Showing 138001 words to 141000 words out of 278032 words

Chapter 47 - JAMI'AR TSARO COMPLET by MRS SARAKIES.doc

23 Oct 2025

1052

ido hudu da Rukayya ko hankalinta zai kwanta Amma shiru,Hanan da anty mufeeda da baba hasiya duk suna tare da mamah,ya hanaf ne kawai yake gefe a tsaye.ya kira ya tahir tun dazu ya fada masa,ya Tahir shima yayi farin ciki sosai ya kuma ce idan ya samu flight ayau xai taho.kuma har lokacin babu Wanda ya tuna dasu mimie da suka bari a gida .sbd hankalin kowa baya jikinsa.wayar Hanan ce tai ringing ta duba ganin AA Arab ne ke Kiranta yasata yin picking cikin sauri. tai sallama Hadi da gaidashi lokaci Daya.daga dayabangaren AA Arab yace "kuna cikin asibitin ne?Hanan tace yes sir, yace"ok gani nan xuwa,daga haka ya kashe wayar,anty mufeeda tace "Ahmad dinne", Hanan tace"eh yace gashi nan xuwa" anty mufeeda ta gyada kai kawai, mamah tana gefe tana jinsu , Amma batace komai ba, axuciyarta tanayiwa AA Arab addu'ar gamawa da duniya lpy,Dan wannan abun Daya mata Allah ne kadai zai biya shi,Kuma Allah ne kadai inda yasan inda ya Samu Rukayya.babu dadewa ya qaraso wurin. tun daga nesa anty mufeeda take kallansa tana Yi masa tana Yabawa hankalinsa da komai nashi cikin nutsuwa tun ranar farko data ganshi. Tana Kuma Mai jinjinawa kokarin sa, lallai ya can canci ko wanne Irin godiya daga wajensu.Yana qarasowa yay musu sallama, dukan su suka hada baki wurin ansa masa sallamar da yay,ya risina ya gaida mamah Sbd ya ganeta, mamah ta ansa masa da kulawa,dayi masa godiya kamar me, tana Tai masa addu'o'i. AA Arab yay murmushi yace Babu komai,ya mike ,ya hanaf ya qaraso ya Mika masa hannu sukai musabaha,AA Arab shima ya mika masa suka gaisa cikin girmamawa,dayi masa godiya AA Arab yace "Babu komai ai aikin mune .....


Hanan ta gaida AA Arab,AA Arab ya ansa mata ya gaida baba hasiya da anty mufeeda,duk suka ansa masa da girmamawa,yace"Hanan Bata Farka bane har yanxu,?anty mufeeda tace"eh wlh "AA Arab zaiyi magana saiga Wani doc da nurses har biyu suna biye dashi sun karaso wurin,doc Yana xuwa ya Mikawa AA Arab hannu sukai musabaha, doc yace "yallabai shi d'ayan ya farka yanxu ma daga wurin sa muke,so itama bari mu shiga na dubata naga ko ta farka,AA Arab yace "ok no problem doc saika fito "daga haka suka shige ciki,AA Arab ya kira Hanan gefe ,babu musu ta mike ta nufi gunsa inda taga yaja can gefe,ya kalli Hanan bayan ta isa gunsa yace "Hanan inaso nasanar da iyayen wannan jonorlist din, kinsan ya kamata Suma su sani ko hankinsu xai kwanta,idan sukaji bayyanar d'ansu ko?yanxu ya xa'ayi,?Hanan tace "sir babu motsala ni Banda contact din parents dinsa saidai ko aika Akira su ace suxo asibitin,"AA Arab ya jinjina kai yace "kina da address din gidan nasu,? Hanan tace"eh sir"AA Arab ya jinjina kai yace "ok ki bani yanxu saina aika",babu musu Hanan ta fada masa,yace "shikenan thanks"Hanan tai kasa da kanta tace "sir mungode sosai da kokari Allah ubangiji yayi albarka, Allah ya kareka aduk inda kake, Allah ya rabaka da iyayenka lpy,bansan da Wani Irin kalamai zan gode Maka ba,ta fada tana share hawayenta....




