Showing 180001 words to 183000 words out of 270738 words

Chapter 61 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

cikinsu. Suna gani ina koyarwa, amman Sakin hali da gabar da suke yi dani yasa suna son makarantar, amman ba damar shiga. Gashi sai cika ake kuma yi. Yafendo ma tace a gina mun rumfa sabida lokacin damuna ruwa bazai barmu yin karatunba.
Da rana ina tsakar gida ina wanke_wanke sai ga sallamar Uwani. Ga wasu matasa a bayanta Wauke da dilar kaya. Itama ga jakar kayanta a buhun Kano ta Wau zafi tanata faman kici_kici.
Da sauri na wanke hannuna tsab naje na amshi buhun Kano ta Wau zafin a hannunta. Yaran kuma na nuna musu Wakin BaWWo a ciki suka sauke mun dilar. Na basu tukuici suka fice suna godiya.
Sannu ta balbalin kin shawo rana"
"Ke dai bari Iyabo. Ana kwanWa rana da zafi. Bari mu gaisa da Yafendo tukunna."
Ta wuce wajen Yafendo. Ni kuma na shinfiWa mana tabarma a barandar kofar Wakin Hama. Na cika mata ruwa da kofin sulba ruwan na randar ?asa mai sanyi. Na zubo mata jallof Win shinkafar manja mai bushasshen kifi. Itace farkon zuba ma, dan yanzu na sauke. Na zuba na Yafendo na mi?a mata, muka fito tare da Uwani.
Ga tabarma can a inuwa kije ki zauna kisha ruwa mai sanyi, zan zuba ma yara abinci sai inzo"
"Iyabo ko laulayin ciki kikeyi ne, kinga yadda kika zuge kuwa?" Hawayene ya cika gurbin idanuna tab. Da ?yar na saisaita kaina nace.
Tabalbalin akwaiki da wutar ciki. Inma cikinne dani duk zaki ji ai. Ina zuwa"
Kitchen na wuce, ita kuma taje ta zauna a wannan shinfiWa da nayi mata. Ina zuba ma yara abinci saiga matar BaWejo ta leko.
"Malama sannu da aiki. Kin ganni sai yanzu. Wallahi wanki nayi ne shi yasa"
Duk Walibaina da malama suke kirana. ?agowa nayi nace.
Ayya babu damuwa. Dan Allah zuwa wajen maganin mu bari bayan la'asar ba?uwa nayi daga Kano. Bari in zuba miki abinci ko yara kya ba suci.
Na cika mata Wan china da shinkafa taita godiya. Suka gaisa da Uwani ta fice. Saida na sallami yaran nazo na zauna a kusa da Uwani "




