Showing 144001 words to 147000 words out of 278032 words

Chapter 49 - JAMI'AR TSARO COMPLET by MRS SARAKIES.doc

23 Oct 2025

1071

cool voice dinsa "shine bawai wai bane ni da hannuna na daukosu Kuma shima Yana nan cikin heardquater a tsare,Dan jaridan yace yallabai Kuma ance shine yake da duk Wani ta'addancin da aka Dade anayi aqasar nan, Kuma yake sawa afitar da ya ra idan aka satotun ma'ana dai ai safarar su"AA Arab yace "kwarai kuwa",Dan jaridan yace shin y'allai xaka iya sanar mana,Taya ya ga gano inda ya kai su Rukayya,xaka iya bayyana mana Tayaya ,cikin kosawa da tambayar AA Arab yace wannan ba abinda ya shafe ku bane.,zai qara jeho masa wata tambayar AA Arab yace "kayi hkr iya abinda xan iya ansa muku kenan Ina da ayyukan Dake gabana kujira next time, "daga haka AA Arab ya bar wajen direct mota ya shiga Dan xuwa asibiti,gano halin dasu Rukayya suke ciki......



Sai wajen hudu da Rabi Rukayya ta farka,mamah suna dakin sun xuba mata ido ganin ta fara motsawa yasa sukai kanta, Rukayya ta Dan Bude idonta kadan ,idanta ya sauka cikin na Mamah,Gani take kamar mamah gixo take mata,mamah tace "Alhamdulillah Rukayya Bude idonki ki kallemu mana ,mune nan, Rukayya ta Maida idonta ta rufe Gani take mafar kine kawai. take ta fara tunowa da abinda Alhaji sunusi zai mata,ta qanwame jikinta tana kokarin tashi, zaune tana cewa"kayi hkr uncle kayi hkr, cikin mamaki Mamah tace"Rukayya me kike cewa waye Kuma uncle ki Bude idanki ,mamah ce dasu mufeeda da hasiya da Hanan, fa....



Rukayya taki Bude idonta tana qara matse jikin ta tana cewa uncle Dan Allah kayi hkr na tuba, gabadaya sai suka rikice mamah ta rungumo ta Amma Rukayya kwacewa kawai take tana ture mamah,adai dai lokacin da Doc Hadi ya shigo sbd yasan zata iya farkawa alokacin,kamar hadin Baki saiga AA Arab ya shigo Shima,ganin yadda ake kokawa da Rukayya taki tsayawa doc Hadi ya dubi mamah yace" Hajiya saketa,in Sha Allah zata nutsu kuje waje,da kyar mamah ta saki Rukayya tana kuka anty mufeeda ta fito da ita,AA Arab ya dinga kallan Rukayya ganin yadda take yin baya tana cewa uncle kayi hkr dan Allah na rokeka,doc Hadi ya matsa kusa da ita yace relax my patient ,ki nutsu sorry ba uncle bane.Ina Rukayya kin tsayawa tai,doc Hadi ya qara matsawa kusa da ita zai riketa take ta fara kokarin sauka daga gadon,sbd ta tsorata,Gani take kamar Alhaji sunusi ne.ganin ba tsayawa zatai ba,yasa AA Arab isa gareta zai kamota take tai baya tana sakin ihu,AA Arab ya rikota da kyau Yana rufe mata Baki , Rukayya ta zaro ido waje tana kallan AA Arab Wanda shima kallan ta yake,Yana qara Jin tausayunta,doc Hadi yace xaunarta kan gadon bari ta nutsu basai anmata allurar ba, kawai tsorata ce,Babu musu AA Arab ya xaunarta kan gadon shima ya zauna gefenta har lokacin hannunsa na kan bakinta,ta Kuma xuba masa ido tana kallansa, tana Kuma kokarin fusge jikinta . still tana kallansa.shidai AA Arab ya kauda kansa gefe Yana kallan direction daban, lokaci lokaci Kuma yadan kalleta,sun dauki kusan mintuna 15 ahaka ganin ta Dan nutsu yasa doc yace " shikenan in Sha Allah ta nutsu kenan,AA Arab ya saki Rukayya,ganin zai mike yasa ta rike masa riga,ya juya ya kalleta ta tsura masa ido,ganin taki sakinsa yayi kasa da murya yace " mamah xan kira miki ,bari na kira mamah tana waje, taki sakinsa kallansa kawai take .Dakyar AA Arab ya lallabata ta sakeshi ya fita waje ya tadda Mamah sai kuka take sbd taji ihun da Rukayya tai dazu daukarta ko Wani abunne ya sameta, Yana xuwa ya kalli yace"mamah xaku iya shiga",mamah ta sauke ajiyar xuciya tace " babu abinda ya sameta?,AA Arab yace " eh dama kawai Dan tsorata tai, Amma yanxu ta dawo dai dai,mamah tace Alhamdulillah mungode sosai Ahmad,AA Arab yay murmushi kawai,daga suka shige dakin .....




