Showing 255001 words to 258000 words out of 278032 words

Chapter 86 - JAMI'AR TSARO COMPLET by MRS SARAKIES.doc

23 Oct 2025

1031

yafi k'onawa me ake agidan da zaki kone d'in?",

Hanan tace.

"Ni Hanan!,rabani da zuwa gidan sabun Amare irinku Amarenma na jiya jiyan nan,idan nazo ai saina hanaku more amarcinku mana,ta fad'a tana dariya sai Kuma tai saurin cewa .

"to ya! Ina fatan dai kinshiga ruwan zafi Sosai Dan nasan bazai tab'a daga miki k'afa ba,

Ruky tace .

"Sai dai abinda yafi ruwan zaki ke Kika sanshima Dan Allah ni ki bani amsar maiya hanaki zuwa?.


Hanan tace.

"Haba ruky kema kinsan Aiko nace zanzo hubby bazai barni nazo ba".

ruky tai k'wafa Amma batace komai ba.Hanan tace.

" serious ruky!Dan Allah ki fad'amin gaskiya.


Ruky ta sauke numfashi tace.


"Ni Babu Wani ruwan zafi Dana shiga ",


Hanan tace "Kamarya?, ruky! kaddai ace Hana yayana hakk'insa kikayi?",


Ruky ta shagwab'e fuska tace.

"Wallahi Hanan tsoro nakeji bazan iya ba",


Hanan tace

"Ruky! mu aje batun kunya wallahi ki rik'e mijinki da hannu bibbiyu,ki barshi ya mori amarcinsa daurewa zakiyi Babu Wani Tsoro,zafi da wahala duka na lokaci D'aya ne da kad'an kad'an zaki Saba idan akai an wuce wurin",

Ruky ta ce.

" nidai Hanan bazan iya ba wallahi tsoro nakeji",ta fad'a kamar zatai kuka.

Hanan tace.

"Duk da haka daurewa zakiyi indai kinbi Abinda duk na fad'a miki sannan zan tura miki Abu ta WhatsApp ki duba shima zai taimaka miki , ruky sauke numfashi tace shikenan.haka Hanan tai ta kwantar mata da hankali da fad'a mata dabaru kala kala har sukai sallama.


Da daddare bayan sunci abinci sun shigo d'aki ruky ta shige toilet ta Sako wata dogowar rigar baccin iya gwiwarta ta D'ora hijab a saman rigar jikinta ta fito gabanta na fad'uwa,ta haye saman gadon ta kwanta ta takure waje D'aya ganin baya d'akin.har AA Arab ya shigo d'akin ya kashe switch din da'kin ya hawo saman gadon ya matsa kusa da ita ya jawota jikinsa,ya rungumota ya rad'a mata I love u a kunnanta take jikinta ya d'auki rawa ya fara san sanar ta tareda k'an k'ameta ya fara cire mata hijab d'in jikinta yana cewa.

"Acire hijab d'in mana,Kafin ya kalleta cikin duhun ya fara lalumar ta ya dinga bin jikin ta da kiss kala kala haka ya fara ya Mutsa jikinta Yana aika mata da sak'onni kala kala gabad'aya Ruky a tsorace take sai nok'ewa takeyi ganin inda yake kaiwa hannunsa ji take kamar ta nutse saboda kunya da tsoro,daya lura da Hakan yau bata hanashiba yasa ya fara Yi mata kalamai masu Dad'i da kwantar da hankali cikin dabaru Irin nasa tun ruky na nok'ewa harta fara sakin jikinta dashi sai sunbatun yake mata Dasa mata albarka, I love you kuwa ya fad'a tafi cikin kwando haka ya dinga ce mata,sai dai da akazo house of representatives sannan labarin da salon duk suka canza ruky ta dawo hayyacinta ta fara tureshi tana masa magiya Amma ina yayi nisa bayajin k'ira ganin yak'i sauraranta yasa tasa masa kuka tana tureshi Amma ko gizau baiyiba saboda yayi nisa,Haka nan ruky tanaji tana Gani a wannan dare ta zaba cikakkiyar matar AA Arab tazama shi shima ya zama ita bayan ya samu nutsuwa jawota jikinsa ya rungume Abar sa Yana ta aikin lallashi tare da Saka mata albarka da aika mata da sak'on kisses ta ko Ina........