MARA?I
Tare suka faWi rakwatsam a cikin bokatai. Sabitu yana kan burgujejen tumbin Yaya Tasi'u.
Hadiza kuma duk zafin dukan da Sabitu yayi mata bai hanata yima Gwadabe dariyar mugunta ba. Data kalleshi a tsakiyar kwallaye tsamo sai ta kuma tuntsurewa da dariya. Shi kuma kunya duk ta lulluSeshi ji yake inama ?asa ta tsage ya faWa ko ya huta. Haka ya yun?ura ya bi bayan su Auwala ya bar Hadiza a ?asa tana dariyarshi.
Da sauri Sabitu ya Waga Yaya Tasi'u. Sai da Mammada ya taimaka ma Yaya Tasi'u kafin ya iya tashi abinka da mai jiki.
"Meke faruwa, duk me ya kawo wannan rikicin?"
Yaya Tasi'u ya tambaya yana zazzare idanu. Hadiza ce ta fito ta bashi labarin sale_salin rikicin, da zuwa zaneta ta yayi har Waki"
"Bazan lamunci wannan iskancinba. Rashin darajar matarka yayi yawa da kowa faWa take yi. Ka sani duk ranar da matarka ta sake takalo rigima irin wannan a gidannan to daga kai har ita ba zaku ji daWi ba. Akanme kuma zaka bi Hadiza har Wakinta ka daketa sabida matarka, kuma shima Gwadabe har ka tureshi. Mace na nema ta mayar dakai sususu shashan banza."
Nan Yaya Tasi'u yaita ruwan faWa yana hargagi.
"Duk kuje ku kwanta. Banason jin wannan maganar a cikin gida a kiyaye lafiyar malam. Zan saSama duk wanda ya shigar da labarin gida har yaje kunnen malam. Gwadabe kayi ha?uri. Kema Hadiza kiyi ha?uri, kuma ki kiyaye kinsan Sabitu dashi da matarshi duk ?an hau ne tuburarrune"
Nan Yaya Tasi'u ya kashe kes Win, kowa ya shige Wakinshi.
Ko washe gari Gwadabe bai le?a Wakin Hadiza ba balle yaga yata kwana, kuma ya gani ko Sabitu yayi mata rauni.
Itama da damuwar abu biyu ta kwana. Damuwar rashin haWin kan gidansu, da damuwar maganganun matar Sabitu. WaWannan abu biyu su taita tubka a kansu tana warwara. Ta wayi gari da ba?in cikin fishin da Gwadabe yake yi da'ita wanda a yanzu tayi imani Shafa tasan fishi yake yi da'ita.
Yau monday dukkansu ficewa wajen aiki suka yi
Hadiza na dawowa ta Waura farfesun naman kan rago data siyo. Ta ji?a shinkafar tuwonta dan lafiyayyar masa take so tayi musu suci da romon ganda. Da Wan dama ta ji?a shinkafar dan tana son ta mi?a ma Malam shima tasan yana son waina.
Sai ta shiga aikin ?al?ale Wakinta
A zahiri Hadiza irin matannanne da zaku ga komai na Wakinsu ?al filin tsakar Wakinsu sai kaga kamar ba'a takawa. Badai kaga datti, ko ?ura ko ?asaba. Komai kuma yana zaune a muhallinshi. Shafa na da nata irin tsabtar amman ba irin na Hadiza bane, dan irin su Hadiza har cewa dasu akeyi masu aljanun tsabta, in tsabta tana yawa to tasu tayi yawa ma. Data gama ?al?ale dakinta ta fito ta shiga gyaran kitchen. Shafa na barandar Wakinta a zaune tana wasa da Abba sai dariya yake yi. Daga haka sai Hadiza ta jiyo kakarin aman Shafa a bayan gida.
Da sauri ta iso ?ofar bayan gidan tana tambayarta me taci, ko dama bata da lafiyane?
A galabaice ta fito ta zauna.
"Lafiyata ?alau Yaya, kuma ni banci wani abu da zai tayar mun da zuchiya ba. Tun safe nake jin jikina wani iri haka dai. Sai jiri da nai ta Wan ji a wajen aiki. Amman inaga gajiyar hanya ce.
Shiru Hadiza tayi tana karantar yanayinta. A cikin zuchiyarta tace
"Shafa dai ?arfi da yaji itace uwargidan Gwadabe. Ni dai nawa uwargidan sunane. To mi ya rage, ta haifi Wa namiji gashi babba. Yanzu daga dawowarmu har Gwadabe ya Wirka mata wani cikin zata kuma rigani haihuwa, ni shikenan na zama ?ar kallo. A zahiri kuma Hadiza tace.
"Bazai wuce gajiyar ba. To Allah ya ?ara sauki. Bara inje gida zan aika almajiran malam sui mun markaWe inna gama gyaran gidana" Shafa tace.