07066508376________
'?Follow the Mrs Sarakies =?1? HAUSA Novel Channel channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VbBRj1D35fLuSHibdq1Y






*____JAMI'AR TSARO____*



*____THE WOMEN POLICE ____*



*NA*



*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ ____*



*____(MRS SARAKIES)____=?1?*




*TAURARI WRITES ASSOCIATION ('*



*TEAM 4 GOLDEN STAR (' WRITERS*



*Bismillahirrahmanirrahim*




________season one ep 6?? 0??



___________?&



Mamah suna shiga dakin suka tadda Rukayya a yadda AA Arab ya barta,ta xubawa kofar ido kamar Wanda xataga ya dawo dakin.sukai kanta gabadayansu, kowa yana kokawar qarasawa gareta.mamah ta xauna akusa da ita tana mata murmushi,tareda dafo kafadar ta tana kallan ta. itama Rukayya kallan mamah Kawai take Bata kiftawa,kamar wacce Bata taba ganin taba. mamah ta kamo hannunta tana mata murmushi har lokacin.ta ce "autan mamah,nice fa Baki Gane niba? ganin yanayin kallan da Rukayya take mata kamar Bata gane taba yasa ta fadi haka.ta nuna su anty mufeeda ta ce wannan fa anty mufeeda ce , wannan Kuma baba hasiya, wannan Kuma qawarki Hanan ta qarasa fada tana tsaida hannunta kan Hanan,anti mufeeda dai kallansu kawai take, Rukayya ta kalli anty mufeeda tana San hada tunaninta waje Daya,take taji kamar andawo mata da tuninanta,ta kaiwa mamah wani wawan runguma,ta fashe da Kuka, ta ce" mamah kece ko mafarkin Dana Saba ne"sai ta Kara makalewa jikin mamah, tana qara sakin kuka. itama mamah qara rungumeta tayi wasu waye masu xafi suka shiga xoba mata.ta lumshe ido ta Basu damar zira rowa.su dai su anty mufeeda kallan su kawai suke xuciyar su a raunane.sun dauki wajen 2 minutes ahaka,kafin Rukayya ta saki mamah ta kalli Hanan wacce Tai mata murmushi, ta mika mata hannu alamar taxo, Hanan ta qaraso ta kama hannun da Rukayya ta miko mata,sai suka saki murmushi atare ,Rukayya ta ce "sis dama zan sake Ganin ki,sai suka rungume juna.sai hawaye, shar. itadai Hanan ta matse Rukayya ajikinta taki sakinta kamar Wani ne zai kwace ta ,sai Kuma ta saki Wani marayan kuka.rukayya tana murmushi tana hawaye tareda bugguga bayan Hanan kadan ta ce "stop crying sis I'm back. Hanan ta saki ajiyar xuciya,Sannan suka saki juna , suna yiwa juna murmushi.....



