Showing 132001 words to 135000 words out of 347556 words

Chapter 45 - KARAN DAFI HAUSA NOVELS By Zainab Makawa.doc

24 Sep 2025

8790

a makaranta ashe hakan suke kirana dashi.
Wai ashe zakizo sister dinki tace kinyi tafiya zuwa Abuja wani tsabga nace ina garin nan ai ba Abuja naje ba ya hidima kuma jana tayi dole nabi bayan ta don tana rike da hannuna a lokacin ba yadda na iya.
Sai wani table tana fadin anty Sha,awa ga wata kawata da tazo ku gaisa yan gayune zaune mai sunan sha,awa din ta juyo tana fadin sannu da zuwa mungode da samun lokacin mu.
A,a wanan ai kamar ma,aikaciyan nan ta Global din su Bashirce jiyan nan suka fara haskata a NTA da wasu tashoshi hakan yasa aka kara kalloni.
Akwai nauyi da kunya don sai lokacin na sani don irin kallon da wasu ke min a wajen aiko naga Bashir din yazo taro nan har dasu Abbas din sun zo.
Laila kinga mijinki can ya shigo fa naji tace kyaleshi ban iya jiransa ne ai bayan mun dawo kinsan halinsu na sojoji wai sai ya tafi office da yamman nan kuma.
sojanane tafe da wasu m????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
utum biyu a bayanshi ya nufo wanan table din da sauri na juya na dan kara satan kallon wace naji ance matarshi din idona ya sauka akan wanan sarkan daya taba kawo min irinsa farkon haduwan mu da yace yayi tafiya.
Zomu tafi Sajida tafa muka nufi wani table din muka gaisa tace min wanan mom din muce na kara gaida ita a cikin ladabi ta karba min muje kiga amaryan ta fada nabi bayanta zuwa wani dan lungu muka gaisa dasu.
Nikan zuciyana fam yake da tunane domin irin sarkan matar shi da aka kira da Lalai ne nima a wuyana lokacin hakan yasa na dan koma wata iri a wajen.
Zan koma wurina naji tace haba dai ai gaba zamu zauna sisters dina suna can na barsu don tare mukazo dasu tace waje nace a,a mjn shigo ciki suna a inda kika sameni zaune ai.
Zauna nan bari naje na fada masu kina nan kada su damu dake ta tafi hakan yada na samu daman bin wa yanda ke wajen da kallo Mr Abbas na fara gani a bangaren gefen mu hanya tsakani damu ta part din angonne.
Gabana ya fadi nayi saurin kawar da kaina gefe daya kafin su ganni don nasan shima boss yana kusa dashi ke nan tunda naga Abbas din a wajen.
Sai buki ake gudanarwa a lokacin abin zai baka mamaktaron yadda komao ke tafiya ba wani hayaniya a wajen don kowa yasan kansa a taron sai raba abubuwa akeyi table table din jama,an dake wajen sun karba min nawa don ganin jakkana da akayi na bari awajansu.
Wayata ta dan bada sauti alaman sako ya shigo min na dago ina budewa sojanane nagani yana fadin babban yarinya ya kike naga shigan nan yayi maki kyau sosai tun dazun nake daukanki photo ai daga inda nake.
Dago kai nayi na dan shiga dube dube daga inda nake zaune kujera biyune tsakanin mu dasu ashe a fannin amarya fuska na daure yana dariya yai min alaman wai nayi kyau sosai da hannu kuma ga matar nasa da wasu a gefen shi zaune.
Bayan kamar minti ashirin na mike don Sajida din batama samu zama ba da zuman fita naji daya dags kawayenta na fadin har zaki tafine ki jira tazo yanzu bari na kira maki ita ta mike hakan yasa na koma na zauna ina gyara gyalena daya dan fado min a kafadana.
Juyowan da zan yi idona ya hade dana boss din dake zaune ya saka hannayenshi biyu ya tokare fuskanshi dashi yana kallon kowa a wajen.
Ganin dai sun ganni yasa na mike a hankali zuwa table dinsu sallama na mika irin na addinin musulunci kafin na dora da fadin sannuku da zuwa ya hanya.
A,a hjy Fatima kema kina wurin nan ashe Abbas ya fada na amsa da eh ga boss tare muke ki gaidashi na dan kalleshi zance sai ya dago hannu alaman amsawa a gareni hakan.
