Showing 162001 words to 165000 words out of 270738 words

Chapter 55 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

ne?"
"Dan jaraba da wannan duku_dukun zaki zo neman min miji. To baya nan bai shigo gidan ba"
Kafin in ja numfashi in saki sai gashi ya iso inda muke.
Yana isowa ya toshe hancinshi yana ?o?arin shigewa ciki.
Dan Allah inaso zanje asibiti Yaya Hamma"
"Sai kin dawo" Ya bani amsa a ta?aice.
Hama na kalla, na kuma kallonta da kyau nace.
In kinfi ?arfina baki fi ?arfin Allah ba.
Baddo yima Yuguda magana zaki rakani asibiti"
Hama ta cokaro Waurinta gaba bata ce dani komai ba. Baddo ta bar abinda take yi ta shiga Waki, bata jima ba ta fito goye da diyarta. ?akin Yafendo muka je na sanar mata abinda ake ciki. Nera dubu biyu ta mi?o mun.
"Ungo ku ri?e a hannunku, Allah ya ?ara sau?i bazan hanaki zuwa asibitiba a birni kika rayu shiyasa, amman babu irin maganin da babu a gargajiya. Nima zan fita da hantsi inje in karSo miki maganin idon, da tofi"
Kudin BaWWo ta karSa mu ka yi mata Sallama.
BaWWo kina jin wari a jikina dan Allah?" Hawayen daya zubo mata sanadin tambayar dana yi mata ta share.
"A'a Adda. Ina tunanin asirin warin jaSa Hama tayi miki dan ta rabaki da mijinki. Jiya muna tsakar gida muna hira ai ya baro Wakinki yazo Wakinta. Shine take tambayarshi me yazo yi ai ba kwananta bane. Shi kuma buWar bakinshi yace warin jaSa kike yi mishi, dake da Wakin. Shine nake tunanin irin asirin da Lanti tayi ma kishiyarta kenan, ita kam baiwar Allahn mutuwa ma tayi daga ?arshe. Sai da mijin ya shekara biyu tim baya shiga Wakinta, baya cin abincinta, baya ko kallon inda take. Wannan ba?in ciki shi yai sanadinta.
?a?a sara ?a?a kundai ji halin da Jabu Iyabo take ciki.

Ina mai ba masoya wannan littafin ha?uri domin ba zaku jini ba kwana biyu ciwon idanu ya matsamun lamba, gashi bani da lafiya ma duk ni kaWai na yauma dauriyace kawai.
Kuy mun ha?uri da zaran na warware zaku jini in sha Allah.
Masu promo kui ma Anty Zee magana.
WaWanda ba ?an kano bane akwai number wayoyinku a jikin kayan za'akai muku tasha in sha Allah. Nagode sosai sai kun jini.
?an nijar da mutan Saudiyya ina godiya sosai.
MRS BUKHARI
*Assalamu alaikum*
Barkanmu da safiya, naga sa?wanninku na adda'a nayi farin ciki, naga tarin masoya kuma mabiya. Alhamdulillah idon da sau?i zanci gaba da lallaSawa amman ba lallai bane in dinga yi kullum ba ayi ha?uri da hakan


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667

Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211



NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE


BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA UKU (7)

MaraWi.

Gwadabe:.

