Showing 180001 words to 183000 words out of 232912 words

Chapter 61 - Matar Haidar Hausa Novels By Maryam S Indabawa.txt

29 Oct 2025

1225

maganinmu ko wane state da yardar Allah meso yakira wannan number 08120337219
Chat 08063114606_




```Mota ya saka Maryam ya dawo wajen Ahmad yace
"Thank you so much friend."
Ahmad ya murmushi yace
"Never mind, yanzu dai matsala ta 'kau, amman please abi da yarinyar nan a hankali kaji?"

Wani kallo ya watsa masa yace
"Baka fini son abata ba ai."
Yai gaba yace
"Sai na kira ka."

"Ok aci amarci lafiya."
Daga nan ya shiga motar ya tada ta, suka fita daga unguwar, wani super market yai parking ya kalli Maryam da ta lafe jikin kujera yace
" *Matar Haidar* "
Dagowa tai tana kallon sa, hannun ta ya kamo ya dan murza yana sakar mata murmushi, itama murmushin ta sakar masa, yace
"Ina zuwa kinji?"

Kai kawai ta gyada ya mata kiss a kumatu ya saki hannun nata tare da fita, super market din ya shiga bai jima sosai ba ya fito aka biyoshi da manya manyan ledoji boot ya bude aka saka kayan ya shiga ya tada mota ya juyo ya kalli Maryam da ya kasa gane a halin da take, hannun ta ya kamo ya fara murzawa a hankali ta d'an d'ago ta kalle shi, ido suka hada tai saurin kawar da idon ta gabanta na faduwa yace
" *Matar Haidar* !"

Ido ta lumshe domin kuwa yau ta yadda ta tabbata *Matar Haidar* burin ta kenan a rayuwa Allah ya amsa amman kuma babu iyaye a ciki anya kuwa sunyiwa iyayen su adalci? Abinda ya tsaya mata kenan.

" *Matar Haidar* ya naganki wani iri ne shin bakya murna da wannan ranar da kika zama mallakin Haidar?"
Ya fada yana kamo hannun ta, kai ta girgiza ya kawo hannun ta wajen bakin sa yai kissing din sa yace
"Yau kin zama mallaki na halali na komai zai faru tsakanin mu sai samun lada a cikin sa, so damuwar fa? Fada min uhmmm?"

Murmushi ta dan saki tace
"Bani da damuwa Yaya sai tunanin iyayen mu shin mun kyauta musu?"
"A gaba in sukaji abinda mukai sai dai su sa mana albarka tinda ba mu biyewa shaidan ba muka samar wa kanmu mafita mai kyau, yau ko d'a muka samu kinga d'an sunna ne, kuma duk abinda zamu aikata lada zamu samu, na zama naki kin zama tawa kina da hakki akai na nima haka sai muyi fata da addu'a Allah ya cika mana burin mu ya bamu ikon sauke hakkin kowa."

Ido ta lumshe ji tayi yana mata wani irin abu a hannu wanda ya kara kashe mata jiki, yace
"Zan kai ki gidan mu na shirya mana shi, ko bayan auren mu zamu cigaba da zuwa muna sha'katawa."

Murmushi kawai ta saki, wani mai kaji ya gani ana gasawa wajen har da resturant, parking yayi ya sauka yaje ya siyo ya dawo da ledoji ya saka a baya ya ajiye, ya tayar da mota, lokacin da suka karasa shida saura dan haka suna zuwa ya sauka ya bude gate ya shigar da motar ya dawo ya rufe.

Kofar motar yazo ya bude mata ta fito tana kallon harabar gidan ba sabo bane a wajen ta amman wancan zuwa duk da ana aikin gidan ne sai da aka gama yau gata ta shigo gidan a matsayin matar mai gidan, hannun ta ya kamo ya janyo ta ya rungune ta yana fadin
"Alhamdulillah!"