Sai yanxu anty mufeeda tai magana ta ce "sannu Auta" ta fada tana sakarwa Rukayya murmushi.Rukayya ta ansa mata da ka, tana Maida mata da Martanin murmushin.mimie da moha ta kira alamar suxo gunta, shidai moha kin xuwa yay ya makale jikin anty mufeeda Yana yiwa Rukayya kallan tsoro, take suka saki dariya,sbd sun Gane Rukayya yake tsoro,mimie ce kawai taje gun Rukayya tana kallon ta,kamar wata sabuwar halitta.baba hasiya ma taiwa Rukayya sannu ,Rukayya ta ansa mata da ka,tana Dan murmushi, adai dai lokacin da ya hanaf ya shigo dakin bayansa ya Tahir ne da AA Arab,sun shigo suka tadda Mamah na tambayar Rukayya suwaye suka dauketa, Rukayya ta sunkuyar da kanta qasa hawaye na xubo mata, Amma batace komai ba.Abu Daya ne yake sawa taji Wani qunci ya to Kare mata kirji shine abinda Alhaji sunusi zai mata,wai shi da kansa xai mata fyde qanin mahaifinta tafa. gabadaya suka Yi mata ya jiki, tana ansa musu da ka,ya hanaf ne ya matso kusa da ita ya xauna daya site din gadon ya dubi Rukayya da kyau ya ce " sannu Auta" Rukayya dai gyada masa kai kawai take,ya Tahir ma yay mata sannu ta kalleshi ta jinjina masa kai, idanta ya sauka Kan na AA Arab Wanda ke tsaye daga bakin kofar dakin,rike da wayarsa shima da akai Sa'a kallan nata yake,ya ce cikin nutsuwa "ya jiki"Rukayya ta sauke idonta kasa ta ansa masa da cewa da sauki, shidai AA Arab jinjina mata kai kawai yay ya cigaba da latsa wayar sa.ya hanaf ya Maida kallansa kan Rukayya ganin yadda ta rame kamar wacce ta shekara goma tana jinya sai Kuma ya dubi mamah ya ce "mamah suwaye suka dauke ta"mamah tace "Ina xan sani hanaf, kaga yadda Auta ta koma ,kamar wacce aka xuke Nima tambayar da nake mata kenan kuka shigo" ya hanaf ya Maida kallansa kan Rukayya yace"suwaye suka dauke ki haka ,kinsan su ,? ya fada Yana kallan ta, Rukayya dai tai shiru batai magana ba.sai hawaye shar shar....



