Showing 54001 words to 57000 words out of 232912 words

Chapter 19 - Matar Haidar Hausa Novels By Maryam S Indabawa.txt

29 Oct 2025

1234

suka gaishe sa ya sa musu albarka dukkan su ya karai musu nasiha sannan ya sallame ta shi kuma ya zauna shi da Aliyu suna tattaunawa. Bayan sun gama ya dago ya kalli Aliyu yace
"Aliyu me yake damun ka ne?"

Kai ya dan shafa yace
"Ciki na ne ke ciwo da shi na kwana jiya."
"Allah ya sauwake ya kamata ka samu magani akan ciwon cikin nan."

"Insha Allahu Abbi."
Tare suka karya sannan yaje ya shirya ya tafi asibiti. Sai yamma ya dawo yana dawowa gidan su ya wuce yai wanka sannan ya nufi part din iyayen nasa. A falon Mamah ya samu Mamah da Abbah.

Zama yayi ya gaishe su. Mamah tace
"Har ka dawo?"
"Eh Mamah."

"Yau ana can ana kafi a gidan naka."
"Haka Ammi ta fada min dazu."

"Masha Allahu Baba na ka rike amanar yarinyar nan duk da nasan yadda kake son ta amman zaman tare dole a saba wata rana kayi hakuri da ita kaji ka dauke ta matsayin kanwa in tai maka laifi kaji?"
Kai ya gyada yace
"Insha Allahu!"

"Allah maka albarka."
"Amin!"

"Kaje ka gaishe da Umman taka?"
Kai ya girgiza. Abbah yace
"To kaje kaji dan albarka."

Kai ya gyada ya mike ya fita. Bangaren Umma ya nufa yana zuwa yai addu'a sannan ya shiga bangaren Umman tana falo zaune akan kujera kafa daya kan daya tana kallo. Yai sallama ta amsa ko kallon inda yake batai ba. Zama yayi yace
"Ina yini?"
"In ban yini ba zaka ganni? In ma fata kake na mutu to ka sani kai ne zaka mutu da wannan shegun kuma ka sani sai tarihin ka ya bace a duniya."

Bai tanka mata ba ya mike yace
"Na barki lafiya."
Ya juya ya fita yana girgiza kai da halin Umman nan tasu. Hakika yasan Mamahn sa na hakuri wannan yasa sam bai son zaman gidan dan in har yana gidan sai ya gaishe da ita abinda shi kuma baya so kenan dan da yaje sai ta bata masa ran sa da irin wadan nan maganganun.

Waya ya dauka yaiwa Maryam transfer dubu dari biyar sannan ya koma dakin Mamah acan yaci abinci har akai isha'i ya kara komawa. Mamah ta kalle shi tace
"Me yake faruwa ne yau?"
"Me kika gani?"

"Naganka a gida ne."
Yai murmushi yace
"Na fara missing Mamah na ne."

"Kai din da kake dokin a daura maka aure ka dauke Matar ka, katafi ka bar ni."
"Ah haba dai!"

Sallamar Alkasim ce ta katse masa magana ya shigo ya gaida Mamah sannan yace
"Ai na zata jikin ne?"
"Bashi da lafiya ko?"

"Jiya sai da mukaje asibiti amman da sauki ai."
"Yanzu nake masa ai nace yau lafiya yazo ya makalen?"
Mamah ta fada.

"Tsoron mutuwa yake kar ta dauke shi shine ya taho wajen ki."
"Ai mutuwa ba yanzu ba sai naga ya'ya na."
Aliyu ya fada.

Mamah tace
"Me.....?"
Da sauri ya mike ya fita yana dariya. Alkasim ta kalla tace
"Me yake damun sa ne wai?"

"Ciwon ciki ne amman an bashi magani ai."
"Kasan kuma bai fada min ba."

"Ai ba zai fada ba ko ita ma nasan bai fada mata ba."
"Aliyu kenan."

Haka suka dan taba hira sannan ya mike yai mata sai da safe dan har tara tayi. Dakin Aliyu ya nufa ya same shi har yayi shirin bacci zama yayi yace
"Anan zaka kwana kenan?"
Kai ya gyada yace
"To ni bari naje sai da safe."

"Allah tashe mu lafiya."
Yana fita ya fara neman layin Maryam, dauka tayi tace
"Yau ba ruwa na dakai Yaya!"

