Showing 183001 words to 186000 words out of 232912 words
Chapter 62 - Matar Haidar Hausa Novels By Maryam S Indabawa.txt
cikan buri na saura guda d'aya wanda shine ki haifa min yara kyawawa kamar ki, ina godiya da kyautar da kikai min na rasa dame zan saka miki, ji nake komai na baki yayi kadan na samu nustuwa da wani irin dadi da ban taba samun sa ba. Na gama gamsu cewa duk duniya, kece sirrina Maryam, Dole ki zamo suturata, kamar yadda nima zan zama suturarki"
Ya ƙarashe maganar yana manna bakinshi da nata, lips ɗin ta duka biyu ya ɗan kamo ya tsotsa a hankali, sannan ya sake, kiss ya manna mata a goshi kana ya manna mata a tsakanin wuyanta da kafaɗarta, harshensa ya zaro ya fara lasar wuyanta yana ɗan yin kasa dashi tare dasa hannunsa cikin hijab yana shafa ta a hankali a hankali, cikin sigar shagwaba tace
"Yaya bacci!"
Hannun sa ya zaro ya zare hiab din ta ya rumgume ta a jikin sa yana jijjiga ta tare da massaging din jikin ta a haka bacci ya dauke ta, ya mike yana kallon ta, ido ya lumshe yana jin yadda son ta da kaunar ta ke kara daduwa a cikin zuciyar sa, a haka shima baccin ya dauke shi.
12:45pm
A hankali ya fara bud'e narkakkun idanunsa, ya sauke akan fuskarta, wacce take a saman k'irjinshi a kwance. Hannunsa ya sanye ya zura cikin kasan rigar ta, jin ba zazzabin sai dumi kawai, ido ya lumshe yana mai kokarin kwantar da ita wanda hakan yasa ta bude idon ta wani tsadaddan murmushi ya sakar mata mai kashe dukkan gaban jiki, ya kama hannunta ya manna mata kiss ya saka yatsarta k'arama cikin bakinsa yana tsotsa ya kashe mata ido d'aya.
Mik'a tayi had'i da turo kirjin ta wanda kallon kirjin ta kawai yasa sa ya fara jin wani yanayi a jikin sa, dagowa yayi ya kalle ta itama ta dago wanda haduwar idanun su yasa ta lumshe nata idon, murmushi ya saki yace
"Menene Baby?"
A shagwab'e tace
“My Jikina ciwo uhm uhm.!"
Ta karasa magana tana sakin kukan shagwaba wanda ta kusan zauta Haidar dan gaba daya tsigar jikin sa sai da ta tashi, wannan yasa ya cafki bakin ta yana bata wani zafaffafen kiss, da kyar ya saki bakin nata ya sauko daga gadon ban daki ya shiga ya hada mata ruwan dumi sannan ya dawo dakin ya same ta lafe akan gadon, batai aune ba taji yai sama da ita ya shiga bathroom, rigar ta ya zare mata tai sauri ta daura hannun ta tana kare kirjin ta, ya saki wani murmushi yana mai taune lips din sa, daukar ta yayi ya saka a cikin ruwan jin dumin ruwan yasa ta lumshe ido, ji tayi ya shiga cikin ruwan tare da hade bayan ta da kirjin ta wanda yasa tsigar jikin ta ta tashi, kansa ya zuro wajen wuyan sa yana daura hannayen sa akan kirjin ta wanda ya ta dan zabura tare sa sauke wata ajiyar zuciya, wata iriyar soyayya ya dinga nuna mata Maryam in ban da numfashi ba abinda take saukewa dan gaba daya Haidar ya saka ta a wani hali da ta kasa gane komai, dan ta gama basa kanta gaba daya bata ji bata gani wanda shi kuma hakan ya bashi damar yin abinda yake so, ita kuwa sai kukan shagwaba take masa wanda yake kara rikatashi da jefa shi a wani halin, daga baya dauko ta yai gaba daya suka dawo daki, sai da suka bata wajen awa kusan d'aya sannan ya sarara mata, Maryam kuwa taji maza ta lafe a jikin sa kawai tana maida nunfashin wuya. Sai da ya ji kwarin jikin sa ya mike ya shiga ya kara hada musu wani ruwan zafin tare suka shiga ya farai nata wanka wanda yana yi yana kara tattabe ta sai da tayi da gaske amman da sai an kara maimaitawa.
