Showing 24001 words to 27000 words out of 193749 words

Chapter 9 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4384

tana tunanin tafiyarta gida ne, ba zata iya zama a gidan nan ba ko ka??an, ba ta sani ba ko mahaifinsu ya san haka gidan yake ya turosu? Amma dai ba ta zauna ba ita kam, dan in suka zauna daga ita har )?annenta cikunna ne za su bayyana garesu nan da kwana ka??an, dan ita tsoronta kar shi ma uban haka ya ke ya fara )?are musu kallo.

Tana shiga ??akinsu da kuka ta share hawayenta ta nufi inda jakarta take da kayanta da basu wuce guda uku ba bayan na bacci, Hadeeya na kwance da waya a hannunta, Hameeda ma kwance take suna kallon hotuna a waya ita da Ummee, da kallo duk suka bita sanda ta ??auki jakar tana tattara kaya tana zubawa ciki, saida ta gama tsaf ta ??auki zunbulelen hijabinta ta saka, ta ??auki jakar kenan za ta fita Hameeda da ta fi damuwa da abinda ta ga Saleema na yi tace "Ina za ki je?"

Juyowa ta yi ta kalleta tace "Gida, sai kun zo."

Da mamaki Saleema tace "Gida kuma? Abba fa cewa ya yi..."

Cike da raini Hadeeya tace "Ki barta ta tafi mana, ai ta san Abba ya fa??a mana zai turo a ??aukemu bayan kwana biyu, shi ne dan ta rainashi za ta ce za ta tafi yanzu."

Dogon tsaki ta ja ta maida hankalinta ga abinda take, Hameeda kuma ci gaba da kallonta tayi har saida ta fita a falon, tana sauka )?asa Hajia Rabi na fitowa daga madafa, dama kuma ta shiga ne dan ??orawa Alhaji abinda ya bu)?ata, ta samu abun kari an gama shiryawa amma ba ta ga Saleema ba, fitowarta dan ta duba ??akinsu ne sai kuma suka ha??e.

Cike da kulawa da kuma fara'a a fuska tace "Yawwa Saleema, na duba ciki ai ban ganki ba, ashe har kin gama girkin? Kai gaskiya Saleema kin yi )?o)?ari, dama haka kika iya girki?"

Hijabin da ta jawo tana )?ara goge fuskarta yasa Hajia Rabi ganin jakar dake hannunta, da mamaki ta matso kusanta tana fa??in" A'a! Saleema ina za ki je da jaka kuma?"

Sunkuyar da kanta tayi cike da kunya da sha)?a)?)?iyar murya tace" Mama gida nake so na tafi, ina kewar Mamana ne... "

Da sauri ta ri)?o hannun Hajia tana ci gaba da fa??in" Dan Allah Mama kar ki hanani tafiya, ina so na ga Mamana ne."

Sosai Hajia ta shiga mamaki da kuma zuba mata ido tana nazarinta da kuma son gano gaskiyar kalamanta, cike da kokonto tace" Saleema, wani abu aka miki ne a gidan da ba ki ji da??i ba?"

Da sauri ta girgiza kai tace" A'a Mama, ba abinda aka min, nk dai kawai ki barni na tafi."

Sakin hannunta tayi ta )?ara ri)?e jakarta ta ??an ra?ata tace" Nagode Mama, sai anj..."

Ri)?ota Hajia tayi tace" A'a Saleema, ba zan barki ki tafi ba, ko dai ki fa??a min abinda aka miki? Ko kuma na kira Alhaji na fa??a masa."

Kamar za ta dur)?usa )?asa ta shiga gurfanawa tana fa??in" Mama, Mama kar ki fa??a mana dan Allah, Mamata na ke ji kamar tana cikin wani hali, ki barni na je na duba idan na sameta lafiya sai na dawo."

"Ina za ki je?" Alhaji Auwal ya fa??a daga bayansu yana fitowa, tare suka kalleshi sai da Saleema ta sauke )?a)?)?arfan numfashi, saida ya )?araso gabansu ya tsaya yana kallon Saleema yace "Ina na ke jin kina cewa za ki tafi?"

