Showing 99001 words to 102000 words out of 270738 words

Chapter 34 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

Wayan dare gungun motocin ?an kawo Amarya suka iso ayari guda. Bus biyu, da karamar mota biyu, ?aramar mota Waya ta amarya da ?awayenta ce, Wayar ?aramar motar ta abokan Gwadabe ce, Bus Winnan kuma yaran mata da tsofaffi, da yara ?ananu ne aka kwasosu, kunsan dai yanda ?an ?auye suke tafiya raSaSe _raSaSe da bataliyar yara. Cikin gida aka shiga da iyaye tsofaffi, da yaran mata. ?awayen Amarya da amarya kuma aka barsu a Wakin amaya. Su Bara'u kuma suna waje sun haWe cikin samarin maraWi sai shan gahawa da gashasshen nama suke yi. Kofar gidan malam kamar rana tsabaragen taron maza abokan angwaye, kowa ya haWa dabarshi da abokanshi. Ga almajiran malam sai daudalar cin tuwo suke yi anata nishaWi. Cikin gidanma haya_haya duk inda ka kutsa. Duk an zube a tsakar gida sabida yanayi na zafi ga tarin jama'a.
?an Takai sun samu tarba da abinci lafiyayye da soyayyun ?a?an shila harda lemun limca, da 7up.
?awayen Amarya nama da shayi aka tarbesu dashi, sai bireWensu suke yi.
A tsakankanin Amare Takwas da suka tare a Wakunan mazajensu. Ko wacce an zuba mata kaya wannan na wane wannan, ga gara ta ban mamaki da akayo musu, ko wacce Wan ?aramin kitchen Winta cike da kayan masarufi, wasu harda miyoyin kaji aka haWosu, wasu kuma dambun nama. Ko wacce Amarya tana a tsakankanin ?awayenta sunata farin ciki. SaSanin Hadiza da Shafa da zuchiyarsu take cike da zulumi gami da fargabar haWuwa da juna. Ko wacce a zuchiyarta tana fatan tafi ?ar uwarta ko da da abu Waya ne ta fannin halitta. Hadiza tafi Shafa shiga cikin damuwa dan ita hakan ya taSa mata annurinta, sai tayi la?wam ta yi tagumi tana kallon ?awayenta zaurawa da matan auren da suka nace sai sun tayata kwanan Wakin miji. Su kuwa sai dariya da bada labarin kishiyoyi, da irin makirce_makircen wasu matan suke yi. Ta bangaren Shafa kuma ita tsoronta Waya ne kawai, yanda take ji da ganin budewar idanun zaurawa da ilimin zaman aure da suka fi ?an mata dashi, shine tsoronta, dan ta fahimci tamkar Gwadabe yafi bata lokacinshi fiye da ita. Amman da tamai ?otafi sai ya nunar mata ba hakan bane yanayin aikine kawai ke hanashi kiranta a waya.
Da WaWannan tunane_ tunane dare ya tsala. Maza a ?ozar gida suka kwana. ?awayen Amarya da zafi yayi zafi a tsakar gida suka kwana abinsu.
Washe gari aka tashi da buWar kai kenan. Tun sassafe Amare sukaita kacaniyar wanka, ?awayen Amarya kuma ko wacce da abinda take yi dai.

Cikin gida:
Kukan yara da hayaniyar mata kawai kake ji. Amaryar Malam da Baba Asshi suna daga gefe suna gulma.
"Malam ya sakar mata kuWi sai wada?a take yi dasu. Da anyi magana Malam yace Wanta ne mai kuWin gidan. Kinga wata sar?ar zinare da ta saka jiya kuwa, kuma bata sa ko Waya daga kayan da akayi mana na fitar biki ba. Shaddoji take ta sakawa masu tsada." Cewar Baba Asshi wacce takai wuya tun sanda aka soma biki, da irin abincinnan da dangin Baba Fhatsima sukaita dafawa na alfarma dan basa ko cin abincin bikin, nasu abincin suke girkawa daban. Da kuma irin kayan Wakin da Tasi'u yaima Hadiza ba irin na sauran yaran ba, dan hatta gara na Hadiza yafi yawa. Ga watsi da kuWi da su Baba Fhatsima sukaita ma su Auwala, ga irin suturu da Baba Fhatsima take ta ketawa. WaWannan abubbuwa sune suka haWi suka tsaya ma matan Malam. Yaran gidan sai gulmar abubbuwa suke taima iyayensu mata, su kuma sai tauna lamarin suke, suna dagon maganganu masu nauyi da suke shirin fesarma Malam in an gama bikin.

