Showing 123001 words to 126000 words out of 270738 words

Chapter 42 - NAMA YA DAHU ROMO DANYE COMPLETE TRUE NOVEL BY BADI'AT.doc

dana sake kasancewa tare da dangina.Yaya Hamma duk wannan maganar da akeyi baiyi ko tari ba, sai ido kawai da yaketa binmu dashi.
Likitan daya shiga duba Dada ne ya fito.
"Mutum biyu daga cikin Yaran Daso su biyoni a baya"
Yafendo sai ta nuna ni, ni da Yaya Hamma muka bishi zuwa ofishinshi, ya bamu wajen zama.
"Tun yaushe baiwar Allah'nnan take cikin wannan halin kuka barta a gida saida ciwo ya cinye jikinta sannan zaku kawo mana ita? Tazo ta mutu a hsnnunmu ku Waura alhakin kisan a kanmu"
Yaya Hamma ne yace.
"Dakta ciwon zata kai shekara Waya da rabi haka tana yi. Amman a tsaitsaye da yin tsananinshi baifi watanni shidda ba. Sai an Wagata sai an kwantar da'ita. Munyi magunguna gargajiya da yawa ba haka muka zauna ba"
Wannan Dakta ya zare tabarau Winshi daga idanunshi. Ni kaina jin tsayin lokacin da Dada ta Wauka tana jinya ya Wagamun hankali, tausayinta ya sake Warsuwa a zuchiyata ai saina fashe da kuka ina salati a hankali.
"Jabu kiyi shiru, kuyi ha?uri in sha Allah Dada zata tashi. ?arshen wahalarta a gidan Baffa yazo tunda ya rabu da'ita. Dani dake zamu iya ri?e Dada mu bata farin ciki. Dakta a faWa mana abinda yake damunta."
"To abinda yake damunta suna da yawa. Na farko shine hawan jini, dan jininta ya hau sosai, babban abinda yake damunta cutar Rawaya ce, sabida tsananta da yayi ya haifar mata da ?urajen a hanjinta, ma'ana yaci hanjinta sosai da sosai. Dole tana bu?atar ai mata aiki ciwo kun bari yaci jikinta ainun. Akwai bu?atar ai mata ?arin ruwa, babu ruwa babu jini sosai a jikinta. Kunyi sake da yawa, Mama na da tsawon rai ne shi yasa har Allah yasa ta kawo yanzu da ranta." Ni dai hawaye kawai nake zubarwa na tsantsar tausayin Dadana. Allah sarki baiwar Allah damo sarkin ha?uri kenan. Yaya Hamma yace.
"To Dakta wanzu me ake bu?ata daga Sangarenmu?"
"Akwai bu?atar kuWi, sannan akwai bu?atar ku bata jini a ?ara mata. Da zaran mun gama duk gwaje_gwajen daya dace in sha Allah zamu sanar daku lokacin da za'ayi mata aikin. Bazai wuce jibi ba Ku dai ku tanaWi kuWi." Kai Yaya Hamma ya dafe da hannunshi.
"To Shikenan, a bata jinina a saka mata Dakta" Dariya Dakta yayi yace.
"Za'ku je lap dai a tabbatar da ingancin jinin, in yayi daidai da nata sai a Wiba. Amman sai dai kuje ku biyu ko uku, dan leda shidda muke bu?ata na jini."
Tare muka fito, Yaya Hamma ya kirayi su Amaduyal suka wuce lap domin a aunasu. Ni kuma a sanyaye naima su Yafendo bayanin halin da Dada take ciki.
Yafendo ina ganin ko zaku tafi gida, ni da BoWWo saimu dinga kwana da'ita. Asibitin akwai sanyi zai iya damunku, kuma gida Babu kowa." Kafin suce wani abun saiga Baffa Musa da Yafendo A'i hankulansu duk a tashe.
"A'i am kina fama da kanki ai da kin turo Jumare yazo ke ki huta a gida. Ga dare harya rufa" Cewar Yafendo KaSoji. Hawaye Yafendo A'i ta share da mayafinta.
"Zuchiyata ba zata samu nitsuwa ba. Yadda labarin yazo mun. Su Cubu na gidan Yaya Musa Mai Nagge ya korosu suma bayan tafiyarku. Hakan bai mishi ba ya samu Yaya Musa yake faWa mishi wai Jabu zata gani duk abinda ya faru da'ita shine. Sannan ga yara mu mu ri?e tunda mun nuna mun fishi iko. Abun dai babu daWi sam" Baffa Musa yace.