Naji dan nauyi da kunya duk da bansan ko wasu sunga hakan garemu ba zan koma na fada ina kallon Abbas din lokacin yace ko zaki iya fitar da wanan sakon yana nuna min ashe akwai dan laptop a jikinshi karani ya dora saman cinyar shi yana duba.
Daukowa yayi ya dora a sama table din duk mukabi system din da kallo wani baturene yake bayanin muhinmancin amfani da irin kayansu masu photo a wurin buki basu raina show din dauka.
Sai hasken cameras muke gani fau fau hakan yasa mu dagowa suna kanmu suna dauka sai hakan ya jawo hankalin mutane inda muke gani tsaye gab dashi Abbas da Yusuf suna dayan barin suma sun dago suna kallo.
Yeah that's Bashir yaro mayen computer matashi mai lokacinsa yana wurin nan shima ya samu halartan wanan bukin a yau tare da sauran members dinshi.
Kaji dan iskan nan abinda yake fada mai sanarwa yaci gaba da magana a kanshi yana fadin aiyu kansa da sauran abubuwa kan shi din har halakanshi da angon da sukazowa kara din.
Nan ya juya yana fadin duk wani abokin amgo na kusa dana nesa ya taso ya zo yaiwa ango liki idona nakan system din ina sauraren abinda baturen ke fadi a lokacin.
Kwarai zan iya idan na zauna na kara kallo da kyau amma kuma zuciyana yana zargin maganan mu da baba da yake fadin indai sana,an da zai jawo mashi zagi yaja min zubar da mutumcinane gaskiya na bari tun wuri.
Hakan yasa nake son fada masu cewa ba zan iya cigaba da aikin ba a lokacin daidai nan naji Abbas ya dan taboni ba tare da idon kowa ya miko min kudi yana fadin zamubi bayan boss mu likawa ango dashi kudi harda ke zamu fita tunda kina wajen nan.
Ya cusa min kudin a jakata dana samu Sajida ta dauko min daba hakanba ban san yadda zanyi ba a lokacin naci gaba da kallo shi kuma ya dago.
Saida aka rage har ango ya juya zai koma ya mike ya gyara farar shaddace saye a jikinshi sai hular maza duk da bana miji nake ba nasan hulla mai tsadace akanshi hular da takalman shi kalansu daya ga agogon hannunsa abin kallo sai bakinshi daya karawa shiganshi kyau sosai dukka ba za a kirashi fari ba bakuma za a ce dashi baki ba a tsakatsakiya yake ke nan.
Mikewa yayi ganin ya mike sauran suka mike ashe basu kadai bane sauran table din dake kusa daya mutanen shine duk tare suke dasu mc ya ce ango ka dakata ga dan Afrika tsakiyan turawa nan zai fito gareka.
Ango ya juyo yana dan murmushi tare da rike hannun amaryansa suna dakon isowan mu wajen yana gaba mu hudu a bayansa haka muka taka mai baya zuwa gaban steps din aka saka mai wakan Celiadone na when i look at the sky .
Hannu ya tura a aljihunshi ya fito da dollars ya fara zubawa abokin nasa tare da matarshi nan Abbas kuma ya fara zuba mai sai gaba dayan mu muka dauki hakan lokaci guda.
Ihun da mutane suka dauka yasa na kalli kudin dakyau tabbas dollars ne wani irin ras ras gabana ya bada lokaci guda baifi uku ba dana kara don anyi yawa wuri ya hargitse har mc ya dauki fada da mutane.
Hakan ya bani dama na samu na sulale daga wajen na nufi wurin yan uwana inda suke zaune ina fadin su fito muje gida kawai ba sai mun jira an tashi ba.
Wasune suke kirana mutum biyu dauke da gift a hannunsu nawa dana yan uwana suke fadin in karba sajida tace akawo muna muyi hakkuri abubuwa sun mata yawa sai mun hadu school tagode har mota suka rakamu suka zuba muna kayan don haka ba zan iya fadan komeye a cikin ba lokacin.
Muka karba muka fito waje na kira drivern maman Saudiya yake fadin gashi tun dazun daya tafi bai dadeba ai ya dawo can inda muka tsaya da farko muka sameshi ya kwashe mu zuwa gida.
Yau kan munga duniya munga bariki mun kuma kai karshen karya kai jama,a ana karya duniya wai mun dai ga karyan naira yau kan.
Bantu a ina kika san wa yan nan mutanen har aka fito daku tare na fada maki wanan dai ta hadata dasu don ta haskasu dama mutane ba farar mace suke so ba da jan aji yanzu.