Tsareshi tayi da ido ta girgiza kai alamar ba komai, kallon Hajia ya yi yace "Me yake faruwa?"

Kallon Saleema tayi sannan ta kalleshi tace "Wai gida za ta tafi, na tambayeta me aka mata ta ce ba komai."

Kallon Saleema ya yi da ke ta fi)?i-fi)?i da ido yace "Me aka miki?"

A raunane tace "Ba komai Abba, dama ke???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?war Mama na yi."

Wani kallo ya watsa mata kafin yace "Je ki aaje jakar, ba haka mukayi da Abbanki ba, idan kuma kin dage za ki tafi sai na kira na fa??a masa."

Da sauri tace "A'a Dan Allah, kaa yi ha)?uri Abba na fasa tafiyar."

Hanyar ??akin ta kama sai kuma ta juyo tace "Amma Abba Mu'a..."

Sai kuma ta ga kamar bai kyautu ta fa??a musu ba, dan haka ta juya da sauri kawai ta barsu nan tsaye suna binta da kallo har ta shige sannan su ka bar wurin.



*Bayan minti 20*


Hamdeeya ce ta shigo da sauri ??akin tace "Saleema wai in ji Abba ki zo."

Kallonta tayi kamar ta ce ba za ta zo ba, dan ta fi jin nutsuwa a zaman ??akin, amma sai ta jinjina kai tace "Ina zuwa."

Da gudu Hamdeeya ta fita kafin ta mi)?e jiki a sanyaye ta ??auki hijabinta akan riga da siket ??in da ta saka yanzu bayan ta yi wanka, cikin nutsuwa da dattako ta shiga taka matakalar, ba ta ??aga kai ta kalli inda ta ji mutanen suke ba, sai dai daga yanda take ji akwai ido sosai dake yawo a jikinta, bata kuma tantance su waye a wurin ba.

Saida ta gama sauka sannan ta ??an ??aga kanta dan ta san inda za ta dosa, fahimtar Alhaji Auwal ya na kan teburin cin abinci ya sa ta nufa can ??in, tun kafin ta )?arasa yace "Yawwa zauna."

Kanta a sunkuye kamar wacce ta aikata abun kunya ta ja kujerar da ta kula ba kowa a kai ta zauna, hannayenta da suka fito waje sanadiyar hijab ??in ta mai hannu ta ??ora akan teburin ta na wasa da yatsunta cike da kunya da ladabi. Hajia Rabi da ke kallonta cike da birgewa da )?aunar yarinyar tace "Saleema, ki saki jikinki kin ji, ki ci abinci."

Sai lokacin ta ??aga kanta dan kallon Hajiar, sai dai a lokacin ta kula da wa??anda ke wurin, Alhaji Auwal ne da amaryarshi, sai Hamdeeya da ita Hajiar da kuma wannan *kuren*, ba ta yarda ta ha??a ido da shi ba dan jikinta ya bata kallonta yake, a hankali ta ja farantin gabanta ta ??auki cokalin ta fara tsakurar abincin. A sace ta kalli Hamdeeya cikin ra??a tace "Ina su Hadeeya?"

Nuna mata wani ??akin ta yi dake nan )?asa tace "Suna ??akin Yaya Mu'awwaz."

Wani irin fa??uwar gaba ta ji ya ziyarceta, da sauri ta )?walalo ido tace "Me suke yi?"

Ta?e baki ta yi tace "Ni ma ban sani ba."

?aga idonta tayi da niyyar kallon Alhaji Auwal, sai kuma idonta suka sauka cikin na Mu'az da ya rumgume hannaye ya na kallon duk wani motsinta, shi da ma saboda ita ya tsaya wurin ba dan ya ci abinci ba, wani irin kallo ne ya ke mata ya na jin shi dai kawai birgeshi ta yi lokaci ??aya ba dan kyanta ko nasabarta ba. Suna ha??a ido ya sakar mata murmushi cike da tsokana yace "Za ki ci abincin? Ko na ??ura miki?"