Da kansa ya shirya ta cikin wasu kananun kaya wanda siket din yake iya cinya sai rigar da iya kar ta cibiya, kallon ta ya tsaya, ta dauki hijab ta saka tana fadin
"Allah Yaya ba kyau, kalli agogo uku saura."
Murnushi ya saki yai k'asa da kansa, dan hakika yana son Maryam da kaunar ta in ta tashi ne ba zai taba barin ta ba, shiryawa yayi ya jasu sallah bayan sun idar ya dauke ta sukai falo, kayan kallo ya kunna musu ya zauna tare da manna ta da jikinsa, a haka aka kira shi ya fita bai jima ba ya dawo da kayan abincin su, da kan sa ya bata taci suka cigaba da kallon su tana jikin sa ya kanainaye ta hannunsa na yawo sassan jikinta. Haka suka wuni cur yana bata wata irin kulawa tamkar zai maidata cikin cikinsa, itako sai shagwab'a take zuba masa, yana nan nan da ita,
Weekend din ba abinda ya dinga sai kula da Maryam wacce zallar shagwaba take masa, komai shi yake mata abinci daga na safe har dare order yake da kayan motsa baki ba inda yake zuwa sai massalaci suna makale da juna cikin kwana biyun nan so, kauna da tausayin junan su ya ninku, shakuwar su ta kara daduwa duk yadda yake bukatar Maryam daurewa yayi dan yasan bai mata ta sauki ba, ta sha wahala sai dai ko ba komai yana rage zafi tinga zai yi romancing nata bata hanasa sam. Amman jikin ta yana fada mata, dan kirji ta in banda zafi na tsosa da matsa da suka sha ba abinda suke mata.
Bai so mai da ita ranar Monday ba amman ganin ranar Laraba zasu fara Waec yasa ya fara shirye shiryen kai ta amman a safiyyar ranar ba karamin wahala ya bawa Maryam ba dan dakyar take iya tafiya sai da ya kara gasa ta har yana fadin
"Baby ko dai sai gobe zaki tafi?"
Kafada ta make tana girgiza kai tace
"Yaya Exam kuma kar Ammi tazo tace min zatazo this week."
Ba dan yaso ba ya shiryata wajen sha biyu suka koma *MI College* wanda tana tafiya yana mata sannu ji yake kamar ya dauke ta ji yake kamar yai mata tafiyar., ita kuwa cinyoyin ta ne suke mata wani irin ciwo da kyar take takawa. Da su Aisha suka zo dan debar mata kaya sunga soyayya dan yadda Aliyu ya dingai mata itama tana kara shagwabe masa kamar zatai kuka ido da hanci suka saki suna kallon su, da zasu rabu kuwa har da hawaye ji take kamar ta bishi haka ya rumgume ta yana lallashin ta a school compound sosai sukai mamaki dan Yaa Aliyu bai rumgume ta amman sai suka dauki hakan amatsayin lallashin a haka suka rabu da kewar junan su.
Tin lokacin wata soyayya ta kara kullewa da shakuwa dan in suna waya jin muryar junan su kadai kan tayar musu da hankali in kuwa yazo principal ya bar musu office yai ta lugwiwitata, wanda irin haka zata ce
"Ba kyau ba."
Shi kuwa ya kanyi murmushi wani lokacin yace
"Ai matata ce."
Tin daga lokacin bai jin nauyin kowa zai ce shi matar sa kawai yake so a bashi duk abinda suke so bidi'a ne sam su Mami basa ganewa, a haka suka fara jarabawa ranar da suka fara ranar Ammi tazo daga kallo daya taga Maryam ta sauya ta kalle ta tace
"Daughter baki da lafiya ne?"
Gabanta ne ya fadi tana tsoron ba dai Ammi ta gane sunyi wani da Ya Haidar ba, kai ta girgiza Ammi tace
"Kar kisa damuwa fa akan jarabawar nan zaku ci da izinin Allah."
