Showing 96001 words to 99000 words out of 197828 words

Chapter 33 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt

12 Dec 2024

9309

bai hanata bawa Modibbo martanin abin da yake mata ba, ya riga daya ɗorata akan darasin da tayi masa mugun sabo. Idanunsu manne cikin na juna Yaa Sheikh ƙungiyar Halisa kawai yake hangowa wacce take ƙara sanya shi cikin nutsuwa. Bata ƙarya bata kuma barin bakinta ya huta.
Ta cire bakinta idanunta cike da ƙwalla ta ce..
"Modibbona" ya ware idanunsa sharr! Hawayen ya zubo mata ta ce "Abbana" ya dubeta da kyau a wannan lokacin tare da son jin dalilin kiran ta ce.
"Yaa Sheikh.... Malamina ina son ka Malam ina son ka Abbana zaka so ni ka faɗa mini sirrinka ko?" Bai bata amsa ba sai kifa fuskarsa da ya yi a slowly slowly ya shiga share hawayen da harshensa na salatin Annabi tare da jan duvet ya rufe su sosai ta saki kuka tana riƙe sa sbd abin da taji Yaa Sheikh bakinsa na rawa ya mirginata tare ƙoƙarin tunkarar inda yake son samun nutsuwa.
Ta fasa ƙara da ihu! Tana dukan ƙirjin shi tare da cewa.
"Zaka ɓallani Abba, kayi haƙuri ka yafe mini don Allah..." Ya riƙe ta da kyau ya ce. "Sau ɗaya kawai Fillona" ta girgiza kai hawaye na fita daga cikin idanunta bata san mene ya faru ba kuma tasan yanayin sutturar dake jikinsa ba, amma gabaɗaya fatar jikinsu a manne take..
"Modibbo baffi Allah mutuwa zan" ya shafa kanta ya ce "Ba zaki mutu ba" ta marairaice fuska ta ce "To amma" ya tsare ta da jirkitattun idanunsa.
"Kayi haƙuri Abba ai dan kasan da zafi kuma ƙafata naji zata cire" shi dai bai ce mata ci kanki ba kaifin idanunsa mai nuna ki tausaya mini kawai yake binta dasu.
A raunace ya ce.
"Kina son fushin Allah?" Ta girgiza kai ta ce.
"Ko fushinka ban so balle na Ubangiji" ya sauke numfashi mai zafi ya ce.
"To ki bani dama" ta ƙara ɗaga masa kai ta ce.
"Tom Abba, amma kaɗan zakai kada ƙafar ta cire" ya ɓoye fuskarsa na wani lokaci kafin ya ce.
"Kalli cikin idanuna" ta saka ƙwayar idanunta cikin nasa. Daidai lokacin iska mai daɗin gaske da sanya zuƙata cikin shauƙi da nutsuwa ta shiga kaɗawa ta windown bedroom ɗin, garin ya yi tsit ko kukan tsuntsaye babu. Sai ƙira'ar Sheikh Hafix dake ratsa ko'ina dake garin Makka, dalilin abin sautikan da akai amfani da su.
Yaa Sheikh ya rasa yadda zai da ransa tausayin ta na cinsa haka abin da yake so na damunsa, da alama kuma faruwar hakan al'amarin ya daɗe da zanuwa jikin allon lauhil-mahfuz sbd baya jin zai iya rabuwa da ita. samartaka zai sauke mata, ko gwaurantakar, ko kuma tsofan nasa?. Bai san meke faruwa ba sai jin bakinsa ya yi yana faɗin.
_“Allahumma Jannib na-sshaiɗana wa jannibi-sshaiɗana ma Razaqtana”_
Halisa ta fasa ihu jikinta kamar mai farfaɗiyya haka yake jijjiga idanunta ya yo waje numfashinta ya tsaya.
A fili cikin murya wacce shi kansa bai san ya take ba ya ce.
