Showing 141001 words to 144000 words out of 278032 words

Chapter 48 - JAMI'AR TSARO COMPLET by MRS SARAKIES.doc

23 Oct 2025

1104

su Yana kokarin kashe su.Yanxu haka munkama shi Yana heardquater atsare.amma bance ki fadawa kowa ba, bayanxu ya kamata su saniba ba, har sai ita Rukayyan ta farfado, idanma ta rigamu fada musu fine"Hanan ta jinjina kai hawaye na xubo mata, Amma har lokacin gabanta Bai daina faduwa ba, ga mugun shock din da ta shiga.Alhaji sunusi fa. yanxu Alhaji sunusi shiya sace Rukayya da Khalil da gsk.innalillahi wainna ilaihi rajiun.AA Arab yace"shikenan Muje,"daga haka suka koma wurin,adai dai lokacin wayar ya hanaf tai ringing ya zaro ta ya duba ganin D'aya daga cikin ma'aikatan gidan nasu ne ke kiransa,yay picking ya kai kunne.bayan yaji abinda ya fada ya Kalli anty mufeeda yace "kun manta su mimie agida,yanxu garba ya kirani yace" sun fito compound moha Yana ta kuka,mimie ta rungumeshi sunayi tare,anty mufeeda ta mike cikin sauri tace wlh gabadaya na manta bari naje.ya hanaf yace" kiyi xamanki bari naje na dauko su daga haka Yabar wajen,mamah tace "wlh shaf mun manta, Baba hasiya akace yo Hajiya gabadaya a rikice muka fito,anty mufeeda tace moha ai shine rigi mamme.mamah tace hmm .bayan tafiyar ya hanaf babu dadewa,doc suka fito sukace zasu iya shiga Amma karsuyi hayaniya bacci takeyi,har lokacin.....



Mamah ce ta fara mikewa jiki na rawa tai gaba ta shige dakin sai anty mufeeda dasu Hanan suka mara mata baya ,AA Arab ya bisu da kallo Yana mai jin tausayin su,doc ya karaso kusa dashi suna magana.bayan sun shiga mamah ta tsaya kan Rukayya ta rike hannun ta,ganin yadda ta dawo kamar wacce tayi shekaru tana jinya tayi Baki jikinta duk shatin dukane ko miye oho ga tafin kafarta kamar wacce ta Kone yadda ya farfashe yayi ja, mamah ta kasa rike Kukanta ta rungume ruky daga kwancen da take.gabadanyansu Saida suka fashe da Kuka,sbd tausayi, yanxu Dan Adam ne aka masa haka,kamar Wani Dabba ko bawa.anty mufeeda ce tai karfin halin rike Mamah tana lallashinta. Amma Ina Mamah ta kasa rike kanta .Rukayya ta fara motsa kafar ta,mamah ta saketa ,ganin ta Dan fara motsi,can sai Rukayya ta fara fisge fisge tana cewa kayi hkr uncle,Dan Allah kayi hkr karka min fyade,Dan Allah,tana fada tana mammatse jikinta, tana kokarin fisge drip din da ledar jinin da aka qara mata .mamah ta Riketa tana mamakin me Rukayya take fada haka,.Hanan tai maxa ta fita daga dakin Dan Kiran doc. ta sameshi tsaye shida AA Arab da dukan alamu magana suke.....




Ganin Hanan ta fito a rude yasa AA Arab cewa lpy,Hanan tace " doc sir ta farka Amma tana fusge fusge,doc yay Maza ya koma dakin,yace su mamah su fito hayaniyar da sukai ne ya tashe ta,Babu musu suka fito anty mufeeda ta ruko mamah suka fito daga dakin wacce ke share hawayen ta,AA Arab ya Kalli mamah yace"in Sha Allah xata samu sauki kiyi hkr "mamah ta jinjina masa kai, suka zauna kan bencin da suke xaune dazu ,adai dai lokacin da ya hanaf ya dawo hannunsa Daya dauke da moha Dake xunduma kuka har lokacin,Daya hannun Kuma ya riko mimie wacce ta daina kukan moha ne dai Bai daina ba,Yana xuwa ya mikawa anty mufeeda moha anty mufeeda ta karbeshi ,mimie ma ta karasa kusa da ita ta jingina jikin ta .anty mufeeda ta rungume moha tace"sorry baba nah kuyi hkr na sha'afane kwata kwata" ,ta fada tana shafa kan mimie itama, shidai AA Arab kallan yaran kawai yake,wato sunma manta dasu ne kila sbd rikicewa da damuwa, Allah sarkie....



