Showing 162001 words to 165000 words out of 197828 words
Chapter 55 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt
tura baki tana ƙara shige masa da kyau, hakan ya ƙara rikita Yaa Sheikh ya kame bakinta ya shiga kissing cikin zafin nawa da kewa, tayi saurin buɗe ido sbd juyawar da abin cikinta ya yi ya daki mararta nan da nan fitsari ya taso mata, kallonsa kawai tayi tare da zare Jikinta ta nufi bathroom, tunda ta shiga bata fito ba har barci ya fara ɗaukan shi.
Da Subhi Zahrah ta farka ta shafa taji babu Yaa Sheikh, ƙirjinta ya harba ta miƙe da sauri tana tashi taga ya buɗe ƙofa ya shigo jikinsa kayan jiya ne, amma kamar wanka ya yi gabaɗaya sumar kansa ta kwanta tana zubar da ruwa, bai bari ta kalli cikin idanunsa ba ya shige bathroom ɗin shi, Alwala ya ɗaura tunda ya riga da ya yi wankan da bai niyya ba, ya fito ya ganta tsaye bai ce komai ba, ya shirya cikin ash ɗin Jallabiya mai kyau ya nufi masjid, Zahrah ta koma tare da kwanciya ta ci-gaba da barci.
Da ƙyar Halisa tayi sallah sbd ciwon da Jikinta yake, da gajiyar da Abbanta ya tara mata, sai jiya ta ƙara tabbatarwa Yaa Sheikh namiji ne bai nuni tausayi ko ɗaya a gareta ba, sai daya fanshe gabaɗaya kewar daya ɗauka, duka abinda ya tara a jikinsa sai daya juye mata shi, da ƙyar ta samu kanta, ta miƙe da ga kan prayer mat ta nufi kitchen ta kunna gas ta shiga haɗa tea ta yanka albasa da Attahiru, bayan ta kammala dafa tea ɗin da yaji kayan ƙamshi domin komai an zuba mata a kitchen musamman kayan ƙamshi, ta soya lafiyayyan ƙwai da yaji albasa. Ta juye tea ɗin a mug mai ɗan girma ta zuba soyayyan egg ɗin a plate mai faɗi.
Kasancewar ya gaji kuma yunwa yake ji sosai yasa 6 daidai ya dawo gidan, mmki ya ƙara kama shi ganin Zahrah kwance ya nufeta yana bubbuga pillow ta buɗe ido ta ce
"Sweetheart" a taƙaice ya ce "Kinyi sallah?" Ta ce "What's the time? 10 ya yi" ya buɗe baki ya ce "10? To tashi ki koma part naki idan yyi kiyi sallah" kafin tayi magana yaji ƙamshin Matar Malam ya kawo masa ziyara, yana daga tsaye ya juya suka haɗa idanu sai yaga ta sakar masa murmushi fararan haƙoranta a bayyane, Zahrah dake kan bed ta kalli Halisa batai tunani zata kula Yaa Sheikh a yanzu ba, Halisa ta ajjiye tray ɗin hannunta ta zuba ƙamshin turare daga ita sai wata riga ƙarama sai wando three gaiter cinyoyinta duk a waje ta ɗaure kanta da ribbon, tana zuwa ta rungome Yaa Sheikh tare da yin tsayin ƙafa shi kuma ya riƙe ƙugunta, ta sumbaci cheeks ɗinsa both sides, Idanunta cikin nasa ta ɗora bakinta a nasa tayi kissing ta ce "Sabahul khair حبيبة قلبي"
Halisa ta juya ta kalli Zahrah da tayi tsaye ciki da mmkin makircin yarinyar ta ce "Ke bakisan yau rana ta bace?" Halisa marairaccen fuska ta ce "Sorry Anty Zahrah, Abbana yunwa yake ji ba zan iya barinsa haka" Ta saka hannu taja gemun Yaa Sheikh daya kasa cewa komai har lokacin hannunsa yana riƙe da ƙugunta ta ɗan bugi ƙirjinsa ta ce "Abbana shi ne da muna wanka ɗazo a bathroom na ka gudu ko? Bayan ko rama cizon da kayi mini a breast ɗina ban yi ba.....Gabaɗaya Idanun Zahrah ya rufe sbd tashin hankali, ta ƙara buɗe idanunta akan Yaa Sheikh da yaƙi yarda ya kalleta cikin damuwa taja tsaki tare da juyawa tabar ɗakin ko gabanta bata gani ta riƙe ƙirjinta dake mata zafi. Tana fita daga bedroom ɗin Halisa ta zame jikinta daga na Yaa Sheikh tana haɗe fuska tare da yin kicin-kicin da ranta kamar ba ita ta gama kissa da kisisina ba.
