Showing 150001 words to 153000 words out of 189984 words
Chapter 51 - BOYAYYIYAR RAIHAN..! By Fatima Y Adam.-1.txt
ba dai ta bari tasan lagonta ba(kishi) murmushi ta saki tare da kwafa tana wucewa office din ta.
A office dinta ta samu Salim da Dady,cikin mamaki take dubansu kafin ta ce", ya da sammakon jira? Dady ne ya amsa mata da cewa matar oga da wuri ake kama fara shi yasa muka garzayo gurinki dan ki fara bamu taimakon farko na dabarun kama fara", zama ta yi tana aje karamar jakarta da laptop dinta akan teburin dake mamaye a gurin, sai da ta aje kana ta dube su cikin son su fahimtar da ita abinda suke nufi.
Fahimtar hakan yasa cikin nutsuwa salim ya warware mata abinda suke bukata da kuma nazarin da suka yi akan al'amarin", murmushi ta yi sannan cikin gamsuwa da bayaninsu ta ce", na gode Salim kuma Naji dadin wannan batu na ku in sha Allah zan baku hadin kai mu yi bincike me kyau,duk da cewa akwai aiyuka masu tarin yawa akanmu to amma shima wannan din babban al'amari ne da Yakamata a duba,so amma ba za mu dinga haduwa a nan ba a duk lokacin da wani abu ya taso saboda Bama son wani ya Ankara da dukkan binciken da muke yi gudun samun mishkila", haka ma ya yi cewar salim daga nan suka yi mata sallama suka koma bakin aikinsu".
Misalin karfe biyu ta nufi office din wazer dan gabatar masa da fayals din sabbin rahotonnin da zasu shigar a wannan satin.
Rabi a da duk wani motsin Raihan yake kan idanunta ta yi saurin bin bayanta,bata bari sun hadu ba ita sai tabi ta lipter dan ta rigata zuwa,ita ko Raihan ta upstairs ta bi,hakan yasa rabi'a ta rigata isa office din OGA.
Rabi'a da ta fara zuwa ita ta fara shiga kafin Raihan ta iso,ɗan jim sactariya ta yi gashi babu halin ta hana Raihan ɗin shiga dan tasan cewa Rabi'ah na ciki kuma tabbas akwai abinda ta shirya tunda ta ganta cikin gaggawa dan ko iso bata bari ta yi mata ba ta shige.
Haka nan tana ji tana gani Raihan ta bude office din ta shige.
Dan turus ta yi ganin rabi'a a tsaye tana dan waige_waige da alama inda zata ga wazer ɗin take nema", Raihan bata kulata ba aje takardun dake hannunta ta yi sannan ta nufi dakin dake cikin office din,zaro ido rabi'a ta yi tana cewa kan uba lallai yarinyar nan har yanzu baki san waye wazer ba,to wallahi in kina son kanki da arziki kar ki shiga masa dakin office danshi dakinsa sirrinsa ne babu wanda yake ganin makwancinsa sai ishashshiyar mata", ta karasa fada tana sakin dariyar mugunta saboda tasan tabbas Raihan bazata bar shiga ba shi kuma wazer ba zai bar dizgata ba.
Ko kallo bata ishi Raihan ba kuma bata daina tafiya ba,shiru rabi'a ta yi tana jiran ta jiyo tsawar da wazer zai yiwa Raihan me by ma har hankadota zaiyi dan ba mutunci ya cika ba a fadarta.
Bai jima da dawowa daga sallah ba ya shigo room din offece din dan ya samu ya dan huta, dan sosai yau din ya gaji saboda kai kawon da ya danyi akan binciken da yake.a hankali ya shiga bude idanunsa da suke a lumshe ga kuma alamar gajiya da ta kuma maida su wani iri,kamshinta ya shaka kafin cikin kasalar da ta kara lullubeshi ya mika hannunsa gareta,a hankali take takawa zuwa inda yake yayin da ya kafe ta da ido yana kallon yadda jikinta ke kadawa kamar reshen bishiya gashi dai ba wasu kayan fidda halitta ta saka ba amma gani yake komai nata ya fito kirjinnan das da shi kamar an dorasu Masha Allah.
