Showing 225001 words to 228000 words out of 270738 words

Chapter 76 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

kefa?"
Iyabo sunana." Muna dai aikinnan tana taSomin hira haka, dake Batula irin matannanne masu saurin sakewa masu fasa cikinsu ga kowa. Muna gamawa aka tashi injin ni?a. Ni na ni?a shinkafar masarnan nayi mata ni?an daya kamata. Aka saka kanwa da gishiri aka rurrufe. Sannan fa lokacin sallah yayi, masu yin Sallah muka je muka yo, muka dawo, waWanda suke fashi suka ci gaba da aikinsu.
Ina idar da sallah ?an biyu suka tashi, wata budurwa dake zaune gama wayarta kenan tace.
"Wannan yaran ba dai kyau ba gaskiya, gashi sunyi kama sosai" murmushi nayi mata nayi godiya na saSesu muka fito .
Hauwa inason zansai tawul Win nabkin ne, yarannan kafin su tsuleni da fitsari."
Hauwa ta Wago tace.
"Kawo kuWin aba yarinya ta karSo miki"
KuWin na koma naje na dakko"
"?auko kuWinki ki Waureshi a mararki kafin kiji wayam wallahi. Ba'a ajjiye kuWi sakaka, wallahi har a jikinki sai a lalubeki kina baccin asara a yashe kuWaWen. Iyami zo ki karSo mana famfas maza"
Wata yarinyace a guje tazo ta karSi kuWin ta tafi. Hauwa ta kaWa kai tace.
"Kin ganta ?ar gaba da fatiha ce, muna zaune uwar tayo cikinta ta haifeta gashi muna morarta"
Idanu na zaro zanyi magana ta rufe mun baki da hannunta.
"Kije ki kama aiki, ki tambayo Hajja Mama me zakiyi"
A wajenta na bar biyu naje na sameta a hakimce tana shan tea da biredi da wainar ?wai.
Hajja Mama mai zanyi kuma?"
Saida ta gama mulki tace.
"Za'a soma sallamar siyan tuwo Wumame. Kunu zaku dama ke da Batula ku sassallami masu cin tuwo. Da rana a gidannan anayin Wanwake. Dake da Rabi'a, da Samira, da Batula, da waccan tsohuwar karuwar zaku dinga yi. Dama suna ?orafin aikin yana Wan musu yawa sai ki kama musu. Bazan iya fita dake shagona da yara ba, aikin ki zai zama na gidane kawai. A wata kuWinki nera dubu goma, kullum kuma kuWin wajen kwanciya Wari biyu, in kuma wata zaki biya dubu biyu. Abinci sai kin ture. Ba'aimun wasa da kasuwancina. Bazan hanaki yawonki ko kula maza, ko karuwai ba. Amman a tabbatar an gamamun kasuwancina tsab tukunna. Banda Wauko cikin shege kuma na gaji da ?an dakan kuka a cikin gidannan. Iya wannan shine sharaWina, da zaran kun dama kunu kusha kuci tuwo ku ?oshi ku samu ?arfin yin aiki. Hauwa zata fito tuyar masa."
Nagode sosai Hajiya, Allah ya sa ma kuWin albarka."
Daga haka na fito muka shiga aiki bayan munci mun ?oshi. ?an biyu sunata jan ciki a tsakar gidan suna wasansu mu kuma munata aikin sakun Wanwake, su Hauwa suna tuyar masa. Sai da akayi azahar Hajja Mama ta fice da tawagarta zuwa shago. Ni kuma naje nayo Sallah na dawo muka ci gaba da sallamar masu siyan Wanwake.
Abinda na lura salla bata damesu ba a gidan neman kuWin kawai suka saka a gabansu.
"Iyabo ga abincin ranarki ke da yaran"
Batula ta mi?o mun Wanwake yaji mai da yaji, yayi daWi sosai kuwa, gashi ishasshe.
Gaga_gaga bamu muka kammala saida Wanwake ba sai bayan la'asar masu wanke_wanke suka kama aikinsu, mu kuma muka gyare wajen tsab ko wacce tayi wanka suka soma ficewa. Kafin magriba Wakinmu daga ni sai Baba. Wata babbar matace, tana zaune tanata harhaWa kuWin ciniki.
"Kina ta gani ana watsewa ko? Sun tafi yawon SelSel yawon raba jiki ma mazan bariki. To rayuwace ta ?ancin kai babu makwaSi. Nima a shekarun baya babu abinda ni banyi ba. Dan nafi shekara ashirin a garinnan. Silar auren dole ce tasa na tsallake iyayena na shigo Lagos da ?unshin kayana a Wankwali. mun dama duniya da dukiya, munyi cuWanya da mutane manya sosai. Sau biyu inayin aure a garinnan zamanne ya?i daWi, gashi ni kuma na saba da ri?e kuWi sai kawai kiga nayi fitowata. Amman ina baki shawara yadda kika kwaso ?a?a haka karki sake kice zaki yi zaman karuwanci da yara a gabanki. Kinga Wakunan dake jere uku ta hagun Wakinnan? Duk Wakin yaran mata irinkine daduro sun ajjiyesu suna musu komai tamkar aurensu suka yi. Kuma fa su suna da matansu a arewa amman kuWinsu akan waWannan kilakan yake ?arewa sune komai nasu. In aure mace take so ta samo miji Hajja Mama na tsaya mata ayi bikin sumul ba tare da iyayenta ma sun sani ba.
Tsuru_tsuru nayi ina sauraren abun al'ajabi. Mun jima sosai tana koramin bayanin yadda ake rayuwa a Lagos. Ni dai anayin isha ni da yaran mu ka yi baccinmu harda minshari sai da duku_duku muka sake tashi da aiki.
Ni da Batula kamar jiya mukaita aikin siyarma da ?an cirani Wumamen tuwonnan. Ga masa daga gefe Hauwa na toyawa. A cikin gidan fa akwai masu abincin siyarwa sosai, kuma ko wacce mai abinci da ma'aikatanta. Hakanne yasa gidan kullum a ja?ale ko ina ruwa, ga tulin wanke_wanke, wanda akasari mazane ake biyansu su dinga yi.
"Iyabo goma fa tayi ki daure ki zauna kici abincinku kafin mu Waura tukunyar Wanwake kuma. Sai munje kasuwa mu siyo yaji, yau bamu da yaji da mai. Kayan Hajja Mama basu iso daga Arewa ba.

