Showing 159001 words to 162000 words out of 270738 words

Chapter 54 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

?ara jin wata fitina."
Inaji ina gani haWa girki ya tabbata. A ranar ansha wa?e a tsakar gida kafin su fita tallar nonon. Na shige Waki naci kukana na share hawayena ni bansan ta yaya zan iya WanWana girkin Hama ba. Mai gayyar ya dinga rarrashina kafin ya tafi aiki.
Da zai fita sai Hama sai taga mun fice tare, sai hankalinta ya tashi. Ina ganinta har ?ofar gida ta fito bata koma ba saida muka yi kwana. Ni kuma zannuwan gado na kwasa a gidan Dada na bashi zai tafi ma matar Oganshi. Na jido kaya Kari ta tayani muka kawo gida, daga haka sai muka Sige da hira har wannan baiwar Allah mai sarin dogayen riguna ta iso.
Tako sari riguna sosai ta caskemun kuWaWena kuma tace.
"In sun ?are gobe ma zaki iya ganina na dawo. Yola zan kai kayan gobe akwai cin kasuwa, ko mai mutum yakai ?arewa yake yi."
Nan tai mana sallama dai
Gaga_gaga haka ranaku sukaita zama wata, al'amura sunata sauyawa. Tunda muka haWa girki, duk ran girkin Hama su Dada basa samun abincin arziki. Sannan karfa ku mance ita Hama abincin dare dana safe kawai take yi da rana dole ni in Waura tukunya in girka, daga baya ne na dena girkawa sai dai in dama mana nono da fura musha, ni da kaina nake tatsar madarar in mayar da'ita nonon. Duk kwanan Hama abincin da take kawo mun saita bado magani a ciki. Ni dai ban taSa ci ba, hatta banWaki in zan shiga saina sake wankewa sai inga garin magani a kasan bayan gidan an barbaWa mun. Har wata ba?ar laya na tsinta a tsakiyar gadona, na Wauketa da bismillah. Karambani irin nawa maimakon in cillar saina buWe layarnan. Zanen mace na gani a jiki, an caccaka mata abu a mararta, sai gashi silli Waya, da ?wayar barkono guda bakwai. A shara na cillar na ja bakina nayi shiru.
Ta Sangaren Yaya Hamma kuwa ina ganin soyayya ta ha?i?a na fahimci Wakina ya mayar dandalin nishaWi da nutsuwa, dan kullum sai yayi mun wa?ar soyayya. Soyayya ta yi soyayyar da duk ran asabar da lahadi ina rakashi kiwon shanu, sai in dafa mana abinci insa a wata jaka da ruwa da komai in bishi mu kutsa jeji muna tafe muna hirarmu ta soyayya. Da wannan soyayyar na jawo ra'ayinshi na askeshi tas yana no?ewa ni dai ina sara. Kunsan Allah sai da yayi zazzaSin wannan aski da nayi mishi, wajen har kumbura yayi na kwana biyu kafin ya saSe. Wanka kuwa Alhamdulillah yana yi, yana goge bakinshi, kayanshi na Wakina suna samun wanki mai kyau har turare nake fesa mushi.
Kayayyaki kuwa sai karSuwa suke yi a_ hankali _a_ hankali kaya nata tafiya. Harna sake sayo Shanu, na sake siyo tunkiya inata kiwon abina, Kari kuwa ta koma tallar Nono tana girkinta ita da Dada, amman hakan baisa an dena zuba ma Dada abinci daga gidana ba, haka su Cubu.
Matar ogan Yaya Hamma kuwa ya kaini naje na wuni mata, da zan dawo ta hadoni da goma sha tara na arziki. ?anwarta Halima naje mata itama tazo mun. Ashe layin su Waya da layin da Daso take aure. Gidanta yafi ko wanne gida kyau a unguwar. Dake Yaya Hamma ne ya kaini shine yake nuna mini gidan Dason. Da yamma da yazo Waukata sai muka ratsa bata dawo talle ba. Gaga_gaga dai anata tafiya ana ?arawa da ha?uri da kawar da kai. A cikin matan ?annen Hamma Safiya ce kaWai muke shiri, duk sauran basa shiga harkata bana shiga tasu harkar, sun haWe ma BaWWo kai ta dena jin daWin zaman gidan. Ba dama tazo Wakina ko ni in shiga nata Wakin sai tsogumi a tunaninsu sai gulmace zata haWamu. Dan a zauna lafiya sai nace da'ita tayi zamanta ma dinga haWuwa a gidan Dada. Amman in na Wan dafa abin Waukani ina zuba mata, harsu matan gidan ina basu kuma su lashe, amman saidai in Wauki kwanono a bakin rijiya an yasar mun dashi.