AA Arab yay murmushi yace "Ameen thumma Ameen Hanan, Amma please ki daina kukan nan,ai aikin mune koh?,hanan ta jinjina masa kai yace"to Kinga Babu Wani abun,"Hanan tace"sir ayina kuka sameta"? AA Arab yay murmushi yace "Abu Daya xan fada miki shine zargin da muke akan Wanda kike tunani shine ya tabbata," Hanan ta xaro ido waje, gabanta na faduwa, AA Arab yace"Kuma awurin muka sameshi tareda su Yana kokarin kashe su.Yanxu haka munkama shi Yana heardquater atsare.amma bance ki fadawa kowa ba, bayanxu ya kamata su saniba ba, har sai ita Rukayyan ta farfado, idanma ta rigamu fada musu fine"Hanan ta jinjina kai hawaye na xubo mata, Amma har lokacin gabanta Bai daina faduwa ba, ga mugun shock din da ta shiga.Alhaji sunusi fa. yanxu Alhaji sunusi shiya sace Rukayya da Khalil da gsk.innalillahi wainna ilaihi rajiun.AA Arab yace"shikenan Muje,"daga haka suka koma wurin,adai dai lokacin wayar ya hanaf tai ringing ya zaro ta ya duba ganin D'aya daga cikin ma'aikatan gidan nasu ne ke kiransa,yay picking ya kai kunne.bayan yaji abinda ya fada ya Kalli anty mufeeda yace "kun manta su mimie agida,yanxu garba ya kirani yace" sun fito compound moha Yana ta kuka,mimie ta rungumeshi sunayi tare,anty mufeeda ta mike cikin sauri tace wlh gabadaya na manta bari naje.ya hanaf yace" kiyi xamanki bari naje na dauko su daga haka Yabar wajen,mamah tace "wlh shaf mun manta, Baba hasiya akace yo Hajiya gabadaya a rikice muka fito,anty mufeeda tace moha ai shine rigi mamme.mamah tace hmm .bayan tafiyar ya hanaf babu dadewa,doc suka fito sukace zasu iya shiga Amma karsuyi hayaniya bacci takeyi,har lokacin.....



Mamah ce ta fara mikewa jiki na rawa tai gaba ta shige dakin sai anty mufeeda dasu Hanan suka mara mata baya ,AA Arab ya bisu da kallo Yana mai jin tausayin su,doc ya karaso kusa dashi suna magana.bayan sun shiga mamah ta tsaya kan Rukayya ta rike hannun ta,ganin yadda ta dawo kamar wacce tayi shekaru tana jinya tayi Baki jikinta duk shatin dukane ko miye oho ga tafin kafarta kamar wacce ta Kone yadda ya farfashe yayi ja, mamah ta kasa rike Kukanta ta rungume ruky daga kwancen da take.gabadanyansu Saida suka fashe da Kuka,sbd tausayi, yanxu Dan Adam ne aka masa haka,kamar Wani Dabba ko bawa.anty mufeeda ce tai karfin halin rike Mamah tana lallashinta. Amma Ina Mamah ta kasa rike kanta .Rukayya ta fara motsa kafar ta,mamah ta saketa ,ganin ta Dan fara motsi,can sai Rukayya ta fara fisge fisge tana cewa kayi hkr uncle,Dan Allah kayi hkr karka min fyade,Dan Allah,tana fada tana mammatse jikinta, tana kokarin fisge drip din da ledar jinin da aka qara mata .mamah ta Riketa tana mamakin me Rukayya take fada haka,.Hanan tai maxa ta fita daga dakin Dan Kiran doc. ta sameshi tsaye shida AA Arab da dukan alamu magana suke.....




