Showing 153001 words to 156000 words out of 270738 words

Chapter 52 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

suna aiki, banda ?annen Hadiza da kawayenta duk kowa aiki yake yi, ga Hadiza ta sha Bazin asalin babbar me geza. ?an biyu dake guje_guje a tsakar gida Shafa ta kira da hannu, a guje suka isa gareta, ta jasu Waki Gwadabe ya bita da kallo dan yaga kamar akwai Sacin rai tattare da'ita bazai wuce akan raguna biyu data gani ba, da suturar jikin Hadiza ba.
Yana gama ratayewa ya nufi Wakin Shafa ko kallon Hadiza baiyi ba.
"Gwadabe mufa har yanzu ba'a sanar damu sunan wannan jaririya tamu ba" Anti Badi'a ta katse mishi hanzarinshi.
"Sunanta Fhatsima. Alkunyarta Ummi"
Ajjiyar zuchiya Hadiza ta sauke ranta yayi fes. Anti Badi'a ta saki guWa tana faWin.
"Baba Fhatsima dole tayi mana fantimoti na takwara. Bari in shiga cikin gidan in sanar."
Dariya Mammada yayi yace.
"Sun rigaku jin sunan tun asubar fari ai. Sai dai in akwatin zaki karSo"
Dukkansu suka saka dariya. Gwadabe a bayan gidan Shafa yayi wanka ya kintsa, ya fito ya sameta tana wasa da ?an biyu.
"Shafa" ya kira sunanta, ta Wago ta zuba mishi idanu ba tare da tace komai ba.
"Raguna da kika ga biyu. Yaya Tasi'u ne ya ba Hadiza ragon ni tunkiyar na siya. Kar kiga tafi taki girma wallahi yanayine kawai duk da nasan tafi taki tsada. Suturar jikin Hadiza da hidindimun da kikaga anayi, wasu ita da kuWinta tayi, wasu matar wanta Anti Badi'a mace mai karamci ce tayi mata. Kiyi ha?uri kinji ko, umman Abba?"
Murmushi tayi, shima murmushin yai mata.
"Babu komai Allah yasa mu dace.
Haka dai akaita girke_girken suna a gidan abinci saida akayi kusan kala uku, ga cincin da alkali, harda soSo da kunun gyaWa duk saida akayi. Me jego da yarinya kuwa sunga gata sosai. Dan hatta Gwadabe kayan da Yaima ummi baima Abba ba, sai ha?uri ya ba Shafa akan zai ?aro musu in ya samu kuWi.
Washe garin suna tun sassafe aka kafa kaskon suya. Su Sakina suka shiga shirin komawa najeriya, Hadiza ta Weba musu nama mai yawa sosai da cincin da dubulan. Baba Fhatsima kuma ta musu tsarabar lalle Wan nijar mai mugun kamu da yankan salateb harda gishirin lalle wanda ake kwaSawa da toka a shafa sai lalle ya dawo baki wudik. Har sun fita Gwadabe zai rakasu tasha sai ga wayar Tamu yana ro?on a bashi Shafa tazo tayi wankan gida.
Tamu ya wuce ya nemi abu ya kasa samu a wajen Gwadabe. Babu shiri suka Waga tafiyar zuwa washe gari. Shafa saita shiga murna tana haWa kaya. Gwadabe ne ya kai zancan gaban uwar Wakinshi Baba Fhatsima.
"To ai babu lefi tunda ka amince, kaga sunyi kawaici ma dan da wasu ne kafin ta haihu zasu zo su tafi da'ita. Babu damuwa Allah ya tsare"
Ita ta sanar ma Malam washe gari suka kama hanya sai Najeriya. Kan Gwadabe ya Wauki zafi dan a ranar yana da zuwa wani ?auye cin kauwa zai kai magani ba ?aramin ciniki yake yi ba. Sai ya sha'afa bai sanar da Hadiza batun zuwa wankan shafa ba sai a bakin Shafar taji da taje mata sallama.
Alhamdulillah sana'ar saida magani tana kai mishi sosai babu laifi, har magungunan ?arfin maza da su yaji dakan maza yake siyarwa, abu kamar wasa saiya soma haWawa da ?wayar bature duk dai na mazan. Kuma yana zaga ?auyuka dan cin kasuwa, yana ciniki sosai babu abinda zaice da Allah sai godiya.
Koda ya dawo ga gajiya, ga hayaniyar kasuwa saida Hadiza ta tareshi da ?orafinta.
"Ashe kasan Shafa ba zama tayi ba za'a tafi da'ita wanka shine baka faWa mun ba." ( Mata mu dinga lura da lokacin daya dace mu shigar da ?orafinmu ga miji. Kuma mu sani mu tsaya a iyakar matsayinmu dan kare mutuncin kanmu, musamman in kina da abokiyar zama) A faWace yace.
"Ai ba huruminki bane dan Shafa zata wankan gida saina sanar dake ba. Tunda ta miki sallama ai Shikenan. Da dawowata kin tarbeni da ?orafi'"
Yana faWar haka ya shige Waki yana ta tauna al'amura lamarin Hadiza ya soma isarshi gaskiya mace sai shegen ?orafi shi kenan kullum shi a cikin yin ba daidai yake ba kenan?"
Tsaki yaja kawai.
Gaga_gaga haka rayuwar taita turawa kwanaki cikin kwanaki. Har Shafa tayi arba'in. Ana gobe Hadiza zatayi arba'in Gwadabe ya dawo daga cin kasuwa can garin Tawa yace.
"Ki shirya jibi zamu je Najeriya. Zamu je mu gaishe da su Babala da abokaina. Shafa ma jiya suka shiga Takai Win."
"To Shikenan Allah ya nuna mana. Dan Allah kayi ha?uri a bisa laifin da nayi maka jiya. Wallahi zuchiyata ce ta kasa jura naga daka dawo a madadin ka mayar da hankalinka a kanmu ni da Ummi. Sai inga damuwarka Shafa dai da Abba."
?ur ya zuba mata idanu kamar bazaice komai ba dai sai yace kawai.
"Bakomai Hadiza. Gobe ma da ?orafin da zaki kawo. Kinga ita ko Shafa bata taSa mun ?orafin komai a kanki ba. Hadiza baki gane bane kinci babban kaso a zuchiyata mai girma. Ya kamata ki kwantar da hankalinki"
Murmushi tayi taji daWi har a cikin ranta. Kuma ta gamsu da hakan. Tana girmama yadda Gwadabe yake Waga mata ?afa. Har cikin ranta tasan kishi da ?orafi shine matsalarta, tayi imani Shafa ma nada nata matsalar.
"Na haWa harda kason tsohuwar matarka na kwakwushe Iyabo?"
MRS BUKHARI

Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230




09153081057
Ga masu san magana dani kai tsaye ta whatApp ga number na
Masoyana sunata mun ?orafin babu number na a jikin littafi kuma suna son muyi zumunci, ?orafi ya ?are.

NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA UKU (5)

Iyabo

Baffa Musa yace.
"Wajen kiwo ba damuwa bane. Ko nan gidanku zai dinga zuwa yana garkesu. Ko gidana, ko gidan me sunanki Jabu.
Zamu bari ranar Talata ranar kasuwa sai muje akwai shanu na siyarwa da ake kawowa. In ma ba haka ba akwai inda zamu je da Amaduyal din mu samo miki. In yaso ko tunkiya da rago sai ke ki siya ki watsar a tsakar gida, suna cin ?anzo da ciyayi sai kiga kin ta da garke, in wata matsuwa ta kamaki sai ki Waga abinki ki siyar.
To Shikenan Baffa zuwa gobe Amaduyal zai kawo maka kuWin in sha Allah. Duk yadda kudin suka yi sai ayi abinda ya dace dashi kuma zuwa jibi zan buWe kayana in soma siyarwa, abinda na kuma gagganWawa sai a sake siyowa, har kaji da zabbi inaso in saka, naga su BaWWo duk suna kiwonsu"
Baffa Musa yayi mun dariya yace.
"Jabu mutanen birni, ta dawo matar ?auye"
Nima dariyar nayi. Nan dai muka gama abinda zamu yi, zuwa bayan la'asar Uwani taima su Dada sallama akan gobe zata wuce, daga haka sai muka koma gida.
Babu kowa a gidan, sai awaki da kaji da suketa sha?atawarsu. Tsakar gidan duk datti da tarkacen bokatai da tukwanansu na dafa nono ?udaje sai fareti suke yi. Mayafina na rataya a saman bishiyar gidan na Wauki tsintsiya tun daga kitchen na zakulo shara, a iyakar kitchen kawai saida na fitar da tarkacen ledoji da toka ?aramin buhu. Duk girman tsakar gidannan na share tas, na haWe musu kayan kazantarsu a bakin rijiya inda suke wanke'wanke da wanki. Lokaci guda gidan yayi fes ras dashi.
Karar girki dana gani a jibge a kusa da Wakin BaWWo na Webo Uwani ta tayani muka hura wuta abu kamar wasa wuta ta kama na tsayar da sanwar miyata. Uwani tayi mun jajjage a babban turmin gidan, su citta, tafarnuwa, diyar miya duk muka daka na wanke naman rago na sashi a Wayan gefen na murhun na sanar muku baki bibbiyu suke gina murhun, saina Waura tafashen nama a Waya, Wayan kuma na tsayar da sanwar miyar karkashi. Awa uku cir muka yi a kitchen kafin na kammala tuwona na shinkafa miyar karkashi yaji nama. Soyayye Tuwon na ?u??ula a leda na cika babban flaks, na bare sabon filas tuwo da miya na zuba na kai Wakin Yafendo da dawowarta kenan.
"Sannu Jabu gida yayi kyau sosai. Allah yayi albarka ya baku zaman lafiya"
Ameen Yafendo nagode.
Ina fitowa daga Wakin Yafendo sai ga matan gidan sun dawo zuga guda da goyo da ?ananun yara raSe_raSe ga siyayya iri_iri sunyo. Suna ganin yadda gidansu ya sake sunsan aikinane.
Sannu da zuwa nayi musu na shiga binsu da tuwon girma Waki_Waki. Da nazo kan Hama bari kuji abinda samodarar tace dani bayan ta?i amsar tuwon fur.
"Au a rabe zamu dinga yin girkin? Aina Wauka duk wacce miji yake Wakinta ita zata girka abincin ?" Murmushi nayi mata.
A'a ko wacce girkinta zata dinga yi, in ranar girkinki tazo kina wajen tallar Nono ni ina gida bazanci abinci ba kenan?" Ai saita zabura tace.