Ganin zata juya ya riƙo hannunta yana dawo da ita cikin murya mai sanyi ya ce "Baki isa ba"
"Kana jin yunwa, kuma aikina ne banda haka babu abinda zan zo nayi" ta faɗa tana ɗauke fuskarta dake tafin hannunsa, ya zame tare da zama saman kujera idanunsa lumshe sbd gabaɗaya ta gama kashe masa jiki garin kurar wata daga bedroom ɗin.
Ganin da gaske barin ɗakin za tayi ya sanya Yaa Sheikh haɗe yatsun hannunsa suka bada sauti fuska kame ya ce
"Don't leave Haliyserh Sheikh Aliyu haydar Aliyu" muryarsa babu wasa cikinta, ya kuma kame alamun umarni yake bata ba shawara yake nema ba.
Ta dawo tare da zubewa a ƙasa wajan ƙafafuwansa ta saki wani irin raunataccen kuka, bai ce mata komai ba domin tana buƙatar kukan har zuciyarta tayi sanyi cikin kuka ta ce
"Modibbo ya kake so nayi? Kasan yadda naji dana zo naga Anty Zahrah kwance a gadonka, sabon gadon da ko zama banyi akai ba amma har matarka ta kwanta kenan a jikinka ta kwanta tayi barci"
Ya harɗe hannu a ƙirji tare da buɗe ido yana kallon yadda take rigima da rikici wanda zallar kishi ne ya haifar da su.
Ta miƙe tsaye, tare da cire rigar Jikinta, ya rage sai bra a Jikinta, tana kuka sosai ta ƙara cire three gaiter ɗin Jikinta nan ma ya rage daga ita sai white lace pat.
Tuni idanun Yaa Sheikh ya jirkice ya juye tare da yin ja, wani abu na fisgar shi bai taɓa ganinta zahiri a cikin haske ba sai yau. Duk inda yaso yake cilla idanunsa ya kalla a jikin nata, a ransa banda tasbihi da kiran sunan Allah babu abinda yake. Halisa ta juya ta ƙara juyawa ta ce
"Ka faɗa mini wacce halitta ce a jigina bata cika ba har kaje ka auri raguwar wasu? Ka faɗa mini dame ta fini har ka aureta ba tare da sani na ba sbd bani da muhimmanci a wajanka, why Abba why me ya sa kasan zafi da raɗaɗin da nake ji a raina kasan yadda kishinki ke barazanar ɗauke rayuwata?" Bata duba cikin Jikinta ba ta durƙoshe a wajanta tana kuka sosai ta ƙara cewa
"Ka mayar dani wajan Ummul ni ba zan zauna dakai ba, ba zan iya sharing mijina da wata ba" Ya wani irin kyakkyawan murmushi Yaa Sheikh ya yi wanda ya fidda fararan haƙoransa gently ya miƙe tsaye tare da ƙara sawa inda take ya ce.
"Stand up" tayi shiru tana shassheƙar kuka, ya saka hannu ya ɗagota tsaye yana janta zuwa bakin gadon shi ya zauna, tare da zaunar da ita saman cinyarsa ta saka hannu zata ɗauki riga ta saka ya kame hannunsa bakinsa a kunnanta ya ce.
