Showing 177001 words to 180000 words out of 270738 words

Chapter 60 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

karanta ba. Inyi adda'a na kasa sai naji zuchiyata tayi wani irin mugun cunkushewa. Sai kawai na saki kuka. BaWdo na shirin fita na kirayi sunanta.
Karki kira Yafendo, ki ri?e mun sirrina BaWWo. Ke dai ki taya ni da adda'a dan auren ya isheni ya fice mun aka zaman ?auyannan." Shiru tayi kamar ruwa ya cinyeta. Ni kuma sai kuka kawai nake rerawa a haka Yuguda ya shigo ya iskemu. Ya tambayi BaWWo wani abun ya sake faruwa ne. To itama ba sani tayi ba, juyawa yayi sai gashi ya dawo tare da Yaya Hamma, sai suka fita suka bamu waje, suna fita na faWa jikinshi na ?ara fashewa da kuka. ?an?ameni yayi wallahi ina jiyo dukan da zuchiyarshi take yi, jikinshi har rawa yake yi. Ya kasa cemun komai bai hanani kukan ba, sai bayana yake shafawa. Da yaga bani da niyyar yin shirune ya Wagoni muka haWa idanu idanunshi sun zama kamar gaushi, fuskarshi ta dawo kalar tausayi, ga soyayya muraratan ina karantawa a idanunshi, fuskarshi, dama gangar jikinshi. Muryarshi a dakushe yace.
"Menene ya faru, me akayi miki kike kuka haka, bakya jin tausayinane, ko dan kinga bana son kukanki ne shi yasa kikeyi dan ki horani?" Idanu ya lumshe ya buWe su a kaina.
Yaya Hamma wallahi ina sonka, Allah ya gani inason zama dakai, ina son ?are rayuwata dakai. Amma....." Da ?arfi ya mayar da kaina ?irjinshi numfashinshi yana hawa da sauka. Banyi aune ba ya Wagoni ya zura bakinshi a cikin nawa, tsabar ina sonshi haka na dinga shan wannan yawun mai Wan bashi, dukda yana goge bakinshi kafin yaje masallaci. Ni ko goge bakin nawa banyi ba. Mun daWe a haka kafin ya dubeni, nima shi nake kallo sonshi na sake ninka kanshi a zuchiyata.
"Mu tafi Wakinmu Kar muyi abun kunya a Wakin ?anne"
Ba musu na bi bayanshi. A Wakin Yafendo muka yada zango muka gaisheta.
"Dada yau batai Wumamen safe ba, jiya mun kwana bata jin daWi. Amman zata ba BaWWo ta dumama kafin Amaduyal yazo Waukar abincin Dada"
Kaina na sunne. Yafendo tace.
"Ayya sannu Jabu Allah ya ?ara sau?i"
Kaina na ?asa na amsa mata da ameen.
A wajen na sulale na fito na barshi. BaWWo har ta shiga Wakina ta fito da Wumamen ma. Tana tsaye da Amaduyal suna tattaunawa na isa wajen ina ?a?aro fara'a.
Me ake tattaunawa ne Amaduyal?" Dariya yayi yace.
"Adda jiya da daddarene Yusufu yazo yake faWama Dada wai yau za'a Waura auren Cubu. Ya bada aurenta ma abokinshi Baffa Modibbo" Idanu na zare.
Abokin Baffan naku akaba Cubu yarinya karama da'ita. Ita za'a ba tsoho?' BaWWo tace ."
"Hmm ai tunda Baffa ya faWa babu makawa. Damma Baffa Modibbo dattijon arzikine. Sai dai Hajaru ?arshi aminiyar Cubu ce, tare suke zama a wajen saida Nono." Shiru nayi lamarin duk yabi ya dameni ya addabeni. Ga matsalar data tunkaroni, ga kuma wannan matsalar. Ajjiyar zuchiya na sauke.
Dada me tace da taji wannan labarin? Na tambayeshi.
"Babu abinda tace face fatan alkhairi. Ai aurenta yafi zaman gidan. Dan ke bakya zuwa gidanne da in kika ga irin rayuwar da sukeyi sai kinyi musu kuka. Gidan Baffa Modibbo kuma abinci me kyau suke ci. Kuma matanshi basa tallar Nono yana da yawan shanaye, kuma sha'awar haWa iri dasu akeyi." Shiru nayi ina hango cutarwar da hakan zai haifar. Amman yana iya, babu har sai naji ta bakin manya, duk da suma da halama babu abunda zasu iya. ?an daWin da naji mata bai wuce na barin hannun matan ubaba, da kuma samun ?anci daga gantalin zuwa tallar nononnan. Ita kanta BaWWo da sannu zan hanata wannan tallar nono, ta kama sana'ar yi. In kasuwancinta na man shanu ya kankama da Uwani shima zai rage wani abun. Dan Uwani tace ta dinga soyawa tana tara mata ko na nawa ne in tazo, ko inni zanje a tafi mata dashi. Amaduyal yace.
