Showing 99001 words to 102000 words out of 197828 words

Chapter 34 - IDAN BA KE 1 TO 2 COMPLETE By Na'ima Suleiman Sarauta Nimcey luve .txt

12 Dec 2024

9307

da Marwa kamar yadda Allah ya fada a Alkur'ani mai girma "Lallai ne Safa da Marwa suna daga wuraren ibadar Allah, to, wanda ya yi aikin Hajji a dakin ko kuwa ya yi Umra, to, babu laifi a kansa ya yi dawafi tsakaninsu. Kuma wanda ya kara yin wani aikin alheri to, lallai ne wadannan su ne shiryayyu." Surah Bakara aya ta 158.
Dutsen Safa inda daga nan ake fara Sa'ayi yana da nisan kilomita 0.80 daga Dakin Ka'aba. Yayin da Dutsen Marwah yake da nisan mita 100 daga Dakin Ka'abah.
Nisan da ke tsakanin duwatsun biyu kuwa mita 450 ne.Rijiyar Zam-zam
Rijiyar Zam-zam na daga ɓangaren gabas da Ka'aba da nisan mita 20.
Wannan rijiya na samar da isasshhn ruwan da bai taba ƙafewa ba tun lokacin da Ubangiji Subhanahu Wa Ta'ala ya samar da ita a zamanin Annabi Ibrahim AS, kamar yadda malaman tarihi suka ruwaito.
Kofofin masallacin
Akwai kofoi biyar waɗanda su ne manya-manya a Masallacin Harami da suke hada da:
Kofar Sarki Abdulaziz - Bab Abdulaziz
Kofar Fateh - Bab Fateh
Kofar Safa - Bab Safa
Kofar Umra - Bab Umra
Kofar Sarki Fahad - Bab Fahad".


Sheikh Hafix ya saki kyakkyawan murmushi ganin yadda aka ƙara ƙawata komai a Makka ya ce "A wanann shekarar naga dubban mutane sun ƙaro akan adadin mutanan da muke samun ziyarar tasu" Sarkin Makka ya ce "Nima nai mamaki ƙwarai, Ubangiji ya ƙara ɗaukaka musulunci da Musulmai"
A taushashe Yaa Sheikh ya ce "Amin Ya Allah" tsayawa ya yi daga tafiyar ba suyi masa magana ba sanin cewa yana da tsari, a hankali yake hawa saman Dutsen Jabal an-Nour tunda yaji kamar ana jansa wajan yasan akwai matsala, yana zuwa idanunsa ya sauka akanta tana kwance a saman dutsen wasu ƙananun kaya ne a jikinta farar cinyarta sai sheƙi take gashinta ya bazu wato nan aka cillota? Walking slowly ya nufeta kafin ya ƙarasa inda take yaga an ɗagata sama ba tare daya ga mutum ba.
Wani lallausan murmushi ya saɓucewa Yaa Sheikh ya ce.
"Ba hayaniya zaman, domin a waje mai tsarki nake" Bilal dake tsaye ba tare daya bayyana kansa ba ya ce "Ba kai ba matata, ka fita hanyar matata" Yaa Sheikh ya kalli gabas, yamma, kudu, arewa yaga akwai ɗaiɗaikun mutane wanda suka zo neman tabarraki a Jabal an-Nour ɗin.
"Sauketa" ya faɗa babu alamar wasa a fuskarsa Bilal jikinsa ya fara rawa ya ce "Kada kayi mini haka, na fika sonta" Yaa Sheikh ya gyara tsaiwa ya ce.
"Banda son zuciya da mugunta irin na Aljani mene haɗinka da Bil'adama? Ina tunanin munyi yarjejeniya dakai tun ba yanzu ba"
"Ba zan iya jurewa ba, ina son matata, kuma na shirya tafiya da ita duniyarmu" Bilal ya faɗa murya na rawa kallon Yaa Sheikh ɗin kawai ya firgita shi. "Me nace maka?" Bilal ya ce "Kace idan na sake bayyana zaka ƙona ni" Yaa Sheikh wani baƙin ciki da takaicin yadda ya ɗaga masa Ƴar Aljannar shi a sama ya cika masa zuciya ya ce.