"Ya salam menayi kuma?"
"Yau baka neman ba sai zuwa naje dakin Yaa Alkasim baka nan."

"Naje aiki ne! Sai yamma na dawo ina gida me kike so?"
"In ganka kawai!"

"Kina ina to?"
"Ina falon Ammi."

"Bari nazo to."


*Gaskiya ina jin zan daina posting a whatsapp ace ba wani appreciation da kuke nunawa, always thanks ba wani comment kuma a haka kuke so ina muku two pages a rana, in har kuna son two pages a rana to naga ruwan comment nima nai alkawari daga gobe har na gama book din nan two page zan nayi amman fa sai naga comment, yawan comment yawan posting karancin sa ma zai na sai na gadama nayi posting, dan haka in kuna so naga sauyi. Ngd*


*Allah ka yafe mana kasa mu cika da kyau da imani Amin.*


*Antty*


ο»ΏπŸ’—πŸ’— *MATAR HAIDAR* πŸ’—πŸ’—
Page 18

By
*MARYAM S INDABAWA*
HAJOW


*Bismillahir Rahmanir Rahmin*


Ya mike ya nufi kofa ya fita. Gidan ya nufa ya shiga Babban falo ba kowa dakin Ammi ya shiga ya same ta zaune gaban ta gashin nama da madarar Ammi zaune tana duba wasu kaya. Zama yayi ya gaishe da Ammi sannan ya zauna a gefen ta yana fadin
"Kayan dadi aka samu ashe!"

"Muci!"
Cikin sa ya shafa yace
"Na koshi!"

Tace
"Shikenan!"
"Goben zaku gyaran kai ko?"

"Eh!"
"Karfe nawa zan zo na kai ku.?"

"A'ah kaje aikin ka ko driver ya kai su."
Ammi ta fada.
"Ammi na dauki hutu ai!"

"Au to shikenan. Allah ya taimaka."
Ta mike tayi cikin dakin ta. Ya kalli Maryam yace
" *Matar Haidar* kinga Haidar din naki?"

Kai ta gyada yace
"Zan iya tafiya?"
Fuska ta bata tace
"Bamuyi hira ba fa."

"In na zauna kar naje....."
"Kar kaje me?"

"Shikenan!"
"Naga sako dazu Amman Yaya yai yawa!"

Hannu ya daura akan lips din sa masu taushi pink kala yace
"Kada kice haka sunyi kadan ma nake gani."

Tai murmushi jin Ammi zata fito ya mike yace
"Zanje na kwanta gobe wajen 10am zanzo sai mu tafi."
"Allah kaimu nagode!"

Har ya juya, sai kuma ya juyo ya kara kallon ta, mikewa tayi yace
"Muje na rakaka!"
Suka fita. Bakin gate taga yayi tace
"Ba anan zaka kwana ba?"

Kai ya gyada, idon ta ne ya kawo ruwa tace
"Saboda me to? Saboda jiya ko? Baka yafe min ba ko Yaya?"
"Na yafe miki *Matar Haidar* ni namanta da wani abu ya faru ma jiya, kawai ina hada kayana da wasu abubuwan ne me kike so na baki?"

"Ni da zaka kawo abin gidan mu in akwai abinda nake so in ka kawo na dauke."
"Shikenan sai da safen ko?"

Kai ta gyada ta daga masa hannu tana masa bye bye har ya juya ya fita. Juyawa tayi ta koma ciki. Dakin Ammi ta koma ta dauke kwanon dan kai wa kitchen Ammi tace
"Amman naga baki ci ba fa!"

"Ammi na koshi ne!"
Kallon ta Ammi ta tsaya yi tace
"Zo nan Maryam!"

Karasawa tayi ta zauna, Ammi ta bita da kallo sannan tace
"Meyake damun ki ne? Tinda kika dawo daga makaranta bakya cin abinci sosai ga tsurfar zabar abinci."

Cikinta ta shafa tace
"Nima Ammi ban sani ba."
Ta karasa magana tana hamma alamar bacci takeji.
"Je ki kwanta sai da safe."
"Allah tashe mu lafiya."
"Amin!"
Ta fita ta ajiye plate din sannan ta shiga tai wanka tare da brush tazo ta kwanta. Tana kwanciyya bacci ya dauke ta.


