Showing 108001 words to 111000 words out of 197828 words
Chapter 37 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt
ya ce.
"Mene? Ƴar aiki fa ki ka ce, to ita ɗin" Ummul tayi saurin rufe bakin Yaa Sheikh ta ce "Aliyu! Wannan duk bai dace ba, kada kaga laifinta ko wacce mace zata iya aikata haka idan har tana son mijinta, balle batun kishiya lokaci guda"
Zahrah ta fashe da kukan baƙin ciki ta ce.
"Don Allah kada kayi mini haka Aliyu, kada ka haɗani kishi da wacce nafi tsana a rayuwa sama da komai, idan ka ƙi yarda wlh zan kasheta mahaukaciya ce ni akan soyayyarka"
Halisa ita ma ta fashe da kuka ta riƙe Yaa Sheikh ta ce "Ina son ka ni ma Abbana, idan na tuna Anti Zahrah matarka ce ina jin kamar na ɗauki wuƙa na cakawa kai na"
Kafin su yi magana Zahrah ta miƙe a sukwane ta nufi inda taga wuƙa kamar zautacciyya ta nufi wajan Halisa ta ce.
"Na kashe ta, na kashe ka Aliyu, na kashe kai na gabaɗaya ma haɗu lahira ai mana hisabi, nasan ni ce da riba" Halisa ta firgita ta fasa ihu ganin yadda Zahrah tai kanta da wuƙa, kafin ta caka mata Yaa Sheikh ya saka hannu ya tare wuƙar ta sauka a hannunsa jini ya fara zuba.
A ruɗe Ummul ta ce "Modibbona, Aliyu, Arɗona" ita kanta bata san ta faɗa ba, ta kama hannun Aliyu wanda yake zubar da jini ta cire wuƙar da ƙyar ta ce.
"Kana kallo zata kashe mini kai, ba zan iya ba Aliyu wacce matar ƙaddara ce da bata iya ɗaukan ƙaddara?" Sai a lokacin jikin Zahrah ya yi sanyi ganin yadda wuƙar tai rami a hannun Yaa Sheikh. Halisa ta riƙe Yaa Sheikh cikin kuka ta ce.
"Abbana me ya sa zaka tare mini, akai na take faɗan nan, idan zata kashe ka akai na, gwara ka rabu..." Ya saka hannu ya damƙi hannun Halisa idanunsa akan Ummul ya ce.
"Ummul shirya ki fito, ke kuma taku ɗaya ki ka ƙara bare ki fita akan igiyoyinki" Ummul ta juya ta shirya tare ɗakko jakarta. Har ya fita ya tsaya ya ce "kin ce ƙari ya fito miki, amma baki duba yanayinki ba?" Ya fi ce a hanya ya ci karo da Umar-khan, ganin yanayin ya sa Umar-khan kiran Dr a waya. Gabaɗaya suka shiga mota,kuka sosai Halisa take kamar ranta zai fita, Ummul ta riƙe hannun Yaa Sheikh ta naɗa masa wani gyalle amma har lokacin jini zuba yake..
A haukace Zahrah ta dinga jifa da komai na parlourn ta shiga fasa Glasses ɗin ko'ina dake parlourn ta jiwa kanta rauni gabaɗaya ta zama abar tausayi.
"Ina son ka Aliyu, wallahi ina son ka" sai surutai ta ke. Ta ɗauki waya ta kira Deen ta faɗa masa komai da sauri ya ce.
"Gani nan zuwa" cikin kuka ta ce "A'a kada kazo, ka bani hasken yadda za mu yi da yarinyar" Deen ya ce "A kasheta kawai" ta ce "Kasheta kawai, kayi duk yadda kayi tabar duniya" ta kashe wayar tana ƙara sautin kukanta.....
Cikin sauri Father yake tako steps ɗin benen zuwa downstairs "Maryam, Maryam" ya shiga kiran sunan Mother wacce ta gama cire henna ɗin da akai mata, ta miƙe tana kallon Maimoon ta ce "Maimoon je ki duba kayan aikin da aka kawo, ina son kammala komai cikin daren nan kafin gobe idi" Maimoon ta ce "Tom" Maimoon ta nufi kitchen wajan da ake aikin abincin sallah, mother ta nufi inda take jin Muryar Father.
Gabanta ya faɗi sosai ta ce "Engineer lafiya ka ke wannan kiran?" Ya nunata da hannu ya ce.
"Munafuka, magulmaciyya, makira shaiɗaniyya" shi ne kalaman da Father yake jifan mother dasu, a sanyaye ta ce.
