Showing 78001 words to 81000 words out of 197828 words

Chapter 27 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt

12 Dec 2024

9313

zata haddace wani lokaci kallonta kawai yake wani lokacin kuma sai ya yi murmushi a ɓoye yana da yaƙini da taimakon wasu a karatun nata. Tun yana mata surah ɗaya ya koma biyu. Zarah ce zaune a gefen bed ɗin ta hannunta riƙe da waya tana lalubar number Surry. Daily ta danna babu ɓata lokaci Surry tai picking call ɗin "Ai ta kiran number ki ba a samu, meke damunki Surry?" Surry ta ce "Nothing ya akai?" Zahrah ta sauke numfashi ta ce "Cikin jikina ya ɓare Surry ki ta yani murna" da ƙarfi ta cikin wayar Surry ta ce "What,ya zube?" Zahrah tai shiru kamar mai nazari sai kuma ta ce "Haka ne, amma ya naga kamar kin firgita" ta ƙirƙiri murmushi ta ce "A'a farin ciki ne ya yi mini yawa, congratulations" Zahrah tai murmushi ta ce "Naje anyi mini ɗinki tas, na dawo kamar budurwa duk da Dr ɗin ƙi ya yi wai sai na bashi rabon shi" Surry tai dry sosai ta ce "kice zamu samu ɗan Dr kenan?" Taja tsaki mara sauti ta ce "Ba wannan ba, nifa na fasa aikin nan da Halisa, da kai na zan tunkari mijina nasan ba zai gane komai ba, tunda na riga nayi ɗinki, yau ɗin nan nake son zuba masa maganin cikin shayi" Surry ta ce "That's great, za a sha amarci kenan?"


