Showing 129001 words to 132000 words out of 197828 words
Chapter 44 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt
shi ya ce "Tab, ka kashe Aliyu" a zahiri kuma ɗauke kai ya yi gefe guda, Ummul sai a lokacin ta ɗago kai ta kalli Abba Hakimi. Yaya Halima kuma ta ce
"Wanne lokaci aka sanya bikin to?" Ya ce "Zuwa lokacin da zata rabu da abin da yake tare da ita lafiya" duk suka kalli Abba Hakimi cikin kamala Ummul ta ce
"Abba a dai yi haƙuri, wata tara da yawa, ina laifin ta haihu a gidanta? hakan kamar zaifi nutsuwa" ya kalleta ya ce "Ummul-khairy ko dai baki bar mana Aliyu bane?" Ta yi saurin cewa "Halak malak ɗan kune ba nawa ba, kayi haƙuri" ya jinjina kai
Mai martaba ya ce "Bari na shigar Maganar na bada haƙuri madadin Yaa Sheikh, ayi masa afuwa a saka sati uku Allah ya nuna mana lokacin" Mother ta ce "Allah ya ja da ran Mai martaba godiya muke" Abba Hakimi sam ba haka yaso ba amma ya ɗauki niyyar da satin uku sai Yaa Sheikh yaji jiki. Mother ta ji daɗi sosai, zata ribaci satin ukun wajan gyara Halisa ta zama cikakkiyar mace, mai ƴanci a wajan mijinta, zata saka ayi mata haɗin na musamman daga wajan A'isha Aliyu Garkuwa.
Za taiwa Halisa huɗubar da zata saka ta ja Yaa Sheikh a ƙasa, wanda zata kaishi bayyana dukkan abin da yake ran shi. Abba Hakimi ya juya ya kalli Alhaji Farouk ya ce "kawo yanzu kun san abin da ya faru da yarinyar wajanku, ba sai an sake maimaitawa ba" cike da tarin kunya da kuma tsananin ladama akan ɗaukaka ilimin boko fiye da komai ya ce
"Na sani, muna ƙara bada haƙuri akan wannan babban kuskure da wawta da ta aikata a gareku, shi kuma Engineer Aliyu court zata rabamu da shi, ya amshi ɗan shi ya haɗa da sauran yaran shi" Mother ta wani irin murmushi ta ce "Ɗan shege ba zai samu gurbi zaman cikin yarana ba, balle a cikin zuƙatan su, kuje can dai kusan yadda ku kai" Mimi ta juya ta kalli Mother ta ce "Maryam ai dole ace da mijin iya baba, dole a kira kishiyar uwa da sunan Umma, kamar yadda za a kira Muhammad da sunan Muhammad Aliyu" Mother ta ce "Amma akwai bambanci tsakani halak da haram kin sani, tazarar dake tsakanin sama da ƙasa mai girma ce, sai ki gane kiwa kan ki hisabi" Mimi ta ce
"Kema ki sanya a ranki ba a sauyawa tuwo suna, haɗa Muhammad da yaranki ya zama dole" Mother zata sake magana Abba Hakimi ya daka mata tsawa cikin faɗa ya ce
"Maryam bana son shirme, wai me ya sa mata basa raina abin magana ne?" Yaya Halima ta ce "Barrister kada ki sake magana" wani abu mai ɗaci ya tsayawa Mother, Dr A'isha ta haɗe fuska tana jifan Mimi da harara ta ce "Amma yaya Halima kin san abin akwai ciwo, a dinga haɗa maka nagartattun yara dana shege?" Da hannu Abba Hakimi ya nunawa Dr A'isha hanya ya ce
"Fita waje Aishatul-humaira" ta miƙe rai ɓace tare da yin waje abinta. Yaa Sheikh ya gyara zama bayan ya ɗan kalli kowa ya sauke ajjiyar zuciya, kamar wanda aka tilasta yin magana ya ce.
"Taci gaba da riƙe Muhammad, har zuwa shekarun da Ubangiji ya ƙayyade uba ya amshi ɗan shi, idan Allah ya kawo mata mijin aure kuma ta kan iya dawo da shi wajan Muhammad,amma kuskure ne ɗorawa yaron da bashi da laifi hukunci, ba shi ya zaɓi haka ba, da ɗa da dukiya Ubangiji kaɗai ya san mai morarsu" Umma A'isha da yaya Halima suka haɗa baki wajan faɗin
"Haka ne, Ubangiji ya datar damu" suka amsa da "Amin" Zahrah ta kasa jurewa ta ce.
