Showing 84001 words to 87000 words out of 197828 words
Chapter 29 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt
cin fuska gareta ba.
Take taji ya amsu acikin zuciyarta da rayuwarta da gangar jikinta duk suna maraba dashi.
Haka sukai ta hirar su tun suna jin nauyin juna abinka da ƴar boko Tuni Aysha ta siye shi har yana dariya kaɗan kaɗan da tana bashi labarin Samarin datai a baya.
Haka suka wanzu har akai Isha'i Da ƙyar ta barshi ya tawo bayan ta saka Numberta a wayar shi ta kira yayi saved da Meeamah ita ma tai saved tashi ta raka shi har bakin Mota anan ma sun jima suna Tsaye kafin suyi sallama ya shiga mota tana ɗaga masa hannu ya tafi.
Sai da yayi sallar Isha'i a wani masallaci sannan ya nufi Unguwarsu haka ya karkata layin Gidan su Nuriyyah....
***************
Tun suna hirar daɗi da maryam har hirar ta isheta sabida tana ta ƙirga lokaci duk zaton ta Asad zaizo da yamma wajanta sabida ɗaukin auren nasu amman har akai magariba shuru sai ta shiga tunanin ko haushin da yaji ne bai huce ba.
Har akai Isha'i tana baza Ido shuru wata zuciyar ce ta ankarar da ita fa ba ke kaɗai bace ƙila yana wajan sugar momyn shi.
Wani takaici yazo mata wuya ita daman bai aure taba don da ta buɗe idanu ta ganshi da wata gwara ta rasa shi gaba ɗaya......
Muryar Malam taji a tsakar gida yana cewa Innah ku kintsa ga Aliyu nan Mijin Nuriyya zai shigo.............
*Ba Editing sai kunyi haƙuri da typing erro*
*Littafin FITAR RABO na kuɗi ne akan farashi mai sauƙi domin biyan kuɗin zaki tura naira 300 ta wannan asusun bankin 0078174806 sterling bank shedar biya ta 08142105218, idan kuma card ne mtn card na 400, zuwa wannan number 08142105218**Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu yaye?*
*Ina yammata da ake shirin aure?*
*Ina matan gida masuson gyara?*
*Ina zawarawa masu shirin aure ko gyara don zawarci?*
*Ina ramammum mata dasukeso suyi kiba su murmure?*
*Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*
BINTUS-SPA-ND-MORE... na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MORE @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679
IG Bintus-spa-nd-more..
*FTR* 46
Da sauri su Ya Saudat dake tsakar gidan suka hau gyara kwanuka, Baba sabuwa ta baza ƙatuwar tabarma daman ga Hasken ƙwan solar da aka jona a tsakar gidan ya haska ko ina dan ko allura ce ta faɗi zaka iya gani wannan aikin su Ya salisu ne suka haɗa ƙwan sabida ƴan Biki.
Ko ina yayi kyau su Ya saudat sun gyara tsakar gidan, tsaf da ike gidan duk babu ƴan biki daga Baba sabuwa sai Ya Amina da Ya saudat sai Maman Mufida matar Ya Auwal, sai Maryam da Innah da Nuriyyah dake cikin ɗaki amman su duk suna tsakar gida suna hirarsu don a gida zasu kwana, Jin Malam yace ga Mijin Nuriyyah nan yasa suka tattare kwanuka da sauran tarkacen Tsakar Gidan.
Innah dake zaune saman kujera bata ko motsa ba sai da Ya Saudat ta shiga ɗakin Innah ta ɗauko mata mayafi tana cewa.
"Innah da Baba ku zauna a gefen can shi sai ya zauna anan"
Ta tsara musu yadda zasu zauna ɗin suka zauna ita dai Innah bata ce komai ba tabarwa Baba surukanta kar taja baki tai shuru.
Haka Ya Saudat ta ƙara komawa Ɗakin Innah ta tarar da Nur inda ta barta.
"Ki tashi ki cire wannan Farin Hijabin ki gyara ga mijin ki nan malama"
Sake gyara zama tayi tare da yatsine fuska.
