Showing 306001 words to 309000 words out of 388021 words

Chapter 103 - Tarko Book Complete Book by Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8197

ne batare da yai magana ba,
Yaji muryan Meenatu tana cewa a cikin muryan ta mai saka shi nishadi,
Assalamu Alaikum Sweet Yayana, barka da safiya ya ibada ya kokari na fada duk a lokaci guda,,
Ajiyan zuciya naji ya sauke a bangaren shi tare da kiran suna na acikin wani irin sauti,
Na amsa da cewa na,am Yayana
Ya kuke ya big man yana lafiya dai ko, ?
Nace bayan baka damu da kaji lafiyan mu ba Yaya inbadon na kiraka ba aida bazaka ji lafiyan namu ba,
Ya Salam yace tare da cewa cikin sautin muryan dake nuna cewa yana mura,
Wani irin magana ce haka Meenat ? Zaki fada min cewa ban damu da jin lafiyan ku ba,
Nace cikin dan sauta murya irin ta yar shagwaba to yaya kwanan ka nawa baka kiramu ba,
Don kawai kana fushi da kaunar ka akan laifin da ba nawa ba,, shine har laifin ya shafi Baba na, yaron da ko yaushe yana son jin dumin mahaifin shi, a tare da shi,
Murmushi naji yayi tare da cewa hmmmm, Meenatu ke nan,
Nace ai gaskiya ne ko da yake baka da damuwa ko a can saboda kana tare da komai naka ga,su Baba ga Mama ga kuma matan ka a dayan gefen,
Kaga dole Baba na karami ya dauka cewa ko mu marayune a hakan ,
Cikin wata murya mai taushi naji yace Meenatu kada ki tunanen cewa don nazo nan da kowa zan iya mantawa daku a raina koda na second gudane,
Ki sani duk inda nake duk abinda nakeyi zuciyata tana tare da ku Meenat kune farin cikin rayuwa ta a koda yaushe idan kun zo min a rayuwa nakan ji an nashuwa a tare da ni,
Kada kiyi tunanen zan iya gudun ku daidai da rana daya zuciyata tana muradin ku a tare da ni, don haka ki dauki wanan ki saka a ranki cewa a koda yaushe ina tare da ku,
Idanuna na lumshe a hankali tare da dan sauke ajiyan zuciya
Ba don komai ba sai don jin wa?an daddaden kalamin daga bakin Yayana mijina,
Yace don haka sai ku fara shiri domin da zaran Allah ya dawo damu lafiya zan zo na dauko ku kudawo gida,
Cikin sauri nace amma dai, sai idan su Baba sun dawo ko ?
Idan basu dawo ba fa ke nan still ba zaki dawo ba ko,
Bance mai komai ba don gudun kada a maimaita yadda akayi kwanakin baya, can,
Ina Big man nace gashi a baya yana barci ,
Bayan wa yake barcin naji ya tambaya cikin ni shadi,
Bangane may yake nufi da tambayan shiba nace bayana nice na goya shi,
A,a a Meenatu a ahe baki da kunya yanzu dan farin nakine kika goya a bayan ki duk yawan mutanen dake gidan mu arasa wanda zai goya maki shi,
Sai ke da kan ki kin goya abinki saboda rashin kunya ko ?
Ban san lokacin da nace wayyo ni Allah Yaya a cikin shagwaba gaskiya ni bari sauke shi,
A,a bazaki sauke shiba sai ya farko kinga a lokacin kowa ya gama ganin mara kunya wace ke goyon dan farinta a gaban su Mama,
Haka mukai ta hira har zuwa lokacin da naji ana warning dina cewa kudin kirana sun kare,
Sai lokacin na tuna cewa nice ma na kirashi bashine yakirani ba kamar yadda na ke tsan mani,
Sai anjima nai mashi tare da masu adawo lafiya, badon rai ya so ba na kashe wayan nawa, tare da murmushi a fuskana,
Ranan kowa yasan ina cikin farin ciki sabani kwanakin da suka wuce da nake ta faman bakin rai ni kadai ,
Amma yau har sai da mana ta fahinci cewa ina cikin annashuwa a zuciya
Tambayan da naji ta jefo min ya sani mamakin yadda ta gane hakan, tace min,
Halan yau kunyi waya da mai sunan malam ne ?
Da sauri na dago kai ina mai duban ta inda nai saurin kawar da kaina ina mai cewa Eh , a hankali,
Sun ku sa dawowa ne ko don naji ance amfara kwaso mahajjatan kasan nan,
Ban sani ba Mama amna dai mun gaisa dazun dashi yama ce a gaishe ki nace tare da dan kawar da kaina da sauri daga kallon ta,
Hmmm naji tace kawai tana cewa kunyi maganan komawan,ki da Antyn kine,
Nace Anty Amarya tace min ita mana don ita ce tasan irin yadda al,amarin yake yanzu,
Nace mama tun yanzu zamu koma, ne bayan ko wata biyu bamu cika ba,
Wani abune idan kun koma yanzu din ke saurareni kiji dakin mijin ki yafi maki ko ina dadi domin dakin ki shine gatan,ki,
Duk macen da ta saba zama a dakin ta to komai dadin guri sau dai kawai ta zauna badon dadi ba,
Saboda dakin yafi mata ko yaya yake don acan zata sakata ta walla tayi yadda ranta ke so,
Shiru nayi ina sauraren mama tunda ta fara maganan ta har zuwa lokacin da naji tace,
Balle nasan cewa idan ya dawo da wuyane ya barki nan don yace wa Baban ki shi bai ra,ayin wanan karatun da kikeyi a rayuwan shi
A hankali nace haka yake ce min wai bazai yarda dai nayi aiki ba to akan may zan nace da zancen karatu,
Na kan ce mai ko da bazanyi aiki ba ina dai bukatar na rike kwalina a hannuna nasan na kama wahala na,
Daga haka al,amorori su kai ta gudana a tsakanin rayuwan yau da kullun tankar a gari guda ake,
Sai dai abin da ya kasa fahinta shine irin yadda yanzu Fatima ta rage wanan zumudin nata da takeyi, a da,
Sai ya danganta hakan da wata kila don basu kusan kamar da can da yake gida a koda yaushe,