Kunji sabon halin da Iyabo ta tsinci kanta kuma a ciki ko?
Kar dai ku mance wannan labarin ba ?ir?irarre bane labarine daya faru a gasken_gaske.
Anayin asirin da yafi wannan muni, tunda ana haukata mutum, a kashe mutum, ko ayi ma mace kurciya kamar yadda akayi ma Iyabo. Wasu ko sunansu basa iya tunawa ma.
Allah ya rabamu da aikata aikin dana sani
Mata aji tsoron Allah kar kije ki tura kanki layin ?an wuta. Shi rijalu da kike yi dominshi ki ganshi a layin ?an aljanna kinga kinzo duniya a banza kin koma a hofi akan kishin banza da wofi.
Da anyi magana acd ciwon ?a mace na ?a mace ne. Ko wacce ?a macen ake nufi oho.

Post ya monday in sha Allah.
Ban rufe ku.ba idanuna ke ciwo dan Allah masu ?orafi ku yi mun uziri ai ya kamata ku shaideni in dai posting akan kari ne da redmore in ba'a yabeni ba ba a zageni ba.
Lafiya fa uwar jiki balle idanu ba'a wasa dashi.

Nagode sai mun haWe

MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

https://chat.whatsapp.com/Dqaioj0tydVHQGo5zoG0lm


NAMA YA DAHU...
ROMO ?A?YE
LITTAFI NA HU?U
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

(4)