"Bani da laifi idan nayi haka yanzu, kabar uwa ka dawo kan ƴar ka yi wa kan ka adalci kowa?" Bilal ya ce "Abin da kayi nayi, yadda kabar uwa ka dawo kan ƴar haka nima nayi, kuma ba zan barta ba ina tare da ita har abada" Yaa Sheikh ya nemi waje mai kyau a saman dutsen ya zauna yana harɗe ƙafafuwansa waje guda cikin kamilalliyyar muryarsa ya ce.
"Bisimillah!" Fatih ya fara karantawa ya ɗora da Yaásin. Bilal ya fara motsi cikin sauri ya sauke Halisa ƙasa nan take ta farka daga barcin da take, Bilal ya rungometa a jikinsa lokaci guda kuma ya dawo suffar Yaa Sheikh shima, sai ya zama dashi da Yaa Sheikh kamar twins ne.
Zafin karatun dake rasa jikinsa yasa Bilal fara ihu tare da sakin kuka cikin sautin murya mara daɗin Amo!
"Kada ka yi haka, kada ya rabani da ita kayiwa Allah kada rabani da matata wallahi ina son ta" Yaa Sheikh ya dakata da karatun ya kalli yadda ya rungome masa mata ya ce.
"To ai nima matar tawa ce" Bilal ya ce "Na fika iko da ita, har cikina ta samu aka cire" Yaa Sheikh ya jinjina kai yana goge zufa ya ce.
"Nima zan tabbatar da hakan, zan cike nawa igiyoyin" Bilal ya kwarara ihu wanda ya sanya Halisa firgita ta saki kuka ta kasa gane abin da yake faruwa, muryoyin Abbanta ya kaso biyu, ɗaya cikin kuka kuma mara sauti ɗaya kuma a nutse cike da Ilhama.
"Baka isa ba, zan kashe kowa naka idan ka kusanci matata ni kaɗai nake da wannan ƙarfin ikon"
"Dan gidanku sai ka hana, nawa ma ba irin naka bane, ba ciki ba, ni cikkona zan zuba mata da ƙwayayen da Ubangiji ya azurtani dasu" Yaa Sheikh ya ci-gaba da karatunsa Bilal kuma ya dinga ihu da kururuwa Halisa ta ƙwace jikinta a ruɗe take kallon Abbanta sai kuma ta juya ta kalli Bilal dake tsaye wanda ya yi kama da Yaa Sheikh sak!
Tunaninta ya raɓauta firgice na son kassara ƙaramar ƙwaƙwalwarta. Yaa Sheikh ya kalleta tare da miƙa mata hannu alamar ta zo. Bilal ya yi saurin cewa "Kinyi mini al'ƙawarin babu mai rabamu,daman nace wani zai rabamu ki biyuni muje" Zaratan mazan suka dagula mata lissafi wa zata bi? Waye kuma Abbanta.
Kamar ana janta tayi saurin riƙe Bilal ta ce "Tsoro nake ji kai ni gida Abba" Yaa Sheikh ya ce.
"Ki matsa daga jikinsa shi ne wanda ke son jawo rayuwarki daga inuwa zuwa rana, matsa nan nace" cikin ƙarfin murya da ɗaga sauti Bilal ya ce.
"Ƙarya yake, ƙarya ne kada ki yarda da shi" aka shiga fafatawa tsakanin Yaa Sheikh da Aljani Prince Bilal. Ganin a wannan karan da gaske Bilal ba zai bar masa mata ta daɗi ba, yasa Yaa Sheikh miƙewa a hankali ya shiga takowa yana ƙara sautin ƙira'ar da yake wanda yake ƙara zautar da Bilal yana zuwa yasa hannu ya finciko Halisa ya mannata da jikinsa tare da rungometa tsam, ta sauke wani ɓoyayyen numfashi lokacin da jikinta ya haɗu dana Abbanta. Bai fasa karatun da yake ba Bilal bai fasa ihu ba da ƙoƙarin kamo Halisa.
