Showing 303001 words to 306000 words out of 347556 words

Chapter 102 - KARAN DAFI HAUSA NOVELS By Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8780

karasa maki sauran bayanin abinda ya faru ba bayan wanan nidai abinda nasani ya dawo dani cikin dan hankalina shine cizon dana kai masa don wani zafin daya ziyarceni da ban taba jin kalarsa ba a lokacin.
Daga nan kuma na fice a hayacina sai tsintar kaina nayi a wani hali da ban taba shiga irinsa ba a ranan kwance dai nake amma ko motsi na kasa sai idanu kawai da zai nuna ina falke.
Shiyayi komai har zuwa bandaki da mukayi wanka ni kan da taimakonshi na samu yin hankan bayan mun fito wani rigar bathrobe ya dan ban nasaka na dunkule ina masa kallon mugu mara tausayi da imani bayan yana jin ina ihun zan mutu a lokacin.
Amma bai tausaya min saidai yayi abinda yai niyar yi dani ya samu natsuwa hankalinsa ya dawo daidai yasan abinda ya aikata a lokacin.
Kafin safe wani irin kaduwa nakeyi zazzabi mai karfi ya ziyarce ni sai shi ke sintiri a dakin shi kadai wasu magani ya ban bayan na samu nayi sallah da kyat na komana kwanta sai gashi da ruwan shayi mai kauri tare da maganin nan ya tsureni saidana sha na???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? koma na kwanta wani barcine mai nauyi ya daukeni a wajen ban kara sanin inda nake ba kuma.
Yadda kowa yasan baya bude gida da wuri yasa ba wanda yai gigin zuwa gidan da wuri a ranan sai wajajen sha daya ya tashi yai wanka ya shirya ya fito ya dauki wayanshi ya kunna.
Sakkoni na shigo masa amma bai kula dasu ba a ranan neman layin Abbas ya shiga yi hankali tashe ya samu wayan tayi ta ringing ba a dauka ba sai gab data tsunke yaji ya daga cikin muryan barci yake fadin .
Ango ya akayine kira a wanan lokacin na zata kuna barcin gajiya ai har yanzu kasa jiya mun rabu kana fadin dukbka gaji yace kai ni ba wanan ba don ma ban kiraka da daee ba.
Asibiti ake kai macene idan ta wahala ko wani ake kira ya dubata yarinyar nan zazzzabi mai karfine ya rufeta tun dare na bata pain relief amma har yanzu jikin bai sauka ba sai,,,,
Bashir kardai ka halaka yar mutane a daren jiya kamar ya na halakata yace wallahi ka halaka masu ya ka sauke mata nauyinka ga badaya waya fadama a rana daya ake hakan lokaci guda.
Kai banson iskanci kada ka daukeni kidahumi dan iska don na kiraka ina neman taimakon ka a yanzu nika fada min duk kaina ya kulle wallahi.
A shike nan dama abinda nakewa tsoro ke nan don kai tsohon tazuru ne idan ya kasance ita din natsatsace abinda zakai mata ke nan gashi ko kayi dan iska.
Zamu hadu ya fada kafin yace nika fito mu kaita asibiti don gata a kwance ko motsin kirki bata iyawa subbahanallahi aikin da kayi ke nan dama nasan zaka aikata wanan harbin iskan da kakeyi shekara da shekuru kamar baka damu ba sai hakan ya faru ga yar mutane gashi kuwa.
Wallahi Abbas da kusa dani kake yau dana bata ma rai ina ma maganan gaskiya kanayi min wasa wanan ba lokacin wasa bane ai kasani Abbas din ya kwashe da wani irin dariyan keta yana fadin.
Kai mutumina wai meya tsorata ka hakane hakafa dole ya faru dama balle da alama da kai da ita farkon yinku ke nan dole abin ya rikita maku kwakwalwa tunda baku saba hakan ba.
Yanzu dai barin kira mami ta turo muna anty Larai tazo don ko Hindu itace tazo ta taimaka mata lokacin katse Abbas din yayi yana fadin why sai Anty Larai za a kira nakaita asibiti mana.
Abin ya zamoma tonon asiri ke nan kowa yaji kunje asibiti ansan aika aikan da kayi a nan kawai dai bari tazo dan allura da magani kawai zata bata ai shike nan sai ta watsake.
Ok yace ka fada wa anty Larai din direct ba sai ka fadawa mami ba don Allah nasan halinka dan iska da shegen zuba don kai munafukine dariya Abbas din ya kwashe dashi sukayi sallama.


