fitowa na ke nan daga wanka, ina son in shirya in, fita falo kafin mai gidan ya shigo,,
Kasancewa yau nice da girki duk abin ya bani mamaki kwarai don kusan tare da Anty Sadiya mukai aikin,
Don ita ce ta gyara min falo acewan ta banda lafiya bari ta taimaka min da aikin,
Waya na dake caji saman mirro gefe guda dan nisa kadan da gurin da nake zaune,
Da sauri na mika hannu na dauki wayan Anty Samira nagani baro, baro a saman screen din wayan,
Da sauri nadauki wayan cikin murna da jin dadi ina cewa sai Anty na,
Ta,ce a,a wallah wace Anty bayan an manta damu,
Nadan tausa murya tare da langabe kai tankar tana gani na,
Nace a,a fa anty Samira aiko dai kin san ina da kokarin bugo maki waya,
Anty Samira tace yaushe rabon da ki bugo min waya Meena ?
Anty keep n san munyi tafiya da yayane wallahi bamu kasan mun tafi makwabta,
Kuma koda muka dawo wallahi ban da lafiya ne anty da fever na dawo ,
To na dai jiya yanzu ya kuke lafiya Anty,
Takara tambaya keji sauki dai ko ?
Nace insha Allahu Anty,
Sai kuma tai shiru can na ce Anty ya Yaya Munbashir ?
Tace yana lafiya,
Nace to yaya tsufa Anty ?
Sai naji ta nisa tai shiru kuma can tace cikin wani irin murya mai sa mutum yanayi, tace,
Meena ke dai san halin Mama ba sai na fada maki komai ba,
Wai zancen kayan haihuwa ne yau mun ka kwasa da Mama tace wai sai na kawa kudi sanan za ai min GARA,,,
Uumm,Ummm nace itakodai mama ina zaki samo kudi hakana ?
Nace, yanzu anty yaya za,ayi ga yan gidan mijin nan naki basu da mutunci,
Kin san na aure ma har ankai wani lokaci suna gori akai,
Ta nisa tare da cewa bari kedai Meenat shiru muka yi zuwa can nace
Ke fadawa yaya ne ?
Cikin wani irin dan ihu ta ce, wacce ? Niya, ? Barni in mutu ina Samira na,
Baki san yadda akayi dashi ba lokacin haihuwan, Anty Safiya,
Na katse ta da cewa kinsan yadda za,a yi zuwa karfe takwas daidai ki bugo waya kada ki bari a wuce takwasa din kinji Anty,
Tace cikin jin dadi to Meenat nagode nagode kinji,
Haba dai Anty may na godiya Allah dai ya sa mu dace,
Mun kashe wayan zuciyana duk ba dadi saboda, irin abinda Anty Samira ke fada min
Abinda nafara yi shine jin haushin wanan irin al,ada na mutanen mu na kashe zarahi,
Abu tun iyaye da kakan ni har zuwa yanzu yaki mutuwa,
Sai ma kara yiwa abin kwas kwarima da aketayi yanzu,
Sai kuma Mama Ladi wace ban san wani irin rayuwa gareta ba da har da diyan cikin ta take ma mugun hali,
Mikewa nayi naci gaba da abinda na keyi don gyara, ko ina ,

****** ********* ******
Tsab na gyara jikina acikin wani material purple mai dan design din flower light, chuculate,
Dinkin, riga da skirt akai mun, dan kwalinshi yana da sulbi sosai don haka daurin danayi mai sai yai kamar style nayi,
Dan hill shoes kamar kullun na saka ma kafana,
Don ance sa takalma mai dan hill yana kawo wa mace hip's,
Mai mai kamshi na dan murza na daga rigana na shafa kasan nono na da sama har zuwa hamatana,
Dama na feshe kaya na da turare masu kamshi da dadin shaka,
Daga dakina naji tsayawan motan yaya Abubakar hakan yasa nasan yadawi daga sallah ke nan,