07066508376________
'?Follow the Mrs Sarakies=؋? =?1? HAUSA Novel Channel channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y






*____JAMI'AR TSARO____*



*____THE WOMEN POLICE ____*



*NA*




*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ____*



*____(MRS SARAKIES =؋?)=?1?____*



*Bismillahirrahmanirrahim*



_______season two ep 1?? 0?? 1??



____________?&


Da ASuba AA Arab ne ya fara Bud'e idanuwan sakamakon K'iran sallahn farko na asubahi Daya fara sauka a dodon kunnwan ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????sa, Bai sauke idonsa ako Ina ba sai a kan fuskar ruky wacce fuskarta tai jagab da hawaye sai sauke numfashi take a wahalce Dan jiya ba k'aramin wahala Tasha ba a hannun AA Arab ba.kanta Yana saman faffad'an kirkinsa Daya zagayeta da hannunsa duka biyun, take ya zubawa fuskarta ido yana kallan ta cikin Wani shaukin Santa na K'ara ruruwa acikin zuciyarsa,yay murmushi tunowa dayay da incidence d'insu na jiya take ya sakar mata hot kisses a forehead d'inta Yana furta I love u a saman lab'b'ansa ahankali,jin bakinsa akan goshinta yasa Ruky tad'an ya mutsa fuska tana D'an mele Bakin ta kad'an kamar zatai kuka.ya matsa daga kusa da ita ahankali Dan kada ya tashe ta ya zuro da kafafuwansa k'asa kafin ya mik'e ya shiga toilet d'in Dake cikin d'akin yay wankan tsarki tare da d'auro alwala ya fito daga cikin toilet D'in k'ugunsu d'aure da towel yana d'igar ruwa ga k'aramin towel ahannunsa Yana goge ruwan Dake jikinsa.


Bayan ya gama goge jikinsa ya d'auko jallabiyarsa ya zura Yana shimfid'a dardumaa ya ta-da sallah.bayan ya idar yayi azkar Tare da addu'o'i sosai kafin ya mik'e ya wuce toilet d'in Dake d'akin Dan had'a mata ruwan zafi da zata gasa jikinta dashi Kuma tai wankan tsarki.bayan ya fito daga toilet d'in ya bak'arasa har gaban gadon Yana k'arewa ruky kallo ta cikin duvet d'in da take kwance ,Ganin yadda ta ta kure jikinta waje D'aya, tausayinta ya k'amashi danshi kansa yasan jiya Ruky Tasha wahala a Hannunsa,ya furzar da huci me zafi daga bakinsa ya haye saman gadon ta side d'in da take kwance ya kai hannu ya shafa fuskarta Yana shafawa a hankali yana K'iran sunan ta cikin rad'a da kuluwa,ya cusa D'ayan hannun sa ta Cikin duvet d'in Yana shafo mata k'irji,cikin bacci ruky taji kamar muryar AA Arab Yana K'iran sunan ta tareda shafo mata k'irji ,take abinda ya faru daran jiya ya fad'o mata ta Bud'e idonta cikin sauri ta rik'e hannunsa tana kallan sa ,tai saurin yunk'ura ta tana k'ok'arin tashi zatai baya cikin tsoro da Kuka tace .


"Dan Allah Yaya kayi hak'uri,Dan Allah kadaina wallahi idan ka K'ara mutuwa Zanyi",ta fad'a tana had'a hannayenta biyu waje D'aya alamar Ro'ko tare da fashewa da Kuka.shi dariya ma ta bashi ganin yadda tsoro ya fito k'arara a fuskarta,ya kai hannunsa zai kamota Yana cewa.