Baba Fhatsima:
Tana tsaye cikin farar shadda da Wan kunnen azurfa, da ?annenta suke maganar abinda ya dace a dafa ma ba?i. Altine tace.
"Ga farfesun naman rago sukutum tun asubar fari Lamiso ta Waura. Wanda za a shigar Sarayin Amare baki Waya. Sai ruwan shayi da burodi inaga ya isa haka. Ni batun abincin buWar kaima zanyi miki Yaya. Anan Sangaren naki ne za ayi yau dai biki zai ?are?" Baba Fhatsima tace.
"Yauwa Altine kinyi kyan kai, dama na fison a basu lafiyayyen kayan kari. Dangane da abincin buWar kai matar wannan yaron Badi'a komai yana hannunta ita zata yi, abincine nasu na yaran zamani zata yi dake ba mai yawa bane, Amare kaWai za a Wibarma sai ?an uwana dake Sarayina, sai abokan Malam. Goggo Mairo tace.
"Amman Yaya tun jiya Asshi take takalarmu da faWa, sai ni nake ta daddanne Altine akan kada ta sake tayi magana. Yaron Saminu Wazu suna alwala a ?ofar Wakinta tana fitowa ta shiga ?unduma musu ashariyar da duk wanda yaji yasan da iyayen yaran take yi ba dai waWannan kuca _kucan yaran ba." Baba Fhatsima tace.
"In banda ke da abinci Mairo. Ai Asshi ba zata canja ba, mai hali baya taSa fasa halinshi. Ku dai ku yi watsin ruwan tsarki dasu, maza a tabbatar an sallami ba?i kowa ya samu Abinci. Ke Altine ki dubo mana kwanan Amare" Baba Fhatsima tana gama faWar haka ta wuce turakar Malam. Goggo Altine ta nufi Sarayin Amare ta dubo lafiyarau. Ko wacce tana tare da danginta, Amare anci ado, ko wacce tubarkalla kyakkyawa da'ita gwanin sha'awa. Haka dai aka gwangwaji buWar kai, akaci aka sha harda kiWan ?warya a tsakankanin matan. Zuwa bayan Isha taro ya watse gida ya rage daga ba?i sai ?an gida.

Gwadabe.
Ta Sangaren Angwaye kuma tun da suka idar da sallar isha Malam yace su sameshi a turakarshi yanason tattauna muhimmin zance dasu. Hakan kuwa akayi, suna idarwa suka je suka samu Malam a turakarshi tare da matanshi duka. Ko wanne ya nemi waje ya zauna a gefen uwarshi, abokansu kuma suka wakiltasu dan siyo tsarabar amare.
"Toh Alhamdulillah an yi taro lafiya an watse lafiya, banda ?an kunji_kunji na mata wanda ya zame musu al'ada. Ni abinda yasa na taraku a gaban iyayenku domin su zame mun shaida shine. A cikinku duk wanda ya nemi fitina ko tada tarzoma a cikin wannan gidan naku, ha?i?atan zai fuskanci hukunci mai tsanani. Ya zame muku dole ku so junanku domin da hakanne matayenku zasu haWe kawunansu ayi zaman lafiya. Matsawar matayenku suka fahimnci a tsakaninku ?iyayya da rashin jituwane. To suma fa ba zasu taSa haWe kawunansu ba. In kuma basu haWe kawunansu su ba, to haka zaku hayayyafa yaranku su taso babu jituwa a tsakaninsu, kamar yadda iyayenku su ka yi. Domin sune ummul aba'isin Sata komai. So nake in gyara gidana dan gudun barin baya da ?urar da in ta tashi ba a san adadin mutanan da zata tule musu idanu ba. Ku zaunar da matayenku ku fahimtar dasu mahimmancin ?an uwansu. Ku umarcesu da zaunawa da kowa Lafiya. Tasi'u da Jamilu sun isheku a matsayin uwa da uba. Duk abinda ya taso ku sanar musu, zasu maganceshi sai in yafi ?arfinsu sai mu ji a cikin gidan. Ina fatan kun fahimceni, kun gane inda nasa gaba ko?" Sabitu ne ya kalli Hannafi Wanshi, suka taSe bakinsu carab a kan idanun Baba Fhatsima. Baba Asshi da Amaryar Malam da suka samu haWewar kai a bikinnan suma suka wani Sata fuskarsu. Itako Suwaiba sai kallon Malam take yi bakinta cike da abu faWe.
