Showing 156001 words to 159000 words out of 270738 words

Chapter 53 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

gobe sai BaWWo ta basu. Mu ba ma bari su tagayyara ba, watarana sai labari.'
Godiya nayi ma Yafendo sosai, Yusufu shima yayi farin ciki sosai da wannan bayanin.
Hakan kuwa akayi dan su Yusufu basu tafi ba har saida na gama abincin dare, shi ya tafi musu da nasu, Kari kuma ta tafi dana Dada bayan taci nata. Yafendo ma na mi?a mata nata. Nan na shiga hidimar tarbar miji, ina jiyo hayaniyar dawowar su BaWWo masu tuwon dare, sai su kai goman dare basu gama tuwo ba.
Takwas dai-dai Yaya Hamma ya shigo dan naji muryarshi abun mamaki sai naga har minti talatin bashi ba dalilinshi, ni gashi naci kwalliya kuma naci alwashin saina nuna ma Hama shiru_shiru ba tsoro bane. Ai saina Wauki mayafina na yafa na fice. Hama na kitchen nayi shigewata Wakinta ga zahiri yana ciki ga takalmin robanshi nan a ?ofar Wakin. Cusa kai nayi da sallamar da buWe labulen a tare.
Yana zaune babu riga daga shi sai dogon wando, ba laifi yau Wakin ba a hargitse yake ba anyi mai gyara buja_buja. Yana ri?e da yarinya yana mata wa?a da fullanci.
"Jabu irin wannan ?yalli da kikeyi kamar wata Wan dare sha biyu?" Wata basarakiyar murmushi nayi mishi na nemi daf dashi na zauna jikina da nashi na gugar juna, na wani narke mishi duk na sukurkutashi da kallo masu fassararo. Da shawaba nace.
Naji shigowarka tun Wazu sai naji ka shiru. Nazo na ganka a tuSe ka manta kwananane?" Idanunshi har sun ?an?ance, hannuna ya kama ya Wan matse a nashi ni dashi du muka lumshe idanu na sake shigewa jikinshi. Yayi daidai da shigowar Hama da tiranta na silba. Ba shiri ta saki tiran komai ya watse ji kukeyi rakwacam.
Tasha kwalliyarta harda janbaki. Atampar jikinta ta amsheta ban Soye muku ba Hama a fulaninma ita kyakkyawace wallahi saida gabana ya faWi data shigo dan koni tayi mun kyau, damma dinkin yayi mugun yi mata yawa rigace a mugun Wangale har cikinta ana gani wuyan rigar kuwa baya ko zama. Amman dake atampar ja ce sai ta haska.
"Me zan gani wannan Hamma. Baka sanar mata yau kwanana bane da zata ci kwalliya ta shigo mun Waki sabida neman fitina. Da nice nayi haka ace ban kyauta ba. Jibi yadda ta matseka har kana ri?e hannunta sabida rashin kunya"
Da fullanci take du wannan maganar, tanayi tana hawa tana sauka, dan masifa har hunhuna hancinta yake yi.
"Shigowarta kenan kema kika shigo. Meye laifi danta shigo Wakinki, da kike maganar ta zauna kusana na ri?e hannunta. Matatace halaliyata ai kin sani" ya faWa mata haka, ai saita sake hawa tace.
"Sai ku bari kuje ku karata ranar girkinta bawai ranar girkina tazo har Wakina ta nuna mun ta fini iya kwanciyar Aure ba. In banda Hamma kana da kamata kyakkyawa wanke hannu ka taSa me yasa ka auro Jabu oho.."
"Kiyi mun shiru baki da hankaline" Ya daka mata tsawa, ni kuma nayi murmushi na mi?e. Hama gadararta kyaune, ni kuma ina gadara da ?irar da Allah yaimun musamman mazaunaina wanda nasan yana rikita kan maza, kuma shi kanshi Hamman mazaunan suna daga cikin abinda suka fi fisgarshi game dani. Ba yabon kaiba ina hamdala da irin dirin da Allah ya bani, ko a fuskar ni ba mummuna bace, na yarda a fuska Hama ta kereni ovar, amman baya ga haka na fita kayan alatun more rayuwa sau dubun dubata.
Saida na yi taku na kaWa mazaunaina sosai kana na juyo.
Yaya Hamma ina jiranka karka daWe. Bazawara kwana uku take dashi, a iyakar sanina kwananka biyu a Wakina. Bazan iya sarayar da kwanana ba, dan na fita bu?atar kwanan"
Ina dasa aya nasa kai na fice.
