Showing 300001 words to 303000 words out of 347556 words

Chapter 101 - KARAN DAFI HAUSA NOVELS By Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8770

haba da mutane tana fadin.
Ai nace zasu kawota nan hjy Laila ta kare fada yanzun nan anki a kawota nan gidan nace suyi hakkuri ai zaku kawota tunda kowa yasan yadda akeyi ai anma tana ganin laifin hakan wai an rainasu komai na duniya ai yadda yazo akeyinsa.
Baka zamaninka kaina wani Bashir bashir ai duniyace shi kadai ke iyawa da uwanan nasa dan duniyane sosai kishiyata kina da aiki don kin auri dan ka,ida bashir ai akwai ka,ida kamar wani bakin bature dashi sannuku da zuwa kunji tana kaiwa zaune saman bakin gadonta.
Nan ta zauna suka gaisa na ban girma kafin mamu tace hjy ga amaryan taki mun kawota ku saka mata albarka jiya ba,a samu kawota ba sun tafi wanan wasan da sukeyi yanzu.
Hakane ai dazun yake min bayani kinsansa ai bahagon mutum ne shi gane gabas din shi yana da wuya ka fahinceshi farat daya suna fada wai wata ta kwace masu shi ta mayar dashi sai abinda tace.
Shine nace badai dan yau ba su sun manta su sukai sake tun farko nan suke dazun kowa na fadin albarkacin bakinsa niko nasan laifinsune watace daga kofa ta katse tsohuwar da fadin.
Ke hjy Iya waya tambayeki bakin sunzo sai zuba kike masu su amarya suka kawo maki kawai ku gaisa fa to yar nan bana fada masu ba su sani harkan yanzu hakkuri akeyi balle dan yau sai hakkuri.
Mun dai gaisa an kaini part part nagidan mun gaisa da mutane kafin aka kaini wajen iyayyensa maza suka dan min nasiha kafin mu dawo gida magariba ya gabato lokacin.


ZAINAB IDRIS MAKAWA

KARAN DAFI ?
YAFI DAN DAWA AMAFANI ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA ?


????????
9?? 5??
GA MAISON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DARI BIYAR KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DON MIN AMANACE HAKKI, , , , , , ,


HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO.