wayarsa da aka kira ta katse masa tunaninsa,ya koma gefe Dan ansa wayar bayan yay picking.daga Daya bangaren DCP yace " sir ga 'yan jaridu da gidajen TV sun cika heardquater wai suna San magana da kai akan kama 'yan ta'addar nan da akayi ,AA Arab ya furxar da huci azuciyarsa yace "tunma kafin Susan ankama babban shaidanin kenan" a fili Kuma yace " kace musu yanxu Banda lokaci su bari Saida yamma",DCP ya ansa masa daga haka sukai sallama,AA Arab ya dafe kansa tun yaushe suke Zarya heardquater adole sai sunyi magana dashi ,yana zizzille ma
Musu.sunyi kusan 30 minutes suna zaune AA Arab Kuma Yana tsaye sai ansa wayoyi yakeyi, akai akai.Wani police ne yazo Wanda ya aika gidansu Khalil ne ya sanar masa cewa Baban Khalil yaxo babu musu yace " gashinan xuwa",ya koma wajensu mamah yace " xaije ya dawo",mamah tace "da kayi xamanka ma Ahmad mun gode Sosai, Allah ya kareka .AA Arab yay murmushi yace"indai na samu time in Sha Allah xanxo anjima",mamah ta dinga sa masa albarka tana Yi masa godiya,haka ma su anty mufeeda,ya shafa kansa Yana murmushi ya bar wajen,anty mufeeda ta kalli mamah tace "lallai wannan mutumin Dan halak ne Allah dai ya biya shi,duk suka ansa da Ameen, mamah tai murmushi tace "hmmm Dan ma bakisan tarihinsa bane ,.....


AA Arab Yana xuwa yaga Baban Khalil tsoho abin tausayi da dukan alamu Kuma ba masu Hali bane, take yaji tausayin sa ya kamashi.AA Arab ya Mika masa hannu sukai musabaha,Baban Khalil sai mamaki yake shi Kuma maiya hadashi da AA Arab,gefe Daya Kuma yana tunanin meyasa akace yaxo asibiti,AA Arab ya kwantar da murya, yace "baba munsamu nasarar samo d'anka ne",Baban Khalil saiya rikice ,Yama kasa hada tunaninsa waje Daya,da ido kawai yake bin AA Arab Wanda yay maganar,AA Arab ya kamo hannunsa yace "baba karkaji komai ibrahim Khalil Yana nan lpy muje ka ganshi daga haka yay gaba Baban Khalil ya bishi abaya kamar status,Bai tabbatar ba Saida ya ganshi gaban Khalil dake xaune kan gadon ya jingina da gadon ,Baban Khalil ya qarasa da sauri ya rungume Khalil sai hawaye shima kansa Khalil kasa rike kansa yay ya rungume babansa,AA Arab sai yaji mugun tausayinsu ya qara kamashi ya girgixa kai kawai ya bar dakin Dan Basu waje.daga nan ma headquarter ya wuce sbd Kiran da ake ta xabga masa.kuma yanaso yaje yaga Alhaji sunusi......


___________?&

A bangaren Hajiya SA'A Batasan meke furuwa ba,Dan Wani lokacin ma Alhaji sunusi baya kwana agida. Yana kwana awani wurin Bata saniba ba, idan yaso Hakan .shiyasa har yanxu Bata kawo komai aranta ba, sha'anin gabanta kawai take.Abu Daya ne ya dameta ta kirashi tun jiya da daddare Bata sameshi ba,Kuma indai xaiyi tafiya na kwana Yana fada mata.Kuma ba Haka ta Saba jinsa ba ko bayanan indai ta kirashi tana samunsa awaya . ta sauko kasa rike da wayarta, bayan ta sauko downstairs ta dubi lateef Dake breakfast a dining table gefe Daya Kuma Yana latsa wayar,tace "lateef Dan kiramin dadynka awayarka naji Yana Ina tun jiya nake Kiran wayarsa bana samu "lateef ya shiga contact yay darling number Alhaji sunusi yasa a handsfree ,Amma switch off,ya Kalli Hajiya SA'A alamar taji ai.....



Hajiya SA'A tace "iKon Allah ,Kuma kai Bakasan Ina ya tafi ba"lateef ya mike yace "Ina zan sani mom,kinsanfa Dady ba sanin cikinsa kake ba,kila Yana can wurin harkokinsa, Hajiya SA'A ta tabe Baki tace "aishikenan"yanxu Ina xaka lateef Yana barin dining batareda ya kalleta ba yace "xanshiga cikin gari ne, Hajiya SA'A ta sauke numfashi tace"shikenan saika dawo daga haka ta shige kitchen tana Kiran Yan aikinta tareda da Basu order abinda zasu dafa for lunch, lateef ya fita daga falon Yana darling number saleem abokinsa......





