Showing 54001 words to 57000 words out of 193749 words

Chapter 19 - BAIWATA BOOK COMPLETE BY SAMIRA HARUNA.doc

19 Sep 2025

4388

yarinya dan samun zuri'a mai kyau.




*Alhamdulillah.*
09/06/2022 ?? 22:48 - MOM LATEEF???i: ???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??
*BAIWATA*
???a%??]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??Hq>%? ?]so??_? ?]Hq??



*NA*


_SAMIRA HAROUNA_


*SADAUKARWA GA*


*AHALINA*



*GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR (ASSO.)* ??A惙@?
_(Burinmu d'aga muryoyinmu sama domin anfanar da al'umma had'e da ciyar da adabin hausa.)_
=??? *[G. M. N. A]* =??? ??Id???g???


_Bismillahir rahamanir rahim_


_21_




Tana shiga ??akin ta cire hijabi ta jefar ta kwanta kan gado tace "Mama bani maganina na sha."

Cike da kulawa Safiya dake ??aura ??an kwali tace "Marar ce?"

A wahalce ta furta "E mama." ?auko maganin tayi da ruwa ta kawo mata, saida ta tashi zaune ta kar?a ta sha, tana komawa ta kwanta tace mata "Mu'az ??in har ya tafi ne?"

Saida ta tusa kanta a tsakiyar filo tace "Ban sani ba Mama, ni marata ce ta sha min kai shi ma kuma ya tsarenk da masifa dan na ba Hadeeya wayata, shi ne na taho na baro masa wurin."

Dariya kawai Safiya tayi dan ita kam ta san ba fa??an ya mata ba, kawai idan tana wannan yanayin ne ha)?urinta kan zama ragagge sai saurin hushi. Fita tayi a ??akin ta rufo mata )?ofar dan zuwa wajen mahaifinta ta ji ya zasu )?are kan lamarin da ya jijjigasu yau, dan ita kanta bata ??auka a haka abun zai zo ba.

Da sallama ta shigo ??akin na shi, amma ganin yanda gaba??aya ya tattara hankalinshi kan waya ya sakata ha??e murmushin dake kan fuskarta ta shiga takowa har ta zo kusa da shi ta zauna kan hannun kujerar da yake, a tsanake take ci gaba da kallon fuskarshi mai ??auke da yanayi na mamaki da al'ajabin wani abu, matse ??an )?aramin bakinta tayi tace "Abban Hajia."

Zabura yayi ya kalli inda ya ji maganar, dan sam bai ji shigowarta ba bare zamanta, ganin haka ya sakata mamaki sosai har tace "Yalla?ai, me kake tunani haka?"

Zuba mata idanu yayi yana tunane tunane, to shi bai san ya zai mata ba, shin ya ri)?e wuyanta ya jijjiga ne saboda ?oye masa lamarin nan? Ko kuma dai ya rumgumeta har sai tayi )?arar wahala sannan ya mata godiya kan haifa masa *darajar gidansa*? Sai ya ke ganin duk wanda ya yi a yanzu za ta cutu, kuma cutuwar ta ta ce ba ya so duba da abinda ke cikinta.

Sai kawai ya girgiza kai ya kalli wayar dake hannunshi yace "Mutanen nan ne ke bani mamaki, duba fa duk status ??insu yarinyar nan ne."

Murmushi ta saki a nutse tare da ??an sunkuyar da kanta a ladabce tace "Lamarin Allah kenan?"

"Hmmmm!" Ya fa??a yana jinjina kai alamar hakane, a hankali ta ??ora hannunta na dama akan hannunshi dake kan cinyarshi ya na ci gaba da kallon wayar tace "Ka yi ha)?uri dan Allah, ba mu da wani za?i ne da ya wuce mu aikata hakan ba tare da saninka ba, ka yi ha)?uri ka yafe mana."

Wani murmushi yayi mai kama da ciwo kawai ya girgiza kai yace "Ba komai, ya wuce."

?ora ha?arta tayi a kafa??arshi tana fara'a tace "Nagode sosai mijina, Allah ya saka da alkairi."

Ajiyar zuciya ya sauke tare da fa??in "Gobe ki ce ta shirya da wuri, zamu je ganin gwamna tare da ita."