Ganin Hanan ta fito a rude yasa AA Arab cewa lpy,Hanan tace " doc sir ta farka Amma tana fusge fusge,doc yay Maza ya koma dakin,yace su mamah su fito hayaniyar da sukai ne ya tashe ta,Babu musu suka fito anty mufeeda ta ruko mamah suka fito daga dakin wacce ke share hawayen ta,AA Arab ya Kalli mamah yace"in Sha Allah xata samu sauki kiyi hkr "mamah ta jinjina masa kai, suka zauna kan bencin da suke xaune dazu ,adai dai lokacin da ya hanaf ya dawo hannunsa Daya dauke da moha Dake xunduma kuka har lokacin,Daya hannun Kuma ya riko mimie wacce ta daina kukan moha ne dai Bai daina ba,Yana xuwa ya mikawa anty mufeeda moha anty mufeeda ta karbeshi ,mimie ma ta karasa kusa da ita ta jingina jikin ta .anty mufeeda ta rungume moha tace"sorry baba nah kuyi hkr na sha'afane kwata kwata" ,ta fada tana shafa kan mimie itama, shidai AA Arab kallan yaran kawai yake,wato sunma manta dasu ne kila sbd rikicewa da damuwa, Allah sarkie....



wayarsa da aka kira ta katse masa tunaninsa,ya koma gefe Dan ansa wayar bayan yay picking.daga Daya bangaren DCP yace " sir ga 'yan jaridu da gidajen TV sun cika heardquater wai suna San magana da kai akan kama 'yan ta'addar nan da akayi ,AA Arab ya furxar da huci azuciyarsa yace "tunma kafin Susan ankama babban shaidanin kenan" a fili Kuma yace " kace musu yanxu Banda lokaci su bari Saida yamma",DCP ya ansa masa daga haka sukai sallama,AA Arab ya dafe kansa tun yaushe suke Zarya heardquater adole sai sunyi magana dashi ,yana zizzille ma
Musu.sunyi kusan 30 minutes suna zaune AA Arab Kuma Yana tsaye sai ansa wayoyi yakeyi, akai akai.Wani police ne yazo Wanda ya aika gidansu Khalil ne ya sanar masa cewa Baban Khalil yaxo babu musu yace " gashinan xuwa",ya koma wajensu mamah yace " xaije ya dawo",mamah tace "da kayi xamanka ma Ahmad mun gode Sosai, Allah ya kareka .AA Arab yay murmushi yace"indai na samu time in Sha Allah xanxo anjima",mamah ta dinga sa masa albarka tana Yi masa godiya,haka ma su anty mufeeda,ya shafa kansa Yana murmushi ya bar wajen,anty mufeeda ta kalli mamah tace "lallai wannan mutumin Dan halak ne Allah dai ya biya shi,duk suka ansa da Ameen, mamah tai murmushi tace "hmmm Dan ma bakisan tarihinsa bane ,.....


AA Arab Yana xuwa yaga Baban Khalil tsoho abin tausayi da dukan alamu Kuma ba masu Hali bane, take yaji tausayin sa ya kamashi.AA Arab ya Mika masa hannu sukai musabaha,Baban Khalil sai mamaki yake shi Kuma maiya hadashi da AA Arab,gefe Daya Kuma yana tunanin meyasa akace yaxo asibiti,AA Arab ya kwantar da murya, yace "baba munsamu nasarar samo d'anka ne",Baban Khalil saiya rikice ,Yama kasa hada tunaninsa waje Daya,da ido kawai yake bin AA Arab Wanda yay maganar,AA Arab ya kamo hannunsa yace "baba karkaji komai ibrahim Khalil Yana nan lpy muje ka ganshi daga haka yay gaba Baban Khalil ya bishi abaya kamar status,Bai tabbatar ba Saida ya ganshi gaban Khalil dake xaune kan gadon ya jingina da gadon ,Baban Khalil ya qarasa da sauri ya rungume Khalil sai hawaye shima kansa Khalil kasa rike kansa yay ya rungume babansa,AA Arab sai yaji mugun tausayinsu ya qara kamashi ya girgixa kai kawai ya bar dakin Dan Basu waje.daga nan ma headquarter ya wuce sbd Kiran da ake ta xabga masa.kuma yanaso yaje yaga Alhaji sunusi......


