Showing 132001 words to 135000 words out of 278032 words

Chapter 45 - JAMI'AR TSARO COMPLET by MRS SARAKIES.doc

23 Oct 2025

1054

ganin Bai ganshi ba take ya dauki wayarsa ya kira AA Arab.AA Arab na kwance kan sofan Dake cikin falor kawai yaji vibration din wayarsa, take ya Bude ido ya dauki wayarsa ya duba time ya xaro ido ganin kusan karfe Shadaya Saura na dare baisan lokaci harya tafi haka ba,baisan ya Danyi bacci harna kusan mutumin 30 ba,ganin jabir ne ke kira take yay picking,daga Daya bangaren jabir ya "fadawa AA Arab duk Wani Abu daya Gani,AA Arab baisan lokacin Daya mike tsaye ba yace "what? jabir are u serious, " jabir yace"yes sir I'm serious",AA Arab yace"ok I'm coming right now karkayi Wani motsi ga munan xuwa" , jabir yace" ok sir"daga haka AA Arab ya katse wayar, sai Kuma Yay darling wata number,.. ..



Anayin picking yace"ahadamin motoci guda biyar , police guda 30 ,in a 5 minutes now",take aka ansa masa da girmamawa,AA Arab aje wayar hannunsa ya shiga toilet din office din ya wanko fuskarsa , bayan ya fito daga office din Wasu police Dake falon farko na office din AA Arab tuni suka mike suna Sara masa harya fita daga office din kafin yaje parking lot tuni har an hado masa police din shi kawai suke jira,Yana xuwa aka Bude masa motar,take ya shiga sukaja motar suka tafi......


Alhaji sunusi ya Danko wuyan Rukayya yace ni kike zagi haka kike fadawa magana haka, shikenan bari nai miki me dalili, Rukayya ta Bude idanta da kyar Wanda duhu duhu take Gani, tsabar azaba ta rike kafar Alhaji sunusi da Dan karfin da ya rage mata ta fara girgixa masa kai, Alhaji sunusi ya ture Hannunta,ya sunkuyo dai dai fuskarta yay murmushi yace "ayau Rukayya wlh bakisa kin tsira ba,baxaki taba kwana da ranki ba,yace agaban wancan Dan jaridan xan miki fyade sannan na kashe ku aguri Daya .Daya Yana kallo xan kashe Daya, ke saina fara kashe shima sannan kema xan kashe ki, alokacin zaki tabbatar Dani azzalumin gasken ne."Rukayya tace cikin muryar ta da Bata fita sosai tace"Allah Yana kallan ka,Kuma idan ka kashemu kaima watarana xaka je inda xamuje din,wlh uncle kai Dan wuta ne na fada na qara fada,Kuma in Sha Allah saika wulakanta,saika dai dai ta aduniya".Alhaji sunusi ya kece da dariya ya kira Daya daga cikin yaran da suke tsaran Rukayya ,bayan ya shigo, Alhaji sunusi ya dubeshi yace " jeka tahomin da wannan kaskantaccen Dan jaridan ,"babu musu ya fita. Alhaji sunusi, ya Maida dubansa kan Rukayya yace "har yanxu bakin ki Mai mutuba koh?, Rukayya batai magana ba illa ido kawai data xuba masa,ya shako wuyanta,yace" bari na fara kissing dinki kafin nayi babban aikin.dan naga wannan qaramin bakin naki xaiyi dadin kiss, lallai Lateef dole yace saike Ashe akwai abinda ya Gani aini ban taba lura ba sai yau," Rukayya ta fara kwace fuskarta Alhaji sunusi ya hana Hakan. haka ta dinga kokarin hanashi Amma ya ki take ta yanka masa cixo ahannunsa, Alhaji sunusi ya fusge hannunsa ya wanka mata Mari ,ya shure ta da kafarsa,ya dauki kafarsa Daya zai qara doka mata ita akan ruwan cikin ta ,Rukayya ta saki ihu tareda rike kafar tasa . Alhaji sunusi kawai ya fara haurin ta kafarsa,Yana kawo mata duka.....



Abangaren su mamah kuwa suna kan sallaya,wajen karfe shabiyu na dare suna salloli suna addu'a kamar yadda suka Saba,har yanxu mamah Bata daina Jin faduwar gaban nan da take jiba,ta dai cigaba da addu'a kawai ahaka, tana cikin sallahn jire ya debeta tai baya zata fadi Hanan Dake kusa da mamah tai saurin tareta haka ma anty mufeeda take suka sallame sallan dukansu suka rufa kan Mamah suna tambayar ta meya faru lpy.cikin tashin hankali....





