Showing 99001 words to 102000 words out of 278032 words

Chapter 34 - JAMI'AR TSARO COMPLET by MRS SARAKIES.doc

23 Oct 2025

1074

angama yallabai, Alhaji sunusi yace sakonku Kuma mu hadu a Inda muka Saba haduwa nan da qarfe Tara kaxo ka karva,goga yace no yawa yallabai saika ganni daga haka sukai sallama, Alhaji sunusi ya furta a fili yace Hajiya halima yanxu xan rama abinda kikai min keda wannan dan naki marar mutunci Dan na tabbata xuciyar gidan nan na taba,daga haka ya shige dakinsa,.....



____________?&


Hanan tun tana jiran Ruky da marmari hardai ta fara kosawa, ta duba agogon hannunta akaro na babu adadi shida da Rabi fa,haba ai duk mun gosulo na hanyar ai yaci ace ta qaraso,ta shiga call history tai darling number Rukayya,saidai harta gama ringing batai picking ba,ta qara darling nan ma dai ba'ayi picking ba, Saida Tai mata miss call hudu Amma ba'ayi respond ba,,dan haka saitai tunanin kila ko ta fasa xuwa ne,Dan haka Kawai saitai deciding data je heardquater ta dubata acan kila kota hkr xata jira ta taxo ta dauketa da wannan shawaran ta yadda da ita ta fito ta tari napep,xuwa heardquater, .....



Tafiyar mintuna talatin ce ta kawota heardquater, alokacin data qaraso alokacin karfe bakwai har tayi, Dan Haka yawanci duk ma'aikatan sun shiga sallah amasallacin Dake harabar heardquater din,Dan haka sai Cristian ne kawai Wanda suke zaune a wuraren aikinsu , Dan haka da Wanda suke bakin gate din suka Dan gaisa ta wuce ciki, parking lot ta fara dubawa inda ruky take aje motarta awajen saidai wayam Babu motar Rukayya babu alamar ta, a'a abinfa saiya Dan fara daurewa Hanan kai, kawai saita nufi office dinsu,saidai arufe yake, tunda yanxu iya Rukayya ce aciki sbd anyi posting dinsu Shareef,....



Take Kuma ta fara tunanin toko tana gidane ko Kuma ta tafi gidansu Khalil din,ta qara Ciro wayarta tai darling number Rukayya akaro na babu adadi,saidai Bata picking har lokacin,tun tana marmarin kira hardai ta hkr,ta fara tunanin bari taje gidansu Khalil taji ko tana can, kila gani tai bazata iya jiran taba yasa ta tafi,haka ta fito daga heardquater din ta tari napep ta fada masa inda xai kaita Dan sun San gidan su Khalil sun taba xuwa sau biyu itada ruky,sun biya dun dauko Khalil , Amma iya kaci layinsu,Basu taba shiga gidanba Khalil din NEMA ya nuna musu gidan nasu....



Saidai tunda suka shiga unguwar dasuka qaraso layin su Khalil take dube duben Ina xataga motar ruky tayi parking motarta, Amma har suka qaraso kofar gidan su Khalil Bata ga motar Rukayya ba, a'a haka Kuma saiya fara daure mata kai,ta qara darling number Rukayya wannan Karan Kuma akashe take, jikinta kuma sai yay sanyi,ta fito daga cikin napep din tana Dan kalle kalle ta dubi me napep din tace ya jirata tana xuwa,haka ta nufi gidansu Khalil,tana gab da shiga gidan Kiran Mamah Yana shigowa wayarta,dan haka saita fasa shiga gidan tai baya tai picking call din tareda sallama, gabanta na Dan faduwa...



Daga Daya bangaren muryar mamah ta ratso wayar hankali tashe, batama ansa sallamar da Hanan tai mata ba,daga Jin muryar mamah kinsan acikin tashin hankali take,mamah tace Hanan Kuna tare da Rukayya ne,naga lokacin tashi yayi daga aiki Banga ta dawo gida ba,Kuma dazu da safe naga ta fita Hankalinta atashe, na kirata tace min karna damu tana lpy, tun daxu naga Bata dawo gida ba Kuma naga ba haka ta sababa,nayi ta Kiran wayarta tun daxu bata picking daga karshe akashe, shine nace bari na kiraki naji ko Kuna tare,....