"Uhm bari kawai ashe yarinyar Aljanu gareta? Itafa tayi sanadiyar zubewar cikin nawa" Surry ta saki murmushi kawai kafin ta ce "To gida zaki dawo da ita?" "Ina tunanin haka, nifa wlh idan naga yarinyar gabana faɗuwa yake sam jini na bai haɗu da ita ba, yanzu ma zuwa zanyi naci ubanta na sakata aiki ba tai ba" kashe wayar tayi tana miƙewa tsaye tana mmkin yadda cikinta yake a kumburem kai tsaye part ɗin Halisa ta nufa a hanya taci karo da Yaa Sheikh tun safe daya fita sai yanzu ya shigo gidan a hakama sai daya gabatar da sallar Issha dan haka a gajiye yake sosai ga ciwon kan dake neman tashi.
Murmushi tayi ta ce "Wlcm My Excellency" ta faɗa tana rungome shi ya ɗan jinjina mata kai taƙi sakin sa ta ce "Can i help you naga ka kaji sosai" ya zareta a jikinsa a hankali kamar wanda akaiwa dole ya ce "No thanks" ta ce "Ok bari naje wajan yarinyar can naci ubanta na sata aiki ba tai ba" ta juya ya yi saurin riƙe hannunta da mmki ta kalle shi sai taga ya sassauta fuskar shi..
"Uhm haka ake tarbar miji? I need green tea" she can believe Yaa Sheikh shi ya riƙe mata hannu har ya yi mata mgn cike da kulawa. Ta juya idanu ta ce "Bari na saka ƴar fillo ta kawo maka My Excellency, ni kuma zan shirya amsar mijina yau" ya ɗauke ya jima kafin ya cire hannunsa a nata ya ce "Ba zaki iya ba ke? Ita kullum cikin samun lada take" ta zaro ido ta ce "Wace? ladan me kuma?" Ya kame fuska sosai kamar bashi ya yi maganar ba. "Ok bari na karɓo maka love You My Excellency" ya sumbaci gefen fuskar shi kana ta juya zuwa kitchen a karo na farko. Yaa Sheikh yana shiga part ɗinsa ya nufi ƙofar da kai tsaye zata kaishi har sashin Halisa. A hankali ya murɗa handle ɗin tare da turawa, idanunsa yaja ya rufe sbd ƙamshin daya ratsa hancinsa wanda ya haifar masa da kasala a jikinsa, da ƙyar yaja jikinsa zuwa bedroom ɗin ganin bata parlour yana shiga tana fitowa daga bathroom ɗaure da towel wanda ya tsaya mata iya gwiwa. Ya zubawa babban yatsarta idanu a hankali ya dubi wanda yake kusa dashi, motsawar dugun gemunsa shi ne zai nuna cewa murmushi ya yi. Bai tsaya yi mata cikakken kallo ba sbd abin da hakan zai haifar. Halisa na ganinsu ta zame towel dake kanta tana tsane ruwa gaba ɗaya ta sauya tana zuwa wajansa ta shige jikinsa ta ce "Yaa Sheikh ɗina Modibbona" Ya riƙe kansa da kyau ta ƙara rungome shi ta ce "Modibbona ina ka shiga yau ko gaisheka ban ba" da sauri ya saka hannu a ƙirjinta yana riƙe towel ɗin da kyau wanda yake neman faɗuwa ƙasa "Abba riƙe mini towel ɗin na ɗakko kaya" Yaa Sheikh ya kasa magana Halisa ta fara ƙoƙarin zame towel ɗin shi kuma ya riƙe gam. "Zaki lalata Malam Amanata" ya faɗa daidai kunnanta yana sauke mata numfashi tayi saurin riƙe ƙugun shi sbd gaba bata kai tsayin shi ba. "Yaa..Yaa Sheikh" ya sauke numfashi tattausan gemunsa a wuyanta yana manna mata sai shaƙar ƙamshin shower gel ɗinta. Jikinta ya ɗauki rawa sosai ta ƙara cewa "Abba zan yi fitsari" bai ɗago ba amma ya riƙeta sosai muryarsa bata fita ya ce "Ba fitsari bane, zama jaruma" ta ɗaga masa kai ta ce "To na zama Jaruma Abbana, amma zan rama" Al'amarin ya tsananta har lokacin yaƙi yarda ya saki towel yasan ba zai haifar da ɗa mai ido ba. Ganin duk dariyarta amma ƙirjinta na ɗagawa ta riƙe shi sosai. Ya zame bakinsa daga nata idanunsa cikin nata daya sauya kala ya ɗaure towel ɗin sosai a hankali ya ce.
"Sabon Darasi a shafin الحياة الزوجية
alhayat alzawjia" Halisa ta ce "To banga littafin darasin ba?" Ya kalli bakinta wanda ya yi jajir kafin ya ce "Ni ne littafin, kece darussan ciki, fahimtar darasin yana ƙarshen littafin" bugun ƙofar da yaji ya sanya ya kama hannunta da sauri ya nufi sashinsa yana fita ya rufe ƙofar. Zahrah ta kaji da bugawa ta buɗe ƙofar bakinta ɗauke da masifa amma babu Halisa a bedroom, idan ba kuskure hancina yaji ba to ƙamshin turaren Yaa Sheikh taji a bedroom ɗin. Sai kuma tai murmushi babu mmki jikinta ke ƙamshin sbd ɗazo data tsaya wajansa. Tana ƙoƙarin juyawa idanunta ya sauka akan envelope fari mai kyau ta nufi wajan tana warware wa, bata fahimci komai a rubutun paper ɗin ba. Sai zanan hutun zuciya data gani, ga kuma zanan idanu yana kuka. Gaba ɗaya rubutun paper ɗin Larabci ne. Tai tsaki tare da ajjiye paper ɗin tana fita. Yaa Sheikh ya saki hannun Halisa yana nufar bathroom idanunsa rufe a hankali ya ce "A saka kaya, kada sanyi ya kamaki" ta ce "To Abba" ya jima a bathroom kafin ya fito cikin bathrobe duk da haka sai da ya rufe jikinsa da towel gudun abin magana da akun tasa. Tsaye ya ganta bayan ta saka wata duguwar riga mai kyau sosai shi kansa ba zai ce ga inda ta ɗakko rigar ba. Ganin Attention ɗinta sam baya kansa da alama akwai abin da take gani ya ƙarasa a hankali da sauri ya kwance prame ɗin ƙaramin hutun dake hannunsu ta kalle shi ta ce "Abba kai da wace a photon" ya ɓoye hutun yana jawota gefensa ya ce.
