Showing 150001 words to 153000 words out of 193749 words

Chapter 51 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4387

da ya bata ta sake kallonshi, sai kuma ta ??auko gaba??aya har da ta ac ta kawo ta zube gabanshi, ??aga idanunshi yayi ya kalleta, kallon remonte ??in yayi ya ??auki ta tv yace "Mayar da sauran."

?auka tayi ta mayar tana juyowa ta ga idanunshi akan kumkuminta, ba ta damu ba ta )?araso ta shiga zuba masa abincin, dake flate ??in mai ??an fa??i ne, hakan yasa ta zuba gasassar kazar da ta ma jan gashi gefe ??aya sannan ta zuba dafadikar da tayi kalar yelow shar gwanin kyau tare da cabage ??in da ta dafashi a manyan yankanshi da karas, daga sama ka??an ta saka mishi ha??in mayonnaise da dankalin turawa da aka saka comcombre a ciki, sai ??an jus ??in moutarde da tarugu da kuma koren tatttasai duk da bata sakasu dayawa ba saboda bata sna shi ??in mai son yaji bane ko akasin haka.

Kallon abincin yayi yana murmushi yace "Ke kika dafa?"

Lemun comcombre da ya sha citta ??anya ta zuba masa tana fa??in "Na fa??a maka ai na iya girki."

Tura mishi tayi gabanshi sannan ta zauna tana jawo kujerarta ka??an ta yi tagumi tana kallonshi yana shirin fara cin abinci, lomar farko da bismillah ya kai bakinshi, irin shirun nan yayi yana so ya tantance me yake ji, jinjina kai yayi ya sake ??ebo loma ta biyu ya kai bakinshi, sannan ne ya kalleta ya kasheta mata ido ??aya yace "Zan baki kyautarki anjima."

Zaro idanu tayi tace "Ina fata dai ba sai mun shiga can ??akin ba?" Ta nuna ??akin baccinshi, tsura mata idanu yayi yace "Yanzu kuma *turakar tawa ce abar tsoro wajenki*?"

_???iMalam turakar nan muna dai shiga ne dan sauke ha)?)?i.???i_

Girgiza kai tayi tace "A'a ba haka nake nufi ba."

Ta?e baki yayi ya kalli gabanta da ba abinci yace "Ke fa?"

Girgiza kai tayi tace "Ka fara ci, nauyin mutane dayawa ne a kanka, ba ka rintsawa sai ka tabbatar da ka sauke, ba zai gagareni sauke ha)?)?in )?osar da kai ba."

Ta )?arashe tana sunkuyar da kanta, kamar darensu na farko hannu ??aya yasa ya jawo kujerar da take zaune a kai ta zo daf da shi, ??ebo abincin yayi a cokali ya nufi bakinta yana fa??in" Uhum! Nima kuma ba zan gagara sauke nawa ha)?)?in ba, ba zan yarda ki kwashe duka ladar ba."

A hankali ta bu??a bakinta cike da kunya ta kar?a, )?ura mata idanu yayi tana cin abinci haka ya dinga bata tana kar?a har suka gama yasha lemon nan sosai, tashi yayi tsaye yana kallonta a sanyaye yace "Zan shiga ciki, za ki zo ne muyi bacci?"

Da sauri ta girgiza kai tace "A'a bana ji."

Langa?e kai yayi yace "To muje ki tayani."

Shiru tayi tana kallon )?irjinshi dake daf da ita, jinjina kai tayi ta mi)?e tace "Tom." Kama hannunta yayi suka shiga ??akin, kan lafiyayyar sofar ya kwanta sannan ya jawota ta hau kanshi, kallonshi tayi tana kawar da kanta tace "Ba bacci za ka yi ba?"

Idonshi a rufe yace "Um." Kya?e baki tayi tace "To amma wannan ta mana ka??an."

Ba tare daya bu??a idanunshi ba yace "Um um!" ?an muskutawa tayi saboda ita dai kwanciyar bai mata ba, a kanshi fa take ??aro-??aro kuma ya yi ram da kunkuminta, sake ri)?eta yayi gam a sanyaye yace "A haka nake son yin baccina."

Marairaicewa tayi tace "To amma za ka iya yin amai."

Bu??a idanu yayi ya kalleta da mamaki yace "Me yasa?"