Dariya yayi ma Hadiza ya kalleta yace.
"Hadiza duniya, fitinarki yawa, kin iya tada zaune tsaye. Ayi magana kice anci miki fuska."
HaWe rai tayi tace.
"Wai ni kam tsohuwar matarnan taka dame tafi sauran matane, da har yanzu ka kasa daidaita sonta da namu? ?ila ma ta mance dakai ita sam a rayuwarta tana tare da mijinta ya kankare ka a zuchiyarta da ?wa?walwarta"
HaWe rai yayi ?ar fara'ar da yake take ta tsaya. Dama tayi ne dan ta kunna mishi wutar kishi, ko babu komai ranta sai yayi fes.
Washe gari Gwadabe ya bata kudi ta shiga kasuwa tayo ma ?an takai tsaraba, har turamen atampa ya bata ta siyo mishi, da kayan yara na yaran Bara'u, da yaran Tamu. Baba Fhatsima itama ta haWa musu nata tsarabar, Wan kayan kwance Anti Badi'a ta tarkata tace a kaima Sakina. Malam da daddare yasa akai mishi kiran Gwadabe ya sameshi a turakarshi dashi da matanshi duka anata shari'a Sabitu ya daki matarshi har tayi yaji. Shigowarshi yasa Malam sallamar kowa sai Baba Fhatsima da take dashi ranar.
"Gwadabe naji a bakin Gyatumarku kunason zuwa Takai ko?"
"E Malam gobe in Allah ya kaimu zamu tafi harna yankar mana tikiti." Malam yayi jim.
"Toh Gwadabe bazan hanaka shiga Takai ba ko dan Bara'u da matarshi su kaWai sun isa ayi tattaki akai musu ziyara. Amman akwai abinda na Soye maka. Ga Fhatsima ita tasan komai Jamilu da yayi mun rakiya shima yasan komai. Babala tace Allah ya isanta nononta daka sha in har ka shigo Takai ka shiga gidannan. Sannan ta yanke hala?arka da ?an uwanka Allah ya isanta in ka je musu gida. Babu abinda bata faWa ba. Dan haka sai ka guje ma Allah ya isanta kar ka kuskura ka shiga cikin gidanku. Hadiza da Shafa zasu iya shiga su nuna mata yara in Allah ya bata ikon ganinsu to, in suma ta korosu sai a haWu duk ayi ha?uri. Iyatu da Hambali ke zuga uwarku akanka nayi iya tunani da hangen nesa namu na manya mahaifiyarku tana da son abin duniya, shi yasa take Waukar duk maganganun da Hambali ya Waurata akai. Da ace Allah zai Waga darajarka a duniya ka samu arziki zaka sha mamakin yadda komai zai wuce kamar bai faru ba. Gwadabe ka daWa ha?uri kaji ko?"
Kan Gwadabe ya Waure, amman baiyi mamaki ba. Murmushi yayi ma Malam kawai yace babu komai ya gode, kuma zai kiyaye in sha Allah zaiyi yadda take so Win.
Washe gari asubar fari motarsu ta Waga sai Kano.
Tafiya mabudin ilimi sun fito shiddan asuba basu suka shiga Kano ba sai shidda na yamma. Gwadabe na sauke ?afarki a garin Kano yanayinshi gabaki Waya saiya canja, tunaninshi ya sauya, yana hasko irin rayuwar da suka gudanar shi da IYABO a garin Kano. Har Hadiza ta soma zargi kunsan bakinta baya haila cewa dashi tayi.
"Hala tunanin tsohuwar matarnan taka kake yi. Naga duk ka sauya?" Baiko kalleta ba ya soma nema musu motar da zata shiga Takai. Sun ko taki sa'a motar akwai wajen mutum Waya daga ita kuma mota ba zata sake barin tashar ba sai gobe. A haka suka shiga Gwadabe ya zauna a injin shi.
Wajajen tara da Woriya sai gasu a Takai abuka da ?auye garin a cike yake dam da matasa gungu_gungu, da magidanta a ?ofar gida wasu na hira wasu rediyo suke saurare, ga yara ratata a waje sunata wasansu cikin kwanciyar hankali.
Suna tafe zuwa gidan Bara'u da kici_kicin kayansu suka zo wucewa daidai ?ofar gidansu. Gabanshi ya yanke ya faWi ras. Yau shine zai wuce gidan da aka haifeshi yayi rarrafe da wasan kasa a cikinshi, gidan da a ciki aka birne mahaifarsa. Wasu siraran hawayene suka gangaro mishi ya wuce gidan da sauri. Hadiza dai sai jejjefa kafarta take yi, babu wuta garin yayi duWum dashi. Gaba da gidansu kaWan anan majalisar abokan gwadabe take abokai irin na wasan kasa. Ai kuwa ilai Bara'u na wajen anata fafata musun da suka saba.
"Sannunku sarakan musun tsiya" Cewar Gwadabe, da fara'arshi dan ganin tsoffin abokanshi. Nan suka soma sowa da hargowar murna. Bara'u yace.