"Allahu Akbar, Allahu Akbar Allahu Akbar ikon Allah, Allahu Akbar" shi kawai yake maimaitawa cikin rawar murya kansa jurewa da ya yi, ya sake furta.
"Wayasubuhanallah! Walahamdulillah Asstagafirullah Allahu Akbar!" lokacin daya tabbatar ya mayar da ita halaliyar shi ajjiyar zuciya ya sauke ya ƙanƙameta a tsakiyar ƙirjinsa ya ce.
"Yaa! Rasulullahi manzon Allah, Assha Allahu Akbar" zikiri kawai bakin ke fitarwa banda haka baka jin komai daga gare shi, duk abin da zai sanya Yaa Sheikh magantuwa a fili kuma a zahiri abin ya kai. Domin ko zikiri zai iya zuciyarsa yake sai dai kaga bakinsa na motsawa alamar tasbihi yake ga Ubangiji..
Halisa ta kasa jurewa ta kasa karɓar abin numfashinta ya yi hijira daga jikinta, komai nata ya tsaya cak.
Kiran sallar farko ya sanya Yaa Sheikh dawowa cikin tunaninsa duvet ɗin daya rufe musu jiki ya jiƙe gabaɗaya da zufar da Yaa Sheikh yake fitarwa. Ya buɗe gajiyayyun Idanunsa yana fisgar numfashi da ƙyar bakinsa ya yi nauyi ya kasa yarda cewa ƴar rainon ta shi ita ta shayar dashi wannan mamakin ita ta ɗauke buƙatarsa na tsayin shekaru har talatin da huɗu zuwa da biyar.
Al'ƙawarin da ya yiwa zuciyarsa ya cika, ya tsare mutuncinsa ga amanar shi.
Ya ƙara jan numfashi sbd kansa dake sarawa naman jikinsa na rawa sbd zazzaɓin daya kawo masa farmaki lokaci guda! Haƙoransa sai gamuwa suke dana juna sona basa sautin mai ƙarfi.
Ƙarfafa jikinsa ya yi tare da zare jikinsa baki ɗaya daga nata, duk da cewa a hankali ya fita amma cikin halin soman da tayi sai data sauke numfashi tana zabura.
Ya tattaro Alkyabbar jikinsa daya jima da cilli da ita ya saka a hankali yana dafe bango tare da riƙe jikinsa ya nufi bathroom shower ɗin dake fitar da warm water ya nufa tare da saita ƙarfin zafin da yake so yana daga tsaye ya sakarwa kansa ruwan tare da zame Alkyabbar.
Juyi kaɗan motsi kaɗan ya furta.
"Allhamdulillah Allahu Akbar!" Cikakken wanka ya yi yana jin nauyin jikinsa na raguwa, mararsa tai wasai sai masifaffan ciwon kai da zazzaɓin dake tsoma shi..ya ɗaura bathrobe a jikinsa kana ya haɗa ruwa mai zafi sosai cikin jakuzzie. Gently ya nufeta ya sunkuya tare da bubbuga pillown, bata motsi bai lura da numfashi ba, zuciyarta ta ɗan buga ya ƙara riƙe kansa tare da kama kafaɗarta yana jijjigata nan ma bata motsi ya dafe kansa a ransa ya ce.
"Oh! Ni Sheikh bai nai?" Sai kuma ya saki wani irin kyakkyawan murmushi tuna cewa wannan ƴar mitsitsiyyar yarinyar ce ta saka shi farin cikin da yake ciki.
Ya ɗagota zuwa jikinsa tare da shigewa bathroom ɗin a hankali ya sakata cikin ruwan ta saki numfashi tare da zabura sai gata ƙasa idanunta rufe wani marairaccen kuka ya ƙwace mata.
Bai ce komai ya ɗauketa tare da zama cikin ruwan ya zaunar da ita jikinsa bata da wani ƙwari amma haka ta fara neman guduwa ya riƙeta da kyau ta saki kuka shagwaɓa dana azabar da take ji ta ce.
