Showing 102001 words to 105000 words out of 270738 words

Chapter 35 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

kitchen. Tana jiyo Suruntu a ragowar kitchen Win Amaren gidan. ?akin Sabitu dake kallon nasu ma, ta hango shigar Sabitu bayi, buWe ?ofar falon da yayi ne hasken lantarki yasa ta hangoshi. A gurguje Gwadabe ya fito. Kayanshi ya mayar ya fice masallaci kasancewar bai Wakko boron kayanshi ba. Fitarshi Hadiza itama tayo wankanta a gurguje ta shige Waki. Duk yadda taso kar a ganta sai da Sabitu da Matarshi suka ganta. Sallar asuba ta gabatar bacci sai Webeta yake yi. Murmushi tayi sanda ta tuno abubbuwan da suka wakana a daren jiya. Wata sabuwar rayuwa a jiyan Gwadabe ya shigar da'ita. Yau ne ta tantance tsakanin namiji da mata maza. Dan tsohon mijinta irin ?an ?auyannanne da basu iya tura ?an aike kafin zuwansu ga iyalansu ba. Salamatu kwanta kawai ta sani ita, domin dashi aka raineta. Amman yau taji daWi da garWin da ?awayenta ke yawan bata labari. ( Khadija maidoki)Sib Winta ta buWe ta ciro wata gorar magani, data Waga kai sai da ta sha rabi kafin ta mayar. Tana mayarwa Gwadabe yayo sallama ya shigo fuskarshi yalwace da fara'a da ?yallin man angwanci raWau a fuskarshi. Kusa da'ita ya ?arasa ya ri?e hannayenta duka biyu. Baice mata komai ba sai kallo da yake ?are mata. Ha?oranta biyu da suke Wan fitowa waje yake kallo. Shi a idanunshi ba matsala bane, sai dai a idanun mutane. Tsarin zubin fuskarta ya Soye wannan nakasun ha?oran nata.
MRS BUKHARI Ce


[06/08, 9:35 am] BADI'AT IBRAHIM: *Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230



[15/08, 8:00 am] BADI'AT IBRAHIM: Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667
ZEE MUSA COLLECTION =؃? Tana siyarda atamfofi da laces da shaddar da sauran kayan Yara da shoes and bags da material zee Musa collection ba, anan ta tsaya ba tana siyarda kayan kitchen da supplement da saurankayayakin masu inganci kaidai ka garzaya @&? @&?Kar ayi Babu Kai ko ka tuntibeta ta wannan number din kamar=???=???08029882667 nagodee =؃? NAMA YA DAHU.....
ROMO ?ANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
GAWURTATTU UKU

12



09153081057
Ga masu san magana dani kai tsaye ta whatApp ga number na
Masoyana sunata mun ?orafin babu number na a jikin littafi kuma suna son muyi zumunci, ?orafi ya ?are.

Number na dana saka a jikin littafi ya sake tono mun masoyana masu son magana dani sosai. Daga ranar dana saka numberna izuwa yanzu wlh bazan iya ?irga adadin sa?onnin dana riske ba. Babu abinda zance da masoya sai godiya. Hakan ya sake fallasa ?an bati suma, son so =??=?M?