Fitowa na yai daidai da shigowan shi falo Salawtu, tana zaune a falo ta kurawa kofan shigowa ido,
Wani irin muguwan harara ta sake min tare da nuna kishin ta gareni filin Allah,
Murmushi dauke a fuskana na nufi hanyan shigowa ina cewa,
Sannu da dawowa Yaya,? Ina kokarin karban brief case din dake hannun shi,
Murmushi ya sakar min har a cikn zuciyar shi yaji dadin ganina haka ?
Daga inda take zaune take cewa you are welcome oga,
How are you my dear ya amsa mata,
Batare da ya tsaya, falon ba ya bi bayana alokacin na fara hawa steps din hawa saman shi,
Wani uwar harara Salawatu tawatsa min tare da sake tsuki tana cewa yeye girl,
You will know my true clour soon,
Murmushi nakeyi daga infa nake ina cewa sai kace ba renon anty Amarya ba,,,,,


ZEEE MAKAWA YELWA
[8/13, 10:26 PM] MAKAWA: =?x?=?x?=?x?TARKO=?x?=?x?=?x?
=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?
5? 3?


ZAINAB IDRIS MAKAWA

ALLAH - AL-JALEEL,,,,,


Already na riga na gyara mashi dakin sai kamshi ke tashi ta ko ina,
Na,wuce gurin side drower, na aje yar briefcase din a hankali,
Yana tsaye da ga kofan daki ya harde hannayen shi, kafafuwan shi ma a harde suke guri guda,
Wani irin kallo yake min cikin nuna so da kauna acikin wani irin yanayi,
Shidai har kull bai gajiya da mamakin irin yadda halittuna suke,
Duk da wai wasu mutane kecewa muna da kama dashi sai dai tsayi ne da ya,ke shi namiji ne ,,
A hankali na nake takawa har zuwa gurin shi,,
Kafin in karaso ya ware hannayen shi biyu na shige ciki,
Wani irin ajiyan zuciya naji yana saukewa ya fadi a hankali miss you sweet sister,
Kara shigewa nayi cikin farfadan kirjin shi da yai min masauki dashi,
Kamshin jikina naji yafara shaka yana wani lumshe ido kamar wanda ke cikin maye,
Bakina ya nemo ya manna nashi a ciki abinda ya dan jawo min rawan jiki,
Don ni har kullun jin Yaya Abubakar nakeyi kamar sabo a gareni,
Yaya Abubakar din shi dayake tsohon hannu ne yana sane da irin re,action dina kullun,
Hakan ne ma yasa yake kokarin ganin cewa ya kawar min da kunyan shi gaba daya,
A cikin yanayin da muke ban aune ba sai jina nayi a saman gadon dakin Yaya Abubakar
Bayan komai ya lafa a tsakanin mu a hankali na mike zaune ina kokarin saita kaina,
Shiko ya Abubakar din mirginawa yayi gefe guda yana sauke numfashi a hankali,
Zuciyar shi fam da tunane,
Murmushi yayi irin mai ma,anan nan yana cewa hmmm,Meenat,,,,
Wayan shi yai kara a daidai lokacin da nake kokarin mikewa don shiga bathroom in hada mai ruwa,
Ji nayi ya jawone da hannun shi guda abin da yai sanadiyan nadan fado mashi a jiki,
Ganin kiran wayan zai katse yasani mika hannu na dauko mashi wayan,
Samira nagani an rubuta, don haka na mika mashi tare da cewa Anty Samiran gidan mu ce ke kira, Yaya
Yar tsuki yayi tare da magana acikin yanayi yana cewa,
May kuma ya faru take kirana,
Da sauri ina kokarin tashi zaune, bakin shi na fidda tsuki ya dauki wayan nata acikin wani irin murya,
Samira Yaya dai ?
Ita kuma bayan sallama tana cewa Yaya ina wuni,
A hankali natsuwan shi ke dawowa ajikin shi don haka na zauna bakin gado inji yaya zasu kwashe da yar uwan shi,
Jina yi ya ce, look Samira, ni maye nawa a,ciki, ba Mama ce ke gudanar maku da wanan harkan ba,
Da,sauri na kalleshi, muka hada ido sai na canza annurin fuska na gaba daya na hade rai,
Anty Samira dai bata gane komai ba sai yar fadan da ta samu, sukayi sallama,
Ban taka masa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login