Showing 183001 words to 186000 words out of 189984 words
Chapter 62 - BOYAYYIYAR RAIHAN..! By Fatima Y Adam.-1.txt
daga yau bake ba juya min baya ko da kina a halin fushi dani plzz ina miki wannan rokon hibban", ya karasa furta kalmar cikin wani irin shauki da raunin da ya gama bayyana akan fuskarshi,kada kanta kawai ta shiga yi tana jin anya ko a kwai ranar da zata ji haushinsa har ma takai ga yin fushi dashi? Kai da wuya amma zata barwa lokaci danshine alkali.
Kafin ta ida tunaninta taji saukar harshensa me dumi saman fuskarta,se alokacin ta Ankara ashe hawaye take na tsananin kauna,shi kuma ya shiga lasheshi tamkar wani zuma,daga wannan labarin ya soma canja salo.
Wata irin kalar so ya shiga fesawa RAIHAN wadda taji ta tamkar ba a duniyar take ba,babu inda bai tsotsewa yana lashewa ajikinta,ji tayi tana neman shidewa saboda yadda taji ya sanya harshensa saman na shanunta abinda bai taba ko tabawa ba duk budurin da suke iya baki yake tsayawa da wasu guraren amma dukiyar fulaninta sai dai ya gani ya hadiye yawu shi yasa yau din yake wani irin hucewa akansu,sam bai musu ta sauki,tun Raihan na dar-dar har dai itama ta shiga maidawa malaminnata martanin Koyarwarsa wadda take ta gama ruda masa kwanya,tabbas idan na ce muku Wazer ya susuce kar ku yi musu domin mutuniyar taku kaf ta kulle mishi kai akan dan darasin da ya koyar da ita,salon na dabanne na iya daren farko kuma a matsayinta Na wadda bata san komai ba sai iya dan abinda ya koyar da ita.
Sai da ya karanto addu'ar haduwa da iyali sannan ya haɗe bakinshi da nata ya shiga bata wata kyakkyawar sumba me sufuri,kafin cikin hikima ta mazajen da suka san kansu da muhimmancin matansu da sanin daraja da tausayi ya fara kokawar bin hanyar garin da bai taba tunanin zaije shi tare da mace me daraja da kima kamar Raihan ba.
Duk yadda ake zabga sanyi hakan bai hana wazer wata irin zufa ba,saboda yadda yake ta kokarin shiga ta hanyar da yasan ba zai cutar da ita ba,to amma da alama hakan ba zai yuwu ba dan kuwa Raihan tana daga cikin jinsin matan da mazajensu suke kiransu da yan baiwa,tausayinta ne ya kamashi ganin yadda kafin aje ko ina ta fara hada zufa sai faman girgiza kai take alamun dai tana shan azaba,har zai hakura sai kuma ya yi wani tunani to idan ma baiyi yanzu ba dole dai zaiyin kuma wannan wahalar ita za a kuma sha Gara kawai yayi gaba daya ya wuce gun ko itama raihan ta samu rangwame a gaba,dan haka kawai ya runtse idanunshi yasa karfi yayi me gaba daya duk da cewa hakan ma ba karamin wahala yasha ba ita tana kuka da yakushinsa shima yana kukan kauna kukan dadi kukan dace,saiga mutumin da yake lallabawa ya na neman manta komai dake cikin duniya harma da dan tausayinta da yake ji,yakushi kam da duka da cizo ya shasu babu adadi,maganganu kuwa babu abinda bata ce dashi ba,yan gidansu ma babu wanda bata kira ba, wallahi ba zan kara ba bazan kara yarda ba kuma sai na gayawa innawuro abinda kayi min ai dama ta ce komi kayi min da banji dadi ba na gaya mata", hamma wazer dama karya ne baka sona", kai maganganu dai kala kala haka raihananku ta dinga sakinsu.
Janyota jikinsa yayi yana maida numfashi ga wani irin zazzafan zazzaɓi da ya rufe su gaba da yansu.