IYABO:
Ina kan sallaya hannu da kaina a sama ina ro?on Allah ya kawo mun sanadin komawata ?asata najeriya kar in mutu a wula?ance a inda rayuwata bata da amfani. Yaya Hamma na tuno da ?o?arin da yayi akaina domin in ha?ura da tafiyar na?i. Haka zalika Burodami Debisi yayi ?o?arin hanani tafiyarnan idanuna sun bushe gani nake tafiyar itace mafita. Ashe rabon shan wahala ne, ko da wannan ciwon bayan aka barni ai na horu. Fati ce ta shigo ita da Sima Wan daudun ?awarta. waya take yi sai larabci take yi, wasu zantukan ina fahimtar me take cewa wasu kuma bana ganewa. Na fahimci da namiji take magana, kuma maganar haWuwa suke yi. Data ajjiye wayar sai na dubeeta nace.
Faty na lura kamar mu,amala da maza shine sana'arki ko?" Na ?ura mata idanu ina karantar yanayinta.
Sima ya tafa hannaye yace.
"Yau ni naga jar jaraba ido da ido, Iyabo kike ko wa?" Ni dai ban tanka shi ba.
Ido cikin ido tace Faty tace."
"?warai da aniya. Jikina shine jarine, babu kasuwanci mai ci a ?asarnan sama da wannan. Kema kuma dama ce da zaki tara kuWaWen da ko kin koma Najeriya ba kiy babu talauci. Kin ganni ina da gidajen da ake mun haya. Mijin da zan aura dawowata kawai yake jira. Na tuttura dilolin kayayyaki gida Najeriya dana koma nima na zama daga cikin waWanda za a dama dani, hatta kayan kitchen Wina da kayan ?yale_?yalenmu na mata duk nayi ma kaina.
Hmmm Iyabo nima da wanke_wanken na soma. So uku ina zubar da ciki a wannan ?asa, na farko yaron gidan aikinane yai mun ciki, na biyu Ya Babana ne yai mun ciki ( Ya Baba kamar uban gida ake nufi). Na ukun abokin yaron gidan aikina da yaro daga Canada yai mun ciki. Wuya babu irin wacce ban sha ba a gidan aiki. Wasu fa har rasa rayukansu suke yi. Kema in baki ha?ura da gidan aiki ba, wallahi sai aikin gidan larabawa ya nakasa miki jiki, baga irinta nan ba, ciwon baya ya soma kama ki ba, duk da ciwon bayannan suke komawa najeriya su zamema danginsu layabiliti. Tun kafin ki rasa lafiyar ?afafu a mayar dake Najeriya hajaran majaran ba lafiya ki zame musu nauyi, ke baki tara kuWi ba, su ki cinye musu nasu gara ki ha?ura da wannan aikin." Wani zumm naji a jikina tamkar an jona mun shokin wallahi.
A dibibice nace.
Duk a gidan aikin kika haWu da wannan ?addarar? Amman Faty me yasa baki koma Najeriya ba? Wannan rayuwar ai ba mai Sullewa bace, babu yadda za ayi ka saSi Allah kuma kaga haske a gaba. Ni dai da in bi maza gara in koma Najeriya a nakashe, ke koma in mutu, sai dai ai mun da ?arfin tsiya. Kema ina mai baki shawarar ki tuba, daga ke har Sima" Hawayene ya zubo a idanunta sai girgiza kai take yi. Sima kuwa dariya da wata girgiza yayi ya bude jakarshi ya zaro hanbaki mai ruwan toka ya sake shafawa. Kullum bakinshi da wannan janbaki kamar akuya ta dumbuji gari. Faty ce kawai tace.