GWADABE:.
"Me ya faru Bara'u. Wani abunne ya samu Babala kuma, amman naji kana cewa duk gari anata tsogumi?"
Gwadabe yayi kasa?e yana sauraren abinda Bara'u zaice mishi.
"Laila ai ba ?aramar matsiyaciya bace Gwadabe Allah ne kaWai ya taimakeka ka kubce ma auren Laila fa"
Gwadabe yayi dariya yace.
"Yauwa nasan za'a runa ai wai an saci zanin mahaukaciya. Ta yashe Yaya Hambalin ko?"
Bara'u yace.
"Abun ya wuce tunaninka. Asiri tayi ta mallake Hambali Gwadabe. Laila ta dinga mulki tana iskanci. Kaga dai kab su Fudiyo Laila tasa Yaya Hambali ya koresu daga gidanshi. To sai suka garzayo suka sanarma Babala. Batai ?asa a guiwa ba tasa su Da'u a gaba suka je Kano. Laila ta zage taci mutuncin Babala kuma tasa Yaya Hambali ya koreta ta dawo Takai. Kaji wannan?
Bai tsaya iya nan ba Gwadabe tasa Yaya Hambali ya dinga Sarnatar mata da dukiyarshi ita da Baba Iyatu. Ya dena zuwa Takai, ya dena turoma Babala abinci. Su Da'u su ba jari ba dan tasa an ?wace komai a hannunsu. Su sun ajjiye matan anan cikin gidanku, su kuma sun bazama neman na kai. Wannan dalilinne ya kwantar da Babala a asibiti.
Kai Gwadabe yaita girgizawa yana mamakin wannan lamarin"
"Haula da yaranta fa su kuma?"
"Wacece wata Haula anaima batun Babala? Ai ya daWe da rabuwa da Haula, yaran dai marasa auren suna hannun ita Lailan tana gasa musu aya a hannu. Kasan dama ba mutunci bane dasu suna, Layla na koya musu hankali. Wai kai kaga Yaya Hambali yadda ya koma kafin tace? Abun yayi ba?in muni gaskiya rashin imanin yayi yawa. Gwadabe rikici fa da Babala da Baba Iyatu har gaban mai gari. Baba iyatu tayi butulci sosai bata kyauta ma Babala ba gaskiya. Duk da dai bayan faruwar abun Takai ta Wauka duk inda ka wuce labarin akeyi. Nifa ji nayi ana cewa bata hanyar halak Yaya Hambali ya samu arziki da Waukakar ba, wai yana bin ?an bori. Wallahi ance wai shima har borin yake hawa. Wannan kwalli da yake dumbuzawa a idon shi bafa na lafiya bane ashe. Kai maganganu iri da kala anata rarrabawa a Takai wallahi. Babala ko fitowa bata iyayi sabida kunya. Yaya Halima ma ta ?are mata reshe ya juye da mujiya kishiyarta ta mallaketa sai yadda tayi da'ita. A wata ruwayar ma cewa akayi Yaya Halima har wanki take ma kishiyar tata."
Ajjiyar zuchiya ya sauke yace.
"To Allah ya kiyaye gaba yasa wannan abun daya faru Babala ta sassautamun, ta gane dalilin da yasa na?i auren Laila" Bara'u ya dafa Gwadabe yace.
"Hmm kullum fa a sunturin bin ?auyuka suke suma suna neman ai musu asirin da Hambali zai rabu da Laila hankalinshi kuma ya dawo jikinshi. Sannan a karya asirin da Kishiyar Yaya Halima tayi mata. Yaya Halima ta manta a shekarun baya har zane kishiyarta take yi, meye batai mata ba? Wanzami baison jarfa. Yanzu labarinnan da nake yi maka da Laila da Baba Iyatu fa suna Umara. Shi kuma Yaya Hambali an yi mishi kiran duniya dan ma a sanar mishi da halin da Babala take ciki, wallahi ya?i Waga wayar fur. Aka tashi Da'u yaje Kanon ma ya kasa ganin Hambalin sam. Jiya saini da naje ne na biya musu kuWin maganin da aka rubutama ita Babalan. To babu kuWin komanta ya ?are har gonarta ta siyar danta dawo da tunanin Hambali amman ina. Tai ta kuka a asibitinnan in faWa maka. Ina asibitin ban tafi ba Yaya Halima take bata labarin an mata kwatancen wani boka zata je wai ko Allah zaisa a dace. Sai dai basu da kuWi komansu ya ?are. A haka dai nayi musu sallama na tafi. Ya suka ?are oho"
Shiru Gwadabe yayi yana mamakin wannan lamari. Sai yaji tausayin Babala ya kamashi abunka da uwa. Hatta su Da'u ya tausaya musu sosai.
"Zan ajjiye maka ishasshen kuWi dan Allah ka kula da komai nata. Kada ka sake kace mata nine. Abincinma zan dinga aiko maka da kuWin duk wata a dinga siya mata"
Motar Zul?i ce tazo wucewa ganin su Bara'u ne yasa ya tsaya. Tashi suka yi suka nufeshi.
"Kaga mai maganin harka Gwadabe mai maganin Wa'a ashe kai ka shigo garin ma shine babu labari? Nama kira wayarka har sau biyu baka Waga ba dan akwai magana ta ?aruwa gaskiya "
Hannu Gwadabe ya bashi suka tafa sunata dariya.
"Baka da dama wallahi Zul?e."