Lafewa tayi a jikin sa tana sauke ajiyar zuciya, sunkuyawa yayi ya dauke ta, tai saurin kamkameshi, a haka suka nufi enterance din gidan wanda akai masa yar barander da kujeru da shuke shuke ya bude kofar suka shiga wani madaidaicin falo, wanda suna shiga sanyi da kamshin dakin yasa ta lumshe idon ta a hankali ta bude tana bin dakin da kallo, komai na ciki sabo ne, set din kujeru ne Brown kala da coffee sunyi kyau sosai sai kayan kallo bakake da labulaye brown kala, can gefe dining area ne sai kitchen sai wasu kofofi guda biyu daya bedroom ne da toilet dayan kuma wani falo ne again da bedroom da toilet bai dire ta ba sai da suka shiga bedroom din ya ajiye ta akan gado yace
"Magariba ta gabato, ki shiga kiyi wanka kiyi sallah kinji?"

Kai ta gyada masa kawai ya juya ya fita, kayan ya shigo mata dasu sannan ya fita, tashi tayi ta shiga tai wankan ta dauro alwala ta daura towel, tunanin take tayaya zata fita lekawa tayi taga ba kowa a dakin da sauri ta fito ta karasa wajen kofa ta rufe sannan ta nufi ledar da ya shigo da ita, budewa tayi kayane amman duk wanda ta dauka ta daga sai taga ba zasu wuce gwiwa ko cinya ba daga riga da wando sai doguwar riga sai siket da riga, komawa tayi ta zauna jin ana kiran sallah yasa ta mike, wata doguwar riga ta saka wacce ita ce ta kai mata gwiwa sannan ta saka wani katon hijab da ta gani a ciki, sallaya ta shimfida ta tada sallah, bayan ta idar ta zauna tana addu'a wanda yawanci akan rayuwar suce, har akai isha'i tana addu'a ta mike ta tada sallah bayan ta idar ta tada shafa'i da wuturi, tana cikin yin wuturin taji shigowar sa, ya shigo ya zauna. Idarwa tayi tana addu'a ya sauko ya zauna a gaban ta ta gama ta shafa.

Ya kalle ta, ta shagwabe fuska dan murmushi ya saki yace
"Baby!"
Baki ta dan turo ya dan zaro ido yana fadin
"Zakiyi bayani ne."

Ya mike yace
"Tashi muyi sallah ta godiya ga Allah ko?"
Ya dauki wata sallayar ya shinfidda ya tada sallah tabi sa, raka'a biyu sukayi, bayan sun gama sukai addu'a juyowa yayi ya matso daf da ita ya daura hannunshi na dama ya dafa goshinta da shi, ya fara furta
"Bismillahi! Allahumma inni as'aluka khairaha, wa khaira ma jabaltaha alaihi, wa a'udhubika min sharriha, wa sharri ma jabaltaha alaihi."

Yana gamawa ya saki kan nata da murmushi a saman fuskarsa ya ce
" *Matar Haidar* tawa, ina miki maraba da shigowa cikin rayuwa ta, wannan rayuwar ta yanzu ta wuce ta baya, sai dai fatan Allah ya sanya mana albarka a cikin ta."

Kanta a kasa ta kasa dagowa sam jin ta take wani iri, ji take tamkar mafarki take wai yau itace ta zama matar Yaa Haidar, jin hannun sa tayi a habar ta ya dago kanta suka hada ido, wani murmushi ya sakar mata wanda bata san lokacin da ta maida masa martani ba, ya saki kan nata yace
"Tunanin me kike?"

Kai ta girgiza yace
"Ina zuwa."
Ya mike ya fita bai jima ba ya dawo hannun sa rike da plate da cup, ya dauki leda ya karaso ya zauna ya fara bude ledar wanda yana budewa wani kamshi ya bayyana ido ta lumshe take taji cikin ta na kukan yunwa, wani gashin kaza ya zuba a plate din ya dauki madarar da ya shigo da ita ya zuba a cup ya matso da plate din ya dauki tsoka yai wajen bakin ta da shi, kai tayi kasa dashi dan wani nauyin sa taji tana ji, duk da a gida yasha bata abinci a baki amman wannan sai taji wani iri, ya matso jikin ta yana fadin