"Mrs Talkative zo muyi sallama" ta ce "Abba wace?" Bai kulata ba ya sumbaci goshinta a hankali ya ce "Ubangiji ya yi miki Albarka Fillo" ya sumbaci kumatunta ya ce "Allah ya kyautata gobenki" ya ƙara sumbatar ɗaya gefen ya ce "Zuri'a mai tarin albarka" a hankali ya ɗora bakinsa a hancinta ya ce "Ubangiji ya tausasa mini bakin ƴar mutum Rome" ta saki murmushi tana kallon shi, shi kuma ya kalli bakinta a hankali ya ɗora nashi ya sakar mata light kisses ya ce "Tayi ta son Modibbo har abada" tai dry hannunta a gemunsa tana murɗewa kamar yadda ta saba kafin ta sumbaci cheeks ɗinsa kamar yadda ya bata darasin haka ta ce "Allah ya kashe masu son kashe mini Abbana" ya juya idanu kawai ta ƙara sumbatar ɗaya gefen ta ce "Allah ya bawa Modibbona zuri'a mai tsafta" ta kalli bakinsa dake juyawa da sauri ya rufe idanu sbd kyakkyawan al'amarin data sakar masa ta ce "Allah ya bawa Yaa Sheikh arziƙi mai amfani" Ya rungometa a jikinsa sukai shiru na wani lokaci Yaa Sheikh na sauraran yadda jikinta ya saki kullum a rigimar ba zata tafi bedroom ɗinta ba take, ita kuma tana sauraran yadda zuciyar shi ke bugawa da ƙarfi. Har bakin ƙofa ya rakata ta saki kuka sosai shi kuma ya lalace wajan lallashi. Yana zuwa part ɗinsa bathrobe ya shige ya ƙara yin kyakkyawan wanka mai kyau kafin ya sauya shiga. Parlour ya dawo ya ɗauki green tea ɗin da Ummul ta haɗa. A hankali yake sha lokaci zuwa lokaci ya saki Ajjiyar zuciya ya ce "Allahamdulillah Ya Allah" a haka ya shanye green tea ɗin tas ya koma ya yi brush kasancewar a gajiye yake yasa ya kwanta. Sai da me barci ya gagari idanunsa, zufa sai yanko masa take naman jikinsa na rawa Al'amarin daya fara sauya kamewar tashi kenan. Ya miƙewa a hankali ya nufi bathroom ya sakarwa kansa shower amma kamar an ƙara masa hutar abin da yake ji a gangar jikinsa. Ya kifa kansa jikin Sink bakinsa na rawa ya ce "Yasubuhanallah, Ya Allahu" ya koma kan bed ya rufe jikinsa sosai amma ina marar shi sai ɗaurewa take, bai taɓa jin abu kamar haka ba. Zahrah ta buɗe ƙofa ta shigo sai baza ƙamshin take ta nufi kan Royal bed ɗin ta ce "My Excellency me ya faru are you Okey?" Tana neman shigewa jikinsa ya yi saurin ja baya ya ce "Ummul, kira mini Ummul" Zahran ta ɗauka bashi da lafiya ganin yadda ya rikice sosai jikinsa na rawa da ɓari sam ta mance maganin data zuba cikin shayin. Ta juya da sauri ta fita, tana fita ya miƙe tare da ɗaukan key ɗinsa ya saka jallabiya. Halisa na kwance tana barci taji anyi sama da ita ta buɗe ido da sauri "Abba" ta faɗa cikin muryar barci mai kulata ba ya nufi ƙofar fita daga gidan baki ɗaya tsoro ya kamata domin tana jin yadda naman jikinsa ke rawa haƙurin shi na haɗewa ta ce "Abba ina zamu?" Cikin sabon al'amarin dake bijiro masa ya ce "Kuyar da babban darasi cikin littafin alhayat alzawjia.....*Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu yaye?*
*Ina yammata da ake shirin aure?*
*Ina matan gida masuson gyara?*
*Ina zawarawa masu shirin aure ko gyara don zawarci?*
*Ina ramammum mata dasukeso suyi kiba su murmure?*
*Wannan gari shine kuke bukata.yana* *tadakomada,yana da kiba,yana ciko nono,yana sawa mace tayi* *mulmul,tayi dumimi,tayi kyau tayi* *haske,sheki,sulbi da santsi kamar kinyi gyaran jikin yan* *maiduguri.koina ze cike Tatar data yamushe zata mike tayi fes kamar sabuwar amarya.*💯💯💯🔥🔥🔥 *A BINTUS-SPA-ND-MORE muna gyaranjiki* *gangariya,inda za a gyara Amarya ko uwargida ciki da waje kifita fes ga kamshi ba a magana.Akawai turarukan wuta, na daki,na jiki,na tsuguno, na kaya ,humrori.Akwai zafafan kuma gangarinyan* *magungunan mata sha yanzu magani yanzu da yardar Allah,Akwai ingantatun supplements na nono,hips skin,na kiba,na saukar da niima da dai* *sauransu.kayanmu guarantee ne,babu cuta babu cutarwa.muna aikawa koina a Nigeria cikin aminci.yar uwa kada ayi babuke,kada abaki labari.sai angwada akansan na kwarai takenmu shine gaskiya da amana.*




