Showing 102001 words to 105000 words out of 197828 words

Chapter 35 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt

12 Dec 2024

9339

kansa daman na musamman yasa akai masa. Da Alphabet ɗin A&H. Ya kama hannunta ya zare zoben masarauta wanda bai mmkin ganinsa a hannunta ba, yasan duk sharrin Prince Bilal ne. Ya maƙala mata ring ɗin kusa da zoben sadakin da aka ƙwace a Rugar Bello.
Ya riƙe ɗan ƙaramin hannun a nata yana kallon yadda zoben ya zauna sosai a hannunta. Ɗaya bayan ɗaya ya dinga kama hannunta yana sign a files da ducoment ɗin daya ɗakko wanda saka hannun ya bada tabbacin komai ya zama mallakinta.
Yana gamawa ya mayar ya rufe tare da dawowa ya kwanta kamar jira take ta mirgino jikinsa ya shafa kanta tare da sumbatar goshinta ya rungometa a ƙirjinsa. Cikin magagin barci ta ce.
"Malam ɗina, Yaa Sheikh Abbana, Modibbona ɗan albarka" ya riƙe bakin yana sakin murmushi mai kyau ya ce "Shiru Kankanata".. lokacin sallah nayi yake tashi ya nufi masallacin harami yaja jam'i, daman duk wata ziyara da ita yake ta riga data kammala komai na aikin hajji. Ƴar mutum Rome ta dawo Hajiya Halisa Danejo Rome. Suna zaune a parlour gabansa cike da kayan buɗe baki kala-kala, itama tane gefensa kwance akan cinya, hannunsa cikin sumar kanta. Umar-khan ya yi sallama Yaa Sheikh ya fara ƙoƙarin ɗaga Halisa ita kuma taƙi, ya kame fuska sosai tare da amsa Umar-khan.
Umar-khan ya nuna kamar bai lura da Halisa ba, zuciyarsa cike da farin ciki ya zauna ya ce.
"Barka da shan ruwa Yaa Sheikh,ya ibada?" Ya jinjina masa ya ce.
"Ummul na bisa hanya, Father ya ƙara kira akan da an sallame azumi ka sauka a Nijeriya" Kallon da Yaa Sheikh ya kewa Umar-khan ya sa ya ce.
"Zahrah na lafiya, har kawo yanzu bata san anga matar malam ba" Yaa Sheikh ya numfasa ya ce.
"Oh!" Umar-khan ya maida hankalinsa ga Tafsir ɗin Yaa Sheikh ɗin da ake haskawa a t.v Halisa ta miƙe zaune cikin raɗa ta ce "Abba" bai kalleta ba sbd Umar-khan dake parlourn sai hannunta daya matse ta tura masa goshinsa ta ce "Kiss me" ya ɗora bakin a goshin tare dayi mata kiss, ta murmushi can ta ƙara tura masa goshin ya ɗan kalli wajan Umar-khan yaga kallo yake ya manna mata kiss. Ta juya masa kumatunta nan ma ya yi mata ta ƙara yin ƙasa da murya ta ce "Yaa Sheikh saura nan" ta nuna masa baki ya rausayar da kai irin ta rufa masa asiri ta buɗe baki da ƙarfi zatai magana ya yi saurin manna bakinsa akan nata daidai lokacin Umar-khan ya ɗago kai suka haɗa ido da Yaa Sheikh Umar-khan ya kalli bakin Yaa Sheikh dake manne dana Halisa.Yaa Sheikh ya zame kansa fuska ba walwala Halisa ta kalle shi ta ce "Abba barci zan ka goyani kamar ɗazo bayanka daɗi" Yaa Sheikh ya yi kamar bai ji me ta ce ba, Umar-khan kuma yaƙi tashi shi ma ya ɗauke kai ba tare daya ƙara kallon direction ɗin su ba. Ganin da gaske Halisa na son bada shi a gaban Umar-khan yasa ya sauke numfashi tare da buɗe idanu akan Umar-khan ya ce.
"Zan huta" Umar-khan ya ce "Oh! to sai anjima ni ma ina ɗan jira ne, but lemme find my way" ya miƙe yana ce wa.
"Lailatan sa'ida, ai ibada lafiya" shi dai Yaa Sheikh bai ce komai ba, Halisa ta buɗe baki zatai magana ya yi saurin rufe bakin da tafin hannunsa.
Bayan tafiyar Umar-khan Yaa Sheikh ya sauke ɓoyayyiyar Ajjiyar zuciya.