"Ka ce idan na samu mijin aure, mijin aure na jima da samu gashi nan a gabana, don Allah Yaa Sheikh ka tausaya mini kada ka cutar da zuciyar dake son ka, ko baka so na zan zauna da kai har ƙarshen rayuwa" ya ɗauke kai yana ƙoƙarin tashi tayi saurin riƙe ƙafar shi ta ce
"Ka dubi girman Allah, koda hakan zai zama taimakon ka na ƙarshe, ko zai zama jahadi" ya ƙara ɗauke kai dan ya san ba zai iya abin da take so ba sam, ta sake shi da sauri da rarrafe ta ƙarasa wajan Ummul ta riƙe ƙafarta ta ce
"Ke kaɗai zai ji maganar ki, ki taimaki ni Ummul don darajar Annabin harama" Ummul ta girgiza kai tana murmushi ta ce "Wacce ni kuma? ni ƴar aikin gidan Aliyu wacce ƴar aikin gidanku ma ta fini muhimmanci, nikam ba ruwana" kuka Zahrah ladamar sakin layin da tayi ya mamaye zuciyarta, bakinta ba linzami haka ta dinga aibata Ummul.
Mimi ta miƙe tare da ɗauke Zahrah da maruka ta ce "Ke kuma gaki mayya kamar shi kaɗai ne namiji a duniya,da za a dinga muzantaki ana wulaƙanta ki kamar mara asali toshe!" "To ai mayyar ce, kuma kurwar mijina kur wallahi ba zai taɓa son ki ba har abada, ko da can a baya dan bani da iko ne nake danne kishin mijina akan idanunki, amma idan haukan kishi ne wallahi ni babarki ce akan haka, kuma wutsiyyar raƙumi tayi nesa da ƙasa, ko wacce ƙwarya akwai abokiyar burminta abi wani" Halisa data fito tun ɗazo ta faɗa tana huci kamar zata kaiwa Zahrah doka. Zahrah ta miƙe tsaye tana kuka tana murmushi ta kalli Halisa sosai ta ce "Namiji ne fa? Gudanawa ki ke, mijin daya kasa furta kalmar so a gareki shi ki ke wannan ihun akan shi? Nayi miki al'ƙawari idan ƴar halakce ni wallahi sai na dawo gidan nan Matsayin matar Aliyu,daga nan kowa ta fara goga sa'ar ta aga wace zata zama mowa da wacce zata zama mora" Zuciya da kishin Yaa Sheikh ya cika zuciyar Halisa tayi kan Zahrah tana faɗin.
"Ki auri Abbana ki ce me? Dame zaki tutiyya budurci ko me? Abbana ciki ya yi mini kuma zai ci gaba dayi mini ciki ma halak ba zan gajiya ba"
Baki buɗe yaya Halima ke kallon Halisa, Ummul kuma murmushi kawai take a yau surutun ya yi mata rana, Abba Hakimi da yake kaka wajanta ya ce "Gidanku matar waya kira ki?" Mai martaba kuma kallon Princess ɗin tasa kawai yake, yana ƙara yaba kyan da Ubangiji ya yi mata da kaifin baki. Halisa ta kalli Abba Hakimi ta ce
"Jon wuro ai duk laifinka ne, kawai ka rabu damu mu koma Madina ni wallahi ko barci bana iyawa, mutum da mijinsa" ta kalli Yaa Sheikh daya ɗauke kai ya yi kamar bai san me ake ba, shi kam kunyar duniya ta gama cika shi ta ce "Abbana kai ma baka son zaman nan ko?" Ta faɗa tana zama kan cinyar shi idanunta na lumshe, ya yi shiru ta kama fuskar shi tana jan gemu ta ce "Yaa Sheikh ɗina, kyakkyawan mijina ina son ka, idan na haifa mana baby sunanka za a saka, idan nayi wani ciki na haifi baby girl a saka sunan Ummul" Umma A'isha ta ce "Mu kuma fa?" Tayi fari da idanu tana cewa "Zan iya saka sunanki, amma banda na Jon wuro tunda ya hanani zama da mijina" Abba Hakimi ya haɗe fuska sosai ya ce
"Kuma ko zaki me ba zaki bishi ba, Aliyu ta shi kabi babarka yau" ta haɗe fuska sosai ta ce
"Ai daman ka tsofa, idan ka mutu kuma fa"
Umma A'isha ta ce
"Ba kinki ya sari ɗan yan kashi irin mai ɗoyin nan, nida mijina mutu karaba" bata sake kulasu ba tai kissing Yaa Sheikh ta ce
"I love You so much bananina" Yaa Sheikh ko wacce kamar _I love You_ ɗin dake fita daga bakin Halisa har ƙasan zuciyar shi yake jin kalmar, tana ratsa ko'ina na Jikinta.