Sai da suka dauki mintuna kusan sha biyar a haka sanann ya lallaba ya tashi yana haɗa hanya har ya shige bathroom,ruwa me zafi ya tara ba tare da ya zuba komai a cikinshi ba,sannan ya fita, ji tayi kawai anyi sama da ita a firgice ta bude idanunta da suka kumbura suntum,harara ta zabga mishi tana cewa Ni ka rabu dani ", bai kula ta ba ya shige da ita bathroom tare da sakata cikin ruwan,wani irin azaba taji wanda yasa ta tsala ihun da ba dan muryarta ta dasheba tabbas idan da makota a kusa zasu iya jita.
Bai saurara mata ba sai da yayi mata ruwa uku zafafa sanann ya yi mata wanka ya tsaya akanta tayi na tsarki tana yi tana hawayen shagwaba dan zuwa yanzu kam ta samu relief.
Tana gamawa ya bata brush ta yi sannan ta daura alwala duk da lokacin Sallah baiyi ba amma hakan yana da kyau kasancewa da alwala ko da yaushe,nadeta yayi a showel ya rungumeta ya fita daga bathroom ɗin,a hankali ya kwantar da ita saboda fahimtar da yayi har Baccin wahala da yar nutsuwar da ta samu ya fara daukarta,cikin hanzari ya saka mata doguwar rigar bacci me taushi da nauyi kamar rigar sanyi ya shafa mata turarukanta masu sanyi na humra sanann ya rufeta ruf ta ci gaba da baccinta cikin nutsuwa dan da alama dai Raihan jarumace ba za ta kasance raguwar mace a turakar mijinta ba,saboda ko dan zazzabin da ya rufeta tuni ya fara sauka.
Sai alokacinne shima ya samu nutsuwar kimtsa kansa,a hankali ya shige bargon ya manne a jikinta tare da lumshe idanunsa yana jin wata irin nutsuwa da farincikin da bai taba samun kansa a cikinsu ba,lallai mace ta gari Rahma ce kuma cikon addini,shi kam ji yake ya kammala bashi da sauran damuwa ko matsala,hamdala ya shiga yi ga Ubangiji yana ambatan sunayensa tsarkaka cike da jin tsoransa da kuma sallamawa kudurarsa..
Yadda wasu suka yi Baccin farinciki wasu kuwa na bakinciki su kayi,kamar dai rabi a da idanunta suka kasa runtsawa kwana ta yi kuka,gashi bata da dabarar idan abu yameta ta tashi ta kaiwa Allah kukanta dan yaye mata ba,shi yasa sam bata samun sauki daga azabar son wazer da ya ke neman zamar mata cuta wanda zamu iya kiranshi da hakkin RAIHAN.
Maganganun mahaifiyarta ne suka shiga dawo mata bayan ta bata labarin yadda ta dinga kokarin cutatawa Raihan ta ko wace hanya,(Kinga irin abinda nake gaya miki ke da mahaifinki ko? Gashi nan tun ba aje ko ina ba Allah ya yi wadanda kuka cuta sakayya,rabi a ki sani cewa gaskiya bata taɓa karewa sai dai karya ta kare tunda gashi taku ta kare ba tare kuma da Allah ya baku damar cimma burinmu na cutatawa bayin Allah ba,ga kuma abinda kawa ta yi miki duk wannan yana daga cikin ishara da kuma izna,dan haka ki farka daga bacci ki yi sauri tunda sauran damarki ki tsarkake zuciyarki ki zauna da kowa lafiya da kuma zuciya daya,domin dai Kinga yadda sharrinki yayi miki butulci tunda dama shi ɗan aikene, Allah ya rabamu da mugun hali da aikata aikin danasani) tana zuwa nan a tunani ta ta kuma rushewa da kuka tana jin dama baya ta dawo dan ta gyara abinda ta bata,( rabia shi Allah gafururrahim ne me jin kan bayinsane kuma me yin Rahma a garesu ne yanzu ma lokaci bai kure miki ba,zaki iya neman gafararsa tare da wadanda kika cutar,in dai har kinyi tuba irin wanda Ubangiji yake so to tabbas zaki samu salama).......✍🏽
*Typing*
💕
*BOYAYYIYAR RAIHAN* 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
```Page69 ```
Dakyar da lallama Raihan ta tashi daga nannauyan Baccin da ya kwasheta me dadi tare da mafarkai masu dad'i,da kansa ya kuma Kaita tayi alwala sannan ya Kaita wajen sallah ya ce", tayi nafila kafin a gama kiran sallah daga nan ya fita tashi sallar.