Cikin jin kunya tace "To ai yanzu ka ci abinci, kuma na tausheka sosai."

Murmusawa yayi yace "Kenan nauyi gareki?"

Turo baki tayi irin ba ta ji da??i ba tace "Ai ka ji."

Girgiza kai yayi yace "Um um, ban ji komai ba."

A hankali ta karkata ta fa??a daga )?uryar kujerar hakan yasa ya zama shine a baki-baki, saidai matsatsin wurin yasa dole )?afafunta a nashi )?afafun suke haka kuma kanta a )?irjinshi, tsam ya ri)?eta ya sake rufe idanunshi yana son bacci ko na awa ??aya ne ya ??aukeshi.



*03:54 na yamma*


Murmushi ta sakar masa ta sunkuyar da kanta tace "Ka yi kyau, Allah ya bada sa'a."

A nutse ya jawo )?ugunta ya ha??a da na shi yana kallon fuskarta, yatsarshi ya ??ora a la??anta yana zagayawa, a tausashe ya shiga fa??in "Idan na fita ki rufe min kayan nan dan Allah...ko kuma na..."

?an satar kallonshi tayi tace "Wane kaya?"

A nutse ya ma mazaunanta wata sassau)?ar cakuma sannan ya mata alama da idanu cewa "Wa??annan."

?war dariya ta saki tare da kwantawa kan )?irjinshi tace "Ashe baka da kunya *Abdul*?"

Kya?e baki yayi yana tuna wa)?okin da maza ke yi dan ko??a mata, wato abinda suka sani kenan game dasu, lallai duk mulkinka da ikonka a waje ne, a gida kuma tamkar magen da bata da ha)?ora ne, cikin kunne ya ra??a mata "Daga ranar dana sanki ne na koma haka."

?an dukanshi tayi a )?irji tace "Ba wani nan, nima da ma ko gaisawa ba mu yi ba a ranar da muka fara ha??uwa."

La)?ace mata hanci yayi yace "Wawiya, ba waccen ranar ba, daren da ya gabata."

Shagwa?e fuska tayi kamar za ta yi kuka tace "Kaiiii Abduuuuul."

?an ja baya tayi ka??an tana )?ara gyara mishi rawaninshi tana fa??in "Abdul, ka ga dai kai sarki ne ko, kuma mulkin nan da Allah ya baka ba wai dan dubararka ko kuma ya fi )?aunarka bane akan sauran bayinsa, jarabawa ce gareka, dan ya jaraba imaninka ne ya baka, Allah kuma ya na jaraba wanda ya so ne, inma dan )?arfin imaninshi ana so a sake tantanceshi, ka kula ranka shi da??e wajen tafiyar da al'ummarka, kada kirarin da suke maka da kurantaka da suke na nuna maka ba wani sai kai, kada hakan yasa ka shagala ka tauye wani a kan ha)?)?insa, duk sanda za'a zo maka da wata shari'a, ka kasance mai taka tsantsan kafin yanke hukunci sannan daga )?arshe ka fa??a musu yadda Annabi Muhammad (S. A. W) ya ke fa??awa wa??anda zai ma hukunci cewa _"Idan har na kasance na ba wani ha)?)?in wani saboda iya tsara zancenshi, to ya sani ba komai na bashi ba face wuta, ni kuma ban san gaibu ba ina yanke hukunci ne da abin daya bayyana gareni."_, ka sani ranka shi da??e akwai ranar tsayuwa, ranar da zamuyi shekara dubu hamsin a tsaye ba tare da Ubangijinmu ya ce mana uffan ba, ranar da za'a kusanto da rana izuwa )?o)?unan kawunanmu tana tafasa mana )?wa)?walwa tamkar talgen tuwo, ranar da za'a taramu daga ??an adam na farko har zuwa na )?arshe, ranar da za'a tara annabawa na farkonsu da na )?arshensu, ranar da mala'iku zasu zagaye aljanu, aljanu kuma su zagayemu, a wannan ranar adalci ne ziryan, ranar da hatta dabbar da ta soki ?bar uwarta da )?aho sai an tsayar da su an musu hisabi, ranar da nauyin aikinmu ne yake yin sama, sharrinmu kuma ke yin )?asa sa?anin sikelin duniya da nauyin ke yin )?asa, yalla?ai..."