Ganin taki magana yasa ya kalli AA Arab Dake latsa wayar sa, ya ce cikin damuwa officer ayina kuka sameta suwaye Kuma Dan Allah suka dauketa,AA Arab ya dago da kansa daga latsa wayarsa da yake ya Kalli hanaf ,ya ce"ka bari ta huta da bakinta xata fada muku"ya hanaf ya ce "Dan Allah officer ka fada mana Muji kafin itan ta fada mana ko hankalinku zai kwanta tunda ku_ka kawota bakai mana bayani ba,"mamah ta kalli hanaf ranta abace ta ce ,meya haka hanaf kai xaka koya masa aikinsa,ka barshi mana,ai Gani yay bamu dawo hayyacin muba,zai fada mana basai ka tambayeshi ba .AA Arab ya Maida wayarsa aljihu ya Kalli mamah ya ce"babu komai ,ai ya kamata ku sani tunda Alhamdulillah ta samu nutsuwa"AA Arab ya sauke numfashi yace "anan garin muka samota" ,ya hanaf ya ce "nan garin Kuma ?ya fada da alamun mamaki .AA Arab ya jinjina ekai,xaiyi qara magana ruky ta rigashi ta ce "uncle sunusi ne yasa a daukeni,shiya daukeni yay ta gana mana azaba",saita fashe da Kuka ta fada jikin mamah,take kowa ya Maida kallansa kan ta, Amma babu Wanda yay magana, Banda AA Arab Wanda k????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
e kallanta .Hanan ma shiru tai .cikin mamakin xancen Rukayya mamah tace "wane uncle sunusi, Rukayya tana sheshshekar kuka ta ce, uncle sunusi dai qanin Abba,take kowa ya hau salati,ya hanaf ya mike a fusace Yana Sauke numfashi,jijiyoyin kansa sun fito Rado _rado,ya nuna Rukayya da yatsa Amma ya kasa magana.mamah was speechless and compused, kai dukka ma 'yan cikin dakin.cikin mugun bakin ciki da damuwa ta ce banganeba ? yanxu Rukayya kinaso kice min sunusi shiya maidaki haka,me kika masa ,ko nace me muka masa,ta dago da fuskar Rukayya ta ce "meya miki wacce Irin azaba yake gana miki,Anya wannan mutumin kuwa da xuciya a kirjinsa, yanxu ku duba kuga yadda ya Maida Rukayya kamar ba mutum ba Rukayya ke Kuma miye hadinki dashi da har xai daukeki, kodai akan kinki auran lateef ne, innalillahi wainna ilaihi rajiun wlh wannan Karan baxan yadda ba,wlh saina Yi shari'a da mutumin nan,wannan mutumin bansan haka yake ba, bansan Rashin imaninsa ya kai haka ba,Daya dauke kin meya miki,kuka ne ya sarke mamah ta qara rungume Rukayya tana sheshshekar kuka.....



Gabadaya sai tausayin mamah ya rufe AA Arab azuciyarsa yace "danma Baki Gani da idon kiba"Ya Tahir ne shima da baida hayaniya sosai Amma a wannan Karan ransa ya Baci yace" ki fada mana meya miki? Rukayya ta dago da kanta ta cigaba da fadin ,haka yace "saiya min fyade"! kowa ya saki salati, mamah ta ce cikin tashin hankali Kuma ya miki fyaden,ta fada tana dubba Rukayya kamar xataga fyaden ajikinta.Rukayya ta girgixa kai ta ce "a'a,"tana goge hawayen ta,ta ce "yace Kuma shiya kashe Abba da bakinsa ya ya fadamin haka sai kuka,ya hanaf baisan lokacin Daya mike ba cikin rawar jiki ya ce " kikace shiya kashe Abba Kuma,?haka ya fada Miki, Rukayya ta gyada masa kai,ya hanaf ya dunkule hannunsa yay hanyar fita daga dakin,ya Tahir ya riko shi ya ce "Ina xaka? hanaf yanxu idan ka tafi ayina kake tunanin xaka sameshi,ya hanaf Yana huci ya ce wlh ya Tahir saina kashe mutumin nan,da hannuna,tunda yaywa Rukayya wannan xalincin sannan yace Kuma shiya kashe Abba,sai Kuma yay murmushi Mai ciwo yace",batun yau nasan mutumin nan bakin azzalumi bane,wlh na yarda_da duk abinda Rukayya ta fada ,Dan xai iya aikata fiye da hakama. Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allah sarkie Abba, Allah yay Maka Rahma sai hawaye,ya Tahir ya kamo shi ya fora kansa kan kafadarsa Yana patting bayansa.bakakamin tausayi suka bawa AA Arab ba,yay shiru yana kallansu, ganin gabadaya kowa fuskarsa tai jagab da hawaye.sai can mamah tace ya isa haka Babu inda xaka hanaf, Abbanku ai accident yay wannan Kuma qarya yake, Rukayya tace wlh mamah shiya kashe Abba,haka yace shiya takeshi da mota ya mutu bawai accident yay ba,nan Rukayya ta fada mata yadda Alhaji sunusi ya kashe musu mahaifi kamar yadda ya fada,take kowa awajen ya hau salati, fuskarsu tai jagab da hawaye kamar alokacin abin ya faru,ya hanaf ya fusge hannun daga rikon da ya Tahir yay Masa, yay hanyar fita daga dakin .mamah tace cikin Kuka xo nan Hanaf,ya hanaf ya tsaya Amma Bai juyo ba,ta cigaba da fadin babu inda xaka ,kabari doka tai aiki.babu yadda ya iya ya tsaya a inda yake.jin haka yasa AA Arab ya ce "aiyanzu ma haka Yana hannun hukuma Yana tsare munkamashi tun lokacin da muka dauko su Rukayya muka kamashi.kowa saiya Maida dubansa kan AA Arab,ya cigaba da fadin ai bakuji komai bama,ba iya wannan laifin kadai ake tuhumarsa dashi ba, Yana aikata miyagun ayyuka aboye sosai.dan su suke Sakawa ake wannan ta'addancin a qasa.yanzu haka duk mun kamosu har babban yaransa, ga safarar Yara kanana da sukeyi,Kuma daga headquarter kotu zamu turasu,kowa adakin salati kawai yake,anty mufeeda da Baba hasiya harma da Hanan kuka kawai suke.....