"Bana son ka Abbana,kayi mini mugunta bana son ka" ya ƙara matseta daidai kunnanta ya ce..
"Sorry ƴan mata"
"Ka mayar dani wajan Ummul" ya yi kissing bakin mganar kuka take sosai tana narke masa cikin shagwaɓa ta nemi dagula masa lissafi.
Da ƙyar ya yi mata wankan tana rufe ƙirjinta bayan ance ya rufe ido. Duk abin da tayi murmushi kawai yake mata wani lokacin ya rungometa tare da yin shiru.
Yadda jikinta ke ɗauke da zazzaɓi haka nasa,bayan yai mata alwala shima ya yi ya kwantar da ita saman kujera duk jikinsa ciwo yake bai kuma saba ba, ya sauya bedsheet. Wata farar jallabiya ya saka sai baza ƙamshi yake na musamman ya ɗora hirami.
A hankali yake sauka daga upstairs zuwa downstairs. Ya danna telephone line bai ce komai ba ya kashe. Not too long wata maid ta kawo abin sahur a tray. Ya ɗauka tare da komawa har lokacin tana kwance jikinta na rawar sanyi sai ƙananun koke-koke take.
Ya dubi lokaci yaga har yanzu da sauran time na yin sahur daman dabino kawai yake ci kuma baya sahur da wuri yau kuma ji ya yi kamar an kwashe komai na cikinsa.
Ya ɗagota tayi saurin sakin kuka sbd ciwon da take ji ya manne da jikinsa tare da ɗakko shayi mai zafi ya bata, ta ɗauke kai ta ce.
"Uhm ni a'a" ya ware idanu sosai muryarsa a matuƙar sanyaye Ya ce.
"Take it, drink" ta girgiza kai ta ce "Ni Ummul zani ban son zama wajanka baka sona jikina baffi bayana,kai na, ƙirjina ƙuguna, ko'ina ciwo" ya shafa sumar kanta yana jan hancinta ya ce.
"Kibar mini sunan Ummul ɗina ya huta,ni kaɗai kika sani, ita kuma ta Sanni Okey?" Ta ɗauke tana kuka sosai hadda majina ita gabaɗaya tsoran Abban nata take ji ganin rawar da ƙafafuwanta suke ya ƙara tabbatarwa akwai rauni jikinta.
"Lokacin Sahur zai shige" ta ƙarawa kukanta sauti ta ce "Ni ba zan iya azumin ba, bani da lafiya" ya riƙe kansa ya ce.
"Ina matar malam ina fashin azumi" ta kwaɓe fuska sosai shi kansa tausayinta ya keji ta ce
"Allah yana gani ai bani da lafiya kuma lada kace zan samu" ta ƙare maganar tana kuka sosai jikinta zafin rau!
Ya mayar da ita ƙirjinsa ya rungome sosai wani abu na ratsa masa jiki bai ƙara mgn ba, ya dinga shan tea ɗin a hankali tare da Soyayya ƙwan da akai ya buɗe ciki ya sha farfeson naman da akai, yana jin yadda take surutan zazzaɓi da yadda ta jiƙe masa gaban jallabiya da yawo idan zafin ya yi mata yawa ta sakar masa cizo. A haka ya kammala sahur ɗin ya haɗa da dabinon ajwa da Inibi ya ɗora da zam-zam.
Yana yi yana duban lokacin yana riƙe kansa shima dauriya kawai yake. Ganin da lokaci ya haɗo Injection tare da kayan aiki, tace sam bata san wannan ba.
Ya riƙeta da kyau ya ce.
"Matar malam Aliyu" ta kalle shi ta ce "Abba matarka ce ni?" Ya jinjina mata kansa ta ce.
"To dan girman Allah kada kayi mini allura kaji Abbana ɗan albarka" ya kama hannunta tare da manna shi da sajansa ya shafa ya ce.