Muna gidan ana mayar da fadi tare da jin kan gidan a bakin fadila da take diyan mace a gidan duk daba yar gida bace tasan kowa nagidan tunda gidan kakanintane ai.
Itake bamu labarin abindake faru da wanda muka sani da wanda mukeji lokacin a bakinta duk har dare muna falo zaune ana hira a nan cikin hiran na fahinci dole inyi taka tsatsan da kowa a family din saina fahinci kowa in iya zama dasu kenan donkoni abin harinsune tunda ina tare da jininsu.
Karfe takwas bayan mun sallame sallah suke fadin zasu tafi na kalli fadilan data fara mikewa ina fadin nazata a nan zaku kwana tunda dare tayi ai.
Takwas dinne dare yayi yanzu rufa muna asiri ki barmu da sunan mu na yanka kafin angonki yazo yai football damu a tsunci kan mu a waje hadai don Allah shi ina ruwansa da zai shigo nan bayan yasan kuna nan.
Kanki daya kuwa kina amarya kike muna tayin kwana a gidan wanemu da shiga hakkin ango ai maganan Fadilace sai ya kama football damu don haushi .
Ina kallo suka mike basu tafi ba saida suka dan gyara min waje waisu yan duniya nayi wanka suka feshe ko ina sai kamshi ke tashi har babban falon gidan sukai min sallama kan washegari zasu shigo kafin Fadila ta wuce nace Allah ya kaimu kamar kadasu tafi nake ji a zuciyana lokacin.
Allah ya taimakeni Fadila ta kunna tv kafinsu tafi shine ya zame min abokin hira a lokacin don da tunane ya halakani kila a lokacin cikin daki ni kadai ban sani ba ga wani dan tsoro da nakeji a dakin yayi min wani irin girma alokacin.
Hankalina ya dan karkata ga kallon shirn firm din da akeyi a tv lokacin naji karan wanan abin kira intercoms na dago na dauka na kara a kunnena Samuel ne ke magana a lokacin.
Jin meya fada yasa na mike banda wani shiri da zanyi don a gyare nake a lokacin yasa na dan yafa gyale nayi rolling din kaina dashi zuwa falon nasa.
Nasamu ya fito yana zaune a dining table din ya hade hannayenshi wuri daya ya tokare habanshi dashi ya kurawa waje daya ido kamar me tunanen wani abu a lokacin nayi sallama nashigo dan karamin falon nasa.
Kallo daya na aikamai na dukar da kaina kasa har nakarasa bakin table din ina gaidashi da wuni cikin muryana siriri tare da magana kamar a izza ko sallo ko yanga irin na baiwa da Allah kanba wasu matan donni dai haka Allah ya haliceni a rayuwata idan kai min kallo daya zaki dauka cewa koni raguwace ga yanayi.
Lokacin ya dan nisa yana cire tagumin dana samu yayi din kujera ya nuna min daga gefena da hannu daya alaman in zauna ba tare da yayi magana ba na gane me yake nufi yasa naja kujeran nakai zaune a hankali.
Bissimillah ya fada yana nuna min abincin dake gabanshi a jere kai na dan girgiza mashi alaman ba zanci ba naga ya dan kwalalo min idanuwa mai alaman tambaya ya sauke a kai na.
Lokacin naga mai aikin nasa yashigo yana kara gaidashi cikin girmama kafin naga ya jawo plate ya aje a gabanshi nabisa da kallo.
Abincin naga yana kokarin budewane namike da sauri na nufi wajen ina fadin please excuse us you can go now sai naga ya kalli Ogan nasa da hannu yayi mai alaman ya tafi din danace.
Na fara zuba mai abincin da naga Samuel din yayi niyar zuba mai na dago kai don in tambayesa ko yayi masa hakan dana zuba sai na samu ni yake kallo kawai nayi niyar karawa naji yace.
Wanan dani dakene kika zubawa na girgiza kai sai ya lumshe idanunsa furzo iskan da naji yayi daga bakinsa ya dakatar dani yana fadin hakan ya zama doka na farko da zan kafa maki a gidan nan.
Bana son ina magana kina ban amsa da kai hakan alaman rainine a waje so bana son wanan dabi,an understand na dan kada kai sai naji yace umm,hum na kula dai hakan kamar dabi,ankine ko bawa mutum amsa da kai.
Gashi ni kuma nayi hetting din hakan a rayuwana kayi hakkuri na mantane na fada a sanyaye ina wasa da yatsun hannuna plate din abincin naga ya jawo zuwa gabanshi yana fadin thanks for the serving.
Ki matso kusa muci abincin na daga inyi magana ya furta shiiiiii alaman nayi shiru dole na dauki spoon din na saka a ciki ina bissimillah cibi uku naci da kyat na ajiye cokalin ya dan kalleni kai ya rausaya yaci gaba da ci abincinsa hankali kwance nikan zuciyana naji yana neman tashi .
Allah yagani nikan inba don shiba banga abinda zai kaini cin abincin katon arnen nan ba gashi arne gashi kuma namiji inko ba dalili ba meya kaini cin kazanta irin haka don a wajena gaskiya kazantane.