"Me nayi maka ka ke jifana da wannan maganganun Engineer? Lokaci na samun lada ka mayar matsayin na data husuma?" Ya tare ta da faɗin "Dole ki ƙasƙantar da kan ki, saboda abin da ki ka aikata" ta ce "me na aikata har haka, a wannan watan na samun lada da rahamar Ubangiji me nayi maka Engineer?" Ya jinjina kai yana ƙwafa ya ce. "Da haɗin bakin ki Aliyu ya yi aure? Auren ma ƴar cikinsa mai aikin Zahrah?" Mother tai murmushi ta ce "Oh! Akan haka ka ke ɗaga murya? to! Bani naiwa Sheikh Aure ba, duk da ina niyya faɗuwa ce ta zo daidai da zama" ya ce
"Ƙarya ki ke, daman kinyi iƙirarin mata biyu zai aura, kin yi abin da ki kai niyya kuma ki ke so, ni ma zan yi abin da naga dama" Mother ta ranta ya fara ɓaci bata son ta ɗaga murya sbd su Maimoon ta ce.
"Zaka iya, amma ka sani bani naiwa Aliyu aure ba, auren shi da Halisa tsarin Ubangiji ne" Father ya haura sama ba tare da ya ce komai ba.
Jikinta a sanyaye sbd musayar yawun da tayi da mijinta cikin azumi. Ta dawo Main parlour da sauri Auta Fattoumah ta ce. "Mother ke da waye?" Mother ta ce "Ban son surutu Fattoumah, kije ki kwanta zaki sallar idi gobe" kafin Fattoumah tai magana Father ya sakko tare da cillowa Mother paper ta ce.
"A cikin daren nan, ki tattara kayan ki, ki bar mini gida, na sake ki saki ɗaya ni da ke sai a hanya kada ki tafi da yara ko ɗaya" saki cikin watan Ramadana, Innalillaha wa'inna ilahir raji'un!
Ta miƙe idanunta cike da hawaye ta ce "Me kace Engineer kamar saki naji?" Ya juya hannunsa riƙe da key ya ce "Na sake ki Maryam, na sake ki Maryam ki Bama ɗaya ba na sake ki saki biyu!...
*Am sorry ina ta samu matsala ban kula ba, sai yanzu dana dawo baya ina karantawa, nace aikin Hajji maimakon Oummara! Please bear with me ba aikin hajji bane, muna watan Ramadan ne omara ce. Ita kuma Omara ko wanne lokaci, ko wanne wata ana iya yinta.*Domin ƙara tabbatar da abin da zuciyarta ke faɗa mata ya sanya ta ɗaga hannu tare da shafa kamilalliyyar fuskar shi,
Hannunta ya sauka a kwantaccen gemun shi mai laushi.
Tsoro ya ƙara kama Halisa tayi saurin tashi zata miƙe ya riƙe ta sosai numfashinsa na sauka a hankali yanayin fitar numfashin kaɗai zai tabbatar bashi da lafiya,
A ruɗe ta kira sunan shi cikin sanyin murya ta ce
"Abba" ya yi shiru yana sauke numfashi mai zafi
Ganin bai amsa ba kuma bai da niyya ta amsawa ya sanya ta miƙa hannu,
Zata kunna socket ɗin dake gefen gadon.
A hankali cikin murya mara hayaniya ya ce
"Ban son haske"
"To Abba" was yadda ya yi mata magana.
Sukai shiru na wani lokaci ta ce "Yaushe kazo? Ina ne Ummul taje?" Sai a lokacin ya yunƙura daga kwancan da yake har time ɗin yana riƙe da ita, ya gyara mata zama bisa tattausan cinyar shi.
ya fesar da numfashi cikin wani irin sabon yanayi na kasala ya manna gemunsa a wuyanta.
Ta sauke numfashi tana riƙe kafaɗar shi. "Nazo ne ki nemi yafiyata" tayi saurin cewa "Yafiya kuma?" Ya jinjina mata kai har lokacin fuskarsa ɗaure take.
"Kina cikin fushin Allah, dana Manzon shi haɗi da Mala'iku"Halisa ta zare idanu domin ita bata san babban laifin data aikata
Har haka ba, wanda yaja mata fushin Ubangiji.
"Me nayi Abba, taya zan jure fushinka bare na Ubangiji?" Ya sauke numfashi a hankali ya zura hannunsa ta ƙasan rigarta ya cusa fuskarsa tsakanin wuyanta yana shaƙar wani sahihin ƙamshin,
Wanda yake sanya shi ya yi over acting ba tare da ya yi niyya ba, a nutse ya buɗe baki tare da manna softness lips ɗin shi ya lashi wuyanta,
Tayi saurin zabura sbd tsigar jikinta data tashi haɗi da zubewa, a karo na biyu ta ƙara riƙe shi muryarta na rawa ta ce.
