Showing 96001 words to 99000 words out of 270738 words

Chapter 33 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

in ji ?ishin_?ishin a gari zai auri ?anwar abokinshi. Yaranshi duk ya tattare ya dam?a mishi. Gashi da ?an uwa ya nuna baya ?aunarsu. Damme zasu ?aunaceshi shim...
"Ya isa haka nace" Baba Magaji ya dakatar da Babala da kakkausar murya.
"Lallai Babala ba zaki taSa yin hankaliba har abada. Ke da kanki kike farra?a kan yaranki. Shin me Gwadabe yayi miki ne a rayuwa haka. Ba dai akan Auren beyerabiya bane? To naga ya rabu da'ita. Na Wauka ?iyayyar zata tsaya a iya nan ki sama yaronnan albarka ko zai ga haske. Me yasa kika zame mishi ba?ar uwa? To Shikenan ni zan tsaya mishi ayi komai.
Ku kuma" Ya nuna su Yaya Hambali yace.
"Kubi duniya a hankali. Ita dukiya ba?uwace. Kuma wanda Allah yace sai yayi arziki sai yayi. Ina jiye muku ranar da zaku kasa haWa idanu da Gwadabe, ko kuma ranar da zaku kasa matsowa inda yake sakamakon Waukakar da zai samu. Jamilu ci abinci ka kinkimar mun famtimotinnan muje kai da Bara'u ku rakani na ishi Gwadabe uwa da uba. ?an uwanshi na can sun share mai hawayenshi, suna sonshi, kuma suna zumuncinsu. Akwai ranar ?in dillanci. Yaya Halima ta buWe baki zatai magana, Baba Magaji ya dakatar da'ita ta hanyar Waga mata hannunshi. Matan gida suka shiga tururuwar zuwa gaishe da Baba Magaji, daurewa yayi ya dinga fara'a dan kawar musu da tunani.
"Gida naga yasha gyara, waye yayi muku gyara haka"
"Ka ganshi Wan albarka wanda tun yana tsumman goyo yake samun tabarraki. Allah yayi mishi lifiWi yayi gamdakatar da arzikinshi. Kuma ya ja ?an uwan nashi a jiki anata harkar arziki. Nanda wata biyar ma umara zamu dani dashi da matar tashi." Babala ce take magana da fara'a sai dariya take yi. Baba Magaji yace.
"Madallah Allah yaima dukiya albarka Hambali. Jamilu muje ko?" Tashi Jamilu yayi ya soma jan famtimotan zuwa waje. Yana jaye dasu Baba Magaji yana biye dashi a baya. A ?ofar gida suka tarar da Bara'u duk suka rankaya. Sun samu tarba ta mutunci gaya. Nan suka gabatar da sadaki da kayan aure.
"To nan da wata biyu dai muke so a ayi komai a gama. A duba, sabida tare muke son ayi komai a gama yarane kusan goma za'ayi bikin nasu tare" ?annen mahaifinsu Shafa Waya daga ciki yace.
"Allah ya nuna mana lokacin. Yaro yayi mana bayanin komai. Mu dama mun daWe a shirye. Fatanmu Allah ya kai rayuwarmu" Nan su kai sallama da juna.
Ta Sangaren Babala daren ranar kasa bacci tayi, ta sa?a wancan ta kunce wancan. Babu irin abinda bata hasaso a ranta ba dangane da irin abinda Baba Magaji yayi mata. Abun ya matu?ar Sata ranta har kuma taci alwashin ba zata taSa taka ?afarta da sunan zuwa bikin Gwadabe ba. Kuma ?afarta ba zata taka dan matanshi sun haihu ba. Kuma taci alwashin duk ranar da ya tako ?afarshi yazo inda take sai tayi mishi tijara. Da waWannan ire iren tunanin garinta ya waye.
Ta Sangaren Baba Magaji ma, sai tunani yake yi, tare da jinjina halayya irin ta Babala Haka ta taso tun asali da wata iriyar ba?ar zuchiya mai shegen ri?o da rashin yafiya. Uwa uba ga jahilci da zaman karkara dake Wawainiya da rayuwarta, in banda haka taya uwa zata dinga adawa da gaba da duk ci gaban Wan data tsugunna ta haifa, akan dalilin da ba dalili ba.
Ko washe gari kafin Baba Magaji ya tafi sai da ya sille Babala tas, itama kuma ta fusata dashi, dama a wuya take dashi nan tayi tsalle ta dire tace.
"Magaji dakata kaji, ba zaka zo har gidan mijina ka nemi tozartani a gaban ?a?ana ba. Sabida haka kar ka sake tako ?afarka kazo inda nake, ka soma gyara gidanka tukunna, ka dena rashin adalci a tsakankanin matanka tukunna kafin kazo mun da guntun wa'azinka. In aka sake faWamun wani abu daya danganci Gwadabe ma Allah ya'isa ban yafe ba. Ka faWa mishi matsawar ya tako Takai da zummar zuwa ganina nonona da yasha sai ya biyani. Haka in ya tako ?afarshi yaje wajen ?an uwanshi Allah ya isa ban yafe mishi ba ehe, kaje ka ri?eshi" Idanu Baba Magaji ya runtse. Yaya Hambali kuwa ya saki wata siririn murmushi, Yaya Harisu kuwa fuskarshi kadaran kadaham. Matan ?annen mijin Babala nan suka shiga bata ha?uri tare da nuna mata rashin kyautawarta akan furucinta, gudun kar ta sake SalSanta rayuwar Gwadabe da ci gabanshi. Amman suma sai ta dira a kansu. Baba Magaji yace.
"Ki rubuta ki ajjiye, daga Gwadabe har ni ba zaki sake saka kowa a idanunki ba. Jahilar kawai tur dake a matsayin uwa ga Gwadabe. Ki sani wata rana zaki shiga jerin masu layin son yin tozali da Gwadabe." Yana kaiwa nan ya ja hannun Jamilu rai a Sace yana share hawayenshi. Itama ta shige Waki fuu su Yaya Hambali suka mara mata baya.
"Wallahi ina shirin taka mishi birki kenan kika tanka Babala. Akan mitsiyaci Gwadabe za a shigo har fadarki ai miki Wiban albarka. Anya Baba Magaji yana ?aunarku kuwa?" Cewar Yaya Hambali "
"Inafa yake ?aunata. Ai Shikenan babu kare bin damo, yaje gashi ga Gwadaben, shima bai iya gyara gidanshi ba, ya kasa haWe kan matanshi sai gidan wasu zai shigo ya gyara"