Ya miƙe tsaye tare da yin gaba zai fita ta riƙe shi tare da rungome shi ta ce "Abbana, Ya azumi Allah ya baka lada tare dani kaji" ya kalli tsakiyar idanunta sosai a hankali ya janye tare da furta.
"Ki dai na ɗaukan magana Zawja" ta marairaice sosai ta ce "Da gaske zan haihu Yaa Sheikh?" Ya ce.
"In sha Allah" yana faɗin hakan ya fita. azumin da yake shi ne kawai yake riƙe da shi,ban da haka da tuni anji wani labari.
Baƙin ciki kamar ya kashe Zahrah, Alhaji Farouk ya yi wa su Abba Hakimi godiya da ƙara basu haƙuri, Mimi ko magana ba tayi ba hannunta riƙe da Muhammad tai waje tana figar Zahrah.
Umma A'isha har ranta taji daɗin abin da Halisa tayi da haka Abba Hakimi zai gaji ya bawa Yaa Sheikh matar shi, Uncle Haroon da Uncle Bashir suka bawa Mother haƙuri akan ta janye ƙarar da tayi amma fur taƙi bisa dole suka haƙura. Ummul ta nufi haɗaɗɗiyar motar ta waya kare a kunnenta "Hajja A'isha ina buƙatar ganinki abu ne ya taso urgently" Wacce aka kira da Hajja ta ce "Lafiya dai Hajiya Ummul-khairy?" Ummul ta ce "Akan ɗanki Aliyu ne, biki za ayi na kece raini nasan dai Arɗo ba zai amince da wata bidi'a ba, lefe zamu haɗa na gani na faɗa a karo na farko daga dangin Aliyu"Hajja ta ce "Ma sha Allah, naji daɗin wannan al'amarin, ina kan hanya In sha Allah daman ban taɓa ganin daughter-in-law ba" sukai sallama. Tasan Yaa Sheikh a yanzu ba zai bita ba, tunda har ya gudu ta shiga mota tare da ficewa daga cikin gidan. Yaa Sheikh zaune sanye da Jallabiya ya ɗora Foreign Alkyabba, golden colour hannunsa maƙale da Rolex Daytona sai ƙamshin Roja yake bazawa ya yi wani irin kyau, a hankali ya ajjiye Rufaida Fura dake hannunsa yana goge bakinsa da tissue, ya dubu lokacin 9:10 amma ko gilmawar ta bai gani ba, kuma yana son bin umarnin Abba Hakimi duk da yasan zai zama cutuwa da azaba a gare shi. Ganin jiran bai da fa'ida ya miƙe a sanyaye tare da saka Leather Tassel Loafers a ƙafar shi yana covering Alkyabbar jikinsa hannunsa riƙe da key ya nufi hanyar fita daga part ɗinsa zuwa waje, kusan duk suna bedroom ɗinsu sbd shirun da parlourn ya ɗauka, cak ya tsaya tsigar jikinsa ta mimmiƙe ya ja wani numfashi mai zafi, tunaninsa ya tsaya dalilin wata kyakkyawar runguma da tayi masa, bai kalleta ba ya saka hannu ya dawo da ita gabansa, ta cikin hijabin ya fahimci babu kayan ƙwarai a Jikinta. Ya juya yaga ba kowa ya damƙi hannunta ta ce "Abbana ina zaka dani?" Yaƙi bata amsa sai daya buɗe mota ya sakata ciki ya shiga ya zauna tare da yin bisimillah ko horn bai ba, sai hasken torch ɗin mota ya kunna, gatekeeper ya buɗe masa. Halisa ta marairaice ta ce "Yaa Sheikh ina zamu? Wajan Ummul?" Bai kalleta ba sai da sukai nisa ya ce.