___________?&

A bangaren Hajiya SA'A Batasan meke furuwa ba,Dan Wani lokacin ma Alhaji sunusi baya kwana agida. Yana kwana awani wurin Bata saniba ba, idan yaso Hakan .shiyasa har yanxu Bata kawo komai aranta ba, sha'anin gabanta kawai take.Abu Daya ne ya dameta ta kirashi tun jiya da daddare Bata sameshi ba,Kuma indai xaiyi tafiya na kwana Yana fada mata.Kuma ba Haka ta Saba jinsa ba ko bayanan indai ta kirashi tana samunsa awaya . ta sauko kasa rike da wayarta, bayan ta sauko downstairs ta dubi lateef Dake breakfast a dining table gefe Daya Kuma Yana latsa wayar,tace "lateef Dan kiramin dadynka awayarka naji Yana Ina tun jiya nake Kiran wayarsa bana samu "lateef ya shiga contact yay darling number Alhaji sunusi yasa a handsfree ,Amma switch off,ya Kalli Hajiya SA'A alamar taji ai.....



Hajiya SA'A tace "iKon Allah ,Kuma kai Bakasan Ina ya tafi ba"lateef ya mike yace "Ina zan sani mom,kinsanfa Dady ba sanin cikinsa kake ba,kila Yana can wurin harkokinsa, Hajiya SA'A ta tabe Baki tace "aishikenan"yanxu Ina xaka lateef Yana barin dining batareda ya kalleta ba yace "xanshiga cikin gari ne, Hajiya SA'A ta sauke numfashi tace"shikenan saika dawo daga haka ta shige kitchen tana Kiran Yan aikinta tareda da Basu order abinda zasu dafa for lunch, lateef ya fita daga falon Yana darling number saleem abokinsa......





07066508376_______
'?Follow the Mrs Sarakies =?1? HAUSA Novel Channel channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y







*____JAMI'AR TSARO ____*



*____THE WOMEN POLICE ____*



*NA*



*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ ____*



*____(MRS SARAKIES)____=?1?*



*Bismillahirrahmanirrahim*



_______season two ep 5?? 8??



__________?&


AA Arab Saida yay wanka wajen karfe 9 na safe ya sauko downstairs cikin shirin fita aiki, sannu a hankali yake saukowa Yana daure disigner agogon Dake hannunsa,Yana saukowa yay Arba da ummi Dake dining area ,idon da suka hada da itane yasa shi qarasawa dining din,da da harga Allah sallama zai mata kawai ya fita .ya xauna Daya daga cikin kujerun dining din yana gaid????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
ata, ummi ta ansa masa da murmushi a fuskarta, ta kalleshi tace "me xan xuba Maka" ta fada tana bubbude warmers din, AA Arab ya kalleta yace" ummi komiye ma xanci" ummi ta rufe sauran warmers din ta bar 2 warmer din Wanda ke dauke da soyayyan Irish da Kuma kwai ga ferfesun kayan ciki ,ta xuba masa a plate daban daban, sannan ta hada masa coffee ta dire agaban sa tace na_ga iya plate dina, ta fada tana kallansa, shima kallan nata yake Yi ,da murmushi a fuskarsa ya shafa cikin sa ya marairaice yace " ummi ya xanyi da wannan tulin abincin haka? , Ina zan kaishi?, ummi tace " cikinka zaka Kaishi" yace " ummi Dan Allah kiyi hkr "ummi tace wai Dan Allah Ahmad meyasa bakasan cin abincine sai kace Wani karamin yaro,ka wuni ja kwana kana yawo Amma common lokacin cin abinci baka dashi"AA Arab ya shagwabe fuska yace" ummi awurin ki aini yarone Dan Allah ki bari naci dai dai cikina, ummi tace"hmmm Amma kaci ka koshi" yay murmushi yace "in Sha Allah,daga haka ummi ta shiga kitchen, AA Arab Kuma ya Maida hankali kan abincin Dan Bai san ma ta Ina xai fara kaiwa cikinsa ba.....