"Ku ajjiye wannan maganar a gefe. Ke Jabu yaya jikin ita Dason?" Yafendona tace.
"To jikin nata sai adda'a Yaya" Ta labarta musu abinda Dakta yace. Baffa Musa sai ya buWe baki yana maganar su ba za'aima Dada aikiba mutuwa akeyi a asibiti, su kaza su kaza. Kuma su Yafendo suka goyu bayanshi akan hakan tare da yanke hukuncin zasu mayar da Dada gida ayi mata na Hausa.
Ai saina fashe da kuka na zube ?asa.
Baffa am dan Allah kuyi mana rai Dada tana bu?atar jini da ruwa. Tana bu?atar kulawar asibiti tunda ance babu irin na hausan da ba'ayiba. Ku bari mu jarraba na asibitin" Ganina a ?asa yasa BoWWo itama ta tsugunna muka ci gaba da basu ha?uri. Kundai san halin iyayen namu Fulani da taurin kai, da kuma ?auyanci. Baffa Musa sam ya?i yarda gashi shine mai faWe aji a dangi kasancewarshi babba. Ni dai na koma saman kujera sai kuka nake yi Yafendo A'i tana rarrashina. A haka su Yuguda suka zo suka samemu.
"Daga ina kuke Yuguda?" BuWar bakinshi yace.
"Wata likitace wai zata kwashi jinina ni na taSa jin yadda akayi haka Baffa? Yaya Hamma yana kwance tana zu?e mai jini wai za'a sama Dada, Amaduyal ma Yaya Hamma yace dole sai ta zu?i nashi. Ni gaskiya bazan iyaba."
Banga laifin Yuguda ba, rashin ilimi da rashin wayewa ke damunsu.
"Jabu kinga duk abinda zuwa asibitinnan ya jawo ko? Mu fa a kan zuriyarmu babu wanda waWannan mayun suka taSa mana. Bama zuwa asibiti mu. Yuguda mu je ka kaini Wakin shan jinin maza." Da sauri na ri?e babbar rigar Baffa.
Dan Allah Baffa ka tsaya kaji. In ba'a sama Dada jininnan ba mutuwa zata yi" Sai yayi dariya yace.
"Yarinya muna da maganin ?arin jini namu na gargajiya da muke sha tun iyaye da kakanni. Daso ba za'a ?ara mata jinin maita ba." Muna cikin wannan bada?alar wannan Dakta dake lura da Dada yazo zai wuce yaji abinda muke tattaunawa dake mutumin kirki ne kuma shima bafulataninne sai ya gaiyacemu ofishinshi.
"Baffa Musa kamar yadda naji yara na kiranka ko, nasan ba lalle ka ganeni ba. Ubale ne ?anin Ilyasu gare_gare." Da jin haka Baffa yace.
"Ilyasu gare_gare abokinmu da yake Waya daga cikin mutanen da turawa suka Wiba zuwa ?asar waje dan suyi boko" Dakta yayi dariya.
"Shifa Baffa Musa. To ni ?aramin ?aninsune wannan wanda kuke kora in zaku dandali. Wannan wanda bayan kaci shaWin aure yake rakaka zance" Ajjiyar zuchiya na sauke jin abinda Dakta yake ce da Baffa Musa. Nasan ko babu komai zai iya shawo hankalinshi ya bar Dada a asibiti a nema mata lafiya.
"Hahaha Ubale baka da mantuwa gaskiya. Yanzu shi Ilyasu gare_gare yana inane?"
"Yana ingila da iyalanshi acan yake aiki shekara ashirin da biyar kenan." Baffa yace.
"Allah sarki. Kai ka tura yara wai aje a tsotse jininsu Ubale? Marar lafiyar fa Daso ce ?anwata kafa santa. Kaga ga A'i, ga KaSoji, ga Jabu. W?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 aWannan biyun yaran Dason ne, wannan kuma yaron kaSojine." Nan Dakta ya dinga yima Baffa Musa bayani cikin hikima da dabaru irinna masu gogewa. Da ?yar da suWin goshi Baffa Musa ya amince yace a bar Dada a asibitin. Ajjiyar zuchiya na sauke mai ?arfi.
"To Alhamdulillah Baffa Musa, in sha Allah ba za kuyi dana sanin zuwa asibiti da'ita ba. Amman ku zaku koma gida mutum biyu sai su zauna da'ita a cikin Wakin. So samu da namiji Waya ko za'a bu?aci wani abun." Baffa yace.