07066508676________
'?Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD?mode=ac_t








*____JAMI'AR TSARO ____*



*_____THE WOMEN POLICE _____*



*NA*



*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ ____*



*____(MRS SARAKIES)____=?1?*



*Bismillahirrahmanirrahim*



_______season two ep 5?? 6??



____________?&


AA Arab babu dadewa suka qaraso gidan da Alhaji sunusi yake ciki, Inda ya aje su Rukayya.da taimakon sajen jabir da suke communicating suka qaraso wurin.suma cikin iya taku sukaxo Dan motocin Suma a can bakin titi sukai parking dinsu,suka bar police guda goma Wanda xasuyi monitoring motocin,sauran police din Kuma suka shigo cikin wurin tareda AA Arab.bayan sun isa wurin AA Arab ya fuskancesu cikin qasa da murya yace" ni zan shiga ciki zamuna communicating daku,zan bukaci wasu daga cikin ku,idan lokacin Hakan yayi, zan kira ASP Anas mutane 20 zasu shigo cikin gidan hope u getted "suka ansa masa da yes sir.sannan yasa police din suka zagaye gabadaya katangar gidan.AA Arab dama already suna communicating da sajen jabir, bayan ya tabbatar da komai yayi yadda yakeso, alokacin ya samu nasarar haura katangar gidan......



Bayan AA Arab ya Dira gidan take ya fara qarewa gidan Kallo, aransa yace "lallai mutuminan ba qaramin criminal bane, Yanxu in Banda Rashin gsky Ina shi Ina xuwa yayi gida acikin wannan jejin,eh jeji mana tunda acan wajen gari gidan yake"ya kau da tunanin sa ya fara bin katan gar gidan Yana tafiya ta jikinta,cikin sanda, gefe guda Kuma suna communicating da sajen jabir , direct apartment din da sajen jabir ya fada masa ya nufa ,Shuru babu alamar akwai Wani Maha Luki awajen .AA Arab ya qarasa har apartment din ya samu sajen jabir Yana makale jikin window dakin,shima Yana xuwa yay joining nasa,..


Sai dai me idansa ya sauka akan Alhaji sunusi Wanda yake haurin wata yarinya wacce Bai Kalli fuskarta ba domin baya ta bashi Alhaji sunusi shike opposite din window Amma ta gefe, shikadai ne a dakin daga shi sai Rukayya shiyasa Bai kula dasu AA Arab ba.ga idansa ya rufe da tsantsar mugunta,kawai haurin Rukayya yake Yana dukanta, tareda zaginta da cin alwashi kala kala akanta.AA Arab ya zaro ido waje cikin tashin hankali Jin Alhaji sunusi na cewa," ayau saikin bar duniyar nan,wlh Rukayya saina wulakanta rayuwar ki kafin na kasheki .har ni xaki tonawa asiri ,nace ga Abinda nake so kimin Amma kice baxa kiyi ba sbd taurin kai Irin naki ,daga ke har wancan bazan Dan jaridan wlh ayau saikun bakunci lahira, kafin na kasheki kuma saina miki tabo ta hanyar Yi miki fyade yadda zaki tafi lahira da bakin ciki,ya fada Yana iyowa kan Rukayya.Rukayya tafara ja da baya ganin Alhaji sunusi fa da GSK fyade yakeson yi Mata.cikin axaba da gunjin kukan da Tama kasa yi ,tareda girgixawa Alhaji sunusi kai tace " Dan Allah uncle karka min fyade na rokeka karka wulakanta min rayuwa,gara kawai ka kashe nin, baxan ce karka kashe niba tunda har ka iya kashe Abba na, na tabbatar Babu abinda baxa ka iya ba, tunda shine yake dolenka Dan uwanka uwa daya uba daya,Amma kasani wlh idan ka kasheni , Alhakina Dana iyayena baxai taba barin kaba.baxaka tava samun kwanciyar hankali ba.kai_ ko da iya damuwar da kasa mamah aka barka da ita wlh sai kashiga bala'i"ta fada tana girgixa kanta Tareda rintse ido".Alhaji sunusi yay murmushi,sai Kuma ya kalleta yace "naso ace agaban ita uwarki taki ma xan kashe ki in yaso saita hadiyi xuciya ta mutu., karewar damuwa.......