Baba Magaji"
Yana zaune a bayan mota, sai tunanin irin furucin Babala na rashin albarka yake yi. Abu biyu sune suka tsaya mishi. Na farko cire Gwadabe daga cikin ahalinta. Na biyu kiranshi da tayi ba adaliba wannan ya taSashi, hakan yasa ya sake Wambar ganin kan gidanshi ya haWu, duk da shi kanshi ya sani abune mai kamar wuya"
Basu suka isa MaraWi ba sai wajajen goman dare.
Da sallama suka shiga gidan, matan gidan sai hada hadarsu suke yi a tsakar gidan, ko wacce kaji muryarta ta to da yaranta take hirarta. Sannu da zuwa suka yi mishi, rannan nashi a mugun murtuke ya wuce Sarayinshi. Yana wanka Baba Fhatsima ta shigo, yana jin shige da ficenta, Waure da babban tawul ya fito. Idanu ya zuba mata tayi kwalliyarta sai wani dattijuwar kyau take yi. Ajjiyar zuchiya ya sauke, Fhatsima tana daga cikin matan da kallonsu ke kawar da damuwa, gami da mantar da Wa namiji inda ya dosa.
"Maraba da dawowa ranka shi daWe babban malamina" Zama yayi a kusa da'ita.
"Barka Fhatsima da fatan na sameku lafiya? Na yi ma Allah godiya daya kasance lura dani a cikin wannan daren yana hannunki, ?ila da sai dai a wayo gari zuchiyata ta buga. Dan kece kaWai mai iya mallakata" Farin ciki ne ya lulluSe illahirin jikin Baba Fhatsima. Abinci ta zuba mishi suka dawo falo. Yana ci tana mishi taWi ananne ta sanar dashi zuwan Altine ?aunarta da da Balaraba
"Allah sarki Altine uwar zumunci yanzu harta zo dan ayi komai tare da'ita. Yaya mijin nata da surukanta?"
"Suna lafiya dukkansu. Ina ruwan Altine daru, ko Wazu sai da su kai ?ar hayaniya da sahibarka Asshi" Murmushi yayo yana ?o?arin karantar yanayinta. Kishinta na mallakar kai yana burgeshi, tana da tsantsar kishi, amman kishin da bai rufe mata idanun da zata cuta ma abokan zamanta ba daidai da kalma. Kishin da bai gusar mata da nutsuwa da kamalarta ba. Yanzu ambaton ashshi kawai da tayi, sai da hancinta ya Wanyi wani doro, wanda da wannan doron hancin Malam ke gane tana yanayi na kishi. ?auke tunanin nata yayi ta hanyar cewa.
"Hmm kinsan yanda muka kwashe da shashashar yarinyarnan kuwa?" A nutse ta kalleshi tace"
"Da naso ne ka nutsu tukunna ko zuwa da safe saimu tattauna, domin sake maimaita maganar a cikin yanayin fishi ka iya haifar da wani fushin." Da wannan Baba Fhatsima ta rinjayi mijinta.
Ta Sangaren angwaye kuma sun sake zage damtsen neman na tuwo, biki sai ?aratowa yake yi gida yayi kace kace. Gwadabe bai san halin da ake ciki ba, domin Baba Fhatsima ta ba Malam shawarar ya rufe zancan har sai zuwa bayan biki sai yai mishi bayani a tsanake. Gidan Amare yayi shar dashi ya Wauki fenti gabaki Waya harda cikin gidan malam. Yara kuma sun gwangwaje iyayensu da gyaran da?una suma dai sun zama amare a wajen Malam. Malam da kanshi ya tusa angwayennan gaba ko wanne ya zaSi Wakinshi duk zubinsu iri Wayaa ne babu wani bambanci, Gwadabe dakunan matanshi suna jere, a kusa da Wakin Sadi?u, kafin Wakin Gwadabe kuma Wakin Auwala ne. Key Malam ya mi?ama ko wanne. Su Tasi'u da Jamilu su zubin Wakunansu