ZAINAB IDRIS MAKAWA
KARAN DAFI ?
YAFI DAN DAWA AMAFANI ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA ?


????????
9?? 6??
GA MAISON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DARI BIYAR KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DON MIN AMANACE HAKKI, , , , , , ,


HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO.


Jin a dan a dan kiran sunana a lokacin yasa na dan bude idanuna da sukai min nauyi ina amsawa bakuwar fuska naga tsaye a kaina tana gaidani na amsa da kai ina kokarin mikewa tace sannu ko zaki tashi muje bandaki ki dan watsa ruwa jikin ya dan sake maki.
Na samu na mike zaune cikin karfin hali ina kokarin tashi take fadin kona taimaka makine nace a,a mama zan iya haka na daure na tashi na sauko saman gadon da kafafuwana.
Na dan dade a zaune tana tsaye tana kallona a inda take take fadin ruwana bandaki na hada maki idan yayi zafi sosai ki surka kadan don zafin akeson ya shiga karkashin ki don kiji dama.
Har kofan bathroom din ta rakani tana nanata min yadda zanyi kai na gyada ina mamakin zuwan ta wurina gaskiya ta fada da fatko naji dan zafi amma dana daure sai zafin yai min dadi ina jin kamar bani ba saida na danyi zufa na fito.
Bansan ko wacece ita ba amma haka kawai nauyi da kunyar matar ya shige lokaci guda kayana na sama saman gadon tana zaune saman kujera takece min kin fito na amasa da ehh mama.
Ya jikin sai na kasa amsawa na nufi wajen kayan take fadin ki shirya kici wani abu sai kisha magani na gyada kai na shirya sama sama don ba sakewa tana dakin tare dani zama nayi a bakin gadon da zuwa yanzu an canza bedsheets din zuwa wani ba wanan da muka kwana a kansa ba.
Tea ta kawo min mai kauri da bread ruwan tea nasha banci bread din ba take fadin ba laifi ko wanan din ma is OK anjima zaki nemi abinci da kanki ai zan maki allura yanzu da zai saka kiyi hilling a cikin sauki sai kwayoyin nan ki sha shima don rage radadine .
Inaji ina gani ta banka min allura ta ban kwayoyin maganin nasha ki kwanta kinji Allah yai maki albarka kin fitar damu kunya da zargi a yanzu masu maki kallon banza zasu san an dauko diyar mutunci an saka a cikinsu yanzu.
Zan dawo zuwa dare inada aikin rana idan na taso zan biyo ta nan in duba jikin naki kici abinci sosai don Allah zai kara maki kuzari idan kinyi hakan.
Tayi min Allah ya sauwaka ta fita nace nagode mama har takai kofa ta rike zata ta bude sai naga ta juyo tana murmushi tare da fadin .
Niba mamanki bace duk da nasan zan iya haihuwanki amma ni anty kice saboda nice yar mazanki don Abbas uwar mu daya dashi zaki sani nan gaba ta rakani da dan murmushi farantawa a fuskanta.
Tabbas tana da kama da Oga Abbas wani zubin sosai na fada a raina sai kuma wani kunya ya rufeni na sanin abin dake faruwa dani da tayi ke nan tasan munyi taraiya da kanin ta Bashir ke nan.
Innalillahi na fada a fili ina mikewa kofan fita dakin na nufa kai tsaye na fice zuwa dakina na samu kofan a rufe don haka na nufo main falo din gidan ina kiran Samuel.
Tsaye suke da Bashir bayan raka anty Larai da sukayi na hannu ya kai ya shafo kirjinshi daga sama kadan don zafin da wurin ke masa lokacin jin zafin yai yawa yasa ya dan duba yaga shatin cizon dana gallara masa har wuri ya danyi haushi lokacin.
Wait kardai inci cizo kasha haka Abbas ya tambayeshi cikin kuresa da ido yana son yaji amsa daga bakinsa lokacin ya kalli Abbas din yace meyema ban sha ba dan iska.
Wani dariya ya kwashe dashi lokaci guda yana fadin mutumina kace min kasha dadi da yawa ga wancan ga cizo yace da Abbas din har da duka duk nasha yana daga wayanshi dake kara ya dauka ya kara a kunnesa yana amaswa Samuel din dake kiransa.