"Ni zanfita sai gobe zan dawo. ?ila in na dawo in tsokata miki kaWan daga cikin rayuwata. Zaki fahimci neman kuWi ya wajaba a gareni. Karki mance ina binki kuWin abinci. Akwai laban da cake in zaki ci gasu can" Ta nuna mun inda cake Win yake da bakinta ta fuce abunta Sima na biye da'ita. Ajjiyar zuchiya kawai na sauke, haka na kwana ina tubka da warwarar tunani, hankalina tuni ya daWe da komawa gida. Sai kuma inna tuno da irin rayuwar da Dadana take yi a gidan azzalumin mijinta sai inji na Wan samu ?warin guiwar zama in nemi kuWi da GUMIN HALAL ( BATUL MAMMAN) In na tuno ba?ar azabar aikin gidan larabawa da furucin ire irensu Faty sai inji zuchiyata ma ta tsinke. Washe gari da safe sai ga Hajiya ta le?o dakin. Wani kallon wula?anci ta watso mun.
"Ina dai fatan ba kin dawo bane da zummar kinbar gidan aikin ki ba ko? Dan ?an gidan aikin ki sun kira suna tambayar yaushe zaki dawo.
A tsorace nace da'ita.
Bani da lafiya ne shi yasa na dawo. Da zaran jikina ya warware zan koma kan aikina"
"Ya dai fi miki. Me yake damunki da baki iya zuwa mun gaisa ba?" Na kwashe labarin yadda nake ji na bata. Abun mamaki sai ta kwashe da dariya harda buga ?afarta. Lokaci guda kuma sai ta saki tsaki tare da cewa.
"Aikin banza. Da wai me kuka Wauka, da kun shigo ?asar kun zama masu arziki ko me? Hatta karuwan cikin gidannan da kike ji da gani suna shan wuya. Ki tambayi tantiriyar ?ar barikin data baki mafaka zata baki labarin da yadda ta soma. Ko da yake ?ila nemanki take yi ko shi yasa ma ta ajjiyeki" Tana gama faWar haka ta saki labulen Wakin ta barni ina shurSune majina. Da ?yar na mi?e a daddafe na gyara Wakin, bayan naci kukana na ?oshi na gode ma Allah. Baya da ?afafu sun matsa mun, ban Waki na shiga na Wan gargasa jikina da tawul, na shafe jikina tas da man zafi. Sai na Wan bibbi bango na fita domin in samar ma cikina Wan abun da zanci. Fitata ke da wuya, sai ga wata ?ar matashiyar budurwar da ba zata haura shekaru goma sha bakwai, sha takwas ba. Idanunta a kumbure bakinta da hancinta sai jini da majina da yawu ke dalala. FaWi take.
"Ku taimakeni bana gani. Mutuwa zanyi. Na ro?e ku ku mayar dani ?asata najeriya na gaji da wannan azabar." Yib sai ta runtuma a ?asa take sai ba numfashi. Hankalinmu ya tashi ainun duk muka rufu a kanta masu kuka nayi, masu salati nayi, masu cewa a kira gidansu a sanar musu halin da take suna yi. Ni dai ruwa na nemo na she?a mata sai ta sauke ajjiyar zuchiya ashe suma tayi. Tiri_tiri kuma suka jata zuwa Wakinta dai. Yarinyarnan ashe gidan da take aikine, mijin matar ke kwanciya da'ita shine matar ta kamasu cikin dare. Shine tai mata irin wannan kafirin dukan. Ita ko Hajiya dawa Allah ya haWata bayan mu. Ashe duk haya_hayar da muke yi tana. ?akinta bacci take yi. Tana tashi ta dira a wuyanmu ta inda ta tsikara ba tanan take ja ba. Duk mu kai tsit kowacce tayi tsamo_tsamo. Muna cikin haka yara da manyan da suka mayar da kansu fasi?ai dan cimma buri, huWu daga cikin waWanda suka fita kwanan gida suka shigo, ciki harda Faty da Sima. Shigowarsu ce yasa Hajiya ta sarara mana. Abinci na siya tuwo miyar kuka mai tsadar gaske. Komai fa akwai na gida najeriya takari ke siya, akwai maza da mata takari sosai, to su suke sayen wannan abinci. Su kansu masu abincinnan Hajiyoyin kansu ne in suka dawo gida Najeriya. Ina zaune ina cin tuwona, na dulmiya tunanin ko a wanne hali Dada take oho. Sai naji maganar Faty. ?agowa nayi ina lashe hannuna ina kallonta du a lokaci guda "