"To Shikenan Jabu da BoWWo tunda sune masu jini a jika sai su zauna. Hamma ya zauna dasu Wan baWo dan na lura kamar ?ar gida za'ayi da Jabu" Sauke kaina nayi da sauri ina Wan murmushi.
Da haka muka fito a ?ofar ward Win su Dada muka ga su Hamma suna zaune a benci. Tare duk muka Wunguma ciki, Dada na kwance ana mata ?arin ruwa. Fuskarta tayi fayau. A gurguje suka dubata su kai mana sallama.
Yafendo a tawo mana da bargo da taburma gobe in za'a kawo mana abincin safe. Akwatin kayana yana wajen Hari ki karSa. Dafa kafaWata tayi tace.
"Allah yayi muku albarka, Allah ya baku ladan jinya. Gobe Daso zata tawo muku dashi, ita zata yo abinci daga gidanta ta kawo muku. BoWWo ki kunto goyon yarinyarnan asibitinnan da akwai sanyi kuji da kanku. Ita yarinyar tasha nonon shanu tunda akwai masu shayarwa." BoWWo ta sunto ?arta Baban ?ar ya amshe abinshi. Yaya Hamma yace.
"Jabu ku kula da Dada bari in kaisu Baffa tasha. Daga nan zan tawo muku da abinci" A dawo lafiya mu ka yi mishi. A lokacin ?arfe kusan takwas na dare. Banyi la'asarba ga magriba da isha, ni sai yanzu na tuna.
BoWWo bari inje in nemi wajan alwala, ke ki zauna inna dawo sai kije kema kiyi." Fita nayi da tambaya da kwatance na je wajen yin alwala da kama ruwa. A wata katuwar rumfa na hango mata suna sallah nima na shige cikinsu na rama sallolin da ake bina. Na jima sosai ina kai kukana ga Allah, tare da neman tsari a wajen Allah game da furucin Baffa a kaina na dukkan abinda ya sameni shine. Gaisawa nayi da matan dake cikin rumfar. Wata bafulatana tace.
"Ai Wakinmu Waya gadonmu na kusa da naku. Marar lafiyar mahaifiyarku ce?" Na dubi matar a girme kamar ba zata girme mun ba. Nace da'ita.
Allah sarki, mahaifiyarmu ce"
"Allah ya bata lafiya. Nima mahaifiyata nake jinya mun kai tsawon wata uku a asibitinnan muna jinyarta. Kinsan yanayin jikin tsufa, ya haWu da ciwo" Kai na gyaWa nace.
Hakane kam. Allah ya basu lafiya baki Waya.
"Ni sunana Sumayya, muna zaune a Girei kefa?"
Sunana Jabu. Mu a ?auyen Jere Banyo muke"
Tare muka koma Wakin jinya da Sumayya, muna tafe tana jana da hira har muka iso inda Dada take kwance. Da BoWWo suka gaisa. Nina na ?arasa naima mahaifiyarta Yaya jiki, tana zaune tana shan kunu. Komawa nayi kusa da BaWWo.
Dada bata motsa ba BaWWo tunda na tafi?" Shiru BaWWo bata ma san inayi ba hankalinta baya asibitinnan da halama yayi nisa. Na lura bayan ciwon Dada akwai matsalar dake nu?ur?usan BaWWo shine ma dalilin ramarta. KafaWarta na dafa sai tayi sauri ta kalleni.
Komai yayi tsanani maganin yana ga Allah. BaWWo je kiyi Sallah ki dawo ki sanar dani damuwarki, zan taimaka miki ko da da adda'a ne." Bata ce komai ba ta fita. Ni kuma na ?urama Dada idanu sai numfashi taie ja tana saukewa, ga wani irin sanyi da akeyi, damma Wakin da jama'a sosai gadajen marasa lafiya zasu iya kaiwa guda talatin.
"Jabu ga abinci kuci naga kamar ba'a kawo muku abincin ba tukunna ko?" Na jiyo muryar sumayya a bayana da kwanon samirah a hannunta. Nasa hannu na amsa.
Mun gode Sumayya. E ba'a kawo mana abincin ba tukunna dai, nafa gode. Murmushi tayi mun tace.
'ai mun zama Waya Jabu, ki saki jiki duk abinda kike bu?ata ki tambayeni kawai."
To Shikenan Sumayya."
Kwanon abincin na ajjiye a gefen katifar da Dada take kwance.
MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI.