AA Arab ya fito falor bayan yaci abinda xai iya ci ,na daga cikin abinda ummi ta tula masa agaban sa,adai dai lokacin da ummi Kuma ta fito daga part din Abba,ummi ta tsare shi da ido tace "fatan kayi abinda nace?AA Arab Yana murmushi yace"eh ummi naci na koshi."ya qarasa fada yana shafa plat cikinsa ummi ta gyada kai tace "shikenan,"AA Arab yace "ummi bari na tafi lokaci na tafiya, ummi tace"Allah ya kiyaye " kaje wajen Abbanka? ya girgixa kai yace "yanxu xanje tace shikenan Allah ya tsare"daga haka ta haura sama Dan taso su Ameerah Dan sunce yau basu da lacture sai karfe 11am,shi Kuma AA Arab ya wuce part din Abba,ya shiga falon bakinsa dauke da sallama, Abba ya Tarar xaune kan Daya daga cikin kujerun falon sa Yana karanta jarida,ganin AA Arab ya shigo da sallama abakinsa yasa ya ajiye jaridan hannunsa gefensa Yana gyara xaman glass din fuskar sa yace"wa'alaikassalam" da murmushi a fuskarsa.AA Arab ya duka har qasa ya gaida Abba, Abba ya ansa masa da kulawa, sannan yace "Ahmad xa'a fita ?AA Arab ya "eh Abba "Abba ya jinjina kai yace"Allah ya kiyaye ya Bada sa'a adinga kula "AA Arab ya gyadawa Abba kai yace " in Sha Allah Abba",daga haka ya mike ya fito daga dakin Jin wayarsa na vibrate,ya xaro ta daga jikin suits dinsa, ganin DCP ne ke kiransa.......



Bayan yay picking,Daga Daya bangaren DCP ya gaida AA Arab,AA Arab ya ansa masa, DCP yace "ranka Yi Dade munji lvr Mai Dadi Allah ubangiji ya qara dauka, Allah ya qara kareka aduk inda kake.,AA Arab ya ansa masa Yana kokarin shiga motar da aka Bude masa tun fitowarsa,bayan ya xauna a motar,AA Arab yace"muktar kashiga office ne? DCP yace"yes sir "cikin girmamawa,AA Arab yace "ok inaso please ka tsaya kaida kafa ka kula da shiga da ficen kowa xuwa wajen masu laifin nan kafin nazo" , DCP yace"in Sha Allah sir ",AA Arab yace"thank u saina shigo" daga haka ya kashe wayar,"ya kalli driver yace hospital xamu "driver ya jinjina kai yace"ok sir ".....



