Showing 177001 words to 180000 words out of 347556 words

Chapter 60 - KARAN DAFI HAUSA NOVELS By Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8772

Siririn tsoki akaja sai kuma ta mike dama koda ban juya ba nasan cewa samirace ta mike tana fadin wai baku tashi bane mu tafi dare fa yanayi nefa kada mu rasa abin hawa.
Sai dai ku tafi ni a nan zan kwana ai mamata fada aiko dakin koma gida Suwaiba gani ga yaran nan maza su uku sai mu kwana a nan dashi ku duk kuje gida kada mu taru a nan din.
Amma dai ya kamata ace nina kwana a nan ko mamata fadawa gwaggo din danan da can ai duk adduan mu yake bukata fiye da koma a yanzu.
Gwaggo ku kwana da mama din zaifi su sai a bar mutum biyu shi Aliyu muje gida dashi mu kwana gida na fada ina mikewa to shike nan gwaggo ta fada badon taso hakan ba.
Wurin gadon baba din na tafi saiga Nura sun shigo nace Nura sai katayi kana duba ruwan nan mu zamu tafi gida su gwaggo da mana zasu kwana a nan daku.
Wai har dake za a kwana a gidan idan sunzo suna bukatan wani abu fa ya zamuyi mu kadai jin hakan yasa nace to bari in tsaya din zuwa lokacin har su mama sun mike don tafiya gida.
Mu muka kwana akan baba idan nace ranan nayi barci karya nayi don duk wanda zai falko a cikin su zai sameni tsaye ko zaune akan Baba ina kallon shi.
Da asuba kuma mukaje sallah muka dawo yana kwance shi kadai a dakin yadda muka barshi a raina nace Allahu Akbar wani abu sai ciwo kuwa.
Baba da sallah asuba bai wuceshi shine a nan kwance haka yau Ya Allah ka kara muna imani da tsoronka a zukatan mu lalai mutum ba a bakin komai yake ba .
Idan kana da lafiya da karfine kake daukan kanka wata tsiya kake amma da zaran lafiya ya kubce maka komai ya tsaya maka ciff a lokacin.
Gamu duk iyali da makwabta da abokan arziki yau akan baba iya gatan iyali mun nuna masa amma bamu isa mu bashi lafiya ko rayuwaba sai lokacin da ubangiji ya tashi ikonshi akan bawansa ba wanda ya isa ya bashi wanan duk cikin mu.
Likita ya shigo ya dubashi yayi dan aune aune ga baba ya jijiga kai yana fadin akwai sauki sosai insha Allahu yayi dan rubuce rubuce a file dinshi ya fita nurse yazo yayi mai allura suka dan tsiyaye fitsarin daya taru a rubon da aka saka mashi.
Muna nan har karfe goma ba wanda ya karya ba wanda yazo kuma daga gida gamu da kayan tea a gaban mu amma bamuga kowa ba daga gida.
Sai wajajen goma da rabi saiga dan takife din nan Aliyu ya iso ya shigo da sallaman shi yana gaishe mu tare da ya mai jikin yace Allah ya bashi lafita nace amin.
Kaidawa kazone tace min wai shi kadai baki na bude cikon mamaki yace fada sukeyi gidan tun safe ni kuma na tambaya akai min kwatace na wuto gashi nagane hanya ai ba nisa sosaima ya karasa fadi.
Tir tir da wanan halin gwaggo ta fada a fusace suwa ke fada haka bawan Allah nan yana kwance cikin zulla da halin hau,ula,i yanzu su har sunga wurin fada a tsakaninsu don shashanci.
Nura zo kaje ka karbo muna ruwan zafi bakin get su gwaggo su samu su karya rana yayi sosai gashi basu karya ba mama kuma ulcer gareta kada ya tashi.
Ai kuwa don basu da niyar kawo komai a wurin nan nace nima mantawa nayi da zasu tafi inba mama kudin abin karyawan mu na safe ai.
Inba hauka da rashin sanin ciwon kai ba irin nasu har sai an basu kudin sayan abu mijinka na asibiti kwance meye amfanin zaman tare.
Ko su basu san mun kwana a nan bane gasu can ai suna abinda sukafi auki a cikinsa tonon asiri tunda sunga haka yafi masu sai suyi tayi duniya na zaginsu.
Shirmene dai kalan tasu tunda sunga muna da abin karyawa a nan ruwan zafin da zasu dafo shine aiki kuma ko yara basu sa a dafa muna ruwan zafin.
Wayatace ke kara yasa na mayat da hankalina gareta na dauko inda na dan makala canji don akwai wuta a lokacin a unguwar sojana ke kirana na dauka.
Gaisuwa muka fara yake min ya jikin baba na amsa da Alhamdullahi har yanzu dai yana barcin bai falko ba yace insha Allahu zai falka da yardan ubangiji Allah zai bashi lafiya.
Ki kwatar da hankalinki kinji Fatima sauki na wajen Allah adduan ku yake bukata a yanzu nace na gode ina kuka yace kada ki damu insha Allah komai zaizo da sauki.
Kiyi hakkuri tafiya ya kamani zuwa Abuja yanzu nan daga can kuma zan wuce zuwa fatakwal don haka don Allah ki turo min da account number dinki don zirga zirgan asibiti nasan kina bukatan kudi a yanzu wajenki.
Shi kuma likitan nasa a samo min layinsa zamuyi magana dashi ayi abinda ya dace sojana nagode na fada cikin raunin murya banda abinda zance sai ma adduan Allah ya sakama da alherinsa .
Common my baby niki kewa wanan godiyan haka ko kin manta cewa nima babane ai bake kadai ya haifa dana dawo insha Allahu zaki ganni ki gaida min dasu gwaggo don Allah kafin inyi magana ya kashe wayanshi na sauke ajiya zuciya ina hamdala ga ubangiji.


