Showing 198001 words to 201000 words out of 270738 words

Chapter 67 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

dabara su fita dashi a matsayin nono, in ba a gabanka akayiba ba ka ce ba Nonon usul bane.
Yafendo sai jana da hira take yi har su BaWWo suka yo sallama suka shigo. Hama ma cikinta watanshi huWu a jikinta tana ta dai gwalli ita namiji zata haifama Yaya Hamma daya dawo zai zo ya tarar da abin mamaki. Ni dai dama kunsan a mugun tsorace nake, ku kunsan komai.
Cikina a daren daya cika wata tara wajen sha biyun dare ina kwance a kasa a bukkar Yafendo na?uda ta tashi. Dama kwana biyu dai inajin jikin babu daWi a tsaitsaye dai nake yi.
Gobe ba zaku samu ba yauma dan nayi al?awarine ayimun afuwa.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA UKU (16)


MARA?I:.

BAYAN WANI LOKACI.:

Abubbuwa da dama sun faffaru a cikin wannan shuWewar lokaci. Ciki harda rasuwar Balaraba. Ta rasu wajen haihuwane ta haifi Wiyarta mace sai aka mayar mata da sunan mahaifiyarta. A lokacin Anti Badi'a shayarwa take yi, sai ta Wauki Balaraba ta haWa da Saifullah taci gaba da shayar dasu. Duk matan gidan sun ?ara haihuwa banda matar Mammada da ko Satan wata bata taSa yi ba. Hadiza, da matar Sabitu kuma suna turawa haihuwa ko yau ko gobe.
Malam ya samu lafiya sosai sai dai Baba Fhatsima tana cikin halin jinya sosai. Watansu kusan uku tana kwance a asibiti cutar ciwon zuchiya take yi. Daga baya Malam yasa aka sallamota suka koma yin na hausa.
Ta bangaren Gwadabe sai godiya dan a yanzu in ba'a kirashi hamsha?i ba a kirashi mai kuWi. Ya samu rufin asiri sosai da sosai. Ya Webo yaranshi ya dawo dasu kusa dashi. Toye yana hannun Hadiza, ?an biyu kuma suna hannun Shafa dama sun saba. Rayuwa ta warware musu sosai. A ko da yaushe a cikin yi ma Bara'u aike yake. Damunan bana ya taimakama Bara'u da kuWi yayi noman gyaWa ya samu albarkar abun sosai da sosai.
Wannan kenan