Wata ranar juma'a nice da kwana, gaga_gaga na gama aikin tuwon dare na sallami kowa, Hama na bar mata nata a kitchen dama anan nake ajjiye mata inta dawo ta Wauka. Na shalla wanka, jiki ?amshi Waki ?amshi ina harWe misalin tara na dare Yaya Hamma ya shigo. Me zai faru, kamar yadda na saba tarbarshi da gudu in rungumeshi haka naje, duk da yana tsantsar jin kunyar hakan amman yanaso dan bai taSa hanani ba.
Ina isa wajen sai ya ja da baya yace.
"Dakata karki taSani" Ai sai nayi dariya a tunanina ko zolayace ashe da gaske yake, saida na rungumeshi sai ya SanSareni a jikinshi harda jan tsaki.
Da ?yar na juyo na zauna a gefenshi ba guiwa.
Lafiya wani abun nayi, ko wani ne ya Sata maka rai a waje?"
"Ba wanda ya Sata mun rai, dan Allah ki rabu dani banason surutu"
Yana faWar haka saiya koma kan gado yayi kwanciyarshi.
Banfa daddaraba na juye ruwan wankan dana sabar mishi na kai mishi banWaki.
Yaya Hamma na kai maka ruwan wankan" Ba sai ya kawo mun mari ba, nayi maza na kauce ya mari iska. Ai sai hawaye shar_shar_shar."
Sai ya shiga faWa yana zage_zage ni bana sanin ma abinda yake cewa. Wallahi Allah ana cikin haka sai firit Hama ta shigo itace harda zama a bakin gadona.
"Menene nake jiyo hayaniyarka, wani abunne?" Ai saina zama ?ar kallo suka zame mun sinima su kuma.
Sai ya shiga jero mata bayani, wai daga shigowarshi na Sata mishi rai, kuma yace in rabu dashi saida na sake yi mishi magana".
Uwar kusasu ta samu abinda take so. Saita shiga rarrashinshi, kunga har ?irjinshi take shafawa. BantaSa sanin haka kishi yake da zafi ba sai yau. Dan har wani duhu_duhu nake gani, ji nake kamar in dira a wuyan matsiyaciya. Sai idanu na runtse wata gobara na ruruwa a zuchiyata. Tunda na runtse idanuna inaga tun tara da rabi, bani na buWe ba sai goma da minti goma,minti arba'in tim nayi. Wannan rufe idanun da nayi Allah kawai nake ambato dan nasan shi kaWaine zai kawo mun agaji, har ita alkinkimar ta fita ni banma sani ba.
Shiko Yaya Hamma yayi bacci abinshi harda minshari, niko ina zaune ga kayan abinci a gabana inata tubka da warwara, amman na kasa gane dalilin fishin daya zama sababin wannan tashin hankalin.
A zaune a wajen bacci yayi gaba dani. Cikin dare na tashi naita adda'a ina ro?on rabbissama wati war ardi ya kawo mun Wauki na shiga tsaka mai wuya. Ina zaune ina salatin Annabi har aka kira assalatu. Abinda yafi bani mamaki har ana niyyar shiga sallah Yaya Hamma baiko motsa ba. Abinda bai taSa yi ba, ana kiran assatu yake mi?ewa.
Yaya Hamma, Yaya Hamma lokacin sallah yayi za'a shiga Masallaci "
Hmm kunsan daya tashi a zabure me yace dani? Abun da ciwo cewa yayi.
"Ke mahaukaciyar inace, haka a gidanku aka koya miki tashin miji marar tarbiyya" Haka fa yace mun
Ita zuchiya bata da ?ashi, raina ya Saci idanuna sun rufe sai nace.
Ni ina da tarbiyya Allah dai ya baka ha?uri naga zuchiyarka a kusa take, ko lefin me nayi oh...."
Ba sai jini ba, a ina?
Naushi ya kaimun a bakina, zafin ya ratsani kau. Kafin in tare naji yana dukana takota ina ya samu tsoka. Niko bakina na toshe da hannayena bibiyu ina gudun kar kishiya ta jiyo ihun ana jibgarka taji dadi. Saida ya dokeni iya iyawarshi ya fice.