Rukayya kasa magana tai, Kawai ta xubawa Alhaji sunusi ido tana xubar da hawaye, tana Jin inama Allah ya dauki ranta alokacin,da saitafi farin ciki,akan Alhaji sunusi yayi mata fyade,adai dai lokacin da akayi knocking kofar, Alhaji sunusi ya daka ta da abinda yake sannan ya Bada ixnin shigowa,Wanda ya aika su dauko masa Khalil ne suka shigo.bayan sun shigo suka jefar da Khalil nan kasan tiles din dakin , cikin Rashin imani,idansa a rufe da kyalle .Wanda gabadaya jikinsa ke daure da igiya.Alhaji sunusi yay musu alama dasu Bude masa furkarsa.babu musu suka Bude masa daga haka suka bar dakin ,bayan sun ja masa kofar dakin . Khalil ya fara kalle kallen ganin inda yake da Kuma saitin inda yake Jin kuka .take ya murxa idansa ganin Rukayya kwance a gefensa ga jikinta kamar da jini , bakinta duk jini,ya fasa mata Baki sbd Marin da yayi mata.take jikin Khalil yayi sanyi ganin yadda Rukayya ta koma tai Baki ta rame sosai ta Kuma fita hayyacinta,idansa ya Tara kwallar tausayin ta. Rukayya itama kallan Khalil take tana daga kwancen da take cikin azaba, duk da ba cikin nutsuwa take ba, Amma tabbas Khalil shima ya rame yayi duhu akan yadda yake duk da dama can ma bakine Amma ya qara sosai akan na da.....



Alhaji sunusi ya dubi Khalil da murmushi a fuskarsa cikin nishadi Yace "na biku ta lallami akan kubi umarNina Amma kunki sbd taurin kai Irin naku, yace"hmmm" saidai "bakusan ni nafiku taurin kanba,"kundauka duk abinda nake fada baxan iya aikatawa bane ko yaya?, Amma ayau xan banbance muku, abinda xan iya da Wanda baxan iya ba,sai Kuma ya Tako xuwa gaban Khalil Wanda ya xuba masa ido Yana kallansa cikin Mamaki da takaici yace "agabanka xan yiwa abokiyar aikin naka fyde, bayan na gama na kashe ka, agabanta ta Gani.sannan itama na kashe ta,kaga shikenan xanga suwaye xasu min barazana,xanga suwaye xasu Kara kaiwa qarar lateef.bayan na gama daku xan koma kan ita yarinyar da uwarta da Kuka salwantar da ranku sbd su,wlh Suma saina kashe su,idan na kashe su shikenan na huta Banda sauran Wani damuwa, da tuni ma na kashesu, da sai_ sunma riga ku mutuwa .,Abu Daya yasa ban Kara bi takansu ba , shine naji ance ankai musu jami'an tsaro Dan suyi monitoring dinsu, nasan babu Wanda ya Bada wannan shawaran nan sai kawarki , ya fada Yana nuna Rukayya yace ga yace"itama xan dawo gareta bayan na gama daku, abinda yasa na kyaleta sbd banaso a xargeni ne,ko Kuma ayi saurin gano ni,to shiyasa, sbd ni komai nawa cikin iya taku nakeyi"......



Next target dina Kuma shine wannan AA Arab din. domin duk Wani samun idon da yake da bibiyata dayasa ayi babu Wanda bansaniba,babu Wanda baya dawowa kunnena,shima tarashi kawai nake lokaci nake bashi,wayarsa sace datai ringing ya katse masa zancen sa.ya zaro ta ya duba ganin me kiran yasa yay picking cikin sauri daga Daya bangaren akace "yallabai akwai matsala fa", Alhaji sunusi ya zaro ido waje yace "wacce irin matsala Kuma"?,daga can akace an kama goga, Alhaji sunusi yace"what"ankama goga Kuma ?, akace "yes yallabai "Alhaji sunusi ya katse wayar jikinsa na rawa yay darling number babajo Ali .babajo Ali Yana can shima Yana bidirinsa da 'yan shila Irin Wanda ake kawo musu sbd samun Sa'a akan ayyukan su..,babajo Ali yay picking yace"honorable, honorable kana duniya mutumina,"Alhaji sunusi cikin tashin hankali yace "babajo akwai matsala fa ,yanxunnan nakejin wai ankama goga.Jin muryar Alhaji sunusi cikin damuwa yasa babajo Ali xura Wandansa yace ankama goga Kuma, innalillahi wainna ilaihi rajiun,waye ya kamashi , Alhaji sunusi Yana goge gumin Daya tsattafo masa yace"waye ko ya isa ya kama goga idanba wannan tsinan nan AA Arab dinnan ba, kasan jiyan nan muke magana da goge dayake cemin satin Daya wuce ya kusa kamashi Kuma Allah Bai bashi Sa'a ba,shine nace su kula yace "karna damu Amma sai gashi wai dazu aka kamashi, innalillahi wainna ilaihi rajiun wlh babajo idan asirinmu ya tonu mun shiga uku .babajo Ali da kamar ya saki zawayi a tsayan da yake yace "wannan yaron ba akwai tsinan neba". Alhaji sunusi yace"tsinan ne na nawa wlh saiya gane kuransa indai ya shigo hannuna, "babajo Ali cikin damuwa yace"yanxu meye Abin Yi honorable"? Alhaji sunusi yace"wannan Shashan CP zan kira lallai lallai Idan Zanyi aikin nan ya hada harda shi gogan tunda shikadai ne yasan mu yakeyiwa aiki,dama daxu munyi waya yace,"ayau xai bawa zailani gubar nan ,yanxu xan kirashi nace xan kawo masa wusu in yaso saiya hada harshi gogan ya Basu, kawai su mutu shikenan, kaga saidai yayi farautar Banxa,idan wayo yakeji mu mun fishi "babajo Ali ya sauke ajiyar xuciya yace shikenan saina jika,kana Ina mu hadu yanxu.alhaji sunusi yace"yanxu Ina Wani wuri Amma yanxu xan fito Bada dadewa ba,in yaso idan na fito saina kiraka sai mu hadu din,", babajo Ali yace"shikenan honorable saika fito din Ina nan Ina jiranka,daga haka sukai sallama.....