Haka ta dinga bata kwarin gwiwa tatafi.
Aliyu bai kwana uku bai zo ba kuma in har yazo daga shi har Maryam sai yanayin su ya canja ganin in har yazo tana kasa karatu tai ta kasala da shiga damuwa yasa ko yazo iyakar su school compound dan baya so yai mata abinda zai takura ta ta kasa sakewa wanda itama a lokacin ba abinda take so sai ta kasance da shi taji dumin jikin sa, taji yana lalube ta.
Suna tsaka da exam ta fara samun canji wanda da ta kwanta sai bacci ga yawan tashin zuciya ko tai ta tsurfa da zabar abinda zataci a har suka gama exam ta dawo gida aka fara shirin bikin su.```
Wanda ranar daurin auren su Aliyu ya rasu, ranar da take zaton burin su ya cika zasuje su sha soyayya su kula da juna amman sai gashi Allah ya dauke Aliyu, wanda daga nan kaddarar ta ta fara sai gashi ta bar gida da cikin Aliyu taje tai rayuwa a wani wajen da suka rike ta tamkar 'yar su suka bata duk wani gata da soyayya, suka rike ta da amana ita da danta shin me zataiwa wadan nan mutanen, wanda a karshe basu kyamace ta ba suce basu san d'an waye ba ko a ina tai ciki suka aura mata dansu da suka fiso shin ita dan me zatai butulci.
Ta sani tana son Yaa Haidar amman kuma ya zatayi Allah ya dauke shi ya kawo mata wani Yaa Haidar din sai a yanzu ta tuna abinda yake fada mata ko ya tafi wani zai zo ya kula da ita, zata kasance matar Haidar kuma Uwar Haidar.
Hawaye ta goge tuna yanzu fa ita matar aure ce, ta sani Yaa Haidar yafi karfin ta kuma bata isa ya sota ba amman tayi alkawarin zama dashi a haka tinda tata kalar kadaddar kenan Allah ya bata ikon cinyewa.
Wayar tace tai kara ta dauka tana duba screen din Yaa Haidar ta gani bata dauka har ta tsinke ya sake kira tana gab da tsunkewa takai kunnen ta murya a hankali wacce ta sha kuka tai sallama Aliyu dake kwance ya mike da sauri yana fadin
"Me ya samu muryar ki?"
"Ba komai."
"Fada min gaskiya kuka kikai ko?"
Ji tayi zuciyar ta tayi rauni bata san lokacin da kukan ya fito fili ba, kai ya dafe dan a duniya ba abinda ya tsana kamar kukan mace macen ma kuma matar sa.
A hankali yace
"Is ok bar kukan ki fada min menene? Auren mune bakya so ko? Kinsan na miki alkawari in har bakya so zan sauwake miki sai ki nemi wanda yake sonki kike son sa wanda ya fi cancanta dake."
A zuciyar ta ta ce
"Ba wanda ya camcanta dani sai kai, dole zan zauna dakai ko dan taimakon taka rayuwar kamar yadda ka taimaki tawa amman matsalar tayaya zan fara bayan baka so na."
"Ki bar kukan to."
Ya katse mata tunanin da take, shiru tayi yace
"Ki cire damuwar auren mu kinji?"
Kai ta gyada yace
"Alright ina Son dina."
Kallon Haidar tayi dake bacci tace
"Bacci yake."
"Ok shi na kira daman muyi waya tinda bacci yake sai anjima ko?"
"A'ah Yaya...."
Sai tayi shiru yace
"Uhm mrenene?"
"Ya aikin?"
Ya dan saki murmushi yace
"Alhamdulillah."
Tai shiru yace
"Uhm shikenan?"
Kai ta gyada kawai jin shiru yace
"To shikenan sai anjima zan kira muyi waya da My Son."
"Toh."