"Naga ka haɗe rai? Ko a kira Umar-khan?" Ya kalleta tare da kallon ƙaramin bakin dake Sarrafa surutu daya ɗagata kuma sai ihu ƙafa zata yage.
"To kawai Umar-khan ya dawo muyi hira" Ya riƙe bakin da hannunsa yana shafa labɓanta ya ce.
"Ya dawo ki bashi labarin yadda Ayaba tai nutsu cikin kankana?" Itama ta kame bakinsa kamar yadda ya yi mata ta ce.
"Ka daina magana babba, ni ban gane me kace ba" Ya cire hannun yana kwanciya kan kujera kansa a armchair ya ce.
"Na gane ni" ta ce "Ni ma ka nuna mini mana" ya lumshe idanunsa ba tare da ya ce komai ba, numfashinsa na son fisgewa sbd yadda ta zura hannunta a ƙirjinsa tana shafawa ita kawai bata son ta zauna haka lafiya kamar kowa.
Da sauri kamar an tsikarota ta ce.
"Abba" ya buɗe ido ya kalli bakin kiran sunan nashi a hankali ya mayar ya rufe ta ce.
"Abba ka gani?" Still idanunsa na rufe ya ce "Me?" Ta ce "Kawo kunnenka kaji" har lokacin idanunsa rufe ya ce "Bana jin gulma" ta marairaice sosai ta ce.
"Ba gulma zan ba" yaƙi kulata ta barshi ya yi barci abu ya gagara da alama sai ya sata barcin dole. Ta bi jikinsa ta kwanta tana ɗora bakinta a kunnen shi tare da kare hannayenta murya ƙasa-ƙasa a dole raɗa ake masa duk rabi ta zirara masa yawo a kunne garin saurin surutu wanda hakan ke sawa tsigar jikinsa ta shi sosai tana zubewa.
"Abba ka gani? Allah yasa baka gansu ba yanzu na tuna" bai gane me take nufi ba bisa dole ya buɗe idanunsa wanda suka fara jirkicewa ya juya mata su alamar "Me kenan?" Da hannu ta nuna masa ƙirjinta dake riga ta ce "Kace baka gani ba" ya kalli ƙirjin ya ɗauke kai zuwa fuskarta ya ce "Me ki ke nunawa?" A son faɗa masa gaskiyar ta ta kama hannunsa tare da mannawa a daidai ƙirjinta. Zuciyar Yaa Sheikh ta bada wani kyakkyawan bugu kansa a sara labɓansa suka shiga rawa ya kasa furta komai.
"Wannan nake nufi?" Ya daɗe yana mai da numfashi yaga Allah so take ya zama bita zai-zai ko zaji-talau ko dai irin masan Novels ɗin nan. Ya kame jikinsa daga yanayin da yake ji ya ce.
"Oh! Lemon tsami, ban gani muga" ta cire hannunsa tana mai da numfashi ta e "Allhmd, Allah na gode maka" ya riƙe kafaɗunta da kyau ya ce. "bari na gani sai ki gode masa da kyau, bisa lada" ta zame zata gudu ya damƙota ya ce.
"Nuna mini" ta maƙale ta ce "kai da ka ke cewa lemon tsami, naƙi barci zan daman" ya ce "Bari na kira Zahrah naga nata" nan da nan annurin fuskarta ya ɗauke hawaye ya cika a idanunta wanda ta kasa riƙe su sai daya sakko ta ce. "Shikenan zan nuna maka, amma ka rufe ido" ya mirgina daga kwanciyar da yake ya ce "Kin so mugunta Kankanata, ni da ba makaho ba" ta langwaɓe kai ta ce.
"To je ki kawai, miƙo min wayata" tunaninta Zahrah zai kira jikinta na rawa tayi saurin yaye rigarta tare da ɗagata sama daman ba komai a jikin. "Gashi"
Ta ce tana ƙanƙame idanunta kunyar Abbanta ya kamata a karan farko.
Yaa Sheikh lissafin ya kunce masa bai tunanin zubin halittar ya kai girman haka ba, bai tunanin zai tsole idanunsa har haka ba,
Ya kasa cewa komai idanunsa ya sauya launi ya jirkice bakiɗaya.
Ya miƙe da ƙyar bata san da zuwansa ba sai numfashinsa ta ji, ta buɗe ido zata saki rigar ya ce.
"No! Haliyserh!!"
Ya kira sunan! Taji har tsakiyar kanta kawo yanzu ta fara fahimta da fuskantar komai. Ya riƙe rigar yana kallon zatsarin komai cikin wadataccen hasken dake gidan nashi. Cak ya ɗagata sama ta riƙesa da sauri a hankali cikin dauriya ya ce.