Aliyu na shiga ya isa kan gadon sa, kwanciyya yayi yana mai lumshe ido, juyi ya fara akan gadon wanda sam ya kasa baccin har wajen karfe dayan dare mikewa yayi ya shiga bandaki ya watsa ruwa yayo alwala sannan ya fito ya hau kan sallaya nifala ya fara wanda har karfe uku idon sa biyu yana karatun Alkur'ani. Sai da yaji an fara kiran sallah sannan ya mike ya kuma watsa ruwa ya nufi masallaci.

Ba mutane sosai ya shiga ya zauna yana karayin karatu, sai kusan rabin awa sannan Abbi da Alkasim suka shiga daga can aka kara kiran sallah sannan mutane suka fara shiga dan yin sallah, ana idarwa suka gaisa da Abbi sannan ya tafi. Alkasin ya zauna a gefen sa yana kallon sa yace
"Ahmad yana ta kiran ka baka dauka ba."

"Bansan inda wayar ma take ba, me ya faru!"
"Zancen zuwan sa ne."

Mikewa sukai suka fita, a kofar gida suka tsaya yace
"Me yace maka?"
"Ba zai samu damar zuwa bane saboda wani aiki da ya tasar masa aka tura shi wani waje kuma a cikin week din nan ake son ya kai report yace kayi hakuri da ya gama zai zo yaci girkin amarya."

Tsaki ya saki yace
"Yai zaman sa ma kawai dan rainin hankali."
Ya juya ya nufi gidan su. Dakin sa ya shiga ya kwata anan falo bacci ne ya dauke shi, takwas da rabi ya tashi ya shiga yai wanka da sabulun sa mai dadin kamshi. Ya fito ya shafa mai ya saka bakin wando da farar riga mai gajeren hannu ya saka turaren sa na Oud Kareem mai kamshi da dadi ya gyara sumar kansa wacce take a kwance ko da yaushe luf luf, agogo ya daura a hannun sa ya kalli fuskar sa karfe tara har da kwata. Wayar sa ya dauka guda biyu ya fita dasu a hannu.

Bangaren Mamah ya nufa yana tafe suna gaisawa da masu aikin gidan a haka har ya karasa bangaren Mamah, ba kowa a falon ta sai tashin kamshi da sanyin AC dake tashi.

Bedroom din ta ya nufa yai knocking kofar tana daga ciki ta amsa masa ya shiga tana zaune gaban mirrow tana daura dankwalin ta ya shiga. Har kasa ya durkusa ya gaishe ta, ta amsa tana dafa kan sa tare da saka masa albarka. Mikewa yayi yana fadin
"Me kike dafa mana?"

"Ni Abbahn ka na dafawa ba kai ba."
Yai murmushi yace
"Mamah sauran kwana nawa ne nima da zan tafi, kuma ko rabon Abbah ne ci zanyi ayi masa wani."

Ya fada yana fita, Murmushi Mamah tayi tabi bayan sa tana fadin
"Baka da magana sai ta tafiya kullum kace sauran kwana nawa ko? To ina fatan in ka tafi ba ka tafi ba kenan ai dole wata rana kana zuwar mana ko? Kuma kaci abincin dai wata rana ko?"

"A'ah Ma'ul Ayn ba zata barni ina cin abinci a waje ba, dan haka abincin ki sai da kallo Mamah!"
Ya fada yana daura kan sa a kafadar ta. Kan sa ta shafa tana fadin
"Aliyu da Maryam kenan, Allah ya nuna mana ya tabbatar da alheri,"

"Amin!"
Abbah ya fada yana shigowa, murmushi duk sukai, Aliyu ya durkusa ya gaishe da Abbah nasa ya kamo hannun sa yana fadin
"Ka tashi lafiya?"

"Alhamdulillah!"
Ya kamo hannun sa sukai duning table Mamah tai serving nasu suka gama suka mike Abbah ya ajiyewa Mamah kudi suka fita. Har bakin kofa ta raka shi tana masa addu'ar Allah kiyaye ya tsare.

Aliyu yana murmushi dan yadda Mamah ke kula da Abbah sa ko fada sukai sai ta raka shi tai masa addu'a yana sha'awar zaman su yana fatan suyi irin shi ko fiye da haka da Maryaman sa.

Bangaren Umma suka nufa, suna shiga tana fitowa daga bedroom sanye da kayan bacci kan ta ba dan kwalli sai kitson da akai mata da attachement. Kasa Aliyu yayi da kan sa daga bakin kofa yace
"Ina kwana?"