"Haa mana Baby."

A hankali ta bude bakin ya saka mata ta hau taunawa sannu a hankali kamar ba zataci a haka ya dinga bata, sai da taji ta koshi ta girgiza masa kai ya bata madarar ta sha sosai sannan ya fara ci, mikewa tayi ta shiga bandaki ta wanke bakin ta, sannan ta fito ta zauna a gefen gado, yana zaune har ya gama ya kwashe kwanukan ya fitar dasu ya dawo ya shiga ya yi wanka ya fito daure da towel da sauri ta fada saman gado tana juya masa baya, yai murmushi ya saka boxer da singlet kadai yayo kan gadon yana fadin
"Ke bakya jin zafi ne?"

Ya fada yana dago hijab din ta kamkame jiki ta tayi yace
"Dashi zaki kwanta?"

Kai ta gyada, yace
"To tashi muyi magana."
Mikewa tayi zauna suna fuskantar juna, hannayen ta ya kamo yace
"A duniya ba abinda nake so kamar ke Maryam, yau buri na ya cika kin zama mallaki na, babu abinda ya rage min na buri na kuma sai ganin gudan jini na dake, yau ni zan zama su Abbi dan haka zan miki nasiha kamar su Abbi da Yayan ki, shine kibi mijin ki sau da kafa nasan kinsan menene aure kuma kinsan hakkin miji akan matar sa da hakkin mata akan mijin ta ba sai na tsaya cewa ga hukuncin wanda ya kasa sauke hakki daya a ciki ba, amman zan fada miki mijin ki yana bukatar ki sosai dan haka kece kadai mafitar sa ke zaki cire shi daga halin da yake ciki, kin yadda dani?"

Ya tambaya yana murza mata hannu da wani irin salo, kai ta gyada masa ya kara murza hannun nata yace
"Har yanzu akwai wata rashin yarda tsakanin mu?"

A hankali ta bude baki tace
"Babu Yaya ban taba jin zaka cucen ba ban taba jin ban yadda da kai ba, kullum ina daukar ka wani sashe na. Kai ne sirri na."

Hannun nata ya dan matse yace
"Zuciya ta ta hanani kar in so wata sai ke, kwakwalata bata tuna kowa sai ke, in za a tambayen wa na fi so amsar dai sai ke, rayuwa ta in zan sadaukar ga wata sai ke, soyayyar ki ta zarce lissafi kwakwalwata bata kwatanta kaunar ki, ke kadai nake so da kauna, nafi sonki akan kowa da komai da kaina dan haka ki yadda dani ki cigaba da yadda da aminta dani kinji? Ina kaunar ki."

"Inda abinda ya zarce kauna zan baka, inda abinda ya zarce raina zan baka, bani da buri kullum sai na ganni a damar ka ya zamto ina mai kula dakai, soyayya ta kulle idanuna ta sanya bana ganin laifin ka komai kace ina ganin dai dai ne. Bani da kowa bani da komai sai kai, banajin kowa ban ganin komai ko a duhu sai kai, kaine haske na, kaine farin ciki nah, na baka ragamar rayuwa ta na baka yadda ta Yaya."
Tana fadar haka ta fada jikin sa tana fashewa da kuka dago ta yayi yana lalashin ta.

Tana jin sa a hankali ya fara cire mata hijab har yai nasarar cire mata gaba daya, kwantar da ita yayi ya tashi ya kashe fitilar dakin, ya dawo ya kwanta tare da janyo ta jikin sa, shiru tayi tana jin wani irin fitinenne ƙamshin jikinsa da sanyin d'akin suna ratsata.

