Showing 36001 words to 39000 words out of 197828 words
Chapter 13 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt
hankali ya shiga duba contact ɗin wayarsa abin kunya ko number Maimoon bashi da ita, number mother ya kira aka ɗauka cikin dry akace "Yarona ya akai?" Muryar Dr A'isha ta sanya ya kwaɓe fuska ta ce "Ya akai? Ya kamata nazo na saka maka albarka" numfashi ya sauwaƙe "Uhm Maimunatu fa?" Mamakin maganar Sheikh kai tsaye ba In-ina ta cika Dr A'isha da sauri ta ce "Sorry who am I speaking with?" Kashe wayar ya yi gaba ɗaya. Dr A'isha ta juya ta ce "Maimoon kije part ɗin Sheikh wani yana kira" "wani kuma Aunty?" Dr A'isha ta ce "haka dai na fahimta" Maimoon ta miƙe tare da saka hijabi tasan tana zuwa haka zata ci ƙaniyarta. A parlour ta same shi hannunsa riƙe da Black tea wanda ya aka saka zuba a ciki. Jikinta duk rawa yake ganin yadda ya tsareta da idanun ya zame idanunsa ciki rashin tsammani ya ce "Kinga Aljani ne?" T ɗaga idanu da sauri ta kalle shi ta ce "A'a Yaa Lee kayi haƙuri" ya share zan can tana da zaune sai da ya gama shan tea ɗin son ran shi can ya ce "ki nemi number yarinyar nan" sai kuma ya yi shiru ta miƙe tana faɗin "na fahimta" waje tayi kai tsaye ta nufi upstairs part ɗin father lokacin ya gama raba Invitation baki ɗaya "Daughter ya akai ne?" "Father number Anty Zahrah zaka bani mu fara gaisawa kafin tazo" father yaji daɗin haka sosai ya bata number Zahrah ya ce "Baku fara shirin bikin babban yaya bane?" Ta ce "Father anjima zamu saloon gobe mai zana henna zata zo tai mana" waje tayi da sauri ta koma part ɗin Sheikh tare da kai masa number Zahrah.
Zahrah na zaune with her best friends ana musu henna sbd anjima suna da event. Wayarta tayi ƙarar da sauri ta duba text ɗin data gani ya girgiza mata lissafi ta miƙe da sauri ta nufi bedroom ɗinta ganin haka ya sanya Surayyerh bin bayanta ta ce "Wai what's going on Zahrah looks so worried what's up?" Zahrah ta ce "na shiga uku Surayyerh kinji abin da Sheikh ya ce" Surayyerh ta amshi wayar ta shiga karanta saƙon Sheikh a fili.
_I agree to marry you, on one condition if you become a good woman like Hurul-in, idan na sameki a yadda ba zan taɓa a daren zan tsinke igiyar aure ukun nan..._
"Tab ga ƙoshi ga kwanan yunwa, yaya za a yi yanzu?" Zahrah ta ce "Ba wannan ba Zahrah cikin dake jikina shi ne matsalar, kuma zan iya zuwa ayi mini ɗinki yadda Sheikh ba zai gane cewa na san namiji ba" Surayyerh ta ce "Ina da shawara kawo kunne kiji" ta raɗawa Zahrah a kunne Zahrah ta ce "Wow wlh na ɗauka jakar ƙwaƙwalwa gareki yanzu ta ina zamu fara nema, Kinga dai yanzu kira ya saman urgent" Surayyerh ta ce "Deen?" "Mtwss kina da matsala tsakani na da Deen sai after married, muje" shiryawa sukai Surayyerh na driving mota Zahrah na baya har zasu shige cikin Abti America idanun Zahrah ya sauka akan ƙwaryar Kindirmo nan da na kwaɗayi irin na masu yaron ciki ya tasu mata cikin sauri ta ce "Stop the car Surayyerh" Surayyerh taƙi tsayawa da sauri Zahrah taja burkin mota "Innalillahi zaki kashemu Zahrah are you at of your sense?" Zahrah ta fita da sauri tana zuwa ta ɗauki ƙwaryar kindirmon ya shiga sha ba tare da tunanin daga ina ya fito ba, sai ta gama sha kwaɗayi ya faɗa ta kalli ƴar fillon wacce kanta ke ƙasa tana rusa kuka da iya ƙarfinta bata san ma Zahrah ta zo wajan ba ta ce "ke nawa ne kuɗin ki?" Ta faɗa tana yatsuna fuska, Halisa Danejo Rome ta kasa magana sai kuka a hankali Zahrah ta ce "ke dallah riƙe kuɗin ki