Wane tudu wane gangare sai ga Yaya Hamma ya biyoni. A wannan daren na wanke mishi kai tas, abubbuwa da yawa sun faru masu tsaiwa daram a zuchiyoyi, muka wayi gari cikin farin ciki da sha?uwa a tsakankaninmu, na jefa Yaya Hamma a duniyar da nayi imanin bai santa ba kafin ni. Wannan saiya zama matattakalar ?ara buWe sabon faifayin sona a zuchiyar Yaya Hamma, yana ji dani sosai, wallahi baya son ganina a damuwa ko Sacin rai.
Tun asuba Hama ta wayi gari da dukan yara da zaginsu a nufinta na hucewa a kansu. Ina jiyota Yafendo na mata faWa, shima uban gayyar bayan ya gama shan soyayyarshi daya fita ina jiyoshi yana mata faWa.
Ni ko a safiyar ranarma bata ganni ba har ta gama dafa madara suka kama hanyar tallah.
Bayan na gama aikin shara da wanke bayi dana Waurama kaina , na dafa abinci mai yawa, na kaima Yafendo nata.
Yafendo zanje gida, yau nake son buWe kayana na siyarwa. Daga nan duk zan le?a ma?ota in sanar musu" Murmushi tayi tace.
"?ar albarka. Yi tafiyarki zan shiga da kaina duk in sanar musu zaki kuwa kwanWa ciniki mu nan mata suna da kuWaWensu babu laifi. Bari mu fita tare"
Abun sha'awa a tare muka fita, ni na tafi gida ita kuma ta dinga zagaye gidajen wannan gunduma tanai mun tallah.
Ina isa gida na tarar da Dada da Kari a tsakar gida, Dada na kwance Kari na wanke_wanke.
Ganin Dada na hutawa shine farin cikina ko iya haka burina ya gama cika sanadiyyata ?addararren aurenta ya mutu, sannan sanadiyyata ta dena yawon wahalar talla itama ta soma morar haihuwa ai bata ga komai ba in sha Allah saina biya mata makka taje kafin rai yai halinshi.
Muna haWa idanu tayi mun murmushi mai kyau. Danma bata sakewa dani kundai san halin fulanin daji. Amman murmushinta shi ya nuna taji daWin ganina.
Gaga_gaga na shiga buWe kaya na soma da buWe zannuwan gado. Wasu ?ananan zannuwan gadone masu Wawisu suna da santsi, na kwasosu da yawa gaskiya sabida suna da sau?in kuWi. Masu tsadar Wan jejjefosu nayi. Dogayen riguna kuwa gaskiya masu kyaune giredi wan ba?a?e sunfi yawa. Ina kam ciccira rigunan na soma jin sallamar mata Yafendo na ta tawo mun su. Allah cikin ikonshi wannan zannuwan gado sai suka tafi dasu, a ?auyan kab su basu taSa ganin irin wannan zannuwan gadon ba. Du mata gomannan da suka zo ganin kaya saida ko wacce ta sai ganin gado nera Wari dubu Waya kuWinsu. Dogayen rigunan kuma Wari biyar biyar ko wacce ?ulle da gyalenta. Hayaniyar matannan ita ta jawo mun hankulan matan ma?ota gida fa sai ya Winke da mata. Alhamdulillah zannuwan gadonnan an kwashesu duk da dogayen rigunanma an jidesu na kama ?an ?udaWena na Waure. Wajajen azahar gidan ba kowa, bayan nayi Sallah saina zuba ma Dada abincinta na zuba nawa, wanda yayi ragowa na mi?ama Kari da yaranta. Yafendo dama ko zama batai ba rako wannan mata kawai tayi ta koma ta bar yara ?anana a gida.
Zuwa bayan la'asar saina Wau haramar komawa gida. Na bar riguna ashirin, da zannuwan gado ashirin na dan?a a hannun Kari akan in wasu matan sun shigo siyan kaya saita nuna musu. Na bata doguwar ruga biyu nata da zanin gado. Na Wan tsinci digayen rigunan da zanin gadon na sa a leda. Naima su Dada sallama na koma gida.
Abinci na Waura na shiga aikin shara duk da Wakin a share yake amman so nake in ganshi ?al_?al.
Ina gama sharar saiga ?an tallah sun shigo. Bayan sun nutsa na fitar musu da kaya suka kwashe, har Hama saida ta sai doguwar riga ba?a da zanin gado. Rai a turSune ta kunce gefen zani ta ?irgomun kuWina na dafe. Banyi tunanin zata ko kalli kayan ba, dan dana je wajen nai musu sannu tana wanke_wanke bata ko Wago kai ta kalleni ba. Jin yadda ake kururuta zannuwan gadonne yasa ta wanke hannunta tazo kashe ?war?watar idanunta.
Da magriba Yusufu yazo ya Waukar musu abinci, na haWa mishi dana Dada. Amaduyal ma da yazo Waure shanu saida ya shigo na cika mishi kwano da abinci ya cinye.
Ni dai ina yin sallar isha nayi kwanciyata dan nasan yau Hama ba zata barshi yazo ko gaisawa mu yi ba.