"Ya Saudat bana jin daɗi Rabu dashi Don Allah"
Babu yadda Ya Saudat batai da ita akan ta tashi ta gyara ba amman taƙi haka ta gaji ta rabu da ita ta fita tana cewa.
"Idan kwa wannan kafar kan zaki masa zaki ci wuya don Namiji baya son taurin kai, Fisabilillahi ai kya gyara jikin ki ko"
Ita dai bata tanka wa Ya saudat ba haka ta ƙara jan hijabinta ta rufe fuskarta sosai sabida zazzaɓin dake cin jikinta.
Ya Saudat na zama Ya Auwalu ya shigo bayan sa Asad ne dake sunkuyar da kai ƙasa don sosai yake jin Nauyin shigowa gidan.
Ya Auwalu ya sami gefen Innah ya zauna tare da Nuna wa Asad wajan zama.
Tunda Asad ya shigo gidan su ya saudat ke tasbihi ga Allah kyau iya kyau ah dole Nur tai hauka akansa ashe haka yake Baba kam ta kasa rufe bakinta sai far'a take tana cewa.
"Maraba da ɗan albarka zauna sosai maryam kawo ruwa"
Innah na ƙasa da kai tana kallon shi ta wutsiyar idanu, sosai nutsuwar shi ta bata mamaki uwa uba tsantsar kyau da cikar zatin da Allah yayi masa anya Jidu ma ba ƙarya yake masa ba, Don wannan yafi Nazeer komai hatta shekaru.
"Mama ina yinin ku da fatan na same ku lafiya"
Muryarshi cikin nutsuwa ta bugi kunnen Innah.
Baba kaɗai ta amsa, sai su Ya saudat dake gaishe dashi ya Auwal ya shiga gabatar masa dasu a matsayin yayin Nuriyyah da sauri yace.
"Ai da kun jira ni na soma gaida ku Yayinmu"
Dariya ya Amina tai tare da cewa.
"Ai ga uwar ɗakin matarka nan saudat ita zaka gaisar nikam faɗa muke da ita dan tamu bata jiƙuwa"
Dariya Su ya saudat sukai ban da shi daya ke raba idon inda zai hangota.
"Ga kuma mahaifiyar ta nan Hajiya Innah"
Cewar Ya Auwalu.
Asad ya ɗan ɗago kaɗan yana sakin murmushi suka haɗa ido da innah yaga kama tsantsa ita Da Nur da sauri ta kauda kai tana jan mayafi.
Cikin haka Malam ya shigo ya zauna ya fuskanci Asad ya shiga yi masa nasiha akan shugabancin gidanshi tare da yin adalci a tsakanin matanshi.
Kamar ɗa da mahaifi malam yake ta yiwa Asad nasiha mai ratsa zuciya Har ya ƙare ya miƙe ya Auwalu na take masa baya.
"Ina fatima ne ga mijinta"
Cewar malam.
Ya Saudat tace.
"Babu yadda ban da ita akan ta fito ba taƙi"
Aran Asad yace Hali zanan dutse ashe bani kaɗai take wa kafiya ba Allah sa ba wani laifin nayi ba.
"Ai bata jin daɗi ne Shiyasa"
Cewar maryam da sauri tana kare ƴar uwarta.
"Toto Allah ya bata lafiya tashi muje ka duba jikin nata ka wuce gida"
Cewar Malam wanda da kanshi yayi wa Asad jagora zuwa ɗakin Innah.
Ɗakin babu haske sosai, Malam ya nunawa Asad gefen darduma yace ya zauna kana ya shiga kiran.
"Uwata sannu kina ina ne kinsan idanun nawa sun fara dishewa,ga mijin ki nan yazo taso uwata sannu"
Tana jin muryar malam ta ƙara rufe fuska sosai murya a shaƙe kamar an mata dole tace.
"Na'am Baba gani"
Gaban Asad ya faɗi jin yadda take magana da ƙyar Allah yasa ba laifi yayi ba dan yana gane muryarta in tana cikin damuwa.
