Showing 234001 words to 237000 words out of 388021 words

Chapter 79 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8252

Zaune ya mike da ga kwanciyar da yake, yana mai kura min ido kaman wanda ke son tantance watan cikin daga kallon da yake min,
Cire kayan ki in gani yabani umurni daga gurin da yake kwance,
Ido na fitar cikin mamaki nake kallon shi don jin abinda yace min,
Tsawa yadaka min yace ko bakyajinane abinda na ce ki yi,
Na langabe kaina nace don Allah Yaya kayi hakkuri bazan sake ba,
Hannu yadaga min yana cewa imin shiru please ban son yawan surutu na fada maki,
Wani irin kunya ne ya lulubeni don dole badon naso ba na fara cire tufafina a hankali,
Naga ya kauda fuskan shi gefe guda kaman yasa abinda nake tunane,
Yarage daga ni sai breazear da dan pant din da na saka, a jikina,
Ya juyo a lokacin da ya jini shiru, idon shi ya sauka a dan cikina dai turu dan kui dashi,
Cire skirt din nan na jikin ki kafin inzo gurin nan yace, a lokacin da yake mikewa tsaye,
Da sauri na sabule dan farin skirt din da ke ajikina dagani sai dan pant da rigar nono kawai na rage,
Ya tako a hankali zuwa gurin da nake tsaye ganin ya nufoni yasani dan runtse idona don fargaban abinda zai min,,,
Yana karasowa yakai tsugune yana mai dukar da kunnuwan shi daidai saitin cikina,
Wani irin kunyane ya lulubeni, don jin shi danayi ya manna kan shi a cikina sai kaqai naji shi yasake wani irin kuka mai dan sauti kadan,
Ban san lokacin da na daga hannuwana ba cikin tausayawa na cusa su a kan Yaya Abubakar ina mai cewa don Allah Yaya kayi hakkuri ban san yadda zan fadama bane azatona ka sani ne ,
Girgiza kanshi yayi yana mai shafan ciki naji abin cikin nawa yana motsi a hankali wanda dama tun jiya da nai ta amai rabona da inji motsin shi,,
Da sauri naga Yaya ya dago kai yana kallo na alaman cewa nima naji motsin da yaji,
Kai na kada mai tare da daga fuskana da ya cabe da hawaye a lokacin,

Meenatu may yasa kika hanani gaisawa da baby na farin,ciki alfahari na,
Da kyat na iya bude bakina a hankali nace ban hanaka ba ya ai kullun kuna gaisawa da shi, don ina zuwa gaida kai,
Ya mike tsaye tare da tallabo kaina ya hada da goshin shi ya na cewa ,
Ban ji dadin boye min da zakiyi ba don kin san cewa shine burina shine farin ciki, na shine kuma kamalan zamana mutum,,
Wani kukane ya subbce min wanda ban san dalilin yin saba a lokacin,
Dani dashi duk an rasa wanda zai dakatar da wanin mu
Tsam ya daga ni daga kasa ya nufi saman gado dani kaina yana tsune a kirjin shi,
A tsakiyan gado ya direni tare da yi min kawa da girjin shi kiss ya fara kai min tun daga kafana har saman kai,na,,
A hankali na runtse idona yayin da Yayana ya dinga aika min da sakon nai ta ko ina,
Sam Yayana yaki barina in huta saida ya tabbatarda cewa dagani har shi kowan mu ya gamsu da dan uwan shi san,nan ya sarara min,
A take barci mai nauyi ya daukeni daga gurin da nake a kwance,
Murmushine ya fito daga fuskan Yaya don ganin yadda na galabaita,
Ya tsura min ido nawani dan lokaci sai nabashi tausayi don ganin yau nice nai barci da janaba ajikina,
Abinda yasan cewa koda wasa ban yarda na kwanta da shi, saboda cewan da nayi ban san ta Allah ya zai kasance dani ba,
Saboda haan ne sam ban yarda inyi barci jikina babu tsarki a tare dani,
Kuma ma ai yin tsarkin zai kara dawo min da sabon sha,awan mijina ne,
Amma yau sai gani ina barci don wahala da gajiyan da nayi,
Zaune yake a gurin daya sallamay sallah nafila
Hannayen shi yadaga sama ya wa ubangijin mu sarki Allah godiyan wanan baiwar da kyauta da yai mai na bazata,
Bakaramin dadi yaji ba samun tsatso daga mafificiyar matar shi wace keda ilimin addini asali na kwarai da kuma sanin ya kamata,,,
Shima barcin ya kwanta yayi wanda mu muna can muna barcin jin dadi ga kuma jama,a masu zuwa yi mai sannu da zuwa suna can sun cika kofan gidan malam tsoho,
Kamar yadda kusan yanzu al,adan hausawa ya koma kamar ta maroko,
Mutum har mutum amma sai ya kama bin kofan gidan masu dan hannu da shuni yana maula,
Aliyu yayi kiran wayan Yayana bai samay shi ba ance switch, up don haka yafara bawa mutane hakkuri cewa yana can yana barci don bai jin dadin jikin shi,
Mama Ladi tayi aiken yara sashen mi don agani ko ina nan,
Wasu sai suce mata ban nan wasu kuma suce mata ai ina nan ina ma barci ne a dakin mamana,
Mahaifiyata ta fahinci may ke kawo yaran don haka sai ta sake labulen dakin kawai,,
Shigowan Anty Safiya gaidani ne tagane cewa ban gida don Mama ta fada mata cewa mun fita da Yaya Abubakar tun da safe bamu dawo ba,.
