Showing 87001 words to 90000 words out of 197828 words

Chapter 30 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt

12 Dec 2024

9338

aiko da kayan da zaki sa sabida nafi son kuyi iri ɗaya sannan kice wa Mama Gobe za'a aiko da akwatuna Jibin daga wajan yinin Ummi zaki wuce gidan ki"
Ya faɗa hankalin sa kwance yana duba wayar shi.


"Kai baka da baki sai ni, da kata malam babu wani yini da zani kuma tare wa ba yanzu ba sai wani satin inna gama shiri na dan ammin kutsen auren da ban shirya masa ba"


Yaji ciwon maganganun ta sai yayi tagumi ya sunkuyar da kanshi ƙasa idan ya biye mata ransu zai ɓaci ne shiyasa ya danne ranshi sosai, Innalillahi yake ta ambata a hankali sabida yadda kanshi ke sarawa Nuri zatai ajalinsa idan ba'ai wasa ba damuwarta da rigimarta sun yi yawa daga wannan sai wannan ita ko tausaya masa ma bata yi kowa yasan auren Aysha ƙaddara ce Kamar yadda itama auren nata ya zama FITAR RABON SHI domin ba daban ta fita daga hannun Nazeer ba da baze same ta ba to inda ta auri Nazeer yaya kenan?.


Motar tayi tsit babu wanda ya kuma magana acikin su, shi yayi shuru ne sabida ya daidai ta nutsuwar shi ita kuma taji matiƙar haushi sabida ya mayar da ita shasha sha yayi mata banza tana magana.


"Kiyi haƙuri Nuri kije yinin Ummi don Allah ki kwantar da hankalin ki duk abin da kike tunani ba haka bane ita ƙaddara tana zuwar wa bawa ne ba tare da ya zaton zata zo ba sabida haka duk yadda ta zo masa sai ya amsa"


Ya faɗi maganar cike da rashin sabon jure hayaniyar mace.


"Allah ba in da zani"
Sai ya juyo ya zuba mata ido.


"Sai kinje ni kuma nace ke har kin isa mahaifiyata tace ayi abu amman ki ce a'a"
Ya faɗa a wannan karon da zafin shi.


"Wallahi ba Ummi bace kai ne ka shirya hakan domin ka nuna wa duniya bani kaɗai kake so ba"
Da sauri ya katse ta a zuciye.


"Dama na taɓa gaya miki ke kaɗai nake so? to kiyi duk yadda zaki wallahi sai kinje wawiya kawai fitar min a mota marar kunya"
Ya faɗa da tsananin jin zafi.


Wallahi ba da ban yana son Nuri ba da ya haƙura da ita ya huta sai dai ita ɗin ta zame masa ƙaddara acikin rayuwarsa tun da ya haɗu da ita yake ganin ƙalubale kala kala yaushe ne zasu huta zuciyoyinsu su huta daga wannan sai wannan ita kanta rigimar ta yawa gare ta.


"Dama ai ba motar ubana bace in Allah ya yarda daga yau bazan ƙara shiga motar nan ba koda yaushe sai kace na fitar maka a mota Kuma zancen so da ka so ni da ka ƙini duk kai kaji ko a yau ka sake ni akwai dubu dake jira na"


Ta faɗa da tsananin fushi tana ƙoƙarin buɗe motar yayi saurin saka Luck yadda baza ta iya fita ba yaji zafin kalamanta sosai dan haka shima da son ya ƙular da ita ta yadda ko gaba bazata kuma gigin gaya masa haka ba, Kuma sannan kada ya kwana da baƙin cikin shi kaɗai gwara su raba ya dube ta ido cikin ido yace.


"Dama akwai masu jiran ki ni aka liƙa min nifa na ma fidda rai da ke sai kawai aka zo aka ce an bani ke, To ni sai na rabu dake ai wannan mai sauƙi ne kije dubun su aure ki"


Ya faɗa yana danne Dariyar shi, sabida yadda ta kumburo fuska kamar fanke duk yadda yaji ɓacin rai sai da dariya tazo masa domin kalaman shi sun dama nata nesa ba kusa ba.


Bata da bakin magana sai Hawaye shaaaa! dake zuba a idanun ta kamar famfo ta kuma kafe shi da ido taƙi ɗauke wa yau Asad ke gaya mata haka tashin hankali baƙin ciki fargaba duk su suka rufeta.