ZAINAB IDRIS MAKAWA

KARAN DAFI ?
YAFI DAN DAWA AMAFANI ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA ?


????????
5?? 5??
GA MAISON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DARI BIYAR KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DON MIN AMANACE HAKKI, , , , , , ,


HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO.

Dubu dari ya turo min lokaci guda naji dadin hakan sosai ban tsaya sanya ba muka fita da Nura na sayowa su gwaggo filon kwanci don jiya sun kwana a takure flasks din ruwan zafi da kofunan anfani da sabon buta sai ruwan gora dana leda da abincin da za aci na rana.
Tun nan naba dubu talatin baya don wanan dan sayayyan danayi kai in Allah ya tarfawa garinka nono ka godewa Allah don muna dawowa mun samu yan gidan mu sunzo lokacin.
Daidai zan shigo dakin naji mama Lanto na fadin wa kuma yazo da wanan kayan arzikin haka Nura daya dauko yace yar arzikin gidan mu mana Bantu na bakin mama da takance Karan Dafi.
Gwaggo ta karba da tsiro daga Allah wanda yafi dan dawa amfani gonan da baka anyi hasaran kwakwara fuska mama ta murtuke lokaci guda don abinda Nura da gwaggo suka fada din akaina.
Aliyune da sauran kayan daya kwaso ya shigo dasu niki niki a dakin mama Lanto tace ai wanan kirarin yaya ta samoshi ga yar nan Bintu kan ta zamo karan dafi a cikin mu yanzu.
Aiko dana fada ba sheri nayi mata ba abinda na hango a kantane nake fada kuma gashi ku fadi a yanzu aka wasance Aliyu mikawasu mama ledan nan dayani na fada na nufi wajen baba ina dubashi.
Juyowa nayi ina fadin mama wani ya juya baba haka ga kuma wanan hannun mai ruwa naga ya taushe har hannun ya fara dan kumbura.
A,a ba wanda ya juyashi kuwa mama ta fadi tana tasowa da sauri gwaggo ma dasu mama suka taso suna fadin kila faya motsa ne muna nan muna surutu bamu gani ba.
Hannun na daga mamata kama min muna gyara mashi cikin karfin hali na dan duka saitin kunnansa nace sannu baba sai naga ya dan kada min kai alaman amsawa a gareni.
Ikon Allah gwaggo ta fada nan suka shiga jera mai gaisuwa kowa na kokarin kada a barshi a baya daga cikin matan nasa.
Ni dai ina ganin hakan da sauri na juya zuwa office di likita na kirashi saidai baya nan don haka na fadawa nurse din dake duty sai cewa yayi Ehh now akwai improvement ke nan tunda har ya fara iya motsawa abari likita ya dawo ya dan fitane ba zai jima ba zai dawo.
Don haka na dawo dakin na samu har yan matan gidanmu sunzo su kuma su gwaggo da mama sun bude abinci sunaci a lokacin.
Nashigo sukuku muna gaisawa dasu wuri na samu saman gadon da baba yake a daidai kafanshi na zauna a cikin damuaa ba tare danayiwa kowa magana ba.
Gashi ina son inje gida indan watsa ruwa in huta kuma ina dakon likita ya dawo Allah ya taimaka likitan ya dawo sai gashi yazo dakin tare da nurse suka duba baba suka fita.
?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 Duban mama Uwa nayi nace su Amira nagida ko mama ina son inje gida indan watsa ruwa a jikina tace sunan nace to bari mu tafi da Aliyu tunda ga kowa nan ai nagani.
Nayi masu sallama muka fito nida Aliyun a hanya na tsaya nasai muna dan abinda zamuci muka nufi gidan har Nura muna shiga Samira muka sama gashi muna sallama tana wurin famfo tana jin mu amma tayi kamar bata ganmu ba a lokacin.