"Relax!! fiancee! babu abinda zan Taimaka miki Zanyi ki shiga ruwan zafi sannan kiyi wanka kizo kiyi sallah",ya fad'a Yana K'ara kaiwa hannunsa zuwa jikinta ,take ta rik'e masa hannun tana girgiza masa kai kafin tai saurin cewa.


"A'a basai ka tayani ba zanma iya da kaina ", ta fad'a tana k'ok'arin mik'ewa zaune,yace .

"ok naji to tashi kije kiyi d'in",ta fara k'ok'arin tashi Zaune saidai tana yunk'urawa ta koma da sauri babu shiri ta fashe da Wani Irin kuka,tana K'iran sunan mamah ta shiga uku.take AA Arab ya tsorata yay saurin k'arasawa gareta Yana kaiwa hannunsa ya d'agota zuwa jikinsa Yana kallan yadda take kuka bilhakk'i da gaskiya kafin yace cikin damuwa.


"What happened?",

Ta girgiza masa kai kafin tace cikin rawar murya da tsoro "zafi bazan iya Tashi ba",ta fad'a tana kuka , yace"ok let me take u to the bathroom",Bai jira cewar taba ya d'auketa a hannun suka wuce bathroom sai Wani rufe furkarta take tana kuka.


Suna shiga bathroom d'in ya zaunarta cikin ruwan zafin Daya had'a mata,take ta k'ank'ame shi cikin razana saboda yadda ruwan yake da Dan zafi ta d'ago zata tashi yay saurin rik'eta Yana mayar da ita cikin kafin yace.


"Sorry fiancee!",kiyi hak'uri ki zauna zakiji Dad'in jikinki idan kika zauna",tasa masa kuka tace


"Please Yaya take me off it's too hot", ta fad'a tana kuka shab'e shab'e , AA Arab yace.

"Noo! finance! daurewa zakiyi zai daina In Sha Allah, haka ta dinga rusa masa kuka ganin yak'i cire ta daga ruwan,saida ya tabbatar da ta gasu ruwan ya ratsata ta ko Ina Kuma ya fara salamcewa sannan ya d'ago ta daga ruwan Yana allanta da tausayawa yace.

"Bari na tayaki kiyi wankan tsarkin ko?",ya fad'a cikin damuwa.ruky tai saurin fad'awa jikinsa saboda karya Gane mata jiki kafin tace cikin masifa.

"Nidai ka fita zan iya Yi da kaina basaika tayani ba",

Yay murmushi yace .

"Ok to bari na jiraki anan kiyi wankan tsarki saina taimaka miki na d'auko ki mu fita daga toilet d'in kinji?"ya fad'a yana murmushi .

Tasa masa kuka tace .


"Nidai ka fita banaso zan iya fitowa da kaina",ya rungumeta yana murmushi kafin yace .

"Ok shikenan bari na fita",Yana fad'ar haka ya saketa ya fita daga toilet d'in bayan ya rufo mata k'ofar.cikin. sauri ruky ta k'arasa da k'yar ta sawa k'ofar keyy sannan ta fara tafiya tana cije leb'e saboda yadda take Jin D'an zafi na ratsa ta kad'an a k'asan ta ,ta k'arasa har gaban wani plastic robba Dake toilet d'in ta tari ruwa tai wankan tsarkin, bayan ta gama na tsarkin tai wanka normal na soso da sabulun shower jell ,bayan ta gama tafi mintuna biyar tana tunanin Taya zata fito daga ita sai towel Dan guda d'aya ne a toilet ga Wani irin jiri da takeji na yunwa Babu yadda ta iya haka nan ta daure tana rufe fuskarta ta murza keey d'in zata fito sukai ido hud'u da AA Arab, SHikan AA Arab Yana jin haka ya mik'e daga zaunan da yake a bakin gadon dama ya koma ne ya d'auke bed sheet d'in Daya B'aci da jini ya Nan nad'e zai sa a washing machine d'in Dake kitchen d'in,ya k'araso zuwa bakin toilet d'in ruky tana ganinsa tai saurin komawa baya zata rufo k'ofar, Ganin abinda take shirin yi yasa yay Maza ya k'araso Bakin k'ofar yay taku biyu yay ya rik'e kofar tasa masa ihu ya rik'ota Yana rufe mata Baki kafin yace.