Shiko naga alaman dashi ya yarda ya amincewa gaskiya a nan na rainawa tsarinahi na aje kato yana masa girki yanaci hankalinsa kwance haka ruwa naga ya dauka ya dan kora ya aje cup din yana fadin.
Yaron ya iya girki sosai wlh shiyasa na daukesa aiki a nan da a wani gidan abinci yake aiki naga gara na daukoshi nan ya dinga dafa min abinci dan makwabtan mune nan kusa da family house din mu suka taba zama.
Zakiji dadi zama dashi sosai idan kun saba don yaron baida girman kai gashi kuma ya iya girki sosai ko wani kalan abinci ya iya dafa har yafi wata mace iya girkima.
Ba zan hanashi aikinsa ba don kada na zamo sanadin hanashi samun alherinka da wanda yake samu amma gaskiya bana iya cin girkin namiji haka a rayuwata namijin ma kuma kafiri wanda ubangiji yace kada mu yarda dasu mayaudarane.
Cak ya tsaya yana kallona nace ka gafarceni don Allah idan na fadi ba daidai ba ra,ayina nafada duk wani girki daga yanzu insha Allahu nice zan girka munashi a gidan nan .
Inyaso shi yaji dana sauran yan aiki da nasa don banson na zamo sanadinsa yasa hakan da sai ince ya bar min kowani aiki zan iya insha Allahu.
Bayan ya aje spoon din baki naga yana gogewa da tissue kafin yace idan ni kuma nace ban amince da hakan ba fa don ban kawoki gidn nan don ki min bauta irin hakan ba a nan.
Yadda Allah ya saukar min da ni,ima ya ban komai a rayuwa har ke a yanzu kina a cikin kulawana don haka nake son kema ki huta aikin ki kawai a gidana shine kula dani yadda sharia ta zarta akan hakkin aure ki kula dano da duk wani bukatuna danazo maki dashi sai na yaya idan Allah ya bamu nan gaba koshi bake kadaice zaki hakan ba dani dake zamu gina rayuwan su a cikin aminci da tarbiyartanwa kamar yadda Allah yace ai masu.
Kaina dukar kasa ina saurarenshi don yadda ya kafeni da idanuwanshi yana magana dagani maganace dake zuciyanshin ta gaskiya yake amayar min dashi lokacin tsarinsane da yake so ya kasance a kan mu yake fada a lokacin kai tsaye don jin yadda yake fitar da kalman agareni.fada
Insha Allahu na badon na yarda da abinda yace ba kasa daurewa nayi saida nace amma ina rokon alfarma koda ba zan yi aikin nan ba ka rabani da katon gardin nan a matsayin mai aiki tunda ni macece bazan iya shan ko ruwan daya fito daga hannunsa ba gaskiya a matsayina na musulma mai kishin addinina zaharamunman mu dashi hakan ne.
Yana iya tsayawa a wancan gidan naka na abuja kamar yadda yasaba yayima duk wani hindidumun daka daukeshi ya dingama a can tunda bani kusa.
Zuwa lokacin ya gyara zaman shi ya hada hannayenshi biyu a waje daya ya dorasu saman table yana kallona a cikin mamakin irin jaruntana don bai taba zaton ko tsamanin zan iya hakan ba shi a ganinsa kidahuma ya aure.
Ashe abin ba haka yake ba gaskiyane da masi iya magana kance ku kiyayi mace komai kankantata da shu,umancinsu a halintansu yake.
Sam shi baiyi tunane game da hakan ba amma gashi yanzu na fadakar dashi halin rayuwa na babban abinda ya kasa tunawa na fargar dashi kan hakan.
Maimakon yai magana sai naga kawai yayi murmushi yana mikewa tsaye ya takowa har zuwa inda nake zaune cikin tsarguwa gab dani yazo ya tsaya kafin naga ya dan rankwafo daidai tsayina yana fadin.
Are you set ki tashi mu shiga daga ciki da sauri na dago ido na kalleshi kai ya gyada min sai na dukar da kaina kasa don bani iya jure kallonsa kona second a lokacin sai.
Sai naji yace kina da wani abinda zakiyine a part dinki yanzun ko mu shiga daga ciki barci nake sonyi kokarun tuna lokaci nayi nasan dai baifi karfe tara da wasu yan mintina ba lokacin.
A dakina zan kwana na fada cikin kyarman murya baki da dakin dayafi wanan ai a gidan nan zan shiga idan kin gama ki sameni a daki ya fada ya juya ya kira Samuel yana fada mashi yazo ya kwashe kaya.
Bai tsaya ya shige na sauke a jiyan zuciya ina mikewa dakina na koma na rasa me zanyi a lokacin zama nayi bakin gado ina tunane kafin na mike a hankali na ciro wani rigan barci light blue na zare a ledashi na dora saman gado.
Ban daki nashiga nayi brush na da dan tsarki da ruwan dumi lafin na jawo tawul na goge ko ina najikin nawa na fito kaina na fara daurewa da ribon mai kauri mai kama kai.
Kafin na ciro wani dan kwalba ina kallon ina tuna yadda Ammi taja min kunne a kasa iya mara kadai zan dan murza dan kadan kada na yarda na shafa da yawa ta fada.
Tare da fadin wanan dan kwalban da kike gani zai iya maki shekaru da dama kina amfani dashi idan kin iya mentaing dinsa zaki gane amfaninsa na gaba kadan wanan hadine sahihi na masana ba irin hadin yan kasuwa bane.