A hankali Yaa Sheikh ya zame Alkyabbar jikinsa tare da riƙo ƙugun Halisa ya manna da nashi ya ɗora mata Alkyabbar tare da rufe ruf a jikinsa.
Ya saurara da karatun da yake gently ya tallafo haɓarta tare da manna fuskarsa akan nata yana fesa mata zazzafan numfashi ya kalli bakinta wanda ya bushe sosai sbd wahala cikin nutsuwa ya ɗora bakinsa akan nata wani irin damƙa ya yi wa lips ɗintaGanin barcinta na sauka a hankali ya sanya Yaa Sheikh gyara mata kwanciya tare da saka mata pillow ta rungome sosai a jikinta.
Ya zuba mata kyawawan idanunsa kamar mai tunanin wani abu, zuciyarsa fal mmkin yadda yaga ko ciwo bata ji ba, sai jaa sosai da wajan ya yi alamar tasha gurza da gaske, ya san ya saki dukkan ƙarfinsa a kanta..
"Allhmd Yaa Rabbi!"
Ya furta a taushashe cikin nutsuwa ya fita yana mai jan ƙofar ya rufe, kai tsaye harabar gidan ya nufa driver ya buɗe masa mota ya shiga, direct Harami suka nufa idanuna rufe yana tasbihi jikinsa duk ciwo yake ga wani matsanancin ciwon kai.
Ta ƙofar baya suka tsaya sbd cikar mutane da ƙafarsa ya yi takkaci zuwa cikin masallacin kai tsaye kuma ƙofar da zata kaisa ga mazaunin liman ya shiga.
Dukkan wasu manyan limaman da suke garin Makkah suna zaune a sahun farko har sarkin Makka.
Ba wanda ya yi wa magana ya je ya zauna yana jan Alkur'ani ya fara karatun a nutse sashi guda na zuciyata yana wajan amanarsa.
Lokacin Assalatu nayi aka gabatar daga baya kuma yaja dubban mutane sallar asuba.
Tunda yake gabatar da Sallah bai taɓa daɗewa a sujja kamar yau ba, wasu irin manya-manyan adduo'i yake wanda shi kaɗai yasan akan me, kuma waya kewa?.
7:00 motarsa tai parking ya ɗan jima yana sauke numfashi kafin ya fito hannunsu riƙe da casbawa ya ɗan ɗaga kansa sama kamar mai nazari sai kuma ya shiga cikin gidan bakinsa ɗauke da sallama cikin sanyin murya.
"Wasalamu Alaika"
Yaji an amsa, ya san kuma bai bar kowa ciki ba, ya shanye mmkin daya kama shi tare da kallon direction ɗin inda aka amsa.
Suka kalli juna da El-bashir wanda yake zaune cikin shigar aikin hajji sai jakarsa dake gefe. "Barka da safiya" El-bashir ya faɗa yana kallon Yaa Sheikh..
Yaa Sheikh ya jinjina kai kawai maimakon ya yi upstairs sai ya zauna saman kujera 3seater yana lumshe idanun.
"Barka da safiya Aliyu" Ya ware idanunsa jin muryar Mai martaba.
Ya faɗaɗa fuskar yana yin ƙasa da kai ya ce.
"Barkanmu dai Mai martaba, ya ibada?" "Allahamdulillah" Mai martaba ya furta yana mmkin ganin yadda yau Yaa Sheikh ya ƙara masa kyau da kamala a idanunsa, tsofan nasa ya ragu sai tarin kwarjini, sai haske fuskar keyi kamar sabon ango..
"Annurin fuskarka ya shaida nutsuwar zuciyarka Aliyu, Allah ya tabbatar da aminci a abin da ya tausasa zuciyar Haydar" Ya ɗauke kai yana jin kamar Mai martaba ya fahimci abin da ya aikata.