Alhaji sunusi yay darling number CP, sai Kuma ya dubi Rukayya yace Ina fatan Kinsan wanne CP nake magana yanxu koh?,bari Kiji shima Yana mini aiki, barima nasa a handsfree Kiji muryar sa,dan ki tabbatar,yadda zakisan qasar ma ahannunmu take ,mu Muke juyata yadda ranmu yakeso ,"aiko daga haka yasa wayar a handsfree.Rukayya ta kashe kunne tana Jin taji ko da GSK Alhaji sunusi yake ,Saida ta kusa tsinkewa sannan CP yay picking,cikin rawar murya da dauriya, CP ya gaida Alhaji sunusi, Rukayya ta zaro ido waje Jin muryar CP hakama AA Arab Dake tsaye jikin window, Wanda tunda suka xo Yana Jin duk abinda Alhaji sunusi yake fada da Kuma kallo., shima ya kashe kunne Dan gaskata maganar Alhaji sunusi, aikuwa saiga muryar CP ranga dadau ta fito cikin wayar,har suka gama maganar da xasuyi da Alhaji sunusi, Rukayya bakinta kasa rufuwa yay sbd Mamaki,duk da tana cikin wannan tashin hankalin.AA shima sandarewa yayi atsaye ,take yay baya cikin sauri yay darling number Wanda yasa suyu monitoring zailani,bayan anyi picking yace dasu"ku kula karku matsa nan da nan,ko CP ne yace ku matsa karku matsa", suka ansa Mai cikin girmamawa, sannan ya katse ya qara darling wata number ma,Wanda suke garden goga da duk sauran criminal din,the same thing ya Mai Mai ta musu abinda ya fadawa masu garden zailani, Suma sun ansa masa, daga haka ya dawo cikin sauri jikin window ya cigaba da watching Alhaji sunusi, Alhaji sunusi ya ajiye wayar hannunsa,ya dubi Rukayya yace "kindaiji,Aiko yanxu nasan kinsan Nafi qarfinki, banida lokaci akwai abinda ya taso min sbd haka Yanxu xan aiwatar da aikina.....



Ya qaraso gaban Rukayya ya Danko wuyan ta,ya fara kokarin cire mata rigar jikinta,take Rukayya ta rike masa hannu ta fara fisgewa, Alhaji sunusi ya wanka mata Mari,ya hankada tai baya, take Rukayya tasaki Wani marayan kuka, sannan ya qara janyo ta, Khalil dake daure yay yay ya kunce ya kasa Dan so kawai yake yaga ya Hana Alhaji su????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? nusi haikewa Rukayya , inyaso idan kashe shin NEMA yayi.Alhaji sunusi ya fara kokarin rabata da kayan jikinta Rukayya ta qara kankame wa tana Yi masa magiyar karya yi mata haka, Khalil ya rintse idonsa hawaye na xubo masa,AA Arab shima rintse idonsa yay duk da har yanxu baiga fuskar Rukayya ba, Amma Saida yaji ransa ya sosu,take yay baya ya kira jami'an Dayace" su shigo ciki ,Kuma kowa ya shirya tareda saita bindigarsu,shima bindigarsa ya zaro yace da Sajen jabir su biyoshi, direct ya zagaya inda kofar take, Yana xuwa sukai kicibis da masu tsaran kofar take suka fara harbi,AA Arab tuni ya sakar musu wuta shida su sajen jabir,kafin kice me sauran police din ma sun shigo,Aiko take wurin ya hargitse,da harbe harbe da Kuma qarar bullets.yaran Alhaji sunusi Suma suka fara firfitowa suna sakin bullets, Alhaji sunusi a firgice ya dakata daga kokarin cirewa Rukayya riga da yakeyi,Jin harbi da Kuma ihun yaransa take yaje zai Bude kofar dan ya gudu,adai dai lokacin da AA Arab ya Banko kofar ya shigo cikin dakin ransa a bala'in bace.....