"To sai kin dawo. Ni kam banji duriyar ummi ba tunda kuka dawo ko kukanta ban jiyo ba?"
"Ummi iyayen rigima tanata bacci. Yanzu sai dare yayi mu ta hanamu baccin " murmushi kawai Shafa tayi. Hadiza ta ?arashe gyaran kitchen ta kwanke banWakinta, ta Wauro alwala. Sai da tayi salla kana ta fice ta bar ganda akan gawayi a hankali gawayin yake ci babu yawa tasan ?ila ma mutuwa zaiyi nanda Wan wani lokacin. Hadiza dai harta gama tuyar masarnan tana ta aikin tunani duk ta shiga damuwa. A sanyaye ta mi?a ma matan yayunta masa, tasa mayafi ta kai ma Baba Fhatsima tace ta ba Malam.
Zuwa taran dare saiga Gwadabe ya shigo. A lokacin tana tsaye taci kwalliya da riga da wando, ga kanta yasha kitso. Ummi na bayanta tana jijjigata sai ?ananan kuka take yi.
"Sannu da zuwa" Ta faWa tare da karSar ledojin hannunshi ta ajjiye a gefe.
Akan daddumar data jera kulolin abinci da duk abun bu?ata ya zauna.
"Yauwa. Meya sameta ta hanaki zama" dukkansu babu yabo babu fallasa a fuskokinsu.
"Rigimace kawai" Murmushi yayi yace
"Kuntota, kije ki kirawo Shafa muci abinci yau a mugun gajiye nake sosai" Umarninshi tabi ta kunto ?ar ta bashi, taje ta kirawo Shafa suka tawo tare.
"Sannu da dawowa" Sai ya washe bakinshi yace.
"Yauwa Shafa ya gidan, ina Abba?" Hadiza tana zuba abinci tana kallon yadda Gwadabe yake mata fara'a tana jin ciwo.
"Bacci yake yi, yana kan kujera a falo"
Tana faWar haka zuruf ya mi?e ya ajjiye ummu akan kujera ya fice. Hadiza ta kalli ummi data canyara kuka, ta dubi Shafa taji wani abu ya ri?e mata ma?onlatonta. Sai ga gwadabe da Abba a kafaWarshi. Hadiza ta Wauki ?arta ta goya ranta ya bala'in Saci sai taji abincin ya fitar mata ma aka.
Allah ya taimaketa tana goya yarinyar sai tayi bacci. Suna tsaka da cin abinci sai Shafa ta fita a guje amai yazo mata. Da sauri gwadawa ya bita da Abba a hannunshi. Hawaye suka zubo ma Hadiza a kumatunta ta yi maza ta share hawayen ta rurrufe kwanukan abincin ta wanke hannunta ta shigewarta Waki tayi kwanciyar rub da ciki ummi na bayanta. Tu?u?in kishi zai murWa mata yake yi. Gwadabe yafi awa guda kafin ya shigo.
"Hadiza daure ki Wan dafa ma Shafa tea sai ki haWa da balango a cikin ledar dana shigo da'ita in kai mata"
Namiji tuwon ?aya miyar allura
Tean ta haWa ta kawo mishi da naman ita bata rabo da ruwan zafi a filas, nanma saida yafi minti talatin kafin ya dawo.
Ya tarar Hadiza ta kunce ummi ta mata shinfiWa itama tana kwance tayi shiru tana zubar da hawaye. Kwanciya Gwadabe yayi a kusa da'ita ya jawota jikinshi ya haWa bakinsu waje guda. Daga nan labarin ya canja salo. Tsakanin mata da miji sai Allah. A daren Gwadabe ya wanke laifukanshi. Sukai baccinsu mai daWi, da asuba ma bayan ya dawo masallaci ya jawota jikinshi suka koma ruwa.
Shikenan fa maganar ta ?are.
Hadiza sai ta dena ?orafi sam, duk abinda ta gani saidai ta cinye damuwar abun na cin ?asan ruhinta.
Laulayin dai ciki ya tabbata bil ha??i akan Shafa cikinne dai da'ita. Cikin irin mai shegen laulayinnanne Anty Badi'a sun dawo daga tafiya suka tarar da Shafa babu yadda take. Ko me taci amai take yi farfesun kifi ne kaWai take ci ya zauna mata. Tama dena girki kwata_kwata farfesun kifinma indai ita tayi bata iya ci, sai Hadiza ta Wauke mata.
Shi kuma goga gwadabe fa ganin canjin da aka ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????samu a wajen Hadiza sai ya zamana ya ?ara sonta, ya ?ara zagewa wajen kulawa da'ita. Kuma ya mata godiya sosai akan canjawar da tayi dan yaji daWi gaya.
