Showing 132001 words to 135000 words out of 197828 words

Chapter 45 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt

12 Dec 2024

9346

salon Yaa Sheikh ba sai yanzu, ya kuma hanata abin da take buƙata, wani kalar romantic style yake mata, ya yi hakan ne kuma domin ya san matar shi, ya ƙarfnta yake da kuma juriya, how sweetness she's. Lokacin data samu abinda take so kuka ta saki tana riƙe shi, shi kan shi ya yi mamakin juriya da ƙarfin halinta da kuma yadda ta iya ɗauke buƙatar shi tsaf ba tare da gajiyawa ba. Bayan tai wanka shima ya shirya cikin kayan barci yana ta zabga ƙamshin ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naɗe tsakiyar gado ta rufe da lallausan duvet. A tare suka saki murmushi ya yi saurin juyawa ta miƙe zaune tare da kwanciya bayan shi kamar yarinya ta ce.
"You're so sweet Abbana, my banani Yaa Sheikh nawa" yana kai inibi bakin shi mai tsafta ya ce "Kin ji daɗi kin cinyewa Ummul ɗan ta?" Tai murmushi tana lashe fatar wuyan shi ya runtse idanu sosai yana jin kamar kunna shi take ta ce "Naji daɗi dai, na faranta wa Arɗon Ummul rai, kankanaty ta sauya" ya girgiza kai kawai ya ce
"Allah kana gani, ka shirya mini matar malam" tai lamo a bayan shi tana wasa da gashin ƙirjin shi ta ce
"Yaa Sheikh" ya ce "Uhm"
Ta kasa magana sai yaji abu mai zafi yana zuba a bayan shi,ya saka hannu ya jawota gabansa shi, ya kalli yadda take hawaye wanda kuma duk na kissa ne
"Kuka? Akan me?
Wanne dalili?" Ta riƙe hannunsa ta ce "Abbana kada ka auri Anty Zahrah don girman Allah, wallahi zan mutu ba kaji yadda ƙirjina yake mini zafi fa yanzu, wayyo Abbana"
Ya riƙe kafaɗunta jin yadda take kuka harda shassheƙa ya ce.
"Nutsu Matar Malam, yaushe nace zan aure kuma?" Tana kuka ta ce "Baka ce ba, amma kayi mini al'ƙawari Abbana kaji Modibbo" ya yi mata shiru tare da jawota jikinsa ya rungometa sosai yana bubbuga bayanta ta ce
"Kayi mini al'ƙawari ba ko wacce mace?" Ya kame bakin ya shiga bata wani kyakkyawan kisses tai luff a ƙirjin shi. Ya zame yana cewa "Shiru, zo kici kazarki" ta girgiza kai ta ce "Bana ci, ka rufeta bana so wari take" ya lumshe idanu yana matseta sosai. Yana zaune barci ya ɗauketa ya sakkota a hannunsu yafi mintuna biyar yana kallonta faɗuwar gaba ta riske shi a fili ya ce
"Auzubillahi, Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, lahaula walaƙuwwata illah billah!" Ya faɗa yana sauke idanunsa akan cikinta sai ya mayar da ita jikinsa ya ce.
"qul hayati , 'ana 'uhibuki" ya shafa kanta ya tabbatar barci take a sanyaye ya yi kissing lips ɗinta ya ce.
_“I love you Zawja”_
Washegari ya shirya cikin sky blue ɗin shadda gezner jamper da babbar riga, ba tare daya saka Alkyabba ba, ita kuma ta shirya cikin ƙaramar Jallabiyar shi ta ɗora hijabin, basu karya ba hakan yasa ya nufi gidan su Ummul kai tsaye, Ummul na zaune a main parlour ita da Hajja su kaji sallamar Halisa da gudu ta nufi Ummul ta faɗa Jikinta tana faɗin
"Ummul ɗita" Ummul bata kalli Yaa Sheikh ba ta zaunar da Halisa tana cewa "Daughter ki daina gudu, zuwan sassafe haka" Halisa ta juya ta ce "A gidan Yaa Sheikh muka kwana, wallahi bedroom ɗinsa mai kyau Ummul" ta girgiza kai kawai ta ce "Naga alama, je Kiyi breakfast" ta ce "To a ina?" Ta nuna mata hanyar da kitchen yake ta ce "Can, akwai maid zata nuna miki kayan breakfast ɗin sai ki zuba abin da ki ke so" ta miƙe ta ce "Abba na zubo da yawa muci tare?" Ummul ta ce "Baya za a zuba masa" Hajja dai murmushi take Halisa ta birgeta lokaci ɗaya. Bayan halinsa ta bar wajan Yaa Sheikh ya miƙe yazo gaban Ummul ya zube bisa quwwuyinsa ya ce "Ina kwana" a taƙaice ta ce "lafiya" kafin ya yi magana ta ɗaga waya tare da faɗin
"tana tare da shi" tai shiru can ta ce "To babu matsala gasu nan" ta kashe wayar ta ce "Abbanka na kira yanzu,amma kayi breakfast" ta miƙe ta ce "Ina zuwa Hajja" tana gaba yana binta ta ja shi can part ɗin Dattijo a nan ta haɗa masa breakfast kana ta bar wajan. Hajja ta kalli Ummul ta ce.