Saina dur?ushe na saki kuka marar sauti. Idona a kumbure, guda Waya, dishi_dishi nake gani dashi, dan mugun naushi Yaya Hamma yaima idon. bakina na ma haka, jikina yayi laushi, gashi zuchiyata tana cikin ?unci.
Yau nice miji yasa hannu yaimun shegen duka haka? Babu komai akwai Allah"
Hawayena na share, na Wauki mayafina daya faWi garin duka na yafa na fito hannuna Wauke da tiran abincin jiya da daddare. Ina fitowa naga gilmawar Hama ta fice a guje daga lungunmu, nayi imani laSe tayi mun. Ba yau bane kaWai ba, ina zarginta sai dai yau ta tabbatar mun da zargin.
Ko a zuchiyata na tuna Hama ita ta shiga ta fita tayi asirin farra?ani da Yaya Hamma. Amman sai nayi saurin tuba bisa furucina. Ba mai yi sai Allah.
Hawayen daya cicciko a idona na mayar da dabara na fito tsakar gidan gabana na faWuwa. Sai nake jin inama ?asa ta tsage in faWa da wannan abun kunya.
Aiko da Hama na soma cin karo ta kafa ta tsare.
Banko bi ta kanta ba, na dai jiyo tana wa?ar fulani. Ni dai ta kaina nake yi, wani irin mugun sarawa kaina yakeyi, idona inaji kamar zai zazzago. Ina hura wuta BaWWo ta shigo. Tana kallona ta ri?e mun hannu. Sai hawaye shar_shar a idanunta. Cikin jarumta nace.
Ki dena kuka babu komai BaWWo. Bari in gama dumamennan ki sameni a bayan layi sai muyi magana." Tukunyar tuwon dana yayyanka na Waura, Waya gefen na Waura miyar. To ni a gaskiya inna Waura abinci a wuta bana ko motsawa ina zaune har saina raba. Dan gudun kar a cutar dani, irin magungunan da Hama take sassakamun yayi yawa.
Saida na raba dumamen matan gida suka soma shigowa. Da suka ga yadda halittata ta sauya, sai wannan ta kalli wannan, wannan ta kalli waccan. Haka kuma ina jiyota da Yaya Hamma a tsakar gida sai dariya takeyi. Ni dai na gama abinda zanyi na Wakko namu abincin na fito. Amman me Yaya Hamma harya fice abunshi. Na gyaWa kai tare da haWiye yawu mai ciwo.
Koda na shiga saina sau kuka kawai. Ina cikin rera kukannan sai ga BaWWo da Amaduyal a guje sun shigo"
"Adda Adda shanu sunata mutuwa kizo ki gani"
A guje ni dasu muka fita. Allahu Akbar lallai an sabautani dan duk manyan shanun sun faWi sun mutu sai kumfa ke fita a bakunansu da halama wata gubar aka saka musu. Ragowar ?an madaidaitan da basu ?arasa mutuwa ba Amaduyal yasa kansu gabas ya yanke. Matan gida dana ma?ota duk suka cika gidan tam anata tayani jaje, ga gulmar ganin bakina da idanuna da suke ta tayi. Ana cikin haka saiga Yafendo ta kutso ta iso. Ga shanaye a kwance riWa_riWa sun mutu shanaye masu tsada ?osassu.
"Ko wani abun suka ci a wajen kiwo Amaduyal? Wannan lamarin da girma yake, shanu manya haka?
Maza je ka kirawo Baffanku"
Da sauri Amaduyal ya fita, Yafendo tana kalloni taga a halin da nake. Sai ta dafani"
"Jabu me ya samu idanki duk ya kaWe jini ya taru, ga bakinki a fashe?"
Munafurci irinna matan ?auye duk sai su kayi tsit suna jiran amsata.
Faduwa nayi a banWaki na taka sabulu" Hama najin haka ta saki murmushin da karaf a idona tayi wucewarta. Hannuna Yafendo ta ja izuwa Wakinta ta zaunar dani a gado.
"Kuna faWa da wannan yaron ne Jabu, ki sanar dani gaskiya dan ina lure da abinda yake faruwa a gidan. Bana son in yi managane dan kar aka dan ku yaran yata ne ina tare muku. Hamma ne ya bigeki?"