Ta fada tana kashe wayar. Kwanciyya tayi tana lumshe ido, fuskar Yaa Aliyu ta bayyana kyakyawa mai nutsuwa da kwarjini wanda samun sa sai an tona mai ilimi both arabi and boko shin me zatayi yau in Yaa Haidar ya sake ta wa zai aure ta wanda take so a gida duk wanda zai aure ta sai ta hadu da kalubale wasu baza su ta'ba yadda cewa da aure ta haifi Haidar ba wasu ko sun yadda to tabbas zasu ce taje yawon duniya mafita daya ce shine ta hakura ta zauna da Yaa Haidar, ta sani tana kallon Yaa Haidar a matsayin Yayan ta duk da wasu lokutan takan manta wane irin feeling take ji game da shi, amman ta sani yana daga cikin irin mazan da take so da wadan nan tunanin bacci ya dauke ta.
Kiran sallah la'asar ya tashe ta a bacci ta samu Haidar kwance rike da waya a kunne yana fadin
"Abbi yaushe zaka zo?"
Ta mike ta shiga bandaki taji yana fadin
"Abbi, Adda ta tashi yanzu."
Kofar bandaki ya kalla yace
"Toilet ta shiga"
Ya sauka akan gadon yace
"Abbi an kiran Sallah zanje nayi Sallah a kusa a Abbin Adda, ka kira anjima bye."
Ya ajiye wayar ya fita dai dai fitowar Maryam ta dauki wayar tana fadin
"Ko tayaya aka kira ban ji ba."
Aliyu da bai kashe wayar ba yana jin ta, ta ajiye ta dauki Hijab ta saka ta tada sallah.
*
Kwanan su goma Abbi yasa Aliyu da su Ummi suzo dan aje Adamawa dasu gaba daya, har da Abba aka zo da Sitti da Innah da Yaa Farouk, bangaren biyu na gidan da ba kowa wanda sai su Yaa Alkasim sunzo suke sauka anan sai na Yaa Abdullah da bai aure ba anan aka sauke su, sunga kulawa sosai dan ba abinda ba a ajiye musu, tinda suka zo Maryam na wajen Ummi sai shagwaba take zuba mata dan har lokacin bata jin dadi gaba daya ta kasa sakewa ta kasa sabawa da sabuwar rayuwar ta ta yanzu kewar su Ummi ta dingayi dan haka da suka zo tana jikin Ummi, Ammi da Mami kuwa sosai sukaji dadi dan ganin su Ummi kadai ya sanya Maryam sakewa, tinda suka zo bata ga Yaa Aliyu ba kuma ance tare dashi suka zo, ko da yake shi a gidan su Mami ya sauka bangaren Yaa Haidar na da, Yaa Abubakar kuma suna boy quarters.
In Ammi taga yadda Maryam take sakewa a cikin su Sitti da su Ummi wani dadi take ji da nutsuwa ashe yar ta a cikin gata take sai taji hankalin ta ya kwanta sam bata da damuwa auren da akai mata ma da taga Yaa Aliyu sosai ta jinjina abin dan Aliyu namijin nunawa sa'a ne bama da Yaa Abubakar ya karai musu bayani waye Aliyu duk sai suka ji sanyi duk da basu san Muhammad ba amman hankalin su yafi kwanciyya da auren ta da Aliyu akan da Muhammad.
Dan su Aliyu sun san Maryam sun kuma dauke ta tamkar 'yar cikin su basu nuna kyama ba yau ko Aliyu bai son Maryam ai ba zasu ce a kunce auren ba bare yadda yake son Aliyu ya dauke shi tamkar d'an sa da yadda yai dawainiyya da Maryam ma zai nuna akwai tausayi da shakuwa tsakanin su, wanda so yana farawa ne daga tausayawa juna dan haka sai Ammi ta samu nustuwa a yanzu bata da damuwa sai na ganin farin cikin yar tata kawai dan haka zata kara bata kwarin gwiwa akan ta zauna da mijin ta lafiya duk da tasan Maryam yarinya ce mai hakuri ladabi da biyayya.
*
Kwance take a jikin Sitti, Ummi na gefen kafar ta tana danna waya sukaji sallamar sa da sauri ta rufe idon ta, su Ummi suka amsa ya shigo ya zauna a gefen Ummi yana gaishe su, Inna tace
"Kai dai Aliyu tinda muka zo ban kara ganin ka ba."
