Showing 180001 words to 183000 words out of 388021 words

Chapter 61 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8208

matsa saida kikai wanan zancen
Tace wallahi matar tabani tausayi ne sosai shiyasa na damu,
Amma ai, zai yarda idan yaga matar don tanada mutunci sosai, saboda maigidan ta ya rasa dadaewa yaran ta biyu maza amma duk suna wai Lagos a zaune suna sana,a a can,
Haka mu kayi sallama dasu har Fattu wace zata shige nata gidan daga can,
Ina shiga falo na samu Yaya Abubaka shi da Baba Wadda a zaune
Tambaya yaya ya jefo min da cewa, a ina kika san wa yan nan matan Meenat ?
Naja na tsaya fuska a dan daure nace matar da take min gyaran kaine da kafa, ansar da na bashi ke nan a takaice,
Zan wuce naji yana ce bana son yawan kwashe kwashe na fada maki,
Nace bani na kirasu ba yaya sun dai zo gaida ni da jiki ne,
Daga haka na shige ba tare da na tsaya jin may zaice ba,
Ina shiga daki na kara gyara inda su Antyn Saloon suka zauna tare da sharo dakin nawa,
Yaya Abubakar ne ya shigo dakin nawa yana mai cewa baki girkawa Baba abinci bane,
Na aje filon dake hannu na saman gado nace Yaya gani nayi cewa banice da girki ba don haka yasa ban yi,
Ya ce look Meenat ko da baki a matsayin mata ta nai bako ashe bazaki iya bashi abinci ba ,
Balle kanin mahaifin mu, da yazo idan wata bata bashi abinci bake ba mai bashi bane,?
Kaina yana kasa ban daga ba nace Yaya amma kasan halin Salawatu zata iya cewa, ai don may na girka abincin tunda ni ba girki nakeyi ba,
Ya ce ba tace bazata iya girki ba don bata son warin girki kuma tana fama da zazzabi ,
Nace ban san wanan zancen ba don haka shiyasa nake taka tsantsan kada tace don may,
Ok kifito ki bashi abinda zaici, ya juya yabar dakin batare da yakara cewa komai ba kuma,
Dama na girka abinci na aje inda babu mai sanin cewa nayi,
Don haka na gabatar masu dashi a dining table ,
Har yaya Abubakar sai da ya ci abincin don baici komai ba shi ma,

****** ********** ******
Washe gari ina cikin wani material lace yellow da purple din flower a jikin shi sai stones a kasan shi,
Dinkin dogon rigane akai min dashi, sai na dan zauna a gaban mirror nayi simple make up, a fuska na,
Na dauko takalmana na saka akafana, sai kamshi turaren shekkah ke tashi a jikina,
Dakin Anty Sadiya na nufa don in gaida ita, da jiki, don tun safe ina ta aikin gyaran falon mu da yai dauda,
Sai kuma girkin da na hada don karyawan jama,an gidan,
Karfin hali kawai nima na keyi don jiki na sam bana jin karfin sa,
Abin karin ta nadauko daga kitchen zuwa dakin ta daga kofan dakin na tsaya ina sallama inda Yaya Abubakar dake acikin dakin yai min iso,
A zaune take da alaman wanka tayi, don magani na ga yana shafa mata ajikin ta,
Gefen da take zaune na nufa da tire din na aje mata ina fuskan tar ta nace ina kwana Anty
Ya karfin jikin ya kuma dare ,?
Ta amsa a hankali idon nakai ga hannayen ta sai na ga duk sun faffashe suna dan fidda ruwa,,
Magani Yaya Abubakar ke kokarin kadawa ga cup na karba na kada na nufeta dashi,
Da kaina na kafa mata a baki har saida ta shanye shi gaba dayan shi sannan cire cup din ina mata sannu da jiki,
Shiru mu kayi dakin gaba dayan mu ba mai cewa komai daga cikin mu, idon mu ga hannayen Anty Sadiya dake fitar ruwa,
Muryan Yaya Abubakar naji yana cewa wanan matar zuwa yaushe zata turo matar da take magana a kan ta,
A hankali na dan dago kaina da fuskana mai nuna damuwa na ce ban san lokaci ba gaskiya .
Najuya acikin rashin walwala na bar dakin don zuwa inci gaba da abinda na keyi,,
Yaya Abubakar wanda ke daga tsaye gefen gadon ya bini da idanu har na fita daga dakin,
Ina fitowa Salawace na gani tana fitowa daga kitchen ta hada tea da wani leda mai katon bread a cikin sa,
Kala bata ce min ba sai kokatin gittawa take a gabana,
Sanin cewa gaba baida kyau yasani daurewa cikin dakiyan zuciya nace,
Ina kwana ya jikin ki ?
Kamar bazata ansa min ba sainaji bayan ta dan gwautani kadan tana cewa lafiya,
Ta wuce tana wani irin karairaya tare da dan matse fuskan ta, gare ni,
Ni dariya ma tabani sai na tuna da zaginta da Antyn Saloon tayi jiya,
Ban wani dade da shiga dakina ba naji muryan a kofan dakina a na kwada min sallama,
Nafito don ganin ko waye kawar Antyn Saloon ce da wata mata baka,
A cikin dan sakin fuska nake cewa a, Anty kece tafe yanzu,?
Sannu ku da zuwa daga nan muka shiga gaisawa da su tare da tambayan yadda suka koma jiya,
Nan take ce min jiya bayan ta koma gida taje gurin matar da take magana akai ,
Ba,a samu wani jayayya ba ta yarda da cewa zata zo tagwada ta gani,
Kawar Anty saloon tace to ki saurara da,kyau tallo,
Wanan din itace muka sani kamar yadda na fada maki da farko kishiyar ta ce ba lafiya muke son ki dinga taimaka mata dan Allah,
Tambaya tayi da cewa ina mara lafiyan nace tana dakin ta ,
Nace amma fa kin san cewa jiya sai andaure don haka don Allah kiyi hakkuri please,
Tace babu komai insha Allah zata yi kokarin tun madam ce ta kawo ni,
Nace to mungode barin je inga maigidan in fada mashi cewa kin iso ko,