****** ********** ******
Alhazai sun dawo gida lafiya sai murna akeyi, na dawowan su,
Yaya Abubakar ne mutum na farko da ya fara dawowa daga cikin zuri,an mu da suka tafi makka bana,
Don haka agidan shi na Abuja ya sauka gurin amaryan shi Fatima da yaranta guda biyu sai mai aikin su Lami dake gidan,
Ba,laifi don ya samu taro na musan man daga amaryan tashi, Fatima da sauran jama,an gidan,
Sai bayan da komai ya kammala an watse anbarshi da ita Fatima ne yake ganin wasu sauye sauye daga gare ta,
Duk da, da farko ta dan jaye jikinta daga gare shi amma sai, take wani nuna mai wasu hali da bai santa da su ba a baya can ,
Guri guda ne bai sha wani wuya ba daga gurin ta saboda, ta nuna mashi cewa a matse take da ma da ta samu namiji a tare da ita,
Don a wanan fanni tafishi zakuwa duk da, dama yasan cewa bata da wasa a gurin,
Bai tanka, ta ba har zuwa baya kwana biyu yana hankalce da kuma nazarin ta a hankali,

Falo yake zaune bayan ya dawo daga massalaci yake, kallon news na dare,
Lawal mijin Fattu ne yai mai sallama a lokacin inda yai mai iso da ya shigo daga ciki don yanzu ya zama na gida gare shi,,
Sun gaisa suna dan hiran duniya inda daya daga cikin yaran Fatima ta fito daga daki ta zo falo inda suke zaune ta zauna tana cewa,
Baba Maman Biu bazata zo ta taya mu kwana bane kuma nifa har yanzu tsoro nake ji kada horo yazo ya kama mu,
Sam Abubakar bai fahinci zancen yariyar ba sai ci gaba yayi da kallon shi,
Lawal ne ke cewa Yarinyar yanzu Daddy ya dawo mama bazata zo ba again, ,
Ai horo bazai dawo gidan nan ba again don yana tsoro,
Sai lokacin ne yaya ya juyo yana cewa horo may ye kuma horo take nufi,
Lawal yai dan jumm can yace maigida gaskiya an,dan samu matsala a gidan nan bayan tafiyan ka,
Cikin dan dagowa tare da fito da ido don jin mamaki abinda Lawal yace mai,
A lokacin da Lawal ya fara mai bayani lokacin ne Fatima ta shigo falon tana mai dan daure fuska tare da, samu guri ta zauna, tana mai fuskantar inda yake zaune,
Lawal ya ci gaba da cewa, a gaskiya nima nai mamaki sosai, da dawowan wanan mugun abin gidan nan,
Cikin dare har na kwanta saiga maigadi yana buga muna gida yana ce min in zo yana ganin babu lafiya a gidan ka,
Munzo tare da mutane da sauran jama,a sai da kyat muka samu aka bude kofan gidan, ga ihun su muna ji duk ya ruda guri,
Gurin da Fatima take zaune ya fuskanta don ta taimaka ta karasa sauran bayanin,
Nan ta shiga labarta masu yadda abin ya faru tun zuwan Lami gurin ta har zuwa lokacin da ta,shiga wanka,
Innalillahi ke fita daga bakin ya, Yaya Abubakar a lokacin saboda a rude yake bai san may zai ce ba, akai,