yafi yalwa, kuma Wakuna uku ne a ciki kasancewar suna da yara maza da mata. Malam ya basu umarnin ana biki saura sati guda su dawo wannan Sarayin amare su shigo su samesu a ciki. Haka dai akaita shidimar biki. Ana saura sati guda Waurin aure ba?in nesa suka soma cika gida. Su Anty Badi'a kuma suka ?aura izuwa sabon gida. Nan malam kuma yasa aka fente dakunan da suka tashi wanda Tasi'u ya fita yace Baba Fhatsima ta koma ciki. Wanda jamilu ya fita kuma yaba Baba Asshi. Nan Suwaiba da Amaryar malam suka shiga tashin hankali da tunane tunane dan su a tunaninsu tunda dai su da sauran mammora a jikinsu su ya dace ace Malam yaba waWannan Wakuna ba matanshi tsofaffi ba.
Ta bangaren Amaren gidan malam su su huWu sai gyaran jiki aketa faman yi musu. Magunguna kuwa a dama musu wannan da madara, wannan a dama da Nono haka dai aketa faman yi musu. Hadiza dai tunda ba?i suka cika gidan nasu bata saka gogan nata a idanunta ba, wayarma ba kasafai suka fiye yinta ba. Ita dai sai tsuma kanta take yi, burinta ta zama sarauniyar zuchiyar Gwadabe. Kuma kasancewarta bazawara harda yara yasa tafi ?an matan kannenta shirya kanta. ?awarta Hassana itace take ta bata dabaru da sirrin zama da kishiya, sakamakon ita a gidanta itace ta uku. Hadiza ta Waura Wamarar ya?i da jahilin kishi, ta Waura Wamarar bama Gwadabe farin ciki, da kiyaye dukkannin Sacin ranshi. Amaryarshi kuma tsakaninsu gaisuwane, dan bata jin zata wani iya zaman hira ko wani sakin fuska da kishiya. Kowacce dai ta iya allon ta ta wanke.
Kasancewarta Amaryar ?ar gida har an mata jerenta tsab, ta samu kaya fiye da aurenta na fari, Wakinta yayi matu?ar kyau. Tun kafin gida ya cika da mutane Baba Fhatsima da Goggo Altine su ka zaunar da Hafiza sukaita karanta mata karatu masu amfani ( gaba cikin labarin zamu ji me suka faWa mata a aikace a gidan Gwadabe) Duk abinda suka faWa mata tayi ram dasu a ?wa?walwarta sai jujjuyasu take tana farin ciki. Harma Allah _Allah take a soma wasan.
Rana bata ?arya Allah ya kawo mu ranar biki. Tun ranar Monday aka soma shagulgulan da suka shafi al'adu, ta Sangare Amare da angwaye. Ta bangaren ?an Takai. Goggo Iyatu, da Goggo Rahila Matar ?anin Babansu Gwadabe ne a manya suka tawo. A yaran mata Laila tazo, sai Abuwa matar ?an Goggo Hajiyayye matar ?anin mahaifin su gwadabe, ita tsufa ya kamata Abuwa ke wakiltarta zuwa duk wani sha'ani na dole. Babala dai dasu Yaya Hambali da matansu ko ?eyarsu babu. Gida ya kacame da sha'ani. Mayu da Sarayi sun samu abun nema, kowa sai farauta Laila kuwa duk abinda taga anyi wasarere dashi saita adanashi, ta sake ta shiga jami'a sosai. Duk wanda yai wasarere da jakarshi, akwai Laila da ire_irenta da yawa a gidan biki su zasu adanama mutum kayanshi hausawa sukace mai son abinka ya fika dabara.
Amare sai kyau suke sha, su saka wannan sutura su canja. Hadiza tayi kyau fiye da aurenta na fari, domin yanzu tafi sanin kanta fiye da baya, a baya akwai ?uruciya. Amman a yanzu tasan cikakkiyar darajarta ta Wiya mace.