Ya zaga ta bayanta ya buɗe mata ƙofar motar ya ce.


"Sai da safe matar maza dubu"
Ya ɗora mata ledar saman cinyarta.


Idan tace zatai magana to Zata gaya masa abin da dukkan su zasu yi nadama ne shiyasa ta sauke ledar daga cinyarta ta fice daga motar ko murfin bata rufe masa ba.




Yayi dariya yana shafa gemu a fili yace.
"Ashe da zafi naga alamun na barki sai kin kassarani gwara nima na nuna miki ɗan fari ne ni na asali ma, Nuri tawa ƴar rigima ta"
Da sauri ya ɗauki ledar yabi bayanta sai dai kafin ya kai harta kai bakin ƙofa.


Da gudu yabi bayanta.
Yana kai wa soron zata shiga tsakar gida malam dake alwala yace.


"Nuriyyah ba mijin ke bin bayan ki ba ko abu zai baki"
Da matiƙar fushi ta dawo da baya ko arziƙin kallo Asad bai samu ba ya miƙa mata ledar ta amsa fuwww yana sai da safe ina bata ko kula shi ba tai ciki.


Sai da yaga ta shiga sannan ya koma sukai sallama da Malam ya nufi mota duk kuma sai ya shiga damuwa na yadda yaga tayi ɗin, Yasan duk cikin soyayyar shine wannan fushin.


Haka yaja motar ya tafi kamar marar lafiya ya tabbata Nur ita ce farin cikinsa amman ta kasa fahimtar hakan ko kaɗan.


Koda ta shiga ɗakin ma yarda ledar tai ta kifa ciki saman gado tana gursheƙen kuka babu yadda Innah batai da ita ba akan tai shuru taƙi Innah har ta shiga zargin wani abu haka Innah ta tattara ledar da naman da lemon ta aje bata gaya wa Innah zancen kawo kayan lefan ba haka ta kwana washe gari ta tashi jikinta duk babu daɗi fuska ta kumbura.




Wajan sha biyun rana kuwa.


Kawunan shi yayin Ummi suka kawo lefe akwatuna Shidda da kit sosai malam ya shiga kiran su Baba Usman da Ya Auwalu sabida ba shirin amsar lefan haka dai aka haɗu aka fita kunyar juna suka tafi malam ya sa aka shigo da kayan wanda Nan da nan maƙota suka soma zuwa ganin kayan masu kyau da tsada.


Ko kallo kayan basu isheta ba Hatta naman bata ciba su Innah ne suka ci gaba ɗaya Innah ta kasa gane kan Nuriyyah kamar mai iskoki da magariba Ya Jidu ya shigo yana cewa Ga Asad yazo yana kiran Nuriyyah aikwa tace babu inda zata je babu yadda ba'ai da ita ba taƙi zuwa.


Maryam ce ta fita tana dariya tace.
"Alhaji Asad daga gani wannan family issue ne madam tace baza ta zo ba"


Yayi murmushi tare da miƙowa Maryam leda.
"Ga kayanta kice wa Mama ƙarfe uku ne Yinin daga nan kuma za'a wuce da ita ɗakinta za'a kawo motocin da za'a ɗauki mutane anan sharaɗa ne wajan Yinin Royal Event Center"


Maryam ta amsa tai masa godiya sannan ya wuce gidan su Aysha dan ya kai mata nata.


Dama babu wata matsala dan gane da kayan ɗaki domin tuni ya sanar da malam baya buƙata Aysha ce tace ita tana buƙatar ganin kayanta dan haka ya ce ta saka kujeru a falon shine ƴan uwanta sukaje suka haɗa babban falon da kayan Aysha a ciki. amman komai na gida ya gama zubawa tunda harka ce ta kuɗi.
Haka zalika maganar matakin Jini genotype Aysha A'A ce kamar yadda ta turo masa ta wayarsa a watsapp, shima A'A ne, Nuriyyah ce bai sani ba tunda basu yi maganar ba.


Lokacin da Maryam ta kai kayan Nur ko kallon su batai ba sai da Innah tai mata da gaske sannan ta gwada tana kuka.
"Nina rasa wannan jaraba taki ya aure kin ma kin hana zuciyarki sakat To maza kije ki masa rashin albarka ya kore ki sai aji daɗin yi mana dariya a unguwa kuma maganar Tariya ba fashi Allah ya kaimu goben maryam maza gayawa Baba maganar yinin a gaggayawa dangi"
Haka Nuriyyah taita tura bakinta gaba
Duk bidirin da ake bata tanka ba.