"To riƙe ni, ki kalli ido na" ta riƙesa suka kalli juna ya sakar mata murmushi mai laushi dimples ɗinsa suka loma ta saka yatsa a ramin wajan "Ina son ka Abbana" ya zame towel ɗin jikinta tare da yin ƙasa dashi ya ɗora tsinin allurar a jikinta, while idanun cikin nata ya ce.
"Kwailar malam" ta danna hannunta a dimple ɗin ta ce "Modibbona" ya ɗaga mata gira ya ce "Ina....ina..ina" ta ƙarasa da cewa "Ina son ƴar fillo, haka zaka ce ko Yaa Sheikh?" Ya ɗaga mata kai duk da ba hakanne a ransa ba. Ta ce
_“I love y....”_ ta saki kuka da ƙara sbd zafin shigar Allurar ya yi saurin zare allurar yana rungometa tare da jijjigata.
"Shhhhh, it's okay sorry fillo" ta dinga kuka sosai tana dukansa da cizo a hankali numfashinta ya dinga sauka barci ya ɗauke ta a jikinsa.
Ya sauke numfashi tare da matseta a jikinsa..
"Allah ya yi miki Albarka _Hubbb,_ _zawja,Omry,Hayaty_"Ta cikin wayar Father ya ce "Kika ce me? Na kasa fahimtar zubin maganar taki" Zahrah ta ce "An shaida mini Yaa Sheikh bashi da cikakkiyar lafiyar zama da mace,shi ya sa tunda akai auren bamu taɓa haɗa shimfiɗa ba" Father ya yi sai yaushe Yaa Sheikh ya samu larura? Ko hakan yasa bai damu da yin aure ba tsayin shekaru?. Zahrah ta katse tunaninsa da faɗin.
"Kasan ɗanka lusari ka aura mini shi? To idan bashi da lafiya ni ina da ita, kuma ba zan jure zama haka ba, inma ya samu mafita ko ya sakeni" mmkin Zahrah ya cika zuciyar Father shin daman haka take babu manner of speech? Ko yanzu ta sauya hali? Kafin ya yi magana Zahrah ta kashe wayar ta shiga safa da marwa tunaninta ya tsaya baki ɗaya. Cikin sauri ta kira Deen tai ta ringing kafin ya ɗauka rai ɓace ta ce.
"Ai ta kira kamar baka kusa?" Ya gyara zama a ina yake zaune ya ce.
"Nasan ta tsuniyar gizo bata shige ta ƙoƙi, Yaa Sheikh.. Yaa Sheikh.. Halisa ƴar fillo haka dai, something new?" Ta ce
"Babbar matsala, Yaa Sheikh bashi da lafiyar tarayya da mace shi ya sa yaƙi bani da ta haɗa shimfiɗa da shi" Deen ya yi shiru for some minutes kafin ya ce.
"Just go to the point, ban fahimta ba"
Ta ce "I mean by words, target naka shi ne maƙalawa Yaa Sheikh cikin jikina, ciki kuma ya zube, mu ɗauka zai saurareni daya sha maganin sai muka ga saɓanin haka,mene next what's your plan?" Kamar ya shiga tunaninta taji ya ce. "Ki bari zuwa bayan Ramadan, I'll think about it" badan ta so ba ta ce "Ok" daga ta kira Surry suka tattauna sai kuma ta kira Babarta.
Halisa ta saki murmushi idanunta akan Bilal wanda zaton ta Yaa Sheikh ne ta ce.
"Abba yau ba darasi ne?" Bilal ya ƙara ɓoye kofaton ƙafarsa yana sakin murmushi ya ce.
"Akwai mana, so nake kiyi barci sai abin ya fi" ta kama gemunsa sosai tana murɗewa kamar yadda ta saba ta ce.