Cikin mamaki ya ce wa Fatima har kin ganshi da idon ki ?
Nan ta sake maimaita mashi komai yadda ya faru yana mai dan girgiza kai,
Yadago kai yana mai duban Lawal a cikin mamaki yana mai cewa exactly abinda muka gani ni da Meenatu a dakin Sadiya,
Kun taba ganim irin wanan abin kuma ke nan ake nufi,
Sai kuma zargin ta ya kasu gida biyu zargin farko da takeyi cewa abin na Yaya Abubakar ne sai ta fara wasiwasim akai,
Don gashi yace sun ga wanan mugun abin a gidan shida Meenatu,,
Wai may hakan ke nufi ne wai tarasa ko mayye silan wanan abin al,ajabin,
Al,amari duk ya daure mata kai sai take jin tana son karin bayani a kan zancen,
Hankalin ya Abubakar yai matukar tashi sosai don bai taba zaton cewa wanan mugun abin zai shigo mai gida ba again
A take ya shiga,cikin rudani inda tai saurin kai kallon shi ga Fatima yana cewa babu dai abinda ya samu kowan ku ko ?
A,sanyaye idon ta ya ciko da kwalla take cewa Allah dai ne ya tsare don sa ban san ya abin zai kasance ba
Takara tana cewa da wata kila sai dai azo a samu gawana a kwance cikin bayi ya gama da ni,
Subbahanallahi inji Yaya Abubakar wanda ke faman share zufan da ke tartso mashi a goshi duk da sanyi AC da y ruda falon,
Nan dai kowa ya shiga fadan albarkacin bakin shi inda Lami akakirata take cewa ta kwana biyu tana jin irin wanan yanayin da taji a gidan,
Na ranan nan ne kawai yai worst amma a zaton ta ko kanzon tukunya yazo ci kamar yadda ake fadan cewa duk mace da ke zubar da kanzo ko sauran guntaye a binci a makwararan gidan ta ko bayangida,
Zata sha takai da macizai sosai don wanan abincin zai iya jawo su gurin komai nisan shi,
Kai yaya Abubakar ya girgiza yana mai cewa wanan abin ba irin wanda kuke zance ba ne a kai don wanan na sihiri ne shi,
Tsit falon yayi suna sauraren shi inda yake cewa sai dai gaba dayan mu mu koma ga Allah yai muna tsari daga duk wani sheri da fitina da wanan abin zai iya haifarwa akan mu gidan nan,
Cikin mamaki Lami ta tambaya da cewa ko haka aka sayi gidan dashi a gidan,
Badon yaso ba ya dan murmusa yana mai cewa a,a tura muna shidai ake don ya cutawa duk wata mace dake a gidan nan,
Ba matan ba har su Baba Wadda da Baba Hamza sai da suka ji tsoron kalamin shi na karshe,
Gurin gaba daya yai tsit kowa da irin abinda zuciyar shi ke nazari a kai,
Lawal ne ya kawar da shirun da cewa, yanzu abinda za,ayi tunda har an gane cewa abin yana nan a gidan har yanzu,
Kawai sai a zo da wanan dattijon na garin Suleja, ya ziyar ci gidan da kan shi don ya gane wa idon shi,
Haka za,a yi inji Abubakar wanda duk hankalin shi yake a tashe lokacin, yace a hankali haka za,ayi,