Gabadaya hanan suman tsaye tai ,Dan Batasan Wani tunani Kuma xatai ba, yanxu fa take cewa idan ta fito daga gidansu Khalil gidansu ruky xata taji kota koma gidane,sai gashi yanxu Kuma mamah ta kirata tana tambayarta ko suna tare da ruky, wannan wane Irin abune,to idan Rukayya Bata gida Ina tai shin ko Bata biyota government house din bane, maganar da mamah tayimata ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin data tafi, mamah tace Kuna tare Hanan,cikin in Ina Hanan tace a'a mamah bama tare Amma bari naje headquarter din ko tana can ,kila ko aikine ya tareta,kinsan su shareef basa nan kila duk aikin da suke itace takeyi ,ki kwantar da hankalinki in Sha Allah ruky tana lpy,...


Mamah tace cikin rawar murya,Hanan dole na damu bantaba Kiran wayar Rukayya batai picking ba ko Kuma akashe idanma batai picking data Gani xata Kirani, Amma kingani fa har karfe takwas Saura babu Kiranta,babu Kuma alamun dawowarta gida,Hanan da xufa ta gama jikata tace cikin karfin hali mamah Dan Allah ki kwantar da hankalinki bari naje,mamah tace Dan Allah idan kinje duk yadda ake ciki ki fadamin,Hanan tace to in Sha Allah mamah,daga haka suka kashe wayar,Hanan jiki na rawa ta koma wurin me napep bayan ta bashi hkr tace ya Mai data headquarter,Dan dazu tsabar sauri da rudewa batama tambayi police din bakin gate din ba ,ko sunga fitar ruky daga heardquater din daxu , ahanya maman Hanan ta kirata awaya cewar Ina ta tsaya bata dawo gida ba,cikin tashin hankali Hanan ta sanar mata neman Ruky take, Gashi har mamah ta kirata cewar Ruky Bata koma gida ba,nan maman Hanan itama ta rude Dan tasan yadda Hanan take da ruky akwai shakuwa nan dai ta jajanta tace itama ta kula da kanta Kuma duk yadda ake ciki ta fada mata, Hanan ta ansa mata da to tana kashe wayar ta dafe kanta, Wanda take Jin tamkar zai rabe biyu,....



Bayan ta isa heardquater wajen karfe takwas da mintuna , haka ta fito daga cikin napep din bayan tace ya jirata,shima baiyi musu ba ganin halin da take ciki,ta tafi cikin sauri ta tambayi Wanda suke bakin gate din daxu tai SA'A Basu tafi ba, suna jiran masu karbar su su qarast, bayan ta tambayesu suka tabbbar mata da cewa tabbas Rukayya ta fita dazu wajen karfe biyar da Rabi din, Kuma har gaisawa sunyi ,kan Hanan ya daure tama rasa Ina xatasa kanta, kawai tai musu godiya,ta shiga napep tace ya kaita malali unguwar su Ruky kenan,gara kawai taje ta fada musu meke furuwa ayi bincike tun wuri,ta jingina da bayan napep din kawai,sai alokacin wasu zafafan hawaye suka fara sauka a fuskarta tana tunanin Ina Rukayya take, ko awani Hali take oho,haka ta cigaba da xubar da hawaye ganin Kiran Mamah na shigowa wayarta Amma baxata iya picking ba,Dan Batasan Kuma me zatace mata ba gara kawai idan taje gidan sayi magana,,.....



Abangaren mamah kuwa tunda Ruky ta fita take cikin zullumi,Koda ta kirata ma data ce mata dinnan karta damu,wlh jinta kawai tai Amma badan ta yarda ba, hankalinta bai kwanta ba Saida ta kirata da Rana sukai waya tajita lpy sannan ta danji sanyi aranta,haka dai mamah ta wuni jikinta ba kwari ta rasa meyasa,tunda karfe biyar da Rabi tai take jiran dawowar ta,hardai ,taga shida tayi Bata dawo ba,..


Ganin shida da Rabi tayi yasata,Kiran wayar ta, gabanta na Dan faduwa,saidai taita Kiran ba'a picking,kusan miss call goma tai mata Amma Bata picking daga karshe ma wayar akashe,nanfa hankalinta yafi nada tashi ta rasa waxata kira ga hanaf ma yau Bai dawo daga wurin aiki da wuriba, Baba hasiya itama kanta hankalinta a tashe yake, daga karshe tai deciding data kira Hanan ,tunda tana da number ta,Wani lokacin Hanan na Kiranta ta gaisheta, anan ne tai serving number ta,suna cikin wayar da Hanan,hanaf ya shigo da sallama ya tadda ta cikin wannan halin,a Kunnansa akai komai Dan haka shima yadan tsorata, Amma saiya daure ya fara kwantarwa da Mamah hankali gefe Daya Kuma yana Kiran layin ruky Amma kwata kwata baya shiga,....