Kai ta dauke tace
"Lafiya!"

Sannan ta nufi dining, da sauri ya juya ya fita yaji Abbah yana fadin
"Yau baki zasu fara zuwa fa!"

"To me zan musu?"
"A'ah na fada miki ne dai daman dan kar kiji zuwan nasu an gyara musu can boy quarter da bangaren Abubakar."

Bata tanka masa ba ta zauna sai kuma tace
"Kuna wahal da kanku ne fa."
Kudi Abbah ya dauka ya ajiye mata yana fadin
"Ni sai na dawo."

Ko kallon sa batai ba har ya fita a dakin. Ya shiga mota ya bar gidan. Aliyu na fita ya fito da motar sa a kofar gidan su Maryam yai parking sannan ya dauki wayar sa har zai kira ta sai kuma ya fasa ya mike ya shiga cikin gidan.

A falo ya samu Ammi da Baba Ramma da wasu mata a dakin dan har sun fara ba'ki masu zuwa kwana. Har kasa ya gaishe su, sannan ya mike ya shiga corridor dakin Ammi da Maryam, kofar dakin ta ya nufa ya tura kofar, fitowar ta kenan daga toilet daure da towel daga kirjin ta zuwa gwiwar ta sai hula akan ta, tana zaune gaban mirrow tana shafa mai taji an budo kofar da sauri ta dago, ganin Aliyu yasa tai saurin durkushewa tana kakkare jikin ta.

Ido ya lumshe yana mai tasbihi a zuciyar sa. Hakika Maryam yarinya ce amman Allah yai mata baiwa da yawa wacce sai kana tare da ita zaka san wasu daga ciki. Duk da yarinya ce Allah ya hore mata diri mai kyau da daukar hankalin duk wani namiji, banda suffa ta kyau da take da ita Maryan ta gama yi ta ko wacce fuska.

Ido ya bude a hankali ya karaso inda take a durkushe yace
"Me zaki boye min *Matar Haidar* ? kada ki manta komai naki na *Haidar* ne."
Kai ta hau girgizawa tana fadin
"Yaya dan Allah ka fita na karasa shiryawa."

Mikewa yayi ya harde hannu a kirjin sa tare da make kafada yace
"Naki yau ni zan shirya ki!"
Ya fada yana durkusawa ya dagota da sauri ta makale jikin sa dan kar ya ganta a haka, wanda jin ta a jikin sa yasa ya fara rasa nutsuwar sa. Hannun sa ya zura cikin towel din nata yana yawo dashi a ciki har ya isa kan kirjin ta wanda daga ita har shi suka sauke wata ajiyar zuciya. Kan nipple din ta ya kama yana wasa dashi, dayan hannu yasa ya zagayo dashi ta bayan ta ya tallafe bayan ta dashi.

A hankali ya matsar da kan sa kusa da fuskar ta hancin sa dai dai nata goshin su a hade idon ta a lumshe yake in banda rawa ba abinda jikin ta keyi. Dago kanta tayi wannan ya bashi damar cafkar lips din ta ya fara tsotsa kamar wanda ya samu lolli pop.

Maryam kuwa jikin ta ba karamin mutuwa yayi ba amman hakan bai hanata kokarin son raba jikin ta da nashi ba. Jin yana yin kasa da hannun sa yasa ta saki kuka marar sauti tinda bakin ta na cikin nasa, bai san tana yi ba sai kokarin faduwa da suke daga shi har ita dan kafar sa ta gaza daukar ta, kan gado ya nufa da ita ya kwantar ya rufa akan ta, hawayen da ya gani yana ta zuba yasa shi ya rude ya hau tambayar lafiya? Murya na rawa tace
"Dan Allah ka bari Yaya bana so!"

"Ni ina so!"
Ya fada yana kashe mata ido daya. Ido ta lumshe ya saki kara da sauri ta mike tana kallon sa rike da ciki. Yana ganin ta mike ya fara tambayar
"Menene Yaya? Cikin ne? Ayya sannu!"

Ya saki murmushi ya matso yasa harshen sa ya fara goge mata hawayen dake zuba ta idon ta. Hannun sa ta kama cikin damuwa kamar zatai kuka tace
"Ya daina?"