mtwss" Surayyerh ta ce "Zahrah yarinyar nan kamar zatai daidai da tsarinmu" Zahrah ta kalli Danejo da kyau sai kuma ta saki murmushi ta ce "Ƴar ƙanwata lafiya kike kuka?" Danejo ta ɗago kanta idanunta ya yi jajir cikin kuka ta ce "Dadata ce zata mutu bata da lafiya" Zahrah ta ce "Ayyah ki daina kuka to" ta ce "To ai mutuwa zatai bani da kowa kuma" Zahrah da Surayyerh sukai murmushi Zahrah ta ce "Kina son ta samu lafiya kuci gaba da rayuwa da ita?" Danejo ta ɗaga kai da sauri ta ce "Ina so Aradu ina so" Zahrah ta ce "Good, zan kaita asibitin kuɗi" da sauri Danejo ta riƙe hannun Zahrah ta ce "Da gaske kike? Hamma Yabi yace zai kaita asibitin burni shi ne aka kashe sa" Zahrah tai alamar tausaya wa ta ce "Wayyo ni zan kaita zan kashe kuɗi sosai har ta samu lafiya amma da sharaɗi guda ɗaya idan kin amince" Danejo tai shiru alamar tunani da sauri ta ce "Wanne sharaɗi" Zahrah ta ce "Kinga tunda zan taimake ki nima ki taimake ni taimako na rana ɗaya nake buƙata shi ne madadin alheri da nayi miki" Danejo tai murmushi wanda ya sanya zuciyar Zahrah bugawa sbd kyan yarinyar ta ce "Na yarda zan miki taimakon Adda" Zahrah tai murmushi tana ɓoye jin daɗin ta, ta juya suka kalli juna da Surayyerh ta ce "Tom shikenan idan kina so na kai Dadarki asibiti ta samu lafiya nima ina so ki kwanta da mijina na rana ɗaya ranar da akai kaini gidansa zai amshi budurcinki a matsayin nawa....
*Last free pages*
_A nan na kawo ƙarshen free pages mu haɗu a paid group ga wanda suka biya, idan mutanan da suka biya basu kai 200 ba zan haƙura da sakinsa a whasap na buga shi zuwa kasuwa, ko kuma na sake shi iya AREWABOOKS.... Bugagge na takarda dubu ɗaya ne 1k... A whasap kuma mutum zai biya 500 (ɗari biyar har a gama labarin)... Ka tura kuɗin ka ta nan 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank. A tura shaidar biya ta wannan number 08119237616 ƴan nijar sun yi mini magana._
Sai mun haɗu a paid grp masoya💋❤🔥❤🔥 this time al'amarin daban yake salo wanda ban taɓa zuwa da irinsa ba."Mijinki zai amshi budurcina a matsayin naki?" Danejo ta sake maimaita tambayar cikin rashin fahimta kamar taso ta gane budurcin, tun da a lokutan baya Dada nayi mata faɗa akan ta kame kanta sbd ita ɗin maca ce mai ƙima da kuma daraja.
"Kinga ba wani abu ne na tashin hankali ba, ki nutsu ok" ta juya kan Surayyerh tana ɓata fuska ta ce "Please Surry explain to her" Surayyerh ta kalli Danejo tana sakin murmushi kafin ta ce
"Yama sunanki?" Danejo ta kalli Surry kamar ba zatai magana ba sai kuma ta ɗauke idanunta zuciyarta na bugawa ta ce. "Halisa Danejo Rome" Surry ta jinjina kai ta ce "Ok Good, yawwa ƙanwata Kinga duk mun girmeki zaki iya ce mana Anty mai ma kuke kiran babbar yaya a yaranku?" Danejo ta ce "Adda" ta taɓe baki ta ce "Whatever kice mana kawai Anty, Kinga ƙawata aure za tayi cikin satin nan, kuma bata da lafiya sosai shi ya sanya ta nemi taimako akan ki zauna tare da mijinta na rana ɗaya kawai, rana ɗayanma bai shige awa guda ko 30mnts ba,idan kin amince yanzu sai ta ɗauki Dadarki zuwa babba asibiti ai mata magani"
Danejo tai shiru saboda har ranta bata gama fahimtar zan can nasu ba, ita tsoro ma suke bata Wallahi musamman data gansu manya ko wacce da gashin indo anci uban kitson ƙari. Amma da abin da suke buƙata da rayuwar Dadarta wanne yafi? Wata zuciyar ta tambayi Danejo, Dada ita ce komai na rayuwarta, farin cikinta, jin daɗinta. Da ita zata zauna har abada bada su ba. Cikin sauri ta kalli Surry ta ce.