"Yanzu ya ki ke so lefen ya kasance" Ummul ta girgiza ƙafa ta ce "Saiti biyar nake so, kaya masu kyau" Hajja ta ce "Zasu ja kuɗi fa" "Amma kin san kuɗi ba matsala bane, bani target na fita waje ki duba komai Expensive haka, bana son lace na ƙasa da 200k Please" Hajja ta ce "Babu damuwa" suka shiga wata maganar duk akan haɗa kayan lefen. Suna gamawa Ummul ta samu Halisa tai mata tas akan sakewa namiji jiki da take yana moreta son ran shi. Halisa ta kalli Ummul ta ce "Ummul tausayin shi nake fa" Ummul ta riƙe baki sai kawai ta juya cike da mamaki. Ta samu Yaa Sheikh tsaye a parlour ko bata faɗa masa komai ba, yasan ya yi laife ba zai shige tafiya da Halisa da ya yi ba. Yana tsaye Halisa ta fito sukai waje har suka isa gida basu ƙara magana da juna ba. A harabar gidan suka samu Mai martaba tsaye sai Abba Hakimi da Khalil, da kuma Dada sai kuma El-bashir dake wheelchair, mother da Umma A'isha. Yaa Sheikh ya fito Halisa ma ta fito ta ce "Ina zaki Dada?" Kai tsaye Abba Hakimi ya ce "Sokoto zata koma masarauta, tare dake sai sati uku zaki dawo" farin ciki ya kama Halisa zata dangin mahaifinta, Khalil ya ce "Jirgi baya jira fa" Abba Hakimi ya ce "Halisa shi ga mota, Khalil shigar da Mubasshir ciki" Yaa Sheikh ya tsaya kallon ikon Allah tafiya da matar shi ba tare da an sanar masa ba? Ya rasa me yasa Abba Hakimi yake haka ne? Shi kam yau zai nuna cewa shi ne mijinta zai nuna ƙarfin iko, duk suka shiga mota Halisa ta tsaya tana kallon Yaa Sheikh Abba Hakimi ya ɗaure fuska ya ce "Shige ki tafi, ai zaki dawo wajan shi ne" a sanyaye ta juya zata shi ga mota Yaa Sheikh ya ce "Idan har ki ka bar gidan nan zuwa Sokoto to na haƙura da ke, na cire igiyar aure dake kan ki wallahi Allah....

08119237616Gabaki daya gurin Suka tsaiya suna kallon ya sheikh da mamaki daanjin abinda ya fada nima jira nake kuma kujira ehe
Halisa ta saki dariya ta ce "Abbana kana da abin dariya" idanunsa akan titi yana ci-gaba da driving bai ce mata komai ba, can yaji tai shiru ya juya ya kalleta idanunta akan titi tana lumshe idanu da sauri ta ce "tsaya tsaya Abba" yaƙi tsayawa cikin sauri ta saka hannu taja gemunsa ya ce "Ya Allah!" Ya ja birki yana riƙe gemun idanunsa a jirkice yake binta da kallo ta narai-narai da idanu ta ce "Ka yafe mini Yaa Sheikh ɗina" ya dubeta ya dubi titi a hankali ya ce
"Ya akai Zawja?"