A wajen el,sutura kadai nasan zaki samu irinsa a fadin kasan nan kosu sai idan kinyi rantsuwa baki da kishiya za,a bakishi kai Ammi ho na fada tare da dan murmusawa a fuskana.
Na dauko wani data kira min sunansa har saida na murmusa a gabanta tace madadafin giwace wanan akwai masu sai dashi na yan kasuwa amma na kwaran sai kinyi tataki zuwa kasan dake da giwaye inda ake yawan samunsa ko a nan ana iya samu amma gaskiya yana da wuya ita el sutura tana dashi don daga Ivor cost take samoshi.
Gasu nan dai barka tai ta ban tace na tabbarar da nayi amfani dashi duk ranan da zan fara zuwa turakar mijina da sunan kwana sai wani dan kaucen icce data ban na saka a bakina kada ya wuce dan bantalen kamar dan haka dan kadan ta nuna min tace zakisha mamaki a tsufa a manne sunansa.
Haka nayi haukan harhadasu kamar yadda ta umurceni dayi na gama tsan na sake kawo turarena na oud na dan shashafa har hijjab dina dana dora a sama.
Addu,a nayi kafin fita ina Allah gani gareka ka tsareni ka kareni na furta a hankali na rufo kofan na fito na nufi dakin nasa kai tsaye na wuce falon bayan na rufo na nufi uwar dakin gabana sai faduwa yake min a lokacin.
Sallama nayi nashiga bayan na tura kofan na rufo yana kwance rigigine saye da farar jallabiya a jikinahi fara kal da ita nace wanan akwai son farin abu a rayuwanshi.
Jin sallama yasa ya dan juyo yana amsawa dan ja nayi ina dan inda inda kamar ina shawara karaso mana ki kwanta ya fada yana mikewa fita yayi daga dakin ya barni hakan ya bani daman samun karasa bakin gadon dayasha gyara ga irin zanin gadon nan mai kyau na kasan chaina shifide a saman gadon.
Duk da kakalen kamshin da na tsaya shafawa a dakina don in burgeshi sai dana raina kaina danaji nasa irin kamshin dana sama a dakin nasa .
Ba tsamani gidan ya rurufe lokacin saboda tsaro kafin ya dawo nayiwa kaina makwanci a saman mamakeken gadon nasa na alfarma ina lumshe idanuwa yau nice a wanan matsayin hakan yasa nakarawa Allah godiya bisa ga ni,iman daya wadatani dashi.
Kina da alwala muryashine ya shigo yana fada tsaye akaina jin hakan yasa na dan motsa a yadda nake kwance ina daga mai kai kamar wata munafuka dani tuno da dokarsa yasa nace ehh a cikin sauti yaddda ya bukaji agareni.
Ki tashi muyi sallah muyi godiyawa ubangijin talikai daya nunawa rayuwan mu wanan ranan dako wani mahaluki yake fatansa a rayuwasa a hankali na yunkuru na sauko saman gadon ganin yana kokarin gyara sallaya dake gefen gadon dakin aje a kasa.
Yana gaba ya tayar muna da sallah ins bayansa muka sauke raka,a biyu ta farillah kafin ya daga hannu yana addua a cikin zuciyarshi naga ya shafa ns shafa nima daga inda nake zaune a bayanshi.
Na fara mikewa na koma na kwanta cike da tsoro da fargaban abinda zai iya faruwa a lokacin tsakanin mu gashi gidan kamar ba wani mahuluki bayan mu a cikinsa sai mu biyu saboda shirun da gidan yayi sai karan na,uran da suke aiki na wuta.
Idona a rufe suke can naji motsin hawowanshi saman gadon yana bissimillah bansan me ya dan tsaya yi ba bandai ji ya kwanta ba haka banjin motsinshi ba kuma na,yan secondni naji yakai kwance tare da dora hannunsa saman kaina yana sauke ajiyan zuciya lokaci daya.
Idanuwana na dan runtse don wani sanyi daya ratsa jikina lokaci daya ga dakin ya game da sanyin AC ga kamshin jikin mu sai yake kara ba yanayina wani ma,ana.
Wanan hijjab din fa na menene da kika sakoshi zuwa nan naji ya fada a hankali kamar me rada a kunnena ban bashi amsa ba don a firgice nake lokacin.
Wani abu nake ji yarrr tsikan jikina yana tashi lokaci daya ga sanyin AC dake kara narkar dani don ban saba kwana a cikin AC ba a rayuwata lokaci daya ya jaye min hijjab din kayan dake jikina suka baiyana.
A hankali naji hanan a saman gashina yana shafa min kai kamar yana kidaya kitson kan nawa a lokacin sainaji yana kara shige min a cikin jiki yana narkar da kansa.
Wanda hakan ke kara sani shiga wani yanayi na daban a lokacin harshensa naji a kafan kunnena abinda ya dan sani motsi motsi lokaci guda kamar na dan fitgita.
Hannayenshi duka biyu naji saukansu saman jikina yana karasa janye dan rigar barcin daya rage min ya rufemin fatan jiki hakan yasa na karasa kame jikina da sosai ina matsaewa tare da kare kaina da gangan jikinsa wanda ke dan ban dumi a lokacin.
Saukan hannusa saman kirjini a nan kwakwalwata ta birkice bazan iya


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login