Yanxu ace Dan uwan mahaifin ka ne yake aikatawa Irin wannan xalincin, Kuma ya sace 'yar Dan uwansa uwa daya uba daya wannan wane irin xalincine,sannan ya kashe musu mahaifi shiko me yay Masa haka arayuwa.Bai tsaya iya nan ba yake aikata wannan miyagun abobuwan .AA Arab ya ce yanxu haka na tura police din mu, suje su taho da Daya abokin aikinnasa,mamah ta share hawayen idonta ta kalli AA Arab ta ce mungode sosai Ahmad Allah ya Saka Maka da mafificin Alkhairi.AA ya sunkuyar da kansa cikin girmamawa ya ce"Ameen"sannan ya cigaba Abu Nagaba ,ba wannan ne makasudun dauke Rukayya dayay ba, bawai akan Dansa lateef bane,duk da bansani ba, idanma akwai wannan dalilin to tabbas akwai Wani ma.ya dubi Rukayya wacce take kallansa gabanta na faduwa yace "inaso yaudai ki fada musu abinda ya hado ki da uncle dinki"ya fada Yana tsare Rukayya da kaifaffun Idanuwansa. Rukayya ta sauke kanta qasa.ta Basu labarin komai,har xuwa ranar da Alhaji sunusi yasa aka dauke ta.kowa adakin kallan Rukayya kawai suke da mamakinta, lallai Rukayya bakaramin ganganci tai ba,Saida ta gama Bada labarin tas , sannan mamah ta dubeta tace "meyasa Rukayya Baki fadamin ba tun farko .Rukayya tai shiru,ta kasa magana hawaye ne kawai ke ambaliya a fuskarta.sai Kuma tace "mamah Dan Allah kiyi hkr,"mamah tace "Rukayya Irin wannan kidinga fadamin Kinga gashi yanxu kinsa kanki acikin wannan xalincin na kanin mahaifin ki,Wanda Babu xuciya a kirjinsa,yanxu da kin fadamin aida ko abin ma zai faru zaixo da sauki., yanxu Banda Allah yasa kina da Nisan kwana aida kasheki zaiyi, Kuma ba lallai mu saniba. Rukayya ta qara shigewa jikin mamah ta ce Dan Allah mamah kiyi hkr baxan qarasa ba,ta rushe da kuka...