"Kinyi kaɗan" ta ƙara ɓata fuska ta ce "Ka sakeni, ai baka marmarin jikina kana da wanda ya fishi, bani rigata" shi dai bai ce komai ba ya rungumeta ta baya yana shafa cikinta ta ce
"Abba me ya sa" a taushashe ya ce "Ƙaddara Zawja, ban son rigima" ta juya ta kalle shi ta ce "Au rigima? Wannan abin ka ɗauka matsayin rigima Yaa Sheikh?" Ya dubi cikin idanunta ya numfasa ya ce "Ko wanne bawa yana da zanan ƙaddarar shi a bangon littafin shi wanda aka bashi na tsayin rayuwa...," Ya yi jim yana ɗora kanta a ƙirjinsa ya riƙe hannuwanta ya ce
"Yarda da ƙaddara shi ne cikar imani, kinsan zan aureki?" Ta girgiza masa kai ta ce "Amma ina ganinka ai, a barci na" Ya yi murmushi mai kyau ya ce "To auren Zahrah a farko ƙaddara ce, haka yanzu ma, Ubangiji ya umarci mu da auren mata sama da ɗaya idan muna da hali da iko, ya ce idan ba zamuyi adalci ba mu auri ɗaya ita ce mafita a garemu, ki duba suratul Nisâ'i 3 ayat zuwa 4 Hafizata"
Ta ce "Meyasa ka ɓoye mini? Meyasa kuma ka gudu ka barni? Meyasa kace ka divorce paper nawa through bashi bane?" Ganin yana ta kallonta ya kasa cewa komai ta ce "I understand,amma kasan ina sonka ko Yaa Sheikh?" Nan ma ya yi mata shiru, bisa dole tayi shiru tasan idan ya yi haka akwai dalili, inma yanayin da yake ji yafi ƙarfinsa,ko kuma abinda yake zuciyarsa yake son faɗa amma ya yi masa nauyi a harshe.
Kamar daga sama taji ya ce "Ki bari na gwada miki banbanci a aikace, kin kurar mini mata kinzo kina rikici sunan Breakfast aka kawo, Ya Allah ka dubi bawanka Aliyu" ta tura baki gaba ta ce "to ina ruwana da matarka tazo ta zauna mana, ba wani kurarta da nayi gulma ce kawai"
Ya haɗe fuska cikin nutsuwa da kulawa ya ce
"Zawja ki tayani yin adalci, yanzu ku biyu ne kowa ni yake buƙata kina da muhimmanci a gareni ki yarda ƙaddara ce auren Zahrah, kin san idan kina haka tsakani da Allah ni zaki jefa a wuta ya zaki dinga tsirara kina ƙulla mini sharri"
Ta kalle shi ganin da gaske kuma bai taɓa magana mai tsayin haka ba ta ce "Tom Malam"
Yai mata shiru ta ce
"Tea ɗin fa?" Ya miƙa mata hannu ta ɗauki cup ta tsiyaya masa ta saka 2spoon na honey kana ta bashi. Cikin nutsuwa yake sha har lokacin tana zaune akan ƙafafuwansa ta ce "Malam ina da tambaya" ya jinjina mata kai ta ce "Wannan zumar meye amfaninta?"
Da idanu ya kalleta bai mata amsa ba, ta saka hannu ta fara cin soyayyan egg ɗin, harta manta da batun Zahrah domin ta samu Soyayyar mijinta, abu ɗaya ne ba zata iya jure ganinsu waje guda ba, ta ciro wani zata kai bakin ya kama hannun tare da turawa bakinsa yana ɗan yatsuna fuska, daga cin abinci Yaa Sheikh ya fara juye mata duk da yana iya ƙoƙarin shi wajan ganin bai shiga hakƙin Zahrah ba amma sai ya yi da gaske.
Ta miƙe tare da ɗaukan kayan rigarta cikin sauri tabar bedroom ɗin tana masa gwalo ya bita da gajiyayyun Idanunsa. Ya jima a wajan kafin ya miƙe ya wanke bakinsa tas ya nufi bed ɗin shi ya kwanta yana lumshe idanunsa, kwana biyu yana stressed kansa da yawa jiya kuma da zai huta ya ƙarar da Lokacin shi wajan yin ibada da raya sunna ta Manzon Allah. Zahrah tana shiga ɗakinta ta shiga safa da marwa kanta ya ɗaure ta kira number Surry tana ɗagawa ta ce "Surry kina ina?" Ta ce "Gidan surukanki mana" ta ce "Ina son ganinki yanzu pls" Surry ta ce "Rite away Maa" hanging up na kirar sukai, bata tashi a wajan ba sai wajan 9 sbd ciwon da kanta yake mata sosai, tayi wanka tare da Alwala sai a lokacin tayi sallar Subhi kana ta shirya cikin fitted gown na atamfa Holand blue and white tayi mata kyau, duk abinda take bata jin daɗin ranta, gudun kada zuciyarta ya buga da abin da bata shirya gani ba ta nemi waje ta zauna tana chat a wayarta. 12:45 daidai ya shiga sakkowa daga upstairs ɗin sanye da Ash ɗin shadda shampoo sai ɗaukan idanu take ya ɗora hula jaddara hannunsa a baya nutsuwarsa ta bayyana shekarunsa a fili ya dinga bin main parlour ɗin da kallo jin shiru ba motsin kowa sai ƙamshin dake fitowa ba tare da yasan daga ina bane.