GWADABE:
Ranar da aka Waura aurensu Hadiza da safe, Gwadabe nata shirin kama hanyar Najeriya shi da Baba Magaji. Sai ga Auwala ya shigo Waki ya sameshi sun sha uban ankon farar shadda mai mai?o.
"Ango mijin Hadiza. Malam ne yace in yi kiranka zaku yi magana" Murmushi yayi mishi yace.
"Ango mijin Zakiya bada kan ka a sare kaje gida kace ya faWi" Dariya suka saka dukkansu. Hularshi ya Wakko yasa suka fita tare. Ratsa mata ?an biki sukayi, sai nunasu akeyi gwanin sha'awa duk kaya iri guda suka saka harda su Yaya Tasi'u. A zaure suka samu Malam da aminanshi dattijai biyu.
"Gwadabe tafiyarmu Najeriya an fasa. Yanzu haka maganar da nake maka an Waura auren naka acan Tamu da Bara'u su suka tsaya akan komai, yanzu aka Waura auren. Sun kirani suna hanyar tawowa da Amarya, motar kaya kuma tun jiya da rana ta kamo hanya. Babu mamaki zuwa rana ka gansu. Na sanar ma Fhatsima Dangin amarya da masu jere suna hanya. To sai ka zauna a cikin shirin tarbar amaryarka" Murmushi Gwadabe yayi, kanshi na ?asa sai godiya yake yi ma Malam kawai, domin bashi da bakin gode mishi, yayi mishi komai a rayuwa. Sallamarsu Malam yayi suka fice waje wajen abokansu.