A hankali ta fara fidda numfashi. Hannunsa yasa ya juyota rigingine, d'an sunkuyowa kanta yayi. Hakan yasa suka d'an fidda numfashi a tare, cikin nutsuwa taji ya manna mata kiss a goshinta, tare dasa tafin hannunsa bisa nata tafin hannun.

Cikin wani irin sassanyan numfashi ya cusa kanshi tsakankanin wuyanta da kafaɗarta hancinshi ya manna kan fatar wuyanta, idonshi ya lumshi tare da ƙara shaƙan ƙamshin jikinta. Ita kuwa Maryam wani irin harbawa zuciyarta ya fara can.

Aliyu kuwa a hankali ya dawo da kanshi kan fuskarta, 'kasa yayi da bakinshi. Harshensa ya d'an zaro ya manna da tattausan lips 'dinta, lasarsu yayi tare da fidda wani matacce sauti.

A haka ya dinga aika mata da wasu salo masu birkita kwakwalwa wanda ya gama hargitsa Maryam gaba daya ta susuce masa shima haka sai da yasan ya gama kashe mata jiki sannan ya fara neman.........




"Innalillahi wa innailaihi rajiun. Wayyoooooooo Allah na Wayyo, Wayyo Abbi, Wayyo Ammi na Wayyo Yaya Alkasim dina, wayyoooooooo Mami Yaa Haidar zai kasheni, Ammi kizo ki ceceni, kice ya barni"
Sune abinda kawai take iya fadi, sai kuma ta fara fadin
"Wayoo Allah, innalillahi wainna...."

Jin yadda take zurma ihu da kiraye kirayene yasa ya manne bakinshi da nata lips ɗinta duka biyu ya haɗe ya fara yi musu wani fitinenne tsotsa tamkar zai tsinkesu ya haɗiyesu, yana yi yana cimma inda ya sa gaba, bai san lokacin da ya saki bakin ta ya fara fadin
"Ah ah Yaa Allahu, Yaa Rahman, Yaa Rahim, Alhamdulillah, Yah subahanallah! Subahanallah!! Allahu Akbar."

Daga shi har Maryam kuka suke ita kukan azaba da rashin sabo shi kuma kukan ni'ima dan bai taba zaton haka rayuwa aure take ba bai san haka ake ji ba, duk da shima yaji jiki a matsayin sa na saurayin da bai tabayi ba gaba d'aya kafafun sa da cinyoyin sa sunyi tsami, yafi awa uku yana abu daya wanda da kyar ya samu ya sake ta ya fada gefen ta kana ya janyo ta jikin sa ya rumgume ta tare da lumshe idonsa saboda, wani irin fitinenne zazzaɓi mai masifar zafi da suka ƙasusuwan jikin daya rufeshi a take a lokacin ɗaya gaba ɗaya jikinsa karkarwa ya fara.

Maryam banda sheshekar kuka babu abinda take, sam ya kasa lallashin ta duk da yana jin kukan har cikin zuciyar sa, a haka bacci ya dauke ta tana mai sauke ajiyar zuciya, shi kuwa zafin zazzabi ya hanasa baccin sam sai surutai yake, yanaji ana kiran sallah amman sam ya kasa tashi sai da kyar ya janye jikin sa ya shiga ya hada ruwa yai wanka tare da gasa jikin sa.```







*Allah ya jikan musulmai Allah yai mana rahma ya yafe mana. Amin*



*Antty*
[12/4, 17:33] Maryam S Indabawa🥰: 💗💗 *MATAR HAIDAR* 💗💗
Page 74

By
*MARYAM S INDABAWA*

*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


Ina ma'abota son gyaran jikinsu yau ga maman sayeed collection tazo muku d gangariyar maganin gyaran breast (nono)
Maganinmu yayi fice gurin gyaran nono kikai amfani d maganinmu cikin 1week zakiga result maganinmu yana ciko d nono suyi bul² nono ko yakai silifas y mushewa kikai amfani dashi zakiga canji
Maganinmu Bashi d side effect mun hadashi d tsirrai d saiwoyi kala² domin Y'an uwa mata
Muna kano muna tura maganinmu ko wane state d yardar Allah meso yakira wannan number 08120337219
Chat 08063114606