"Nace zan Wan tsokata miki labarina. Amman a dun?ule zan baki" Ajjiyar zuchiya na sauke nannauya.
Ina jinki Faty. Nace da'ita tare da bata hankalina baki Waya. Tsulum Sima ya shige banWaki da Waurin ?irji yanata yau?i.
"Mahaifina mai auri saki ne. A iyakar tasowata matan da mahaifina ya aura sunfi ashirin. Yara a gidanmu kuwa kamar bakin masallacin juma'a. Rashin tasowarmu da iyayenmu Mata, sai ya gurSata rayuwarmu musamman mu matan. Sai mu fita a lokacin da muke so. Ke in kwana bakwai zaki yi bakya gida babu mai tambayar dalili. Ba lalle ne ma a lura bakya nan Win ba. Yawo na dinga yi kwararo_kwararo domin samun na abinci da suturar arziki a matsayina na matashiya. Tun tasowata na riga na saba da kula da kaina a matsayina na mace, Babanmu iyakar abinci kaWai yake iya bamu, shima sau biyu kuma marar daWi. A shekara sau Waya rak yake mana sutura kala Waya rak. Ke zaki sai sabulun wanka dana wanki, ke zaki sai man shafawa, man goge baki, ke zaki biya kuWin kitso, kayan kwalliya, turare. Ke komai da kika sani, ki faWamun me zai sa ba zamu saba da kuWi ba. Me yasa idanuwanmu ba zasu buWe ba? Ita ko mahaifiyata tana can tana auren wani marar mutuncin yana mata gashin ?uma. Itama bata samu kulawa ba, balle ta kula dani. Yaran data haifa acan ma a ?ar?ashinta suke ita ke Wawainiya dasu har mijin ma. Kinji somi_somin taSarSarewar rayuwata. A wannan yawon Sel_ Sel Allah ya haWani da wani Wan shaye_shaye harda ?addarar aure da yaro Waya tilo. Kullum sai ya jibgeni babu ranar banza, matan banza har gadon sunnah ake shigomun dasu. U?uba muraratan. Ana cikin haka Allah da ikonshi sai ya sakeni akan karuwarshi, yace in musu girki ni kuma na dire nace banyi. Sai ya sake ni. Na tattare kayana na koma wannan rayuwa ta gidanmu, ko da aka ganni a gida babu wanda yace dani ?ala. Nima nayi banza da kowa. Gaga_gaga naita faWi tashin neman na tuwo. Har sanadi yasa na tawo wannan ?asa ta dalilin ?awata. Labarin zamana a gidan Larabawa ban Soye miki komai ba. Naso in tuba in nutsu, amman abun yaci tura ni kuma idanuna ya bushe akan kuWi da son ceto mahaifiyata da ?annena da Babanmu ba Waya ba. Alhamdulillah yanzu su suna cikin farin ciki, kullum mahaifiyata a cikin sanyamun albarka take. Wannan shine zan iya baki a ta?aice." Girgiza kai nake ta yi, sai jujjuya labarin nake yi a ?wa?walwata, ina mamakin uba irin na su Faty. Dada ce ta sake faWi mun a raina. Amman in sha Allah da GUMIN HALAK zan kula da mahaifiyata da nawa ?annen.
Faty ha?i?a kinga jalala."
Ta Waya Sangaren sai Gwadabe da yarana suka faWo mun. Allah sarki yanzu nasan Gwadabe yayi aure, ko wanne irin hali yarana suke ciki oho. Nisawa nayi na ce.
Ha?i?a Faty kin taso a wata iriyar mummunar rayuwa. ?addararki ba?ar ?addarace. Amman fa babu wata hujja da zaki kafa domin ki saSi Allah. Zina haramun ce, bai kamata ki kula da iyayenki da kuWin zina ba"