"Wayyo Abba"
Ta faɗi hakanne sbd wani sumbata da ya yiwa fatar wuyanta tare da ɗan cizawa, a hankali yake bin gabaɗaya wuyanta da hot kisses masu zafin gaske da tsayawa a rai,
Ita kanta tayi kewa to ya rayuwarsu zata kasance idan sukai nisa na wani lokaci? ganin yadda Yaa Sheikh yake komai a gaggauce yasa ta san yau ba sauƙi.
Bai kuma nemi hanyar bi ta sauƙi ba, jikinsa ya ɗauki zafin zazzaɓin masassara dake damun shi. Ya zame fuska tare da komawa jikin frame ɗin bed ɗin ya jingina yana sauke numfashi.
"Laifin me na yi Yaa Sheikh? Mena aikata wanda Ubangiji ke fushi dani?" Da ƙyar ya ware idanunsa ya watsa a kanta yana son gasgata cewa da gaske bata son laifinta ba? Ko faɗa kawai take.
"Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce, kada ku sake ku fita ba tare da umarnin mazajanku ba, domin sune ku ke ƙarƙashinsu, hadisi ingantacce"
Ya ɗago bakiɗaya tare da manna fuskar shi a nata fuskar ya zagaye ƙugunta da hannayensa ya goga mata tsinin hancinsa "Why?" Hawaye ya sakko mata ta ce "Mai martaba ne Abba, nace zan faɗa maka ya ce a'a" Yaa Sheikh ya dinga kallon bakinta da yadda hawaye ke zuba cikin idanunta kafin ya ce.
"Anya kin nemi hanyar rabauta da aljanna?" Kuka na son fashe mata ta ce "Kayi haƙuri ban sakewa ka yafe mini" ya sauke numfashi yana komawa jikin frame ɗin ya kwanta idanunsa lumshe. Ta matsa har ruwan cikin shi tana wasa da sumar ƙirjin shi ta ce "Abbana kayi haƙuri" ya yi mata banza ita kuma shirun nasa ne bata so, ta lura yau a sama yake da yawan lokaci tana mamaki yadda amsa sallama ke masa wahala da kuma yadda yake sake mata suke magana.
Yanzu dai ba Abbanta bane a gabanta, asalin Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu take gani. Maganganun Abar suke dawo mata, tayi saurin kwanciya saman shi tare da yin flat a hankali ta kama hannunsa ta manna a ƙirjinta na daba wani irin kukan shagwaɓa da sangarta ya ƙwace mata "Yaa Sheikh susa mini danna mini ƙirjina baffi ciwo yake mini" lokacin ƙanƙani ta rikita shi ya yi iya yinsa ya kasa kame kansa da son nuna bai damu ba, amma Halisa sai faman manna hannunsa take saman ƙirjin tana kuka tare da ƙanƙame idanunta.
Jikinsa na rawa na wutar data kunna ga zafin zazzaɓi ya mirginata zuwa ƙasa, idanunsa rufe ya ɓalle bra ɗin tare da yin wurgi da ita gefe guda, tsit! Kukan ya ɗauke maimakonsa taji tausar hannu sai taji ana yi mata ta baki, ta rufe idanu sosai sbd zafin da ƙirjinta ya ɗauka,
Bai taɓa yunƙurin kai bakin shi wajan ba sai yanzu, ta fahimci dalilin shi nayin haka sbd mugun son abun da yake,yana kuma tsole masa idanu ainun.
Ta faɗawa ƴan mutan Rome, da dukkan Fulanin dake cikin Rugar.
A yau ta fahimci da ɓangaren Abba kawai take kallo, amma yau Yaa Sheikh ne gabanta babu tausayi ba zaka taɓa cewa ya kwana biyu cikin harkar ba, yadda yake yi tamkar yanzu ne me yasan daɗin auren.
Ta saki kuka sosai lokacin daya mirgina gefenta, a hankali cikin nutsuwa na mutuwar jiki ya ɗagota bakiɗaya zuwa jikinsa ya rungume abar shi sosai ya shiga bubbuga bayanta alamar rarrashi amma taƙi yin shiru, ya ciji kunnen tare da kisses skin ɗin wajan yana hura mata iska ya ce. "Meye na kuka kin cinyewa Mother ɗan ta" ya sauke numfashi
"Abin da ki ke so ne, sai kiyiwa Malam godiya"
Ta saki kuka ta ce
"Kuma na yau yafi na kullum" a hankali shi ma ya ce "Na haɗa da hukunci ne" ya gyara yanayin murya ba wasa ya ce "Haliyserh!!!!"