Kallon ta yayi yace
"Ai Inna ke uzuri za a na miki dan wallahi kin gama tsufa kin fara rikicin tsufa."
Ummi tai murmushi yace
"To Ummi dazu fa na shigo kawai dai ita ce ina jin ta fara daina gane mutane."
"Kaniyar ka nace, ai ba wanda ba zan gane a cikin ku ba kiji fa Hadiza ina tsufan da zan kasa gane Ali ko na kasa gane kowa ai na gane kai, yaron da ni na raine shi a hannu na ya girma."
Maryam juyi tayi tana fuskantar Aliyu kamar mai bacci amman idon ta biyu ta kasan idon ta take kallon sa sanye yake da milk kalar boyel wanda tana gano singlet din sa. Kansa sanye da brown kalar hula ya kara kyau da haske kamshin sa ya cika dakin, yana lura da ita yadda gashin idon ta ke motsawa alamar idon ta biyu, kafar sa ya mike yana fadin
"To shikenan Hajiya Inna."
Sitti tana dariya tace
"Ai gwara tai maka dai."
"Ni dai na tuba ban shirya fada dake ba."
Ya kalli Ummi yace
"Ina Haidar ne?"
"Yanzu ya fita fa kila yayi can cikin gida yazo yaga yan uwa ai ba zama kasan Haidar da son mutane."
Kai ya gyada ya mike yana kallon Maryam dake kwance jikin Sitti yace
"Ita kuwa wannan baccin la'asar Ummi, kuma dan ta karya min mata gaskiya ta daina kwanciyya a jikin Sitti."
Baki ta dan turo, ya dan yi murmushi ya juya ya nufi kofa ta bude ido tana binsa da kallo yana kaiwa kofa ya juyo ido hudu sukai ya kanne mata ido daya yai, tai saurin rufe idon ta ya saki murmushi kawai ya fice.
*Allah ka yafe mana kai mana rahma, Allah yasa muyi kyakyawan karshe. Amin*
*Antty*
[12/5, 13:30] Maryam S Indabawa🥰: 💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 75
By
*MARYAM S INDABAWA*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)
Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Washe gari da daddare wajen karfe tara ta fito daga bangaren Ammi zata wajen Ummi, tinda ya fito daga compound ya hango ta wannan yasa ya koma ciki da sauri ya buya a jikin flowers din dake wajen, ta karaso wajen ta shiga, hannu yasa ya janyo ta jikin sa baki ta bude zatai ihu yai saurin daura tafin hannun sa akan bakin ta yana fadin
"Ke kar ki taran mutane."
Ido ta zaro tana kallon sa kirjin ta na dukan uku uku, ta marairaice ta zame bakin ta tace
"To Yaya ba tsoratar dani kayi ba."
Ya dan harare ta yace
"Shine zaki min ihu to."
Baki ta dan turo, yana kallon ta yace
"Wato ke yanzu baki iya gaisuwa ba ko? In kinga mutane ma sai ki fara baccin karya ko?"
Baki ta dan turo ta juya tace
"To ni yaushe na ganka tinda kuka zo ma ko nema na bakai ba sai ta yaron ka kake."
Tai magana hawaye na taruwa a idon ta ya zagayo gaban ta yana kallon yadda hawayen ya taru a idon ta, hannun ta ya kama suka karasa wani waje da yake da dakali suka zauna yace
"Yanzu ni dake waye me laifi?"
Da hannu ta nuna sa, yace
"To ni menene laifin nawa?"
"Gashi nan baka nemana ko son ganina bakayi ina ta murna zaku zo amman shine kai baka neman na."
Tai maganar tana sunkuyar da kanta dan bata san yadda akai ta fada masa ba kawai abin na ranta ne bata ji dadi ba ace wai yazo kwana biyu amman basu hadu ba bai kuma damu da neman ta ba, sai Haidar tare suke yini gaba daya fa sai jiyan nan ta ganshi ai dai ko kiranta yayi ashe saboda Haidar yake kiranta.
"To shikenan am sorry nayi laifi amman