"Fhatsima kece Babba da akwai abinda zaki ce ma yaran naki a gurguje?" BuWar bakin Suwaiba ta katse Malam ta hanyar cewa.
"Ai daka barsu Malam sun tafi abokansu suna jiransu, karfe kusan tara saura ai ya kamata su tafi ga iyalinsu. Duk abinda zamu ce ai mun riga mun faWa musu tun ba yanzu ba. Ko ba gaskiya ba, Asshi, Amaryar Malam?" Ta tambayi su Baba Asshi da suka ji daWin katse Malam da Suwaiba tayi. Su Gwadabe kuwa sai sunkiyar da kansu suka yi ?asa dan yanda tayi maganar ba daidai bane ace tayi ma Malam a gaban yaranshi ba, domin Malam ya haifi waWanda suka girme mata nesa ba kusa ba. Itako Amaryar Malam tace.
"Sosai kuwa Suwaiba. Ai duk wani huWuba mun riga da mun yima yaranmu Malam. Itama Fhatsima tayi ma yaranta a Waki, sai nake ganin ba dole bane sai ta haWesu duka an ?ara Sata musu lokaci ba." Auwala da yake jin kamar dama ya kashe Amaryar Malam ya Wago yana mata wani irin muzurai na Sacin rai. Baba Fhatsima ce ta dubeshi ta tausheshi da idanunta, dan ta fahimci matan Malam ransu a Sace yake da Malam ne akan Winkewarsu da tafiyarsu umara. Malam kamar ruwa ya cinyeshi haka yayi tsit. Ji yake kamar ?asa ta tsage ya shige dan tsantsar kunyar da matanshi suka bashi a gaban yaran nashi. Da ?yar da siWin goshi ya ya?i zuchiyarshi ya dubi Baba Fhatsima a karo na barkate.
"Me zaki ce Fhatsima ko kuwa kin basu izinin tafiyar kema?" Ganin Sacin rai maWaukaki a fuskarshi da muryarshi yasa tace.
"Abinda zan Waura muku akan abinda Malam ya faWa daya ne. Kuyi ?o?arin ginin fondisho me kyau ga iyalinku dan gudun dana sanin data kasance ?yayya maras amfani. Sannan ku sani hannu Waya baya Waukar jinka. Zanso ku kasance tsintsiya Waya. Banda tuna baya, gani ga wane akace ya ishi wane tsoron Allah. Ku je Allah yayi muku Albarka " Da Ameen su Gwadabe suka amsa, bacin su sauran yaran babu wanda yace uffan. Fuu suka fice, iyayen nasu suna a mugun fusace suka mi?e.

Malam:
"Ku dawo ku zauna ban sallameku ba" Malam ya faWa da muryar da babu wanda yasan cewa shine mallakinta. Duk sai da suka tsorata da irin yanda Malam yake zurga_zurga a filin falon. Duk suna tsaye harda Baba Fhatsima wacce ta mi?e yanzu. Sarautar Allah suka zubama idanu. Malam baice komai ba, bashi da niyyar cewa uffan, sai kai mari da gwauro yake yi. Cikin Waga murya gami da tsawa_tsawa ya soma Magana.
"Ashe rainin da ku kai mun ya kai ku mun diban albarka a gaban ?a?ana? Ashe rashin Waukata ba a bakin komai da kuke yi ba ya kai haka? Ashe ni bazan faWa ku ji ba? Kaiconka Magaji da son ?yale ?yale yasa ka auroma diyoyinka iyaye maras tarbiyya. Allah na tuba ka yafe mun kura kuraina ya Allah. Suwaiba dake da Maman Inusa ( Amaryar malam) kuje gidan iyayenku har sai na nemeku" Kalmar data girgiza hanta da huhun matan Malam. Da sauri Baba Fhatsima tace."
"Kar kayi haka Malam. In hankali ya gushe hankali ake turawa ya nemoshi. Me yasa zaka sallamesu alhalin gidan cike yake da jama'ar biki, Wakunansu ma a cike yake da dangi na nesa. Kaima Allah ka yi ha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? uri" Malam ya dubeta yace"
"Ki barsu su tafi Fhatsima. Bazan laminci rashin Wa a ga ko wacce mace a cikin gidannan ba. A tunaninsu damar da suka samu a baya zasu sameta yanzu ne? Ina ba wannan magajin da suka sani bane" Su Suwaiba dai jikin tatsaure yayi la'asar. Abun kunya ne ace yanda ta aurar da yara, yau a wayi gari wai malam ya korata gida. Itako Amaryar Malam kab danginta sun san itace tauraruwar gidan malam, yau sai ace a gabansu Malam yace ta tafi gida wannan abun kunya dame yayi kama?"