Shine ma yanxun ya qara Kiran wayar Hanan awayar mamah Amma itama batai picking ba, xuwa lokacin mamah ta fara darsa Wani Abu aranta,ganin Hanan itama batai picking ba,take mamah tace kaga kila itama Bata sameta bane, sai hawaye sharr tareda da Kuka hanaf ya rungume mamah Yana lallashin ta, suna cikin wannan halin ne Kuma saiga Hanan ta shigo idanta a kumbure alamar taci kuka itama,mamah ta mike ta taro Hanan tace batanan koh Baki sameta ba koh,Hanan ta jinjina kai ta fashe da Kuka itama mamah saita cigava da Kukan hakama baba hasiya,...


Ya hanaf ya mike ya fara safa da marwa a falon ya qara darling number Rukayya akaro na babu adadi Amma shima the same thing akashe Dan haka ya dubesu yace da mamah bari yaje ya bincika su daina kukan nan haka,in Sha Allah Rukayya tana lpy,Hanan ta mike tace itama xata bishi Dan haka yace suje tare,haka suka tafi,bayan sunshiga motar ya hanaf shike driving Hanan tana gefensa, kalle kallen hanya take na Ina xata hango Ruky,babu inda Basu zaga yawan Neman ruky ba agarin kuduna awannan dare da duk inda suka San xataje Amma Basu same taba, sunkai wajen karfe Daya na dare suna yawan Neman ruky Basu sametaba,daga qarshe Hanan tace suje su sanar da police,na headquarter, baiyi musu ba haka sukaje heardquater suka shigar ta report, dayake TSARON yanxu Dana da ba Daya bane Kuma ma'aikaciyarsu ,tuni,sun fita Neman ruky lungu da Sako, sukace dasu hanaf suje gida su huta kome ake ciki in Sha Allah xasu fada musu,....


Haka suka musu godiya suka koma gida,mamah ta nufosu tace ba'a sameta koh, itadai Hanan tana share hawayenta ,Bata bawa mamah ansa ba ta samu kujera ta xauna ta hade kai da gwiwa,ya hanaf ne ya kamota ganin tana Neman faduwa shima wlh dauriya kawai yake Amma xuwa yanxu ya tabbatar da akwai matsala,kamar ya fashe da Kuka haka yakeji , ya xaunar da mamah akan kujera,ya sanar mata yadda sukai da jami'an tsaron, mamah ta qara sautin Kukan ta ta lalumo carbin Dake kan sallayan datai sallan isha'i daxu ta fara ja tana addu'ar Allah ya bayyana mata Rukayya,haka suka zauna afalon jigum jigum kamar wasu marayu,kowa da tunanin dayake,baba hasiya kamar Tai hauka sbd tashin hankali can wajen karfe uku na dare aka kira hanaf, dukkansu suka xabura dan kowa akan S????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? allaya yake suna kaiwa Allah kukansu,Dan awannan dare Kuma babu zancen bacci,ya Hanaf ya duba ganin me kiran ya kalli mamah yace daga heardquater ne,duk suka xuba masa suna kallansa , mamah tace kasa wayar handsfree ,hanaf yasa mamah ta mike ta dawo kusa da shi,ta tsaya daga Daya bangaren muryar police din ta ratso wayar da cewar,sunsamu nasarar ganin motar Rukayya da Kuma handbag dinta da wayarta acikin motar da dukkan alamu ita kadai aka dauka acikin motar,ai Basu saurari sauran bayanin nasa ba,ai take awajen mamah tai baya xata Fadi Hanan Dake kusa da ita tai ihu tareda tarota jikinta itada baba hasiya,ya Hanaf shima tuni wayar hannunsa ta silale Jin wannan tashin hankali yay kan mamah da Hanan da baba hasiya kejijjigata suna Kiran sunan ta,.....