"Ai gaskiya ne. Uwargida tana ta yaba canjin da aka samu. Duk manyan mutanen dana haWaka fa dasu sunata son magani na ba wasu numbarka jiya dan mun yi meeting ne shigowata garin kenan. Gashi dama ko bamu haWu ba na kiraka a waya dan mu tattauna muhimmiyar magana ne." Gwadabe yace.
"Bazai gagaraba. Zuwa gobe da safe zamu shigo kaga maci masa ma mu more. Nima ko awa Waya banyi da shigowa garin ba"
"To Shikenan hakanma yayi. Bara'u sai kun shigo zan jiraku" Nan su kai sallama, Gwadabe ya samu ya shiga wajen Sakina suna cikin ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Waki suna zazzaune. Hadiza na gefe guda a takure tana cin tuwo. Shafa ma tana nata gefen tana cin nata tuwon. Sakina kuma tana bama jaririyarta nono, sai yara daketa shirmensu dai. Suna ganin Gwadabe suka isa a guje da oyoyo. Tsugunnawa yayi duk suka dafashi ya kalli Toye da su Kahinde yaga yadda suka yi ba?i suka rame, ga ?uraje bajaja a jikinsu. Kai ya girgiza kawai yana jimantawa Iyabo.
"A_a kaga Tsuntsun soyayya maraba da zuwanku. Sai yanzu ka shigo, Bara'u baka shigo dashi yaci tuwon ba"
Bara'u yace.
"Wanne tuwo ana zaune lafiya. Bari a karSo kaza mana, ki haWa musu tea kafin mu dawo. Kaga tsuntsun soyayya kake ko? Tawo muje"
Da Sakina da Shafa sunata musu dariya. Hadiza kuwa ta mugun takure kanta. Ko dariyar ma ta kasa yi. Duk yadda Sakina taso tasa Hadiza ta sake amman ta?i fur.
A hanyar dawowarsu daga siyo kazane Bara'u ya shiga ba Gwadabe labarin Iyabo.
"Kai in kaga irin ?auyen da tsuntsun soyayya take rayuwa in dai kai kaje nasan ba zaka iya bacci ba Gwadabe. Nifa kaina ranar kasa bacci nayi inata tubkewa da warwarewa. Amman shi sha'anin aure ?addarane zallah a cikinshi. Gashi ta haifi yaranta ?an biyu kyawawa baka gansu ba. Mijin ma baya nan ya tafi kiwon shanu.
Amman taji daWin sa?on dana kai mata nace in jika tayi murmushi ta karSa tayi godiya.
Yaran dana koma Wakkosu tayi musu tsaraba sosai harda matanka taima tsaraba kuma tace ai musu ma godiya bisa ri?on yara da suke yi. Ni dai lamarin ya dameni gaskiya "
Murmmusawa Gwadabe yayi yana goye da hannayenshi a bayanshi yace.
"Soyayya ce nayi imanin yake ri?e da Iyabo a wannan Rugga nayi imanin hakan. Nasan Iyabo sama da sanin da taima kanta ita kanta.
Fatana shine Allah yasa mijinta yana ri?eta da kyau dan ya more mace, ba fishi, ba ?orafi, ba hayaniya, ba rainuwa, ita dai kamar ba jinin yarbawaba. Gashi dangin mahaifinta mugayen jarababbune. Allah sarki Iyabo tsuntsun soyayya ?ar a mutu ma soyayya kenan."
Dariya Bara'u yayi yace.
"Taga Wan fulani siriri mai siririn hanci fari mai gashi a kwance, ba irin naka gashin duk ?uda ba"
Naushi Gwadabe ya kaima Bara'u yayi saurin kaucewa ya naushi iska. Har suka shiga gida Bara'u na ma Gwadabe dariyar mugunta. Shiko ya mugun haWe ranshi sai tura tumbinshi yake yi.
Kajinnan Sakina ta raba, ta cira ma yara nasu harma sunyi baccinsu ajjiye musu tayi da safe saci. Ta cirama Gwadabe da matanshi, ta cire nata da mijinta.
Suna cin kaza suna hirarsu. Sakina ta shiga ciki ta Webo tsarabar da Iyabo taima yara ta dure a gaban Gwadabe.
"Ga kayannan Gwadabe gara dai ku gani sai kaba matanka su adana a jakarsu, gidan gobe zai haWa jama'a."
Hadiza ta dubi kayan ta haWiye tsokar da tasa a bakinta ba bare data tauna ba dan ba?in ciki. Bara'u yace.
"Wannan atampopin na matanka ne tace a basu. Wannan kuma na yaranne, wannan tace a Winka ma takwararta, a goyata dashi. Taji daWin ganin hoton takwararta fiye da yanda kakr tunani. Taba Sakina nata daban. Nono dai mun shanye, amman akwai soyayyen man shanu da yawa naku na ajjiye. Kaji, ko zabuwane nasa anyi mana miya mun cinye" Gwadabe yayi shiru kome yake tunani oho. Can ya nisa yace.
"Allah ya saka mata da mafificin alkhairi. Ku kunji ga fa kaya Iyabo ta aiko muku dashi."
Ya dubesu yana karantar yanayinsu. Shafa cikin fara,a tace.
"Mungode Allah ya saka da Alkhairi . Takwararta tana godiya. A gaskiya Mamansu Toye tana da kirki da sanin mutuncin mutane. Dole ma ta tsaya aran uban ?a?anta gaskiya. Mu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login