"Malam kaima Allah ka barsu su zauna a Wakinsu" Cewar Baba Fhatsima. Baba Asshi tama rasa ta cewa kallon Baba Fhatsima kawai take yi.
"Shikenan sun shiga rigar alfarmarki Fhatsima. Ku fuce ku bani waje. Ammanfa ku sani ana watsewa a gidannan. Kuma ku tattare yanaku_yanaku ku ficemun a gida, har sai zuwa lokacin dana ga dama nace ku dawo" Jikkunansu duk a mace suka fice ko tari an rasa wacce zata yi.
"Malam ka sassauta ma kanka dan Allah. Kayi ha?uri abi komai a sannu, in sha Allah gidanka zai gyaru ya zama kamar ko wanne gidan dake da tsayayyen uba. Ni dai a kullum ina sake jaddada maka ka zama mai magana Waya tak. Rarrabe magana itace ta soma kawo rabewar kai a gidanka, ka zauna kayi tunanin yanda zaka tan?wara matanka. Korarsu bazai zama ya kawo gyara ba, sai sake rura wutar gaba da ?iyayya." Da sauri ya katseta da cewa ."amman aya zata ji tsoro tunda taga an taune tsakuwa ma. Fhatsima abinda ya faru a baya kuskurene, a lokacin idanuna duk sun rufe bana ji baba gani, giyar ?uruciya da lafiya na ruWata. Dube ni a yanzu da ?uruciya da ?arfin nawa ya ?are kuma na kasance cikin damuwa da hawan jinin da ni na saima kaina domin bazan ga laifin Asshi ko Suwaiba ba, sabida ni nace ina sonsu har suka amince mun. Kije ki kwanta babu damuwa, Nagode sosai Allah yai miki albarka. Ina mai daWa baki ha?uri a bisa kuntata miki da nayi a baya, ruWin sheWanne" ?an murmushi tayi mishi tace.
"Da an taSo maza sai kaji suna cewa ai ruWin shaiWanne, alhalin son zuchiya ke rufe muku idanunku, sai kun shiga matsala ku zama abun tausayi. Allah ya kyauta sai da safe" Ficewarta tayi ranta ya sosu ainun. Malam ya fama mata daWaWWen mikin daya jima yana cin ?asan zuchiyarta tsawon shekaru. Ta ga rayuwa ta shanye takaici kishiya da Wa namiji samfur_samfur, sai da ta kasance fiye da mugiya dan ba?in jini a wajen kishiyoyi. Hawayenta taa share daidai isowarta bakin ?ofarta. Baba Asshi ta ja tsaki tace.
"Fhatsima dani kike zancan ni dake shege ka fasa. Asirinki akan iya Malam zai tsaya dama shi shanyayye ne. Amman ni Asshi naci dubu wallahi sai dai ceto" ?an guntun murmushi Baba Fhatsima tayi. Ta tattako izuwa kusa daf da Baba Asshi.
"Asshi kenan. La haula maganin mai tsafi, nasha tabara na sha yasin. Ni Fhatsima a tarbiyyar da iyayena suka bani babu zuwa wajen boka. Da biyayya ake kwace miji, ba da boka ba. Na riga nayi tasiri a rayuwar Malam tasirin da babu wata mace data isa ta kamo rabin matsayina. Ai matar fari daban take, darajarta ta musamman ce" Tana kaiwa ?arshe ta juya ta shige Waki ta bar Baba Asshi cike da tunani tare da zabarin zuwan wayewar gari, domin ungulu na son komawa gidanta na tsamiya, dan tana tunanin Baba Fhatsima zata rushe mata shirin da tai ta shiryashi sama da shekaru talatin.


Gwadabe:
A gurjuge suna fitowa kowa ya koma cikin tawagar abokanshi. Gwadabe kuwa daga Tamu sai Bara'u ne a gefe da gefenshi. A jejjere kusan dukka suka shiga cikin gidan. ?an Takai dangin Amarya da su Laila suna tsakar gida suna cin tuwo sai kwasar hira akeyi. Idanu Laila ta zuba ma Gwadabe har gobe da jibi tana son Gwadabe, kuma duk da mata biyu daya aura lokaci guda baisa ta karaya ba, tana ji komai daren daWewa ha?onta zai cimma ruwa. Gadararta tafi matan Gwadabe kyau da hasken fata sosai. Sai dai ta mance halayya da tarbiyya sune abun ado a wajen ko wanne Wa ba kyan sura da haiba ba.