Dakin mama na shiga na aje kayana na tube na fito na dibi ruwa na kewaya ban dakin ga kazanta kamar ba mata a gidan yaushe rabona da ganin hakan ?
Hakana na watsa ruwa na fito da sauri a ciki na dawo daki na samu Nura da Aliyu a zaune nace su dauki ledan abinci suci kada yayi sanyi idan ya gama yayi wanka ga kayanan dana sayo masa na canzawa.
Suna fita na haye gadon mama na dan kwanta da sunan hutawa sai barci mai nauyi ya dan daukeni sosai na dan samu barci har akayi sallah azahar ina kwance Aliyune ya shigo ya tayar dani lokacin nayi sallah naci abincin har ya fara sanyi haka na dan tsankwara na bashi saura ya karaci.
Shiryawa nakeyi saiga mama uwa ta dawo daga asibitin tace ai ina Allah Allah kada musha bambam dake dazun sai kuga ba aikai maku abin karyawa bako ?
Wallahi na tashi ina dabaran hada ko koko a sai kosai akai maku sai wa yan nan suka tada fitina har icen ya kone ban sani ba kinsan halin gidan nan kowa kamar yana jirace da dan uwansane.
Ita Samira ke fadin wai ya ciwo zai masu haka saida buki ya taso babakun zai kwanta ciwo su kuma su yan biyu suka amsa mata da cewa dama basu damu dashi ba so suke ya mutu kowa ya huta ai.
Nan fa fitina ya kaure a tsakaninsu dazun aiba dama gidan nan saida mutane suka cika don fitina ana masu Allah ya wadai da halinsu.
Yanzuma na danzone in dafa abinci akai na dare kodon ita gwaggonku sa,a da take bakuwa a wajen naga gamu can duk asibitin gaba dayan mu ba wanda yayi tunanen hakan a cikin mu.
Barin baki kudi mama ki rike a hannunki don a dinga yin abinci a sayo koma daya dace a aje na dan kwanaki don Allah a rika aika yaron nan danazo dashi ko Nura idan yana gida zan barshi nan ya gyara min dakina don da kyar na kewaya a bayin gidan nan dazun.
Dubu goma na bata mukayi sallama na fita bayan nayiwa Aliyu bayanin yadda nake son ya gyara min dakin na na barshi idan an gama abincin dare zaizo muna dashi asibitin.
Kodana koma suna waje wai suna shan iska yamma yayi ba wuta na gaidasu na shige dakin yana kwance shi kadai a dakin cikin common baisan inda hankalinsa yake ba har lokacin .
A hankali na taka zuwa bakin gadon na jawo kujera na zauna a kusa dashi nayi shiru ina binshi da kallo can na dauko wayata na dan fara dubawa kafin na saka a status dina ina neman addua ga mahaifina dake kwance asibiti na sake kafin na cigaba da yan dube dube a cikin wayan.
Kafin naji sakonni na shigo min don data na kunne a lokacin dana tura sakon dana rubuta na rashin lafiyan baba din.
Na fara budewa ina fara karanto sakonni kamar daga sama naga sunan Oga Abbas yayi min magana shima yanawa baba din addu,a.
Na mayar mai da ansan godiya sai gashi naga yana typing na dan fita zuwa sokonni ina dubawa can na koma kansa naga ya rubuto min sakon tambaya da cewa .
Kin dawo Nageriae ke nan na amsa da almost a month da dawona ai kin kyauta kawai yasa min naga ya sauka online a lokacin kuma .
Ba,a jima ba saiga kiranshi ya shigo a wayata yace don kada ki bamu tsaraba yasa baki sanar damu dadowan kiba ko ?.
Oga Abbas aiko banba kowa tsaraba ba kai dole in baka hular a sallami dakare da dadduman sallah ai ka sheda naje saudiya.
Ashe mahaifinki baida lafiya kuma na amsa da ehh wallahi oga jiyan nan da safe abin ya sameshi na dan bashi labarin faruwan abin in brief ya dan tayani alhini mukayi sallama dashi .