Gabanta ya faɗi jin kiran da ya yi mata. "Na'am Yaa Sheikh" ta furta a sanyaye tana kwantar da kanta a ƙirjinsa, hannunsu cikin gashinta yana ya motsawa ya ce
"Fita ko nan da gate sai da umarnin Abbanki, balle barin ƙasar rabauta nake nema miki" ta jinjina kai ta ce "Ba zan sake ba, ka yafe mini" ya maƙale kafaɗa kamar yadda tayi yana son kuyi da Annabi akan jan iyali tare da yin wasa dasu bisa sunna.
"Zanyi sai anyi abu ɗaya" ta ce "me zan yi?" Ya nuna mata wuyan shi ya ce "Kiss" ya ɗora bakin tare da yin kiss kamar yadda ya ce. Ya ƙara nuna mata tsakiyar ƙirjinsa ya ce "Kiss" nan ma tayi ya kalli cikin idanunta tare da nuna mata marar shi ya ce "Kiss" ta zare idanu sosai ta kalli wajan ta ce "Aba...." Ya tare ta da faɗin "riƙe abinki na riƙe yafiyar, Aljanna nake tayaki nema" ta runtse idanunta sosai kunya ta kamata a hankali ta ɗora baki wajan suka sauke numfashi a tare Yaa Sheikh ya yi saurin riƙe sumar kanta.
Tai kisses a wajan kafin ta ɗago ya danna kanta yana faɗin "Ubanmu, sarki wanda ya sanya mana numfashi a gangar jikinmu, ka bamu lafiya da iskar shaka ba tare dako sisi ba, ina roƙo kayi ma Diƴar Sheikh albarka,ka tsare mutuncin Matar Malam!"
Tayi saurin rufe ido tana rungome shi ta ce.
"Amin Abbana" ya shafa kanta kawai ta ƙara cewa "Abba baka taɓa cewa kana so na ba, me ya sa ko dai baka so na?" Ya yi shiru ta riƙe hannunsa ta ce "Abba ko akwai wani abu ne?" Ya riƙe hannun ya ɗora daidai saitin zuciyar shi, sosai taji ƙirjin shi na bugawa kamar zai fito.
"Ba kowa zai gane ba, ki nutsu ƙilan ke ki fahimci Abbanki" ta kasa ajjiye maganar shi a ko wanne ma'auni, kiran sallar farko na asuba ya fargar da Yaa Sheikh ya zame ta yana miƙewa tare da saka jallabiya har ya yi waje sai ya dawo da baya ya zuba mata gajiyayyun Idanunsa ta miƙe tsaye a yanayin da suke ta taka har zuwa inda yake. Kamar haɗin baki ta nufe shi, shi kuma ya buɗe hannun shi da sauri ya saketa yana faɗin. "Ki kula, ki fahimta,kuma ki yarda da Abbanki, ki riƙe amana"
Tabi bayan shi da kallo tai murmushi tana shigewa cikin toilet ruwa mai sanyi ta haɗa tai wanka ta tsarkake jikinta
Ta shirya cikin duguwar riga fitted gown ya atamfa ciganvi.
A can masallaci mamaki ya kama su Abba Hakimi sbd jin muryar Yaa Sheikh yana jan jam'i cikin daddaɗar muryar shi,bayan an idar da Sallah Yaa Sheikh ya tsaya tafsir.
Abba Hakimi ya kalli Umar-khan ya ce "Lafiya Umaru? Saukar yaushe?" Umar-khan ya ce "Abba ƙarfe 2:5 muka shigo gidan nan, Father ya matsa da kira" Abba Hakimi ya jinjina kai ya ce "Ina ita ɗaya matar Aliyun fa?" Ya ce "Umma tasan mun dawo, ita ta bata bedroom ta kwana" Abba Hakimi ya ce
"Ba laifi, ka cewa Engineer ina son ganin shi by 10" Mai martaba da El-bashir da Ishaq-Hakim jinsu kawai suke. "Banga Saif-wazir ba?" Ishaq-Hakim ya ce "Saif baya ƙasa ai, amma ya ce yau zai dawo ko gobe" a haka suka shiga cikin gida, Abba Hakimi ya zauna parlour Umma A'isha ta kawo masa coffee mai zafi sun jima suna tattaunawa.
Mother ce ta fito daga bedroom cikin kyakkyawar shiga ta light blue ɗin lace mai kyau hannunta riƙe da mug ta nufi ɗakin Halisa, kwance ta ganta tana barci na gajiya sai ta ajjiye cup ɗin tare daja mata ƙofa ta fita.