S???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?hafa ce tsaye a tsakar Wakinta tana ta jijjiga yarinyarta mai suna Iyabo yar wata Takwas yarinyar akwaita da kuka, bacci ma basa iyayi. Gashi Allah ya jarabci Shafa da samun wani juna biyun na uku kenan, watan cikin biyu a jikinta sai Wan karen laulayi ga fitinar Iyabo mai kukan banza. ?an biyu ne suka dawo daga makarantar yamma ta malam suna jaye da hannun Abba suka shigo da alawa a hannunsu malam ya basu.
Kamar daga sama Shafa ta jiyo kamar Hadiza na ?walo mata kira.
"Zo ku zauna Toye karku fito. Zanje Wakin su ummi yanzu zan dawo." Tana gama fadin haka ta fito da sauri. A falo ta samu Hadiza tana mur?ususun na?uda.
"Shafa kije ki kira mun Anti Badi'a dan Allah na?uda nake yi."
Da sauri Shafa ta nufi Sarayin Anti Badi'a ta sanar mata halin da ake ciki.
"Abinda za'ayi Shafa ki shiga cikin gida ki karSo rubutu a wajen Malam sai ki sanar musu halin da ake ciki." Tare suka tawo Shafa ta wuce cikin gida, Anti Badi'a ta shiga wajan mai na?uda.
Ciwon na?uda har magriba haka su Gwadabe suka dawo suka tadda wannan lamari. Sau uku Malam nayo rubutu Baba Asshi na kawowa abu har bayan isha ana abu Waya.
Dole aka tafi da Hadiza asibiti a motar Yaya Tasi'u ranga_ranga. Tafiyarsu da kaWan Allah yai ma Baba Fhatsima cikawa gida ya ruWe aka fasa kukan mutuwarta. Su Gwadabe suna hanya Malam ya kira Yaya Tasi'u yana shaida mishi halin da ake ciki. Ha?i?a anyi babban rashi a cikin wannan zuria. Rashin daya taSa kab ahalin gidan, mutuwar data sauya zukata daga ?iyayyar juna zuwa ha?uri da dangana. A rayuwa komai yana da mafari, kuma komai yana da ?arshenshi.
Su Yaya Tasi'u suna shiga asibiti aka shige da Hadiza, amman likitoci sun bayar da sanarwar tiyata za'ayi mata. Gwadabe hannunshi na rawa yasa hannu a takaddar amincewa, da gaggawa aka shiga da'ita. Yaya Tasi'u ya matso kusa da Baba Asshi, da Gwadabe, da Anti Badi'a yace.
"Allah yayi ma Baba rasuwa muna fitowa. ?azu a mota kiran da malam yayi mun kenan. Tata ta ?are Baba, sauran namu ya rage inma mu haWe kawunanmu mu zama zuria Waya, imma mutuwa tai ta yi mana Wauki WaiWai"
Abun mamaki mutuwar Baba Fhatsima ta jijjiga Baba Asshi dan rikicewa tayi da kuka kamar ba kishiyarta ba. Yaya Tasi'u ya share hawayenshi ya ri?e hannayen Baba asshi yace.
"Ki yarda ki zame mana makwafin Baba. Ki amince a kawo ?arshen wannan tashin hankali mutuwa ci take kamar rana."
Baba Asshi yau itace ta sa kanta a ?irjin Yaya Tasi'u tana kuka. Dukkansu a wajen kuka suke yi. Gwadabe abu ya rikice mishi ya haWe mishi biyu, ga mata a wani hali, ga suruka kuma uwa ta rasu. Da Yaya Tasi'u da Baba Asshi suka koma gida, akabar gwadabe da Anti Badi'a sunata kaikawo idanunsu jawur kamar garwashi. Sai misalin ?arfe sha Wayan dare aka fito da Hadiza daga Wakin tiyata tare da Wiyarta macce zuwa Wakin hutu. A lokacin ne Gwadabe ya samu sassauci daga tashin hankalin da yake ciki. A haka suka yi kwanan zaune asubar fari Gwadabe ya kama hanyar gida.
Yaje ya tarar ?ofar gidan Malam dafifin al'umma ne kawai suka cika ?ofar gidan, Malam na da jama'a sosai, haka Baba Fhatsima matace ta mutane kowa nata ne banda Wan banza.
A cikin gidanma cike da mata anata koke_ koke kab yaran gidan sun zo, ko wanne ka kalla yana cikin tashin hankali marar misali mutuwar ta doki waWanda ma ba,ai zato ba dan a kuka harda su Sabitu sai ha?uri ake bashi. Sabitu a tsakar Wakin Baba Fhatsima ya gama rarrafenshi, goyo kuwa Tasi'u ne kaWai ya fishi more bayanta, sai shi yazo a na biyunshi.
Gwadabe ya kutsa kai zuwa turakar Malam inda duk yaran gidan suke, matan guda biyu manya suna ciki ana ma Baba Fhatsima sutura.
Zama Gwadabe yayi yana sharar hawaye.
"Tasi'u kuzo ku fito da makarar zuwa falo kui mata adda'a a kaita makwancinta" Malam fa yana zaune babu yadda yake tsabaragen damuwa, ciwonshi ma tun jiya yayi tsanani ya bari a kaishi asibiti ya?i yace shi zai sallaci gawar ?ar aljanna, ya sata a kabarinta.
Yaya Tasi'u da Gwadabe ne suka fito da gawar suka ajjiye a gaban Malam. Malam ya girgiza kai yace.
"Fhatsima Allah ya baki sa'ar tafiya. In dai sai miji ya Waga ?afa ake shigewa aljanna to Fhatsima ke ?ar aljanna ce. Annabin Rahama yasan da zuwanki"
Yayi mata adda'a sosai. Sai yaran gida kowa yayi mata, sai su Baba Asshi da jiki yayi tiSis tsoron Allah da nadamar abubuwan da suka faru ya shigesu. Cikinsu babu wacce batai nadama ba, domin babu wacce bata cutar da Baba Fhatsima ba. Banda zarginta da asiri da suke yi.
Yaya Tasi'u da Yaya Jamilu ne suka fito da gawar Malam na biye dasu sauran yaran suka mara musu baya. Nan gidan ya kaure da salati da kuka har aka fita da gawarta. Duk wanda zaiyi magana a kanta halinta nagari yake faWa, duk wanda zaiyi magana zai ambaci mai yawan kyauta. Gardawa ma sun ci kuka domin uwarsu ce.
Tsabar al'ummar da Baba Fhatsima ta haWa sai a ?afa aka tafi da'ita zuwa makwancinta, gidanta na gaskiya. Daga haka jikin Malam ya rincaSe dole akayi asibiti dashi cikin wani mummunan yanayi malam ya shiga, yanayin da dole a cire rai da tashin shi. Yaya Tasi'u da Amaryar Malam ne a asibitin. Su Yaya Jamilu da Baba Asshi suka ci gaba da karSar gaisuwa. Ga Hadiza a kwance inda take ma bata sani ba. Abba da Toye suna wajen Shafa. Baba Asshi ce ta yafito Shafa ta zo inda take.
"Shafa maza kije ki haWa kayan karyawa aba Gwadabe ya kai musu asibiti. Matar wanku tana can bata ci komai ba. Ki haWa akaima wan naku ma nasu. Kuje da Zaliha maza"
"To Baba"
suka tafi da Zaliha ruwan tea suka dafa, sai suka yi tuwon shinkafa dama Shafa na da lafiyayyar miyar kuSewarta mai kyau tasha naman rago da bushasshen kifi. Fitowa su ka yi da kayan Abincin. Zaliha taje ta kirawo ma Shafa Gwadabe yazo.
"Ga kayan abinci. Wannan Yaya za'a kaima. Wannan su Yaya Tasi'u za'a kaima. Yayan ta sauka ne?"
"E ta sauka tun jiya da daddare ta samu mace. Nayi waya da su Bara'u da Tamu tun cikin dare asussuba suka kamo hanya. Ance su Babala da Yaya Hambali ma suna hanyar zuwa baki Waya.
Shafa tace.
"To Allah ya kawo su lafiya"
Abincin ta bashi, ta koma cikin gida akaci gaba da amsar gaisuwa. Baba Asshi dawowa tayi Wakin Baba Fhatsima da zama tare da su Ine. Dan duk wanda yazo gaisuwar Wakin yake nufa. Surukan gidan aka wakilta Waura abinci a can gidansu. Domin ba?i daga nesa da zasu zo.
Amman maraWi garine na karamci in anyi mutuwa fanteka_fanteka ake shigo da abinci har sai anyi bakwai.