"Angwaye masha Allah jibeku a jere gwanin sha'awa" Cewar Duduwa tanayi tana Dariya " Bara'u ne ya kulata suka Wan tsokani junansu haka dai sama_ sama. Ayashe tace.
"Ku shige abinku kunji" Wucewa suka yi izuwa Wakin Hadiza, domin ta kanta za a soma itace uwar gida. Shafa Wakinta ma cike yake dam da ?awayenta.
Da sallama suka shiga falon Amarya dake buga ?amshin turaren wutan halut oud, da kuma ?amshin sabon fenti da sababbin kaya. Hasana ce ta nuna musu waje a saman kujeru suka zauna.
"Mun same ku lafiya, ya akaji da taro?" Suka haWe baki wajen amsawa. Bayan haka ?ar nasiha ce ta biyo baya daga bakin Tamu da Bara'u ta?aitacciya. Nera dubu ukun Najeriya suka basu a matsayin kuWin sallamar ?awaye. Bara'u ya ajjiye ledar kazar da kayan shayin, su ka fita tare da ?awayen Amarya baki Waya. Gwadabe dai bai yi yin?urin rakiya ba ma. Komawa yayi da hanzari kusa da matarshi Hadiza. ?agowa tayi suka haWa idani ta sakar mishi murmushi mai taushin gaske.
"Barka da zuwa angona, yau dai ga Hadiza a matsayin taka kuma uwar gida a gidanka" Murmushi yayi, a lokaci guda yanayinshi ya Wan sauya. ?ar yarbawarshi yake tunowa da lokacin da aka rakashi Wakinta, da daren farkonsu, da irin farin ciki da jarumtar da Iyabo ta nuna mishi. Idanu ya lumshe a hankali.
"Lafiya kuwa sai naga yanayinka ya sauya. Wani abunne?" Hadiza ta tambaya a Wan tsorace. Jin muryarta cike da damuwa yasa ya ture tunanin komai.
"Babu komai Uwar gida. Wannan daren namu ne mu angwayen gidannan mai albarka. Yanzu dai mu soma da yin nafila bisa sunna, sai mu baje in ciyar dake kazar amarci. Ke kuma ki shigar dani duniyar sama jannati" Dariya tayi mishi kawai. Shi ya soma tafiya ban Wakiin yayi alwala kafin itama ta shiga tayo nata.
Yanda tsarin bayan gidan gidan yake shine, da farko in ka buWe ?ofar farko, Wan wani wajene kamar ?aramin falo, kitchen da ban Wakin suna kallon juna, sai ?ofar shiga falon tana tsakiyarsa. Ginin wajen rabi ne, kana iya ganin shigar mutum banWaki da fitowarshi, Wan ginine rabi, da ?aramar ?ofa. Haka duk tsarin ginin yake. Siminti ne luwai_luwai a dandamalin kitchen da banWakin, da ?an ?ofofin katako dai haka.
Gwadabe ya ja su Sallah raka'a biyu, tare da adda'ar samun zaman lafiya, zuriya dayyiba. Daga nan suka Wan taSa ciye_ciyen kaji da madarar shanu. Gaga_gaga Gwadabe ya soma raba Hadiza da kunyarta, cikin salon dabara da hikima Gwadabe ya samu nishaWi da farin ciki da nutsuwa a wannan dare mai albarka. Masoyan suka cakuWe suka zama abu guda, zukata suka cika da sabon shau?in juna. Cikin wannan shau?i bacci yai awon gaba dasu izuwa kiran sallar assalatu. A mugun gajiye tulus Hadiza ta tashi zaune, doguwar rigarta ta hango a wancakale kusa da sib, jawo rigar tayi da ?afarta ta zura kafin ta mi?e. Ashe Gwadabe idanunshi biyu ita yake kallo, har ta sa kai zata fita yace.
"Ina zaki je?" Juyowa tayi tana kallonshi magashiyan a kwance, hasken lantarki na haske shi.
"Dama zan kunna risho ne in Wuma mana ruwan zafi" Mi?ewa yayi tsaye. Tayi saurin kawar da kanta, abinda ya ankarar dashi kenan. Sai ya suturta kanshi ta hanyar gajeren wando.
"Basshi da zafinnan zai fi kyau in watsa na sanyi. Sai dai in kece kike bu?atar ruwan zafij ko? Ya Wan kashe mata idanu" A tsaye ya wuce ya barta tana murmushi. Bayan gida ya shigeta kuma ta shige


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login