07066508376________
'?Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DC2ekqRnajZAQQvErdaWfD?mode=ac_t







*____JAMI'AR TSARO ____*



*____THE WOMEN POLICE ____*



*NA*




*____NAJA'ATU UMAR FAROOQ ____*




*____(MRS SARAKIES)____*




*=?1?QUEEN OF WRITERS ASSOCIATION (QOWA) =?1?*




*Bismillahirrahmanirrahim*



_______season one ep 4?? 3??




__________ ?&


Suduka babu Wanda yay karfin halin matsawa daga kan mamah domin Bata Wani taimako domin gabadaya sun riga da sun rude,sai hanaf ne kawai yay karfin halin shiga kitchen cikin sauri ya dauko ruwan jarka marar sanyi aka yayyafawa mamah , sannan taja dogon numfashi ta farfado ,Bayan ta farfado ta bade idonta tadinga binsu da kallo Daya bayan Daya,ta tsaida idanta kan Hanan wacce ke rike da Hannunta,tace Rukayya,Bata dawo ba koh,cikin Kuka Hanan ta qara rike mata hannu tace mamah kiyi hkr in Sha Allah Rukayya tana cikin koshin lpy, mamah ta fara girgixa kai,Hanan tace mamah Dan Allah ki tashi ta fada tana Dan jijjiga mamah,ta cigaba da fadin ana can anata bincikawa,mamah ta fara kokarin mikewa ta xauna,baba hasiya ta qara tallafota ,Hakan ya bawa mamah damar xama sosai jikinta jingine jikin bango, dukkansu kowa haka ya dinga kwantarwa da Mamah hankali,can sai Kuma mamah fara kokarin tashi daga xaunan da take dukansu suka fara tambayarta Ina xata tace xata dauro alwala ne taxo tayi sallah,baba hasiya ma tace itama bari taje ta iyo alwalar, Hanan ta taimakawa mamah ta mike ta kama mamah suka shiga dakinta Dake qasa ta taimakawa mamah tai alwala itama itama tai sannan suka fito falor,Hanan ta shimfida katuwar daddumar data dauko adakin mamah duka suka jere suka fara gabatar da nafilfilu a tsakiyar falon....




Ya hanaf shima mikewa yay ganin mamah ta Dan daure ta saki jikinta yay waje Dan xuwa partdinsa shima yay nasa nafilfilun,kafin safiya gabadaya idan kikaga halin da wannan ahalin suke ciki saiki tausayawa musu bayama mamah gabadaya ta fita hayyacinta,kukunma daga karshe gagarar ta Yay kawai ta Mikawa ubangiji lamarin, damuwarta Rashin sanin awani Hali Rukayya take ciki su waye suka dauke ta,tayi addu'a tayi kirari ga ubangiji,ko awani Hali Rukayya take Allah ya kare mata ita, gabadaya daga Hanan har baba hasiya Suma sun fita hayyacinsu, awannan dare daga qarshe ya hanaf falon ya dawo gabadaya ya zauna lokaci lokaci yake kallan wayarsa yaga ko xa'a kira ace ansamu Rukayya,....



Ataikaice dai wannan ahalin Basu rintsaba ,Kiran sallahn farko na asubahi a kunnansu akayi,bayan sunyi sallah ,hanaf ya fara kokarin fita Dan xuwa headquarter yaji daga Ina aka tsaya akan binciken tunda har yanxu basu qirasuba,idan babu Wani lvr daga can gara ya wuce gidan TV ya Bada cigiyar ta ko Allah zaisa adace ,ko wasu sun aganta,Yana shirin fita Babar Hanan ta shigo gidan hankalinta atashe,da uniform da mofty din Hanan Wanda tace ta taho mata dashi,Dan ita kan batasan ranar komawarta gida ba,Dan baxata matsa kusa da mamah ba gara tana Dan kwantar mata da hankali,kota rage radadin datake ciki,Dan tana sonma wajen karfe Tara ta shiga heardquater ta fadawa AA Arab Abinda yake faru na Batan da ruky tai ko Allah zaisa yayi Wani abun akai, dukda xata iya yiwuwa ma yaji Amma ba lallai ya Gane ruky bace, wacce aka sace din ba.....




Bayan fitar Ya hanaf maman Hanan ta qaraso ta xauna kusa da mamah ta jajanta mata ta Kuma kwantar mata da hankali na cewa in Sha Allah Rukayya tana lpy,su cigaba da addu'ar Allah ya bayyana ta aduk inda take,ba Kuma zata tafiba xata jira daga nan har bayan magrib Dan ta Dan taya ta zama,mamah dauriya kawai take wajen ansa mata murya a dashe, Amma ita tasan zafin da take ji axuciyarta,tama rasa Wani tunani xatayi,ko kadan Batasan yarda da abinda xuciyar ta ke San gaskata mata,maman Hanan suka gaisa da baba hasiya nanma suka jajantawa juna,kafin daga bisani suyi zaman jugum jugum kowa da abinda yake sakawa aransa,can wajen karfe bakwai mamah tai darling number yayarta babar shareef kenan ,ta fada mata halin da ake ciki na vatan Rukayya da tai,cikin tashin hankali maman Shareef tace gatanan xuwa,bayan mamah ta sauke wayar sai hawaye shar shar, Batasan ta fadawa su mufeeda da ya Tahir Batasan hankalinsu ya tashi xata bari daga nan xuwa dare idan Ba'a sametaba saita fada musu,....




