Showing 252001 words to 255000 words out of 419207 words

Chapter 85 - Sarka Complete Hausa Novels By Zainab Idris Makawa.doc

29 Oct 2025

1483

Sai can dayaji nayi shiru ina sheshekan kuka don nama kasa ci gaba da magana ta da nakeyi lokacin.
Kai ya girgiza yace menene matsalanki ne Zarah do na zo gareki ke ba matata bace ina da hakki a kanki kamar yadda kema kike da hakki a kaina ?
Nayi maza nace mai ni banda hakkin komai a kanka yaya na rokeka ka koma dakin ka don Allah idan ma baka cikin hayacin kane ka shigo.
Ni ina dashi zarah kuma shinazo karba a wanan daren ya fadi cikin kura min idanuwan shi mai kama da ruwan madara yana wani lumshe su a hankali kamar maganar tayi mai yawa a lokacin.
Na dago idona kalleshi yayin da wasu sabbin hawaye suke zubo min a lokacin don jin abinda ya furta min.
Don Allah yaya kayi hakkuri ka fita don bukatan ka ba mai yuyuwa bane gare mu ka daure ka karasa aikin ladan da kakewa kawu na sanyani makaranta in samu in karasa.
Bansan wanan zancen da kike ta fada ba zarah all what i know ke din dai matatace don haka ko wani lokaci muna iya kasancewa a tare.
Bansan lokacin danace karya kake fada yaya niba matarka bace yadda ka fada a matsayin kanwa ko ya ka daukeni tun farko.
Amma ai yanzu da bakina kikaji na ambaci ke di matatace ta sunna don haka ki bani hakkina dake kanki don an biya sadaki kin karba a gaban kowa.
Yana fadin hakan ban fargaba sai ji nayi yasa hannu guda ya cafkoni daga inda nake gurfane wani kara na saka yasa hannu ya dafe min baki da sauri.
Yace ke kina haukane kin san kuwa darene yanzu wasu zasu iya jiyo muryan ki a waje.
Kafin inyi yunkurin mikewa yasa hannun shi daya ya kare matseni yana kokarin lalabo inda bakina yake.
Wayyo mamu na Amma kizo ki kwace ni don Allah yaya mugu zai halakani yau wayyo kawuna na Allah ya bashi sa,a ya samu bakin nawa ya hada da nasa lokaci guda na hade maganan da zan fada lokacin.
Hannun shi daya yai amfani dashi wurin sarafa gangan jikina inda wani sabon yanayi yake ziyarta na lokaci daya da ban taba jin irin sa ba a rayuwata.
Motsitsiri nake na son in kwaci kaina daga shitin halakani da yake shirin yi a daidai lokacin naji saukan hannun shi a saman kirjina yasa karfin shi ya farke gaban rigan har lokacin bakin mu yana hade dana juna.
Wanan yanayin na saukan hannun shi saman kirjina yafi ko wani yanayi dagula min lissafi a sannun na bankaro kirjin nawa alaman neman ceto.
Shiko a wurin shi yanayin yai mai dadi sosai sai ji nake yana wani irin nishi dana dauka wani abune ke samun shi a lokacin.
Gurin fadin kalman dake zuciyan shi yayi gigin cire harshen shi cikin bakina don ya fadi a sarari hakan ya bani daman kwarma wani ihu da karfi a daidai lokacin da hanayen shi ya sauka saman marata lokacin na sake wanan uban ihu sosai gidan ya dauka ga baki daya .
Hakan bai hana shi fasa abinda yakeyi ba saima kara kaimin da yayi a lokacin.
No no nono ya karasa da dan karfi a raze jin pad dayayi a karkashin pant dina yasa yake fadin hakan sai naga ya dan cusa hannu da kyau yaga tabbas zargin shi gaskiyane.
Ji nayi jikin shi yana mutuwa a hankali ya koma samana yai lankwas dashi cikin bacin rai saidai bai daga a saman jikina din ba har lokacin.
Can naji ya mirgina ya sauka saman kaina bai kara second a dakin ba ya juya ya fita da sauri har lokacin ban iya dago kai na kalleshi ba saboda yanayin da nake ciki na mutuwan jiki ga baki daya.
Wani kuka mai cin zuciya da nadama ya zo min lokaci guda da kyat na iya jan kafata zuwa bandakina bakina na fara kurkurewa tare da yin brosh kafin in cire sauran dan yalalon rigar barcin da ya yaga kusan rabi shiba a jikina.
Ruwa masu zafi na hada a cikin daren nan na dan gagasa jikina don inji dadin kwanci na dade a cikin bath din zaune ina kuka gwanin ban tausayi dani.
Ranan dai nayi mai Allah ya isa yafi dubu a bakina tare da Allah waddai da halin busuru irin nasa shi baiko ji kunyan zuwa kwakwalata ba shedani kawai.
Tunawa dani kofan har yanzu a bude take kada ya dawo min daki don bansan abinda yasa ya fita a lokacin ba.
Na mike zubur daga cikin bath din ina sauri na fito na nufi kofan na rufo tare da mashi key .
Wani rigan barci na dauko na saka na dade a bakin gadona zaune ina kuka ba wanda zai lalashe ni lokacin.
Wayata na tuno dashi da sauri na mike zuwa inda na aje saidai na neme shi kaf dakin ban gani ba mamaki ya kamani don a nan na aje wayan lokacin da zan kwanta..
Da sauri na furta mugu ko mai zaiyi da wayana kuma daya dauka ban sani ba saman gado na fada ina birgima kamar mahaukaci ina zagi.
Sai goshin asubahi barci yayi gaba dani a gajiye ban san inda kaina yake ba kuma jikina duk ya mutu a lokacin.