Numfasawa tayi tace" Ka sani a wannan ranar babu wani sarki, babu hadimai, babu bayi bare dogarai, babu wa??annan masu maka kirarin da kurentaka, a wannan lokacin da kowa ke ta kanshi, ??a ba zai taimaki ubanshi da komai ba, duk soyayya dake tsakanin uwa da ?ba?banta ba zata anfanesu da komai ba, ranar da aka fa??a mana tsabar masifar dake cikinta uwa za ta saka hannu ta jawo ??an dake cikinta ta fito da shi sannan ta jefar da shi shima yayi ta kansa, a wannan ranar ne ubangijin duka talikai, mamallakin ranar sakamako zai ce da kowa *yau mulki na waye*?... "

Murmushi ta saki ta tsurawa fuskarsa idanu wanda suka riki??a sukayi ja tace" Babu wani mahalukin da zai iya amsa wannan tambayar, Allah da kanshi zai ce *mulki nawa ne ni ka??ai*..."

Hawayen da suka ??an gangaro mata a kumatu ne yasa yatsarshi ya share mata, shi kanshi tsoratarwar da ta mishi ta sakashi kukan zuci, idanunshi sun ka??a ya )?ara jin tsoron ubangijinshi, ha)?i)?a wannan ita ce matar da ta dace dashi, wacce za ta dinga tunasar da shi waye shi ma karan kanshi.

A jikinshi ya rumgumeta sosai yana fitar da numfashi, ita kuma shashe)?ar kuka take yi har ya ??an dinga bubbuga bayanta yace "Nagode zam-zam."

?agowa tayi ta kalleshi tace "Ka tafi, an kusa tayar da sallah."

Babbar rigarshi ya gyara yana kallonta yace "Zam-zam, wa ya kamata na yi abota da shi a fada? Kowa sadda kanshi yayi idan ina wurin."

Ri)?o hannunshi tayi tace "Wanda zai fa??a maka gaskiya komai ??acinta, wanda zai fa??a maka halin da al'ummarka take ciki, to shi ne ya dace ya zama abokinka."

A sanyaye yace "Gaskiya ne, nagode zam-zam."

Murmushi ta masa shi kuma ya fita zuwa masallaci, ita ma nata ?angaren ta nufa dan gabatar da sallah, tana idawa kuma ta ??auki makullin madafa ta shiga dan ??ora girkin dare.

*Tana* cikin aikin gimbiya Kubra ta shigo madafar, da ladabi Saleema dake yanka albasa a saman katako ta juyo tace "Barka da shigowa ranki shi da??e."

&?arewa madafar kallo tayi kafin ta kalli Saleema tana yatsina fuska tace "Uhum! Me kike ne?"

Da fara'a tace "Girki." Matsawa gimbiya Kubra tayi kusanta tana kallon aikin da take tace "Me yasa za ki za?i raba kawunanmu?"

?an kallonta Saleema tayi sai kuma maida dubanta kan aikin da take tace "Ba raba kawunanku zan yi ba."

"To me kike yi yanzu haka da kika raba abincinmu da mai martaba?" Ta fa??a tana tsareta da idanu, sai kuma ta kauda kanta tace "Ko kuma dai dan yana sarki ne sh..."

Da sauri Saleema tace "A'a ranki shi da??e, ni na yi hakane saboda aure nake a gidan nan, a ganina kamar bai kyautu a ce ba wani abun da zai ha??ani da shi na daga hidima ba."

Da wani kallo ta bita tace "Ba kina zuwa turakarsa ba?"

Ita ma wani kallo ta jefeta da shi da yasa ta ji kamar matar bata da kunya, hakan yasa ta ??auke kanta tana murmushin mugunta tace "Ni me nake yi a turakar? Ai yalla?ai ne ke )?o)?arin, shiyasa na fi so na ciyar da shi daga ingantattun kayan masarufin da yake da bu)?ata a jikinshi dan )?arin lafiya."

Wata muguwar harara ta watsa mata gyara tsayuwa cike da takaici tace "Kinga yarinya, mu nan ba ma haka, ki dakatar da wannan munafurcin na ki, daga gobe za'a ci gaba da girki tamkar yadda kika samu ana yi, sannan ki maida makulli a hannun Shamsu, shi zai ci gaba da sa kula da komai."