"Dama Yafendo nazo faWama. Baffa Musa yace mu je duka mu sameshi a gida har daku. Bari inje wajen Yafendo" Ya tafi ya barmu. Na dubi BaWWo nace.
Kar ki faWama kowa halin dana shiga BaWWo. Babu kuma abinda Yaya Hamma yayi mun ke dai ki tayani da adda'a kawai" Murmushin jin daWi tayi tace.
"To Shikenan Adda, Bari in Wunduma tuwo in kawo muku naku"
To
Kawai nace, na wuce. Ina zuwa ?ofar Wakina ai sai na doge, tsigar kaina taci gaba da tashi. In shiga na kasa tsoro nake ji. A wajen Yaya Hamma ya sameni. Hannuna ya ri?e muka shiga bayan nace.
A'uzubillahi minal shaiWanun rajim.
Ina sauke Wayar ?afar a cikin Wakin sai naji abu ya kuma shiga jikina. Take sai Wakin ya shiga jujjuyamun. luuu nayi na tafi zan faWi, Yaya Hamma ya taroni, amma tare dashi muka faWa kan kujerar nayi mishi nauyi bazai iya taroni ba. A zabure ya mi?e yana jijjigani. Ni kuma na kasa buWe idanuna dan Wakin jujuyawa yake yi dani. Adda'a kawai nake yi ina girgiza kai ina hawaye. Nafi minti goma a wani hali wanda bazan iya fassarawa ba da ?yar na dawo daidai. Na faWa ?irjinshi ina kuka.
Ni Allah bazan zauna a Wakinnan ba sai dai ka canja mun Waki. Ko kuma in tafi Kano"
Kanshi kawai ya Waga sama yama rasa me zaice. Sallamar BaWWo ne yasa ya sakeni ya tashi.
Tiran hannunta ya karSa ya shigo dashi.
"Sakko ki karya. Sai in kaiki gidan Dada ki zauna. Inna dawo aiki zan biya in Waukoki hakan yayi miki Jabuna kafin mu nemi mafita?"
Kai na gyaWa mishi halamar yayi mun. Hakan kuwa akayi muna gama cin abincin muka fito tare, ya bani dubu Waya yace in yi girki acan in naje muci Yafendo bata nan ma ta tafi kiran Baffa musa, BaWWo ke faWa mana. Saina dubeshi nace.
To kaje aikinka zamu je gidan Baffa Musa ni da BaWWo. Zan tafi da yaran sai mu wuni acan gidan Dada" murmushi yayi mun yace.
"To Shikenan. Ki kula dan Allah. Saina dawo, ku gaishe da Baffa Musan. Amman me akeyi acan gidan nashi da ni ban sani ba?"
Baddo sai ta bamu waje, ta haWa kan yaran suka fita. Ni kuma na labarta mishi abinda ake ciki da ?in auren da nakeyi sabida hakan ka iya cutar da lafiyar Cubu. Shi kuma ya nuna mun ai babu komai kuma ba'a kanta aka soma ba, kuma gidan da zata shiga gidane mai daraja gidan arziki. A haka dai mukai sallama shi ya tafi aiki, mu kuma muka nufi gidan Baffa Musa.
Acan tattaunawa kawai akayi akan gudunmawar da zamu haWa, bawai akan auren dole da tsoho da za'ayi mata ba.
To kayayyakin Wakina da sukai saura suna gidan Dada nasa an ajjiye mata harda kujera 1_1. Na ware mata dogayen riguna da zanin gado har kala uku masu kyau, ta samu kular zuba abinci mai tsada da tire harda plate da tsokali. Ni duk wata gudunmawata na ajjiyeta tuni. Nan muka gama tattaunawa mukai ma Baffa Musa sallama muka tawo gidan Dada harda su Yafendo A'i. Daga nan suka shirya dan zuwa gidansu Cubu, amman ni ban dani, ni sai zuwa gobe in an kaita Wakinta sai inje ayi yinin biki dani. Bodi ( keken shanu) suka tafi da kayan zuwa can gidan Mai Nagge. Ni da yarana kuma mu kai zamanmu a wajen Dada.