Da sauri ta ??ago tace "Gwamna kuma? Wane gwamnan?"

Kallon fuskarta yayi kamar wacce aka ba tsoro yace "Gwamnan garinmu mana, yana son ganinta ne, har )?orafi ya yi wai ban fa??a mishi ba."

Jiki a sanyaye ta sake maida kafa??arta tace "Allah ya nuna mana goben, Allah ya sa mu ji alkairi."

"Ameen." Ya fa??a, dan fa shi tunaninshi bai wuce dalilin haka zai sa gwamana ya )?ara jawoshi a jiki har yayi nasarar cimma burinshi akan siyasa ba.



*Washe Gari*



Doguwar rigar shadda ta saka wacce ke da ?oyayyar tsaga daga baya, ma'ana tsagar da ka shatinta amma ba ta fito ba, shaddar kalar kore ce sosai da ta )?ona, hakan yasa ta saka takalmi kalar yelow mai duhu da hijabi kalar takalmin wanda aka mishi hula a kai da kuma ha?a, sannan ga hannayenshi na roba sannan har )?asa, ita kanta duk da ta san ba kyawun fuska gareta kamar na ?ban uwanta ba, amma dai ta san ta fito tsaf da ita sannan kamalarta na ?ba mace da darajarta sun fito ras, dan kuwa saida Mamanta ta sakata saka kwalli a idanunta, hakan yasa fuskarta fitowa tass!

A nutse ta fito falon ta samu Abbanta tsaye da alama ita yake jira, yana ganinta ya juya zai fita a falon, ??agawa mahaifiyarta hannu tayi dake tattare kwanukan dake kan tebur, ita ma hannu ta ??aga mata tace "A dawo lafiya Hajiar Babanta."

Ardiya da yau ba aiki take zuwa ba saboda lahadi ce ta kallesu sannan ta ta?e baki, Saleema ta bi da kallo tana ayyana ina ma Hadeeya ce haka ta faru da ita? Ai da mahaukaciyar kwalliya za ta mata, sai kuma wata zuciyar ke raya mata "Me ma yasa duk )?o)?arinsu a makarantar boko ba su ta?a samun irin wannan karramawa ba? Me gwamnan zai mata?"

Da sauri ta mi)?e daga falon ta shiga ??akinta tana kiran lambar amaryar gwamnan wacce ko shekara ba ta yi ba a gidan, saboda )?awancensu kawai za ta nemi alfarma ta saka mata idanu a kan zuwansu ne dan kar a samo wani abu a hanata dan ba ita ta haifeta ba.


*Suna* fitowa farfajiyar gidan mai gadi na tahowa a guje, yana zuwa ya zube )?asa da alamar rikicewa a tare da shi ya ??aga hannu yana jinjinawa tamkar yadda ake gaishe da sarakai yake fa??in "Yalla?ai ba)?i ne, ba)?i ne a waje suna son ganinka, sa)?o ne daga *fada*."

Da alamar rashin fahimta Alhaji Yusuf ya kalleshi yace "Kai nutsu dallah, fa??a min su waye a wajen?"

Mi)?ewa yayi jikinshi na rawa dan abin da ke wajen nan ya fi )?arfin wasa, lamarin ya jijjigashi ba ka??an ba, takardar dake ??aya hannunshi ya mi)?o mishi yana fadin "Duba ka gani."

Fizgar takardar yayi ranshi ?ace da tunanin shirme kawai yake mishi ya fara warware tsadaddar envelope ??in mai ban sha'awa fara tas tare da tambarin da aka yi zagayayyen rubutu aka rubuta *mai mara??awa*, yana warwarewa ya fara karanta doguwar takardar mai ??auke da nutsatsen rubutu da manyan ba)?i kamar haka.

_"Aminci, salama, albarka ta tabbata ga iyayen wannan yarinya *HALEEMATU YUSUF JIJI*, bisa )?o)?ari da jajircewa na wannan yarinya fadar mara??awa na gayyatar wannan yarinya da iyayenta dan kwatanta karramasu tun a nan duniya kamar yadda Allah ya yi al)?awarin mayar da iyayen mahaddata Al)?ur'ani mai girma sarakai )?ar)?ashin inuwar al'arshinshi mai girma, fatan za su amsa mana wannan gayyata da gaggawa?"_

_Sa)?o daga mai girma sarauniyar mara??awa *Hajia Ramlat Ali Haidar Kiari*._

Zazzaro idanu yayi ya zubawa mai gadin yace" Kai shashashan banza, wa ye ya baka? A ina ka ??auko wannan takardar?"