Samira ta fada tana wani yatsune fuska taci gaba da fadin komai yanzu ai connection ne dama kinga ta hada Bantu din da yayan manya masu dollars an barmu baya sai leke.
Kin dauka ni sakaraine kome wanan shine boss din mu shi naje Abuja yiwa aiki kuma kin gani da idon ki yawa nima na gani ai yadda mutane ke faman cewa kece kece da muka shigo.
Sunce sunga fuskanki a tv haka naji wasu na gefen mu na fadi wai kinawa Company na turawa tallan systems da wayoyi na hannu shi naje nayi saboda yanayin karatunane yasa aka daukeni a department din mu naje Abuja.
Kai hjy kin samu wanan daman haka tun yanzu amma lalai wallahi kinyi sa,a wanan abinda mutane da yawa suke nema amma gaskiya na maki murna harka da bature ai babban hanyace ta samu gaskiya .
Don ina ganin yadda mutane ke kokarin samun wanan daman kudi dubu daruruwa suke nema dashi amma ba a samu ba.
Kofan gidan mu muka sauka ya bude muna boot din motan muka fito da kayan mu na dauki guda na bashi yanata godiya yaja mota ya tafi ya barmu a wajen muka shiga cikin gida.
Tun ina dauko kayan a mota nake jin suna kus kus a tsakaninsu inda Samira ta fara yin gaba na dauko kayan hussaina ta karba daga hannuna ta rage min muka shigo da sallama.
Dakina nasa key na bude muka shiga lokacin duhun marance yayi don haka ta aje min ta fita na lalubo wayata na kunna kayan jikina na fara cirewa kafin na dauki buta na fita don inyi alwala.
Na dawo na tayar da sallah don akwai la,asar akaina ina idarwa na zauna ina jiran kiran magariba da baifi ya mintuna ba a lokacin .
Tunane na fara na abubuwan dasuka gudana a wajen taron wanda ganin soja da matarshi yafi tsaya min a zuciya gashi tun a wajen ban kara jin duriyasa ba kuma nasan yaga komai daya wakana wajen taron ddaya.
Kallon kayan nayi tare gefe daya na sauke ido akansu ina kallonsu dan nazari nayi na kawar da tunane akansu.
Sallah naji an fara kira haksn yasa na natsu ina addua a kasan zuciyan kafin na mike na tayar da sallah ina wurin har akai kiran isha,i nagabatar nayi addua na mike nabar wajen .
Kayan na dauki guda uku na nufi dakin mama Uwa na mika mata nace mama abin bukine nakine wanan wanan kuma nasu mamane sauran.
Bari nakai masu in dawo nace ina juyawa nafita daga dakin wurin mama na fara zuwa inda na samu su hassana zaune da uwar suna bata labari .
Nace mama ga kayan bukin wanan nakine na kallesu nace ku tashi kuyi sallah fa kun tsaya hiran duniya kafin na juya na wuce dakin mama lanto na bata ban tsaya ba nafito don ina son watsa ruwa a jikina lokacin don inji dadin barci.
Nan dai na watsa ruwa kafin in kwanta bayan na fitone na dan gyara jikina na nufi dakin mama uwa tana zaune a tsakar daki ta bude jakkar bukin suna kalllo ita da yayanta.
Ina shigo tace wai wanan abin haka duk kayan bukine kodai baku akayi haka ku nace hakan sukabawa kowa da yaje wurin tana kada kai cikin mamaki Bantu na dakin nan ne mama ?
Muryan samirace take tambaya daga ciki na amsa da gani nan tace ina namu kayan ne nace wanda kuka amsa a can fa wanan da suka bani na rabawa su mama shi yanzu.
Amma ai ba haka ya kamata kiyi ba ko na kallota cikin mamaki nace wai tsaya Samira ko kina da wata manuface akai na don ban gane hakan ba gaskiya.
Yau koshi kadai muka samu nabasu shin hakan laifine kuma gareni ina dai ni kika raka wanan wajen kuma ni akaba na basu meye matsalanki a nan kuma yanzu ?
Bantu ke nan kada kiga kamar kin fimu ne a yanzu indon wanan barnan sunan da kimar da kika kaimu aka zubar a gaban mu har kike son dagawa mutane kai a yanzu kice wai kece dai muka raka.
Nikan na sani wallahi nasan akwai abinda kike son isar min nasanki nasan halinki sarai kinzo ne ki isar min da wani sako dake zuciyar ki dama.