Ta nuna masa wani waje ta ce "Naman can nake sha'awa" da mmki sosai ya dubi mai naman sam hankalinsa bai kwanta da abin titi ba ya ce
"Amma ɗazo kinci a gida ai?" Ta ce "Eh amma wannan ƙamshin ya yi zai daɗi, kuma daman bai isheni ba"
A hankali ya ce "Sannu kura, ba za kici ba" ta shagwaɓe fuska tana narke masa a hankali ta kama hannunsa ta ɗora a cikinta ta ce
"ƊAN MALAMA ya ke son nama a taimakawa Zawja Please Yaa Sheikh" kallonta yake sosai yana jin ɗumin Jikinta dake ratsa masa hannu he don't know how much she loves her, the only thing daya sani he can't live without her, ita ɗin rayuwar shi ce, ita kawai ta san haka sbd tana fahimtar shi, banda haka da yawa ba za su yarda yana son Zawja ba. "I understand, zan yi order" ta ce "Ni dai wannan nake so, idan babu shikenan kawai" ya kashe motar yana sauke numfashi tare da buɗe ƙofar zai fita ita ma ta buɗe da idanu ya yi mata magana ta ce
"Zan bika ne fa" ya dubi mazan dake wajan, ya dubi shigar dake Jikinta ya fita kawai, ita ma ta buɗe ta fito tana tsaye a wajan ya zagayo bai magana ya kama hannunta ya buɗe murfin motar ya danna ciki tare da murza key. Ta cikin glasses ɗin ya ranƙwafa tare da zura hannu ya tallafo fuskarta ya ce
"Ba a wasa da abu mai muhimmanci" ya saketa yana juyawa zuwa wajan, kafin ya ƙarasa wani ya zo da sauri ya ce
"Sannu da zuwa, ikon Allah yau gani ga Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu!" Ya yi murmushi tare da miƙa masa hannu sukai musabawa.
"Me ka ke buƙata?" Kafin ya yi magana yaji saukar muryarta ta ce
"Abbana kazar guda biyu Ɗan Malam ya ke so" mutumin ya leƙa tare da hango Halisa dake zuro kai ta Glasses ɗin motar.
"Shikenan na fahimta"
Ya juyawa zuwa wajan tare da zaro kaji guda biyu manya masu zafi ya yayyanka tare da sakawa a leda. Ya kaiwa Yaa Sheikh, without looking at him ya ce
"Nawa ne kuɗin?"
Ya yi murmushi mutumin ya ce "Haba haba, muna ta neman hanyar da zamu gode maka bisa ƙoƙarin da ka kewa Addinin musulunci, amma bamu samu ba, wannan ba wani abu bane a bawa Madam" Yaa Sheikh ya amsa fuska ɗauke da murmushi ya ce "Jazakallah-bil khair" sukai sallama ya nufi cikin motar, yana zuwa ya buɗe tare da shiga ya yi Bisimillah tare da yiwa motar key ya fara driving bai ta kanta ba, fuska kuma ɗaure ba wahala sai jikinta ya yi sanyi duk da zumuɗin cin kazar da take ta ce "Abba mene ya faru? Nayi laifi ne" bai tanka ba ta ƙara cewa
"Me nayi maka?" Ya juya gabaɗaya ya ce
"Yaushe za ki nutsu Zawja haihuwa zaki fa?" Ta kasa fahimtar maganar ta shi ta ce
"Nasan zan haihu amma me nayi?" Ya yi mata banza yana jin babu daɗi idan ya tuna sautin muryarta da mai naman ya ji. Iya abin da yake ji ya ya isa, shi kam data fito a haka mai naman ya ganta ya zai ji?.
Har suka isa makaken gidan shi dake G.R.A wanda za a fara gyaran shi gobe bai ƙara ce mata komai ba, ita kuma tayi tambayar tai maganar har ta gaji.