Tana shiga part din Mama Ladi tana kokarin cire hijab din tane take cewa
Na biya in,gaida Meenatu ance sun fita da Yaya Abubakar tun safe, ashe,
Ma??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ma Ladi tace nikan nasani nasan dama yana can tare da jarababban yarinyar nan mai gadon jarabar tsiya ,
Duk ta halaka shi ta kona shi bai ganin kowa a fuskan shi sai ita,
Ni Ladi Allah ya hada ni da bakar iri baka zuri,a bakar jaraba,
Yadda uwar ta ta mallake uban ta haka take so itama ta mallake min da,
To ta Allah ba tasu ba don ni nawa dan ya,fi duk wani karfin sihirin su,
Anty Safiya ta tace, haba dai Innar mu gaskiya hakan bai dace ba ,
Don dai yanzu ai ankara zama guda tunda ance Meenatu ciki gare ta,
Ke inji Mama Ladi ta dakawa yar nata wani irin tsawa,
Safiya kikiyayyeni wallahi don ina ganin ke da samira tankar bani ce mahaifiyar ku ba,
Ke wata irin sakariyar yarinya ce da har zaki hada jinin mu da wa yance masu kama da yunwar Niger,
Hmmm inji Anty Safiya tace tare da kauda kai tace, ai yanzu sai ki zubar da cikin,
Tamike tabar part din zuwa wani part na gidan don ta sarara saboda nasu da Mama sam baizo daya ba,
Sai bayan fitar tane taita sababi ta na ta masifa da zage zage,
Daga gefen mama hafsi kishiyar Mama Ladi wace dan katanga ne ya raba su da juna take cewa a cikin daga murya,
Yarinya kin yi daidai wallahi lalai Saratu kin iya haihuwa,
Don kin samu, yar da ta kwaso ki kuma tafada inda yadace da ita,
Ta mallake dan da yafi kowa agidan nan don haka dole ko uwar da naso ko bata so dole ne tabi ku yanzu kan,
Don kun gama komai tunda kun nasa kwai a tare dasu,
Ance daka haifi gwauna gara ka haifi matar gwauna yanzu,,
Don ta mallako muku gwauna har kofan dakin ka kana kwance,
Aiyurirrrrrr yau na sheda hakan don abinda ake muna kuri dashi sai gashi yau muna ganin an raba komai a tare da mu daidai wadaita agidan nan,
Aikuwa sai Mama Ladi tahau masifa da zage zage tana cewa, tana cewa inko hakane lalai yau sai ta gwadawa kowa cewa ita dan ta har yanzu a hannun ta yake,
Labari yakai kofan gidan wajen maza har Baba Buhari zai shiga gida sai malam tsoho ya tsaidashi,
Yace yi zaman ka don babu abinda zata iyayi yanzu saboda abin ya wuce tunanen ta,

****** ********** ******
Anty Sadiya ce zaune tare da mahaifiyar ta da yan uwan ta tana basu labarin abinda yafaru da ita, take basu,
Hajja wace duk ta tsure kan jin abinda Sadiya ke fadi hankalin ta ya tashi sosai,
Lailai hasashen ta yau yatabbata yar tace ta nakasa mata Dodon ta da hannun ta,
Wanda tun lokacin yake ta fama da massasara baida issasan wallawala sam da zai mata aiki yadda ya kamata,
Habiba yar Sadiya wacce ta dade da zargin mahaifiyar su a kan abubuwa da dama,
Tambayan Sadiya tayi da cewa, yaushe zaku komane sadiya,?