Nuna masa )?ofa yayi yace" Ai Alhaji suna nan waje, suna nan wallahi suna jiranka."

Da mugun sauri ya tunkari hanyar fita, har kusa rabin tafiya sai kuma ya juyo da gudu gudu ya nufo Saleema dake tsaye ta rasa me ke faruwa, dan ita maganar mai gadina shirme ta ??aukeshi ita ma, ra?ata yayi ya shiga falon ta bishi da kallo, matsawa tayi daga jikin )?ofar ta )?arasa kusa da motar mahaifin na ta wacce mai gadin ya gama wankewa hancinta ya kalli )?ofar fita, tsaye take tana jiran fitowarshi dan ta tabbatar zai fito.

"Tohhhh." Saleema ta ambata a zuciyarta ganin mahaifinta ya fito da wasu sababin kaya ba wanda ya saka yanzu ba, kuma wannan ??in kaya ne da ita dai za ta ce ta jima rabon da ta ganshi da irinsu, wato babbar riga da yar ciki ga kuma hula, duk da mahaifinta ya girma amma fa idan ya ??auki wani shirin ita kanta birgeta yake har tayi fatan samun mijin da ya iya ??aukar wanka kamar sa, abun mamaki duk da shirin da yayi madadin ta ga tafiyarta tamkar ta ??awisu data saba gani, amma sai ta ga yana tafe yana gyara kayanda kyau da hular kanshi sannan da sauri kamar zai tashi, kuma ko kallonta bai yi ba kai tsaye waje ya nufa sai hannu da ya mata alamar ta taho. Tunanin da ya zo mata ne yasa ta ??aga )?afa ita ma da sauri ta bi bayanshi.

Ba ta )?arasa kaiwa ba ta ji an ??auki wata irin busar sarewa a )?ofar gidan tare da wani irin kirari da ya yi kama da mutanen gargajiya, ma'ana daga masarauta suke, jiki a sa?ule ta fito tana son ganin me ke faruwa a nan ??in, sai dai bai bata damar gane komai ba ya nuna mata wata irin Prado da aka bu??e alamar ta shiga, da mamaki a fuskarta ta nufi motar za ta shiga dan ba za ta iya musa mishi a wurin nan ba, za ta shiga motar wani galadima da ya fi sauran )?warin murya ke fa??in "Takawarki lafiya ba)?uwar sarauniyarmu, gaba salama baya salama, *?bar baiwa*, ?bar albarka irin albarka, wacce ba ta gaji tsiya ba."

Baki bu??e take kallonshi da ma sauran galidiman da suke cikin kaya iri ??aya, duka manyan riguna ne da rawuna a kawunansu, inda rigunan nasu ke da wata irin kala ta yelow mai haske da ja. Ta na shiga motar aka rufe sanda mahaifinta ke daf da shiga da tunanin nan zai zauna shima, sai dai ina wata motar aka nuna mishi dake gaban motar da take wacce )?arama ce )?irar Mercedes kamar sauran motoci hu??un, ta biyar ??in dake tsakiya ita ce Saleema take ciki, suna gam shiga gaba??ayansu aka tashi motocin cikin nutsuwa suka ??auki hanya, mai gadi dake )?ofa yana kallons??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????u cikin farin ciki da jin da??i yake fa??in "Allah ya tsare, Allah ya kiyaye, ai da ka ga wannan kiran ka san alkairi ne, in sha Allah da arzi)?in da ya fi na ku za ku dawo, kira daga fadar mara??awa? Ai ku gode Allah kawai."