Shigowan su hjy Balaraba dakin tare da mijinsu baba mai mota yasani dagowa Binta ashe ashe kin iso garin ko na mike saman kujeran ina fadin ehh hjy ai tun jiya ina nan.
Allah sarki suka karasp bakin gadon na gyarawa Alh mijinsu kujera ya zauna ma fita na karbo tabarma a wajen su Usaina na kawo masu suna fadin ai dama kin barshi Bintu.
Sukai min ya mai jiki na amsa da sauki tun jiyan dai bai falka ba amma ya dan fara motsa jikinshi kadan kadan Alh yace yanzu kuma ai sai a hankali .
Shi ciwo shike shiga jiki haka lokaci guda sauki kuma sai sannu a hankali an ma gode tunda har yana dan motsawa damuwace yasa hawan jinin ya bugeshi lokack guda hakan.
Mama ta shigo tare da gwaggo suna kara gaidasu tace zafine ya koramu waje dazun ai akwai zafi yau kan ga garin girgije yana yawo kamar za a samu ruwan sama.
Sun dan jima kafin su aje abin dubiya suyi sallama suka tafi daga rakiyansune na tsaya nayi sallah la,asar da har ya dade da gwautawa lokacin hankalina ya dauke ban kulla ba.
Ranan da muka cika kwana hudu asibitin kullun muna waya da sojana hakan da yake min sai naji dadi sosai a lokacin don ya nuna min kauna da kuma kullawa a kan baban mu.
Samira kan sai wani shareni takeyi nima din da naga hakan sai kawai nafita zancen ta ashe wai ita nan adawa takeyi dani ban sani ba nidai naga ta kara sayo ruwa bag biyar an shigo muna dashi don komai dole da ruwan ledan muke amfani dashi tunda ba ruwa.
Bata zuwa ta fita sai ta sake maganan banza da rai zai baci garemu
hakama uwarta saidai gwaggo ta hana kowa daya kula masu ni dama basu gabana tunda abindake damuna ya dameni sosai a lokacin.
Iya ka dai na nuna mata a yanzu kwaruru ba tsaran wake bane don na damata na shanye iyakarta takama zata auri mai kudi sai wani dage kai da takewa mutane.
Yauma din da muke da kwana hudu a asibitin kusan kowa na asibitin zaune a lokackin ina gefe muna kallon waya nida Nura da Aliyu wata din ta dauki kara na duba wake kirana a lokackn ?
Oga Abbas nagani a rubuce na daga kiran cikkn sallama sai naji yace wani daki kuke ne kanwata na fada mai ya kashe wayan .
Ba a jima ba da hakkan sai kawai mukaga ana shigowa da kaya dakin namu na hakan yasa hankalin kowa ya koma a wajen.
Shine gaba su Oga Abbas suna taka masa baya suka shigo dakin da sallama bansan lokaci dana mike tsaye ba da sauri ina fadin welcome sirs ciki kidimewa da ganin su a lokacin.
Direct wurin baba suka nufa bayan sun dan gaisa da mutanen dakin ya dan jima suna kallonsa suna magana kafin ya juyo inda nake tsaye daga gefe don bansan ma ya gane dana tsaya a wurin ba yace.
Wani likitane a kansa wani dan ibone na bashi amsa kai tsaye magana yayi da Oga ibrahim ya juya ya fita da sauri ya dan jima a wajen kafin ya dawo tare da likitan duk tsuna tsaye kan baba daya zube lokaci guda baka hango komai a jikinsa sai farin halittansa da dan hancin nan nasa na torankawan sokoto a jikinsa.
Gashi dakin yayi shiru kowa dake ciki su yake kallo a cikin tambaba shigowan likitan yazo sauran suka dan fara ja da baya sai shi da ogo Abbas aka bari tsaye suna magana da likitan.
Yayi masu bayani kan akwai wani brother dina soja da case din ke hannunsa ai shi yayi komai na asibitin sun dan jima suna magana a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login