Fita ya yi zuwa Masjid ɗin dake unguwar a lokacin kuma wata black ɗin mota ta shigo gidan, bai bi takan motar ba ya shige abinsa, Dr A'isha da Surry suka dinga kallon Yaa Sheikh har sai da Surry ta ce "Wannan kallon fa Dr" Dr A'isha ta ce "Na rasa wanne kyau Yaa Lee ke da shi, Ummul nada kyau haka grandparents nasa, but shi ɗin kamar ruwa biyu ne" Surry ta ce
"Kin san Fulani nada kyau amma ko? Kuma ita kanta Ummul banji asali bahaushiya ce, ni nutsuwa da kwarjinin shi ke hanani nutsuwa idan yana waje" Dr A'isha ta rufe idanu tana sauke nauyin ta ce "let's go in"
Fitowa suka yi tare da shiga ciki, gabaɗaya suka zauna a main parlour Surry ta ɗauki wayarta ta shiga kiran number Zahrah tana ɗagawa ta ce "Ina parlour" ta ajjiye wayar tana bin parlourn da kallo ko'ina birgeta yake, an narka dukiya wacce baki ba zai taɓa iya faɗa ba.
Babu jimawa ta fito tana rangaji ganin Dr A'isha kuma yasa tayi turus sai kuma ta zauna tana faɗin "Wlcm" Surry ta ce "Sannu Amaryar Yaa Sheikh, na ɗauka yau ai ba zamu samu ganinki ba sbd soyayya"
Zahrah ta ce "Uhm wacce soyayya nayi kwanan baƙin ciki" Surry ta ce "Subuhanallah, bar faɗa" ta ce "Bari kawai, can you imagine a gabana yarinyar nan ke rungome Yaa Sheikh tana faɗin wai ya cije ta ji nayi zuciyata ta buga ƙirjina ya fara zafi"
Surry ta dinga dry tana riƙe ciki ta ce "What funny, bar raina Allura, ƙarfe ce wallahi"
Kafin suyi magana Halisa ta fito hannunta riƙe da waya, ta kallesu sau ɗaya ta marairaice fuska ta ce "Habibi ƙalbi sai kace baƙi akai shiyasa ka tafi lambu, bari nazo musha lambun soyayya" ta cire wayar ta ɗora a baki tare da manna kiss ta ce
"Mu'ah Uban ƴaƴana ga ƴar rainonka nan, ƴar filloka kuma matarka nan zuwa" ta kashe wayar shi dai Yaa Sheikh jinta kawai yake ya kasa fahimtar maganganun nata. Halisa tayi murnar ta ce "Ashe baƙi mukai har haka?" Surry ta ce "Uwar gida ykk?" Ta ce "Ni lafiya nake sai dai Antyna Zahrah kin san ita ce amarya ita ce on duty maybe tasha jiki, kin san Mijina or Surry ba rago bane ya san ta kan soyayya" Zahrah tayi murmushi ta ce "haka ne ƙanwata domin na tabbatar da ƙwarewar shi a jiya" Halisa ta miƙe tsaye tana gyara zaman duguwar rigar Jikinta ta buba farin lace lace da White ɗin flowers, rigar ta zauna mata sosai ga ƴar ƙaramar necklace ɗin wuyanta tayi kyau sosai ta ce "Point of correction Anty a gidan Yaa Sheikh dai nice babba kin san uwar gida, ki faɗa mishi ya mance gajeren wandon shi akan bed ɗin jiya bari naje" tana faɗin hakan tayi gaba Surry ta ce "Wannan yarinya zata iya kashe aure ji magana kamar ana karanta mata?" Zahrah ta ce
"Idan kissa ce aini babarta ce a wajan, mu zuba mu gani" Halisa na fitowa wata haɗaɗɗiyar farar mota na shigowa sai ɗaukan idanu take, motar na shigowa wasu motoci guda biyu suka shigo ya zamana baƙin motocin huɗu ne a gidan harda tasu Surry.
Halisa ta ƙarasa inda Yaa Sheikh tana murmushi ta ce "Yallaɓai" ya dubeta tare da murmushi wani mutum ya fito daga motar ya ce "The car key" ya amsa tare da jinjina kai alamar godiya, El-bashir da ya yi driving su Dada ya ce.