Hajiya RAIHAN manyan mata ,tana idar da sallar ta yi addu'a ta kuma nadewa cikin duvet tana cewa Wallahi bazan iya zaman karatu ba,ta fada tana hawayen da basa yi mata wuya,bata jima da kwanciya ba ya shigo idanunsa akanta,akarosawa yayi ya dan ja duvet din da ta rufe har kanta yana cewa my angel tashi muje na kuma gasa miki jikinki saboda banaso kowa yazo ya sameki kina tale kafa kamar yar kaciya ", mikewa ta yi da sauri har bargon yana yin kasa saboda yadda ta bankadashi a fusace,cikin kukan da ya taso mata kukan shagwaba ta ce", hamma wazer kaciya kuma ta nawa ai Nima ita ka yi min", zama yayi a hankali gefanta fuskarshi na murmusawa da wani tattausan murmushin da idan ba Raihan ɗin ba babu macen da ta isa ganinshi,kama hannuwanta ya yi yana cewa sorry my hibban bazan kuma ba muga Ni wajen ko naji miki ciwo ", ya fada yana ɗorata jikinshi yayin da yake kokarin buda kafafunta,da sauri ta hade kafafunta ta matsesu tana cewa ba sai ka gani ba amma da ciwo a wajen, really ya fada cikin nuna mata serious din maganartata,hakan yasa ta kuma narkewa hawayenta na kuma gudu tana cewa yanzu baka so na tunda kamin mugunta ko? Girgiza kanshi yayi yana jin wani yanayi na saukar masa saboda yadda take masa magana a tabare wanda ita kuma bata san yanayi ba dan ita haka yanayinta yake a koda yaushe, sorry ya fada yana kai harshensa kan fuskarta a lokaci daya yana shanye hawayen da yake ta zuba,juyawa yayi da ita ajikinshi ya janyo duvet din da ta yar ya rufesu yana cewa tom shike nan tunda baki son ruwan zafin bari na fama ciwon in yaso sai ayi gaba ɗaya", kar ka fama min ciwo ta fada ba tare da ta fuskanci inda maganarsa ta dosa ba",
Ey ba sosai zan fama ba,
Duba Miki zanyi a hankali kinji yar albarka",
Gyada kanta ta yi bakinta nayin shiru badan ta fahimceshi ba sai dan abunda ya fara yi mata a can kasanta,lumshe idanunta ta yi tana jin susar ko nace waiwayin da yake mata a gurin wanda jin dadi yasata lumshe idanunta tana jin abin har tsakar kanta.
A hankali ya janyota jikinsa tare da dago fuskarta yana kallon zarazaran eye lashes dinta da su kayiwa idanunta rumfa ta sanadin rufesun da ta yi,saukar numin bakinshi kan idanun yajawo wata nutsatstsiyar ajiyar zuciya a gareta kafin ta dawo hayyacinta ta kuma jin saukar harshensa kan dan ƙaramin bakinta da yake dan rawa kamar wadda take son cewa wani abu,lasar labban yake a hankali cikin wani irin salo da zai tsaya a kwanyar yar gidan mami daga nan ya dinga gangarawa yana yin kasa har zuwa wuyanta da ya shiga yi masa wani irin lasa da kissess masu zafi tamkar zai cinyeta,yanayin yadda yake sumbatarta ta wata irin hanya ta tattali da tsananin kula yasa ta kasa dakatar dashi daga abinda taji yana shirinyi,runtse idanunta kawai ta yi tare da kamkameshi tamkar zata huda yatsunta ta cikin fatarsa,yanzunma dai babu wani banbanci da daren jiyan daga shi har ita sunci wuya,sai dai shi dadi yafi mishi yawa domin ji yayi tamkar zai cinye RAIHAN ɗin kowa ya huta.
Ajiyar numfashi suke gaba dayansu,yayin da ita take yin kuka kasa kasa shi kuma tare hawayenta yayi da harshensa hawayen suna zuba akai hannunwanshi duka a jikinta yana shafata cikin tarairaya da so wanda bai da iyaka.
