Showing 174001 words to 177000 words out of 270738 words

Chapter 59 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

Sabitu ne. Dan kaf gidan bada wanda matar Sabitu batai faWaba shima Waure mata baya yake yi inya dawo ta faWa mishi ?arya da gaskiya saiya fito tsakar gida da gajeren wando bako riga yaita fitsara. Har Hadiza ta wuce ganin da matar wanta ake rikicin saita tanka.
"Haba matar Mammada wannan ai ba halinki bane kiyi ha?uri ki rabu da'ita sharrinta zai koma kanta" Tsautsayi da ba'a saka mishi rana. BuWar bakin matar Sabitu sai tace.
"Ai sharri a jininku yake yawo. Tunda mahaifiyarki ta kakame komai gani take ku kaWaine ?a?a. Kamar yadda Mammada ke da gado, haka Sabitu yake dashi shima. Ina ruwanki da wannan faWan?" Hadiza tayi kasa?e tana jin ikon Allah ga Shafa tana tsaye tana jin duk abinda ke faruwa. Hadiza tana juyowa ta cukume rigar Matar Sabitu dambe saiya kaure. To Hadiza ?a??arface sosai, nan ta guggurje bakin matar Sabitu. Duk da itama ta taSuka tunda ta gwara kan Hadiza da bango har saida wajen ya fashe.
"Shegiya mai ha?oran mayu" A guje Hadiza ta bita Shafa tayi carab ita da matar Auwala suka ri?eta
To dama Hadiza kunga a cikin yanayin da dama take wuni tayi tana zage_zage da mita a tsakar gida, tana faWin.
"Daidai nake da ko wacce shegiya a cikin gidannan " matar Sabitu ta le?o tace.
"Harma kina da bakin magana ke da saida aka ro?i Gwadabe ya taimaka ya aureki. Shi yasa aka haWa auren da Shafa dan itace zaSin ranshi. Wooo anji kunya anyi bandaro an kasa auruwa" Hadiza sai da tayi Wan daka ce bata kula matar Sabitu ba, dan ta Sarar mata da gari a gaban kishiya. Tunda ta shige Waki shikenan tayi ?us. Shafa kuma tayi dariya ta shige Wakinta itama.
To ko da daddare da Gwadabe ya dawo bai fa le?o Hadiza ba. Tsarabar lemu da ayaba da balangu ya aiko Shafa ta kawo mata. Tana zaune sai jujjuya maganar matar Sabitu take. Gani take kamar gaskiya ne abinda ta faWa akan aurenta da Gwadabe
Fitar Shafa ba daWewa sai ga Sabitu ya buWe labulen Hadiza rai a Sace harda bulala fa. Batai tsammaniba ya shigo ya soma carbaWa mata.
Gwadabe yana cin abinci ya jiyo karan tabka da ihun Hadiza ba shiri ya fito a fusace. Ganin yadda bil ha??i Sabitu ke dukan Hadiza Gwadabe yayi kukan kura ya dira a wuyanshi. To gaskiya Gwadabe ba ma'abocin faWa bane, kuma ko a sifa Sabitu ya fishi jikin ?arfi zuga Gwadabe yayi da ?asa yaje ya shure jeren kwallayen Hadiza duk murafen suka rikito mishi.
Wannan ?aran Sarin kwanukanne ya fito da su Mammada. Auwala ya tari Sabitu ya dinga aika mishi naushi Babu shiri Sabitu ya fito a Wakin Hadiza da gudu. Ya bangaji Yaya Tasi'u da shima hayaniyar ce ta fito dashi suka faWi tim a ?asa tare.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE

BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA UKU (10)

Iyabo:.

Duk da ba lafiya ishasshiya gareni ba bada kai nayi bori yahau. Muka raya wannan dare cike da aminci. Washe gari zuchiyoyinmu wasai kamar ma ba mu ba.
Bayan Yaya Hamma ya karya yana shirye tsab yace.
"Bari inje wajen BaWejo in karSo kuWinn da nace zan biyaki na kayanki da kuWaWenki da aka sace. Sai dai baki faWa mun nawa ne kuWin ba. ShagwaSe mishi na kuma yi tunda na fahimci shagwaSe na daga cikin abinda ke kunna shi. Fuskata ya shafa yace.
"Anya yau zan iya fita aikin ma kuwa ba zama zanyi inyi jinyar matata ba?" Da naji ya faWi haka saina sake matseshi a jikin kujera na soma mishi wasannin da baisan dasu ba sai haWuwata dashi. Nan muka sake lulawa duniyar ma'aurata.