Tana gama fa??a ta juya ta fita a madafar, da kallo ta bita kafin ta ta?e baki ta ci gaba da aikinta ba tare da jin wai za ta aikata abinda gimbiya Kubra ta fa??a ba.

*Washe gari* da safe a madarar dake ?angarenshi ta girka masa abun kari har ya fita, na rana kuma a madafar waje tayi, lokacin gimbiya Kubra ta sakankance cewa ta ji abinda ta fa??a ne da ta ga da safe bata shiga ba, amma yanzu da aka kai mata labarin tana madafar tana aiki sai ta garzayo ta zo gurin gimbiya Ramlat ta kawo mata )?orafin.

Ajiyar zuciya gimbiya Ramlat ta sauke ta kalleta da kyau a tsanake tace "Ina ga da mun ba wa lamarin nan baya, gidan mijinta ne tana da damar da za ta yi duk abinda ta ga dama, yi masa girkin da kanta ba laifi bane, sai dai..."

Numfasawa tayi tace "Zan saka mata idanu na gane nufinta, idan har )?udurin na mai kyau bane, zan ??auki mataki da kai."

Da yanayin rashin jin da??i maganganun gimbiya Ramlat ??in ta kalleta a kausashe duk da a sanyaye take kallonta tace "Kenan ba za ki iya dakatar da haka ba har sai kin yi bincike? Ni a ganina wannan raba kawunan ahalinmu ne, ta ya za ta raba abincinshi da ?ban uwanshi da kuma mu iyayenshi?"

Ajiyar zuciya ta sauke tare da ??ora )?afa ??aya kan ??aya tace "Duk da ya zama sarki, bamu cire rai da sake zaunawa da shi mu ci abinci tare ba, amma da wannan tsarin nata sai komai ya bayyana cewa ya )?ara yin nesa damu kenan."

Murmushi gimbiya Ramlat tayi ta sauke numfashi tace "Shikenan, zan mata magana a dakatar... *idan da yiwuwar hakan*."

&?uru ta sake )?ura mata idanu da mamaki da haushi, sai kawai ta li)?e bakinta ta shiga )?o)?arin tashi tsaye, kallonta ta dinga yi ita ma da murmushi a fuskarta tana ayyana "Ni za'a kawowa zancen banza ba? Mijinta ne ai, tana da hurumi."

Har ta fice daga ??akin bata daina kallonta ba kadin ta kawar da kai tana ta?e baki. Gyara zamanta tayi sam a ranta ba ta da niyyar wai tuntu?ar Saleema akan maganar nan, sai dai a yi duk wacce za ayi, amma kam an yi wal)?iya ta ga kowa kuma ba zata sake bari a cuceta ba bare ?ba?banta.




*Alhamdulillah.*
26/06/2022 ?? 22:53 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_49_




Ganin har *kwana uku* yau da ta samu gimbiya Ramlat da maganar amma ba wani hwan?asawa da ta yi yasa ta nemi gabatar da aikinta ko ta wane hali duk da kuwa irin cikas ??in da Saleema ta kawo mata dalilin raba wannan girki da ta yi.

Shigowarshi kenan )?aramin falon dake kusa da fada dan hutawa kamar yadda aka saba, ma fi yawan lokuta idan shari'a ta yi zafi ne ake shigowa dan hutawa kafin a ci gaba, dogarin dake gadin )?ofar ne ya shigo yana rusunawa har )?asa yace "Allah ya taimaki farin sarki mai farar zuciya da farar aniya, sa)?o ne daga gimbiya uwar marayu mai talakawa."

Daga )?ofar da ya nuna ya fahimci wanda ya kawo sa)?on yana waje kenan, dan haka ya masa alama da hannu a ta)?aice yace "Uhum!"

Da sauri ya fita ya wangale )?ofar ??akin, jim ka??an ya sake shigowa da kyakyawan tiri a hannunshi, yana zuwa ya aje gabanshi sannan ya mi)?e yace "A huta lafiya ranka shi da??e."