"Hadiza barka da shigowa Takai ta kawo ta saba da saukar ba?i." Murmushi tayi aka gaggaisa.
Gwadabe ya gabatar da'ita ga abokanshi. Suka sake gaisawa da'ita.
"To bari mu karasa inna ajjiyeta zan fito muyi hirar yaushe gamo." Ila yace.
"Akwai babban labarin abokinku kai da Bara'u Zil?ifulu." Baki Gwadabe ya buWe yace.
"Zil?i fa kace, ya dawo daga yawon duniyar kenan? Shegen kaya bari in fito gaskiya a darennan ma ni sai naga Zil?i"
Bara'u ya tayashi Waukar kayan shi da Ila, Ila iyakarshi dai zaure. Sakina da yara suna tsakar gida zafi kamar zai kashesu suka jiyo sallamar ba?i. Suna shigowa Sakina ta ri?e baki.
"Ah_a_a_a manyan ba?i mutanen nijar. Hadiza maraba lale. Gaskiya Bara'u muna da manyan ba?i yau"
Sakina tayi maza ta kunto Ummi daga bayan Hadiza.
"Ga tabarma Hadiza zauna dan Wakin baya shuguwa, kun shigo lokacin zafi sai san?arau aketa yi da kwalara." Zazzaunawa suka yi, nan aka shiga gaisuwa yaran kuma duk suka ru?un?ume Gwadabe suna ga Baba ga Baba.
"Shafa anan gidan ta wuni yau cur. Abba yayi wayau sosai, danma ?urajen zafi duk sun fesuo musu har uwar wallahi" Cewar Bara'u. Ita kuwa Sakina tana kitchen taje hado abinci, Ummi tana hannun Bara'u"
"Sakina ki bar tuwonki. Bari inje wajen Nalanjin in karSo musu gashasshiyar zabuwa suci su more" Da dariya Sakina ta fito
"Kaga Shinkaface da miya yau muka dafa ba tuwo ba sabida Shafa." Bara'u yayi Dariya yace.
"Kice yau Toye ya cika cikinshi har ya gaji?" Itama dariya tayi tace.
"?an jakar uba ba. Gwadabe Toye baya son tuwon masara sam yaronnan. Dana zubo tuwo sai ya kama kuka harda birgima fa" Dariya suka fashe dashi. Gwadabe yayi ma Toye yarbanci, kafin yace da Sakina.
"Dake bamu fiye yin tuwon masaraba sai Amala, ko sakwara, ko tuwon farin albo shiyasa bai saba da tuwon masarar ba"
. Bara'u yace.
"Allah sarki tsuntsun soyayya. Ni ko Gwadabe kana jin labarin Iyabo kuwa? Ya kamata ko ba komai ayi zumunci bai kamata muyi fatali da Iyabo ba baiwar Allah guda da bari." A_ido_a_ido Gwadabe ya kalli Hadiza, saida ta kasa jurewa ta sauya fuska. Sakina tace.
"Ko da suka shigo cikin gidannan sai da Iyabon ta fado mun. Ban dakko zancan bane sabida kar Hadiza taji babu daWi"
"Hakane kuma uwargida a gafarcemu, ai yanzu kambun sarautar a hannunki yake. Gwadabe tawo muje mu siyo mata gashasshiyar zabuwa"
Ficewa suka yi nan suka bar Hadiza da dariyar yake ta ciki na ciki.
GWADABE
"Gwadabe Yaya Hambali ya zama babban mai kuWi, yana Waya daga cikin manyan masu kuWinmu na Takai. Da azuminnan daya wuce, yayi rabon abinci na ban mamaki. Sunje sun sauke farali har su Fodiyo ya biyama. Kai kaga inya shigo Takai yadda ?ofar gidanku yake cika kuwa? Hmm abun ba'a cewa komai. Babala kuwa tana dai shigowa Takai duk wata tayi sati guda ta koma Kano. Hambali ya Wauketa kacokan daga Takai, kuma kasan Hambali ya auri Laila kuwa?" Gwadabe da bakinshi yake buWe dan mamaki, ai saiya sake buWe bakinshi.
"Ya auri Laila fa kace, ita auren nata kuma mutuwa yayi ne?"
"Mutuwa kai. Laila ai a kotu ma al?ali ya raba auren. Gagarumar sata taima mijin na akwatin kuWi guda. Taita facaka da dukiyarshi shi bai sani ba, lokacin fa Laila ta shigo gari. To su Yaya Hambali ne suka tsaya mata lokacin ana kes Win, duk zaman kotun bai wuce ni ba. To bayan Yaya Hambali ya biya shi mijin kuWin da Lailan ta sace, sa???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i suka nemi a raba auren kawai.
To kai kasan Baba Iyatu idonta idon kuWi nan taita naci da kuke kuken dole a cikin yaran Babala a samu Waya ya auri Laila ko dan a rufa mata asiri. Shine Hambali ya daki ?irji ya aureta. Kai kaga bikin da muka sha a ?auyannan? Ba'a taSa yin biki irin nasu ba ni dai a iya tasowata" Kai Gwadabe yaita jijjigawa har suka siyo zabuwa suka juyo, Gwadabe ya kasa cewa komai dan mamakin abubbuwan, da mamakin yadda ya zam bare a cikin ?an uwanshi cikin ummanshi.