9:30 ya fito cikin dakakkiyar shadda sai ɗaukan idanu take kalar sararin samaniya babbar riga da ƴar ciki, ya ɗora hirami akan shi, ya fito a cikakken Malami kuma Yaa Sheikh ɗin shi.
Mother ta bisa da kallo ta ce "Saukar yaushe Haydar?" Ya nemi waje kusa da Abba Hakimi ya zauna yana rufe idanu for some minutes ya ce "Jiya da dare" ta ce "Ikon Allah, bari na kawo maka coffee" ya duba agogo ya ce "Allhamdulillah,zan duba ɗalibai na" sai a lokacin Abba Hakimi ya ce "Anya? Muna da meeting ka jira, kaje kazo da Zahrah da Halisa" Mother ta kalli Abba Hakimi ta ce "Halisa na barci" ba tare daya kalleta ba ya ce "A tashe ta" ta ce "to" ta miƙe ta nufi bedroom ɗin.
"Malam Aliyu ko baka ji ba?" Without saying anything ya miƙe kai tsaye wani bedroom ya nufa, a tsaye ya samu Zahrah tana ganinsa ta ce "My Excellency" ya dubeta sosai ganin yadda ta faɗa ya ce.
"Lafiya ki ke?" Ta ƙarasa inda yake ta ce "Bana jin daɗi, maybe ƙarin ke damuna" cikin kulawa da son sauke nauyin dake kan shi ya ce "kamar lokacin aikin ya yi, sai aje asibiti, Allah ya sauwaƙa fito" ta ɗauki ƙaton hijabi ta saka hannunta a gaba tana kare cikinta.
Fitowar su ya yi daidai da shigowar Father, suka kalli juna da Yaa Sheikh father ya kalli Zahrah bai ce komai ba ya shige zuwa parlourn.
Lokacin Halisa ta shigo ta saka hijabi tana zaune ƙasan carpet, Yaa Sheikh ya zauna, Mai martaba haka, suna zaune Uncle Haroon ya shigo da Uncle Bashir. A wannan lokacin ko breakfast basuyi ba, Abba Hakimi ya buɗe taro da addu'a kafin ya numfasa ya ce.
"Engineer Aliyu ka takura Akan auren da Malam ya yi, har ka saki babar shi saki biyu, akwai laifi ne?" Father ya ce.
"Yasan da cewa ba a yi wa familyn su Zahrah kishiya, kuma babu umarni na da sahalewa ta cikin auren da ya yi, infact am not interested for the married" gabaɗaya suka kalli Father. "Amma ba hujja ba ce kace ba yiwa Familynsu kishiya, faɗar Ubangiji cewa.
وَإِنْ خِفْتُمْ أَلَّا تُقْسِطُوا۟ فِى ٱلْيَتَـٰمَىٰ فَٱنكِحُوا۟ مَا طَابَ لَكُم مِّنَ ٱلنِّسَآءِ مَثْنَىٰ وَثُلَـٰثَ وَرُبَـٰعَ ۖ فَإِنْ خِفْتُمْ أَلَّا تَعْدِلُوا۟ فَوَٰحِدَةً أَوْ مَا مَلَكَتْ أَيْمَـٰنُكُمْ ۚ ذَٰلِكَ أَدْنَىٰٓ أَلَّا تَعُولُوا۟
Kuma kai awa duk wannan ayoyin kace ba za ai kishiya ba? Bayan Ubangiji ya halarta yinta,kuma Malam nada wadatar riƙe su? Anya Engineer ka ɗauki hanya mai ɓullewa kada ka shiga lamarin Ubangiji" Father ya ce "Haka ne duk abin da kace Abba Hakimi, amma ba haka mukai da iyayenta ba, idan harni na haifi Aliyun dole ne ya rubuta takardar saki yanzu agaban kowa ya bawa yarinya ita kuma ta nemi mijin aure" Uncle Haroon ya ce "Ikon Allah, kai ka ke da iko ko kuma Yaa Sheikh? Idan kuma akwai idda ko ciki fa?" Father ya ce "Bare ma babu, na tabbatar da haka"
"Mene hujja?" Cewar Uncle Bashir, Father ya ce "Sbd Zahran ta shaida mini Aliyu bashi da lafiyar zama da iyali" Yaa Sheikh ya ɗago da sauri ya kalli Zahrah itama ta kalle shi. Halisa ta miƙe tare da yin waje da gudu ba zata iya zama akan idanunta a rubuta mata takardar saki ba.
"Kuma Wallahi idan Aliyu ba saki Halisa ba