"Zan duba jikan Ummul, naji zaƙin kankanaty ya sauya ko a'a....Halisa ta saki dariya ta ce "Abbana kana da abin dariya" idanunsa akan titi yana ci-gaba da driving bai ce mata komai ba, can yaji tai shiru ya juya ya kalleta idanunta akan titi tana lumshe idanu da sauri ta ce "tsaya tsaya Abba" yaƙi tsayawa cikin sauri ta saka hannu taja gemunsa ya ce "Ya Allah!" Ya ja birki yana riƙe gemun idanunsa a jirkice yake binta da kallo ta narai-narai da idanu ta ce "Ka yafe mini Yaa Sheikh ɗina" ya dubeta ya dubi titi a hankali ya ce
"Ya akai Zawja?"
Ta nuna masa wani waje ta ce "Naman can nake sha'awa" da mmki sosai ya dubi mai naman sam hankalinsa bai kwanta da abin titi ba ya ce
"Amma ɗazo kinci a gida ai?" Ta ce "Eh amma wannan ƙamshin ya yi zai daɗi, kuma daman bai isheni ba"
A hankali ya ce "Sannu kura, ba za kici ba" ta shagwaɓe fuska tana narke masa a hankali ta kama hannunsa ta ɗora a cikinta ta ce
"ƊAN MALAMA ya ke son nama a taimakawa Zawja Please Yaa Sheikh" kallonta yake sosai yana jin ɗumin Jikinta dake ratsa masa hannu he don't know how much she loves her, the only thing daya sani he can't live without her, ita ɗin rayuwar shi ce, ita kawai ta san haka sbd tana fahimtar shi, banda haka da yawa ba za su yarda yana son Zawja ba. "I understand, zan yi order" ta ce "Ni dai wannan nake so, idan babu shikenan kawai" ya kashe motar yana sauke numfashi tare da buɗe ƙofar zai fita ita ma ta buɗe da idanu ya yi mata magana ta ce
"Zan bika ne fa" ya dubi mazan dake wajan, ya dubi shigar dake Jikinta ya fita kawai, ita ma ta buɗe ta fito tana tsaye a wajan ya zagayo bai magana ya kama hannunta ya buɗe murfin motar ya danna ciki tare da murza key. Ta cikin glasses ɗin ya ranƙwafa tare da zura hannu ya tallafo fuskarta ya ce
"Ba a wasa da abu mai muhimmanci" ya saketa yana juyawa zuwa wajan, kafin ya ƙarasa wani ya zo da sauri ya ce
"Sannu da zuwa, ikon Allah yau gani ga Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu!" Ya yi murmushi tare da miƙa masa hannu sukai musabawa.
"Me ka ke buƙata?" Kafin ya yi magana yaji saukar muryarta ta ce
"Abbana kazar guda biyu Ɗan Malam ya ke so" mutumin ya leƙa tare da hango Halisa dake zuro kai ta Glasses ɗin motar.
"Shikenan na fahimta"
Ya juyawa zuwa wajan tare da zaro kaji guda biyu manya masu zafi ya yayyanka tare da sakawa a leda. Ya kaiwa Yaa Sheikh, without looking at him ya ce
"Nawa ne kuɗin?"
Ya yi murmushi mutumin ya ce "Haba haba, muna ta neman hanyar da zamu gode maka bisa ƙoƙarin da ka kewa Addinin musulunci, amma bamu samu ba, wannan ba wani abu bane a bawa Madam" Yaa Sheikh ya amsa fuska ɗauke da murmushi ya ce "Jazakallah-bil khair" sukai sallama ya nufi cikin motar, yana zuwa ya buɗe tare da shiga ya yi Bisimillah tare da yiwa motar key ya fara driving bai ta kanta ba, fuska kuma ɗaure ba wahala sai jikinta ya yi sanyi duk da zumuɗin cin kazar da take ta ce "Abba mene ya faru? Nayi laifi ne" bai tanka ba ta ƙara cewa
"Me nayi maka?" Ya juya gabaɗaya ya ce
"Yaushe za ki nutsu Zawja haihuwa zaki fa?" Ta kasa fahimtar maganar ta shi ta ce
"Nasan zan haihu amma me nayi?" Ya yi mata banza yana jin babu daɗi idan ya tuna sautin muryarta da mai naman ya ji. Iya abin da yake ji ya ya isa, shi kam data fito a haka mai naman ya ganta ya zai ji?.