?an waro ido tayi da mamakin rashin kunyarshi, sai kuma ta ??auke kai ta sake kallon Alhaji za ta nemi izininshi, kafin ta yi magana Mu'az ya sake fa??in "Abba."

"Na'am." Ya fa??a yana maida kallonshi ga gareshi, Mu'az kuma Saleema ya )?urawa ido ba tare da yanayi na wasa a tare da shi ba yace "Na ce ko ka yi wa ?barka miji ne?"

Shi da Hajia Rabi tare suka saki murmushi suna kallon Saleema, inda amarya ta yatsina fuska ta kalli Mu'az ??in ta na ganin me ye na wannan tambayar? Sam a ganinta bai ma kamata a ce Mu'az ya yi wannan tunanin akan wannan yarinyar ba, dan ta na da labarin rashin iliminta da wayewarta, yatsina baki tayi tana kallon Alhajin da yake fa??in "A'a, me ya sa ka tambaya aboki? Ko dai ?bar ta wa ta sace tsoka ma fi mahimlanci ne a jikinka?"

Wata ?bar dariya yayi ya sunkuyar da kai sai kuma ya ??ago yace "Ni dai Abba idan ba ka mata miji ba, to ku taimaka min kar na )?ara zama tuzuru a gidan nan, idan shekarar nan ta wyce ban yi aure ba gallabarku zan yi."

Saleema da ta yi mutuwar zaune da ido kawai ta ke binshi kamar wani sabuwar halitta ne ta gani, Alhaji Auwal kuma dariya kawai ya ke sai Hajia Rabi da ta ??an dakeshi a kafa??a tace" Marar kunya kawai, me za ka yi to?"

Saleema ya kalla ido cikin ido ba tare da shayin komai ba yace" Ba zan bari ta zama ta kowa ba, zan mayar da ita *mallakina* ko ba ta so."

Yanzu kam da ke ranta ya gama ?aci na takaicin bawan Allahn nan, zabura ta yi ta mi)?e da sauri ta nufi hanyar madafa, dan gani take idan sama za ta hau za ta jima ba ta kai ba, da kallo duk suka bita har ta ?acewa ganinsu, cike da izgili da raini amarya ta kalli Mu'az tace "Wannan yarinyar fa ba ajinka ba ce, ba ta da ilimi sannan ga ta ?bar )?auye, ka nemi dai-dai da kai mana."

Kallonta yayi irin kallon nan na nidai ban saka bakinki ba, sannan ki min shiru ko ki ji ba da??i, ya mata wannan garga??in da ido ne dan kar ta hassala shi ya fa??a mata magana Abbanshi ya ce ya rainata, dan haka yake so ta masa shiru kawai. Fahimtar kallon yasa ta ??auke kai ta na sake yatsina baki da tunanin "Ita ina ma za ta yarda Mu'awwaz ya ??auko mata ajawo irin yarinyar can?"
Da haka ma ta yanke shawarar tunkarar lahaifiyar yarinyar da maganar, dan ta san su ??in amare na musamman ne, idan suka yanke hukuncin to mazan za su ce ya yanku ne kawai.

Alhaji Auwal da farin cikin hakan ya kamashi kallon Mu'az ya yi yace" Karka damu aboki, indai da gaske kake ka shirya za mu je wajen mahaifinta sai mu nemo aurenta."

Cikin jin da??i Mu'az ya ba wa mahaifin na shi hannu suka tafa yana fa??in" Yawwa aboki, na ji da??i, idan mukayi sa'a ma ya amince nan kawai za ta zauna sai dai na mata lefe da gado."

Dungure masa kai Hajia Rabi tayi tace" She??ani, wato ba za ka bata damar sallama da iyayenta ba kenan?"

Sosa )?eya yayi yace" Wane sallama kuma Mama bayan ga waya? Ta je daga bayan idan ta gama jego."

Bu??e baki Hajia tayi da mamaki da kuma kunyar maganar sa, Alhaji Auwal na dariya yace" Abokina da alama yanzu kam ?bar manuniya ta fara azalzalarka ka yi aure ko?"