Ganin taki karasowa ya kasa hakuri ya mike Gaba dayansa ,taku daya ya yi ya cimmata baiyi wata wata ba yayi mata wata kyakkyawar runguma tare da bata sumba a forehead dinta yana cewa Miss U MSR AHMAD bakaramin ba zata kalmar da rungumar su kayiwa rabi'a da ko mai ya kasance akan idonta saboda yadda ta kasa hakurin ganin Raihan cikin fushi da damuwa.
Kafin ta fita daga tashin hankalin da ta shiga ta kuma fadawa wani,saboda yadda wazer ya kama lips din Raihan yana tsotsesu kamar dama jira yake yi........✍🏽
*Typing*
💕
*BOYAYYIYAR RAIHAN* 💕
*NA*
*FATIMA Y. ADAM*
_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
```Page56 ```
Runtse idonta ta yi tana jin numfashinta na kaiwa sama kamar za a fincike shi,wai me yasa duk sanda ta yi shirin mugunta wa Raihan sai abin ya koma kanta, bata taɓa tabbatar da cewa Wazer yana yiwa Raihan son so so irin na mutuwa wanda zaka iya sadaukarwa ba sai yau,tasan halin Wazer sarai ko lokacin da take zuwa gidansu kwanaki kafin yasan tana son sa sam baya bari su shigar masa daki daga ita har Ummu rumana bare kuma shukra,kai ko innawuro duk yadda suke bata jin ta taɓa shiga dakin wazer haka kawai,kuma ita ma ko da ya aureta sai da ya yi mata kashedi in dai har bashi ya kirata ba kar ta sake tana shigar masa daki kai tsaye,shi yasa ko yanzun tayi tunanin zai koro Raihan,duk da tasan cewa Raihan tana da matsayi a gurinsa amma bata yi tunanin abin ya kai haka ba,a hankali ta fara ja da baya hannunta saitin zuciyarta da take jin kamar zata fashe.
Wata irin tsanar wazer take ji tare da sonshi me zafi suna kuma babbaka zuciyarta.
RAIHAN sarai ta hango rabia ta jikin glass din window,shi ko oga kwata_kwata baisan ma tazo aikin ba bare yasan ta shigo office dinsa.
_________
Sury baki da wani amfani tunda har yanzu kin kasa yi min komai akan Raihan ", me kake nufi OGA ? Karfa ka manta Ni nafika kin Raihan saboda rabia ba komai ce a gurina ba dan da ace ita kadaice da wazer da yanzu na gama da ita", numfashi ya furzar kana cikin cunkushewar muryarsa ya ce", Surry dole zan sace Raihan sace Raihan shi kadai zaisa na samu rabona,zanyi kidnaping dinta Kinga dole a bani comfanis din da nake so dan kawai na bada ita,uwarta babu abinda bazata iya sadaukarwa akan Raihan ba dan haka wannan shine plan e wato plan Dina na karshe kuma na tabbata a shine zanyi nasara",
Idan suka baka abinda kake bukata kawai ka kasheta Ni kuma nayi maka alkawarin sato maka RAIHAN", Surry ta faɗa cike da gamsuwa akan tsarin ogannata,jinjina mata ya yi tare da cewa zan cika miki alƙawarinki dan haka daga yau aikinki ya fara.
BASHIR kana inane? cewar Abba yahya da yake dauke da waya a kunnenshi", ganinan Abba na kusa karasowa kasan dole sai na yiwa inna yan dabaru kafin na fito tunda tasan babu wani aiki da nake yi a nan ko kuma wasu abokai", Tom shike nan ina jiranka", daga haka Abba Yahya ya aje wayar yana ci gaba da tsayuwa a gaban tafkeken ruwan da yake can karshen gari,dole a nan ne ka dai yake da nutsuwar ganawa da dannasa tunda ya fahimci akwai masu bacci da rabin ido.