GWADABE
Ya isa asibitin farkawar Hadiza kenan, tana kukan cikinta na mata ciwo"
"Dole zai miki ciwo Winki akayi miki Hadiza kibi a hankali." Cewar Anti Badi'a. Suna cikin wannan maganar Gwadabe ya shigo shi da Mammada da abinci.
"Hadiza sannu da jikin" Cewar Mammada kenan. Gwadabe ya karasa kusa da gadon ya dubeta cikin so yace.
"Yaya jikin naki Hadizata, ya sabuwar Baby da muka samu? Wannan Baby ta bamu wahala sosai.
Sannu Anti Badi'a ina kwana?"
Ya ?arashe maganar da gaishe da Anti Badi'a.
"Lafiya lau Gwadabe. Mammada sannunku fa da ha?uri"
"Yauwa Anti Badi'a. Sannu da kwanan asibiti.Ni zan le?a Malam zan kai mishi abinci, ina zuwa dan ba jimawa zamu yi ba"
Hadiza bata gane me suke nufi ba sam dake a cikin zafin ciwo take. Ma'aikatan jinyar aka kira suka sake mata allurar bacci ta sake komawa bacci. Huduba Gwadabe yayi ma jaririyar da sunan Babala.
"Gata Anti Badi'a nayi mata huWuba da sunan mahaifiyata Hauwa Ai mata alkunya da Mami. Ni zanje in duba malam daga can zamu wuce. Amman Shafa zata zo ta zauna dan lallai ana matu?ar bu?atarki a can gidan"
Jaririyar ya mi?a mata ya zaro kuWi wadatattu ya ajjiye mata ya nufi ward Win maza.
Al'amarin jikin malam ya girmama ba'a bu?atar kowa ya shiga Wakin ma da yake. Abun jawo numfashine a bakinshi, da wasu robobi da ma'aikatan aikin jinyane kaWai zasu iya sanin menene ( Khadija maidoki ana magana) suke sagale a jikin malam. Kuma likitoci sun tabbatar musu malam ya shiga koma sai dai aita tayashi da adda'a domun ba lallai bane ya tashi. Amman aita mishi adda'a. Ba'a shiga Wakin sai dai ka hangoshi ta taga yana kwance, lokaci guda Malam ya rame ya zuge saiya sake tsayi da haske sosai.
Jikin su Gwadabe a sanyaye hankali kuma a tashe suka bar Asibitin tare da Amaryar Malam suka tawo gidan tana bu?atar zuwa gida ?an uwanta sunata kiran wayarta duk sun cika Wakinta bata nan.
Zuwa yamma sakaliya sai gasu Babala da su Goggo Iyatu da Goshi, da Yaya Hambali, da Yaya Halima, sai Yaya Haula.
Jim kaWan da zuwansu sai ga su Bara'u suma sun iso.
Abun mamaki a cikin taron mata Gwadabe ya kwashi su Bara'u suka je yima su Babala ta'aziyya. Babala ta yi maza ta fice a Wakin ma baki Waya. Goggo Iyatu ce kaWai ta amsa gaisuwarshi itama a wula?ance.
Yaya Hambali kuwa ko da Gwadabe ya mi?a mishi hannu bai karSi hannun ba. Yaya Tasi'u dake kusa dashi yace.
"Haba Alhaji Hambali menene yayi zafi haka shi ba wuta ba. Yanzu yaronnan ba zaku sarara mishi ya samu yaci gaba da zumunci daku ba, ina laifin wanda ya gaisheka ko da bare ne balle jininka?"
Murmushi Gwadabe yayi yace.
"Ai babu komai Yaya Tasi'u. Yaya Hambali kayi ha?uri in sha Allah bazan sake ba ma" Iyakar abinda Gwadabe yace kenan. Kunsan masu kuWi da saurin hasala sai Yaya Hambali yace.
"Mitsiyaci kar Allah yasa ka sake. Kai ni inka kuma nuna ka sanni ma bazan yafe maka ba. ?an iska wanne irin ba?in ciki da tashin hankali ne baka sa Babala a ciki ba. Sanadiyyar ba?in cikinka har hawan jini saida ya kama mana uwa. ?ace ka bani waje"
Bara'u ne ya Waga Gwadabe suka koma tabarma matasa irinsu, yayi jigum yama rasa ta cewa. Yana sha'awar yaga ya shiga cikin ?an uwanshi ayi wasa ayi dariya tare.shin sai yaushe wannan lokacin zai zo ne? Shikenan shi bashi da damar da zai ko da gaishe da Babala ta amsa mishi, wannan rayuwa wannan tashin hankali da mi yai kamane?