"Ai kema zakiyi tallar nononne, wallahi ban yarda a raba girki ba" Dariya nayi mata na wuce da tunowa na ?arama BaWWo.
Bayan na fito wanka na zuba tuwon na aiki yaro ya kaima Dada dan nayi al?awarin ko ?asa na dafa tare zamu ci da Dada, kuma nasa BaWWo ma ta ro?i mijinta ta dinga aikama da Dada abinci duk a haWu a rufa ma kai asiri.
Yaya Hamma basu suka shigo ba shi da abokanshi sai bayan isha sai gasu. Naci dariya, sunyi santin tuwo sosai Waya daga cikinsu ma cewa yayi abincin ?an aljannah ne. Sai tara da rabi suka yi mun sallama suka tafi suna faWin zasu turo matansu koyon girki. Ni kuma sai nayi amfani da damar wajen tallata musu kayana tare da sanar dasu jibi zan buWe dilar. Duk sunce zasu ba matansu kuWi su zo su sai zanin gadon makka, kunsan dai kayan makka da farin jini.
Bayan Yaya Hamma ya shigo mun kaWaita komai ya lafa sai nake labarta mishi duk yadda muka yi da Baffa. Shima ya goyi bayan ayi hakan babu damuwa. Sai naji nasamu nutsuwa sosai. Washe gari sassafe Uwani tai mana sallama ta kama hanyar kano harda ?aton zakaranta da BaWWo ta bata.
Muna dawowa daga rakata ni da Yaya Hamma, yana shirin fita sai muka jiyo sallamar Amaduyal. KuWaWen dake hannuna na tattare dubu Wari ukku na bashi su a ba?ar leda, ragowar kuWaWen dama nayi musu mugun Suya ?an kuWin hannuna bai wuce dubu saba'in ba haka wanda suke fili Wan na zara a kashe wutar data taso.
"To ni zan tafi aiki. Akwai abinda kike bu?atar in siyo miki a birni ne?" Ya tambayeni na girgiza mishi kaina.
A'a babu sai dai in maka fatan dawowa lafiya. Amman kafin ka fita ya kamata ace akwai kayanka ko kala biyune anan Wakin bawai kullum in kayi wanka zaka fita sai dai kaje Wakin Hama ka saka ba" Dariya yayi ya shafa fuskata.
"Hakane Jabuna. Zan Webo inna dawo. Kar ki manta kafin Hama ta fita ki je ki karSo garin tuwo da man shanu. Inna dawo zan nuna miki naggenki da zaki dinga tatsar nono a jikinta, kinga sai BaWWo ta koya miki yadda ake fitar da man kya dinga fitarwa da kanki kin samu na girkin ki ko, madarar da Nono sai ki ta sha tunda kin?i tallar nono " Dariyar soyayya mu ka yi ma junanmu. Na dinga ragargazo mishi adda'a yana ameen_ameen harya fice daga lungunmu.
Sai da naga tafiyarshi ina rakuSe a bakin lungun harya fita Hama ta bishi da gudu raSe_raSe da nononta guda Waya ta ciroshi ta wuyan riga. Ga Yuguda mijin BaWWo a wajen Hama ko a jikinta.
Da ganin yadda take magana faWa take yi ilai kuwa sai naga tana share hawayenta. Kaina na girgiza nayi komawata Waki nayi WaiWai a ?asa ina tura wainar ?wai ina danne mai?on da ruwan tea na me madara.
Saida na gama karyawa na fita tsakar gidan, tun sassafe na kaima Yafendo nata abun karin.
A zaune a ?asa durshan na samu Hama tana jijjiga madara kwananniya dan fitar da man shanu. Kanta babu Wankwali ya ilahi zo kuga gashi wallahi kamar a india amman annakiya zata kashe shi, wani irin dattine a daddan?are akan da ciyayin katifa.
Ina kwana Hama ya kwanan yaran?" Baki ta taSe tace.
"Lafiya"
Dama Yaya Hamma ne yace ki bani garin tuwo da Wanyan mai" Dariya tayi harda shewa tace.