"Daɗi ne ya yi mini yawa, kankana ta bada ruwa" zuciyata ta faɗa cikin ranta. A bayyane ya ce.
"Asstagafirullah!" Sbd yasan maganar ƙwacewa tayi ga kuma Azumin dake bakinsa.
"Dame fa?" Cewar El-bashir da yake son cusa kansa a rayuwar Yaa Sheikh. Yaa Sheikh ya juya ya kalli El-bashir kallo ɗaya mai nuna fassarar abubuwa da yawan gaske.
Ya ɗauke kansa yana fuskantar wani wajan daban ya ce.
"Mubasshir ko? Ya aiki?" Takaici ya cika El-bashir, wato yana nufin bai da tabbacin haka sunan yake? Ko tsabar iya nuna cewa shi ɗin ba mai laifi bane.
"Aiki yanzu muka fara, sai fatan tsuntsunmu ya shiga tarkwan da muka ɗana" Mai martaba ya girgiza kai ya rasa Meye ƴar tsamar dake tsakanin zuciyoyin guda biyu? Tamkar Musa da Fir'auna akan rashin jituwa, El-bashir na jinsa kamar wani ƙaruna sbd iya ɗauke kai.
Yaa Sheikh kuma yana jinsa kamar Muti menk sbd tsantsar addini daya ratsa shi da rashin ko in kula da al'amarin da bai shafin duniyar shi ba.
Abin nasu kamar wani wasan kwaikwayo ko labarin littatafan hausa.
"El-bashir kasan tazarar dake tsakanin sama da ƙasa?" El ya ware idanu akan mahaifin nasa ya ce.
"Nasan dai tsayin dake tsakanin duniya da wata kilomita 384.400" ya faɗa yana ɗaga kafaɗa irin he doesn't care about the question.
"Ƙaddara haka ne tsakanin shekarun haihuwarka dana Aliyu, kada ka kuskura kada ka fara wasan, na ɗauki hakan matsayin gargaɗi" El-bashir ya kalli Mai martaba ya ce.
"I did not understand you correctly, Your Highness" fuska babu walwala ya ce "Ina nufin abin da nace Mubasshir, tashi ka bamu waje" tsanar Yaa Sheikh ta ƙara ninkuwa a zuciyar El-bashir Ahmad Sarki, kamar yadda Fir'auna ya tsani haihuwar yara maza a ƙarninsa haka El ya tsani Yaa Sheikh.
Bayan fitar El Mai martaba ya gyara zama cikin nutsuwa ya ce.
"Yaa Sheikh Aliyu" sai a lokacin Yaa Sheikh buɗe kame kansa kawai yake yana jin kamar ya yi fiffike ya tashi zuwa ɗakin da ƴar fillon shi ke ciki. A sanyaye ya ce.
"Na'am" Mai martaba ya furta. "Ina jin kamar kukana ya kusa zuwa ƙarshe, idaniyyar dake ta kuka shekara shekaru zata samu barci, zuciyar dake cike da zullumi, ruɗu, ƙunci, damuwa zata samu sassauci a wannan karan, ina miƙo ƙoƙwan bara ta gare ka, da ka tayani roƙan Ubangiji akan buƙatata kasan bakinsa mai tsafta ne" Yaa Sheikh ya lura da da kwantacciyyar damuwa dake manne a fuskar Mai martaba cikin kyakkyawan lafazi ya ce.
"Ina jin adadin abin da ka ke ji, ko fiye da hakan, Ubangiji na gani kuma zai sanya mana hannu cikin al'amarin" murmushi ya ƙwace a fuskar Mai martaba ya ce.
"Allahamdulillah, naji na samu ƙarfin gwiwa, na manta zan koma da Halisa Nigeria kona faɗa maka?" Yaa Sheikh ya riƙe numfashi ya yi ta kallon Mai martaba ya kasa cewa komai.