09153081057
Ga masu san magana dani kai tsaye ta whatApp ga number na
Masoyana sunata mun ?orafin babu number na a jikin littafi kuma suna son muyi zumunci, ?orafi ya ?are.


Assallamu alaikum mutanan kirki Ina Miko gaisuwa daftn alheri=?O??#? samun damar mallakar duk abunda kakyeeda bukata. Cikin sauki ta hanyi Yi muku adashin gata =؃??#? idan matsalarki rashin sabbin plates Akwai
1, zubi duk sati 2k sati 10 kwasar kayan 20k =؃? Akwai zubi duk sati 2k sati 20 kwasar kayan 40k har zuwa duk yanda mutum yakyee bukata zamu turo maka da kayanmu idan lokacin kwasarka yayi da yarda Allah kazabi duk abunda kakyee bukata da yarda Allah to mekakyee kikyee jira ki tintibene domin jin yarda raguwar tsarukan sukyee insha Allah idan Kuma kyee ma,aikaciyace to kyeemafa =؃? Akwai kayan Yara yankanti
Akwai takalman da jakunkuna da mayafai
Da sauran kayan amfani kyeedai maxa ki hanzarta kafin mu Fara zubi
Insha Allah zamu Fara zubi a farkon( sabon watan August ) Allah yadafa mana nagodee sossai zee Musa takuce =؃??p? ga number din da zaa iya damuna =؃??#?=???=??? 08029882667


*Ina kuke mata ?an ?walisa irin Shanono? Ku firfito ga Uom Taufiq veils bead work and Abaya stone work gliter veils lafaya. Ta zo muku da haWaWWun aikin beat na hannu domin kwalliyarku da fito daku ku yi tsab.*
*Aikinta babu ha'inci ni na tabbatar. Nima Badiat Ibrahim zan bata aikin lafayata ta zuba mun aikin beat work kuzo muje tare ta gwangwajemu*
07082649563 whats app number kira 07036028230
Message Safmam Palace on WhatsApp. https://wa.me/2348067145801
Hello Maamas..
Shin ko kunsan AMASI'S TREAT from SAFMAMPALACE ta tanadar muku da ingantattun sinadarai na fito da martabar abinci da abin shaa? A AMASI'S TREAT Muna da spices and herbs irin su;Curry powder, Mixed Spices, special Jollof mix, fried rice, Mandi Spice, Garlic powder, Cinnamon, cloves, Tea blend, Yaji, Spiced daddawa.. Gasu nan dai dayawa.
Har ila Yau AMASI'S TREAT bata barku haka ba Seda ta tanadar muku da kayan maqulashe Don gusar da kwadayi=?? Muna da;
Kwakumeti, Ridi, daquwa, Cin Cin da sauran su.
Bafa anan muka tsaya ba Muna da bangaren qayatattun dinke dinke.. SAFMAM CLOTHING zasu fito muku da kyawun dake materials dinku ta hanyar tsantsara muku dinki musamman na yaranku mata=?
?
Muna nan a Zaria Muna aika Kaya ko'ina cikin aminci
08067145801



NAMA YA DAHU...
ROMO ?ANYE
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ?AMSHI


18
Dana sunkuya sai naji sanyi sosai yana busowa ta ?asan gadajen marasa lafiya. Nayi maza na cire hijabina na sake lulluSema Dada kanta dashi, na gyara mata kwanciyarta, ko fulo babu a gadon. Dama jar abayace a jikina mayafinta yana Waure a kaina saina cire mayafin nayi yafe irinna takari mazauna saudiyya. Nayi zamana a gefen katifar Dada.
Likitocine suka shigo ward Win, suna bi gado_gado suna duba marasa lafiya tafe_tafe har suka iso namu wajen. Fayal din Dada suka buWe suka Wan duba. Suka auna bugun zuchiyarta, da zafin jiki, sai wata allura da suka ?ara mata a cikin ruwan dake Waure a hannunta. Ruwan sai yafi minti biyar yake Wigowa.
"Sannu ko Allah ya bata lafiya. Gobe za'ayi sallama sosai a Wakin zaku samu gado da safe. Amman ya kamata ku nemo bargo wanda zaku yi amfani dashi sabida akwai sanyi sosai. Sannan ?arfe biyu ruwan dake Waure a hannunta zai ?are, to zaki iya nemana a office ko?" Godiya nayi ma Daktan suka wuce zuwa gadonsu Sumayya. Sai ga BaWWo ta dawo.