Hawaye ya zubo mun shar_shar ga raWaWin jiki, ga raWaWin zuchiya, ga raWaWin abinda ya faru da dabbobina nayi asarar dukiya mai yawa. Amman nayi tawakkali ina fatan Allah yasa wata musibace da zata sauka a kaina ta sauka a kan dabbobin.
E Yafendo shi ya dakeni" Salati ta soma tana tattafa hannayenta.
"Wannan yaron ne ya dokeki, yaushe ya zama lusari ni ban sani ba, a kanki dukan zai soma? Nasan wannan baya rasa nasaba da Hama nayi imanin tana da sa hannu akan wannan dukan, da mutuwar shanunnan naki. Bafa komai bane face ba?in ciki. Abinda dai nake so dake shine kiyi ha?uri kinji am? Ki zama mace mai juriya da Soye sirrinta. Hamma wankine, kuma nasan yana matu?ar sonki fiye da Hama. Itama kuma tasan haka ba zata barki ki zauna lafiya ba. Jabu kishi da fulatanar daji ba sau?i. Da zan baki labarin irin wahalar da mahaifiyarki da Ai'i Yafendonku suka sha a hannun kishiya da zukatanku sai sun fashe. Ki duba irin yadda su Yusufu suke a Wofane su da gidan ubansu duk sabida sharrin kishiya. Mai Nagge yaso Daso sosai mu munfi kyautata zaton asiri kishiyarta tayi ta farra?a tsakaninsu, inaga irin asirin da Hama tayi a tsakaninki da wannan yaron kenan tunda har wannan yaron ya iya cire hannu ya dokeki." Fasali ta ja. Ni kuma tuni ?wa?walwata ta lula tunanin kenan nima haka zan rayu irin rayuwar da Dada tayi a gidan mai nagge, yarana suma haka zasu kasance kamar yadda su Yusufu suke kenan, ciwon zuchiya da hawan jinine zai yi ajalina daga ?arshe, koma Hama ce zata kasheni ta huta? Ya Allah ga baiwarka bata da kowa bata da komai. Allah kaine gatana ya Allah ka karkato mun da hankalin mijina ya dawo zuwa gareni muci gaba da shimfiWa rayuwa kyakkyawa mai albarka. Maganar Yafendo ce ya dawo dani cikin hankalina.
"Amman mai ha?uri shi ke dafa dutse har yasha romonshi. Na haWaki da Allah kar neman mafita ko tudun dafawa ya kaiki ga bin malaman tsubbu Jabu. Ki dogara da Allah, zan dage in tayaki da adda'a. Bana son wannan maganar dukan da canjin Hamma ya je kunnen Adda Daso. Itama BaWWo da Amaduyal zan ja kunnensu."
Muna cikin haka sai ga Baffa Musa ya shigo duk a ruWe. ?ankwalin kaina nayi maza na cire saina yafa kamar mayafi na rufe fuskata. Shi yama Wauka kuka nake yi sai ya shiga rarrashina.
"Tashi jeki Jabu" Cewar Yafendo.
A hankali na fice na koma Wakina, daSas na shirgu a kujera saida ta yi ?ara tsabar ?iba.
Tunani na shiga yi. Kaddarata ta wannan karon ta muguwar kishiyace, jahilar kishiyar da ko alwala ba daidai take yi ba. Na tsallake siraWin uwar miji da ?yar, na sake faWowa tarkon kishiya.
Idanuna da nake ji kamar zasu faWi na lumshe wasu hawaye masu zafi suka zubo, ina tuno sanda Yaya Hamma ya dun?ule hannu ya naushi idona, wanda hawayen daya tarwatse a cikin idon ni na Wauke tsiyayewa idanun ma yayi. Tun ina jiyo hayaniyar matan gidan har na dena jiyosu, BaWWo dai yau bata je tallenba Wan uwa abun wuya. Ita taimun duk aikina hatta abincin rana ita ta dafa mun ta raba, jikina ko ina ciwo yake yi, ciwon bayan dana kwaso a bautar gidan larabawa shima ya tashi sosai bayan har tururi yake yi mini. Zuwa yamma lis Amaduyal ya kawo mun kuWin shanun daya yanka an siyar. Na buWe adaka na Webo kuWi masu yawa.