"Kaji labarin Zil?i a wajen Ila ko?" Ajjiyar zuchiya ya sauke, Bara'u ya lura Gwadabe ya lula duniyar tunanin yadda dangi sukai watsin ruwan tsarki dashi, shi yasa ya kawar mai da tunani da zancan Zil?i.
"Wai ashe Zil?i zai dawo ?auyannan? Nifa na Wauka ya manta da kowa" Dariya Bara'u yayi yace.
"Sai gashi ya dawo abinshi. Kuma kasan abin mamakin? Shine charman na nan Takai. siyasa ya faWa ka'in da na'in kasan Charman Winmu daya sauka na nan Takai abokinshi ne, shima dake saida shima ya je ya gama yawon duniyarshi ya dawo ya faWa siyasa. To wallahi shi ya tsaya ma Zil?i akaita shige da fice, dani akaita yawon kanfen waje_ waje har dai Allah ya karSa mishi ya zama Charman" Dariya da mamaki Gwadabe yayi ya buWe baki yana murna.
"Charman Zul?in? Iko sai Allah, Allah mai yin yadda yaso da bawa. Gobe zaka kaini gidanshi an daWe ba'a haWuba."
"Ai kuwa shima sai tambayarka yake yi tun ma ana kan gangar siyasar. Kaci sa'a jiya ya dawo daga Abuja yaje taron wani semina. Gobe da sassafe zamu dirar mishi mu karya a tabkeken falonshi. Dariya du su biyun suka yi.
"Ya batun nomar bana Bara'u?"
"Asara kawai Gwadabe, Takai wannan karon anyi asarar dukiya noman bana babu yabanya me kyau sai dai godiyar Allah musamman mu masu noman gyaWa har Wan dama dama masu noman maiwa. Ya taka sana'ar maganin ka ce mun dai ka soma zuwa cin kasuwar ?auyuka ya yanayin kasuwar to?"
Sai da Gwadabe ya jajanta ma Bara'u kafin yace.
"Kasuwa Bara'u babu abinda zance sai hamdala wallahi. Duk kasuwar ?auyan dana ziyarta dana baza magani na soma yehuwa zaka ga an lulluSeni. Bara'u fatana shine Allah ya bar abokarmu har yaranmu su gajeta. ?azu kayi maganar Iyabo, tunda muka rabu ban sake sa Iyabo a idanuna ba gaskiya. Amman in sha Allah inna shiga Kano ko a tasha ne zan ajjiyesu in nemi gidan Uwani. Ko kuma in barsu a nan Takai ka rakani mu nemi Uwani inji labarin Iyabo. Ko gidan naje mutuncina zasu ci har gaban abada ?an uwanta ba zasu ?aunaceni ba" Bara'u yayi murmushi yace.
"Baiwar Allah mai wuyar wucewa. Muma muka kasa mance halacci da Alkhairan Iyabo balle kai da dominka muka santa. Abinda za'ayi shine in ka huta zamu shiga mu nemo duk inda Uwani Tabalbalin take muji labarin Iyabo, mu ajjiye mata sa?on gaisuwa. Zancan abota Gwadabe tunda zamu haWa yaranmu aure ai zumunci zai Wore, fatana Allah yasa kar silar auren zumuncin namu ya samu tangarWa." Haka dai hirar wannan abokai ko Aminai ya?i ?arewa, gida suka shiga suka kai musu naman da suka siyo Hadiza da Sakina sai hirarsu suke gwanin sha'awa. Su kuma suka Wauki abincinsu suka fita dashi waje yara suka kawo musu tabarma da fululluka dan a ?war gidan zasu kwana.
Washe gari.
Da safe Gwadabe yasa Hadiza ta cicciro tsarabobin da yayi ya cire na Sakina da yara, ya cire na Bara'u. Na gidansu Shafa ma ya cire ya ajjiye a gefe.
"Wannan in Sakina zata kaiki gidansu Shafa sai ki tafi musu dashi ko, wannan kuma na gidanmu ne"
"Dama nice zanje ni da nazo garinsu? Aina Wauka itace zata zo ko?" ?ur yayi mata da'idanu su biyu ne a Wakin ta gamama Ummi wanka kenan tana mata nabkin.
"Kiyi abinda nace miki a matsayina na mijinki. In kuma ban isaba to sai ki zauna. Kar Sakina ta kaiki gidanmu tukunna dan su Babala basa nan." Baki ta zunSuro tace.
"Amman ai ita....."
"Ya'isa haka Hadiza. In baki bi umarnina ba zan saSa miki mai taurin kan tsiya marar jin magana baki da aiki sai ?orafi mtwssa
Yaja tsaki ya mi?e ya fice.
"Gwadabe munga tsaraba fa Allah yasa a mizani, Allah ya bar zumunci"
"Sakina kenan baki da dama. Bara'u muje ko?" Bara'u yace.
"To muje. Sakina gidan Zul?i zan kai Gwadabe yaushe rabon da'a gana"
"Allah sarki, sai kun dawo kwa gaishesu. Muma da mun kammala zan zazzagaya da Hadiza duk gidan daya dace dai. Gida kuma Babala bata nan inta dawo wannan aikin naka ne banma isa na kai Hadiza


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login