"Dakata Iyabo. Duk abinda kika gani a Wakinnan, ko kika ci, hatta alfarma da nayi miki duk sanadiyyar kuWin zinar ce. Kinga kema kuWin yayi miki rana. Da yanzu daga ni har ke muna neman mafaka, tare da neman tudun dafawa. Jibeki fa jinyar wahala da azabar gidan Larabawa kike fama dashi. Kafin ke wasu sunyi, wasu fa tsabaragen wuya yankar jiki suke su faWi su mutu, wasu su haWiyi zuchiya." Da tsawa take yi mun magana yarinya ?arama. Ko me ta tuna oho sai naji salama a muryar tata.
"Iyabo tawa ?addararce haka. Kamar yadda ?addara ta zargo rayukanmu ta haWamu a gidannan. Ki yi harkokin gabanki, ki barni inyi nawa Allah da kike ji da ganinshi me gafartama bayine."
Hakane Faty Ubangiji Allah yasa mu dace. Ki taimaka ki ara mun wayarki zan kira gida. Tunda nazo ban samu damar ji daga garesu ba." Kamar dai ba zata bani ba dai. Sai ta mi?o mun. Number Burodami na lalubo a cikin kayana na kwafeta tsab a wayar na danna kore. Ruri biyu zuwa na ukun naji an Waga.
Burodami Debisi Emi ni Iyabo ( Nice Iyabo) Ina faWin haka sai kuka na ba?in ciki da nadama.
"Ohh Ohh ohh Iyabo sai yau kika kira? Kin samu a damuwa musamman zuchiyar data sha?u dake, ta horu da sonki. Ina fatan kina lafiya ko?"
Sai kawai nace dashi.
Lafiya lau, ya su Iyaa, da su Iyaa Beji da su Iya Kokodeen?"
"Duk suna Lafiya. Jiya jiyannan Dada da Hamma suka koma. Sun zo kwanansu biyu. Dada ta damu da Iyaa ta faWa mata baki kira ko sau Waya ba." Sababbin hawaye na matse a idanuna daWin jin labarin Dada da Hammana ya sani cikin farin ciki.
Allah sarki Dada. Suna lafiya ko? Kwanakin baya na ari waya na kiraka baka Waga bane. In Dada ta dawo a bata wannan lambar. Lambar yarinyar da muke Waki Waya ne. In akaci sa a na dawo hutu daga gidan aiki sai mu gaisa" Bai bani amsaba sai kuWin ya ?are. Kafin in ajjiye wayar sai ga kiranshi ya biyo ni.
"To Iyabo zan bata. Ko bata zo ba zan shirya in an kwana biyu in kai mata. In naje gida zan kira in haWaki da Iyaa. Kullum sai ta yi zancanki." Murmushi nayi nace.
To Shikenan Burodami. Nagode, sannan a taya mu da adda'a. A faWa ma Iyaa da Dada ina bu?atar adda'a" BuWar bakinshi sai yace.
"Masoyinki kuma mijinki na biyu ma zai hana idanunshi bacci wajen yi miki adda'a. Ina Wan birri Wan ?auye me kiwo ba yamun ?wacen masoyiya ba. In banda so da abinshi, me yasa zai kai kanshi dokar dajin da babu komai cikinta sai nono da fura" ?it sai na kashe wayarnan, raina ya Saci ainun. Mi?ama Faty wayarta nayi, tare da yi mata godiya. Ban Waki ta shige, ni kuma naci gaba da cin tuwona. Sima na tsaye yana shafa mai yana rawa.
Inata nazarin maganganun Burodami Debisi. Hammana ne ya faWo mun a raina. Ya iyali ina son Hamma so marar abin misalin da hankali zai Wauka. Dama zuchiyata wawuyar zuchiyace bata iya son abu ba sam. Haka kuma bata iya ?in abu ba. Fitowar Faty daga banWakine ya katsemun tunanina.
"Da badan ?afarki na ciwo ba, ai da kin rakani kasuwa inason sayen Wan kunnen gold."
Duk da nasan ina shan azaba sai nace mata.
Da yaushe zaki je? Inason in Wan fita ganin gari tsorone yake hanani dama."
"Zuwa dare kinsan da daddare


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login