Duk hankalin Asad yana kan Nur koda yaje gidan su Aysha ma bai jima ba yayo gida anan yake jin Goben daga wajan Yinin Ummi zasu yi Dinner wadda suka shirya ƙarfe shaɗayan dare daga wajan Dinner ɗin za'a kawota wadda kuma ta buƙaci yaje tunda ƙarfe uku zuwa shida na yamma za'a gama na ummin suna da lokaci sosai.


Haka ya dawo gida.
Yana idar da sallah ya kuma komawa gidan su Nuriyyah.
Wannan karon ma da ciwon kai ya koma gida domin daya aika yace tazo sabida ƙofar gidan ba kowa Malam baya nan sai ya sami yaro ya aika aikwa sai ta faki Idon Innah tace wa yaron yaje yace masa Idan shi maye ne ya cinye ta ɗanya baza ta zo ba.


Shine yaron yaje ya gaya masa wannan takaicin baƙar maganar shiya haifar masa da zazzafan ciwon kai haka ya koma gida cikin ƙunci...............


*Littafin FITAR RABO na kuɗi ne akan farashi mai sauƙi domin biyan kuɗin zaki tura naira 300 ta wannan asusun bankin 0078174806 sterling bank shedar biya ta 08142105218, idan kuma card ne mtn card na 400, zuwa wannan number 08142105218*"Modibbo darasi da daddare" ya ɗauke Idanunsa domin maganar ma a wahale yake yinta, bai taɓa jin tsananin azaba irin wannan ba. Bai kuma taɓa tsintar kansa cikin sabon yanayin nan mai wahalar fassaruwa a baki ba. Shi dai yasan tabbas akwai abin da yake buƙata kuma a wajan Ƴar tashi kuma ƴar rainon shi yake buƙatar abun nan. Ita tafi dacewa da kuma cancantar samun shi. Sbd ita yake adana dukkan abin da ya shafi girma da ƙimar wannan al'amarin. Dalilinta ya mayar da kansa tamkar nakashasshe wanda bai san daɗin lamarin ma.
"Yaa Sheikh ni ba zan gane darasin nan ba, barci zan" yana buɗe gaban mota ya ce.
"Yanzu ne lokacin ganewa ƴar fillo, darasin mai sauƙi ne sai wahala"
"To Abbana" ta ce tana maida idanunta tare da yin shiru. Yaa Sheikh bai iya ajjiyeta ba domin gani yake raba gangar jikin nasu kamar rabuwa da numfashinsa ne. A haka ya zauna ɓangaren driver bakinsu ɗauke da addu'a ya yi wa motar key tare da nufar gate. Gatekeeper ya buɗe masa daman ba wani barci yake sosai ba, rabon da Yaa Sheikh ya ya yi driving da kansa a ƙasar ta makka shi kansa ba zai iya faɗar adadin shekarun ba. Kai tsaye ya cilla motar saman titi tare da nufar haɗaɗɗan gidansa wanda muhimmun abu kawai k kai shi.
Ummul dake tsaye ta saki labulan window tana sauke numfashi, zuciyarta cike da zullumi tasan Yaa Sheikh ba zai taɓa cutar da Halisa ba, amma fargaba ya kamata sosai. Ta juya zuwa parlour inda Zahrah ke kiranta.
"Naje part nasa baya nan,ina ya fita" Ummul ta ɗauke kai cike da mmkin ƙarfin hali irin na Zahrah kana son miji kana son kasancewa dashi amma bata san hanyar kulawa da kyautata masa ba? Anya rayuwa zata tafi haka? Wani bokan ma sam bashi da amfani.
"Da alama ya fita ne" a ruɗe Zahrah ta dubi Ummul cikin tashin hankali mara misaltuwa ta ce "Ya fita? zuwa ina bangane fita ba" Ummul zata juya zuwa cikin bedroom Zahrah tayi saurin fisgota cikin ƙara ji ta ce "Ina magana kina sharewa? Kin san halin da nakr ciki i want my husband, i want to sleep on his arms" da ɗinbun mamaki Ummul ke kallon Zahrah kafin ta ce.
"Ya kike so? kike bedroom nasa ki kira" kau!! Zahrah ta ɗauke Ummul da mari tana nunata da hannu ta ce.