Da sallama na tura kofan dakin yana tsaye yana daurawa hannuwan shi agogo a,hannu guda,
Jin sallama na yasa shi dago kan shi ya na duba na daga inda yake tsaye,
Ban karasa shiga daga dakin ba nace yaya matar ce tazo da mai aikin ,
Wani irin kallon ya watso min yace da karfi, ke,
Zonan waye zaki tsaya daga can kina fadawa magana haka kai tsaye,
Baki naturo gaba cikin nuna alaman fushi azuciya na,
Dan nesa dashi kadan na tsaya ina dan kallon shi ganin irin yadda ya tsure ni da ido yasani dukar da kaina kasa,
Banyi aune ba sai jin shi nayi ya rungumoni zuwa jikin shi ,
Kokarin kwacewa daga rikon da yai min na keyi, na ce, nika sake ni please ?
Banyi aune ba sai ji nayi yana kokarin kai bakin shi a cikin nawa yana son yi min kiss,
Duk kokarin da nakeyi in kwace kaina bai ma san inayi ba, shi,
A tare muka fada saman mamakeken gadon dakin shi,
Inda ya shiga jagwagwala ta yadda rashi yaso,
Kamar wanda akaiwa tsawa naga ya sakeni ya juya da sauri gefe guda yai rub da ciki,,
Yana maida numfashi guda guda, daga inda yake akwance,
Da kyat na samu na tatara hankalina guri guda tare da saurin gyara gaban rigana da ya kware,
Muryan Yaya Abubakar naji yana cewa ki fada mata cewa gani tafe
Hannu na nasa na goge dan hawayen da ya zubo min,
Nasamu su kawar Antyn saloon zaune suna kallo a dakina,
Nace don Allah kuyi hakkuri na samu yana bayi ne shi yasa,
Tai murmushi tace, haba ai ba komai tunda har munriga da munzo ko, ai,
Ba ai wani daukan lokaci ba ya shigo dakin da sallaman shi ,
Suka gaisai faram faram tare da kara mashi ya mai jiki ?
Fuska a daure yake cewa Alhamdullahi da sauki sosai,
Tace ga matar da nake magana zata iya aikin tazo,
Sai lokacin ya dubi matar ba wata tsohuwa ce ba sosai haka,
Kara gaishe shi Ramatu tayi tana ?ewa barka da rana yallabai,
Yace ina fatan zaki tsaya kiyi abinda ya kawo ki kamar yadda kikai alkawari,
Don kinga aiki nan sai an,daure, ansa hakkuri a cikin sa sosai,
Agina, kawar Antyn Saloon tace duk nai mata bayani sir,
Yaya Abubakar yace, OK nawa ne kuka shirya da ita, ?
Aginatu, tace gaskiya bamuyi wanan zancen ba tun farko iyaka dai makwabciya tac?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
e ita maigidan ta ya dade da rasuwa ,
Naga wahala yai mata yawa shine nace barin mata hanya tunda naga kamar yar shiyan state din kuce ita,,
Yace, yanzu ke nawa ki ke ganin cewa zan baki ya fadi a kage don duk ya matsu yabar mu, kamar mai tsoron mata,
Ramatu tace Alhaji duk abinda ka bani nagode Allah yasa masu albarka,
Yace OK zan ganta sai muyi magana akai yana nufin wai zai gan ni sai muyi magana dashi,
Daga haka yasa kai daniyar barin dakin har ya kai kofan fita sai ya dakata,
Batare da ya juyo ba yace kisan cewa a tsakiyan mata uku zaki zauna sai ki kiyayye please ?
Tace insha Allah zan kiyayye Alhaji nan inda aka daukeni zan tsaya da kafana,