"Kuma yana amsar budurcin nawa zan dawo Rugarmu wajan Dadata?" Baƙin ciki ya cika zuciyar Zahrah, jin yadda Danejo ke ta nanata kalmar “budurcin” zuciyarta kamar zatai bindiga sbd tsabar kishin dake damun zuciyar ta. Surayyerh ta kalli Zahrah,Zahrah ta ɗaga mata kai alamar ta amsa da "Eh" kawai.
"E, da kin kammala aikin naki zamu dawo dake ai ba can zaki zauna ba" Danejo tai murmushi ta ce "Aikin ba wahala Aradu na yarda nidai" ɓoyayyiyar Ajjiyar zuciya Zahrah ta sauke na jin daɗin kafin ta ce.
"Shiga mota muje Rugar taku" Danejo tai shiru kada taje kuma masu yanke kai ne, haka kurum su yanke kan a banza. "Shigo muje mana?" Surry ta faɗa domin tuni Zahrah ta shiga motar tare da yi mata key. Ƙwaryar nonon ta ɗauka tare da shiga inda Surry ta nuna mata, ta shiga a tsorace bakinta sai rawa yake na tsoro, a haka Zahrah taja motar tare dabin direction ɗin da map ke nuna mata har suka isa Rugar Rome.
Da gudu Danejo ta fito tana ƙanƙame ƙwaryar kindirmonta. Surry ce ta fara kallon rugar Zahrah ta dinga taɓe baki kamar wacce taga makusa domin Rugar Rome abin sha'awa ce ba ƙazanta cikinta.
"Bari na faɗawa Sarkin ruga anyi baƙi ko?" Da sauri Zahrah ta riƙo Danejo ta ce "A'a kada ki faɗawa kowa, sbd zasu hana akai Dada asibiti muje kawai" cike da gamsuwa ta yarda ta nufi bukkarsu, suka bi bayanta. A kwance suka samu Dada idanunta nayin sama kumfa na fita daga cikin bakinta kamar ko yaushe, Shatu na gefe tana jijjiga Dada sai ihu take domin jikin Dadar ya yi tsamari fiye da ko wanne lokaci. Surry ta zaro idanu sosai bata ɗauka ciwon yai girma har haka ba, da sauri ta ce "Kamata muje Zahrah subuhanallah haka jikin nata ya yi" Danejo na kuka ta ce "Na shiga uku na lalashe Dadata kada ki mutu ki barni kinji" Zahrah ji take kamar ta shaƙe Danejo sbd baƙin ciki haɗa jiki da zatai da mijinta nan da bada jimawa ba, hakan ya sanya taji harta fara tsanar yarinyar. A mota suka saka Dada shatu da Danejo suna baya kusa da mahaifiyar tasu, a wannan lokacin Surry ke driving motar, Zahrah na gefe lokaci zuwa lokaci tana kallon Danejo ta madubi anya batai kuskure ba?.
A Specialist Yola motarsu tai parking nurse's suka fito da gado kai tsaye tare da saka Dada akai, kasancewar Babban asibiti ne kuma an san Zahrah Farouk cikin ƙaramin lokaci aka buɗewa Dada file aka fara yi mata medical check up.
Dr ya fito da sauri Surry ta miƙe tsaye ta ce "Dr ake ciki?" Idanunshi akan Zahrah ya ce "ki saman office" yana faɗin hakan ya shige Office ɗinsa. Surry ta kalli Zahrah ta ce "Muje Madam" ta tsuna fuska ta ce "No I'll wait here, kije yadda ake ciki let me know" ta girgiza kai tare da bin likitan zuwa office nasa. Yana zaune akan kujera ta same shi bayan sun gaida Surry ta ce.