Baffa Ali ya dubi Aunty Amarya sannan ya dan nisa tare da gyaran murya irin nasu na manya,kana ya ce", ramla na nemi ganinku ne saboda nasanar daku shawarar da muka yanke akan cewa Raihan zata tare a gidanta saboda yanzu zaman nata bashi da wani amfani tunda abinda ake gudu ya riga ya faru", to amma sai babanta Yahya ya nemi da a bari zuwa nan da sati biyu ko Allah zaisa Nura ya farka hakan zaifi bawa yarinyar nutsuwa da kwanciyar hankali ga duka mu din nan ", ya yi shiru bayan ya kare maganarshi, Hajiya goggo ce ta dan numfasa sannan ta ce", ey shima Yahya yazo da magana dan haka a nawa bangaren ba abinda zance sai dai Allah ya nuna mana kuma Allah ya bawa Muhammad nur lafiya", amsawa su kayi da Amin ,sannan HAJIYAR AGADEX ma ta tofa da cewa itama ta gamsu Allah ya nuna mana lokacin,aunty Amarya ma babu abinda ta ce sai fatan samun lafiya ga mijinsu,haka su mama murja da Hanne harda inna maimuna duka kowa ya tofa da yin kyakkyawar addu'a ga Muhammad nur,daga nan kowacce ta koma bangarenta.ita momy Hanne dama asibiti zata koma sai zuwa dare zata dawo Hajiyar agadex kuwa ciki ta bi Hajiya goggo tana bata labarin baturiya da ko Hausa bata ji wato matar Bashir.
__________
*SHUDA DA DUDU......*
Tunda Bashir ya karaso gurin da Abba yahya yake jiranshi,ba tare da ya ce mishi komai ba shima ya tsaya yana fuskantar wannan tafkeken ruwan Dukansu idanunsu a rufe hannayensu kuma bisa kawunansu,wasu irin surutai suke yi wanda kana jinsa kasan cewa ba abin arziki ake fada ba, can bayan shudewar wasu mintoci gurin ya fara hadewa yana turnukewa da wani irin bakin hayaki yayin da garin ya koma kamar tsakiyar dare a lokaci daya wannan ruwa ya shiga rikidewa zuwa jini,cikin dakika biyar tsohuwa ta bayyana akan tsakiyar ruwan da a yanzu ya koma jini.fuskarta gwanin ban tsoro saboda yadda take a wani yamushe idanunta a waje kwala kwala dan duk daya zaiyi girman yar karamar boll ta jikin roll on,fuskarta cike take da fushi irin na fusatar nan,bude baki ta yi zata yi magana gaba daya gurin ya dauki wani irin girgiza dan hatta da jinin ambaliya ya shiga yi tamkar wanda ake girgiza shi,bakin hayaki kuwa tuni ya kuma turnuke gurin har ya zamana ko tafin hannunka baza ka iya gani ba,zafi da hucin da yake fitowa daga bakinta tamkar wani oven din gasa tsire.
Lallai shuda kayi sake dan zaki ya girma,wai shin me kake jira da wadannan yan tsakinne da ba za a yi romansu ba? Lallai ina so ka sani idan wadannan yan tsakin tare da kakarsu suka bamkado boyayyar sirrinnan to tabbas ba ku kadai ba mu kanmu kashinmu ya bushe dan kuwa tsaf zasu ƙona tsibirinmu wannan dalilin yasaba za mu kyale su ba", da uban da yar duka za mu shanye jininsu, za mu kashe nur amma dole sai ya farfaɗo daga suman da ya tafi ita kuwa yar karamar shilar tun yanzu zan fara mata aike", hahaha ta sheke da wata muguwar dariya, sannan ta nuna Bashir da wanann sandar tsafin kana ta ce", kai kuma anyi Sa'a lokacin tahowarka ya yi lokacin da muka diba maka ya yi amma da be yi ba tabbas sai ka mutu kamar yadda ka sani dan haka zaka zauna nan mu cigaba da aiki har zuwa ranar da zaka bawa jini jinin matarka yasha daga nan ne kuma zaka auri matar da muka nuna maka ita a mafarki", jini ya taimaki tsohuwa Ni har yanzu ban samu ganin fuskar matar ba fa,"cewar Bashir ke nan ya fada cike da rashin jin dadin abinda tsohuwa ta ke shirin yi masa, zaka ganta yanzu ta faɗa tana nuna cikin ruwan da ya zama jini da sandar tsafinta,sai ga Surry kwance akan katifarta ta gidansu yana sharar bacci abinta hankali kwance, wannan ita ce matar da muke so ka aura dan haka kar ka kara yi mana tambaya duk abinda kake so ka sani zamu nuna maka za mu haɗaka da ita da zarar lokaci ya karasa,bana bukatar cewarku", daga haka ko mai ya baje ya koma yadda yake hatta Abba Yahya da Bashir da suka sauya cikin shigar tsafi a lokacin da tsohuwa ta bayyana sai gashi yanzu sun koma normal da asalin shigarsu da suka zo da ita.