"Kankanata haka lemon yake? Ya nuna har haka?" Ta rufe idanunta tana sakin murmushi.
Har kan gado ya direta cikin sauri ya shiga bata sabon darasi cikin darasin da bata gama sanin kansa ba.
Idanunta ya raina fata shi kansa bai san ya yi losing control ba, ya manta cewa sabon shigace ita a harkar. Kuka ta saki da ƙarfi tana dukansa da cizo a yanzu da gaske ƙafar zai cire mata, tun zuwansa ya daina gani bare fahimta bai niyya ba amma ita ta jawo hakan kuma yana son ta saba da buƙatar shi, bashi da sauƙi a wannan lokacin.
"Allahu Akbar, Yasubuhanallah Allahu Akbar" shi ne kawai abin da bakinsa ke furtawa.
Bayan daidaitar komai ta saka masa kuka.
"Abba da gaske baka so na, zaka cire mini ƙafa wayyo ƙafata" ya fahimci rakinta a fili ya ɗauketa zuwa bathroom.
"Sorry Zawja"
Ya furta a taushashe lokacin da yake sakar musu ruwa a jiki ta luff tana sauke numfashi, ruwa ya haɗa mata tare da sata ciki yana sata ta fara barci, ji tayi kawai ya fara yi mata wankan ta buɗe ido ta ce.
"Abbana" ya kalli idanunta ya ce "Zawja"
_"I love You Abba"_
Yaja hancinta ta ce "Kai ma ka ce" ya ce "Na faɗa ai kankana" ta tsare shi da idanu ta ce.
"Yaushe" a hankali ya sumbaci goshinta ya sunkuceta bayan ya naɗeta da towel ya nufi bedroom ɗin ya cire bedsheet ya saka wani kana ya kwantar da ita..
Ya koma ya yi cikakken wanka ya sauya shiga zuwa kayan barci ya ɗauki cup mai zafi ya shiga yasan ba zata iya cin komai ba. Tuni barci ya ɗauketa daman ya ce sai sakata na dole.
Wayarsa ta fara ringing ganin sunan Mother ya sa ya ɗauka yana sassauta yanayin.
"Assalamu alaiki Mother" ta cikin wayar ta ce "Wasallamu Alaika Aliyuna, ya ibada?" Ya ce "Allahamdulillah" ta ce.
"Allah ya ƙarba, ina daughter fa?" Jin ya yi shiru ta ce. "Nasan tai barci ko?" Ya lumfasa ya ce "Haka ne, Maimoon,Auta Fattoumah, Nazeeferh?" Mother ta saki murmushi ta ce "Duk suna lafiya, Maimoon ce ma take son magana da Daughter,ya azumin tana yi dai?" Ya sauke numfashi na wasu daƙiƙo ya ce.
"Yau ne ba ai ba" ta ce "Allah ya sa lafiya?" Ya saka hannunsa cikin sumar kansa yana jin kansa fresh sosai "Kamar bata jin daɗi" ta ce "To Allah sarki, Allah ya ƙaremu da lafiya" hira suka shiga yi ta ɗa da uwa hakan yaiwa Yaa Sheikh ya ƙara jin sassauci daga abin da yake ji.
"Ga Jadda" ta miƙawa Jadda wayar ta ce "Waya ne? daga shan ruwa za a gallabi mutane ban fiya son surutu a goman ƙarshen nan ba" Yaa Sheikh ya ce "Baki mutu ba?" Ta saki salati tana miƙewa tsaye ta ce "Wa nake ji kamar Gadangana?" Ya ce "Ana" ta ce "Allahu Akbar malam jiya ba sai ga Lailatul-ƙadr munyi ido biyu da shi ba?, Harfa kukan daɗi nayi yanzu haka kukan nake ina ƙara bada labarin yadda naga daren shi ne fa aka miƙo mini waya na ɗauka wani ɗan asarar ne ashe Aliyu ne" ya murmusa kaɗan.
"Me ki ka roƙa" ta samu waje ta zauna ta ce.