Shiko Abbas dariyane ya kumesa har yana kwalla ya dago ya harare yana fadin Samuel yazo ya karbi key din a wajenshi ya kashe wayan ya dago yana kallon Abbas din.
Mekakewa dariyan nan hakane don Allah ka bari ni kaina a kulle yake to ai kayi barna daka fadawa Anty Larai tun kan ta tafi in akwai maganin da zata baka tunda majinyatan nata biyune ashe.
Barin kirata ta dawo tabar daya a baya don ban sani ba ko ankai ma hari a nuclear din ka wurin jefa bomb wani irin takaici da haushi yake jin ya kumesa lokaci daya hakan yasa ya mike ya bar Abbas din azaune yana dariya shi kadai gidan ya rufo yasa key don kadama ya shiga ya haura zuwa dakinsa.
Yasamu bani dakin hakan ya bashi dama yaje yai wanka ya fito ya shirya har ya kwanta sai ya tuna yaga ya dace ya duba halin da nake ciki a lokacin hakan yasa ya nufi dakin nawa ya shigo ya samu barci nakeyi sosai kamar yadda Anty Larai din ta fada.
Yaja kofa a hankali ya fice daga dakin umurni yaba Samuel kada a bude gidan haka kuma yakira Abbas yaja masa kunne kada ya damemu hutu mukeyi don Allah.
Duk yadda yaso yayi barci hakan ya gagareshi sai faman juyi yake saman gadon abinda ya faru a daren jiyan yana fado mashi a rai wanda hakan ya hanasa sukuni dole ya mike yaje dakin karo na biyu har lokacin ya samu barcin dai nakeyi ban ma san da shigowarsa ba dakin.
Daga gefe daya ya samu yakai kwance yana dan tunanensa kan duniya yanayi yana kallona idan na dan motsa baya da shakkin shigowan kowa a gidan tunda yasan ya ba Samuel umurni don haka shima barcin yayi a nan din ba tare da yasan hakan zaizo mai ba a lokacin..
Wai duk abin nan da nake ji nake gani mama da gaskene duk hakan abin yake kawayena sai kirana suke suna fada min cewa Bantu tayi dacen aure ita kan.
Basu fada maki karya ba kilama sun rage na yarda da akace hassada ga mai rabo takine munyiwa yarinyar nan hassada da bakin ciki karshe mune muka fada a ramin.
Yau ko ganin Bintu aikine balle nan zuwa gabama wallahi kila sai anyi da gaske ka nuna kai dan uwartane su a yarda ka ganta .
Cabdijam ita Bantu din dai kwarai kuwa ai tazama Karan Dafin nan da yaya ke kira mata don ta gama zarta kowa a gidan nan tabar mutane da mamaki don ba wanda ya taba mata zaton hakan a rayuwa.
Mama ku baku tunanen kudinsa kuke wani yabo haka da ganin wanan fa yaudarane da wani manufa yazo gareta don kawai ya yaudareta yar iska Allah yasama dan yankan kanune ta aura.
Ki iya bakinki na fada maki inji uwar tace baku dai son a fadane kawai mama amma wanan ai kamar abu a duhune duk mai tunane zaiyi zaton hakan ita kadaice mace da zaiwa hakan sai kuma ta koma fadin
Wai da gaske yanzu kunga mahaifiyarta din tazo ido da ido gidan mu uwarta amsa mata da fadin tako zo saidai basu sauka a nan ba can kusa da gidan su Ibrahim din Alh mai mota suka sauka.
Shi mijin Bintu din yasai wani gida mai kyau a wajen don bukinsu kawai kafinta karasa yar tace don Allah mama ki bari do buki fa wallahi ko don buki kawai ya saye wanan gidan suna ciki zaune da yan uwanta kaf a gidan .
Yaune ma suka aiko mu daina wahalan kai masu abinci an kawo masu mai aiki kafin su tashi ta amsa da kam uban nan mama kice kallo ya barni baya ashe yako barki inji uwar ta bata amsa .
Sai yar tace wallahi mama da nazo ba zakiyi wanan aikin wahalan ba akan me zaki dingawa wasu kartai aiki suna zaune aiko banyi ga banza ba indai Bintuce kema kin sani kaf din mu da safen nan aka biyo mu da turmi biyu na manyan atamfa na lefenta har sarankunan ki ance an kai masu turmi daya daya to ki fadamin meya kawo wanan ba zaman lafiya ba.
Yayama ta kwanta tabi balleni in tsaya ja dawa yanzu ban daukarwa kaina wahalan banza ba kan abinda nasan yafi karfina don haka kema ina gargadin ki da kada ki soma wani zancen gutsuri tsoma da wani yanzu akan Bintu.