A wannan ranar dai Yaya Hamma saida na ro?eshi ya yarda ya fita. Bayan ya caskemun kuWin kayana da kuWin da aka haWa aka sace mun. Ya ?aramun da Nera dubu Wari da hamsin. Ya ?waSeni sosai akan ka da in sake kowa yasan labarin kuWin daya bani, dan Saniya ?atuwa ya siyar ya bani kuWin dukka. Naita mishi godiya na rakashi har ?ofar gida. A tsakar gida naci karo da Uwani.
"Uhm Tattabara Uwar soyayya har an shirya da halama komai ya dawo kan seti kenan?"
Hannunta naja muka koma Wakina na dan?a mata wannan kuWi a leda na labarta mata yadda muka yi ya bani kuWin.
"Kin kyauta ko babu komai kaWan zaki cika ki Wakko dila kasuwancinki yaci gaba. Wannan karon me zaki saro to?"
To ina ganin kayan yara ma sun wadatar na maza da mata. Tunda ya farfaWo mun da jarin kinga Shikenan. Uwani tace.
"Akwai dubu talatin Winki a hannuna kuWin hayar gidanki du Wakuna ukun an zuba haya. Kinga bama saina ara miki ko sisi ba. Dana koma Kano zan kira Faty muyi magana, zanje hajj kam in tura mata kuWin. In kayan sun iso zaki ganni ni da kaina zanzo in kawo miki. Amman Iyabo me zai hana ki shiga Wakin Hama ki dubo turamen zannuwanki ki kwashe. Mitsiyaciyar dai nasan da kuWin zata tafi rugarsu"
A_a Uwani tunda dai Yaya Hamma ya biyani kuWin komai harda ?ari bana son in kunno wata fitinar"
"Bari kiji Iyabo gobe zata iya miki satar da ta fi wannan muni, sai kiyi yaya kenan in tun yanzu baki ma tubka hanci ba?"
Nisawa nayi nace.
Idan ta kuma zata gane kurenta kinsan Allah inna zauneta saita amayar da ?an hanjinta."
Nan muka taSa hirarmu ta yaushe gamo, saida Yafendon tazo tayi mun ya jiki sannan na tuno da ciwo ashe nake. Da safe dai nasha magani, Yaya Hamma ya Wigamun na idanun yana ta faman yi mun sannu ni kuma inata langwaSewa. Da yamma na sa mayafina muka je gidan Dada ni da Uwani. Hmm kunsan ?auye da gulma ashe Dada ta riga da tasan duk abinda akayi sarai, bata shiga zancan bane sabida tasan Yafendo ba zata bari a cutar dani ba, haka shi kanshi Hamman bazai cutar dani yana cikin hayyacinshi ba. Nasiha da ban ha?uri ta dinga yi mun, tare da jajanta mun bisa asarar data hauni. Da yamma sakaliya muka koma gida muka tarar ?anwar mahaifiyar Hama tazo an turota jin ba'asi. Su BaWWo suna tsakar gida suna aikace_aikacensu muka wuce, matan gida kuwa in banda Safiya babu wacce taimun ?a?a jiki, mazajensu dai sunzo sun dubani, amman dake su a bayan Hama suke shi yasa haushina ma sukeyi. Washe gari sassafe Uwani ta kama hanyar Kano. Wannan karonma ta sari man shanu a hannun BaWWo mai yawan gaske.
Gaga_gaga soyayyarmu ni da Yaya Hamma ta ?ara burun?asa matsawar da Hama tayi saita bamu damar sake sha?uwa da junanmu, mukaita ragargazar amarci. Yaranta kuwa a cikin kwana biyar da tafiyar uwarsu harsun sauya. Na tsefe musu kansu na wanke musu tas, na musu kitso, kullum saina musu wanki tare da Babansu da Yafendo. Gari ya Wauka amaryar da Hamma ya auro a birni ta mallakeshi ta rabashi da Matarshi. Shima har tareshi ake???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?yi a hanya ana mishi magana akan ya daure ya dawo da Hama. Abu Waya yake faWa musu Yafendo ce ta koreta ba shiba, bashi da damar tsallake maganar mahaifiyarshi. Ni dai a cikin sati biyu da tafiyar Hama har wani haske da ?iba nayi, kullum Yaya Hamma sai ya ri?o mun kayan daWi yake shigowa, ga wani irin tattalina da yake yi. Ro?onshi nayi akan inaso in soma koya ma BaWWo da Safiya karatun Qur'ani a tsakankanin magriba zuwa isha. Babu musu ya amince mun nake koyar dasu a tsakar gida. Abu kamar wasa ba sai har matan ma?ota suka soma shigowa Waukar karatu ba. Ya zamana ina koyar da mata ashirin karatun Alkur'ani da kuma abinda ya danganci tsarki, da alwala. Abun mamaki da yawansu basu iya wankan tsarki ba, ?alilan daga cikinsune suka iya sai gyara da akayi musu. Ina jin daWin Walibaina suma suna jin daWina. Wannan makarantar daren saita sake debe mun kewa, ya zamana kuma an sanni sosai a ?auyan.