"Abba sabuwar mota kayi ko ni ka siyawa? Wannan motar latest car ce bata jima da zuwa ba" Yaa Sheikh ya shafa gemunsa a taushashe cikin yanayi na riƙe kansa ya ce "Prince guda a siya masa mota?" El ya ce "Please mana Abba wlh nayi broke" Ya juya ya kalli Halisa da take da kallon motar ya kama hannunta tare da damƙa mata key ɗin daidai kunnenta ba tare dasu Dada da mother sun ji ba ya ce "For you Wife, Hadda Alkur'ani gift" Maimoon dake laɓe ta buga tsalle ta ce "Yaa Lee Anty Halisa ka siyawa mota" Ya jinjina kai Maimoon ta buga tsalle ta ce "Wow it's expensive" hawaye ya cika idanun Halisa ta kasa cewa komai, ta kalli motar ta kalli Abbanta ta kalli su Mother, Maimoon tai cikin gida tana kwallawa Dr A'isha kira da Zahrah akan su fito Yaa Sheikh ya siyawa Halisa mota, Halisa ta fashe da kuka ta faɗa jikinsa tana cewa "Thank you Habibi ƙalbi... Thank..." Ta kasa maganar sai kuka, Mother ta ce "Allah ya sa albarka" Dada murmushi kawai tayi tare da yin cikin gidan, El kuma kamar ya zauce sbd haɗuwar motar sai taɓawa yake, ganin ba kowa wajan yasa Yaa Sheikh yayi holding nata back tare da kissing hannunta ya damƙi hannunta ya ɗora daidai ƙirjinsa dake harbawa wajan saitin zuciyar shi a hankali ya yi mata raɗa ya ce "Na baki wannan" ya nuna zuciya ya ce "Virgin gift to my lovely wife, i have never thank you before, Jazakallah-bil khair I will never forget that day, ranar da ki kai mayar da tuzurun Ummul rangaɗeɗan ango.....Ta ɓoye fuskarta sbd kunya while hawaye da kuka na sake cin ƙarfinta, Ita kam a yanzu mene ya rage mata banda cikawa da imani da rabuwa da iyaye lafiya, duk wata Soyayyar miji ta samu. Ya saka hannu ya ɗago kanta data ɓoye a ƙirjin shi ya tsareta da fararen idanunsa masu sauya mata tunani cikin ƙasa da murya ya ce.
"Ƴar fillo? Meye?"
Ta sunkuyar da kanta ƙasa idan tace a yanzu bata jin nauyin Yaa Sheikh tayi ƙarya sbd kullum cikar zati da haibarsa ƙaruwa take ga wata tarin kamala da Ilhama na cikakken nutsatssen mutum mai tarin ilimin Addini.
Muryarta na rawa ta ce
"Thank you Abba, Allah ya saka da alheri ya ƙara arziƙi da wadata, ya baka halak a kullum ya rabaka da haramun cikin dukiyarka, Allah ya bamu zuri'a mai albarka masu kulawa damu kamar yadda ka kula da rayuwata"
Tunda ta fara magana ya harɗe hannu a ƙirji ya zuba mata idanu, har ranshi yaji daɗin addu'arta ya kuma ya bawa tunaninta, wanda a zamanin yanzu ba ko wacce mace take tsayawa ta yiwa mijinta addu'a kamar haka ba, wasu babu haka ma a lissafin tunaninsu. Ya lumshe idanunsa yana shaƙar iskar dake tashi a wajan take tahowa da ƙamshin Jikinta, rufe idon ya bata damar ƙare masa kallo sosai, sai yanzu ta ƙara gasgatawa Yaa Sheikh ya fita kyau nesa ba kusa ba, shi ɗin cikakken Bafullatani ne, sbd gabaɗaya dangin mahaifinsa Fulanin Yola ne na Usuli kuma Makiyaya, Fari tas farin da kai tsaye ya shige na Fulani yafi kama dana _Half-caste_ ƙwayar idanunsa ba nrml ɓaka bace ba kuma za a ce mata Brown ba, ko ace Blue kamar ta turawa, sauyin ƙwayar idanunsa ya sanya kallon shi ya zama wani irin wanda yafi kama da romantic, He has a round face, da saje wanda ya kewaye and a long beard irin gemun nan mai tsayi na Manyan malamai, labɓansa jajir suke sbd yawan taune su da yake da kuma tea ɗin da yake sha ko liquid abu, hancinsa siriri kuma dugo, sumar kansa