Saida ya fice sannan ya kalli farantin, murmusawa yayi a kan la??anshi tare da saka hannu ya fara warware rawanin dake kanshi dan ya samu damar shan iska, saida ya warware duka ya aje gefe sannan ya kai hannu kan jug ??in ta kwalba tare da ??aukar kofin ya fara tsiyaya kakkaurar madarar da ke da sanyi. Dake shi ubangiji idan har ya maka talala a rayuwar akwai ranar )?in dillanci, akwai lokacin da zai nuna maka komai yana faruwa ne a yadda ya tsaranshi, hakane ta faru yanzu ma, *kiran* Saleema ne ya sa shi dakatawa daga zuba madarar ya gyara zamanshi ya jingina a kujerar, ??aukar wayar yayi yana kallon kofin dake hannunshi a sanyaye ya furta " *Uwar gidana*."

Da murmushi a fuskar Saleema daga inda take ta amsa da "Barka da rana yalla?ai."

?war ajiyar zuciya ya sauke yace " *Matanmu*, me kike yi yanzu?"

Saida ta waina idanunta tace "Umm! Na gama wasa yanzu haka."

Wara idanunshi yayi sosai yace "Wasan me? *baby*?"

A shagwa?e tace "Ina yi wa ?bar tsanata ??inki ne."

"Subhanallah." Ya fa??a da mamaki sosai sannan ya sake fa??in "Kina son abokin wasa ne?"

A ladabce tace "Um!" Murmushi ya saki tare da ??ora )?afarshi kan ??aya yace "Kin samu, ba dai abokin wasa ba?"

Numfashi ya sauke kafin yace "Wato Gimbiyata, na ga alama kin sha)?u da Ummina matu)?a, tunda gashi har ta zayyana miki komai a kaina."

Da mamakin rashin fahimtarsa tace "Komai a kanka? Ban gane ba?"

Kofin hannunshi ya matso kusa da bakinshi yana murmushi yace "Ma'ana kinsan duk wani motsina, tunda gashi daga shigowata hutun da bai gaza minti talatin ba, har kin aiko min da abun sha."

Murmushi ta saki tare da mirginawa ta gyara kwanciyarta, da fara'a a fuskarta tace "To ai..." Sai kuma ta tuna wani abu, ita dai bata aika masa komai ba, ya kenan zai ce ita? Tashi tayi zaune tace "Na aika maka abun sha? Amma ai ni ban aika maka komai ba?"

Matse bakinshi yayi yace "Sanyayyar madarar da kika turo min dan ji)?a ma)?oshina mana."

A mugun firgice ta sauko daga kan gadon tana dafe )?irjinta da fa??in "A'a yalla?ai, kar ka sha, bani na aika ba wallahi, kar ka sha koma menene."

Tsai yayi da dubansa kan )?ofar shigowa yace "Ban gane ba? Lafiya?"

A rikice ta sake dafe kai tace "Yalla?ai wallahi Allah bani na tura maka ba, hasalima ban san a inda kake ba, idan da ni ce zan fara sanar maka tun kafin ka fita, kaga Abdul..."

Ta fa??a har haki take kafin tace "Idan kana son wani abu ne yanzu ka fa??a min zan sarrafa na turo maka, amma dai wannan kar ka sha bamu san wa ya aika ba."

Ajiyar zuciya ya sauke mai )?arfi yace "Shikenan, na ji, kwantar da hankalinki, ba zan sha ba."

Ita ma )?a)?)?arfar ajiyar zuciya ta sauke ta koma ta zauna a hankali kamar za ta fashe da kuka, kamar saukan ruwan sama muryarshi a yanayin ra??a ya furta " *Kina sona ne*?"

Tsit! Wurin ya ??auka sai saukar numfashinsu, tamkar yana gabanta haka ta sadda kanta tana jin kunya sosai, sai kuma tayi saurin cewa "Nima ban sani ba, ka kula da kanka dan Allah."

Tana gama fa??a )?it! Ta yanke kiran, ??auke wayar yayi a kunne ya bi wayar da kallo yana murmushi, sai kuma ya aje kofin hannunshi yana tunanin wa ya turo masa da abun sha da sunan *matarsa*? Son ganin bayan nasa har ya kai haka? To ko daga yanzu ba zai ci daga hannun kowa ba idan ba ita ko Mamanshi suka bashi hannu da hannu ba.



______________



Ganin sak????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
amakon yasa shi ??aga kai ya kalleta ya nuno mata sakamakon yace "Hamdeeya,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login