Bushewa sukayi da dariya shi da Mu'az sai Hajia Rabi da ta mi)?e tana fa??in" Allah ya shiryaku shirin addinin musulunci."


*Saleema* kuma na shiga madafa ta samu mai aikin nan tana wanke-wanke, a hankali ta rage saurin da ta shigo da shi na bala'i da gwaramar da bawan can ke ha??a mata da bata san dalili ba ta fara takawa har zuwa kusa da ita tana kallonta, )?arara tsoro ya bayyana a matashiyar kamar za ta arta a guje, saida ta samu tabbacin yarinyar da ta gani jiya ce sannan ta shiga )?are lata kallo daga sama zuwa )?asa.

Bayan abubuwan nan da ita ma Allah ya hore mata guda biyu, wata cikakken )?irji da mazaunai ba ta ga wani abu da yarinyar ke da shi da za ta birge Mu'awwaz da ake ikrarin na da tsantseni da )?yan)?yami ba, numfashi kawai ta sauke da ta tuna wa'azizzika da take saurare da suke magana kan mata da miji, ita kam ta san akwai wani babban tasiri da magana-??isu dake da tasiri a jikin namiji wanda a jikin mace ka??ai ake samunsu, dan abun ya girmi tunani ka ga ma'aurata sun yi fa??a baja-baja da rana, amma da dare ya yi su sulhunta kansu, musamman ma namiji da shi ya fi fara neman sulhun. Ko shakka ba ta yi cewa wannan yarinyar ma Allah ka??ai ya san *BAIWAR* da ke tattare da ita da ya sa har ta ??auki hankalin Mu'awwaz, yaro ??an )?walisa, ga kyau ga nasaba ga ku??i da ilimi.

Lura da kamar ta na tsoron Saleema ya sa ta sakin murmushi tace "Me ye sunanki?"

Da sauri ta ??ago ta kalleta ido har sun cika da )?walla tace "Hajia dan Allah ki yi ha)?uri, ka da ki tona min asiri, wallahi ba laifina ba ne."

Cike da raha Saleema tace "Sunanki fa kawai na tambaya, amsa ce mai sau)?i."

Marairaicewa tayi tace " *Nafissa*."

Kallon tsanake ta mata tace "Nafissa, ba ki san cewa ke mace ba ce? Abinda ki ka aikata jiya zai iya zama silar rugujewar duka zuri'arki, wannan abun da ki ka bashi ba tare da aure ba, shi ??in dai shi ne mutumcinki da za ki yi tutiya da shi, me ya sa kika bayar da shi a arha haka?"

Sunkuyar da kai ta fara yi cike da nadamar rayuwarta da kuma dana-sani, cikin kukan da ba shi da anfani a yanzun tace"...




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:38 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_12_




Cikin kukan da ba ya da anfani yanzun tace "Ni ma ba'a son raina ba ne, iyayenmu sun rasu kuma ina da )?annai guda uku duka mata, sai na yi aiki sannan in ciyar da su, shi ne sanda na fara aiki a gidan nan Alhaji Mu'awwaz ya ce zai bani aikin da zai linka min abin da za'a biyani, na ??auka wani aikin ne ashe dam...ashe wai..."

Lumshe ido Saleema ta yi tana sauke numfashi kamar wacce ta sha wahala, cikin matsanancin kuka Nafissa ta ci gaba da cewa" Tun daga lokacin ya ke min barazana da kar na sake kowa ya ji abin da ke faruwa, duk da ina biyan bu)?atuna da na ?ban uwana da ku??in da yake bani, amma dai ina jin ba da??i sosai kan abin da muke aikatawa."

Kallonta Saleema tayi da mamaki tace" Dakata! Dakata! Na ji kina cewa daga lokacin, kina nufin ba jiya ne ya fara faruwa ba?"

?agowa tayi ta kalleta tace" Ko ka??an, wata uku kenan yanzu da hakan yake faruwa."

Da tsabar mamaki Saleema ta rufe bakinta da tafin hannu tace" Wata uku? Ki na sakar masa jikinki kamar wanda ya biya sadakinki?"