Tai wani tabe fuska cikin muryan nan na tana rashin marmari tace, kila gobe zamu koma,
Habiba tace haba dai Sadiya daga zuwankin zaki ce zaki koma
Waiko Sadiya kinsan ciwon kanki kuwa mutum ace babu ruwan shi da yan uwan shi sam,
Babu wanda ya san halinda kike ciki ke dai gakinan kawai,
Daga cikin daki Hajja tana jin su tace wai Habiba ina ruwanki ne may kike so gare ta da zakice bata kula kowa,
Ni banson irin hakana gaskiya kibarta tayi yadda ta saba
Mamaki sosai ya kama Habiba don zaton ta da alaman gaskiya yanzu ,,
Bai wani dadewa ba tace zata tafisai taga Sadiya kafin ta wuce tace tunda kikai aure ina ganin baki san dakina ba,
Don ko kinzo ba zuwa ki keyi ba sadiya tace ma yarta ta dibi tsaraban da suka shigo dashi ta tafi dashi,,,
Sunyi sallama tana cewa Sadiya tazo fa kafin ta wuce lokacin da taga idon mahaifiyae su bai a kanta,
Ta kuma cewa Sadiya kada ta yarda takai Sallah magriba a gidan nan ta koma gidan kafin lokacin,
Abin yabawa Sadiya mamaki taso ta tambayi mahaifiyar ta Hajja may yar nata Habiba ke nufin da haka ,
Amma sai ta manta saboda zancen da mahaifiyar nasu ke tambayan ta na mijin su cewa har yanzu dai ba wace ta samu ciki daga cikin su ko ?
Sun yi sallama da Hajja tare da cewa zata dawo kafin su tafi,

****** ********* ******
Karan wayan Salawatu dake ta kiran shi yasa mu farkawa, daga dadaden barcin da mu keyi,
A hankali Yaya Abubakar ya mika hannuwan shi ya dauko wayar dake ta ruri a kar kashin filon shi,
Ya dauki wayan ganin wace ke kiran shi yasa shi sake tsuki,
A hankali na bude ido na dake cike da barci a hankali,
Sai yanzu na tuna cewa a dakin guests inn nake kwance, ashe,
Sai lokacin na tuna irin yanayin da nake cikki kwance,
Namike a hankali zaune don gyara jikina sai a lokacin abinda ya faru sai naji muryan Yayana ya na cewa kun tashi ko,
Murmushi nayi don jin cewan da yayi wai mun tashi,?
Can na hango kayana a saman kujeran dakin yaya ya gyara min su, guri guda,
Towels, ya nuna min da hannun shi yayin da yake sallama a wayan,
Nawuce zuwa bathroom abina na kyale shi batare da na tsaya jin may yake cewa ba,
Wanka nayi tare da dauro alwala nafito daure da towel iya gwiwa da daurin gaba,
Idon Yaya Abubakar yana akaina har na zo gurin da tufafina suke ajiye,
Na warware zani na na daura tare da aza hijab dina asama na mara allah bisa sallahyan da nagani a shimfide gefe guda,
Ina idarwa na dan kwantar da kaina a gefen kujeran dake kusa da ni,
Waya yake harzuwa yanzu na fahinci cewa fada suke da Salawatu ta waya,
Inda ta fara mashi korafi cewa wai ankawo mata sabon maigadi yana shuka mata rashin mutun ci agida
Yace shi yaba da command din duk wani abinda ya faru,
Nace a hankali yadda zaiji yunwa nake ji Yaya da sauri naga ya juyo gurin da nake,
Yana cewa Sai anjima ya kashe wayan yana mai jefar da ita saman godo,
Gurin da nake a tsaye, ina sa kayan jikina da na watsar, dazun, ya kalla yace akawo maki nan ne ko mu tafi gida kici a can ?