___________
Tunda Aunty Amarya ta koma sashenta ta shiga sunturi tare da saka da warwarar abinda ya kamata ta yi", wani irin nutsuwa ta yi tana nazari da dawo da komai dake faruwa cikin gidan tana bazashi a fefe,fuskar kowa take hangowa domin tantance abinda ya kamata ta yi,wani irin kwarin gwiwa take ji a yanzu dan haka take son karfafa zuciyarta domin yin yaki da dukkan makiyansu,lallai tana ji a jikin ta lokaci yayi da zata aje duk wani tsoro da fargaba a gefe ta fito fili ta yi yakin sunkuru", ta ina zan fara abinda ta faɗa ke nan tana kafe hoton RAIHAN da ido", a hankali ta fara tunani akan Hajiya goggo kafin ta fara akan mama murja daga nan ta gangaro kan Hanne, sai kuma inna maimuna,tsam ta yi da ranta tana son tantance takan wadda bincike zai fara hawa kanta,mace daya zuciyarta ta hasaso duk da cewa ta wani bangaren bata tunanin zata iya aikata wannan mummunan al'amarin ,to amma kuma haka nan zuciyarta ta fi dagewa akanta zarginta ya fi tsayawa akanta wanda ita kanta bata san dalilin hakan ba,sai kuma namijin nan da yake mata waya shima cikin nutsuwa ta rufe idanunta,wanda zuciyarta ya hasaso mata ne yasa taji faduwar gaba anya kuwa zai aikata? Ta tambayi kanta,sai kuma ta bawa kanta amsa da cewa mutum mugun icce ne lallai biri ya yi kama da mutum.
Take wasu alamura da suka dinga faruwa suka shiga dawo mata,lallai duk wanda yake aikata hakan yana da kusanci da su", take ta kudurce cewa lallai sai ta gano wadannan mutane biyun da suke yiwa rayuwarsu barazana.
_________
Cikin layi ta faɗa office dinta, idanunta kamar zasu fadi kasa saboda azabar da suke yi mata,waya ta daga ta shiga kiran Abbanta,ba tare da ta saurari abinda zaice ba ta fashe masa da kuka saboda tasan shi kadai ne yake daure mata kugu shi yasa duk haukar da ta kwaso shi take tunkara", lafiya me kuma ya faru Abbanta ya shiga tambayarta duk da cewa yasan tatsuniyar gizo bata wuce koki", cikin rishin kuka ta fara mishi zance tamkar wata mara kan gado", wallahi Abba sai na kashe yarinyar nan Raihan idan yaso Nima a kashe Ni", shi kansa Wazer ɗin bana jin idan naga za a luma masa wuka zan dakatar wallahi Abba na tsane su kayi wani abu akai ", kwantar da hankalinki rabi cikin ma amfasa yi da wuri zan dau matakin da ya dace akansu,ai ba ke kadai suka shigewa hanci ba,ki kwantar da hankalinki kisaurari abinda zai biyo baya kawai", Tom shike nan Abba na gode", kashe wayar ta yi tana share hawayenta saboda dan sanyi da ta ji a ranta dan tasan tunda ABBAN ta ya shiga maganar bata da wata matsala kuma tunda ya ce zaiyi to fa zaiyin .