?auke hannun tayi ta kawar da kanta, cikin kuka Nafissa tace" Hajia ina cikin wani hali ne, )?anwata da take bi min ta fara fita ban san ina take zuwa ba, hakan ya ??aga min hankali da na ta?a ganinta a tasha tare da wata )?awarta da kula irin karan motocin nan, sai na ke jin da duka mu taru mu lalace, gwara a ce ni ka??ai abun ya shafa, shiyasa na ci gaba da biye masa ya na bani isassun ku??in da na ke musu duk abun da su ke so, kuma rabin abin da na samu kishiyar Mamanmu ta ke )?wacewa."

Juyowa Saleema tayi ta fuskanceta tace" Wai tsaya! Dama ba ku ka??ai ku ke rayuwa ba?"

Girgiza kai tayi tace" A'a, tare da kishiyar Mamanmu mu ke, mahaifinmu ya rasu shekara ??aya da ta wuce, tun daga lokacin rayuwa ta sake mana zafi, matar Babanmu da ?ba?banta gallaza mana kawai suke, gidan da muke ciki ma a rabon gado su aka ba wa, yanzu haka muna zaune gidan ne muna biyan ku??in hayar ??akin da mu ke ciki."

Cikin jin haushi da takaici Saleema ta ??an daki teburi ??in gabanta tace" She??aniyar mata."

Kallon Nafissa ta yi tace" To amma ba ku da wasu ?ban uwana?"

Cike da jimami ta ??an murmusa tace "Akwai, amma rashin sa'armu shi ne, mun zo a lokacin da ake wasa da zumunci, kowa na shi kawai ya sani, kafin rasuwar mahaifina har aurena aka tsayar, amma da ya rasu kuma matarshi da ?ba?banta suka handame ??an abun da ya bari a duniya, haka ina ji ina gani aka fasa aurena."

Cike da takaici Saleema tace" Saboda me wai?"

Kallon fuskar Saleema tayi tace" Saboda babu wanda zai min kayan ??aki, iyayen wanda zan aura kuma su ka ce sam ba za'a yi haka da sj ba, wai shi ne zai min kayan kenan? Ba dan dukanmu muna so ba suka soke aure, yanzu ma har ya yi aurenshi.."

Ta )?arasa fa??a ta na wasu hawayen, cike da tausayawa Saleema tace" Kun yi karatu ne?"

Jinjina kai tay tace" E, amma ni shekara ??aya kenanda na daina, saboda fafutukar da na ke ba za ta barni na yi karatu, a )?alla wannan gida na uku ne nake aiki, kafin shi kuma na yi wanki da daka, har sarrafa awara na dinga yi na mutane ma su siyarwa, sannan na yi aikin wanke-wanke a )?ar)?ashin mai siyar da abinci, sannan na yi aiki a gidan wata Hajia da ita ma take siyar da abinci, muna tayata girki tana ba mu abinci da ku??i, na ji da??in aikina sosai a gidan duk da ba wasu ku??i na ke samu ba, sai dai akwai maza da ke shigowa gidan siyan abinci, tun a nan na ke fuskantar farmakin maza, sai kawai na ha)?ura da aikin dan na tsira da mutumcina, ashe Allah ya rubuta ba a can zan rabu da shi ba sai a nan."

Da sauri ta kalli Saleema da ta ji shashe)?ar kuka, ai kam hawaye ta ga tana yi sosai, da sauri ta matso kusanta ta dafa kafa??arta tace" Hajia ki yi ha)?uri kin ji, ni dai dan Allah ki rufa min asiri kar ki fa??a ma kowa, na miki al)?awarin ba zan sake amincewa da shi ba."

Cikin kuka mai ban tausayi Saleema ke fa??in" Mu na rayuwa a babban gida cikin farin ciki, za mu ci abinci da safe, sannan mu nemi abun ta?awa idan rana ta yi, idan aka jima za mu ci abincin rana, zuwa yamma ka??an mu sake cin wani abun dan marmari ko sha'awa, idan dare ya yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login