Kada ki tura min novel waje idan kin turawa wata ubangiji yabi mun hakkina a kanki yar uwa ma hadu ranan nadama ga bawa.


ZAINAB IDRIS MAKAWA
16/11/2021, 23:24 - ??5惙5惙5?: BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM MALIK YUMUDEEN, , , , ,

Har wayewan gari bai sake runtsawa ba don yana barin dakin dakin shi ya koma yayi wankan tsarki ya tada sallah.
Ya dade zaune a inda yai sallah yana addua tare da rokon Allah gafara kan kurakuran shi daya tafka a rayuwan shi.
Ya dade a gurin yana jero addu,oi sai zuwa can ya mike ya nufi gado don babu abinda yake so a lokacin sai kwanciya ko zai samu natsuwa.
Ido rufe ya kwanta sai dai barci yaki daukan shi ya sake bude ido a hankali don surana dake mashi gizo a cikin idon shi a lokacin.
A sannu ya kara lumshe ido yana tuna kalamaina a gare shi wanda yake jinsu tankar zuban wuta a zuciyar shi.
Anyway zarah kina da gaskiyan ki cin fuska da tozarcin mama a gare ki keda mahaifiyar ki.
Dolene su zanci hakan sai dai ba zai danganta hakan da tayi da wani ya zugata tai mashi rashin kunya ba.
Don ranan yaji wayan da tayi da mahaifiyar ta kaf a kunnen shi inda uwar bata yarda ta furta komai daga bangaren ta ba, don ta hana yar magana sai huduban da tayi mata kanzaman hakkuri duk yana ji ya gani a cct camera din gidan wanda bai yarda kowa yasan dashi a gidan ba.
Yakan tara abinda ya faru a gidan bayanan idan ya dawo cikin dare yake kallon komai dana gudanar a falon da wasu sasana gidan banda dakin kwanana kadai.
Dan murmushi yayi a fuskanshi kafin yace da sannu zaki saba da halina zarah.
Ada ina tausaya maki da wasu dalilai nawa a yanzu ko na watsar da shakkan komai a raina zan rugumi aurena tsakani da Allah kamar kowa a duniyan nan.
Shirun da yaji baiji motsin fitowana ba daga daki ga rana har ya haska a ko ina yasa shi mikewa wanka yayi ya shirya ya sauko ya shiga dakin da yake motsa jikin duk safe rana yayi yau sosai don haka bai wani dade don baiyi komai ba a falo ya yada zango ya dade zaune a gurin kadan kadan yake dago kai ya dubi lokaci.
Har lokacin ba dalilin fitowana daga dakin balle in hada muna abin karyawa da zamuyi break dashi.
Lazy girl ya fada a fili yana mikewa ya nufi kofan nawa ya samu a rufe sai ya juya ya shiga daki shi gado ya koma ya kwanta zuciyan shi cike da tunanen abinda ya faru a dare jiya tsakani mu.