Hadiza
Ba ita ta farka ba sai da yamma sakaliya ta buWe idanunta, harta samu ta Wan sha tea shima kaWan. Tana cikin ciwo sosai.
"Shafa bani yarinyar in ganta"
Shafa ta matso da yarinyar Hadiza ta ganta harda murmusawa Allah sarki uwa ( na jinjinama duk wata uwa ta faWin duniya)
"Allah ya rayata da imani. Shafa Gwadabe fa?" Shafa tace.
"Basu jima da fita ba. Su Ine da su Sadiya duk sun zazzo dubaki ma amman bacci kike yi sun jima kuma. Amman yanzu zan kira Gwadabe in sanar mishi da farkawar taki. Baki ga yadda ya damu ba"
Tana kai aya ta Waga waya ta sanar ma da Gwadabe farkawar Hadiza.
Ba da daWewa ba sai gasu shi da su Bara'u.
Nan sukai mata ya jiki da kuma barka.
"Yaya Bara'u ashe kun ?araso, ina su Sakinan suke?"
Bara'u yace da Shafa.
"Mun karaso. Su Sakina suna gida."
Basu suka bar asibitin ba har sai zuwa bayan Isha.
Sun le?a Malam ma, jikinshi ba yadda yake gaskiya yana jin jiki sosai, sai dai ka hangeshi ta taga.
Tare da Hadiza Shafa ta kwana washe gari da sassafe Baba Asshi tasa Yaya Jamilu ya kawota asibiti, ance gara a sanar ma da Hadiza abinda ake ciki ba sai an dawo da'ita gida taga dandazon ?an makoki ba. ?awayen Hadizan na wajen aikinsu duk sunje gidan, sanar dasu da'akayi cewar ita Hadiza bata san me ake ciki bane yasa suka kasa zuwa wajenta su dubata.
Hadiza tana ganin Baba Asshi da Yaya Jamilu jikinta ya bata akwai matsala, sai dai ko kusa ranta bai kawo mata mutuwace ba. Baba Asshi ta amshi jinjirar a hannun Shafa. Hadiza dai taga duk an gaggaisa cikin giirma da arziki, har Yaya Jamilu na tambayar ko akwai abinda take bu?atane, da mamaki tace mishi a'a.
"Hadiza inaso ki sani a rayuwa duk abinda Allah ya ?addara afkuwarshi babu makawa. Inaso ki saka aranki cewar dole wata rana duk daren daWewa mu iyayenki saimun koma kushewa, ko kuma ku ku koma. Allah yana iya ikonshi akan jinjirin dake ciki a haifeshi babu rai.
Hadiza kiy ha?uri Allah ya amshi ran mahaifiyarku jiya mace mai ha?uri da yakana, macen da tun a duniya mijinta ya mata sitam na shiga aljanna. A iyakar zamanmu da ita alkhairi taita nufarmu


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login