Wankinta na tattaro na fito dashi tsakar gida, na soma wankewa. Mai sunan Yafendo kuma na kirata na aiketa siyo kayan miya da garin tuwo. Ina gama wankin Dada na shiga aikin kwalime mata Waki, ga miyar kuka harna kaWa na maida ruwan tuwo.
"Jabu sai yaushe kayanki zasu zo ne, ma?ota suna yawan shigowa neman kaya sai dai Kari tace musu kayan suna hanya" Ninkin kayan na Wan dakatar nace.
Dada suna hanya. Da zaran sun iso zaki ga Uwani zata kawo mun. Gobe ma inaso zan shiga gari gidan matar ogan Yaya Hamma in dubosu. Zan kira Uwanin a waya muji."
Kai kawai Dada ta gyaWa mun. Na ci gaba da aikina sai da mukayi sallar muka zuba tuwo da zafinshi muka ci muka ?oshi dam. Dama har dare nayi tuwon dan inna koma gida bazan yi girki ba. Tsiren da ya zamema Yaya Hamma jiki wajen siyo mun, shi zanci in sha tea abuna. ?an biki sai magriba suka dawo ni?i_ni?i da tuwon biki an kawo ma Dada nata. Yafendo A'i tace.
"Jabu har yanzu baki tafi gidanki ba?" Murmushi nayi mata nace.
Yace in ya dawo zai biyo mu tafi. Sannunku da dawowa" Suka shiga ciki. BaWWo ta tsaya a wajena tace.
"Adda dama a wajen bikine adda Daso take faWan wai Hama ta kusa dawowa. Kuma kullum sai Yaya Hamma yaje wajenta. Yanzu haka ma tace ba zata dawo ba saiya sake mata kayan Wakinta kab. Sai garashi take yi sunata cin kuWinshi" Jim nayi ina nazarin maganganun BaWWo. Kullum sai yaje wajen Hama? Maza mutananmu kenan. A zahiri nace.
"Ita Dason dawa take wannan hirar?"
"Da Sadiyan Yafendo A'i suke hira. Har tana faWa mata wai hatta dukan Hama da Adda Uwani tayi ashe sai da Yaya Hamma ya ba Hama dubu goma wai kuWin magani" Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Hmm wannan a wajen namiji ba komai bane BaWWo. Babu komai. Ina mamakin yadda Daso ?iri_?iri ta zama ma?iyiyata akan kawai Yaya Hamma."
Zuwa bayan Isha su BaWWo duk suka watse bayan sunci tuwon biki, yaran ma Yafendo ta kama hannunsu suka tafi tare Tuwon da nayi ma sai dai su Dada su ci da safe dan ko buWeshi ba ai ba, sun samu na gidan biki mai nama. Ni dai ina tsakar gida jigum nayi zurfi a cikin tuntuntuni sai ga sallamar Yaya Hamma. ?agowa nayi na kalleshi, shima ni Win yake kallo. Sai wani murmushi yake yi mun. Ni kuwa haushi murmushin ya ?aramun.
Sannu da zuwa" Iyakar abinda na ce dashi kenan. Sai ya sha jinin jikinshi, ya fuskanci raina a Sace yake.
"Dada fa?"
Tana ciki, yanzu ta shiga" Sai ya kutsa kai cikin Wakin. Ya daWe a ciki kafin ya fito yace in taso muje.
Sallama nayi musu na bishi muka tafi. Tun fa a hanya yake magiyar in faWa mishi menene ya Sata mun rai. Amman amsa Waya nake bashi cewar babu komai. A haka har muka iso gidan. Matan gidan suna tsakar gida, tare da matan ma?ota da nake ma karatu. Suna ganina suka soma murnar ganina. Ha?uri na basu akan sui ha?uri sai gobe zamu yi karatu, duk na sallamesu suka tafi gidajensu. A Wakin Yafendo na samu Yaya Hamma tana mishi maganar Hama. Da naji haka saina gaisheta na fice abina na jirashi a ?ofar lungunmu harya iso muka shiga.
Ina shiga Wakin sai gabana ya yanke ya faWi haka. Cikin dauriya muka sha tea da balangu da masa dai mu kai shirin kwanciya. Baccin da bai yiwu ba kenan fa. Irin na daren jiya sai abinda ya ?aru dan Wakin har jijjiga naji yanayi ?asa na zubowa.
Wannan yanayi sai ya zame mun jiki, ni da bacci sai na rana, kuma sai dai in wuni a tsakar gida ko wajen Yafendo dai. Mu'amalar aure ba sai ta gagara ba.
Sai mun haWu zuwa gobe kuma
' Mrs Bukhari


ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
NAMA YA DAHU....
ROMO ?ANYE

BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA UKU (11)

IYABO:.

_Assalamu Alaikum barkanmu dai mata ?an uwana_
_Masu yawan damuna akan in buWe group na musamman na kasuwanci, ba?i nayi ba abubbuwanne sai godiya.__amman naji ?orafe_?orafenku zan buWe kafin in kammala wannan littafin_ _duk mai son ganin kayana da kuma farashin nawa nake saida WaiWai da sari duk zaku dinga gani da izinin Allah nagode nagode)_




Ba sai ina tare da nutsuwa bane har zamu iya mu'amalar aure ba? Banfa mance da furucin Hama ba yananan daram a raina. Ban Wauka zata iya mun komai ba face abinda yazo a zanen ?addarata shi yasa.
Haka dai nake ta gurgura rayuwar watana guda cur a cikin wannan yanayi marar daWi. Amman in fa gari ya waye na baro Wakin Shikenan zanci gaba da harkokina. Ga Walibaina da suketa ?ara yawa yanzu harda ?an mata. Ganin sunyi yawa saina sanya musu nera ashirin ashirin duk sati kuWin laraba. Daga koyarwa ba saina soma buWe musu karatun yadda zasu kula da kansu ba? Karatu kunga ai ya ?ara armashi. Ranar dana koma asibiti karSar maganin ciwon ido, wanda duk wata ba fashi ina zuwa, duk da idonma yanzu ko inuwar bana gani ya riga daya mutu mus wallahi, kuma duk inda Yaya Hamma, ko Yafendo suka ji mai maganin ciwon ido sai sun karSomun, amman dai ido ya riga daya mutu mus, nace ma bazan sake komawa asibitin ba. Saina kira uwani nace in zata zo ta shiga kurmi ta saromun magungunan mata ta tawo mun dashi, dasu turare Wan Wuri, da janbaki, hoda, gazal, kayan dai kwalliya a jimlace, da su yari.
Wannan matsalafa tana damuna. Wata ranar talata muna kwance Yaya Hamma yana mur?ususu yana bu?atar mace, gashi bansan dalilin rashin tarewar Hama ba. Sai nace dashi ina kuka.
Ka taso muje ban Waki in biya maka bu?atarka. Ko muje garken Shanu"
Kallona yayi sai yayi murmushi.
"Ke da kike fama da lalura yaushe zan kai ki banWaki. Nayi magana da BaWejo gobe ke da matarshi zaku je gidan magani" Hawayena ya shiga sharemun. Ya ja hannuna muka fita, ina biye dashi sai gamu a ?ofar Wakin Hama.
Yaya Hamma me zamu yi anan?" Ya kalleni da runannun idanunshi wanda suke sani kasala a kunnena yace.
"Duminki kawai nake son inji. Ina kewarki fiye da tunani"
Idanuna na lumshe a zuchiyata ina ro?on Allah ya kawo mun mafita. Adda'a inayi babu dare babu rana wallahi.
A.a ni bazan shigar mata Waki ba. Duk da babu kayanta a ciki. Amman ai Wakinta ne, koni kayi ma haka na samu labari bazanji daWi ba."
Baice dani komai ba ya jani zuwa garken shanunnan. A tsakankanin shanu muka gudanar da soyayyarmu, ina kwance a cikin kashinsu. Kuma ya bani kulawa sosai ga kewar juna dama munayi sosai.
Me zai faru, wallahi sai ga bacci. Watana Waya da kwana goma cib baccin dare yafi ?arfina kaina kamar zai buga. Shi kuma jin daWin nayi bacci yasa sai ya gyaramun kwanciyata, shima yayi kwanciyarshi. Gamu a tsakankanin Shanu suma suna kwance. Kiran sallar assalatu ne ya tashemu.
Kunga ya tabbata a cikin Wakina matsalar take kenan. Gashi Bama son kowa yasan matsalar dake faruwa a tsakaninmu
Mu kai wanka, shi ya wuce masallaci ni kuma na wuce garke wajen tatsar madara.
Matan gidan duk suma suna wajen ko wacce tana aikin dake gabanta. Sai wani habaici da sokiburutsun zantuka na jahilci da rashin wayewa suke yi. Wanda ya zame musu jiki. Dan ni kam a tsakaninsu dani ko ga miciji bamayi. Haka BaWWo ta zama saniyar ware a


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login