Kai ya gyada tare da dafe kanta yace
" *Matar Haidar* mijin ki is missing you, he need you!"
Hannun sa dake cikin nata ta kara rikewa tace
"Am sorry Yaya na, please be patient sauran kwana uku fa?"

Tai maganar cikin lallashi. Hannun ta yai wa kissing sannan ya mike ya kai hannun nata kan marar sa yace
"Kinji yadda yake min kwana biyu!"

Da sauri ta janye hannun ta dan jin tudun abar sa wanda ya tabbatar mata a matukar bukace yake. Murmushi yayi yace
"Sai na kara wanka kema kije kiyi, i will call you to come out!"
Kunya ya bata tai kasa da kanta matsowa yayi yace
"Kema fa sai kinyi!

Da sauri ta juya masa baya ta make kafada, dariya yayi yace
"Oh ko? To bari na saka ki da dalili!"
Kamar tasan kamo ta zai ta diba a guje ta fada bandakin tana murmushi. Jingina tayi da jikin kofa tana sauke numfashi hadi da lumshe idanun ta. Hakika Yaa Aliyu ya iya soyayya. Shin ya rayuwar su zata kasance a gidan su. Murmushin ta saki shiga cikin bath ta fara wanka tana yi tana murmushi. Hakika tana kunyar Yaa Haidar amman da bata kunyar sa itama zata nuna masa ita ma fa eh ce dan itama tana bukatar sa, amman ba koma bari ta tare zatayi kokarin wajen ganin ta kare masa hakkin sa. Ita kadai ta dinga hirar ta, ta jima tana wankan tana yi tana murmushi ko ta lumshe ido wani abun har kunyar kan ta take ji.

Aliyu yana ganin shigar ta ya saki murmushin ya juya ya fita a kofar dakin ya tsaya tayaya zai fita falo su Ammi na falo. A hankali ya karasa ya shige kitchen sannan ya fita ta kofar baya. Gida ya koma yai wanka ya fito ya shirya cikin wasu kananun kayan ya saka turare mai dadin kamshi. Fita yayi ya shiga mota ya fara kiran layin ta. Fitowar ta kenan taji karar wayar ta karasa ta daukan tana ganin shine ta saki murmushi ta dannan received ta kai kunnen ta hadi da yin sallama. Bayan ya amsa yace
" *Matar Haidar* ke nake jira ki fito mu tafi!"

"To gani nan."
Ta fada ya kashe wayar, cikin sauri ta shafa mai bata saka komai a fuskar ta ba ta saka under wears din ta, ta shafa turare ta daura doguwar riga tai rolling mayafin ta, ta dauki wayar ta, ta fara neman layin Aisha tana dauka tace
"Kin shirya dan gamu nan fa."

"Sai kun karaso."
Ta kashe ta kira Rukayya itama sannan ta fita falo. Ammi da Baba Ramma ne kadai a ciki tai musu sallama ta fita. Tinda ta fito yana daga mota yake kallon ta ido ya lumshe yana godiya da Allah da ya bashi Maryam. Har ta karaso ta bude gefen sa ta shiga bai san ma ta shiga ba sai da tace
"Yaya!"

Sannan ya bude idon sa a hankali ya sauke akan ta yana mata murmushi da sauri tai kasa da kan ta tana murmushi. Ya kamo hannun ta ya daura akan kirjin sa yace
"Ko wanne bugawar numfashi dake yake ambato, hakika rabani dake tamkar rabani da rayuwa ta ce."

"Bame rabamu, Ni taka ce kamar yadda kake nawa. *Matar Yaa Haidar* kadai kamar yadda kake *Mijin Maryam* mutuwa ce kadai zata rabamu itana ina fatan ta dauke mu tare in taki to ta fara dauka ta."
Hancin ta yaja yace
"Ni dai ai a zamanin nan in zaki lura maza kan fara mutuwa su bar ya'yan su da matan su fata na shine in har na riga ki mutuwa ki kular min da yara na, ki fada musu Dadyn su yana son su, kuma yana kaunar su."

Take mood din ta ya canja murya a sanyaye tace
"Mu tafi Yaya!"
" *Matar Haidar* bata san zancen mutuwa why?"

"Yaya baso ne banayi ba, a duk lokacin da akai zancen mutuwa ai muna kara imani da nutsuwa da komawa ga Allah, Yaya kai jigo nane, ka soni tin ban kai abin so ba tin ina ciki, har na fito na zamo baby kake sona da dawainiyya dani har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login