Ita kuma matar Mammada Allah bai bata haihuwarba ita kaWaice a cikin matan gidan bata haihu ba, duk matan gidan goyo suke yi, sai ita kaWai da ko Satan wata bata taSa yi ba. Ga Shafa ta samu ciki tana jin yayi wuri dama bata samu ba. Ga matar Mammada tana dama itace Shafa. Haka Allah dama yake yin ikonshi.
A cikin gidan malam ta Sangaren matanshi yawan faWa da yawan rikici yayi sanyi sosai. Sai dai fa ko wacce ta ciki na ciki. Sunyi ha?urine sabida yanayin jikin Malam, da kuma sakin Baba Suwaiba da yayi. Wannan yasa Baba Asshi ta sassauta faWanta dama itake haddasa yawanci fitintinun gidan. Tayi zuchiyar dena zuwa turakar Malam ma a tunaninta zaita binta yana rawar ?afa akanta. Irin yadda yaima Baba Fhatsima data dena zuwa turaka, sai taga saSanin haka. Ba shiri ta watsar ta koma akaci gaba da rabon kwana da'ita. Matar Malam kuma ciki gareta tana fama da laulayi, yau an bata gado a asibiti, gobe tana gida, yau amai, gobe yawu dai. Yaran matan da akaima aure, Malam ya kafa musu dokar dena zuwa mishi gida barkatai, sai matsalolin cikin gidan ya ragu. Sai matsalolin can gidan wanda wannan Yaya Tasi'u da Yaya Jamilu ne akai. Malam yama dena sanin meke faruwa.
Ta Sangaren Baba Fhatsima kuma ta ro?i Yaya Tasi'u ne akan ya auri Balaraba tunda ta lura har gobe suna son junansu. Ta bashi kwana biyu yayi tunani. Ya dawo bayan kwana biyun yace mata ya amince.
To a halin yanzu hidimar haWa kayan akwati akeyi. Harma an fitar da lifaran (ankon biki) Anty Badi'a ko da Yaya Tasi'u ya tareta da maganar ?arin auren. Sai tayi mishi fatan alkhairi tare da yi musu adda'ar zaman lafiya. Jin daWin hakanne yasa ya biya mata Umara. Ta tafi da kwana Waya aka Waura auren. Bikin daya tara ?an uwa da abokan arziki. Amarya Balaraba ta tare a Wakinta, akaita amarci. Saida suka cinye amarcinsu kafin Anti Badi'a ta dawo. Kafin ta dawo tazo ta tarar Yaya Tasi'u ya sake mata komai na Wakinta, tayi mishi godiya, ta kuma rungumi Balaraba suke zaune lafiya, sai Wan abinda ba'a rasawa. Wannan dalilin ya ?ara Waga daraja, girma, da kimar Anti Badi'a a wajen iyayen Yaya Tasi'u dama ?annenshi ?an Wakinsu.
Ta bangaren matan Gwadabe kuma rayuwar tana ta buWe musu, Gwadabe yana ta samun ciniki. Kwatsam ranar wata Juma'a sai ga kiran Zul?i yana sanar da Gwadabe akwai taron manya da za'ayi a garin Abuja ranar monday. Yana so gobe yaje Takai ya sameshi sai su wuce taron tare ya tafi da maganinshi.
Ai kuwa hakan akayi shadda kala biyu Gwadabe ya Winka, ya sai takalmi mai tsada da hula. Ya Wauki akwatin magungunan shi yaima matanshi sallama sai Takai. Kwananshi Waya a wajen Bara'u ranar Lahadi suka shiga Abuja. Washe gari Gwadabe yabi Zul?i zuwa wajen taron. Kamar wata ?ar liyaface aka haWa na Gwamnoni, da ?an majalisu, da Chiyamomi, harda sarakuna.
Alkhairi da Gwadabe ya samu a wajen wannan taron bana wasa bane. Saida ya saida maganinshi tas ya dafe kuWaWenshi. Suka sake kwana a Abuja. Washe gari Gwadabe ya dawo Nijar, Zul?i ya wuce Takai.
Cikin dare Gwadabe ya shiga gida, a Wakin Hadiza yake harta yi bacci sai gashi. Yayo musu tsarabar sutura, da kayan kwalliya da turare. Kuma yai musu ihisani da kuWi mai Wan tsoka. Sukaita shi mishi albarka. Shafa kuma ya bata kuWin siyan kayan jariri ta soma ajjiyewa duk da cikin watanshi ukune kawai, ganin ya samu kuWine yake ganin bari a soma ragewar dai, tunda shi Winne dai zai siya.