Har zuwa yanzu ya hankalta da cewa Fatima bata sake jikin ta ba don hak???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a ya kawo ido ya sa mata batare da yakara bi ta kanta ba,
Bayan yan kwanaki matafiya su ka dawo,daga saudiya sunyi yar rama ajikin su sai dan haske da sukayi kawai,
Gida ya kara cikewa da jama,a inda yaran Fatima suka zamawa su salawatu abin kallo saboda rashin sabawa da hakan,
Don haka sai dan rikici ya fara shiga a tsakanin Fatima da Salawatu,
Badon komai hakan ya faru ba sai don rashin sabo da yara da mutanengidan basuyi ba
Shiya kawo basu iya juriya akan duk wani abinda yaro zai, yi mutum ya kawar da kan shi akai, su baza su ita kawar wa ba sai sunyi fitina,
Har takai sun fara fadawa maigidan irin abubuwan da diyan Fatima ke masu agidan,
Yau ma hakan ne ya faru, a tsakanin Salawatu da yaran Fatima da suka hana ta barcin rana a part din su, da ihu irin ta wasan yara,
Don haka ta dauko wayan ta ta kira layin maigidan a hasale tana mayar mai da zancen,
Yana daukan wayan yaji muryan Salawatu a cikin fada tana cewa murya a sama, rai bace,
Gaskiya kayi wa matarka fada ta san yadda,za tayi da yaran ta saboda nida gaskiya suna takurawa rayuwata a gidan,
Cikin mamaki yake sauraren ta, har tagama zancen ta yayin da ya dan nisa a hankali, yana cewa
Kiyi hakkuri, yanzu Salawa na fadawa uwar su cewa ta shirya su idan zan tafi Birnin Kebbi next week, sai mu tafi tare, da su,ta mayar da su, gida,
Tace OK Allah ya kai mu don gaskiya al,a,marinsu ya damay ni sai a gidan nan
Yace ki bari har na dawo gidan sai muyi magana a kai,
Ya kashe wayan tare da girgiza kan shi yana murmushi tare da duban wayan da ke hannun shi,
Ita kuma Salawatu mita ta hau yi tare da dan jinini tana cewa haka kawai za,a wani zo a damu mutane a hana su shakat a rayuwa,
Ta rufo kofan shiga part din ta a cikin fushi don ta rage jin hayaniyar yaran da ya cika mata kunne,
Bayan dawowan maigidan ya shiga dakin Fatima yana mata, magana akan zancen yaran,
Cikin mamaki take sauraren shi, har ya kai karshen zancen,
Wanan zancen yasaka ta shiga tashin hankali,sosai, don bata tsanmaci hakan ba sam,
Don ita a nata plan din yaran sunzo ke nan bazasu koma ba,again,
Amma yanzu ga wata makira salawatu, tana shirin kulla mata makirci don kawai, a kawar da yaran daga gare ta,
Tun wanan ranan su ka fara hawa sama ita da Salawatu, ba ragowa a tsakanin su,,
Yanzu kwana bibiyu zakaji rikicin su akan yara yana tashi, hakan na yawan batawa maigidan rayuwan shi sosai,
Yau ma dai rikicine sosai akan yaran Fatima sun bude ruwa a kitchen din su har ya malalon zuwa kofan part din Salawatu,
Don haka cacan baki ya tashi a tsakanin su mai karfi wanda har ya saka su Sadiya da sauran mutanen gidan fitowa cikin tashin hankali,
Saura kiris su kai ga taba junan Allah ya kada maigidan wanda dawowan shi ke nan daga wani guri, shida Lawal,
Cikin tsawa yake magana rai a bace yana cewa kai kai kai,
May ye haka wai may zan gani hakane don Allah wai wanan fitinan da may yai kamane wai,
Cak kowacen su ta tsaya tana huce tana,kokarin mayar da numfashin ta,
Rai a bace ya fara cewa Fatima ba zan yarda ba saboda yara ki dinga masifa da mata na haka gaskiya,
Mamaki sosai maganar ta bata tajuyo tana cewa azato na aiyarankane yaran ban tsan mani cewa zaka fadi haka ba da bakin ka,
Ya kara cewa a hasale idan da yarana ne ai da bazaki dinga wulakanta min mata akan, yaran ki ba,
Ta rasa yadda zata yi, saboda wani irin tukuki da zuciyar ta ke yi, sai kawai ta fashe da kuka,,
Wanan kukan da Fatima tayi ya saka rayuwan Salawatu yin fari ko banzan dai tayi wining din Fatima a gurin miji a gaban kowa,
Fatima juyawa tayi zuwa cikin part din ta tana ta faman sharan hawaye da ajiyan zuciya,

****** ********** ******
Dakin shi ya shige rayuwan shi abace don yawan abinda matan nan ke yawan mashi a gida, yafara kai mai ko ina,
Zama yayi a saman gadon shi yana mai tallafo kanshi tare da dafe goshin shi,
Wayan shi dake daga gefen shi, ce ta saka kuka alaman kira ya shigo wayan shi,
Meenatu, ya gani don haka ya mika hannuwan shi yai receive din wayan, daidai lokacin da naji shi yana sauke ajiyan zuciya
Sallama nai mashi inda naji ya karba, acikin wata irin dakusashiyar murya mai nuna bacin rai a tare da shi,
Yaya na may ya samay ka haka please, naji muryan naka wani irin haka,
Furzar da iska naji yayi daga bakin shi, yana mai wani irin sauke ajiyan zuciya,
Subbahanallahi nace cikin sauri ina cewa waya taba min yayana haka yau,
Murmushi dole naji ya kakaro


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login