"Shii babu abinda zan miki,kawai zan tai Maka miki ne ki fito baza ki iya takawa ba it's too hot,ta marai raice tana fusge hannunsa a Bakinta tace .


"nidai ka fita zan iya ",


Yace,

"Nooo!! bazaki iyaba ki bari na tai Maka miki na kaiki D'aki", Bai jira cewar taba ya sab'ota ta fara kuka tana dukansa agadon bayansa tana cewa .

"Sai Allah ya sakamin duk abinda kamin ai bansan haka kake ba",shidai Bai kula taba yana ta gimtse dariyarsa,har ya kaita kan gadon ,bayan ya ajiyeta tai saurin Jan bargon ta rufe ta duka jikanta ta kwanta tana juya masa baya tana tura Baki gaba . ya d'uko zuwa fuskarta Yana lek'en ta tasa kuka tace.

"Please get out I didn't want to see u".AA Arab yay murmushi yace.

"Ok ,but let me go to the kitchen to get you some cup of coffee",daga haka ya fita daga d'akin Yana murmushi Yana shafa hab'ar sa Yana Jinsa a cikakken namijinsa a Yanzu.ganin ya fita yasa ruky fashewa da Kuka ,duk da taji dad'in ruwan zafin nan data shiga , Amma ita Bak'in cikinta duk rok'arsa da tai tayi daran jiya akan yayi hak'uri ya k'yaleta Bai saurara mata ba ita shine damuwar ta.haka ta dinga kuka Kasa k'asa tana Jin inama batai auran nan ba.

Bai jima ba ya dawo da cup d'in coffee a hannunsa,ya Kalli kan gadon har lokacin tana kwance Bata tashi ba ,ya sauke numfashi ya zauna bakin gadon kafin Yace cikin Kulawa.

"Fiancee! tashi Kisha ko zakiji Dad'in jikinki".tai shiru batai magana ba ,yace."please fiancee! ki tashi kisha",

Dak'yar Tace"ni na k'oshi".

Ya girgiza mata kai yace.


"Noo! please ,bazai yuba ki zauna da yunwa kidaure ki Tashi kisha ko kad'an ne".

Kamar zatai kuka tace.

" to naji Amma ka ajiye ka tashi kafita zan shirya"yace .


"are sure zaki tashi Kisha?", ta gyad'a masa kai ya Sauke numfashi ya duk'a saitin kanta ya sakar mata kiss a saman goshinta kafin ya mik'e ya fita daga d'akin Ruky ta runtse ido Kafin ta Bud'e ta bishi da kallo Amma Batai magana ba .


Saida ta tabbatar da ya fita daga d'akin sannan ta iya saukowa Dak'yar taje ta rufe k'ofar ta murza keyy kafin ta dawo tana tafiya a hankali ta zauna kan stool d'in dake gaban mirrors ta fara Shafa lotion d'in masu dad'in kamshi da Dad'i,bayan ta gama ta tafi gaban press ta d'auko wani riga da skert na less , d'inkin rigar three qautre ce sai skert d'in straight ne,kayan sunyi mata bala'in kyau, ta d'aure gashinta da ribbons ta kashe d'auri,bayan ta gama ta tsaya tana kallan kanta amirror tayi kyau sosai ba kad'an ba ita kanta tasan tayi kyau nesa ba kusa ba gashi tai Wani fresh abinta Irin na Amarci,sai Kuma ta Dan Bat'a Rai Jin AA Arab na knocking,ta juya tareda tura Baki gaba ta k'arasa har bakin k'ofar ta Bud'e idon da suka had'a da Wani Irin kallon Daya bita dashi yasa ta d'auke idonta Dake cikin nashi tai saurin matsawa baya,shiko AA Arab kallan ta kawai yake ganin yadda tai kyau na musamman,ya k'araso shigowa d'akin Yana kallan ta har sannan yace.