A Asibiti kuwa har yanxu wajen karfe Tara da mintuna Rukayya Bata farka ba,mamah ta damu ta matsu taga tayi ido hudu da Rukayya ko hankalinta zai kwanta Amma shiru,Hanan da anty mufeeda da baba hasiya duk suna tare da mamah,ya hanaf ne kawai yake gefe a tsaye.ya kira ya tahir tun dazu ya fada masa,ya Tahir shima yayi farin ciki sosai ya kuma ce idan ya samu flight ayau xai taho.kuma har lokacin babu Wanda ya tuna dasu mimie da suka bari a gida .sbd hankalin kowa baya jikinsa.wayar Hanan ce tai ringing ta duba ganin AA Arab ne ke Kiranta yasata yin picking cikin sauri. tai sallama Hadi da gaidashi lokaci Daya.daga dayabangaren AA Arab yace "kuna cikin asibitin ne?Hanan tace yes sir, yace"ok gani nan xuwa,daga haka ya kashe wayar,anty mufeeda tace "Ahmad dinne", Hanan tace"eh yace gashi nan xuwa" anty mufeeda ta gyada kai kawai, mamah tana gefe tana jinsu , Amma batace komai ba, axuciyarta tanayiwa AA Arab addu'ar gamawa da duniya lpy,Dan wannan abun Daya mata Allah ne kadai zai biya shi,Kuma Allah ne kadai inda yasan inda ya Samu Rukayya.babu dadewa ya qaraso wurin. tun daga nesa anty mufeeda take kallansa tana Yi masa tana Yabawa hankalinsa da komai nashi cikin nutsuwa tun ranar farko data ganshi. Tana Kuma Mai jinjinawa kokarin sa, lallai ya can canci ko wanne Irin godiya daga wajensu.Yana qarasowa yay musu sallama, dukan su suka hada baki wurin ansa masa sallamar da yay,ya risina ya gaida mamah Sbd ya ganeta, mamah ta ansa masa da kulawa,dayi masa godiya kamar me, tana Tai masa addu'o'i. AA Arab yay murmushi yace Babu komai,ya mike ,ya hanaf ya qaraso ya Mika masa hannu sukai musabaha,AA Arab shima ya mika masa suka gaisa cikin girmamawa,dayi masa godiya AA Arab yace "Babu komai ai aikin mune .....


Hanan ta gaida AA Arab,AA Arab ya ansa mata ya gaida baba hasiya da anty mufeeda,duk suka ansa masa da girmamawa,yace"Hanan Bata Farka bane har yanxu,?anty mufeeda tace"eh wlh "AA Arab zaiyi magana saiga Wani doc da nurses har biyu suna biye dashi sun karaso wurin,doc Yana xuwa ya Mikawa AA Arab hannu sukai musabaha, doc yace "yallabai shi d'ayan ya farka yanxu ma daga wurin sa muke,so itama bari mu shiga na dubata naga ko ta farka,AA Arab yace "ok no problem doc saika fito "daga haka suka shige ciki,AA Arab ya kira Hanan gefe ,babu musu ta mike ta nufi gunsa inda taga yaja can gefe,ya kalli Hanan bayan ta isa gunsa yace "Hanan inaso nasanar da iyayen wannan jonorlist din, kinsan ya kamata Suma su sani ko hankinsu xai kwanta,idan sukaji bayyanar d'ansu ko?yanxu ya xa'ayi,?Hanan tace "sir babu motsala ni Banda contact din parents dinsa saidai ko aika Akira su ace suxo asibitin,"AA Arab ya jinjina kai yace "kina da address din gidan nasu,? Hanan tace"eh sir"AA Arab ya jinjina kai yace "ok ki bani yanxu saina aika",babu musu Hanan ta fada masa,yace "shikenan thanks"Hanan tai kasa da kanta tace "sir mungode sosai da kokari Allah ubangiji yayi albarka, Allah ya kareka aduk inda kake, Allah ya rabaka da iyayenka lpy,bansan da Wani Irin kalamai zan gode Maka ba,ta fada tana share hawayenta....




AA Arab yay murmushi yace "Ameen thumma Ameen Hanan, Amma please ki daina kukan nan,ai aikin mune koh?,hanan ta jinjina masa kai yace"to Kinga Babu Wani abun,"Hanan tace"sir ayina kuka sameta"? AA Arab yay murmushi yace "Abu Daya xan fada miki shine zargin da muke akan Wanda kike tunani shine ya tabbata," Hanan ta xaro ido waje, gabanta na faduwa, AA Arab yace"Kuma awurin muka sameshi tareda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login