"To taso mana kona kama ki"
Cewar malam.
Asad ya ware ido da alama fa ƴar so ce ya rasa wayafi son ta tsakanin shi dasu malam dan shi ji ike kamar yayi tsuntsu ya ganshi a gabanta.
"A'a zan iya taso wa"
Ta faɗa tana cije baki kafin a hankali ta taso tana dafa bango ta ƙaraso kusa da Asad ta zauna.
Wata nutsuwa Asad yaji wadda ya jima bai jita ba.
"To ga mijin ki nan, Aliyu ina waje idan kun gama"
Asad yayi godiya malam ya fita wanda ya cewa su Innah gaba ɗaya subar tsakar gidan su shiga ɗakin baba.
Haka suka koma ɗakin Baba suka cigaba da hirar su wadda rabi akan yabon Asad Ne.
Malam yana fita ya ɗan matsa jikinta kaɗan murya cikin raɗa yace.
"Babyy......."
Da wata irin narkakkiyar murya ya fitar da salon.
Wata irin tsuma jikin Nuriyyah ya soma da ƙyar tai ta maza ta maze tai masa banza.
"Magana fa nake a taimaka a mayar mani da martanin ta"
Sai ta juya masa baya.
Ya ɗora hannunshi saman hijabin nata.
"Yaya jikin naki ko muje asibiti"
Ta saka hannu ta zame nashi hannun murya cikin jin haushi tace.
"Da ka wurgoni daga motarka bakai tunanin asibitin ba sai da wajan yayi tsami ko ajikinka"
Ƙara matsota yayi tare da kai hannunshi cikin hijabin yana lalubar haɓar zaninta yana cewa.
"Muga wajan bari na duba shi"
Ƴar ƙara ta saki tana cewa.
"Asad ka bari don Allah kada Innah tazo"
Sai ya miƙe tsaye yana kallonta.
"Taso muje asibiti wallahi sai an duba wajan tunda kikai min ƙorafi"
Jin ya rantse yasa ta miƙe wai sai ya matso zai kama hannunta aikwa ta goce tai gaba.
Sabida kunya batai wa su Innah sallama ba ta fice shine ya ƙarasa wajan Malam yace zai kaita asibiti ya dawo.
Malam yayi musu fatan dawowa lafiya da kanshi ya buɗe mata gidan gaba ta shiga shima ya zagaya suka soma tafiya.
Shike janta da hira tana bashi amsa sama sama wadda duk rabi akan yadda auren nasu yazo ne ba zato, da haka suka ƙarasa wani ƙaramin asibiti wanda ya barta a mota ya fita sai da yayi komai sannan yazo ya buɗe mata ya kama hannunta suka jera gwanin sha'awa.
Suka shiga ɗakin da Likitar take mace don yace baya son namiji ya taɓa.masa Nurin sa.
Suka shiga bayan sun gaisa likitar ta shiga yi mata wasu ƴan tambayoyi tana bata amsa daga ƙarshe ta nemi ta duba wajan.
Da ƙyar Asad ya lallaɓata ta kunce zaninta likitar ta tattaɓa wajan kafin ta cafki ƙashin wajan tana murza mata haɗe da wani Cream, Ihu Nur take tana faman kiran sunan Innah da malam.
Asad yabi ya kanainaye ta ajikinsa yana shafa gadon bayanta.
"Ka sake ni wayyo zafi innah malam Zanyi fitsari wayyo zafi"
Duk yadda yaso danne dariyar shi ina sai da ta fito kamar ba ita kewa mutane allura ba.
"Yi fitsarin anan"
Ya faɗa yana ƙunshe dariyar shi.
Haka likitar ta gama duba ta tsaf sannan ta sallame su ita kanta dariya takewa Nur ɗin.