ZAINAB IDRIS MAKAWA


KARAN DAFI ?
YAFI DAN DAWA AMAFANI ?

ZAINAB IDRIS MAKAWA ?


????????
4?? 1??
GA MAISON BANI HAKKINA ZAI IYA TURA KUDI DARI BIYAR KACAL A WANAN LAMBAN 2254380105 ZAINAB IDRIS MAKAWA ZINETH BANK KO A KIRA WANAN LAYIN WAYAN 08036959257 NAGODE ALLAH YA BADA IKON BIYA MUN GODE NAKU HAR KULLUN YAR MAKAWA, , , , , ,

YAR UWA KADA KI RAINA NAUYIN HAKKIN WANI A WURIN ALLAH DON MIN AMANACE HAKKI, , , , , , ,


HAKKIN MALLAKAN JUYAWA AUDIOVISUAL S ZARIA TV KEDA WANAN HAKKIN KADA WANI KO WATA YAYI GANGANCIN JUYASHI ZUWA AUDIO.

Samira zaki mutu da bakin ciki a rayuwanki zaki mutu da haushina a zuciyarki don wahala yana tare dake don wanda Allah yakai gaba yayi gaba ko insha Allahu na baya sai hange.
Haka nake fadi ni kadai zaune a dakin naji ma gaba daya garin ya dan fita min a rai amma kuma ina tuna zancenmu da hjyn saudiya da dace kada in sake in dauke kafana gidan ubana .
Don zasu iya kullamin sherin da baya taba kankaruwa a zukatan jama,a gara dai in daure ina dan zuwa ina kwana biyu ana ganina yafi ace na dauke kafana gaba daya da gidan ubana.
Da sauri na mike don abinda na tuna a lokacin wurin gado na nufa na dauko jakkana ina tura hannuna don inji ko nabar wani a cikin jakar idan ban zuba duka ba.
Motsinsu naji na kada kai cikin murna lalai ko kudin suna wajen don nasan ban dibo yafi uku ba dana watsa masu kuma bada yawa ba shima.
Kokarin jawo kudin daya saura din nayi cikin jakkata tabbas sune dollars rike a hannuna na shiga juyawa ina binsu da kallo cikin mamaki idan ba karya nayi ba wanan din zai iya zama wasu makudan kudin kasan nan idan na canzasu a lokacin.
To amma kuma tsoro ya rufe zuciyana a lokacindon ban sani ba ko sun gane cewa ban zuba duka ba su tambayeni dalilin hakan don irin bukin manyan nan a kwai camera ko ina a wajen.
Haka suma kansu oganin nawa nasan masu harkan computerne don haka na tura kudin a can kasan jakata wanda nasan ina canzashi a yanzu zai kai ya cikawa mahaifin mu shagon shi makil da kaya.
Wanda yanzu dan kayan yajin da yake saidawa a kusauwa yakai shagon nasa babu komai a ciki sai dan kame kame da dillacin da yakeyi a wajen yanzu.
Wanan abin tun wani zuwa danayi shagon naga hakan ya tsaya min a rai sosai idan nace yana cikin abinda yasa na yarda nayi signing di contract din da yanzu nakeyi na talla.
Duk a cikin daren nan na mike na hada kayana tsab tsofin kayana kuma da a yanzu nake ganin na wuce lebus din sakasu na tara a gefen katifana da safe zancewa hussaina su kwasa idan suna so.
Allah sarki a baya lokacin dana dinka abina bana sakawa ina tsiminsu don maneje yanzu kuma gasu ban amfana dasu ba su zasu amfanesu ke nan.
Shiyasa kada bawa ya debe tsamanin samu a wajen ubangiji don shine me bayarwa da hanawa aduk lokacin dayaso hakan ga bawansa.
Na cirewa mama uwa daban wa yanda suke dinkinsu zani da rigane kalla biyu sai kyalaye don yarta da wani dogin rigan shada daidai macen aure.
Ina idar da sallah asuba na fito na kai mata kayan natarar tana sallah don haka na dawo dakina na karasa hada kayana na faka komai yadda nakeso na fara fito da wanda na hada kafin na dibi ruwa nayi wanka na zauna na shiya tsab ina jiran fitowan baba daga daki.
Fita nayi zuwa dakin mama nayi sallama ta amsa nagaida ita tare da dora hussai bata tashi bane tace basu tashi ba balle jiya sun kai kansu wajen gantali ina zata tashi yanzu.
Dama in mutum yace zaisa kanshi a rayuwan wani ai wahalace karshen shi tunda ba sabawa sukayi da harkan bariki ba ai.
Hussai dince ta motsa tana fadin haba mama indai wanan ne barki ai kema kinci abin barikin don munje buki kawai zakice wai anjamu muje bariki waya jamu ita ke nan ko haba mama ?
Ni dai na tafi na barsu ina zama zan dan kwanta hussai din na


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login