"Wow u look very beautiful wifey ",ya fad'a Yana kusan tota ganin haka yasa ruky ta fara ja da baya Amma saiya Hana Hakan ta hanyar rik'o k'ugunta ya rungume ta zuwa jikinsa,Yana kamo fuskarta zai had'e da tasa,take ruky tasa K'ara tana tureshi tace.

"Dan Allah kayi hak'uri"Bai ji taba ya fara sansanarta Yana Wani kai bakinsa kan nata bakin ya sakar mata Wasu hot kisses ruky ta zaro ido ta marai raice tai k'asa da murya tace .

"Please yunwa fa nake ji",ya seketa Yana kallanta da idanuwan sa da suka fara sauya launi lokaci D'aya kafin ya kamo hannunta a kasalance suka zauna kan kujerar dake d'akin gaban table d'in da ya aje coffee d'in,ya d'auka Yana kallan ta yace .

"Oya open ur mouth",ta girgiza masa kai .yace idan Baki yarda na Baki da kaina kinsha ba Yanzun nan sai nayi abinda bakyaso",ya fad'a in a serious talk,tana Jin haka tai saurin Bud'e Bakinta cikin kunya,ya fara bata dayake ma ba zafi coffin fun ya fara hucewa haka ya dinga Bata a baki har ta sha fun Rabi,Yana binta da Wani Irin kallo kafin yace.


"Tashi Muje falo an kawo breakfast",daga haka ya kamo hannunta suka fito daga d'akin zuwa falon.



Da Azhar 'yan gidan su AA Arab ne suka zo,ukhty Aysha da ukty Zainab da ukhty hameeda da Kuma yaransu harda twins 'ya'yan ukhty Aysha,sai Kuma su Ameerah da zuhra.


Haka ruky ta tarb'esu cikin girmamawa da mutunci,suma Babu laifi sun sakar mata fuska Sosai ta kawo musu ruwa da drink's da kuma snacks suke tai mata godiya,suka Sha hira da Yaba kyanta ita dai murmushi kawai take,haka suka d'anyi kusan awa D'aya sannan suka tafi Ameerah da zuhra sukan sai K'iran anty anty sukeyi suna cewa yaya deedat yayi sa'ar mata sai kusan la'asar sannan sukai mata sallama suka tafi...


Sai wajen k'arfe biyar su Hanan suka zo itada anty mufeeda dasu mimie, lokacin har ruky ta gaji Da zaman jiransu dan tun safe data k'irasu sukace zasuzo shine Basu zoba sai yanzu,tana tsaye bakin stairs tana kallon su har suka shigo falon Amma ta Wani had'e Rai tana juyar da kai gefe tare da turo Baki gaba ita ala dole tayi fushi,su mimie ne da moha suka nufoto da gudu suna K'iran sunanta da anty.


Tai musu murmushi tana rungume su,kafin takai zaune kan kujera ganin su anty mufeeda har sun zauna da bata kula suba kallan ta kawai suke suna Murmushi.

Anty mufeeda tace .

"Wato iya yaranki kika gani mu ko ki mana magana koh?. ta fad'a tana hararar ruky.

Ruky ta tura Baki gaba tace .


"Shine bakuzo jiya ba,kuma yau d'inma da nake sakaran zakuzo da wuri shine sai Yanzu kuka zo tsakani da Allah meyasa bakuzo tun safe ba Mai nai muku",ta fad'a tana k'ok'arin yin kuka.