```Hannunshi yasa ya fara janye blanket ɗin. Ya bude yana kallon ta ido ya lumshe yana lasar leben sa dan take yaji wata sha'awar ta na kara fizgar shi, ya daura hannu akan ta yana mata tafiyar tsutsa cikin gashin ta, a hankali ta bude ido, tana ganin sa ta tabe baki zatai kuka ya daura hannun sa a kan bakin ta yana zagaye shi yace
"Haba Baby yi hakuri tashi kiyi wanka kinji?"

Kallon kanta tayi da sauri tasa hannu zata ja blanket din ya rike tace
"Yaya ka ban kaya to."
Ta fada tana sakar masa kukan shagwa'ba, kanshi ya ɗan kauda kana a hankali ya janye borgon tare da cewa.
"Baby kiyi haƙuri ki dena kukan kinji ko bana son jin kukanki."

Yana fada ya cicciɓota ya dauke ta, da sauri ta rumtse idanunta tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa. Bathroom ya wuce. A hankali ya sauƙeta cikin ruwan ɗumin.

Wani irin zillo tayi tare da yarfa hannun da kuma sakin ihu mai sautin rauni.
"Wash Allah na Yaya zafi na kone."
Cikin sanyi yace.
"Sorry kiyi haƙuri zakiji daɗin hakan, yanzu zaki warke".

Ina sai zillewa take son yi. Da sauri yasa hannunshin ya danne ta cikin ruwan ta zauna daɓas, hannunta ta fara yarfawa tare da zubda hawaye, bakin bath ɗin ya zauna, kanta ya jawo ya manna da jikinsa, kana yayi shiru yana jin yadda jikinta ke karkarwar tamkar mazari.

Wata fitinenneyar zuface ta fara karyo mata tako ina na, jikinta, sai kuma ta fara sauƙe ajiyan zuciya. Sai da ruwan yai sanyi sannan ya kamo hannunta ya miƙar da ita tsaye, ya zubar da ruwan ya kara hada wani yana fadin
"Zamu ƙara wani ruwan ɗumin kinji."
Ƙara tusa kanta tayi jikinsa, tare da manne ƙirjinta da nashi wai bata son yaga breast ɗinta.

Wani ruwan ɗumi ya kuma sawa, kana ya zaunar da ita ciki. Sannan a hankali yace.
"Aha Gud girl!"

Sai da ya hada mata sau uku sannan yai mata wanda ya hada mata wani ruwan yace
"Kiyi wankan tsarki bari na dawo."

Ya juya ya fita, tai wankan ta tas, kasa fita tayi tana tsaye bakin kofa ya budo kofar, ya karaso yace
"Kinyi?"
Kai ta gyada kanta a kasa, ya kamo hannun ta dan su fita amman me tana daga ƙafarta, ta runtse ido tare da cije laɓɓanta, kana ta ɗan ware ƙafafuwanta tare dacewa.
"Wash"

Ido ya ƙurawa yadda take tafiyar. Kanshi ya jinjina sannan a hankali ya karaso ya dauke ta suka fita a gefen gado ya ajiye ta, kaya ya dauko wata riga a wanda ya siyo wanda take tamkar babu ya saka mata yana yi yana kallon ta, hijab ya bata ya mike yajasu sallah


Ita kuwa Maryam tana idarwa ta zauna tana sharce hawayenta dake silalowa tana mamakin wasu zantukan Yaa Haidar da abubuwan da yai mata, amman kalle shi yanzu yana abu ko a jikinsa kamar bashi yayi wannan abun ba.

Tana shafa addu'a ya juyo ya kalle ta, jikin sa ya janyo ta wanda yaji da zafi zau, rumgune ta yayi yana lallashin ta da kalamai masu dadi da tsada wanda take ya shige zuciyar ta, ta saki komai ta manta duk azabar da ta sha, ya cika ta da soyayyar sa, shi yasan bai da matsala da Maryam tinda daman yasan abarsa yasan lagon ta, yasan ta da raki da son jikin ta, to ta wannan hanyar da yabi ya mantar da ita komai dai, hannun ta daga ta kamo fuskar sa, zafin da taji a jikin sa yasa ta daina kukan shagwabar da take tana fadin
"Yaya jikin ka zafi."

"Baby na ai naki yafi nawa zafi, yanzu zamu sha magani kinji?"
Fuska ta bata hawaye na cika idon ta alamun bata so kenan, ya rumgume ta yana lalashin ta daga haka kuma ya fara romancing nata.

Wayar sa ce tai kara ya dago yana duba mai kiran, mikewa yayi yana rakwafowa yace
"Ina zuwa Honey!"

Ya mata kiss a lips din ta sannan ya juya ya fita bai jima ba ya dawo da ledoji plate yaje ya dauko ya juye musu abincin da yayi order, dankali ne da kwai, sai peppersoup din kayan ciki da gasashen nama, kitchen ya je ya dauko tea da kayan madara yazo ya hada mata, shi ya dinga bata tanaci a hankali a hankali har ta koshi ya bata magani da kyar tana kukan shagwaba ta amsa tasha ya hau shafa bayan ta. Kan gado ya kwantar da ita yaci abinci sannan ya fitar da kayan, kan gadon ya hau wajen ta ya dago ta ya daura a jikin ta yana fadin
"Ina kaunar ki Baby, a jiya kin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login