A tsorace na falka daga barcin inda dan hasken rana ya hasko inda nake kwance daga waje da kyat na iya bude idanuwana da sukai min nauyi saboda kukan dana sha daren jiya din.
Sannu a hankali abinda ya faru dani yake dawo min a rai idanu na runtse ido sai ga hawaye na silalo min a fuskana.
Idon na bude ina bin gadon da yake yamutse da kallo da sauri na daga don tuna irin abinda ya yi din saman gadon dani.
A cikin fushi na mike tare da dukawa na sukkuci zanin gaba daya na yaye shi daga saman gadon a fili nake fadi cikin kuka bazan kara amfani da wanan bedsheets din ba a tayuwa ta.
Wanka nayi na darje jikina dakyau har lokacin kirji yayi min wani irin tsami sai zafi da suke min na dan gargasu a gurguje na fito bayin.
Saida na shirya tsab dani, na gyara gadon dakin dana yaye zanin kai inda nake aje kayan wankina na tara don naso inyi wanki a ranan.
Sanin yana gida na fasa fita zuwa lanudry din mu nayi zama a dakin saidai hankalina yana falo ga yunwa ga gyaran gidan dana san yana jirana komai dare.
Jin ba motsin sa yasa na mike na sauko daga saman gadon a hankali na bude kofa ina dan lekawa kadan har lokacin gidan tsit take babu motsin kowa.
Cikin rashin daga kafa na sauko babu kowa a falon har lokacin kallon falon nayi na gane ya fito da safe kilama ya fitane tun lokacin nace a raina.
Dan gyare gyrare na hauyi yayun da na saka abincin jiya a ovon ina dumamawa in karya dashi har lokacin ina yi ina waigen bayana.
Saida falon ya koma tsab kamar yadda nake son shi na saka kamshi ko ina na gudan ya amsa na zauna ina cin abincin dana debo.
Na kusan kammalawa naji karan budan kofanshi bayan ya gama kallin abinda nake a gidan tun fitowana daga dakina a camera.
Duk da naji takon shi gaba na yana faduwa ga kunya da nauyi ya sakani gaba alokacin jin ya matso inda nake yasa na dago kaina a hankali.
Na dan dago kaina a firgice ina fadin ina kwana fuska a daure sai yanzu kika fito sa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????boda lalaci daga an dan tabaki kadan matsoraciyar banza da wofi sai bakin tsiya.
Ban iya dago kaina na kalleshi ba har ya gama yana fadin ki zubo min abincin in karya kuma ki godewa Allah da jiya kina on da nayi maganin wanan bakin mai bakar magana gidan nan.
Sai lokacin na tuna da period dinane yaceceni a gurin shi ashe don kaina bai kawo wutan hakan ba sam.
Na mike na bi gefe na wuce kaina kasa har lokacin ban iya bashi sa ba abincin yayi kamar yanzu aka dafa shi sai kamshi ke tashi ko ina ma jera mashi har ruwa na aje mai da zai sha.
Ya tako a hankali zuwa dining din ya zauna na juya naba da baya naji yace waike a gida baki koyi bawa miji abinci bane ?
Jin kalamin shi yasa na dan jiyo da zuman bakar magana saidai na kasa daga idona in kalleshi har lokacin saboda kunyar da nakeji lokacin nasa.
Kizo ki zauna ki zubamin saina gama kuma zaki bar gurin nasu.
na dago a hankali don jin sharudan da yake kidanya min lokacin kamar wasu ma,auratan dake da kusanci a tsakanin su.
Yadda na kalleshi zaka gane da magana a bakina lokacin saidai ban furta shi a fili ba.
Na juya tare da takowa kamar yadda ya umurceni in mai din na bude abincin na fara zuba mai cikin plate din dake gefen shi.
Na gama zubawa ya nuna min kujeran dake kusa dashi in zauna saida na dan kalli kujeran kafin injashi baya ina kaiwa zaune zuciyana ciki da tunanen may wanan ke nufi danine sallon wani yaudaran yazo min dashi kuma nake fadi a cikin raina.
A hankali ya mika hannun shi fari sol ya kara matso da plate din gaban shi ina jin yana bissimillah kafin yakai abincin ga bakin shi.
Cibi biyu yaci ya dago kai ba kunya yace wai kwana nawa kike wanan abin nakune ?
Yi nayi kamar banji shi ba na share shi ya kara kai cibi abinci a bakin shi saida ya hade ya kara kallo inda nake yace bakiji bane a tambayan ki ?
Ni ban san abinda kake tambaya a kanshi ba ai na fada ina ya mutse fuskana kamar raina a bace yake a lokacin.