BINTUS-SPA-ND-MORE... na nan a mandawari nagoda street daidai asibitin yara na marmara @kano.Zaku samu BINTUS-SPA-ND-MORE @CALL\WHATSAPP 07067338694/ 08136259679
IG Bintus-spa-nd-more..






*FTR* 43


A ƙofar gidansu Asad Haji Isah yayi parking ɗin motarshi bayan ya kashe suka fito a tare shi da Alhaji, Shina gab
a Alhaji yana baya suka tura gate ɗin gidan suka shiga ciki da Sallama ɗauke a bakunan su.


Hassana dake goge tiles ɗin tsakar gida ita ta aje mopar tana musu Barka da zuwa kafin ta tsugunna har ƙasa tana gaishe su.
Alhaji yana amsa wa cike da tsokanar ta yake cewa.
"Bana zan aurar daku na huta da zaryar samarin ku tunda kunƙi ni nai muku tsufa"
Hassana na dariya! Haji Isah na taya ta haka suka wuce zuwa falon Ummi wadda take ninke kaya ganinsu yasa ta kira Hussaina ta kai kayan Bedroom bayan ta gaishe dasu Alhaji.


Samun guri sukai a saman kujeru suka zauna Da sauri Ummi ta fita waje tana cewa.
"Bari a ɗora muku ko ruwan zafi ne kun tarar mun gama karyawa"
Da azama Alhaji ya tare ta da cewa.


"Idan dammu ne kowa ya ƙoshi ta so min Aliyu idan yana gida"
Ummi ta dawo tana cewa.
"To shikenan Alhaji, Asad kam yana gida sai dai ina tunanin ya sami bacci ne don jiya bai rintsa ba ya kwana........"
Sai tai saurin datse maganar ganin Alhaji Isah sabida kada yaga anwa ƴarsa cin fuska sai ta waske da cewa.
"Ya kwana cike takardun Kuɗin hayar su da aka kawo"
Tana faɗi tai Istigifari a zuciyarta.


Alhaji yayi murmushin jin daɗi yace.
"Allah ya ƙara kintsa mana shi dan na ɗagu naga ya koma shugabancin Kamfanin Mahaifinsu dan ban ga amfanin Yahaya a kamfanin ba, Tunda ba haushe yace Dukiya sai mai ita"


A zuciyar Ummi tace Maganarku ce ta jini ɗaya ta wuce ɗakin Asad dake ɓarinsa.
Sai da tayi sallama sau uku kafin ya amsa.
Bata shigaba sabida bata san a wani yanayi yake ba, duk da ya halarta gareta amman sai tace masa.
"Kazo Alhajin Galadanci yana kiranka a falo"


Da
"Tom Ummi"
Ya amsa mata a ranshi yana cewa shikenan Yazo yi masa tunin tariyar Aysha ne.


Ummi ta juya ta gayawa su Alhaji ga shinan ta miƙe ta shiga bedroom tana cigaba da aikinta sabida taga kamar ba wajanta suka zoba.


Ya jima a kwancen kafin ya tashi da ƙyar yana hamma duk idanunsa sun kumbura sunyi jajir sabida bashin bacci.
Jikinsa sanye da Guntun wando iya gwiwarshi babu riga sai hamma yake saki ya faɗa Toilet ya sakarma kanshi ruwa kafin ya fito ya shafa mai sama sama ya saka Baƙar jallabiya tare da fesa turare ya fita yana zuba ƙamshi.


Ya zira takalmi yayi Falon Ummi.
Da sallama ya shiga ya soma gaida Alhaji sannan ya gaida Surukinsa Haji Isah.
Ya zauna a ƙasan carfet kansa yana ƙasa.


"Aishatu zo mana"
Cewar Alhaji.
Da azama Ummi ta fito ta zauna kusa da Asad cikin ladabi ga surukin nata.


Alhaji ya gyara murya kana yace.
"Alhamdulillahi ba komai ya kawo mu nan ba sai dan na sanar muku da cewa Aliyu dai Nauyi ya ƙara hawa kanka wato mahaifin yarinyar da ka nema ya aiko ɗansa da katin ɗaurin aure har gidana a matsayin yana gayyata ta bayan munje wajan ɗaurin auren kuma sai Maganganu marasa daɗi sukai ta tashi akan ka da ita yarinyar wanda har ana dangana ku da kuna mu'amala kamar ta miji da mata wannan tasa yaron yace ya janye aurenta Ni kuma nai maka shigar sauri a karo na biyu na kuma nemar maka aurenta yanzu haka tana a matsayin matarka domin babanka Isah ya Biya maka sadakin Fatima fatana dai kayi adalci acikin matan naka kada ka zama namiji mai son zuciya"
Alhaji bai jira cewar kowa ba ya ɗora.