"Shikenan, amma ni ai ina so ko?" Gabaɗaya dauriya yake ya yi tunani da bincike amma ya kasa fahimtar wanne kalar ƙulli Yaa Sheikh ya yi wa Halisa da har akai masa hijabi da jikinta.
Ta riƙe shi ta ce "Yau nayi mafarki, wai kana ta kuka Abbana,bana son ganin kukan ka kaji?" Bilal ya faki Idanun Halisa ya wangale asalin tafkeken bakinsa kafin ya dawo daidai ya ce.
"Idan baki son nai kuka kiyi mini al'ƙawari" ta juya idanunta a cikin nasa tana sauraran abin da zai ce.
"Kiyi al'ƙawarin bayan ni ba zaki kula kowa ba, kiyi mini al'ƙawarin ba zaki taɓa bawa wani namiji damar shiga fadar daba tashi ba" tayi saurin cewa
"Fada kuma, ina ne fada?" Bilal ya kalleta wato dai har kullum ba zata sauya ba? Ya ce "Ina nufin kada ki bari wani namijin ya kusance ki, ni nake da wannan ikon ni zaki haifawa yara dan ma anyi mini asarar cikina amma zan baki wani cikin"
Ta hangame baki sosai ta ce "Tab, shi cikin to ta ina zan same shi?" Ya kalli gabaɗaya ɗakin da suke ciki ya ce "Zan faɗa miki, amma kafin nan akwai wanda yake son rabani dake, yake son yaga ya wahalar da zuciyoyinmu, kada ki manta nine na kawo rugarku lokacin da kika ɓata, kuma nine na taimaki lokacin da aka haɗaki gasa da maciji, wani zai zo mai kama dani zai so ya rabamu kada ki bashi damar haka, ni kalli hannuna akwai zane, koda wani yazo idan baki yarda ba ki fara duba hannunsa idan babu wannan zanan to bani bane"
Tai shiru tana sauraran Bilal ganin ta kasa cewa komai ya riƙe hannunta ya ce "Kada ki barni, kada ki bari a rabamu" idanunta ya cika da hawaye ta kasa magana sai girgiza kai take tana shassheƙa kamar zatai kuka. Bilal ya riƙo fuskarta ya ce "Ko baki son Abbanki Danejo kizo muje duniyata, na miki al'ƙawarin zamanki sarauniyar duniyar" ta girgiza kai ta ce "Ina son ka Abba, ka daina cewa za a rabamu tsoro nake ji, ina son ka kada ka barni?" Ta faɗa jikin Bilal tana ƙanƙame shi..
Ya runtse idanunsa azaba yake ji kamar ana huda masa jiki. Ya dinga busa mata isa a fuska wanda yasa cikin ƙaramin lokaci barci ya ɗauke ta barcin da aka sanyata yi na dole.
Cikin barci taji kamar tana mafarki ta shiga motsa ƙafafuwanta wanda ake ƙara wara mata su cikin hukumcin Ubangiji a mafarki ta dinga ambaton sunan Allah. Amma al'amarin yafi ko wanne mafarkinta tsamari, sai nishi nake jikinta na jijjiga.
A hankali yake tafiya cikin farar jallabiya mai kyau ya ɗora Alkyabba akai rawaninsa ya fito sosai ya bayyana a salin Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu babban malamin da ƙasoshi da dama suke alfahari da shi. Ya ɗan saurara da tafiya yana sauraran abin da Sheikh Hafix yake cewa.
"Naga Dutsen Jabal an-Nour" Yaa Sheikh ya jinjina kai domin hankalinsa baya wajan, bai ma ɗauka da ya zo Makkah ɗin ba zai daɗe haka ba. Yana ƙoƙarin komawa Madina Sarkin Makka ɗin ya ɓukaci a tattaki domin tabbatar da komai Lafiya yake kafin a ɗauki azumi a daren yau.