Tunda suka shiga mota ta juya masa ƙeya yayi maganar duniya tai masa banza haka yaja motar ya cigaba da tafiya a bakin wani gun sai da nama ya tsaya ya fita ya siyo mata haɗe da lemuka ya dawo ya tayar da motar wanda hakan yayi daidai da sanda Aysha ta danno masa kira.
Wayar tana a tsakaninsu sai ya basar sabida yasan halin Nuri.
Sai dai ina ya makaro domin tuni Idanunta sukai mata tozali da Sunan.
"Meemah"
Raɗo raɗo ajikin screen ɗin yana yawo.
Wani hazo hazo ta soma gani kafin ta danne zuciyarta ganin yana ƙoƙarin katse kiran tace.
"Ba matar ka bace ka ɗaga mana"
Mamakin jin furucinta ya kama shi tunda suka tawo yake magana taƙi tanka shi amman jin ana kiran shi yasa tace ya ɗaga.
Ba yabo ba fallasa ya ɗaga wayar sai dai garin sauri ya saka ta a handsfree.
Cikin kirsa Aysha dake kwance a saman gado tace.
"Amincin Allah ya tabbata agare ka my prince da fatan kaje gida lafiya?"
Ya ɗan saci kallon Nuri aikwa yaga rannan nata a haɗe kamar kace kat ta fashe sai yace.
"Lafiya ina draving bari na sauka"
Da sauri tace.
"Gaskiya ka koma gida wato tun yamman daka fito baka koma gida ba kenan?"
"Ummh inna koma mayi magana Bye"
Ya faɗi tare da katse wayar ya cigaba da tuƙinsa sai dai yayi ƙoƙarin haɗe ranshi tamau dan yaga ƴar rigimar tashi ta cika so take ta fashe.
Har ya ƙarasa layin gidansu bai saki ranshi ba.
Ta hakan ya sami sauƙi da buhun rigima zata kwance masa ta ɗaga masa hankali.
Tun kan yayi parking ta nemi ɓalle murfin motar ta fita.
Sai yaƙi bata dama ya riƙo hannunta.
Murya a tausashe yace mata.
"Ga namanki ina zaki bamu yi sallama ba?"
Jin maganar take kamar saukar dalma a zuciyarta dan wani irin haushi ya bata.
"Kasan ni mayya ce dalla sakar min hannuna ni"
Sai ya haɗe rai sosai.
"Waye dallah? Nur nifa ba sa'anki bane kuma yanzu ina mijinki ya kamata ki shiga hayyacin ki"
Ta ɗago a zafafe.
"Kasan shaye shaye nake, to dole ne auren a rabu mana ni da kai waya liƙewa wani mtsssss"!
Taja tsaki.
Ya dafe kanshi yana ƙoƙarin danne takaicin daya taso masa.
"Zagina ai ba yau kika soma ba jeki gida na gode madalla nina jawa kaina"
Sai kuma taƙi fita Ganin yayi fushi sai ta shiga tashin hankali, dama haka ne idan taja yaja yayi fushi sai ta sauko sai ta shiga nutsuwarta don a duniya idan kana son ganin tashin hankalin Nuriyyah to Asad yayi fushi da ita duk sai taji ta tsani kanta,Kuma gata da shegen rashin kunya bata raga masa ko kaɗan ga kuma muguwar soyayyar sa aranta.
"To kayi haƙuri"
Yayi mata banza.
"Nace Allah ya baka haƙuri"
Yaja ajiyar zuciya mai ƙarfi.
"Ni na kasa gane kanki wato a haka zamuyi zaman auren? a haka zaki haifar min yara ki basu tarbiya suna ganin yadda kike wa Ubansu rashin kunya kamar sa'anki, Ni ba zan ɗauki wannan ba kije ki koyi yadda ake magana da miji danni ba sakarai bane, ba zaki bani ciwon kai ba"
Ya faɗa da ɗan fushi a saman fuskar shi duk da dai baya fushin da ita sai dai dole ya saita ta idan yace a haka zaman nasu zai tafi zata zamo ita ce mijin shi matar kenan.
"Allah ya baka haƙuri ni dai ba faɗa naja ba"
Ta faɗa tana ƙoƙarin fita.