Sai da suka dau sama da mintina goma sannan ya tashi yaje ya kuma hada ruwa kamar na jiya ya dawo ya dauketa cak,sai kawai jinta ta yi cikin ruwan zafi,kuka tasa wanda baya fita sosai saboda yadda muryarta ta dashe sai dai bata yi kokarin hanashi gasata ba,shi kuma haka ne ya bashi damar gasata sosai da kyau har sai da ta samu nutsuwa ta hanyar saukar da ajiyar zuciya da take ta yi akai akai.
Sai da ya gama gasata sannan ya bata umarni da tayi na tsarki,tana cikin yi bata Ankara ba ta jishi cikin bap din,zaro manyan idanunta da suka kankance saboda kuka da bacci ta yi sai dai ta kasa cewa dashi komai,can gefe ta matsa har ya gama wankanshi na tsarki ya janyota jikinshi yana ƙoƙarin sabeta da soso da sabulu,nanma bata hanashi ba sai dai kunya me tsanani tasa ta kasa haɗa ido dashi,bata kalleshi ba har ya gama yi musu wankan ya daurayesu.
Shiryata ya yi tsaf tamkar wata jaririya,cikin wani dakakken Les wanda a kiyasina zai kai dubu ɗari biyu blue ne da adon pich kadan wanda yayi matukar haska farar fatarta me kyau da sheki,a wajen daurine a ke yinta dan ya daura yafi sau biyar yana kuncewa,dariyar da take kunshewa ta saka sosai har da kyalkyalawa ganin yadda ya dage yayi kicin_kicin waishi dauri yake son yi,lumshe idanunsa ya yi saboda yadda sautin dariyartata ke shigarsa tana wani tsunkulinsa,ey dole yaji haka mana saboda dariyar ba dariya ce gama garin dariya ba,(duk abinda zaki yi a gaban mijinki ya kasance na musamman idan kika saba ba sai kin kirkira ba zai zama kamar halittarki ce ko acikin mutane sai kin zama ta daban saboda komai naki ya zama na daban kuma cikin nutuswa da aji me burgewa sam kar ki kasance me rawar kai a gurin mijinki kamewa da nutsuwa mace aka sani dasu ba wai maza ba,so be careful baby).
Zama yayi gefanta yana ɗan kwabe fuska kafin ya ce", nury dariya kike min saboda bazan iya cike ladana na shiryaki ba? Girgiza kai ta yi a hankali ba tare da ta amsashi da fatar baki ba,haka ne mana", ya fada yana kallon cikin idanunta,sunkuyar da kanta ta yi tana wasa da yatsun hannunta,kama yatsun yayi yana murzawa sannan cikin deep voice dinshi ya ce", mar atissaliha Allah ya miki albarka Allah yasa na baki yan biyu a daren jiya da safenann na kuma baki biyu Kinga yan hudu kenan zaki haifomin", zaro ido ta yi sai dai har yanzu bata ce komai ba baya ga amsa addu'arsa da take yi a hankali.
Ey mana RAIHAN ranar da bansan ya zanyi saboda farinciki ba", Raihan me zan baki na faranta miki koda kadanne daga cikin farincikin da kika bani? Dago habarta yayi ya saka idanunshi cikinnata,a hankali ta shiga motsa labbanta tana cewa hamma wazer ka riga ka bani farinciki saboda kaine faruncikina kuma rayuwata idan har zaka ci gaba da kasancewa tare dani cikin ko wane irin hali shike nan Ni kam ka biya Ni ", shigar da ita yayi cikin faffadan ƙirjinshi yana cewa ba wannan ba saboda wannan batun ya wuce Raihan tun can Ni bako ne saboda ke Allah ya halicce Ni Ni mijinkine har aljanna dan haka nemi wani abu ba wannan ba", zagayeshi ta yi da hannuwanta da basu ritsashi ba tana cewa bani da wani buri ko farinciki sai wannan zauji ina sonka", sumbatarta yayi a saman goshinta sannan yace ",, duk da haka kina da tukuici tashi muje tun dazun innawuro ta aiko da breakfast", tashi tayi yana rike da hannunta har suka isa falo ya karasa da ita daning ya zaunar da ita ya zuba musu komai a plet daya hatta da ruwan tea a cup daya ya haɗa musu,kana ya dawo ya zauna ya shiga ciyar da ita.