"Dr ya ake ciki ne?" Dr ya sauke numfashi yana zare Glasses ɗin idanunshi ya ce "Allahamdulillah kun kawota lokacin da ya dace, matar na jin jiki wani ƙari ne ya fito mata a ciki shi ne ke wahalar da ita" Surry ta ce "Thank God, yanzu mene mafita zuwa yaushe zata samu lafiya?" Ya gyara zama da kyau yana duba file ya ce "Zaku biya kuɗin da za ayi mata aiki, a daren yau misalin 10 za a yi aikin, muna da ƙwararrun likitoci cikin kwana ɗaya biyu komai zai daidai a ɗora ta bisa magani" cikin jin daɗi Surry ta ce "Dr hakan ya yi, nawa ne kuɗin?" Ya ce "Dubu ɗari biyu da hamsin ne har magani" ta miƙe tsaye tana ɗaukan waya da hand bag ta ce.
"Ok bari naje na biya kuɗin" tana faɗin hakan ta fito ta samu Zahrah zaune tana waya, Danejo da Shatu sun rakaɓe waje guda sai zare idanu suke. Danejo ta miƙe da sauri ta nufi wajan Surry domin tafi fuskar rahama akan Zahrah muryarta na rawa ta ce "Ina Dadata? Tun ɗazo ban ganta ba ina kukai mini ita?" Zahrah ta ja tsaki Surry kuma tai murmushi ta ce.
"Haba ƙanwata kin san babu inda zamu kai Dada sai wajan likita,ya ce gobe zata fara magana ki kwantar da hankalin ki" fararen haƙoranta masu kyau suka bayyana dalilin murmushi da tayi ta kalli Shatu ta ce "Shatuna Dada zata lafiya, aradu wannan ƴa ƴan albarka ne dole nayi musu aiki suma" Surry ta girgiza kai ta ce "ku zauna nan yanzu zamu dawo, kada kuje ko'ina har abinci zamu kawo muku" a tare suka ce "To Adda"
Surry da Zahrah suka nufi wajan biyan kuɗi, tare da cike komai da komai.
Driving take jifa jifa tana murmushi Zahrah ta gaji ta ce "Wai murmushin me kike haka Surayyerh ko tausaya mini bakya yi wata zata kwanta da mijina?" Surayyerh ta girgiza kai tana bin waƙar dezell can ta ce.
"Yarinyar ce abin tausayi bake ba Zahrah" Zahrah ta ce "kamarya? Mijina zai san wata bani ba" Driving amma bai hanata fashewa da dariya ba sosai tana buga kan motar
"What funny Zahrah? Serious daneja ko Danejo take ita ce abar tausayi, look how young she is bana tunanin zata iya ɗaukan al'amarin namiji,and she didn't understand what we meant".
"And so what kuma? Idan har za a amshi budurcin nata? Look Surayyerh ni bana tausayin ta yadda na kai tsuhuwar ta asibiti dole ta cika mini nawa aikin" Surayyerh ta juya kaɗan ta kalli Zahrah ta ce "I don't feel sorry for her either,kawai Sheikh ba zai iya haɗa jiki da ita a yadda take ba, dole a sauya ta" Zahrah ta ce "like how wanne sauyi?" Kai tsaye Surry ta ce.
"Ta daina warin da take, ta zama mai tsafta ƙamshin ya zauna mata ki sanya ta nutsu sosai nutsuwar da shi kansa zai fahimta cewa eh da gaske ke ɗin ce" da ƙarfi Zahrah ta ce "Tab hauka kenan, Please stop it bana son jin haka.." Surayyerh taja tsaki a ranta ta ce "mahaukaciya"
Maimoon ce ke zaune tana tura baki Mother ta ce "Oh kina so ace ni na hanaku yin kwalliya a bikin yayan naku ko Maimoon?" Maimoon ta ce "Haba Mother bakya farin ciki da auren akan me mu kuma za mu yi har muje muyi wani henna da saloon?" Zeefa ta ce "Wallahi Moon, ni fa tun kafin naga amaryar naji na tsaneta kamar Father ya fifita ta akanmu" Auta Fattoumah fuska a haɗe hannunta riƙe da handle ɗin game ta ce "I hate her too, because of her the happiness in our house is gone"
Mother ta saki baki da hanci tana bin yaran nata da kallo kafin ta ce "Akwai wanda ya halicci Zahrah a cikin ku? Balle kuyi ƙorafin sauyin halittar ta? Kul na kuma jin magana irin wannan, musamman ke Maimoon, Mamana ke kuma waye ce miki sbd ita farin cikinmu ya tafi?" Fattoumah ta yarda handle ta ce "Mother nasan komai fa, gashi har father yana cewa ana nemawa Yaa Lee mahaifi" Mother ta runtse idanu sosai wato kaf yaranta idan aka ɗauke Sheikh babu mai kaifin tunani da basira irin Fattoumah,ga riƙo tana lura da komai. A sanyaye ta ce "Maza ga mai henna can tana yiwa Dr A'isha kuje ayi muku" tana faɗin hakan tai waje.