"Wlh kai na fara yiwa addu'a, Allah baka zuri'a ta gari Allah ya sa ka samu farin ciki na har abada, Allah ya haɗaka da MACEN SIRRI!" Fili ya ce. "Ƙwayayena sun shiga gida" ta ce "Me ka ce" ya ce "Ubangiji ya amshi addu'ar ki Jadda" ta ce "Wanne tabbaci ka ke dashi?" Ya numfasa ya ce "Ki ka ce Allah ya haɗani da farin ciki? Gashi agefe na" ita bata gane ba. Ta dinga masa surutu kusan halinsu ɗaya da Halisa tai ƙasa da murya ta ce "Ina durinar matar nan ta ka, ta nan dai nono kwance a ciki, nifa nai mafarkin ta haihu ina farkawa mai sadaƙa domin mugun mafarki nai, bana fatan ka haɗa zuri'a da ita" Bayan sun gama wayar ya kira Father harta gama ringing bai ɗauka ba. Ya kira Abba Hakimi vedio call. Wayyo Allah zo kuga shagwaɓa wajan Yaa Sheikh.
Ya ajjiye shekarunsa gefe da Abba Hakimi ya tambayi Yaa Sheikh amanar daya bashi sai ya ɗakko wani zancan. Gabaɗaya ya manta da batun wani deal Abba Hakimi ya ce.
"Deal ɗin namu ya zo ƙarshe ai, Mai martaba zai taho mini da ƴata" cikin rashin fahimta Yaa Sheikh ya ce "Wanne deal Abba?" Ya yi murmushi irin na manya ya ce.
"Deal na riƙon Halisa ko ka manta? Ai baka sonta ita ɗin bisa yarjejeniya na baka ita, da zarar kun dawo zan raba auren" Yaa Sheikh ya yi shiru ya juya ya kalli fuskar Halisa data marairaice fuska ko a barci bata huta da shagwaɓa ba.
Ƙit! Ya kashe wayar bakiɗaya yana kwanciya tare da rungometa jikinsa kamar wani zai kwace ta.
Da asuba da ƙyar ta tashi sbd gajiya tai wanka da ruwan zafi sosai ta sauya Jallabiya mai hula, shi ma wanka ya yi ya sauka downstairs ya ɗakkota tray ɗin sahur, a tare cikin plate ɗaya sukai sahur ɗin da idanu kawai suke bin juna, shi tunanin da yake daban ita kuma tana tsoran yin magana ya sake maimaita abin da ya yi. Ta gama ta wanke hannu tare da brush ta ɗaura alwala. Shi ma ya yi hakan yasan ta ɗauki niyyar azumi sai ya barta.
Lokacin da zai fita Masjid ya jawota jikinsa tare da yin shiru suka rungome juna kamar masu tunani.
"Ina son ka Abba" ya kasa cewa komai sai sumbatar goshinta da ya yi. Har ya tafi sai yaji yana son ya tafi masallacin da ita, duk da bata da wani ƙwari da cikakkiyar lafiya da zazzaɓi ta kwana.
Ta shirya cikin duguwar riga tai shigar aikin hajji hannunta cikin nasa suka fito harabar gidan driver ya jasu zuwa masallacin. Mutane sun cika kamar ko yaushe daman tuni an sanar da cewa a gobe za a duba watan Shawwal. Ta nufi ɓangaren mata cikin ikon Allah ta haɗu da Ummul suka rungome juna.
Bayan idar da Sallah Ummul ta tafi da ita masaukin ta.
"Ummul ki yi mini magani ƙafar zata cire Abba ya iya mugunta" da rashin fahimta Ummul ta ce "mugunta kuma?" Hawaye ya sakko mata ta ce "Nace kar ya yi, kar ya yi amma yaƙi jiya ma ya ƙara" kamar Ummul ta nutse cikin ƙasa haka taji, yanzu asirin Malam take faɗa mata.
Ta kama hannunta bayan ta haɗa ruwa mai zafi sosai ta ce ta shiga tasa ta gasa jikinta sosai.
Ummul ta jata a jiki sosai Soyayyar yarinyar na ƙara ratsa zuciyarta ta shiga mata nasiha da muhimmancin ɓoye sirrin miji. Daga nan barci ya ɗauke ta. Yini guda cirr bata haɗu da Yaa Sheikh shi kuma abubuwan sun ɓoye shi.
Tana zaune ita da Ummul bayan ansha ruwa haka kurum ta shiga ɓata rai Ummul ta gane Abbanta take son gani amma bata kulata ba. Ƙamshin Roja ya cika parlourn Halisa ta miƙe da sauri ta nufi inda yake ya dinga girgiza mata kai amma ina. Tana zuwa ta rungome shi.
"I miss You Modibbona" Ya kalli direction ɗin Ummul yaga tuni tabar wajan ya jata tare da mannata a jikinsa ya ce.