Ai kuwa wajajen sha Wayan dare ina bacci naji ya faWo Wakin. Da sauri na farka dan tsoro ya bani ma.
"Gimbiya har kinyi bacci ba tare da kin sani a idanunki ba? Ni inacan gangar jikinace acan ruhina yana tare dake"
Yayi maganar yana shafa fuskata. Lumshe idanu nayi nace
Nasan ?ar rigimar matarka ba barinka zata yi kazo ba, kaga shi yasa nayi baccina amman kana ?asan zuchiyata can ciki"
"To da fatan kina lafiya?"
Sai alkhairi ya aikin, da fatan ka dawo Lafiya?" Murmushi yayi yace.
"Lafiya lau wuni nayi ina tunaninki. Nayi kewarki sosai. Yanzu dai da safe ki shirya zan kaiku gidan ogana matarshi ta haihu gobe suna zaku je mata dan ta dameni da gori"
Nan mukai sallama ya fita. Lumshe idanuna nayi bacci mai cike da mafarkai yayi sama dani.
Washe gari kamar kullum na gama duk abinda ya dace da sauri dan Yaya Hamma ya turo Hama yace inna gama in samesu a Wakinta.
Kwalliyar leshi nayi fari sol mai kyau da tsada, takalmina da jakata masu ruwan zuma na Wauko Wankunne da sarkar gwal na saka, da awarwarona da zobunan zinare, turare mara ?arfi na fesa a hammatata dan gudun yin warin zufa kunsan mu masu ?iba gaskiya ba wuya munyi zufa, daga zufa sai warin hammata yanzu saimu gume waje. Shi yasa ko wankana yana Waukar lokaci ba laifi dan sai nayi cuWa da Wauraya sosai.
Zanin gado Waya na Wauka na sa a jakar leda ta ?an gayu zan kaima mai jego. Tun sasssafe na aiki Amaduyal da yazo kaWa shanu gida ya kwaso mun kaya na loda a wata babbar jaka.
Fitowa nayi tsakar gidan ba kowa, sallama nayi ?ofar Wakin Hama suka fito muka kama hanya.
Babu laifi Hama tayi kyau kunsan farar mace akwai haskawa atampa koddibuwa ce mai ruwan kore da ruwan madara. Sai dai fa mayafi mai ruwan bula ta saka sai takalminta ba?i, da wata cinyayyar jakarta ja abunta. Kuma ita da gaske ta kece raini haka take ji dan ta?u WaiWai take yi.
Haka dai muka shiga cikin gari Yaya Hamma ya kaimu gidan oganshi anguwar masu kudi tabkeken gidan sama. Har falon gidan ya shiga damu, yasa masu aiki sukai ma Hajiyar gidan magana.
Mace mai karamci da faram_faram sai gata ta fito tana wal?iya.
"Ah Hamma masha Allah wannan mata zu?a zu?a haka ga siririya ga duma_duma. Bayin Allah sannunku da zuwa kuzo mu shiga ciki"
Nan Yaya Hamma yai mana sallama akan da yamma zai zo ya Waukemu. Hajiyannan har uwar Wakinta ta kaimu muka zauna a cikin ?annenta. To kunsan mu yarbawa bamu da son jiki, saina sake na shige dangin Hajiyannan mukaita aikin girki, muka gama kuma na wanke musu wajen tas. Hama kuwa tunda ta zauna saita no?e ta sake takurewa.
Kafin a taru na ba Hajiyarnan zanin gadonnan gudunmawata, Hama kuma ta mi?a mata omo data ?unso a jakarta, kafin Hamma ya tafi ya bamu ko wacce dubu akan ta bada gudunmawa. To tunda ko wacce na da abin bayarwa saita mi?a ta soke dubunta.
Da naga taro yai taro an cika an batse saina kunce haja. Allah cikin amincewarshi wallahi kaya suka ?are kab har ana nema saida nayi cinikin nera dubu arba'in ku kunji rabo. Wannan Hajiyarma tace in kawo mata zanin gado amman in bata sari tana da shago a kasuwa na zannuwan gado da su ledar tsakar Waki da kafet. Wata baiwar Allah ma tace in mata kwatancen gidana zata zo sarin riguna tana shiga ?auyuka cin kasuwa. Na mata kwatance, gidana ta sanar dani gobe zata shigo.
Haka wunin sunan ya kasance dai, akwai wata baiwar Allah ita kuma magungunan mata ta kawo, nima har na sai wani magani da naji anata yabon kyanshi. Hama ta kalleni ta kawar da kanta.
Amman dana juya baya saida ta mi?a dubunnan ta kwashi kaya itama.
Da yamma da Yaya Hamma yazo kwasarmu Hajiyannan ta cika mana kuloli biyu da abinci babbar kular farar shinkafa ce, ?aramar kular kuma miyar naman saniyace a ciki, banda lemo da ruwan roba, da cincin duk saida ta haWa mana.
Mu tara gobe in Allah ya kaimu
MRS BUKHARI