Anty mufeeda tasa dariya tace .

"Haba Auta! Meyasa ke bakya girma ne ?saikace agarin gab'a gab'a ya za'ayi muzo da safe kema kinsan bazai yuba ,yanzu ma da muka zo ai munyi,ko ba haka ba Hanan". ta fad'a tana kallan Hanan.

Hanan tana murmushi har lokacin tace.

"Sosai ma Anty ",

Ruky ta harareta kafin tace .

"muna fuka dole kice haka ai aini naje gidanki lokacin da aka kaiki washe gari tunda ke Baki zoba doke kice haka wallahi duk na San Irin zaman da Zanyi da irinku",ta fad'a tana murgud'a Baki.



Hanan ta taso daga inda take zaune ta k'araso har gaban Ruky ta rungume ta tana Bata hak'uri, ruky ta tureta tace .

"Ni k'yaleni".

Hanan ta K'ara rungumota tana Bata hak'uri tana cewa ya hanaf ne ya hanata zuwa.Dak'yar Dak'yar ruky ta hak'ura kafin ta mik'e ta shiga kitchen ta kawo musu drinks da snacks ta ajiye musu akan center d'in Dake algabansu ,sun jima suna hira kafin ayi K'iran anty mufeeda a waya mijin tane ma,ta shi ta shiga Wani d'aki Dake nan falon tana answer call d'in,nan Hanan kan ta samu opportunity d'in yiwa Ruky maganar Dake ranta tai k'asa da murya tace.

" ya! dafatan dai komai ya tafi successful koh?", ruky ta harareta kafin itama tai k'asa da murya tace.


" wallahi Hanan ke muguwace nayi Dana sanin bin shawararki kinji zafi wallahi shima mugune". ta fad'a tana B'ata Rai.

Hanan tasa dariya k'asa tana rufe Bakinta da hannunta tace.

"Ke wallahi da haka kowa yake sabawa in Sha Allah zaki Saba, ba gashi har kinyi Wani fresh ba na Amarci",ta fad'a tana murmushi.

Ruky ta tureta tana cewa

"banason iskanci Hanan" .

Hanan zatai magana anty mufeeda ta fito daga d'akin yasa sukai shiru suka kamo wato hirar ,harta k'araso falon ta zauna suka cigaba da hira ,daga k'arshe suka shiga kitchen d'inta suka gyara mata abubuwan da ba'a jera mata suba,sai gab da magrib suka tafi ya hanaf NEMA yazo d'aukar su dama Kuma shiya kawo su kamar karsu rabu ruky harda Kukanta ....


Da daddare yauwa ma dai Saida aka Sha Daru kafin ruky ta yarda da AA Arab, shima sai da yay mata da Gaske ,Dan yauma jitai kamar jiya Dan babu Wani sasssuci azaba ce ba kad'an ba danma ya bita ahankali tukunna, Amma ruky Tasha kuka kamar jiya harma tafi na jiyan, dan sai da yay Sau biyu a wannan dare Dan wallahi jitai kamar zata mutu saboda azaba bayan ya samu nutsuwa ya rungume abarsa Yana aikin lallashi Dan yauma Tasha albarka ba kad'an ba tare da sunbatu.......
Follow the Mrs Sarakies=؋? =?1? HAUSA Novel Channel channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y






*____JAMI'AR TSARO ____*



*____THE WOMEN POLICE ____*



*NA*



*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ ____*



*____(MRS SARAKIES =؋?)=?1?____*



*Bismillahirrahmanirrahim*



______season two ep 1?? 0?? 2??



___________?&


Washe gari da suka tashi bayan sunyi sallahn ASuba Saida AA Arab ya K'ara komawa third round ,gabad'aya Ruky ta koma tsaron AA Arab ma kawai takeji saboda baya iya tab'a daga mata k'afa ko kad'an ,jikinsa har


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login