MRS BUKHARI

ramlex266: Ina mata da suka amsa sunan su ba Muna mata ba....

Ina macen da take so ta zamo tauraruwa a gidan mijinta,itace uwargida itace amarya...
ramlex266: Uwargida ko Amarya shin minene matsalar ki a wajen miji?

Rashin dandano ko ni'ima?
Bushewar farji qayau kamar busashen ciyawa?
Rashin samun gamsuwa a wajen maigida ko rashin sha'awar ce ga baki d'aya?
Budewar farji kamar kofar wambai ko qarni/wari ke damunki
ramlex266: Kina so ki zama tauraura kuma sarauniya a wajen oga a rasa gane sirrin naki? Ki zamo yar gaban goshi sai yanda kika ce wato kin mayar da oga mijin kafin ta ce? Ba boka ba malam gyaran shimfida kawai Hajiya to ki nemi hjy ramlex domin qarin bayani
ramlex266: 07069722234 ko 08064421211


Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230

NAMA YA DAHU...
ROMO ?A?YE
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI
LITTAFI NA UKU
12


IYABO


"Wai Iyabo laulayi kike yi ne, ko ciwo kika yi mun yi waya har sau biyu dake baki sanar mun ba? Anya kina kallon mudubi kuwa? Kin ?are kin lalace ko dai babu zaman lafiya tsakaninki da Hamma ne.
Ga Wakin kishiyarki na le?a sai naga wayam.
Ajjiyar zuchiya na sauke nace.
Uwani halin da nake ciki yafi ?arfin duk wannan lissafin naki. A cikin dabaibayi nake, cikin rijiya mai gaSa dubu." Wasu siraran hawayene suka gangaromun nayi sauri na share su. Labari naba Uwani na halin da nake ciki. Saida ta zubar mun da hawaye bayan ta gama saurarena.
"Yanzu kina cikin irin wannan halin mawuyaci kika kasa sanar dani Iyabo? Kuma sai yanzu kuka yin?ura neman magani ma?"
Uwani ina kai kukana wajen Allah shine zai mun maganin duk abinda ke damuna. Ni ko gidan magani da Yaya Hamman yace muje yau bana son yi mishi musu ne kawai shi yasa zanje. Amman da shawartata yayi da kukana zanci gaba da mi?awa wajen Allah yana sane dani bai mance dani ba. Ni garinne ya fitarmun akaina, auren ma ya fice a raina, sai inji kamar in yi ficewata in tafi ma kawai." Uwani ta dafani tace.
"Komai yai tsanani sau?i na nan zuwa. Duk abinda yai farko dole yai ?arshe Iyabo. Amman kam kishiyarki ce tayi miki asiri ko kin ?i, ko kinso tunda ai ta faWa miki sai zaman gidan ya gagareki, kuma sai kin fita tsirara. Rashin bacci ai somi_ somin haukane. Amman muje wajen mai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login