Wata ranar juma'a da rana babu kowa a gidan ina kwance ina karanta littafin Hausa mai suna Allurar cikin ruwa na Bilkisu funtua . Bayan na gama bitar fassaran hadisin da zamu yi da Walibaina. sai kawai naga an wangale mun labude. ?agowar da zanyi sai naga Hama ce ri?e da labulen. Duk ta rame idanunta ya zurma.
"Kinci nasara a kaina gaki ga gidan Hamma. Ni zan bar miki gidan baki Waya kayana nazo kwasa. Amman ki sani babu ke babu kwanciyar hankali sai kin fita tsirara a haukace daga ruggarnan"
Ta saki labulen tana wata dariya. Jikina sai naji ya mutu murus na rasa kataSus. In yin?ura in tashi na kasa, inaji Hama nata kwaramniya a tsakar gida. Ashe kayanta ta kwashe tsab saida Yafendo ta dawo muka gani, ko tsinke Hama bata bari ba. Da Hamma ya dawo da daddare ya sameni a Wakin Yafendo ta labarta mishi hama ta kwashe kayanta. Duk saiya shiga damuwa ainun ina lure dashi. Ko da muka koma Waki kasa cin abinci ma yayi, ?ar hirar da muka saba ma yau babu.
Yaya me zai hana kaje kayo bikon matarka ta dawo tunda kana son matarka ga yara a tsakaninku" Anan naji abinda ke cikinshi. Cemun yayi.
"To ya zanyi Dada ta?i fur. Kullum inna shiga saina ro?eta akan tayi ha?uri ta yafe ma Hama ta dawo Wakinta ko dan sabida yara, maganar gaskiya nima inason ta dawo. Sai tace a'a" Shiru nayi ina kallonshi da mamaki bil ha??i a cikin damuwa yake. Saina sanya salama a zuchiyata nasan lafiya lau yake zaune da matarshi kafin zuwana, har tatsar nono tare suke yi, tare suke duba dabbobi marasa lafiya. Bazanyi tsammanin ya soni fiye da Hama ba. Mi?ewa nayi zuruf. Yayi saurin kamo hannuna muka ?urama juna idanu, kishin sai neman ingizani yake yi, nifa sai naji nama tsaneshi ni kam, kamar in dira a wuyanshi haka nake ji.
Ina zuwa yanzu zan dawo"
Na furta a raunace. Idanu ya lumshe ya mi?e tsaye ya shige jikina ya ?an?ame ?uguna ?am. Runtse idanu nayi kawai kishi nata Wawainiya dani, sha'anin maza akwai munafurci a ciki. Babu mamaki acan Wakin Haman haka yake mata irin wannan soyayyar koma fin hakan. Ai da wannan tunanin ya bijiro mun saina sa hannu bibbiyu na SamSareshi a jikina na fice, inaji yanata kiran sunana ko tankashi bamba. ?akin Yafendo na shiga har tayi shirin bacci.
"Jabu lafiya kuwa"
Tsugunnawa nayi nafi minti talatin ina bata baki akan ta yi ha?uri Hamma ya dawo da matarshi. Ta dinga kwatantamun in bari kawai tunda Hama da kanta ta yanke hukuncin ha?ura da shi. Na kafe akan ta dai yi ha?uri.
"Shikenan Jabu jeki Allah yayi miki albarka"
Ameen Yafendo nagode, sai da safe"
Sallama nayi mata na fita. Ina zuwa daidai bakin ?ofar Wakina sai naji kamar wani abu ya shiga jikina haka. Nayi saurin runtse idanuna ina karanto duk adda'ar da tazo bakina, har saida na samu nutsuwa. A sanyaye na shiga Wakin inaji tsigar jikina na tashi.