Ya buge Alhaji sunusi take yay baya xai Fadi ,cikin xafin nama Sajen jabir ya cakumo shi,ya tsayar dashi .AA Arab ya wulla masa Wani kallo Wanda Saida hanjin cikinsa suka kada,Alhaji sunusi ya xaro ido waje Yana kallan AA Arab cikin mamaki., Wanda shima har sannan kallansa kawai yake,sai Kuma ya janye idansa.AA Arab ya nufi gun Khalil danya kunceshi Wani police yay saurin qarasawa ya kwance shi,Saiga Wani shima yay kan Rukayya xai kwance ta wacce tai mutuwar xaune Dan mamaki .AA Arab ya dakatar dashi yace " just leave her tunda ba'a daure take ba,may be ta iya tashi da kanta," Rukayya ta kalleshi Jin muryar sa, lallai baxata manta da wannan muryar ba ta rasa murna xatayi ko Kuma kuka,AA Arab yace,ku tsaya anan bari naje naji meke furuwa awaje karku bari ya zille muku,daga haka ya fita daga dakin,suka Dorawa Alhaji sunusi binduga akansa .....




AA Arab Yana fita ya tarar da jami'an su suna ta fafatawa da yaran Alhaji sunusi,take shima ya shiga ciki,suna kokarin guduwa Amma babu dama sbd ko Ina jami'an tsaron ne sukayi wa,gidan kawanya babu halin guduwa,sun Dade suna fafa tawa kafin daga bisani police din suyi nasarar kamasu gaba ki dayansu,AA Arab ya Bada umarnin akaisu mota , Saida ya tabbatar da anshigarsu mota sannan ya dawo dakin da Rukayya take ciki,yace su kama Khalil ya mike, sannan su rike Khalil babu musu suka rikeshi,ya dubi Rukayya yace "zaki iya tashi Rukayya ta jinjina masa kai duk da tasan ba iyawa xatayi ba Amma haka ta fara kokarin mikewa Saidai Bata kai ga mikewarba tai Baya xata Fadi .AA Arab yay saurin tarota,ya dubi sajen jabir yace "kusa masa handcuff, sannan ku taho dashi daga haka ya kama hannun Rukayya Dake tafiya Dakyar suka bar dakin,kafin kice me ansawa Alhaji sunusi handcuff sun fito dashi xuwa motarsu, alokacin da AA Arab ya shigar da Rukayya bayan motar da yake ciki, alokacin aka taho da Alhaji sunusi wurin motar hannunsa daure da handcuff, jikinsa ya jike sharkaf da xufa.sannan yasa aka shigar da Alhaji sunusi, cikin motar.ya Bada umarnin wasu police din su xauna suyi monitoring gidan, Daga haka suka bar wajen direct akai heardquater da Alhaji sunusi,daga can Kuma xa'a kai su Rukayya asibiti Dan Basu taimakon gaggawa......



____________?&


Alokacin da Mamah ke kokarin faduwa su anty mufeeda suka samu nasarar tarota , suka zaunar da ita, suka fara tambayarta lpy,mamah ta sauke numfashi ganin duk sun rude cikin dauriya da San Kwantar musu da hankali tace "kawai jiri nake Gani,babu komai kucigava da sallan bari ni na huta, take suka sauke ajiyar xuciya,suna Yi mata sannu ,ya Hanaf ya kawo mata ruwa ta karba tai masa godiya.ya koma inda yake jansu sallan a babban falon gidan .Dakyar suka tashi suka cigaba da sallah. Mamah tana xaune tana kallan su, xuciyarta na Wani Irin harbawa,gaban ta sai tsananta faduwa yakeyi, tana Jin jikinta nayin sanyi,tana Kuma addu'ar ahaka,take hawaye ya fara xubo mata tana sharewa , suna sallah cikin wannan halin har karfe uku Saura na dare, suna sallamewa wayar Hanan Dake


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login