A main parlour ta samu Dr A'isha da Yaya Halima sai friends ɗinta irin su Barrister Zainab. Mother ta zauna a kujera idanunta akan t.v ba tare data cewa kowa komai ba. "Sheikh ya yi lunch kowa?" Cewar Dr A'isha. Mother ta ɗan kalleta kaɗan ta ce "Anya? Kamar dai azumi yake" Yaya Halima ta ce "ba kama bane, yau Alhamis ai"
"Oh haka ne fa, na manta azumin Alhamis da Litinin Allah ya bamu lada" Barrister Zainab tai murmushi ta ce "Wato ke Dr A'isha ba zaki iya ba? Shi yasa ɗan naki ya rainaki" tai dry sosai ta ce "Azumi kam sai manyan malamai irin su Sheikh Aliyu haydar Aliyu".
Sheikh na zaune shigowar shi kenan daga masjid yin sallar asr, a hankali ya sauke numfashi. A nutse ya ajjiye azkar ɗin hannun shi tare da miƙewa yabar cikin Library ɗin na shi kai tsaye ya nufi haɗaɗɗan bedroom ɗin sa wanda yaji kayan more rayuwa ko'ina na bedroom ɗin ƙamshi yake, ya zame jallabiyar jikinsa wanda ƙa'ida idan zai shiga wanka sai ya cire komai ya rage daga shi sai boxer yake shiga. Tsarin halittar jikinsa ta bayyana yana ɗan kare jikinsa da hannu a haka ya shige bathroom tare da sakarwa kansa shower ta warm water. Fitowa ya yi sanye da towel jikinsa ka fitar da ƙamshin MUD BEGIN Natural shower Gel. Idanunsa na lumshewa kamar mai jin barci a haka ya shafa versiline mai kanshi tare da fesa body spray. Wata duguwar Jallabiya mai nauyi da tsada ya ɗauka ya sanya, jallabiyar daban take domin har wani zane ne jikinta kamar alkyabba. Yana gama sawa ya naɗa rawani kamar kullum tare da ɗora hirami saman ƙafaɗar shi. tsaf ya kammala shigar shi irinta manyan malamai wanda suka san me suke ko a maluntar. Jikinsa na fidda ƙamshin Roja wanda ya bayyanar da zuwan shi cikin Main parlour ɗin gidan. Kansa a ƙasa ba tare daya kalli kowa ba, kamar yadda zuciyar shi ta raya masa hakan ce ta kasance Dr A'isha na ganinsa ta fara buɗa tare da faɗin.
"Ayyiri yiri the lastest ango of the year" ya ƙara kame fuskar shi babu walwala hannun shi akan gemunsa yana ɗan ja haka yai waje ba tare da kalle ta ba, balle yace mata wani abun duk da yaso ya tsaya yayi mata bayanin aya da hadisai Manzon Allah akan muhimmancin muryar mace. Da kuma rashin amfanin wannan ihun da take.
Chevrolet silverado car wacce ta kasance blue black ya nufa, harabar gidan shiru hakan yasa ya rufe idanu yanayin na masa daɗi na shaƙar fresh air ga ƙamshin na'ana'a dake ɗan nesa da shi, Bismillah ya yi tare da shiga motar sai da ya yi addu'a kafin a hankali ya yi wa motar key gatekeeper ya buɗe masa, cikin nutsuwa da haiba yake driving motar har ya harbata kan titi.
A harabar gidan Abba Hakimi ya yi parking motar, ganin motoci da yawa ya sanya shi taɓe fuska baya son hayaniya sam. Ya fito a kame yana jan gemunsa kaɗan ta baya yabi a ƙoƙarin