"Umarni ne daga wanda yake da kima a idanuna dole zan tafi da ita" Yaa Sheikh ya miƙe tsaye a zuciyata ya ce.
"An nemi tuzartani kawai" Mai martaba ya ce "Magana kayi?" Ya saki murmushi mara sauti yana ɗauke kai.
"Zan shige, daman tunda aka fara aikin hajji bamu haɗu ba, na dai ga wannan maid ɗin Ummul ko? Shi ya sa nace bari na shigo mu gaisa" Yaa Sheikh ya ƙara jinjina kai yana take masa baya.
"Idan ta tafi da ƙwayayena a mararta to!" Yaa Sheikh ya ƙara furtawa cikin rashin zato.
Bibbiyu yake taka strais ɗin benen ya murza key tare da shiga baki ɗauke da sallama, idanu biyu sukai da ita tana jingine da jikin gado ta kasa tashi tun sallar data lallaɓa tayi idanunta ya yi jaa ya kumbura sosai alamar taci kuka.
Ta ɗauke kai tana kwaɓe fuska tare da sakin wani sabon kukan shagwaɓar.
Ya zame Alkyabbar jikinsa tare da cire hiramin a karo na farko wanda yake tabbatar da cewa shi da ita ɗin sun zaɓa abu ɗaya.
Yana zuwa ya durƙosawa daidai inda take tare da zuba mata idanu alamar "mene?" ta ɗauke kai irin da gaske bata son ganinsa ko kuma laifin da ya yi mata ya gawurta ya numfasa yana riƙo fuskarta a hannunsa cikin taushin murya mai sanyi sosai ya ce.
"Ni ne ko?" Ta ɗaga masa kai sai kuma ta fashe da kuka harda shassheƙa tana neman birgima a wajan ya yi saurin dawo da ita jikinsa ta ce.
"Abba sai da nace kar ka yi kar ka yi, idan ma zakai ka yi ɗan mitsitsi, gashi ƙafar zata cire me zan faɗawa Ummul?" Ta faɗa da iyakar gaskiyar ta ita bata taɓa ji ko ganin abun mai zafin haka ba, Abban nata ya nemi kashe ne ki yamar da ita gurguwa.
Ya shafa kanta fuskarsa a yalwace da kamilallan murmushi daidai kunnenta yana fesa mata zazzafan numfashi ya ce.
"Matar malam raki, ba aiwa wajan kashe difa" hawayenta na sauka a ƙirjinsa ta ce "Me ya sa Abba?" Ya ɗauketa bakiɗaya zuwa saman gadon daya gyara kamar bashi ne wanda Yaa Sheikh ya tumurmushi ba. Zai kwantar da ita tayi saurin riƙe gaban rigar shi suka kalli juna ta marairaice sosai ta ce.
"A hankali wajan zai yage" Yaa Sheikh ya riƙe yanayin dryar daya kama shi bayan ya kwantar da ita ya cire mata hijab ɗin ta kalle shi ta ce.
"Abbana yanzu wannan shi ne sirrin?" Ya juya mata baya ba tare daya biyewa surutun nata ba, dan ya lura hadda san batun zazzaɓi.
Daga shi sai Jallabiya ya nufi wani ɓangare babu jimawa ya dawo da tray tayi saurin kallonsa ta ce.
"Abba ba allura za kai mini ba ko?" Ya zauna gefen kanta kamar ba zai magana ba sai ya ce.
"Ƙafar data yage zan gyara" ta kafe shi da idanu duk da zazzabin dake damunta bai hanata cewa.
"Tsakani da Allah wasa nake, leƙo kaga ƙafar a jikina, kar ka yi mini allura kaji Modibbo" Ya saki lallausan murmushi wanda yasa Danejo bin fuskar shi da kallo gani tayi gabaɗaya Abban nata ya ƙara kyau fiye da kullum.