Hadiza:
Ta bangaren Hadiza tunda Malam ya sanar ma Baba Fhatsima Amaryar Gwadabe suna hanya. Sai cikinta ya Wuri ruwa, har wani zazzaSi taji yana shirin sakko mata. Goggo Altine ta dubi Baba Fhatsima tace.
"Zuwa bayan la'asar sai a shigar da ita gidanta tunda itace uwar gida, yana da kyau Amarya tazo ta sameta a Wakinta. Dan haka bari in fita in sanarma da su Hadizan Zendar." Wani sanyi Hadiza taji ya kwaranyi daga kanta zuwa ?irjinta.
Kafin azahar masu jere suka iso motar jere daban, motar iyaye daban. Sun samu tarba ta arziki an taresu da kaji da farfesu, da tuwon Sula ( tuwon ruwa) Ana idar da sallar La'asar aka fito da Amarya Hadiza. A zaure suka yi kaciSus da Malam yana tsaye yana jiran fitowar tasu. Tsugunnawa Hadiza tayi tana hawaye a gaban Malam.
"To Hadiza ina fatan wannan fitar da zaki yi daga gidanku yasa fitace ta har abada sai dai zuwan daWi in sha Allah
MRS BUKHARI


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667



*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


11
Ga wannan a rage zafi zuwa monday zan dawo ka'in da na'in




09153081057
Ga masu san magana dani kai tsaye ta whatApp ga number na
Masoyana sunata mun ?orafin babu number na a jikin littafi kuma suna son muyi zumunci, ?orafi ya ?are.


"Na horeki da ha?uri da kawaici. Kiyi zaman aure irin wanda mahaifiyarki take yi. Sannan kiyi kishi irin nata Hadiza. Allah yayi albarka Allah yasa sai dai a fitar da gawarki. Ga wannan Wan kunnen zinarin ki adanashi zai miki Amfani, ko da zaki siyar ki tabbatar juya kuWin zaki yi ba wasa dasu ba. Altine ku tafi da'ita" Altine ta Waga Hadiza suka fita aka kaita Wakinta. Barinta akayi ita da ?awayenta sunata hirarsu. ?an uwan Shafa kuma sai jere suke yi mata dan a gaskiya Shafa tafi Hadiza kaya musamman kayan ?awa na Waki, dangin samiru da kwalla. Kuma sai da aka mata bango guda na kwalliyar tasa, sai Waukar idanu suke yi. Duk labari ya isarma Hadiza, sai taji babu daWi domin ba hakan taso ba. ?an kuWaWen data samu na gudunmawa ta Wungume ta ba Aminiyarta suka ?aro mata kumbula da kwalla. Kafin magriba har sun dawo, suka kuma sherawa, tare da sake ma Wakin fasalin daya dace.

Ta bangaren angwaye ana fitowa sallar magriba ko wanne ya jaye abokanshi suka nufi cikin gida domin gabatar da WATSI. Inda ake ma ango watsin alawa, da kuWi. Ana samun kuWaWe sosai. Ko wanne ango dangin mahaifiyarshi ne suka shimfiWa musu taburmai. Akaita watsin kuWi da cingam. A wannan rana angwayen sun samu kuWi na mamaki domin wannan ranar tana daga cikin ranakun nuna bajintar dangi, da amfanin tarin dangi.
Su Gwadabe sun samu kuWi sosai a wannan rana dan dangin Baba Fhatsima masu kuWi rabinsu da kwata suke Aure, uwa uba ga Yaya Tasi'u shima ya nuna bajintarshi, da yarsu Zarah. Wankan kudi kawai akaita musu, lokaci Waya kallo ya dawo wajensu Gwadabe. Mata sai ihu da guWa suke yi. Dangin Baba Fhatsima sukaita musu Sarin kuWi kawai. Kiran sallar isha ne ya dakatar da abun. Nan suka kwashe kuWaWensu a buhu suka yi gaba. Nan kuma aka shiga kawo amare Wakunansu, tare da bataliyar ?awayen Amare. Da misalin sha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login