Bayan fitan yaya Abubakar ne muka kwasa zuwa dakin sadiya gaba dayan mu mu uku,
Barci takeyi tun dazu nan nafara yiwa bakuwar mu Ramatu bayani abinda zata dinga yi,
Muryan mu da Sadiya taji yasa ta bude idon ta, a hankali tana kallon mu,
A kusan tare mu kai mata yaya jiki tace da sauki a hankali,
Tana kokarin mikewa ne nasa filo nadan gyara mata a bayan ta,
Kara gaisawa sukayi nan nake ce mata ai an kawo wace zata zauna da itane saboda Maman biu bazata iya ba,
Sun gaisa da Ramatu tana cewa, ok zaki ko iya yi yar uwa don kinga da wahala abin,
Ramatu cikin sakin fuska tace babu damuwa yar uwa zan iya insha Allahu Allah dai ya baki lafiya,
Muka karba gaba dayan mu da Ameen Ameen,
Munyi Sallama da Aginatu mata mai mutunci da tausayi,
Inda na karbi nomban ta da cewa duk abinda ake ciki zan kirata in sheda mata,
Duk abinda mukeyi madam din gidan mu tana kallon mu sai dai bata sa baki
Kamar yadda ta nuna ciwon Sadiya bai damay ta ba kuma baya gaban ta ma sam,
Sai wani nan nan yanzu naga Yaya Abubakar yana yi da ita wanda hankalina baigano ko may ye dalilin hakan ba,
Gashi duk dare sai naga ya shigo mata da ledan kayan fruit masu kyau,
Ina so amma dayake ita yake kawai ko a kitchen nagan su cikin fridge duk son da na ke masu ban sha,
Sam iyanzu babu wani shiri a tsakanina da Salawatu don duk ta dauki tsanar duniya ta samin,
Idan da farko tana boyewa yanzu sam bata iya boye don ko a hanya muka hadu cikin biyu sai na samu daya,
Harara ko tsuki daga gare ta, abin dariya yake bani don nasan babu yadda zatayi dani dai,
Kuma ganin irin rawan kafan da yaya keyi yasani kawo ido in sa masu,
Dole aiyukan gida duk da bawai naji saukin jikina bane nice dai maiyin su,
Sallah na idar ina zaune gurin ban kai ga dagawa ba naji waya ta tana kara,
Yaya Abubakar ne yakirani daga office murya kasa kasa yake cewa,
Meenat ina fatan yau zaki karbi girkin ki tunda kinji sauki ko ?
A cikin marairai cewa nace don Allah yaya kayi hakkuri bazan iya ba ,
Don har yanzu nakanji marana yana min ciwo time to time,
Yadan tausa muryan shi yace please Meenat for Allah sake ya kuke son inyi ne please ?
Nace cikin murya kamar zanyi kuka wallahi yaya bawai naji sauki bane kawai dai karfin hali nakeyi don kada a zauna da yunwa a gidan,
Yace look Meena bawai shawaran ki nake nema ba command ne na baki
Naji fit ya kashe wayan inda nabi wayan da kallo tankar shi nake kallo,
Wahalan da nasha aranan nan ne ya fado min a rai lokaci guda,
Inda na rutse idona, cikin wani irin jin zafi azuciya nasan cewa tunda har yaya ya ce hakana to ya zama wajibi in kai masa kaina daren yau in har ina son kaina da lafiya,

A haka naci gabada aiyukana batare da hankalina ya kwantaba saboda ina tunane yadda zanyi da Yaya Abubakar a daren yau,
Don nasan cewa maganar gaskiya ke nan ya furta har cikin rashi,
Dole nadan fara yin an abuwan shirin kwana dakin maigida kamar yadda mata keyi inda kanada kishiya ko kishiyoyi, agida,
Kamar daga fara gyara dakin maigida yin yan gyare gyaren gida, sai kuma girki tare da tsala kwalliyan daren don taron maigida,
Saidai duk ni yau acikin fargaba nakeyin nawa saboda yadda yanayin jikina yake,
Duk abinda nakeyi yar sa idon gidan mu tana biye dani don ganin shirina,
Na,gane may takeyi amma sai nai tankar ban fahince ta ba,
Daga inda nake ina gyara kaya a dining table na hangota tafito a lokacin yayi daidai da time din dawowan Yaya Abubakar gida yayi,
Har gaban table din da nake tafito tana wani taunan chewing gun irin na yan duniya ,