Sunyi sallama sun kashe wayan a bangaren samira din ta fara maimaita a,a,a Bantu fa itace a cikin wanan daulan data dade tana mafalkin samunsa a rayuwanta.
Takan ji dadi idan tana karanta labaran littafai ta dauka hakan duk zuken marubutane ba wace zata iya cinwa nasaran rayuwa haka lokaci guda sai gashi yau hakan ya fado kan wace bata taba dauka da wani darajaba ko muhinmanci.
Riba biyu ke nan a yar uwar nata ga karatu ga miji Allah ya hore mata nagani na fada na bugawa a jarida wai Bantuce ta taki wanan sa,an a cikin gidansu.
Don shi ta rufe ido ta bar karatunta ta aure Mahmud don tana ganin itace zata zamo zakaran gwajin dafi a cikin gidansu don ko ita din tafi kowa zama classic a gidan nasu sai gashi bantuce ta kwashi wanan sa,an ita Allah yabawa dama don ita sunan tana auren mai kudine kawai don ko na kati sai ya gagareta wani lokaci.
Bai iya ba mace kudi komai shike sayowa ya kawo masu bai yarda yabawa mace kudinshi ta karu dashi saidai ya tsare masu ci da sha sai sutura ko wanan ba wani na a fada bane can.
Gashi makkan da tayi kwadayi yanzu ko zancen babu dako shida bakinsa yace don taje saudiya shine me shi in yaso duk shekara yana iya kai nace makka tayi aikin hajji ko umura.
Kwadayin hakan da yake mata barazana a kaina yajata har taji ta lake masa don tana ganin inta auresa kaf layin mu bama gidan mu ba kadai ba,a samun sa,arta a fage.
Nan tayi ta tunanen banzanta a karshe ta yankewa kanta shawaran da take ganin shine daidai ta tayar masa da kayan baya dole ya canza mata halinsa a yanzu.
Can kuma Fadila kt tazo zata tafi ta samesu a waje suka sallameta kan ina wurin mami zata kaini wajen yan uwanta mu gaisa kudi ya bata masu yawa ta tafi akan in na dawo zasu fada min Abbas ne mai wanan karyan.
Don hakane a ranan mutanen gidan mu basu zo wajena ba hakan da Abbas din yayi ba karamin rufa muna asiri yayi ba sai zuwa yammane da Mami ta kira waya tana sanar dasu ya tazamo yar albarka yar mutunci da tasai masu kimarsu har akaji abinda ke faruwa .
Gashi kuma tace basai sunzo ba ina karkashin kulawan yarsu Abbas itace take kula dani a gidan hakan yasa mama shiga daki tana fada tana kiran burgan aiki ke nan in gaskiya ne ta bari aje a ganta mana.
Bayan watsewar da suka gama dashi a waje kullun tana abuja wajensa da sunan zuwa aiki yanzu za a zo masu da wanan karyan banzan don anga wawaye ko.
Hakan datake fadane ya tunzura hassana yasa tacewa su mama uwa su shirya da yamman suje su duboni idan ba,aje ba za ace basu kula dani ba ai.
Suka dauki shawaranta ban dade da komawa na kwanta ba bayan na idar da salolin dake kaina ina zaune an zuba min wani miyar kai ina sha duk da banson sa.
Mukaji sallaman su anty larai da kawayenta biyu a zaune suna hira a dakin mutanen gidan mu suka shigo kallo daya zakai min kasan har na fada rana daya.
Daga maganan da mama uwa tayi anty larai ta bata amsa suka fahinci lalai gaskiya ake fada suyi min sannu sun kewaya sunga gida tare da anty Larai din sun yaba sun sa albarka suna nan kuma aka kawo min sako daga kakanshi yar tsohuwar nan mai zuba suma yan sakon suna faman saka min albarka.
Kai komai na gidan sarauta daban yake su har yanzu ashe basu yarda al,adan nan ba wata nurse take fadan hakan.
Anty Larai tace cikin an rage ke nan fa su Fada ai har yanzu basu yarda dabiun gargajiya ba wanan zai dagawa amarya darajanta da kima don hakan shedace ta zata zamo uwa tagari mace ta kwarai a cikin iyalanta kuma.
Sun koma gida da labari mai dadi na yadda aka karamasu ana ta saka masu albarka su iyayyena hakan bai gamsar da mama ba saida ta shiga daki take


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login