Ya lura da kallon mmkin data ke bin shi da shi, ya share tare ɗagota ya jinginata da jikinsa a hankali yake bata tea mai zafi tana sha hannunsa ɗaya a goshinta yana share mata zufa ta shanye shayin tas, ya ɗauki ferfesun naman wanda ya sha romo ya bata shima ta sha sosai, ta ɗauke kai gefe guda.
"Ƙara sa, zaki samu ƙarfi" ta ce "Na ƙoshi" ya bata ruwa ta sha ya ɗauki tissue ya goge bakin.
Zai kwantar da ita ta saki kuka ta ce.
"Modibbo ka barni a nan" ta nuna jikin shi, ya buɗe ido sosai a kanta ya ce "Kin tabbata za ki ji daɗi haka?" Ta ɗaga masa kai, ya gyara mata kwanciyar tare da zagaye hannunsa a cikinta ta ɗora nata hannun akan nasa ta kwantar da kanta a ƙirjinsa. Yaa Sheikh ya yi saurin riƙe hannunta jin tana shafa gashin ƙirjinsa a taushashe ya ce.
"Rufan asiri matar malam, azumi fa" ta ce "To, ka goyani Abba jikina ciwo" ya buɗe ido ya ce "goyo kuma?" Ta ce "Eh Abba, ko ka mayar dani wajan Ummul" a hankali ya ce "Ummul ta bar Madina,tana Makka kibar rigimar nan haka Ƴar fillo" ta saki kuka sosai ta ce "Ka goyani ni a bayanka zan barci" ya yi mata shiru.
Ta ƙara sautin kukanta wanda rabi duk na rigima ne da neman magana ya riƙe hannayen ya ce "goyo ko?" Ta ɗaga masa kai ya ce.
"Done, don Allah matar malam kada naji mganar goyan bakin wani Okey?" Tai masa shiru ya zameta tare da miƙewa tsaye ya shiga kallonta, tai kicin-kicin da fuska ya juya mata baya tare da durƙusawa.
"Ga bayan nan" tai masa gwalo wanda yaji hakan a jikinsa yana ji ta haye bayansa tana rungome shi. Ya miƙe da ita kamar ya ɗauki baby bata nauyi gabaɗaya ya tsaya cak ta leƙa fuskar shi ta ce.
"Saura zani ai" ya dafe kai ganin ƙaramar yarinya na juya shi kamar juyin waina a tanda ya ce.
"Ki nutsu hakan nan" ta shiga zamuwa ƙasa ta ce "Sauke ni kawai Modibbo, baka iya goyo ba gsky" bai kulata ba, sbd yana son a wanye lafiya ya ɗauki towel ya ɗaureta da shi.
"Allah sarki Abbana ɗan albarka, idan na samu kuɗi zan baka da yawa" a fili ya ce. "Kin bani abin da ba a taɓa ban ba Kankanata" ta riƙe shi ta ce "Kankana zaka sha?" Ya girgiza mata kai yana biye mata kamar yadda take so ya ce.
"Daga yau sunanki Kankana" haka ta dinga Suratu wani ya tanka wani idan yafi ƙarfinsa ya yi shiru. A haka yaji saukar numfashinta a bayansa yana sauka a hankali cike da nutsuwa har lokacin zazzaɓi bai bar jikinta ba.
Tarihi ya maimaita kansa rabon daya goyata tun tana shekara biyar a duniya cif. Ƴar rainon shi ta zama gefen rayuwar shi. Ya kwantar da ita yana ganin yadda ta sauya fuska alamar bata so. Ya rufeta sosai yana ɗaukan remote ya ƙaro gudun a.cn baya son yi mata allurar bare ya tasu da rigima shi ma jikinsa duk ciwo yake.
Wajan wata box yaje ya danna password dake jiki ta buɗe. Ya ɗauki ducoment da files tare da wani small box ya dawo wajanta.
Small box ɗin ya buɗe wani ƙaramin gold ring ya bayyana sai sheƙi yake sosai kana kallonsa kasan an kashe dubban kuɗi a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login