"Kankanata" ya zameta yana zama kan kujera ta zauna saman cinyar shi. Ta fara masa surutu Ummul ta fito hannunta riƙe da tray. Tai kamar ba taga gansu ba, Yaa Sheikh kuma ya rasa abin yi.
"Ummul" Halisa ta kira sunanta ta ce "Matar Malam, Abar Malam ya yi buɗe baki" Halisa ta ce "Ummul wlh ina son Abbana, ina son shi sosai na fiki son shi nafi kowa son shi a duniya" Ummul tai murmushi ta ce "Daman, ni mene haɗina da shi da zan so shi?" Yaa Sheikh ya marairaice fuska cikin shagwaɓa da sauya murya ya ce.
"Ummul" ta ce "Daɗi naji hau an samu wacce ta fini son Aliyu a duniya" Halisa ta ce.
"Ummul ni har kiss nake masa ke kina yi masa? Kuka har goya..." Yaa Sheikh ya yi saurin matse hannunta wanda ya sa tai shiru. Ummul tuni tabar wajan.
Ya kalleta yana dafe kai ya ce "Why? Kin san wace ita?" Ta kasa yi masa magana sai kissing bakinsa data shiga yi, ya rufe idanu yaga azumi kala-kala amma bai taɓa ganin irin na yau ba, ya buɗe baki da sumbata ya riƙe fuskarta ya shiga tayata abin da take sunyi nisa suka ji an fasa ihu akan su tare da jin sautin fashewar abu, cikin tsoro da firgitar da Halisa tayi tai saurin rungome Abbanta tana mai da numfashi, a wahale ya shiga buɗe ido kafin ya gama wanin waye akansu yaji anyi kukan kura an cafki Halisa tare da bugata da jikin table....


Littafina na kuɗi ne
Ba zan ta surutu a media akan ana fitar mini da book ba, amma kuji tsoran Allah da mai fitarwa, da mai karantawa free. Ku daina raina hakƙi komai ƙanƙantar shi.
₦500
08119237616
Na'ima sulaiman Shu'aibu
Nimcyluv sarauta.
#Sarautar marubuta
#team Yaa Sheikh
#team Halisa
#team Zahrah
#love
#destiny
#jealousKafin Father ya ƙarasa faɗin sauran mugwayen maganganun na shi akan Mother, cikin Jadda ta yi tsalle ta dire ta ce.
"Kana ƙarasa sakin sai dai ka nemi wata uwar bani Jadda ba, ka tabbatar mini kai ba ɗan arziƙi bane wanda ya san addini, ashe baka da imani da taƙawa Ali?
Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Duk duniya suna maka kallo mai hankali ashe mahaukaci na haifa bani da lafiya, sai da da jama'a suka dinga samu na, suna cewa nayi hankali da kai, sam banji ba shi ne yanzu zaka nuna mini kai mahaukaci riƙaƙƙe ne kuma?" Father ya kalli Mother ya ce.
"Jadda baki san me tayi mini ba, ta nuna ban isa da ita ba ta kunya tani a idanun abokina, tai wa Aliyu aure ba tare da sani ko yarda ta ba a matsayina na uban shi, ta kuma san danginsu Zahrah ba ai musu kishiya"
Cikin ihun murna Jadda ta ce "Ka ce Malam ya yi aure? To Ubangiji ya yi miki Albarka Maryam, ita kuma zuza take ko zura ba zan iya masifa ba, Allah ya yi gutsi gutsi da ita da dangin nata,
Daman ai cutar Malam sukai na rantse sai da suka buga tabbatiyada kafin su yi maganar aurenta da Malam, mace babu fasali balle tsari har naci ƴan matanci na auri ubanka ban taɓa ganin mai zubin halitta irin nata ba, nono shimfiɗe kamar kamar dindimari ta hau kwalta, ɗuwawun nan tamkar wainar fulawa ta kasko, huhuhu! Azaba Allah dai ya isan Gadanga an haɗi shi da irin bokan irin masifa wannan ba lallai ta san hakƙin aure ba, dole ne na kira Daurawa ko isa Fantami su yi wa ƴar banza wa'azi,
Kai kuma ba zan kulaka ba, ba san masifa da kai ba, jama'a su yi ta kwashe mini Albarka sai na fara bincikar ƙwaƙwalwarka, fita kuma babu inda Maryam zata daga nan har Malam ya sauka a Larjeriyya minti nawa ne zuwan"
Father ya ce "Jadda yarinyar nan Zahrah kaf Familynsu babu mai iliminta, tayi primary, secondary, N.c.e, degree, H.n.d, master duk wani kwali da ɗan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login