Tsare tsaren lamarin gidan sarauta Saleema ta zubawa ido tana kallo, tunda suka samu wucewa babbar )?ofar fadar da )?yar da caje caje aka rabata da mahaifinta aka ce za'a kaishi wajen gagara badau ita kuma aka yo wannan falo da ita mai neman zautar da ita, wani gauron ajiyar zuciya ta sauke tana sake ha??e jikinta waje ??aya domin sanyin falon ratsata yake yi kamar a garin )?an)?ara, sanyin kansa idanunta ba su nuna mata na'urar dake busa mata jikin da falon gaba??aya ba, uwa uba irin tarin abubuwan da aka jere mata cikin wasu irin kwanonin da ko wu)?a za'a ??ora mata a saman wuyanta ba zata ta?a iya bu??e su ba balle har ta anfana da abin da yake ciki, kai ta tabbata idan ta yi garajen cin abu ??aya a nan sai ta ?arke da zawo, domin ba kalar cimar da ta saba ??auka bace.

Shirun falon ya fi komai damunta, kanta a )?asa duk a tsorace take, bata san cewa babu wanda zai iya yin )?wa)?waran motsin ??aga hankali a irin wannan lokacin ba, *mai jiran Gado* bai shigo ya gaisar da mahaifiyar tasa ba, yau an sako shi a gaba da ba)?i kuma )?a'ida ne baya tsallake rana ??aya bai le)?o inda mahaifiyarsa take ba.

A ka??an ta ??auki kusan awa ??aya da rabi a zaune, tun )?afafunta basu gajiya ba har suka fara mata zogi kafin ta ringa jin murya na gabatar da isowar wacce aka kira da gimbiya uwar marayu, uwar talakawa, uwa a wajen jama'ar MARA?I.

Mi)?ewa ta yi tsaye a lokacin da matar ta )?arasa saukowa, domin cikar zatin halittarta da lallausan murmushin da take fitarwa dole ya saka ka girmama girman darajar sallolin nafila dake )?ara haskaka goshin makusancin ubangijinsa.

&?asa Saleema ta so zubewa dan gaishe da matar, sai dai kafin ta karasa ta ji wani hannu mai laushi ya tarota an mi)?ar da ita tsaye, saida matar ta )?arewa fuskarta kallo kafin ta saki lallausan murmushi a hankali ta janyota jikinta tana furta "Masha Allah, Masha Allah, Assalama alaiki hasken matasa."

Ita ??in da kanta sakin lalausan murmushin da ya sake haska tata fuskar tayi, madadin ta zaunar da ita a )?asa sai ta zaunar da ita kan kujera sannan ta zauna gefenta ta ri)?o hannunta tana kallonta da murmushi tace " Saleema ?bata ya gida, ina Umminki da Abinki? Ya ya karatu?"

Cike da kunya da girmamawa Saleema ke bata amsa, ita kuma tana sake jin da??in hirar da ita sosai, ba wani sha mata )?amshi ko ja mata aji kamar yadda wasu gimbiyoyin ke yi take ta hirarta Saleema wace farin ciki ke cike a cikinta, yau ita ma gata ga sarauniyar garinsu wacce ko kallon a hoto ba ta ta?a tunanin ganinta ba, dama dama ma sanda Allah ya wa mai martaba rasuwa sun zo tare da iyayensu wajen gaisuwa, amma fa basu samu damar ko da shigowa babban falo da ta ji ana magana ba bare su ga wani daga cikin iyalen mamacin.

Shigowar jakadiya da du)?awarta nesa kadan ya sa su maida hankali gareta, muryarta a tausashe kanta a sadde sosai take fa??in "In sha Allah Mai jiran gado zai )?araso nan da ?ban mintuna."

Jin haka ya saka Saleema bin gimbiya da kallo ganin duk )?amshin ??akin da sanyin ??akin ta saka an )?ara wani, du irin tsaftar dakin ita da kanta ta mi)?e tana kallon wajen da zai zauna ??in sannan ta dawo ta zauna tana murmushi ta fara sanar mata ko wanene aka kuma sheda )?arasowarsa dan haka ta yi shiru.

Idannunta ita kam a )?asa suke, kwata kwata bata ji takun tafiyarsa ba, sai lallausan )?afafun da idanuwa ka??ai sun isa su shaida ma ka laushinsu masu ??auke da gashin saman ?ban yatsu ba)?a)?e si??ik, lallausa masu she)?i da girman )?afar suka shaida mata mai ??auke da su ??in namiji ne, dan haka ta ??ago da dubanta hankali kwance ta sauke a kansa a lokacin da ya ??an ja ya tsaya da mamakin ganin wata ba)?uwa na zaune daf da daf da mahaifiyarsa zama irin wanda rabonsa da ganin mutum ya mata haka har ya manta.