07066508376_______
'?Follow the Mrs Sarakies =?1? HAUSA Novel Channel channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y







*____JAMI'AR TSARO ____*



*____THE WOMEN POLICE ____*



*NA*



*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ ____*



*___(MRS SARAKIES)___=?1?*



*(' TAURARI WRITES ASSOCIATION ('*


*Team 4 Golden star('writers*




*Bismillahirrahmanirrahim*



________season one ep 5?? 9??



___________?&


Lokacin da AA Arab ya isa heardquater Saida yay mamakin ganin har lokacin 'yan jaridun nan suna nan basu tafi ba,abin ya bashi mamaki , Dan ba qaramin mamaki yay ba, lokacin da yay Arba da 'Yan jaridun da Kuma personal mutane, yadda ake korarsu Amma suna qara cusa kansu su adole sai sunga AA Arab, Sunyi magana dashi,ganin mots na qoqarin wucewa yasa su darewa suna yin baya,alamun bawa me motar hanyar wucewa.motar AA Arab na isa bakin gate din da kyar suka barshi ya wuce , akabar DCP da bayanin su bari sai da yamma, yanxu AA Arab Yana busy,da kyar da kyar suka hkr akan da yamma xasu dawo, DCP ya sauke numfashi ya koma ciki, direct inda motar AA Arab tai parking nan ya isa adai dai lokacin da AA Arab ke kokarin barin parking lot din Bayan ya sauko daga motar .cikin sauri DCP ya qarasa gareshi .DCP Yana xuwa ya mikawa AA Arab hannu sukai musabaha, tareda gaisawa da AA Arab, sannan suka fara kokarin barin wajen suna tafiya xuwa bangaren bincike DCP na biye dashi.....



AA Arab ya dubi DCP yace "muktar Ina patan dai kayi yadda nace koh " DCP yace"yes sir "AA Arab ya jinjina kai, yace"Amma mutanan nan Basu San mun kamo wannan mutumin ba koh? ,ya fada Yana kallan DCP, alamar tambaya.DCP yay murmushi yace "yalla sun sani mana ai abinda yasa suka dage dole sai sun ganka kenan, suke Kuma so su tabbatar da abinda sukaji, shiyasa suketa wannan nacin . AA Arab ya jinjina kai adai dai lokacin da suke kokarin Shan kwana xuwa department din.DCP yace kasan Wani Abu Kuma yallabai? AA Arab ya girgixa kai, DCP ya cigaba Yace "sun San,ansamu ASP Rukayya harma sun San Kaine ka gano inda aka sace ta har ka daukota da kanka ita da wannan Dan jaridan su. Karasa ta Ina suke ji lvr harya je musu,,AA Arab ya jinjina kai kawai baice komai ba, Amma abin ya bashi mamaki ko ayina suka ji, DCP ya cigaba da fadin kuma abinda Wani Dan jarida yace min,Nima nayi mamaki wai mutanan gari sai kiransu suke awaya Dan Jin Gsky lvr ,su Kuma basaso suyi Abu da ka ,sun fiso su tabbatar,AA Arab yace "shikenan Allah ya kaimu da yamman, idan sunxo I'm all ears, DCP ya jinjina kai,adai dai lokacin da suka qaraso department din.....