"Ke awa? ko a gidan ubana ban ɗauki rainin hankalin masu aiki ba, balle gidan mijina ina magana kina bani banzar amsa kamar kina magana da sa'arki? Ko an faɗa miki sa'ar uwarki ce ni?" Ummul ta dafe kuncinta wanda zanan yatsun Zahrah ya fito rau! a kansu idanunta ya cika da hawaye ta ce.
"Nayi miki uzuri rashin sani, a lokacin da zaki wace ni da matsayina a lokacin zan nuna miki irin ƙarfin nawa ikon" Zahrah ya cakumo wuyan Ummul ta ce.
"Zaki faɗa mini inda mijina yake ko sai na illata rayuwarki? Ko kece uwar shi Maryam wallahi baki isa ki shiga tsakanina da mijina ba, a duk inda yake mace yake buƙata ki faɗa mini ina mijina yake zan bisa zuwa duk inda yake am warning you"
"Waje mai muhimmaci, tare da abu mafi muhimmanci a rayuwar shi, kije kiyi tunani" Ummul na faɗin haka ta juya zuciyarta fal takaicin yadda bata da ikon rama cin zarafin da yarinyar tai mata. Tai ƙwafa tana rufe ƙofar.
Zahrah ta zama kamar mahaukaciya domin raba maganin biyu tayi,ta sakawa Yaa Sheikh rabi, ta shanye rabi. Ga masifar da take ji na neman kassara rayuwarta ba zata iya jurewa ba. Kamar zautacciyya ta nufi ɓangaren Halisa ta dinga ƙwala mata kira amma babu ita babu labarinta ƙirjinta ya yi mummunan bugawa wani gurɓataccen tunani ya shiga kaiwa kwakwalwarta farmaki.
"Yaa Sheikh, Halisa?" Ta furta a fili da ƙarfi ta ce "No! Wallahi zan iya kashe mace akan mijina" ɓangarenta ta koma tana kiran Deen idanunta ya a gama juyewa yana ɗagawa ta ce "kana ina? I need you right now" ya kalli Balarabiyyar dake maƙale dashi ya ce.
"Ina hotel,ya kai?" Ta sauke numfashi ta ce "Akwai matsala Deen" "daman matsala kullum cikinta ki ke tunda baki da kyakkyawan tunani" bata tsaya bi ta kan maganar shi ba, ta zayyana masa yadda akai ta ɗora da faɗin.
"Ban san haka maganin yake da ƙarfi ba, ina jin kamar naci babu kayi mini kazo gidana" Deen ya yi shiru yana juya tunaninta a ma'auni na hankali ya ce.
"Yaa Sheikh ba zan bi macan banza ba, kuma ba zai iya jurewa yanayin ba, dole akwai wani abu a ƙasa, akwai abin dake faruwa,mene shi?" Ya faɗa yana ture matar dake jikinsa tunaninsa ya rabu gida biyu.
"Na kasa fahimta, kai na ya kulle Deen ka bani haske" da sauri ya ce "Yaa Sheikh nada zubin halittar da babu mai gano abin da yake shiryawa, something is fishy" Zahrah ta ce "Gani nan zuwa" ya ce "Okey" cikin mintuna kaɗan ta shirya jikinta duk rawar yake tana zuwa ta cewa mai gadi ya buɗe mata.
"Hajiya ina zaki dare ya yi?" Taja tsaki ta ce "Ka haifi ne? aikin ka ne kayi kawai" zai ƙara magana ta daka masa tsawa ta ce.
"Banza shasha! dallah buɗe mini kafin na saka a kore ka" ya buɗe mata ƙofa tare da ɗaga hannu ya ce "A sauka lafiya Hajiya".
Tun daga nesa Yaa Sheikh yake danna horn har zuwa gaban makaken gate ɗin gidan nasa, aka wangale gate ɗin kai tsaye ya tura hancin motar ciki ikon Allah ne kuma ya kawo shi gidan, a lokacin ya gama galabaita idanunsa da ƙyar yake buɗewa. A hankali ya yi parking a harabar ajjiye motoci kusan rabin motocin daya mallaka a ƙasar Madina suna cikin gidan. Ya sauke numfashi tare da buɗe gajiyayyun Idanunsa wanda suke nuna zallar abin da yake buƙata. Cikin magagin barci Halisa ta buɗe ido tare da saka hannu ta shafa fuskarsa ta ce.