Ya yi parking a harabar gidan mai cike da flowers kala-kala gwanin sha'awa, ya fito ita ma ta fito hannunta riƙe da ledar kazar tabi bayan shi jiki ba kuzari, part uku ne a gidan mai ɗauke da 1floor, ya haura saman benen tana biye da shi taji ya yi sallama ita ma tayi tana son taga waye a ciki da har yake sallama sai taji shiru, babban parlour ne mai ɗauke da wasu milk and Brown ɗin kujeru sai t.v da freezer, direct bedroom ya nufa daman kaf gidan iya sama kawai aka zubawa furniture ya zame Alkyabba ya ɗora saman hanger, ya cire hiramin ma, ya ajjiye ya zauna daga shi sai Jallabiya ya yi baya ya kwanta saman gado, idanunshi rufe, a hankali ta ajjiye ledar ta sunkuya tare da kama ƙafar shi ta shiga zare takalmin dake jikin ƙafar, ta zare safar haka ma ɗaya ƙafar tana jan yatsun ƙafar shi ta ce
"Kayi haƙuri ban sakewa"
Ya tashi zaune tare da ɗagota ya zaunar saman cinyarsa, ya zame hibin Jikinta ta ce "Sanyi Abba" ya dubi cikin idanunta yana cilli da hijabin ta rage daga ita sai vest da trousers designer da idanu yake bin ƙirjinta daya ciko sosai har mmki ya bashi, cikin nutsuwa yana jin komai na jikinsa na sauyawa, yana ƙoƙarin hana kan shi amma zuciya ta rinjaye shi, duk ƙoƙarin kame kansa ya gagara daidai kunnenta ya ce
"Ke ɗin sirri ce, sirrina ce Zawja" ta ce "Kayi haƙuri"
Yana zura hannu ta ƙasan vest ɗin tare da shafo lafaffan cikinta tare da shafo ƙasan mararta ya sauke numfashi ya ce
"haramun ne mace tai magana wajan namiji, idan ba muharamin ta" ya kama hannunta ya ɗora a ƙirjinsa ya ce
"Naji zafi a nan, a kiyaye, zaki sauya kaya Abaya's idan zaki fita da liƙab, tare da safa hannu da ƙafa" ta ce "Ai bani dasu"
A hankali ya ƙara tura hannunsa can sama daidai ƙirjinta bata san mene ya faru ba sai ji tayi ƙitttttttt! Da sauri ta duba ganin yadda ya keta vest ɗin gida biyu tare da yin cilli da ita ya sa ta hangame baki ta ce
"Innalillahi ka yaga min kaya ba kyau suttura ce Abba" ba zai iya magana ba sai kallon cikin idanunta da ya yi, ta tsorata lokacin gudu da yadda idanunsa ya sauya launi, ƙirjinta ya buga hannunsa ɗaya yasa ya saƙalo hannayenta zuwa wuyan shi, ƙirjinta daidai fuskar shi, ya cusa fuskarsa bakiɗaya a ƙirjin yana shaƙar wani irin ƙamshi na musamman, ta rufe idanu Jikinta ya fara saki tsigar jikinta ya shiga ta shi yana zubewa, ta tura hannunta cikin sumar kan shi murya bata fita ta ce "Abbana" wani irin salo yake mata wanda ya sanya numfashinta fara yin sama har basu san lokacin da Yaa Sheikh ya yi fatali da ledar kazar ba, a karo na biyu ya ƙara yaga bra ganin hannunsa na rawa wajan unhooking bra ɗin, ya yi cilli da ita, ta buɗe ido da ƙyar tana ƙara reƙe shi wani abu na mata yawo a dukkan Jikinta kamar ta fasa ihu ta ce "Wani abu yana yawo Abba"
Ya ɗago kai a hankali ya kalli yadda idanunta ya jajir ta kasa jurewa ta haɗe bakinsu waje guda tunda ya gagara yin hakan! Ya tallafo fuskarta domin ya bata cikakkiyar damar shan bakin na shi ya jata har tsakiyar gado, lokacin da al'amarin ya zafafa har tsayawa numfashin Halisa ya ke, bata taɓa jin salon Yaa Sheikh ba sai yanzu, ya kuma hanata abin da take buƙata, wani kalar romantic style yake mata, ya yi hakan ne kuma domin ya san matar shi, ya ƙarfnta yake da kuma juriya, how sweetness she's. Lokacin data samu abinda take so kuka ta saki tana riƙe shi, shi kan shi ya yi mamakin juriya da ƙarfin halinta da kuma yadda ta iya ɗauke buƙatar shi tsaf ba tare da gajiyawa ba. Bayan tai wanka shima ya shirya cikin kayan barci yana ta zabga ƙamshin ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naɗe tsakiyar gado ta rufe da lallausan duvet. A tare suka saki murmushi ya yi saurin juyawa ta miƙe zaune tare da kwanciya bayan shi kamar yarinya ta ce.