Ka ri?e ka ba Baffa Musa a hannunshi a siyo wasu shanun. Ka Wauresu a gida kawai a hakan. Wannan ragunan da kajin ka kaWasu ka mayar dasu gida"
Shiru Amaduyal yayi da kuWaWe a hannunshi yayi jimm
"Adda wannan kuWin ba kuWin da kike juya kasuwanci bane, kuma naga kayan sun ?are anata nema. In aka siyo shanun ke da wanne kuWin zaki juya?" Murmushi nayi mishi.
Babu komai akwai ragowar kuWaWe a hannuna. Uwani zata cikace mun zan saro kaya kar ka damu, a soma kashe wannan wutar tukunna" Kai ya gyaWa kawai, har zaice wani abun sai kuma ya fasa, abincin Dada na bashi ya kai mata. Na koma na kwanta BaWWo kuma na sallar la'asar ina kallon abun mamaki dan ba daidai take yin Allah ba.
BaWWo ba daidai kike sallah ba subhanallaah. Ki shirya da zaran na warke dake da su Cubu zan kafa muku makarantar dare zan koyar daku Wan iya abinda na sani game da addini, kuma mu dinga karatun Qur'ani"
Jikinta a mace mutus ta amsani da to. Ita tayi girkin dare ta raba ta fitar dana kowa, hatta ruwan wanka ita ta kaimun jiki ya?i daWi.
Ina zaune na gama kai kukana ga Allah sai na jiyo sallamar Yaya Hamma. Ba shiri na mi?e tsaye ina mishi sannu da zuwa, banza yayi mun ya nemi waje ya zauna.
Ina wuni barka da dawowa Yaya Hamma" Na dur?usa har ?asa da ?yar gani dama ba kaWan ba. Hanci naga ya toshe naci wani ciwo a zuchiyata.
"Jabu Sera ne ya mutu a Wakinne?' Yayi maganar da zafi.
A'a wari Wakin yake yi ne?" Na bashi amsa a ta?aice tare da mikewa na zauna a gefenshi.
Kamar na soka mishi allura a takashinshi haka ya mi?e tsaye yana matsawa baya harya fita daga Wakin.
"Bazan iya zama a cikin wannan warin ba. Kema kije Wakin Dada ki kwanta gobe ki duba abinda yake warin"
Labulen Wakin ya saki, sai naji kamar zuchiyata ta rushe dan bala'i. Kwanana ya mi?a ma Hama inaji ina gani. Kishi zai yi ajalina, duk da a cikin fishi da taka tsantsan nake dashi, amman duk bala'i gara ya zauna a Wakin, ni na gwammaci ya kuma dukana daya kai kwanana Wakin kishiya taga wallena. Baza ku gane ba nasan, wannan kishin da jiin zafin ya shafi mai kishiyane kaWai, da waWanda suke cikin takalmana ma'ana da matan da aka taSa yima fin ?arfin kwana suna ji suna gani. Tuttura tuwon da BaWWo tayi na dingayi na danne tuwon da madarar shanu, na haWiyi fanado dama ina dashi da rana ma na haWiya sanda BaWWo ta damamun fura.
Duk ciwon da nake ji, da ?agewar da bayana yake yi, a wannan daren saida na hautsine Wakinnan na birkitashi. Illahirin Wakin banga komai ba, ni ?amshi ma nake ji a Wakin dan ni ma'abociyar ta'amali da turarukane mada'in ?asashe daban_daban. Duk iya bincikena dana binciko banga komai ba. Na kwanta ina nishi gami da tunanin to me ke faruwa kenan, ko dai tsabar Yaya Hamma yana son tozartanine yasa ya tsiro da zancan warinnan? Ni dai kwana nayi cur ina tubkewa in warware abuna, abin duniya yabi ya dameni ga idanu ya matsamun lamba abinda yafi komai tayar mun da hankali shine kafin gari ya waye ba sai idona me ciwon naga kamar ya dena gani ba? Sai insa hannu in doWe mai lafiyar, shi marar lafiyan kuma yana buWe sai duhu da Wan ?yallin tocila kaWan nake gani
Innalillahiwa'innailaihilrajiun na dinga ambatawa. Tada kabbarar Sallah nayi ina sallah ina hawaye ga wata ?addara kuma ta kuma samuna.
Washegari
A gurguje na sake kayan jikina, na buWe adaka na ciro kuWi na cusa a jaka na fito.
Hama na ?ofar Wakinta tana kwashe Manshanun data gama burgawa yanzu na iso. Baddo ma na ?ofar Wakinta tana aikin burga.
Hama dan Allah inaso kiyi mun magana da Yaya Hamma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login