"Abbana baka da lafiya ne?" Ya buɗe ido a hankali tare da zubuwa akan fuskarta. Ganin da gaske baya jin daɗi yasa ta mustsike idanun gabanta na faduwar ta gyara zama a jikinta tana tattaɓa fuskar shi ta ce.
"Abbana kayi magana, meke maka ciwo" ya damƙi kafaɗarta kamar zai raba ƙashinta gida biyu, cikin raunatacciyyar murya a karo na farko wacce ya bayyana rauninsa ya ce.
"Bani da lafiya Ƴar fillo" idanuna ya cika da ƙwalla ta ce "Abba kuma ba magani" ya tallafo fuskarta idanunsa kamar an kaɗa gauta ya ce.
"Ke ce maganin ciwon Abbanki" da sauri ta ce "To ina maganin yake a wajena?" Bai iya magana ba sai manna fuskar shi ya yi da nata yana sauke zazzafan numfashi.
"Kiss me, just kiss my lips" ya faɗa murya can ƙasa yana ƙara riƙe fuskarta da kyau. Haka kurum tsoro ya kamata amma idan har hakan zai zama magani ga ciwon Modibbonta dole tayi.
Slowly cike da nutsuwa ta ɗora bakinta.
She started kissing his mouth in a different style, cikin mintuna kaɗan ta ƙara gigita Abban nata, Yaa Sheikh numfashi kawai yake saukewa. A hankali ya miƙa hannu ya kashe hasken motar tare da yin baya da kujerar da suke kai a hankali ya mirginata yana rufe fuskar shi a wuyanta wani irin abu yake ji na fisgar shi, kamar ana jansa da mayen ƙarfe. Kyakkyawar matsar da ya yiwa ƙirjinta yana ɗora kansa a wajan yasa ta fara numfashi yatsun shi a kanta jikinsa duk rawa yake ya zama kamar ba Yaa Sheikh ba, ya ajjiye malunta da rainon ƴar ta shi a gefe.
"Ya Rasulullahi manzon Allah, Ya Rahmanu ya mujibud-da'awati" ya faɗa a fiye jin yadda Halisa ta kafa bakinta a nasa ƙirjin kamar yadda ya yi mata, Just like a mother breastfeeds her child.
Yaa Sheikh ya birkice da salon Halisa duk yadda yasu riƙe kansa da hana bakinsa magana ya kasa, da sauri ya ɗakkota ba tare daya rufe motar ba, kai tsaye ya haura upstairs. Yana shiga ya sauketa a gado tare da kashe gaba ɗaya hasken ɗakin. Ihu! Halisa ta kurma jin abin da ba tayi zata ba, cikin sauri ta zille tana cewa.
"Wallahi Abbana bana son darasin ba zan iya ba, mutuwa zan wallahi ban so" duk inda ya bita sai ta zille ya durƙushe a tsakiyar bedroom ɗin yana rufe jikinsa da duvet. Wani irin tausayinsa ya kamata irin tausayin mata zuwa ga mijinta ta ƙarasa wajansa tana shigewa duvet ɗin ya haɗa da ita ya matse a jikinsa cikin ƙasa da murya ya ce.
"Ban son ki fara da zunubi kiji tausayin Abbanki, mace ta ƙwarai nagartacciya bata nesa da mijinta kinji Matar Malam" ta ɗaga masa kai ta ce.
"Malam darasin da wahala" ya shafa kanta yana sumbatar goshinta ya ce "Matar Malam zama Jaruma" ta rungume shi sosai tana jin wani irin abu da yake mata anan suka shimfiɗe tsoro duk ya cika zuciyar Danejo. Abin da Yaa Sheikh yaji yasa ya tsaya yana kallonta a sanyaye kamar zai saki kuka yana marairaice fuska ya ce.
"Yaushe wannan abun yazo?" Ta kalli idanunsa ta ce "Yau, Ummul ta ce kada na faɗa maka amma daman zan faɗa" ya kifa kansa a jikinta yana sauke numfashi. Sam ba haka yasu ba amma ya ya zai yanzu. Ya miƙe tare da ita ya kwantar da ita cikin dabara ya nuna mata sabon darasin da yake so ta ɗoro akai a duk sanda take al'ada. Lokacin da yaji daidai ya rungometa jikinsa na rawa, ya ɗora hannunsa a goshinsa ya ce.
"ALLAHUMMA INNY AS'ALUKA MIN KHAIRIHA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login