Inda aka kai goga direct ya nufa , suna xuwa dakin AA Arab yasa afito Masa da goga cikin Wani Dan daki Mai xubin keji,Wani police ne ya tuso keyarsa har gaban AA Ara, adai dai lokacin da Wani police ya kawo kujera ,ya dire gaban AA Arab.AA Arab ya xauna kan kujeran da aka ajiye masa,ya kalli goga Wanda aka xaunar da shi gaban sai Wani huci yake kamar zaki.AA Arab ya kalleshi na seconni sannan ya fuszar da iska me zafi daga bakinsa, Yana kallan goga cikin yanayin muryarsa yace "suwaye suke sakaku kuke musu wannan aikin?, ya fada Yana xubawa goga lumsassun ida nuwansa.goga baiyi magana ba kansa Yana qasa sai Wani ciccin magani yake,AA Arab ya dago da fuskar sa da hannunsa,yace "karna qara maimaita ta Maka"da kyar goga ya iya dago da kansa yace "ni babu Wanda yake sakamu"AA Arab ya jinjina kai yace"ok ku kuke sa kanku kenan" goga yay shiru,baice komai ba.AA Arab ya daka masa tsawa yace,"answer me.goga yace "eh "AA yay Wani murmushi yace"to naji,meyasa ?me Suka muku,?nan ma goga shiru yay,AA Arab ya watsa masa wani kallo. goga yace" babu komai.AA ya jinjina kai sai Kuma yace"idan kuka dauki yaran Ina kuke kaisu ? nan ma goga kasa magana yay,AA Arab yace idan Ina maka magana kanamin shiru saina wanka Maka tafi, atsawace yace"nace Ina kuke kaisu?goga yace"babu ko Ina,AA Arab yace "hmmm naga alamar baka shirya ansamun tamboyin nawa ba,ya Kalli daya daga police din Dake tsaron goga yace "bani kulkennan, sannan ka bani shocking ware dinnan" babu musu suka Mika masa cikin rawar jiki,AA Arab yasa suka zaunar masa da goga Kan kujera suka dadaureshi, sannan AA Arab ta fara xuba masa kulkennan,Take xufa ta fara tsatstsafo WA goga sbd azaba, Amma Dan taurin kai Irin nasa baiyi kuka ba, saidai idansa ya kada yay jajur, shima Kuma AA Arab Bai fasa ba.,Saida suka kusan kwashe mintuna biyar ana dukan goga da kulkennan ana kuma tambayar sa xai Fadi GSKY ko baxai fada ba, goga baiyi magana ba,ganin kamar kulken baya shigarsa yasa AA Arab dauko shocking dinnan ya fara gasawa goga aduka jikinsa,tun goga yana daurewa hardai ya kasa take ya fara sakin ihun azaba Yana cije lebensa Yana banqarewa ,AA Arab Bai fasa ba Yace,"kashirya fadar GSKY ko baka shirya ba goga yace"nashirya xan fada" AA Arab Bai saurare Shiba ya cigaba da Yi masa .goga yadinga rokar AA Arab akan yayi hkr ya kyaleshi zai Fadi GSKY,Saida AA Arab ya tabbatar da yayi laushi sannan ya kyaleshi yace "Ina Sauraranka,goga Yana sauke numfashin azaba da kyar yace"samu akeyi,"AA Arab yace "uhmmn Ina Jinka waye yake saka kun?goga yay shiru kamar baxaiyi magana ba sai Kuma ya cigaba da fadin,Wani sa nan_ nan Dan Siyasa ne su biyu,"AA Arab Yana jinjina kai yace "meye sunan su,goga yace Alhaji sunusi MaiTama da honorable babajo Ali,"take AA Arab ya mike tsaye yace "kana nufin Alhaji sunusi MaiTama Mai Neman takarar senator Ayanxu?"goga ya jinjina masa kai,AA Arab yace"idan kuka kawo musu yaran ya suke dasu ?,goga yace "daga kan 'yan shekara goma Sha uku,xuwa da twakas suna daukar su ne sukai su gidansu suyi amfani dasu,sauran Kuma ana safarar sune akaisu wata qasar,"AA Arab ya jinjina kai cikin mamakin wai Alhaji sunusi ne duk yake aikata miya gun kwayoyin nan yace"kasan da suwa suke wannan harkar dasu?goga ya girgixa kai,alamar Bai sani ba AA Arab yace "shikenan"ya Kalli police din yace ku maidashi,take suka ansa masa,daga haka ya bar wajen, DCP ya mara masa baya....


Suna fita AA Arab ya Kalli DCP yace"inaso ka tsaya anan harna tsawan Wani lokacin xanje office ne na Dan huta.da _wajen wannan axxalumin mutumin xa ni, Amma banaso naje masa a Yana yin da nake ciki a yanxu ,Dan zan iya shake shi, anjima ko _ ko da yamma ne ko Kuma bayan magrib naje, DCP ya jinjina kai yace Allah ya huci xuciyarka,"daga haka AA Arab ya bar wajen ya shige office dinsa, DCP Kuma ya koma bangaren bincike.....