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801

Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667 na kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

LITTAFI NA UKU (6)


ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


"Sai yaushe Hamma zaka sake kawo mun Jabu zuwa na musamman? Na yaba da'ita sosai, kaga har Halima ?anwata tace tana sonta da ?awance naga har adireshin juna suka karSa, ita tana aure a Girei ne" ?an murmushi Yaya Hamma yayi ya sauke kai. Hama ai saita haWe fuska tai kicin_kicin.
"Hajiya zan kawota duk ranar data shirya in sha Allahu"
"To to Shikenan. Jabu zannuwan gadon zasu kai guda nawa wanda ya rage miki?" Ta tambayeni.
To gaskiya da yawa dila guda na buWe, sai dai ki faWi guda nawa kike so"
"Kice Hajiya ce. Ko da yake Hamma ya ba Alhaji labarinki lokacin baki dawo saudiyya ba. To a ba Hamma guda talatin ya kawo mun, zai tawo miki da kuWin"
FaWin da Hajiya tayi Hamma ya sanarma Alhaji oganshi labarina ba ?aramin kura Hajiya ta kwanto ma Yaya Hamma ba, dan sai kallon Hama yake yi a _ido_a_ido. Tako turSune fuskarta, daga ?arshe ma wajen ta bari sai a bakin get muka taddata, muka koma gida duk a gajiye, ni dai da nasan ba kwanana bane, Wakin Yafendo na leka nai mata sannu da gida nayi shigewata Waki.
Nasan masu jiran abincina dole suna can suna jira, dole na kunna risho na Waura macroni fara. Ina kan dafawa saiga me sunan Yafendo ta shigo bako sallama da roba a hannunta an sha?o shinkafa an camSala miyar akwai. Hancin yarinyar du majina, kayan jikinta kuwa du ?ura.
Kije kuci ke da ?annenki kinji yarinyata"
Bata jin Hausa ni kuma fillancin nawa baikai yadda zan mata bayani ba. Ta dai fita da abincin ta mayar.
Ina zuba ma Yusufu da yazo yanzu abincinsu dana gidan Dada sai Hama ta fado Wakin bako sallama har tana tuntube da ?afar Yusufu, daga ita sai Waurin ?irji.
"Na aiko yarinya kin dawo da'ita ina cin abinci kinsa an tasoni"
Tana magana sakaka kamar goyon kakannin. Murmushi nayi nace.
Na riga da nayi girki ki karama yaran suci"
Saita fice fuu.
Washe gari sai rigima ta kaure tsakaninta da Hamma. Ashe tunda aka kawoni aketa faman rikicin dole sai dai mu dinga yin girki Waya kamar yadda mijin yake Waya.
Kunsan ?auye suna da ri?o da al'ada, rikici har gaban Yafendo ita kuma a ?o?arinta na son a zauna lafiya sai tace.
"Tunda dama hakan akeyi, kuma daga yau kuyi hakan banason wata magana kuma. Ke Jabu ki soma girki da abokiyar zamanki tunda girkin naki ne yau. Ke kuma ki sani akwai kwanon ?annenta dana mahaifiyarta da ake sama abinci saiki dinga sa sanwa dasu. Banason

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login