"Ai Hamma ya gama kwanaki ukkun da zaiyi a Wakin ki, kinga harya faWamun kalar miyar da zan kaWa ta dare. Saiki bari in kwana ya zagayo kanki sai kizo in baki" Ta ?arashe da Dariyar ?eta harda sakin wa?a da fulatanci.
Turus nayi a tsaye ina jujjuya kalaman nata. Taya akayi kwanan suka zama uku. Kenan harda darena na farko da tazo ta jaye shi harda daren a lissafi kenan? Wata bazawarar dariya nayi dan wallahi yau sai Hama taga bariki zan nuna mata nayi zaman gidan karuwai a saudiyya.
Kaina kaWa nayi tafiyata, matan gida sai kallona suke yi, BaWWo har Waki ta biyoni tana bani ha?uri ta kawo mun man shanu ?warya guda da garin jar masara nata.
A'a ki koma da masarar, man shanun dai na karSa."
"Adda sabida ke fa ko gaisuwata Hama bata amsawa, ta hana yaranta wasa da nawa yaran. Ko a mota muka haWu ta dinga tsaki kenan. Kuma ?awayenta ke zugata wallahi baranma Daso. Jiya a kasuwa sun haWu da Daso naga ta bata ?unshin wani magani naji ana cewa da tayi amfani dashi Shikenan. Ni dai iyakar abinda naji kenan. Adda kiyi a hankali Hama hatsabibiyace" Dariya nayi ina mamakin Daso, ita da take ?ar uwata amman da ita aka haWe kai ana son sai anga bayana. Ni zancan asiri_asirinnan na Hama zancan gaskiya yana tsoratani duk da na dogara da Allah, amman bansan wacce iriyar illa zatai mun ba a kwana a tashi. Numfashi naja nace ma BaWWo.
Da izinin Allah asirinsu bazai yi tasiri a kaina ba. Bari in baki tea da ?wai ki kaima Dada, kullum kafin ki fita ki le?o ki tafi mata dashi.
Itama saida taci nata ta fita dana Dada da garin tuwonnan. Suna fita na nufi Wakin Yafendo na tsiri yi mata kwalima na gyare mata Waki tas na fito da wankinta na haWe da nawa na wankesu tas. Na wanke ?azamin bayan gidan tas da toka, na tusa sharar tsakar gidan. Sai gidan ya dawo abun sha'awa har wani fili ya sake yi gidan yana da yalwa sosai da sosai.
Da rana na dafa mana farar shinkafa ina da miyata a Wakin Yafendo naci nawa, yaran gidan duk da iyayensu suna ajjiye musu abinci a Waki na harhaWa kansu na zuba musu a tire suka daka wawar abincin.
Can sai gasu Yusufu da Kari sun shigo, a Wakin Yafendo suma suka yada zango aka gaggaisa na zubo musu abincin. Kari na cin abincinne take sanar dani.
"Dama Dada ce tace mu zo mu sanar miki an siyo shanun, harda tumakai biyu da akuya. Zuwa anjima Amaduyal zai kawo su nan gidan shanu sunyi kyau"
Murna ta kamani sosai, Yafendo ta sanya mana albarka ta riga tasan komai a wajen yayyenta. Na tambayi Yusufu ya suke suna dai samun abinci ko?
"Wallahi a'a Adda ana bamu dai na safe. Amman na dare wata rana sai dai Cubu ta siyo rogo a Soye ta kawo mana muci, ko ?osai, ko ?arago. Dama Kari ce ke sa mana abinci kafin Baffa ya koresu.
Shiru nayi idona ya cika da hawaye Yafendo tace.
"Yanzu su Hassana sai su hanaku abinci dan basu da imani bayan ta?amar tasu dukiyar ta Daso ce akai mata fin ?arfi?. Babu komai ke Jabu aiki ya sameki sai ki ?ara sanwa su dinga zuwa suna Waukar abincin a wajenki. In yau kin basu,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login