Ai dole ki fada yarinya don wasan boye ya kare a tsakanin mu yanzu auren mu zamu inganta a gidan mu ta hanyar da zamu kai ga gina rayuwa da samun zuri,a masu albarka a duniya.
Jin abinda ya fada yasani na dago na tsare shi da idanuwa na da mamaki waini yau yaya ya zaunar yake min wanan maganan haka.
Nace yaya nice fa a gaban ka yarinyar da aikai maka dole a kanta, fatiman da hajiyan ku tace bata kaunar hada zuria da ita don ba, a san asalin uwata ba nice dai din yar agolan gidan ku abin kyamar kowa da, , , ,
Ke ya isheki haka don Allah wanan wani irin aibanta kanki kikeyi haka da bakin ki kin taba jin wani ya fadi wanan kalman a gaban ki ?
Ai ba karya na fadaba don a gabana ansha min gorin hakan don hajiyan su salma ma enough enough zarah.
Ya fada cikin tsawa tare da buga table din daning har plate din abincin na rawa kamar zai fado ya fashe.
Ita din sa,arkice da kike danganta maganar ta da namu yanzu ko wuyan ki ya isa yankane da har zaki zagan min mahaifiya a gaba ke nan rashin kunyar da ake maki kirari har yakai can ban sani ba ?
Ko kina nufin don aurataya ua shiga tsakanin mu har zaki iya kallin tsaban idona kina fadin magana gamay da mahaifiyata.
Yaja wani huci kafin ya mike tsaye yana fadin na dauka ai ko ban auren ki zaki iya mutunta iyayyen a ko ina kika tsunci kanki don kema taki mahaifiyar tana da kima a idon mu.
Sannan kuma har inkin san darajan aure ba zaki yarda ki fadi wani mugun abu na mahaifiyata a gabana ba don darajan kawin ki da aure da ya shiga tsakanin mu daku.
Na dauka wanan kin sanshi tun gida duk wani mutuntawa ga miji shine ka mutunta iyayyen shi ko yan uwan shi.
Ko may mama tayi maki a zaman ku tare na dauka zata samu albarkacina ki manta da komai yanzu tunda kina gidan dan ta zaune.
Nace ni ba zagin ta nayi ba kuma ba zan taba zagin taba ko bayan idanun ku tun farko kawai dai na tunatar da kaine furcin ta gare mu ai.
Do haka ban taba raina hjyn su salma bam kuma fadi wani abu yanzu wanda yake raini a gare ta ba don nima ba zanso a fadawa uwata wani magana mara dadi ba.
Baki dauka hakan ba aida ba zaki ta kawo min maganan hajiya a gabana ba ko yaushe magana ya taso tsakanin mu.
Idan ma tace bata yarda ta hada zuria dake ba nimai aure naji na gani na yarda in hada mahaifina kuma ya yarda da hakan sai ki barni da ita ai mahaifiyatace ba naki ba ko ?
Tunda kin kasa manta abubuwan da suka faru a baya tsakani ku a hakan zamu zauna dake kike tunane a kullu kina kulleda mahaifiyata a ranki ?
Ko maimuna da kike fadin muna rainata ita ta taba fada maki akwai raini a tsakanin mu da ita a gidan mu in baki sani bama ki sani yau munfi ganin darajanta bisa ga maman su ikilima a idon mu don har yau bamuji wani abin assha da tayiwa hajiyan mu na rashin mutunci ba a gidan.
Na fada maki mu maza zamu iya juyewa a ko wani lokaci daga wani matsayi zuwa wani don haka daga yau bakinki yasan abin fada don ba zan lamunci jin hakan ba a gare ki na fada maki.
Yana fadin haka ya ja iska ya fice daga gidan ya barni zaune a inda nake na rike kaina don yau naga bacin rai sosai a idon shi kan maganan dana furta na mahaifiyar shi a gaban shi.
Tun ranan sai da muka jera kwanaki kowa harkan gaban shi yakeyi ga matsanancin sanyin da akeyi a kasan kamar zai illanta mutum.
Sati daya tsakani ina kitchen ina aikin abinci fitowa na kenan daga daki sai kamshi ke tashi ajikina lokacin ina saye da daya daga cikin tsaraban malasiya daya zo min dashi.
Hankalina yana gu abinda nakeyi ban san shigowan shi kitchen din ba a lokacin sai ji nayi an rikeni daga baya an rungumay .
Dan firgita nayi don bansan ko waye ba dukda mu kaidaine a gidan dagani saishi daga baya na nasa hakan a raina.
Daskarewa nayi a gurin tsaye kamar mutum mutumi ya dan kwanto da kanshi gefen kunnena kamar mai rada yana fadin.
Kinyi wankan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login