"You're so sweet Abbana, my banani Yaa Sheikh nawa" yana kai inibi bakin shi mai tsafta ya ce "Kin ji daɗi kin cinyewa Ummul ɗan ta?" Tai murmushi tana lashe fatar wuyan shi ya runtse idanu sosai yana jin kamar kunna shi take ta ce "Naji daɗi dai, na faranta wa Arɗon Ummul rai, kankanaty ta sauya" ya girgiza kai kawai ya ce
"Allah kana gani, ka shirya mini matar malam" tai lamo a bayan shi tana wasa da gashin ƙirjin shi ta ce
"Yaa Sheikh" ya ce "Uhm"
Ta kasa magana sai yaji abu mai zafi yana zuba a bayan shi,ya saka hannu ya jawota gabansa shi, ya kalli yadda take hawaye wanda kuma duk na kissa ne
"Kuka? Akan me?
Wanne dalili?" Ta riƙe hannunsa ta ce "Abbana kada ka auri Anty Zahrah don girman Allah, wallahi zan mutu ba kaji yadda ƙirjina yake mini zafi fa yanzu, wayyo Abbana"
Ya riƙe kafaɗunta jin yadda take kuka harda shassheƙa ya ce.
"Nutsu Matar Malam, yaushe nace zan aure kuma?" Tana kuka ta ce "Baka ce ba, amma kayi mini al'ƙawari Abbana kaji Modibbo" ya yi mata shiru tare da jawota jikinsa ya rungometa sosai yana bubbuga bayanta ta ce
"Kayi mini al'ƙawari ba ko wacce mace?" Ya kame bakin ya shiga bata wani kyakkyawan kisses tai luff a ƙirjin shi. Ya zame yana cewa "Shiru, zo kici kazarki" ta girgiza kai ta ce "Bana ci, ka rufeta bana so wari take" ya lumshe idanu yana matseta sosai. Yana zaune barci ya ɗauketa ya sakkota a hannunsu yafi mintuna biyar yana kallonta faɗuwar gaba ta riske shi a fili ya ce
"Auzubillahi, Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, lahaula walaƙuwwata illah billah!" Ya faɗa yana sauke idanunsa akan cikinta sai ya mayar da ita jikinsa ya ce.
"qul hayati , 'ana 'uhibuki" ya shafa kanta ya tabbatar barci take a sanyaye ya yi kissing lips ɗinta ya ce.
_“I love you Zawja”_
Washegari ya shirya cikin sky blue ɗin shadda gezner jamper da babbar riga, ba tare daya saka Alkyabba ba, ita kuma ta shirya cikin ƙaramar Jallabiyar shi ta ɗora hijabin, basu karya ba hakan yasa ya nufi gidan su Ummul kai tsaye, Ummul na zaune a main parlour ita da Hajja su kaji sallamar Halisa da gudu ta nufi Ummul ta faɗa Jikinta tana faɗin
"Ummul ɗita" Ummul bata kalli Yaa Sheikh ba ta zaunar da Halisa tana cewa "Daughter ki daina gudu, zuwan sassafe haka" Halisa ta juya ta ce "A gidan Yaa Sheikh muka kwana, wallahi bedroom ɗinsa mai kyau Ummul" ta girgiza kai kawai ta ce "Naga alama, je Kiyi breakfast" ta ce "To a ina?" Ta nuna mata hanyar da kitchen yake ta ce "Can, akwai maid zata nuna miki kayan breakfast ɗin sai ki zuba abin da ki ke so" ta miƙe ta ce "Abba na zubo da yawa muci tare?" Ummul ta ce "Baya za a zuba masa" Hajja dai murmushi take Halisa ta birgeta lokaci ɗaya. Bayan halinsa ta bar wajan Yaa Sheikh ya miƙe yazo gaban Ummul ya zube bisa quwwuyinsa ya ce "Ina kwana" a taƙaice ta ce "lafiya" kafin ya yi magana ta ɗaga waya tare da faɗin
"tana tare da shi" tai shiru can ta ce "To babu matsala gasu nan" ta kashe wayar ta ce "Abbanka na kira yanzu,amma kayi breakfast" ta miƙe ta ce "Ina zuwa Hajja" tana gaba yana binta ta ja shi can part ɗin Dattijo a nan ta haɗa masa breakfast kana ta bar wajan. Hajja ta kalli Ummul ta ce.
"Yanzu ya ki ke so lefen ya kasance" Ummul ta girgiza ƙafa ta ce "Saiti biyar nake so, kaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login