Fujin fujin ya shigo falon innawuro dan dama lokacin da rabi a ta kira shi ya shigo gidanne bai karasaba,
Kai kuma lafiya ka shigo min haka ko sallama babu"? Cikin fidda hucin Bala in da yake cinsa ya ce", innawuro wallahi na gaji da kawaici na gaji da cin rafin da wazer yake.yiwa rabia dan dai kawai yaga bata da gata bata da wanda zai goya mata baya", shikenan duk cin kashin da ya dauko sai ya jifga mata ga nasa ga na matarsa da wanne zata ji,to gaskiya na gaji da kawaici tunda kowa nasa yake so to nima gara na nuna lwa kowa ina son yata", ya aje maganar ya sauke numfashin Da yaki ajewa tunda ya fara maganar,kallon sama da kasa innawuro ta yi masa sanann ta ce", to yanzu kana nufin a wannan haukar taka zan fahimci abinda kake nufi?
Zama ya yi yana faman ƙunkuni kamar wani karamin yaro,to iina jinka idan zaka iya min bayanin da zan fahimta innawuro ta faɗa fuskarta itama babu wasa, gyara zama ya yi ya shiga rattafo mata laifin wazer wanda yasan anyi da wanda bai sani ba,ko kunya babu shima ya maimaita mata abinda rabia ta faɗa masa na cewar wazer baya kwanciyar aure da ita ", ga kuma wulakanci da suke mata shida matarsa a can wajen aikin kala kala,kai zance dai mai ma'ana da mara kan gado haka ABBAN rabi ya yi ta suburbudoshi.
Sai da innawuro ta gama saurarenshi tsaf sannan ta ce ya je anjima da dare tana son ganinsu gaba daya,bai ce mata komai ba ya tashi ya kada babbar rigarsa fujin fujin,dama yau haushi ne ya haɗar masa,saboda a Companyn shinkafa yasa a fitar da buhun shinkafa hamsin amma Khalid kememe yaki sa hannu wai sai yaji dalili da inda za akai tare da shaidu to wannan abun shine ya kuma fusata shi,dan a gaskiya yaran suna Gara shi ko abun kwandala basa bari ya fita ba tare da sun san ina zashi da wanda za akai wa ba,gashi shi kansa cashiya da accounter sun samu irinsu shakiyay wadanda suka san kan duniya shi yasa dukan ya yiwa ABBAN rabi yawa ta ko ina,yanzu bashi da abinda yake buri irin yaga bayan wazer saboda yasan cewa komai daga gurinshi yake fitowa duk wani abu da zasu yi ko wani sabon tsari shi yake kawowa sunan dai baya aiki a maaikatunne kawai.
_______&&
Laluben jikinta da ya fara yi shi ya ankarar da ita,da sauri ta rike hannunshi da ya fara kokarin cusawa cikin rigarta,fuska ta marairaice tana kallon tashi fuskar da idanunshi suke a lumshe yana kokarin kwace hannunshi da ta rike.
Cikin wata irin murya da ke fita can kasan makoshinsa ya ce", zaki taya Ni bacci", ya fada yana kai hancinshi wuyanta zuwa ƙirjinta yana sinsino kamshinta dake rikita kwakwalwarshi,umm hamma aiki muke dama na kawo maka rahotannin da za a fitar a wannan satinne", ta karasa fada cikin wani irin rawar muryar da abinda yake mata ya haifar mata,wani irin waiwayi yake mata da fuskarsa a wuyanta zuwa ƙirjinta yana bi yana fesa mata hucin bakinsa wanda yake tafe da wani irin kamshin strawberry da a kullum baya rabo dashi,hannunsa ya kai kan zip din rigar ta ta baya a hankali ya shiga yin kasa da shi yana cewa cikin kasalalliyar muryarsa,' ya yi kyau kinzo a lokacin da ya dace matar kirki ", wayyo wazer fa nema yake ya kasheta bata ga farfadowar Abbie dinta ba,kafin ta yi wani yunkuri tuni ya yi kasa da rigar.
Wayyo hamma wazer," ta faɗa tana fadawa jikinshi tare da kamkameshi,wani dan munafikin murmine ya subce masa sai kawai ya ruketa suka Wada saman faffadar kujerar da ya tashi daga kai,aoch ya fada yana dafe saitin zuciyarshi,tana jinshi ta ki Dagowa saima kuma manne masa da