BaWWo zo ga abinci kici naga kamar jego kikeyo ko naga goyonki ?aramine"
Ta zauna ta soma cin abincin kenan muka hango Yaya Hamma da kaya ni?i _ni?i, bargone, tabarmane, da bakko Wauke da filas na ruwan zafi dana abinci.
Da sauri na tareshi a hanya na amshi bargon. Murmushi mai taushi ya sakarmun yana ?aremun kallo. Nima murmushin na sakar mishi har saida ha?oran makkana suka fito.
Sannu da dawowa Yaya Hamma"
"Sannu Jabuna"
?arasawa mu ka yi. Yaya Hamma da kanshi ya shinfiWa mana tabarma a gefen katifar Dada. Bargon daya kawo saina rufa ma Dada na cire na asibitin nass a gefe dan wanda ya kawo da gani yafi Wumi.
Abinci ya ciro a cikin bakkonnan. Filas Win ruwan kuma ya mi?o mun na ajjiye a gefe. Harda gwangwanin madarar gari kwalin lipton, sai sigar kwali mai zaki, wasu na kiranta mai iyali. Da ruwan Swan na gora manya biyu sai kofuna, da robobin cin abinci, da lokali.
Allah ya saka da Alkhairi sannu da ?o?ari a darennan ka koma gida Yaya Hamma?"
"Ai dole in koma, tunda kinga mun fito hankali ba a kwance ba ba'a Wakko komai ba. Dole ana bu?atar bargo tabarma, abinci shima dole aci. BaWWo zuba muku abincin kuci. Ni zanje wajen maza a waje in zauna. Jabu in kinci abinci ki sameni a waje"
To Shikenan Yaya Hamma mun gode ?warai"
BaWWo ta zuba mana jallof Win taliya da wake taji bushasshen kifi.
"Aradun Allah ba Hama bace tayi wannan abincin ba. Ai mu tuwo muke ci kullum. Ko ita tayi ai ba zata bari Hamma ya kawo miki ba." Bayan na kai nomar taliyarnan bakina sai nace.
Me yasa kikace haka BaWWo?"
"Adda Jabu Hama macece mai mugun kishi kasancewarta fulanin Camaron. Daga can suka yi ?aura suka dawo Banyo. Tunda labarin soyayyarki ke da Yaya Hamma ya faso cikin JaSSi hatta ni Hama zaman gugar jigida muke yi. Adda Daso kuma bayan tafiyarki ta dinga kunno da maganganu iri_iri, suka Winke da Hama. Har wajen Malami suka je, wai a Wauke hankalin Yaya Hamma daga gareki. Dan ya shiga kewa da damuwar rashinki sosai. Wannan ramewar da kika ga yayi duk na tunaninki ne. Saboda ke ya sai salula burinshi kawai yaji labarinki. Ya sake ninka hidimar da yake yima Dada duk sabida ke." Baki na ri?e ina mai cike da mamakin Daso. Da mamakin irin son da Yaya Hamma yake yi mini, son da kunya da ?auyanci suka hana a furta mun. Amman ina kyautata zaton a darennan zai sanar dani tunda dai nadawo.
Ke BaWWo kinsan abinda kike faWe kuwa. Dason da ita za'a haWa baki dan a cire ma Yaya Hamma sona tana jinina, kikace sun Winke da Hama?"
"Nasan abinda nake faWa Adda. Adda Daso bata sati sai tazo wajen Hama, haka itama Hama bata kwana biyu sai taje gidan Adda Dason. Su shiga Waki suita ?us_?us"
Kai na jinjina nace.
Dason tayi aure kenan?"
"Ta yi aure a Girei har da ?arta mace Meramu" Ajjiyar zuchiya na sauke. Da naji a inda tayi auren.
To amman ke yaya akayi kikasan sunje wajen malami dan a Wauke hankalin Yaya Hamma a kaina?"
"Adda wallahi sunje. A bakin ?awar Adda Daso naji wannan labarin. Wajen zamanmu Waya inda muke kai nono. Ni ina siyar da nono zalla, ita kuma tana siyar da dambu, da fura"
Hmmm to ta Allah ba tasu ba. In Allah ya ?addari zamu yi zaman aure ni da Yaya Hamma, Babu wani mahalukin daya isa ya shiga tsakaninmu. Haka in Allah bai nufa ba, duk yadda muka kai ga son hakan to bazai yiwu ba."
"Hakane Adda Jabu. Yaya Hamma gaskiya yana sonki sosai. Kuma yana da sau?in kai duk da Hama tana


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login