"Sam bana zargin ka akan maganganun mutane danni hasko alheri ma nake acikin zaman naku kai dai ka riƙe matanka amana"


Tunda Alhaji ya soma magana Ummi take tasbihi ga sarki Allah.
Kuka zatai ko dariya sai ta kasa kowanne sabida alkunyar Alhaji isah dan ana barin halak don kunya.


Shiko Asad ya koma kamar wani sakarai yasan dai Alhaji baze masa ƙarya ba.
Lallai babu wani sarki sai Allah bayan ya fidda ran samun Nur sai gashi ta Halarta cikin sauƙi gare shi lallai babu abin yabo da Godiya sai sarki ALLAH.


Wani irin farin cikine ya lulluɓe shi tai tsananin bashi tausayi ashe shi yana nan ita tana can cikin tsangwama akan soyayyarshi har ana musu mummunan zato.
Ya lumshe ido yana hasko sanda take gaya masa.
Nazeer yayi mata halacci tana son shi.
Sai yaji duk farin cikinsa ya gushe ɗaci na zagaye zuciyarsa idan da abin da ya tsana yaga tana fifita wani namiji akan shi.


Muryar Ummi ce ta katse shi tana cewa Alhaji.
"Mun gode Allah ya ƙara girma kuma in sha Allah zai riƙe duk ɗinsu a bisa adalci"
Alhaji Isah yayi murmushin jin daɗi yana cewa.
"Ai ɗan nawa jarumi ne Allah ya baka ikon yin adalci cikin matankan kasan mata biyu rago baya iyawa"


Ummi da Alhaji sukai dariya ban da Asad da zuciyarshi take can wajan son hango wani hali Nur ke ciki a yanzu zatai murna ko kuma zatai baƙin cikin auren nasu.


"To sai ka gyara in da zaku zauna dan nan da kwana biyu ko wacce zata tare ya kama ranar lahadi mai zuwa kenan"
Cewar Alhaji.


Cikin nutsuwa yace.
"Ai komai yana gyare fa Alhaji gidana dake Gaida, dama ɗakuna Huɗu ne a falon ko wacce sai ta ɗauki ɗaya abar mini Biyun falo kuma yana haɗe kicin ma haka su zauna kafin muga mai Allah zaiyi kuma na hutar da kowacce ni zan zuba Kayan furnitures ɗin gidan"


Alhaji yayi murmushi yace.
"Yawwa zaki na haka nake son ka Allah ya zaunar daku lafiya sai maganar lefe kuma"
Sai yace.
"Zan turawa Nabila kuɗi a haɗa wa ko wacce nata in Allah ya yarda"
Ummi sai murmushi take tana jin farin ciki marar misali.
Da haka su Alhaji suka miƙe ya raka su har waje yana ta godiya sannan ya dawo gida.
Haba wa rungume Ummi yayi yana cewa.
"Alhamdulillahi Ummi Na sami Nuri tah"
Haka yake ta faɗa cikin farin ciki kafin ya bar falon Ummi yayi ɗakin shi ya ɗauki waya sukai magana da Nabila ya tura mata kuɗin lokaci ya ƙure amman dai a ranar Tace zasu shiga kwari tare dasu Hassana.


Tsalle ya buga saman katifa yana rungume fillo yana godiya ga sarki Allah.
Hasko abin da baka zata ba baka kawo ba na alheri ya same ka?
*********
Daga gidan su Nuriyyah............
*Hannuna saɓa yake afuwan**Assalamu alaikum yan uwamata :muna farincikin sake gabatar muku BINTU* *-SPA-ND-MORE.. inda zaku sami ingantaccen garin maganinmu,na zallar magungunan gargajiya daya hada da hakukuwa,ganyaye,kauci,huda,sassake da hatsi kala kala wadanda basuda illah ko kadan ajikin Dan adam.wannan maganin an hadashi ne bisa yarda da amincewa da da hannun gwanaye kuma masanan* *magungunan gargajiya nagarin kano.wannan magani yana gyara nono wanda ya yamushe,ko wanda ya kwanta,ko wanda ya tartare,ko wanda akeso ya cicciko,ya daga, ya mike,yayi kyau.*
*Ina masu kananan nono?*
*Ina masu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login