ZEEE MAKAWA YELWA
[8/25, 9:59 PM] MAKAWA: =?x?=?x?=?x?TARKO=?x?=?x?=?x?
=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?=?x?
6? 3?

ZAINAB IDRIS MAKAWA

ALLAH- AL HAQQ

Zaune nake a gaban mirror na bayan fitowa na daga wanka,
Saida nai sallah nafila, nazo gaban mirror na na zauna don gyara jiki kamar yadda duk wata macen aure da tasan kanta takeyi,
Mai mai kamshi na fara lakatowa na shafe karkashin nono har zuwa saman shi,
Sai na fara lakato turaren mai na kamfanin oud, ina shafawa a part, part din jikina,
Nai mixed din kusan kala uku a guri guda na bude matsematse na na shafa, tako ina har zuwa mazauna na,,
Na koma gurin man gashi da na sayo gurin anty saloon na shafe kaina dashi har zuwa baya,
Na dan dankwala turare nashafe bayan kunnuwa na zuwa wuya na,
Rigar barcin da na fitar zan sa na feshe shi da turaren feshi , tare da zanin da zan tafi dashi don sallah da hijjab,
Ina saka miski bayan nasan cewa hayakin kanun farin da nayi ya shiga jiki na,
Sai nakawo miski na dan dankgwala kadan bada yawa kwarai ba,
Waya na,ne naji kira ya shigo min a lokacin daga inda nake na mika hannu na na,dauka,
Yaya Abubakar ne a layi yana kirana , nadan tsura ma wayan ido kamar ba zan dauka ba,,
Sai na mika hannu na a hankali na dan na received,
Muryan shi cikin wani irin yanayi kasa, kasa yake cewa,
Meena may kikeyi tun dazun baki zo ba bayan kin san cewa ke nake jira,
Murya kamar ina rowa nace a cikin wani irin ja sallah na tsaya yi dama, naji yace ok,
Bayan na aje wayan nai shiru na tsurawa wayan ido na dan wani lokaci,
Sweet din dake acikin drawer dina nadauko guda biyu different colour na bare su na jefa a bakina,
Namike a hankali tare da saka rigar barci a jikina na saka katon Hijab dina, akai,
Na kaso wutan dakina tare da dauko wayana da zani a hannu, nasa key na kulle kofan dakin,
Adaidai koridon da zai sada ni da part din Yaya muka hade da Salawa ta sa wasu shegun rigar barci komai nata a waje da alaman kamar shigarta ke nan tafito dakin nashi,
Don ina daga kofa na ina rufewa, naji motsinta badadewa ba ,
Tankar ban ganta ba na sa kai na shige abina ina jin ta tana wani irin ajiyan zuciya bayan na dan wuce ta,,
Dakin nashi babu kowa da alaman yana cikin bathroom a lokacin, don motsin da naji,
Na kalli gadon yanan a gyare kamar yadda na gyarashi dazun da yamma,
Bakin gado na samu na dan zauna kamar maijin tsoro,
Fuskana yana mai bin ko ina nadakin da kallo a hankali,
Motsin fitowan shi daga bathroom din shi yasa ni dan daga kai na kalleshi,
Yana saye da bathroom robe din shi yadan daure igiyar shi,
Wani irin kwara jini yai min a fuska na da sauri na kawar da kaina daga kallon shi,
Gurin mirror din shi yanafa yana dan gyare, gyare irin ta maza,
Daga gurin da yake a tsaye ya ke cecmin may kika tsaya yi ne baki sallah da wuri ba, I have been waiting for you since,?
Nace na dan je gurin wanan bakuwar matar ce na gwada mata wasu abubuwa yadda akeyi,
Yace OK sai kika shanya yayan ki a nan ko ?
Murmshi nayi nace cikin murya kasa, kasa tare da dan wasa da yatsuna ,a,a ba haka bane nadaiga ita bakuwa ce, kawai,
Inda nake zaune ya juyo yana kallo na yace shi kuma waban Hijab din fa na may ye?
Sai da nai murmushi a hankali nafara sabule Hijab din daga jikina,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login