"Sai kuma ta bashi tausayi yasan duk acikin soyayyar shice yasa ta wannan fushin domin kishin sa ya sa ta hakan wanda yama ga ƙoƙarin ta sosai akan danne kishinta ga Aysha"
"To na haƙura yi min dariya"
Ya faɗa yana leƙa fuskarta.
Sai ta fashe da kuka mai tsanani tana cewa.
"Ashe da sauran dariya a fuskata bayan ina kallonka kana waya da wata har kana sauya mata suna bana ta na asali ba har kana wuce ni kaje wajanta bayan tsananin buƙatarka da nake yi"
Innalillahi yake ta ja aran shi Nuriyya danja wutar baya Nuriyyah rigima.
A hankali ya janyota ya haɗeta da jikinsa ya shiga gaya mata.................
*Littafin FITAR RABO na kuɗi ne akan farashi mai sauƙi domin biyan kuɗin zaki tura naira 300 ta wannan asusun bankin 0078174806 sterling bank shedar biya ta 08142105218, idan kuma card ne mtn card na 400, zuwa wannan number 08142105218**Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu yaye?*
*Ina yammata da ake shirin aure?*
*Ina matan gida masuson gyara?*
*Ina zawarawa masu shirin aure ko gyara don zawarci?*
*Ina ramammum mata dasukeso suyi kiba su murmure?*
*Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*
BINTUS-SPA-ND-MORE... na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MORE @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679
IG Bintus-spa-nd-more..
*FTR* 47
Kalamai masu daɗi tare da kwantar da zuciya, Sai dai ko da wasa bai yi gigin nuna mata tafi Aysha a wajan shiba wannan sirrin ya barwa zuciyarshi sabida yana son yayi adalci a tsakanin su ne.
Sabida yadda Alhaji da Malam Mahaifin Nur ɗin sukai ta jaddada masa yayi adalci a tsakanin matan nashi.
Koma ba haka ba, Shima kan sa yasan matsayin wanda ya ƙi yin adalci a tsakanin matanshi a ranar gobe ƙiyama duk da akwai wadda tafi kwanciya aranka sai aka ce ka bar Abin a ranka.
Sun jima Rungume da junansu don sai da yaji tana ajiyar zuciya alamun tayi shuru sannan ya ɗago ta ya saka tafin hannun sa yana share mata hawayen ta.
Cikin son ya rarrashe ta yace mata.
"Aysha ita ma matata ce kamar ke Nur don Allah ba danni ba ki tayani nayi adalci a tsakanin ku, ki ƙaddara cewa daman can Allah ya rubuta bake kaɗai ke gare ni ba, kuma maganar naje wajan ta ai ya zamar min dole tunda matata ce, Sannan maganar suna dana ɓoye ta yaya zan dinga kiranta da Sunanta bayan sunan Ummi ke gareta Haƙiƙa Aysha tana da girma a idanuna"
Ya faɗa muryar shi tana sauka a hankali.
"Kuma gata matar ka ba, Dama ni nace kar kayi adalci ne? kona ce karka je wajanta ka dawwa ma kana zuwa wajanta wani ya dama"
Ta faɗa ranta na mata suya tana jin rashin dauriya akan abin da yake taso mata wanda ta tabbata kishin sane mai tsanani.
Yabi ta da kallo yana girgiza kai wallahi har kanshi ya soma ciwo wato Nur danja ce iya danja duk yadda zata ɓullo maka da rigima ta santa, Ga rashin iya magana kamar Gogon gwauro kamar ba yanzu ya gama nuna mata ɓacin ranshi akan rashin iya magana ba amman gashi harta ƙara yan ko wata wai ka dawwa ma ya maimaita aran shi.
Nan da nan ya ɗaure fuska babu alamun wasa a tare dashi yace.
"Ke kam kinƙi fahimta ɗauki ledar ki wuce gida In sha Allah jibi Ummi zata yi yinin ta zaku je tare da Meemah, zan