_Jabal an-Nour dutse ne da ke kusa da Makka a yankin Hejaz na kasar Saudiyya. Dutsen ya kunshi kogon Hira'a, wanda ke da mahimmaci ga musulmi a duk fadin duniya, kamar yadda aka ce annabin Musulunci_


"Ina tunanin ai ba sai ka koma Madina ba, waye zai fara jan jam'i, an kammala shirya maka gidan daka buƙata" Sarkin Makka ya kalli Yaa Sheikh dan ya lura baya tare da su ya ce.
"Ina fatan za a sakani cikin addu'a wacce ta kasance mai muhimmanci, Masallacin harami ya ɗauki niyya da dubban mutanan da suka ziyarci aikin hajji daga ƙasashe daban-daban, da kuma na garin Makka da Madinah" Yaa Sheikh ya sauke numfashi ya ce.
"Allah ya kaimu, ya haɗamu da ladan dake cikin wannan wata" duk manyan malaman da Sarkin Makka suka amsa da _“Amin”_ kafin Sheikh Hafix ya duba lokaci ya ce.
"Wa'adin duba wata a sama ya yi, daman ma'aikata sun ƙara sa filin duba wajan da abin hange"
_Masallacin Harami da ke Birnin Makka na kasar Saudiyya shi ne masallaci mafi girma da tsarki a ban-ƙasa,Shi ne masallacin da ake nunka ladan sallah sau dubu dari fiye da sallah a sauran masallatai.A cikinsa ne Dakin Ka'aba yake, wanda shi ne ginin farko a duniya kamar yadda musulunci ya nuna, kuma shi ne Al-Kiblar da Musulmai ke kallo a duk lokacin da za su yi sallah daga ko ina a duniya.
Girman Masallacin Harami na Makka ya kai murabba'in mita 356,800, kuma yana iya daukar kusan mutum 800,000 masu ibada a lokacin aikin hajji,
A wannan tsarkakakken masallaci akwai Ka'abatul Musharrafa, wato Dakin Allah Mai Tsarki, inda nan ce alkiblar da duk musulman duniya ke fuskanta idan suna salla.
Tsawon Ka'aba ya kai mita 12, fadinta kuma mita 10 sannan tudunta ya kai mita 15.
An lullube ta da Bakin Yadi da ake kira Kiswah, wanda yake dauke da rubutun Kur'ani mai girma da ruwan gwal. Duk shekara ake sauya Kiswah.
Kofar shiga Dakin Ka'aba tana daga bangon arewa maso gabashin dakin.
A jikin Ka'aba akwai Bakin Dutse, wato Hajrul Aswad inda daga nan ne ake fara dawafi, kuma ana so mai dawafi ya sumbanci dutsen, in ya samu dama.
In kuma bai samu damar sunbata ba, sai ya taba da hannu, ko kuma ma ya nuna shi da hannu in bai samu damar tabawar ba.Multazam ma wani bangare ne na Ka'aba da masu ibadah kan tsaya don yin addu'a. Yana tsakanin dutsen Hajarun Aswada da kofar Ka'aba.
Ana so idan mutum ya samu dama ya kara kirjinsa da cikinsa da hannayensa a wajen. Yana daga wuraren amsa addu'a. Fadinsa ya kai mita biyu.
Akwai kuma Makamu Ibrahim inda a bayansa ne ake so a yi sallah raka'a biyu bayan kammala dawafi. A nan ne aka ajiye dutsen da ke dauke da alamar sawun Annabi Ibrahim AS wanda ya taka lokacin da ya ke ginin Ka'aba.
Hijri Isma'il wanda ake kuma kira Hateem wani bango ne a jikin Ka'aba. An zagaye bangaren kadan, kuma yana daga bangaren arewa maso yammacin Ka'aba. Wajen shi ma yana cikin Ka'abah.
Kuraishawa ne suka fitar da shi daga Ka'aba lokacin da suka sake ginin ɗakin,Dutsen Safa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login