Mamah tai shiru ta dubi Hanan tace"meyasa hanan? meyasa kika biye mata kuka boyemin?,Hanan ta sunkuyar da kanta qasa tace "Dan Allah mamah kiyi hkr munyi kuskure, Amma in Sha Allah baxamu qara ba". mamah tace "naji kunyi kuskure Amma meyasa Baki fadamin alokacin da aka sace Rukayya ba? HananTace "alokacin Gani nake idan na fada miki mamah xaki ta-da hankalinki ne ki damu shiyasa na fadawa boss".mamah tai shiru tace "shikenan naji "Amma daga yau kudaina Irin wannan ko xa'a hanaku yin abun gwara ku fada shine mafi alkhairi akan kuyi shiru,Hanan ta gyadawa mamah kai, hakama Rukayya , mamah ta dubi AA Arab ta ce "Ahmad Ina shi Ibrahim din, AA Arab ya ce Yana dakin da aka kwantar dashi,mamah tace "babu abinda ya sameshi?AA Arab yace "eh Babu komai Ina tuninma kila anjima su sallameshi,mamah ta jinjina kai,tace " Allah yasa iyayensa Suma Basu kamu da Wani ciwon ba,"kowa ya ansa da ameen ,ya hanaf ya dubi mamah yace "wlh mamah baxamu taba kyale jinin Abba ya tafi abanxa ba wlh sai munyi shari'a dashi ko Ina ZA'A je,Dan wlh shima sai an kashe shi kamar yadda ya kashe mana mahaifi.sai hawaye shar,Dan wlh ba karamin ciwo yaji ba,ya tahir ne ya rikeshi yace "ya isa bro ka kwantar da hankalinka tunda har Yana Hannun hukuma ai an wuce wurin"mamah ta ce "hanaf kayi hkr komai asannu ake bi,wlh koni sainayi shari'a dashi , baba hasiya tace "innalillahi wainna ilaihi rajiun lallai Dan Adam ba abin yarda bane,mamah tace sosai ma .ya Tahir ya dubi Rukayya yace "baxaki godewa boss din naku ba, Rukayya tai murmushi ta dubi AA Arab tace "thank u very hugely sir "AA Arab ya motsa lips dinsa yace "never mind,ya Tahir yace wannan godiyar batai ba sai an sake wata ,mamah tace "sosai kuwa bari ta qara samun sauki,shidai AA Arab murmushi kawai yake baice komai ba.haka dai sun Dan jima suna tattaunawa kafin doc ya shigo yace xai duba jikin Rukayya shine duk suka fita waje AA Arab ya tafi dakin da aka kwantar da Khalil,Dan xuwa suyi sallama Dan Yanxu sukace zasu sallameshi,.....



__________?&



Kafin magrib tuni xance ya yadu cewa ankama 'Yan ta'addar nan da suka takurawa al'ummar jihar Kaduna, tuni qasa ta dauka bama jihar ba, gidajen TV Dana radio hirar kawai suke awannan ranar,shirin kawai suke,gashi ance an kama Alhaji sunusi da babajo Ali ,Saka makon su_ke da sa hannu a wannan ta'addancin da akeyi,ga safarar Yaran da suke idan suka sa aka sato musu,su kaisu wata kasar su siyar dasu .bugu da qarima awata majiyar ance shiya dauke su Rukayya da Khalil,Kuma Rukayya 'yar gidan tsohon AIG umar MaiTama miri gayi.kuma kawun tane, tuni mutanen gari suka fara tsinewa Alhaji sunusi,shida babajo Ali.kafin kice me tuni marasa Jin gari sun dauki makamai gorina da adda da kuma, fetur da leta sun nufi gidan babajo Ali da kuma Alhaji sunusi.acewarsu ai da kudin Haram suka gina gidan gara su Kone kawai kowa ya huta....



Awannan lokacin wajen karfe takwas da Rabi na dare Hajiya SA'A tana xaune a tangameman falorsu rike da waya ahanun ta,sai darling number Alhaji sunusi take babu adadi har lokacin switch off, tun abin baya damunta har ya fara damunta, sbd ita tunda take da Alhaji sunusi Bata taba Neman wayarsa ta rasa ba,Koda yaushe wayarsa a kunne take .saidai ta kirashi Bai picking ba, Amma Bata kashe wayar sa idanko ya Gani back xai kirata Amma gashi tun jiya ake Abu Daya har yau shiru, Babu shi babu labarinsa.abin duniya ya isheta, lateef ne ya shigo falon sai baxa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login