Babu dadewa saiga maman Shareef ta shigo gidan hankalinta atashe, tana xuwa suka gaggaisa dasu manan Hanan da baba hasiya cikin alhini dakuma sakewa,Hanan ma ta gaidata da ladabi,maman Shareef ta ansa da yi musu jaje,kafin ta isa kusa da mamah wacce ke kan sallayan har lokacin ga carbi ahannun ta, fuskarta tayi ja ga idanuwanta sun kumbura sbd kukan da taci tun jiya, haka maman Shareef ta kamo hannun mamah cikin damuwa ta shiga kwantar mata da hankali,da Kuma su Dage da addu'a in Sha Allah Rukayya tana lpy, haka mamah ta Dunga ansa mata cikin karfin hali,....



Wajen karfe takwas da mintuna saiga hanaf yadawo duk yayi wujiga wujiga dashi, shima idansa ya kada yay jajur, ya qaraso cikin falon bakinsa dauke da sallama ciki ciki Wanda keda kanki in kijaji kinsan ta qarfin halice,,duk suka ansa masa, tareda xuba masa ido yadan samu waje kusa da mamah ya duka bayan ya gaidasu ya sanar musu cewa jami'an tsaron, sunyi iya bakin kokarinsu tun jiyan,na Neman inda Rukayya take,sun tsawaita bincike sosai Amma har yanxu babu Wani lvr, akan inda Rukayya take, Amma sunce tun jiya sun sanar da ogansu ya Bada order jami'an tsaron dasu tsare hanyoyi,da tsawaita bincike, Ako ini idan har acikin garinnan ma aka dauketa yace in Sha Allah xa'a ganta, idanma ba'a nan bane yace in Sha Allah duk xa'a dukufa dayin bincike har Allah yasa agano inda take,Kuma Nima daga heardquater naje gidan TV na Bada cigiyar ta,da hotanta da full name da address , komai dai Wanda ZA'A bukata duka na Bada sunce in Sha Allah ZA'A Sanar,mamah ta jinjina masa kai duk Suma suka ansa da Allah yasa aganta,....



Hanan tana gefe ta cusa kanta cikin kafa fuwanta tana kuka marar sauti Jin abinda hanaf ya fada gabadaya ta rasa Wani tunani ya kamata tayi,itafa abun ya fara Bata tsaro da mamaki,sai Yanxu ta fara gaskata maganar da Ruky tai ya dunga Dawo mata a kwanyarta na cewa tana zargin Anya ba uncle sunusi bane Wanda ya sace Khalil, sai gashi itama ruky ansaceta Kuma tsakaninsu kwana Daya, wlh Bata tan tama Wanda ya sace Khalil shiya sace ruky, idanko ya tabbata uncle sunusi ne ya sace dukannasu ya tabbata mugun mutum Kuma azzalumi,...



Ita yanxu taya ZA'Ayi ta fadawa mamah wannan maganar, idan ta dafawa mamah tana zargin Alhaji sunusi ne ya sace Rukayya ya zama dole ta fada mata dalilin dayasa ta fadi haka,Hakan na nufin dole awannan gabar sai mamah tasan me Rukayya take boye mata, me take aikatawa Wanda bataso mamah ta sani,bata tunanin xata fadawa mamah,bari dai ajima ta tafi office din AA Arab kawai ta fada masa suspect dinsu shima sai in ta tavvatar da annemi Rukayya sama ko qasa an rasa tukunna, kar taje koba shi bane ta jefa kanta cikin Wani halin, idanko uncle sunusi itama ta tabbata bazai bartaba tunda tare suke komai tunda duk ganin da zai musu a kotu tare yake ganin su, innalillahi wainna ilaihi raji'un......



Ahaka karfe Tara tai,ta mike daga xaunan da take Bata ko kallan gabanta tai hanyar kitchen, danta sanarwa mamah abinda xataji ci ganin tunjiya rabbonta da abinci, Saidai Kuma tana shiga ta tarar da baba hasiya harta kusa kammala wa,Dan haka ta fito bayan taiwa baba hasiya sannu da aiki,ta wuce sama xuwa dakin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login