A kan gado Ware_Ware na samu Yaya Hamma idanunshi biyu amman ya shiga zurfin tunani juyo kai yayi muka haWa idanu. Hannuwanshi biyu ya mi?o mun halamar inzo in shiga jikinshi. Basarwa nayi na samu jefen gado na zauna. Hannayena duka biyu Yaya Hamma ya ri?o yana murzasu yana daga kwance, suna ratsani sosai. Da wata murya sassanya yace.
"Ina kikaje kika barni ni kaWai cikin kewa" Idanuna na lumshe a zuchiyata nace.
Lallai kishi aikine ja, banga laifin Hama ba da taita hauka lokacin da za'a auroni. Bansan sanda nace.
Kewar uwar ?a?anka data bar gidanka ko?" Da sauri ya mi?e zaune banyi aune ba ya soma aiko mun da sa?on kai tsaye, tun ina gane yaren har na dena gane komai ya fahimci raina ya Sacine da damuwar daya nuna akan matarshi a gabana, sai ya zage ya dinga mun abubuwan da yasan inaso sosai. Sai da komai ya lafa kishin yaci gaba da nu?ur?usata. Shi fa gogan yama yi baccinshi niko idanuna biyu ina kallon hawa da saukan numfashinshi. Ina aiyanawa a raina, ko wanne irin kalami yake ma Hama oho, gashi ya iya soyayya mai sanyi da tsaiwa a rai. Nina Wauka irin wannan soyayya sai mutanen birni, ashe abun baiwane daga Allah. Sannan ya danganta da yadda namiji yake son mace. Su fulani Allah yayi su da iya soyayya da son mace sosai. Sai Allah ya basu basirar iya tattalin macen gashi dai rayuwarsu a ?auye, mazan kuma rabin rayuwar a jeji ma suke yi. Wannan dalilin yasa matan fulani sunansu yai shura wajen kishi da yima kishiya mugun asiri. Ajjiyar zuchiya nayi na shafi fuskar Wan fulanina ina murmushi. A haka bacci ya kwasheni. Amma me zai faru ina cikin bacci sai naji kamar ana tsaye a kaina. A razane na tashi zaune dafe da ?irjina, hakan yasa Yaya Hamma ya tashi shima, yana ri?e dani ni kuma na runtse idanuna Wannan inuwar tana saitina. A zahiri ina ganin inuwa, a cikin jikina kuma ina jin halamar mutum a tsaye a kaina. Yaya Hamma yana tambayata menene, ni dai adda'a nake yi babu ?ak?autawa da ?yar na buWe idanuna sai naga wayam babu wannan inuwar. Ajjiyar zuchiya na sauke na kwantar da kaina akan ?irjinshi. Hannu yasa yana shafar bayana mai cike da tsoka yana mun raWa a kunnena.
"Menene ya tsoratamun ke Jabu, mafarki mummuna kikayi?" Ni dai sai ajjiyar zuchiya nake saukewa, a hankali ya kwantar dani yana shafar kaina. Ni dai harya koma baccinshi , idanuna biyu. Dana rufe idanu sai wannan inuwar ta dawo, dana runtse idanu nayi adda'a inna buWe sai inga babu, gashi babu tsarki a jikina ?a?a_sara_?a?a. Babu damar yin sallah. Adda'a inna kamo wannan sai in faWa waccan cikina ya duri ruwa sosai da sosai. Daren yayi tsayi kafin garin ya waye. Ko da na shiga bayan gida yin wankan sallah ina tsaka da yin wankan sai naji kaina na juyawa tsigar jikina na tashi. A lokacin ji nake yi kamar in fito tsirara dan tsoro da firgici. Da ?yar da Sarin jiki na gama wankan, na fito na tarar Yaya Hamma ya tafi masallaci. Ina ganin Wakina amma wallahi na kasa Waga ?afata in shiga. Dana gaji da tsaiwa da Waurin ?irjin kamar mahaukaciya sai gani a Wakin BaWWo. Ko ita data ganni saida ta tsorata.
"Adda lafiya kika fito haka, ko wani abun ya sake haWaki da Yaya Hamma ne?" Sai naji hawaye na zuba a idanuna.
Babu komai ke dai jeki Wakina maza ki Wakkomun kayana in saka zanyi Sallah "
BaWWo tayi maza taje ta Webo mun kayan nawa nasa nayi Sallah a Wakinta. To a gaskiya a wannan lokacin nayi sallar ne, amman bana ce ga abinda na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login