Ido cikin ido suka kalli juna, )?ara kallonsa ta yi harda ??an wara idanunta sai kuma ta ??an ta?e bakinta ka??an ta janye dubanta a kan fuskarsa a ranta ta ayyana "Allah mai girma da iko, mai tsara tsarin halita, ga fatarshi dai mai duhu, amma yana ??auke da kyakyawa kuma salihar fuska."

Wani mamakin ya nemi kasheshi ganin ya )?ara second kusan goma bai ga zubewarta )?asa da di?an gaisuwarta ba, bai san cewa bata ta?a sanin hakan ake yi ba da ta yi, domin ita ??in bata cikin masu raina wasu ma balle wannan da take tunanin ko wanene babba ne a gidan sarautar, dan ita kam wallahi bata sanshi ba.

Ganin kamar a tsayen nan ya )?i motsawa, ita kuma tana so ta basu waje sai kawai a )?asan ma)?oshi cikin sriryar muryar ta a nutse ta furta " *Barka dai.*"

Mi)?ewa ta yi ta ??an zagaya ta nufi hanyar da aka biyo da ita da nufin basu waje dan ta lura kamar hakan ya ke so, gimbiya da ta ??an zaro idanu ta kalli yaronta ganin har yanzu yana tsaye sai ta bi Saleema da kallo ta sakar masa murmushin da ta tabbata zai sanyaya abin da take hange a yanayinsa tana kallon jakadiya na nunawa Saleema wajen da zata zauna, ta yaba hankalin yarinyar na basu wajen da ta yi domin dama ba'a zama idan zai gana da mahaifiyarsa.

Sai da ya daina jin motsin kowa sannan ya ??aga )?afarsa ya )?arasa gabanta ya du)?ar da kansa )?asa sosai ya ??ora hannunsa saman )?afarta da ya ga ta ??an kumbura alamar ta yi tafiya sosai bayan tana fama da hawan jinin da ya zame mata ciwon )?afa kuma an hannata yawan taka kafar a sanyaye sosai ya gaisheta irin gaisuwar da yake yi mata ita daya jal a kaf duniya.

Da murmushi ta janye )?afar tata dan bata so ya fara magana a kan )?afar da dan zumu??i ta shiga labarta masa ko wacece Saleema da kuma dalilin ganinta a nan ??in da ya yi ta ??ora da fa??in "Kar kalar gaisuwar da ta maka ta ?ata maka rai Abbana, ka san bata san ya ya ake yi ba na tabbata shi yasa, yarinyar akwai hankali da nutsuwa, dama iyayenta zasu bani ita da mun bu??e islamiya a nan falona muna karatu."

Duk irin wannan doguwar maganar da ta yi amsar da ya bata ??aya ce )?wal, dan shi a ganinsa wannan ??in ai bai shafe shi ba, ita ma amsar a )?asan ma)?oshi ya amsa da" *Uhum!*" Kawai kuma mata shiru bai yi alamar zai sake cewa komai ba.

Baki ta ta?e da ??an jin haushin amsarsa, ita kam miskilancin ??an nata wani sa'in haushi yake bata! A tausashe ya dubeta yace "Ummi, likita ya ce ki rage taka )?afar nan, dan Allah ki rufa min asiri ki rage taka ta."

Dakatawa ya yi ka??an da maganar yana sake hango )?afar da take ?oyewa yace "Bani )?afar na murza Ummi."

Ajiyar zuciya ta sauke ka??an ta mi)?o masa )?afar, kamawa ya yi ya ??ora saman tufafinsa a hankali ya shiga murzawa yana ??an jan yatsun ya sake ??agowa yace "Ummi kin ci abinci kuwa?"

Nan ma amsar ta bashi wace ta saka shi yin murmushi domin sai da ta fa??a masa komai da ta ci ya ji cewa bata ci magi ba balle yaji, saida ya gamsu da murza )?afar sannan ya sake sadda kansa yana jin adu'o'inta a gareshi, har ta gama sannan ya mi)?e ya mata sallama cike da )?aunarta a zuciyarsa ya kama hanyar ficewa.

A lokacin da ya fito sake tsayawa ya yi ya kuma zuba idannunsa a kan yarinyar, ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login