Har suka isa makaken gidan shi dake G.R.A wanda za a fara gyaran shi gobe bai ƙara ce mata komai ba, ita kuma tayi tambayar tai maganar har ta gaji.
Ya yi parking a harabar gidan mai cike da flowers kala-kala gwanin sha'awa, ya fito ita ma ta fito hannunta riƙe da ledar kazar tabi bayan shi jiki ba kuzari, part uku ne a gidan mai ɗauke da 1floor, ya haura saman benen tana biye da shi taji ya yi sallama ita ma tayi tana son taga waye a ciki da har yake sallama sai taji shiru, babban parlour ne mai ɗauke da wasu milk and Brown ɗin kujeru sai t.v da freezer, direct bedroom ya nufa daman kaf gidan iya sama kawai aka zubawa furniture ya zame Alkyabba ya ɗora saman hanger, ya cire hiramin ma, ya ajjiye ya zauna daga shi sai Jallabiya ya yi baya ya kwanta saman gado, idanunshi rufe, a hankali ta ajjiye ledar ta sunkuya tare da kama ƙafar shi ta shiga zare takalmin dake jikin ƙafar, ta zare safar haka ma ɗaya ƙafar tana jan yatsun ƙafar shi ta ce
"Kayi haƙuri ban sakewa"
Ya tashi zaune tare da ɗagota ya zaunar saman cinyarsa, ya zame hibin Jikinta ta ce "Sanyi Abba" ya dubi cikin idanunta yana cilli da hijabin ta rage daga ita sai vest da trousers designer da idanu yake bin ƙirjinta daya ciko sosai har mmki ya bashi, cikin nutsuwa yana jin komai na jikinsa na sauyawa, yana ƙoƙarin hana kan shi amma zuciya ta rinjaye shi, duk ƙoƙarin kame kansa ya gagara daidai kunnenta ya ce
"Ke ɗin sirri ce, sirrina ce Zawja" ta ce "Kayi haƙuri"
Yana zura hannu ta ƙasan vest ɗin tare da shafo lafaffan cikinta tare da shafo ƙasan mararta ya sauke numfashi ya ce
"haramun ne mace tai magana wajan namiji, idan ba muharamin ta" ya kama hannunta ya ɗora a ƙirjinsa ya ce
"Naji zafi a nan, a kiyaye, zaki sauya kaya Abaya's idan zaki fita da liƙab, tare da safa hannu da ƙafa" ta ce "Ai bani dasu"
A hankali ya ƙara tura hannunsa can sama daidai ƙirjinta bata san mene ya faru ba sai ji tayi ƙitttttttt! Da sauri ta duba ganin yadda ya keta vest ɗin gida biyu tare da yin cilli da ita ya sa ta hangame baki ta ce
"Innalillahi ka yaga min kaya ba kyau suttura ce Abba" ba zai iya magana ba sai kallon cikin idanunta da ya yi, ta tsorata lokacin gudu da yadda idanunsa ya sauya launi, ƙirjinta ya buga hannunsa ɗaya yasa ya saƙalo hannayenta zuwa wuyan shi, ƙirjinta daidai fuskar shi, ya cusa fuskarsa bakiɗaya a ƙirjin yana shaƙar wani irin ƙamshi na musamman, ta rufe idanu Jikinta ya fara saki tsigar jikinta ya shiga ta shi yana zubewa, ta tura hannunta cikin sumar kan shi murya bata fita ta ce "Abbana" wani irin salo yake mata wanda ya sanya numfashinta fara yin sama har basu san lokacin da Yaa Sheikh ya yi fatali da ledar kazar ba, a karo na biyu ya ƙara yaga bra ganin hannunsa na rawa wajan unhooking bra ɗin, ya yi cilli da ita, ta buɗe ido da ƙyar tana ƙara reƙe shi wani abu na mata yawo a dukkan Jikinta kamar ta fasa ihu ta ce "Wani abu yana yawo Abba"
Ya ɗago kai a hankali ya kalli yadda idanunta ya jajir ta kasa jurewa ta haɗe bakinsu waje guda tunda ya gagara yin hakan! Ya tallafo fuskarta domin ya bata cikakkiyar damar shan bakin na shi ya jata har tsakiyar gado, lokacin da al'amarin ya zafafa har tsayawa numfashin Halisa ya ke, bata taɓa jin