Na gyada mai kai alaman eh hade fuskan
kawai yayi batare da yai magana ba ya nufi bathroom ya gyara jikin shi tsab a cikin wani yadi baki mai laushi da santsi sosai,
Kayan sun karbi jikin shi don sun kara fitar mai da surar jikin shi a fili sosai kurciyar sa ya fito, a fili ,,
Zakace ko nice matar shi ta farko idan ka gan mu, tare, saboda yarintar shi daya fito fili, mutum bazai taba cewa shine ke da mata har uku ba,
Daukan wayan shi da key din motan da ke a saman side drower din gadon daki ,
Mu je yace man batare da ya tsaya jirana ba na ya fice daga dakin, na mike a hankali na bi bayan shi da kallo yayin da yake tafiya,
Mun shiga mota yai mata key ya tayar muka fita daga guest inn din, muka hau titi, don zuwa uguwar mu,
Yayi sa,a samun saukin jama masu jiran sa don sun rage yawa,
Sai da ya tsaya ya sai min fruit masu yawa, a, hanya sanan mu ka nufi gida,
A kofan gidan mu ya tsaya inda mutane ke ta kallon mu cikin sha,awan mu,
Na shigo gida, nasamu Mama na ta aje muna abinci lafiyayye da ta dafa muna,
Ban tsaya jiran komai ba na cewa mama yunwa nake ji sosai take ce min aiga abincin mu nan tundazun aje,
Ido rufe na hau abincin da ci batare da na tsaya jiran wani abuba,
Bandade da fara,ci abincin ba sai ga Yaya Abubakar yashigo da sallaman shi,
Ya gaida Mama na a cikin mutunci tare da mata ya gida,
Bai bata lokaci ba yasa kai zuwa cikin rufan dakin Mama, gurinda nake zaune a saman babban tabarman roba, da aka shimfida,
Abincin ya zauna ya kokarin zubawa a wani plate da yajawo zuwa gaban shi,
Fara tuwo ne da miyan shuwaka yaji agusi, da naman manya manyan yanka,
Ganin mu a zaune yasa Mamana tafara nuna alkunya don ba,zata iya zama ba, tana kallon mu a haka,
Ya fara cin abinci ya kai loman na biyu ke nan a bakin shi sai ga Mama Ladi kwatsan a part din mu
A fusace ta shigo tana cewa eh lalai kuwa yau na sheda cewa kazama sallamamay ,
Ayya Saratu kin cuce ni kin ci amanata kin kama mani 'DA,
Ya zama sai abinda ku kace agidan nan ashe shiyasa mutanen gida suke zunde na ,
Yaya Abubakar wanda ya furta kalman Innalillahi tare da rutse idon shi a lokaci guda,
Ya debo loman tuwo zai kai a bakin shi wani irin tsawa Mama Ladi ta daka mai,
Tace cikin masifa idan ka kara cin loman tuwon nan ko guda sai na debe maka yau, a gidan nan,
Yaya Abubakar ya wanke hannayen shi a ruwan dake aje agefe cikin wani roba mai fadi,
Ya mike tsam tare da kokarin saka takalman shi dake aje akofan dakin Mamana,
Take kuma sai mama ta saka kuka tashiga zage, zage hankali a tashe,
Nan tashiga ciwa Mamana mutunci tare dani da kowa nawa,
Abinka da babban gida sai gashi guri ya cika kowa na kallon Mama Ladi,
Yadda take masifa har bakinta yana tara kumfa agefe kamar zata shude,
Mama Sa,a kishiyar tace ta kwada guda daga kofa tana cewa yarinya yau kin muna komai don kin gwadawa mahassada karyan su ta Allah batasu, ,
Don in an mallake maki wan mahaifi ke kuma yau kin malake Dan wata, tsab,
Daga gurin da nake zaune ina kokarin wanke hannuwa na don abincin yafita min arai kwata kwata,
Jin maganan Mama Sa,a yasani dan rutse idona saboda kalaman ta basuyi min dadin saurare a gaskiya,
Ban san waya fadawa su Baba a kofan gida ba sai gasu su uku Baba Buhari Baba Musa sai mahaifina,
Tun daga kofa shiga part din mu Baba Musa yake cewa ke, ke,ke Ladi,
May ye haka wai amma dai baki da hanksline ko da irin wanan dabi,ar haka,
Baba Buhati yace jimana Ladi ke kin isheni wallahi,
Kin san dai dama na riga da na fada maki cewa muddin wa yan nan yaran suka zo harkika yarda kika tayarwa mutane da hankali irin haka ?
Nima zaki barmin gidane don bazan lamunci wanan irin cin fuskan ba akoda yaushe daga gareki,
Don haka kada ki manta da sharudana nacewa muddin kikasa auren yaran nan tangarda kema haka naki zai yi,
Ai dama nasan abin naku hadin bakine, cewa anyi hakane don aci min mutunci aga iyakata ,
Shiyasa aka dauki diyar barbaran yanyawa aka hada acikin zuri,a ta,.
Allah sai ya isar min da wanan hadin kan da kukaimin agidan nan,
Kun rabani da Da na don cin ammana da son ganin iya kata da hassada don gani Allah ya bani dan albarka shine ake min hassada da hana ruwa gudu,
To ta Allah bataku ba don Allah ya fiku ya fi sherin ku ,
Macen da zata mallake min da ta maida shi nata ina tsaye ina ganin ku,
Ladi ki shiga hankalinki kada ki haddasa muna fitina da zaune tsaye agida, inji baba musa yaci gaba da cewa
Babu yadda zakiyi akan auren yaran nan ba Fodon Hajja zaki kawo ba ko Aljanin ta zaki dauko akanku zai kare don ki ji,
Wani sabon kuka Mama Ladi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login