____________?&


Su mamah sunyi xama har na wajen awan ni hudu Dan har akai sallar azahar sukaje sukayo sallah Rukayya Bata farka ba,sun xauna amasallacin sunyi addu'a sosai akan Allah yasa Rukayya ta farfado cikin hayyacinta,a masallacin ma sunyi kusan awa Daya sannan suka fito lokacin har karfe biyu da Rabi tayi Kuma duk cikinsu babu Wanda ya nemi abinci.bayan sun fito daga masallacin,suka xaxauna akan bencin Dake bakin kofar dakin da aka kwantar da Rukayya,Wanda tun xuwansu suke xaune akai,anty mufeeda tana xaune da moha akan cinyar ta,sai qanan nun kuka yake mata ta rasa ya xatai masa Hanan Kuma ta xaunar da mimie kan cinyar ta wacce tai lakwas alamar itama yunwa take ji.,moha yasa rigima anty mufeeda ta xare Mai ido tace " mezan Maka?ya kwantar da kansa kan kirjinta Yana cigaba da qana nan Kuka,mamah tace"ya isa mufeeda yarannan fa karkiga laifin su bafa suci abincin ba,kila yunwa suke ji.rabannsu da abinci fa tun jiya,gashi yanxu har karfe biyu da Rabi abinci suke so,ki tashi kije gida ko Kuma hanaf ya Siyo ya kawo muku,sai Yanxu anty mufeeda ta gano qananun kukan da moha yake mata,mamah tai Kiran ya hanaf Yana xuwa yace "mamah Gani"mamah tace "abinci xaka siyowa su mimie,"ya hanaf yace"ok" daga haka ya bar wajen,bayan tafiyar ya hanaf da kusan mintuna 20 Doc ya shiga dakin da ruky take kwance, take yaga jinin da ya qara mata ya qare da ma tun dazu drip din ya qare,ganin bacci take har lokacin yasa ya fito,ya samu su mamah Dake xaune awaje..ganin doc ya fito yasa mamah mikewa ta Isa gareshi mamah tace "Doc ya ake ciki? ta farka kuwa?,doc ya sauke numfashi ya Kalli mamah da kyau yace"ki kwantar da hankalinki madam in Sha Allah xata farka cikin aminci,har yanxu dai bacci take Bata Farka ba sbd allurarorin da muka mata Amma in Sha Allah nan da anjima kadan xata tashi, zakuma ta tashi cikin koshin lpy".mamah tace"doc xan iya shiga na ganta,doc Hadi yay murmushi yace"Dan dai kin dage ne Hajiya, Amma Dan Allah karkiyi Irin na dazu ku tasheta lokacin tashin ta baiyiba ,ta tashi afirgice,"mamah ta gyada masa kai tace"in Sha Allah doc xamu kiyaye, doc Hadi yace"shikenan bismillah ,daga haka ya shige office dinsa,mamah Kuma ta Shiga dakin su Hanan suka bita.......



Sun tadda Rukayya tana bacci, Amma daga Gani kasan bana kwanciyar hankali bane.suka qarasa wurin ta,mamah ta xauna kan kujeran Dake bakin gadon .ta kurawa Rukayya ido,sun shafe wajen mintuna 20 awajen , Babu Wanda yay magana acikinsu kowa da tunanin da yake,harya hanaf ya dawo da Niki nikin ledoji,mamah tace "su tashi suje suci, baba hasiya tace"Hajiya kema da Bakici komai ba Dan Allah ki taso muje kice",mamah tai murmushi tace hasiya ni bana Jin yunwa,anty mufeeda tace Dan Allah mamah ki tashi kema kici ko kadanne, Hanan tace " Nima mamah idan Baki ciba baxan iya ciba"nan dai duk suka hada baki suka ce itama ta taso,ba yadda mamah ta iya Dakyar mamah ta ,taso suka Dan fito suka shiga Wani Dan extra room suka caccakali abincin su mimie ne kawai sukaci sosai. ....



Bayan sun gama suka tashi suka nufi masallaci Jin ana kiraye Kirayen sallahn ASR, suka shiga masallacin sukayi sallah nan ma sunyi addu'a kafin su tashi su nufi dakin da Rukayya take....a Bangaren AA Arab kuwa, governor ya kirashi sunyi waya ya Kuma fada mishi komai, governor ya jinjinawa kokarin AA Arab sosai ya kuma bashi goyan bayan yayi duk abinda ya dace sannan ya samu ya gana da 'yan jaridun Dan kowa yasan halin da ake ciki babu musu ya ansa masa,kafin governor yace"xasuyi magana daga baya Dan asabe ya xa'a Yi da Alhaji sunusi daga haka sukai sallama.....


Saida AA Arab yay sallan la'asar sannan ya nufi gunda 'yan jaridun nan ke jiransa, tambaya suka fara jefo masa wata ya ansa wata ya basar kunsan halin dai bin diddigi da kwa_kwa Irin ta Dan jarida, tambayar da aka jefo masa ce tasa yay mamaki sosai, jonorlist din yace " yallabai wai shin da GSK Alhaji sunusi MaiTama Mai Neman kujerar senator na wannan zaben me xuwa ko nace Nanda Rana I ta yau shine ya sace ASP Rukayya da Kuma shahararran Dan jaridan nan me suna ibrahim Khalil,shin y'allai ya gsky maganar take,......



AA Arab ya gyara tsayuwarsa yace cikin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login