____________
A gaban Rabia innawuro tasa aka tafi kaiwa su RAIHAN breakfast,wadda ta yi sammakon zuwa don bada hakuri,sai kuma ta samu ashe ba a gidan suka zauna ba kamar yadda take tunani.
Hakuri da nasiha shine abinda innawuro ta fara yi mata kafin ta dauki takardar sakinta da wazer ya bayar a bata,ta bata,kuka rabi a tasa yayin da ta gama duba takardar tare da zubewa kasa tana rokon innawuro akan ta yi hakuri tasa baki Wazer ya maida ita tayi alkawarin cewa zata gyara halinta za kuma ta zauna da Raihan lafiya da zuciya ɗaya,girgiza kai innawuro ta yi sannan ta ce", Ni kam nayi na farko dan haka ba zan kuma ba,sai dai ke kije da kanki ki rokeshi idan har yaga zai iya to sai mu yi muku addu'a da fatan zaman lafiya amma Ni kam babu Ni cikin wannan", daga haka ta mike ta bar mata falon tana ci gaba da kukan nadama da ya ki karewa.
A bangaren Surry kuwa dakyar yayanta ya hakura suka tallafa suka Kaita asibiti inda aka fara yi mata treatment din gaggawa saboda yadda gabanta ya rube,karshe dai dole sai da aka kai ga yin aiki wanda ya ci kudade,inda Allah ya taimaketa yan uwanta suna da rufin asiri sannan itama tana da kudaden da ta tara na wajen oganta,to Allah ya taimaketa anyi aikin lafiya daga yau din kuma zata ci gaba da karbar magani.
Kaf yan biki na nesa dana kusa haka aka saka su a mota dan gano dakin amarya daga nan kuma su wuce AGADEX,duka wazer ne ya dauki nauyin komawarsu ta hanyar siya musu tiket.
Tarba me kyau suka samu daga wajen wazer da RAIHAN saboda duk da cewa Wazer miskiline amma bashi da wulakanci yana da son mutane idan ka fahimceshi, bare kuma Raihan da dama ita din ta mutanece yan uwan mahaifiyarta sosai suke ƙaunarta,tana da kyauta kuma tana da son yan uwanta,haka suka samu kyaututtuka daga wajen Raihan da mijinta kai hatta da Ammi da innawuro da Abbu sai da suka samu kyautar su,haka suka tafi suna san Barka tare da yi musu fatan alkhairi dan kuwa Dukansu sunyi dace da samun surukai na gari daga Raihan ɗin har wazer ɗin abinda suka tafi suna fada kenan.
A ranar rabi a bata je gidansu wazer ba gida ta koma da niyar gobe ta je,amma da ta koma sai mamanta ta hanata acewarta ko wazer ya maida ita ba za ta taba yin daraja a idanunsa ba dan haka kawai ta hakura,Rabia dai ba dan ta hakuran ba ta yi shiru sai dai tabar niyarta na zuwa a kusa sai zuciyarsa ta yi sanyi.
Hankula sun kwanta ko wane vangare ya samu nutsuwa da kwanciyar hankali.
A bangaren wazer da Raihan kuwa babu abinda zan iya ce muku sai alhamdulillah Masha Allah,a yau da suke samun kwana biyar da tarewa tuni Raihan ta ware ta samu cikakkiyar koyarwa daga malaminta mijinta abin alfaharinta,duk abinda tasan zai faranta masa shi take yi,duk da cewa Raihan tana daga jinsin mata yan baiwa sam hakan baisa ta nuna gazawarta ko nuna gajiya da mijinta ba,duk sanda yake bukatarta zata karbeshi da farinciki ba tare da bata fuska ba,takasance me juriya a shimfidar mijinta wannan abu yana daya daga cikin manyan dalilan da suka kuma ɗaga darajarta a idanun wazer,ji yake babu ya ita a